Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*

*dedicated to FATIMA TIJJANI*

*TSOKACI*


*โฃTARKON SOโฃ*
*Page 1*

```happy sallah to all Muslims umma, hop kunyi salla lafiya?```


```labari ne wanda yake cike da kalubale, bantausayi, ha'inci, cutarwa da xanba cikin aminci da danasani```



_________________________

```Saddiqa kinsan yadda nake matukar kaunarki, wallahi banajin zan iya rayuwa batare da keba,```



```wani kallo tamasa sana tace nikuma aduniya babu wanda na tsana irinka, bana kaunar ganinka, natsani naganka arayuwata, har abada bazan taba zama inuwa daya da kai ba```


Kawayen saddiqa

```ladidi, ke umma dole fa sai mun tashi tsaye kan saddiqa, wallahi bazamu taba bari umar ya aure taba, aibazai taba ma yuwuwaba domin wannan bazata taba finmu komi ba```




```saddiqa kixo kije, kinga wannan yaron daga gani yana da kudi banason murasa sa, wallahi karki kuskura kibata masa rai ki lallabasa kisamu kisamo mana kudin nan saboda yana dasu, karki yadda kisaba masa, komi yace kiyi toh kiyi, keh karki dawo ma sai gobe kinaji na koh? ```



```haba Baba wae Dan Allah nikenan yaudarar maza? Baka tsoran randa zamu tozarta? ```



```mama kinajinsa Dan Allah miyasa baba ke haka, shi kullum inkawo baya tunanin yanake samu? ```



```saddiqa yazanyi kawae kiyi biyayya kinji koh```



*HMM ANYA HAKAN ZAIYIWU? UBA NATURA YARSA BARIKI? SHIN KO MIYASA SADDIQA BATASON UMAR KUBIYONI DAN JIN LABARIN*


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

*WANNAN PAGE DIN NAKUNE WADANDA SUKAI SHARHI, NAJI DADI KWARAI*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜

*โฃTARKON SOโฃ*
*Page 2*

*DEDICATED TO FATIMA TAJJANI*

*DAN ALLAH DUK WANDA YAKARANTA YASA BABANA DA AUNTYNA ADDU'A ALLAH YAJIKANSU YAMASU RAHMA NGD๐Ÿ™๐Ÿป*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€



```haba mama kamar ya zakice haka, nikenan Bin maza kefa uwa ce yakamata kisa baki babu uwar da zataso diyarta tashiga irin halin nan fa Mama```



```saddiqa kamar dae kullum kije kiyi hkr kiyi biyayya watarana hakan duk zai wuce Sana kiyawaita gayama Allah kukanki!```



```shiru kawae nayi Dan bana da abun fada, daki na wuce na shirya kamar yadda baba yace, shiryawa nayi cikin kananun kaya, Sana nasa abaya nafita```



```kwance yake yai tagumi, son yarinyar nan kullum karuwa yake, miyasa bazata yadda dani ba, miyasa sonta kullum kara shigata yake? Ya Allah ka rangwanta min Allah , ya Allah kasa ta soni kamar yadda nake sonta```


Hasan

```juyi yake saman gado tare da daukar wayar sa, yadanna kira, hello sadiqqa kinsan fa kenake jira koh? ```


```saddiqa eh nasani ganin shigowa, ok kawae yace.```


``` Shigowa tayi cikin sauri yatashi tare da ruko ta, Sam discards babu annuri ko kadan, zaunar da ita yayi sana yacire mata, hijab, nan take hankalin sa yatashi ganin kayan dake jikinta cikin sauri, yake kokarin ciremata kayan, yayi wurgi dasu sana yakwantar da ita saman gado```


```romancing dinta yake ta ko ina hankalinsa yagama fita, kokarin shigarta yake, lawyer, cikin sauri ta hankade sa, ta tashi, shidinma da sauri yabi bayanta tare da fixgo hannunta,```



```banfahimtaba Dama ke karamar karuwa ce? Toh kinyi kadan dole kibani abinda nakeso , inba haka ba koh hmm,```



```dukan ta yafara tana kuka, sosai, bai daina dukan taba har saida yaga bata numfashi Sana ya watsa Mata kudi yayi tafiyarsa,```



```kuka sosai take tana nadamar wannan rayuwa da take wace iri ce ace ubanka kesaka wannan abun hasbunallah```


