Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE

DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register
DOWNLOAD

mata.

Yana d'aya daga cikin wayanda suka bada support wurin lalacewar Rahama.

Yau Rahama tafara had'a kayanta sbd gobe zata tafi, da daddare suna zaune falo Rahama ke cewa dady ya batun kud'in da zaka ban?"

Yace"haba my daughter nasa maki 50000 a account d'inki.

Rahama tace"toh dad saura kud'in da zan saiyi kaya,yace toh kije zanturo maki insha allah ki saurareni.

*Washe gari*
Rahama takoma mkrnt wannam hutun ne da takoma tasa kanta cikin bala'i,take na damar zamanta a sardauna estate.

A wannan ko mawar takeji dama batazo universty ba a rayuwarta.

Cikin farin ciki ta isa garin kt, sadda taje har su minal sun iso suma.

Murna suke sosai,basu fara zuwa mkrnt ba sai next week.

Yau suka fara shigowa mkrnt,m Auwal Rahama kawai yake san gani.

Ya nemeta amma sam bai ganta ba,yawo yai tayi cikin mkrnt ne manta amma babu ita ba alamar ta.

Yana tsaye jikin mota ya dafe kai,yaji muryar Rahama suna dariya.

Ya d'ago kai ya gansu jikin wata mota suna dariya.

Yayi murmushi tare da cewa alhamdulilah,tsayawa yayi yana ta kallanta,cikin ranshi yace"allah ubangiji kasa ni ne mijin Rahama,ya allah kabani Rahama.

Minal ce ta lura dashi,ta ta'bo ummita suka juya suna kallanshi,Rahama ita duk bata ganshi ba.

Muryar Rahama ta dawo dasu,tace"me kuke kallo?"

Sukace"abinda kike wulaqantawa,tajuya sukayi ido biyu da M Auwal.

*Wasu sunce har yanzu basuji wacece zarah ba*
*Karku damu zarah da faisal na tafe soon*

By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:23 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*

P.m.l

*Chapter 26\30*

Writeen by *Maryerm Mukhtar*

*DEDICATION TO MARYERM MUKHTAR*

*Zarah*ta isa makaranta fuskarta d'auke da fara'a,kasan cewar ba yanzu zasu shiga class ba yasa tatafi lab tana karatu.

mutane da yawa na cikin lab d'in,wasu na karatu wasu na surutu,wani daga cikin students d'in yake tambayar wai ita waccan wacece?"kulum yana ganinta bata da aiki sai karatu.

Sukace" sunanta *ZARAH*tana karantar low,zarah yarinya ce kyakyawa,bata shiga harka kowa,kuma tana da kirki sosai,abu d'aya zaisa kaga fushinta shine mutum ya nemi rainata.

Allah yaba zarah 'kwalwa,a haka idan kaga zarah zakace bata mgn amma idan kuka saba har sai ta dameka da surutu,duk mkrnt nan k'awar zarah d'aya,wato khairat abu d'aya suke karantawa.

Mikewar zarah yasa duk suka juyo,gani sukayi tafita.

Zarah bata tashi ba sai karfe 6:00,ta koma gida duk ta gaji,tana zuwa taje tayi wanka tasa kayan baccinta,tayi sallah magriba.

tafito falo dady na zaune tazo ta kwanta saman cinyarshi tare da cewa"dady duk yau ban ganka ba,ya shafa mata kai yayi yace"my daughter ai kina mkrnt shiyasa amma yanzu bagani ba.

Tace"dady wlh mkrnt nan da nake