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*

*โฃTARKON SO*โฃ
*page 3*


*DEDICTED TO FATIMA TAJJANI*

*WANNAN PAGE DIN NAKINE MY MENTOR MEELAT MUSA,*



*ummerherny muna fa biye dake acikin nook dinki, yana bada light so sai , dear , Allah yasaukeki lpy My feenert๐Ÿ’“ ummu farhana ina miko gaisuwa, dama dukkanin yan brilliant writers, ina alfahari daku*



๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```zaune yake bakin kofa yana jiran dawowarta, wannan shine dabi'arsa duk sadda yaturata, yakan zauna zaman jiran dawowarta da zaran ta dawo sai yakarbi dukkkan abunda tasamu```



```yau din ma hakane, yana zaune sai gata ta iso cikin sauri da zalama ya isa gareta tare da cewa Bani intafi kenake ta jira tundazu,```


```kallon sa take aranta tana aiyana kodai baiga yadda fuskarta ta koma bane? Sake dubansa tayi, tare da cewa baba balsa yadda fuskata tayi bane? Naga Sam bata jikina Kake ba burinka kawae inbaka abinda nasamo, baka tunanin rayuwar danake ciki tare da jikina, baka tunanin xan iya samun matsala```...



```ke dalla rufamun baki, inda na kyaleki mizamu rika ci, ai amfanin ki kenan shiyasa Allah yabani ke kyakkawa, toh wlh dole kiyi abinda nakeso, kuma maganar fuskarki, aikadan kika gani tunda baxakiyi abinda nakeso ba, yanzu hasan din yabar wajena, yagayamin duk yadda kikai masa, wlh idan kika kara makamancin haka ban yafe miki ba, Dan ubanki Dan ana duba miki hanya shashasha Bani kiwuce kiban waje```




```zuciyata cike da daci na samun irin wannan uba arayuwata haka nashiga gida, dakina na wuce batare danaje wajen mama naba Dan ita kanta yanzu haushi take ban saboda takasa amsa sunan ta na uwa, ```


.```kwance nake ina tunani wayata ce tafara ruri hakan yasani tashi dan dauko wa, UMAR nagani ajikin secrem din, wani tsaki naja tare da fadin maye shidai bazai barniba kenan,```



```Hello daga can bangaren kuma naji yace saddiqa yakike ina fata kina lpy koh?```


```Umar kafita harkana, nasha Addams bazamu taba zama inuwa daya ba, Dan Allah ana soyayya dole?```

.
```cikin sanyin murya yake fadin saddiqa har yaushe zaki gane cewa nine masoyinki na gaskiya, har yaushe zaki fara sona, minene aibuna kifadamin idan inada wani hali maras kyau sai ingyara pls saddiqa```




```mtssss nimeye ruwana da halinki kyansa da rashinsa, nidae abunda nasani bana kaunar ka kawae, batare da yasake magana ta tsinke wayar```



```salamu alaikum,

WA'aikumussalam hmm sannunku da zuwa yauwa saddiqa ykk? Lpy lou ladidi keda umma Ashe ana ganin ku?```



```yoh sosai ma kece dae baa gani, wucewa zamuyi mukace bari muleko wajenki,..


Aikam nagode wlh ```



```umma, wae saddiqa nikam ina umar ne?```



```hmm ina zansani mundaiyi waya dazu, cikin sauri ladidi da umma suka kalli juna, Sana ladidi tace, wlh saddiqa ni nafison kirabu da umar saboda batsarinki bane, kudinsa ma fa anata tantama kansu, toh Dan Allah mizakiyi dashi, mutumin da kowace Mace so yake?```



```umma tai karaf tare da cewa kwanaki mafa wata kawata yace yanaso ingaya miki wlh yaso lalata da ita, Allah NE yakwace ta, shiyasa zakiga bamason tarayyarku dashi```



```nagode kwarai nidama bana basa fuska, saboda abinda kuke gayamin , zankuma San yadda nae yarabu dani gaba daya```



```yawwa ko kefa da Kim kyautama kanki gsky, sallama sukai mata sukatafi zuciyoyinsu cike da farincikin samun rabuwar su cikin sauki```




*WAYE UMAR?*


```dane ga Alhaji usman mai dollars Allah yazuba mahaifinsa kudi, kuma mutumin kirki ne hakama mahaifiyarsa mutuniyar kirkice masu son takakawa, shi kadai Allah yabasu suna matukar kaunarsa amma hakan baisa sunbari rayuwarsa tabaci ba yataso mai natsuwa da ilimi ga kaifin tunani, yanxu haka bai dogara da kudin mahaifinsa ba Dan shima Allah yadafa masa yanada kudi Sosai, yana matukar kaunar saddiqa baya ganin laifinta kuma duk abinda take yana sane```


```Muje xuwa yanxu zaa fara, inamai ba yan mata shawara dasu guji fadama kawayensu sirrin su domin bakowa bace kawar arxiki, kina zaune ne da ita kawae amma batason cigabanki, harma matan auren sai mu kiyaye musamman masu fadin sirrinsu a social media,```

*MOMYN MUFEEDAH ๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{Pen's of freedom home of exceptional and magnificent vwriters}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*

*โฃTARKON SOโฃ*
*Page 4*



*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*



๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```kullum soyayyarta karuwa take aransa yarasa dalili baitaba jin haushin taba ,hasalima tausayin ta yake,```



```bangaren momynsa kuwa kullum maganarta tanason taga jikanta, ko jikanya, , yayin da shikuma kullum cikin rarrashin ta yake tare da fadin Takara masa lokaci```



```bangaren hasan kuwa yasama ransa cewa kota halin yane sai yayi sexing din saddiqa tunda harta cimasa kudi, babban jin dadin sama daya zamo baban ta lashe money ne , duk sadda yatuna hakan yakanji dadi aransa , Dan haka ya shirya yadda zaiyi Dan samun ta cikin sauki```




```mamah CE kwance saman katifa , tana waya da ladidi, indq ladidi ke shaidama mama cewa taga wani handsome a kofar gidan su saddiqa,```




```cikin firgici ta tashi kamar wacce akace tarasa uwa, tab, kina nufin yanzu har wani yasake zuwa wajenta?

Munshiga uku ladidi wannan yarinyar farinjinin ta yayi yawa wlh```




```ladidi" hmm kedai bari Aidan haka yanzu dole zamu tashi tsaye bata yuwuwa mutashi tare mu girma tare amma ita taita samun samari masu kudi tana barin mu da talakawa,```



```hkn yanzu yazamuyi? Hmm gidan nasu zakizo muje yanzu, Dan muganema idan mu, toh shikenan ganinan zuwa kawata , sallama sukayi kowa da abunda yake sakawa aransa```



```cikin Sauri mamah tayi shirya wata arniyar Riga tasa , tana murmushi Wanda ita kadai tasan dalilin sa jika ta dauka tafice daga gidan batare da Sanin mahaifiyarta ba```



```akan hanya suka hadu da ladidi itama tayi shirinta , tafiya suke suna fira, kowannan su aransa da abunda yake aiyanawa```




```kofar gidan suka ci karo da hasan yana cikin mota yayi shiga irin na yaran zamani kida ne kawae ketashi, tundaga isowarsu yake kallon su , har suka wucesa batare da sunyi magana da shiba amma fa kowaccensu ruhinta da idanunta suna kansa```



```da sallama suka shiga fuskokin su dauke da murmushi, tana tsakar gida , cikin jindadin ganin su ta tashi tana masu sannu da zuwa, daki suka wuce, bayan sun zauna suka gaisa```



``` ladidi CE tace damafa wucewa zamuyi mukace bari muxo mugaisa, murmushi takara tare da cewa aikam ngd wlh,


Mamah wae ni saddiqa ina umar? Hmm ina nasani dan Allah kudaina min maganar sa```


```mikewa sukai zasu tafi, dama zuwan nasu Dan suga tana daukinshi sai sukaga sabanin hakan Dan aikin gidama take har kofar gida tarakosu ganin haka yasa hassan saurin tashi yatari gabansu, haba saddiqa yazakimin haka wae tundazu na aika kixo kinki zuwa why```



```miye hadina da kai da zan futoma nariga nagayama kadaina zuwa wajena ai```



```cikin Saudi mamah tace haba saddiqa yazaki CE haka, aibaa haka , Dan Allah kayi hkr zamuyi mata fada```



```murmushinsa ya fadada tare da cewa toh frnds na gode kau, amma zanbukaci number Ku gsky SBD matsalar saddiqa Nada yawa```




```cikin sauri kowaccen mu tabashi sana yace muje na saukeku, frndz```



```saddiqa dae har bakin mota tarakasu sana tamusu bankwana, ladidi na vaya yayin da mamah ke gidan gaba```




```gidan su ladidi ne kusa Dan haka ita aka fara ajewa, sana muka wuce gida```



```koda muka isa sai na zauna naki fita, kallon sa nake, sana nace inbaka zaka damuba inason muyi mgn da kai```



```shi dinma cikin kulawa yace inajinki, murmushi tayi sana tace saddiqa Sam bata waye ba, ita batasan miye soyayya ba inbadamuwa ni kabani damar zan gwada maka yadda ake soyayya,```



```murmushi yayi na nuna jin dadi aransa yana cewa tsuntsu daga sama,```


```yayin da mamah aranta take ayyana Allah yasa ya amince wlh danayi murna wannan ai kalata ne bawata saddiqa ba, ladidi kema wannan ba tsaranki bane dukanku bazan bari Ku auri mai kudi ba```



```bakomi na amince nima tunda naganki naji inasonki bankwana sukai sana suka rabu kowane najin dadi```





```barinsa wajen bada Dade waba kira yashigo , ladidi CE ke kiransa bayan sungaisa itama take fadama sa inbadamuwa zata maye masa gurbin saddiqa, batare da bata lokaci ba itama ya amince yana maijin dadi domin shi mutum ne mai Neman mata da yawa bayan sunyi sallama ladidi tayita murna Dan ganin tasamesa , murmushi tayi sana tace inan dawowa gareki mamah๐Ÿ˜‰```





*WANENE HASSAN*


```matashi ne mai ji da naira Wanda yake rudar mata da kyansa da kuma dukiyarsa, tun yana karami yasaba bin mata kanana yana tabawa, har zuwa girman sa iyayensa suna sane da abunda yake sai dae basason bata masa, wata rana ya hadu da wacce tafishi iskanci bayan sungama tun daren ta gudu tare da barmasa takarda cewa yaje yayi awon HIV aikam tunda yatashi yagani hankalin sa yatashi, koda yaduba aikam yana da ita, hakan yasa yake ta kokarin ganin yasama wadadanda basuji nasu ganiba dakuma masu son kudi kamar su mamah da ladidi,, ```

```dan haka yake rayuwarsa cikin jindadi konawane baya damuwa idan yakashe ma mace indae zata bashi hadin Kai, ```




```muji tsoran Allah masu cutar nan wasu da biyu suke gogama yan uwansu```


```ladidi da mamah, kowane da kwai kulli azuciyarsa basa zama da mutane tsakani da Allah, muguji kawaye irinsu```

```saddiqa tana da kuskure , sanadin budama kawayenta sirrin ta anason mutum yazamo mai sirri```



```mamar saddiqa tayi kuskure narashin nunama baban saddiqa laifinsa domin babu biyayya ga abokin halitta```




```iyayen hasan sunyi babban sakaci Wanda Allah saiya tambayesu,```


```baban saddiqa, bairike amanar da Allah yabasa ba domin yayanmu amana ne Allah yabamu```



```allah yabamu ikon gyarawa```



```kucigaba da kasanceqa Dani, sana kuyi hkr na tsaikon da kuke samu hakan yafaru sanadin rashin lafiyar da nida mufeedah mukeyi ngd```


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*๐Ÿ–Š

{Pen's of freedom home of exceptional and magnificent writer's}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*โฃTARKON SO*โฃ
*page 5*

*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*


~nayi wannan ne albarkacin aunty aseeya and ~AISA, kina group din taskar meelat hakika saboda Ku zancigaba da typing, amma banmuku alkwarin ganin post kullum ba, TARKON SO FANS nagode kuma da kokarin daukar gyara Dana maku, dukda cewa dae kadan daga cikin kune suka gyara, dan haka Ku shirya gida yayi datti zamuyi shara mukawo sabbin kayan daki~๐Ÿคฃ


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```kwance yake yana waya da mamah akan cewa zata rakasa unguwa, dadi duk yagama kashe mamah ganin gaye kamar hasan yana tare da ita, sai faman hura hanci take ita tayi kwacen saurayi, murmushi tayi tare da cewa kwacen mafa iyawane inbahaka ba, ladidi tayi mana๐Ÿ˜‚```



```shiko yana gama wayar yafara tunanin yadda zai tsarata wata mahaukaciyaar dariya yayi sana yatashi yafara shiri```



```umar abinda nakeso kasani shine nagaji da jiranka, da haka kaje gidan kawata akwai diyarta kudaidaita, ko kafison sai mun mutu zakayi auren? Dan haka yanzu yanzu katashi kaje!```


```mikewa yayi tare da ba momyn tasa hkr yafita, aransa yace bari yaje wajen saddiqa kozata amince dashi, inbata amince ba yazamar masa dole ya kyaleta yabi umarnin momy```



(Tofa Allah yasa saddiqa tagane shine masoyinta๐Ÿ˜๐Ÿ˜‰ team saddiqa kufito kubata shawara anatacin dunduniyarta bata sani ba)


```hasan bayan yagama shiri kai tsaye wajen mamah ya wuce, dama ta Dade da shiryawa dan haka ta fito suka tafi```




```basu xame ko inaba sai shopping da kaita yace tadauki komi takeso, mamah anga banza kaya kawae take kwasa bako danjan ajin nan```




```yayin da shima aransa yake ayyana yadda zai sarrafata๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‰```



```bayan sungama kai tsaye wani gida yakaita yace tazo Sudan huta,dayake tasaba da soyayyar shan minti , wani ba bako sisi tayi bare wannan da ya kashe mata kudade aibatasan gaba yadda zata kwasa kudi, dan haka batare da damuwa tace muje,```

```wani murmushin gefen Baki yayi sana suka shiga cikin gidan anan falo yabarta yaje yakawo mata drinks , bako tunanin komi tacire mayafinta tafara sha, irin ita tanuna masa fa wayayyace bakamar saddiqa ba```๐Ÿ˜‚


```bayan tashanye cup daya nanda nan tafara ganin jiri nadibarta```


```Hmm kwadayi mabudin wahala, hassada gamai rabo taki CE kuyi hkr da wannan,```


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ–Š

{pen's of freedom home of exceotional and magnificent writers}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜

โฃ *TARKON SOโฃ*
*Page6*

*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*


*Godiya gareku , sbd* *kokarin typing da* *nishadantar damu*,
*BIlYN ABDUL, RAINA* *KAMA, ina gaida* *galadima fah๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‰ ( yoh aike yakamata aba kyautar nan inta gaskiya zaabi)๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ*

*Maman mamy marubuciyar RAGON MIJI. Hakika muna biye dake, kina kokarin typing๐Ÿ™๐Ÿป*

*Maman boy dan Allah koyane acigaba damana typing din FITSARIN FAKO, allah yabada saar ezam,*

*Asma baffa kiba samu nishadi, gsky kicema shukra nace tabar ahlef yadana๐Ÿ˜‰*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€



```batare da wani bata lokaci ba, hasan yafara romancing din mamah, itama cikin layin barci tare da maganin kara shaawa dayasa mata, yasa tabiyemasa, tana mayarwa, sosai suka rikita junansu, inbanda kukan dadi babu abinda kakeji๐Ÿ˜‰๐Ÿ™ˆ, batare da bata time ba oga hasan yafara kokarin shigarta, wani kara tasaki dan zafin da taji, mutuminku kuwa jiyayi wani dadi na ratsasa hakan yasa yaketayi badagawa```




(inaganin hakan nafara kiran mamah mamah karki bari wani kallo datamin yasa nagane maganin yasamata muguwar feeling, toh team mamah yakuke ganin zata kare, kuntausaya mata? Nidae taban tausaya yanxufa hartazama,.....๐Ÿ™Š)



```bai kyaletaba sai da yaga bata ko iya magana sana yasauka, lokacin duk wani feeling nashi yasauke kanta harda, tsarabar da bata shirya amsa ba,```




```toilet yakaita da kansa ya mata wanka dan indae hasan natare da mace akwai shan soyayya da shagwabata, amma fa kowace mace da lokacin da takeyi da zaran yagama yayinki , zai watsar dake yamiki korar kare,```



*bangaren umar*

```bayan isarsa gidan ya aika akira masa ita, wannan karan bata wani dade ba tafito, ganin shine yasa ta canza fuska tare da fadin wae dan Allah kai bazaka hkr ba, eye? Wae kai wane irin mutum ne, sai kace mara zuciya nace banaso ka kyaleni,```




```duk maganarta basu bata masa ba, saima murmushi da yake, sana ya matso wajenta , saddiqa, har yau kaunarki bata ragu awajena ba, saima karuwa,```



```inaso kisani lokaci yayi da yakamata kiyi nazari da tunani a inda yadace suyi miki amfani, inaga lokaci yayi da zaki fahimci son da nake miki, lokaci yayi da zakigane mamah da ladidi ba kawayen kirki bane, kije kiyi tunani kuma ki bincikesu zakigane abinda nake nufi sai dae inaso kisani, nima wannan ce dama takarshe da akabani , dan haka kema agareki wannan damar karshe ce, idan har kika bari wannan karan baki amince dani ba toh kisani nasan bazan samekiba, dan yanxu haka ,momyna ta turani wajen wata, kuma duk sanadin kene da kin amince da yanxu ina tare dake,damar karshe in natafi baki waiwayenba zanyi hkr dake inmantaki arayuwa```




```tabe baki Saddida tayi tare da cewa nasan komi game da kai aisu mamah sungayamin, aduniya banda masoya kamar su,```


Hmmm saddiqa kidaiyi tunani, team saddiqa inaga tana bukatar dukafa sana zata fahimci yaren umar๐Ÿ™Š



```bayan mamah ta shirya kudi masu yawa hasan yabata tare da fadi mata cewa, karta damu shizai aure ta, indae zata basa hadin kai, toh zata samu kudin da zasu mantar da ita wacece, kuma koda ya aureta yasan shiyafara saninta ya mace,```


```ba bata lokaci mamah ta amince ganin irin kudin dayabata ga shopping gashi kuma shizai aure ta, hakan yasa tasaki jiki, yadauketa yakaita har gida,```



```shigarta gida bada dadewaba saiga ladidi, cikin bacin rai domin tayita kiran namah bata daga wayar dan haka tazo gidansu harsau 2 batanan shine yanzu tadawo, mamah na ganinta ta daure fuska domin acewarta yanxu tafi karfin ladidi, bangaren ladidi ma bata damu ba dantanaga, itada keda hassan. Aitasan in mamah tasani akwai black stomach๐Ÿคฃ boyen boye kenan```




```...kusa da ita ladidi ta zauna tare da cewa, dalla malama inata kiranki kinki kidagamin waya? Nazo gidanku kuma bakinan ashe harzaki fita batare da niba, kinsan tare muke tafiya koh?```



```tabe baki mamah tayi sana tace banga kiranki ba, maganar tafiya kuma inga daga yau zaki iya kama gabanki dan ni yanxu basar ki bace, ke bari kiji, niyanxu hatta saddiqa bata gabana bare ke, dan nayi kamu babban wanda nasan nadace, kwaso kudin dayabata da duka shopping din da yayimata tayi tare da nunama ladidi, kinga kadan daga aikinsa nan dan haka kinga koda wasa nafi ajinku```




```cikin jin zafi ladidi ke kallon, aranta tana ayyana lallai intagama da hasan zata dawoma saurayin mamah, wani murmushi tasaki najin dadi, domin hasan yace mata gobe yanason suhadu, dazaran ta kwasa rabonta zata dawoma na mamah kota halin yane```



```tashi kawae tayi tafita batare da tace komi ba, yayin da mamah tasaki dariyar jin dadi,tana kirga kudin dubu dari uku ne cip, gakuma shopping data kwasa, wata irin dariya tayi tanama kanta Kirari, woni mamah, mai gani ahannun wani inkwace, mai maida abun wani nawa, hasan kashigo hannu, muzuba```




*nikam nace kodae kinshiga hannu, lallai kunci sunanki maimaida abun wani naki tunda har kin maida HIV din jikinsa ajikinki๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ*



*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜

*โฃTARKON SOโฃ*
*page7*


*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*


Wannan page din gaba dayansa sadaukar wane gareku, *80k, tamanin muna godiya kwarai, da gaske, hakika kai mutum ne mai barkwanci, sana kai mutum ne nakowa, kana taka tsantsan baruwanka da abunda bai shafekaba, inamaka addu'ar fatan alkhairi Allah yabaka duk abinda kakeso indae alkhairine agareka yakareka

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment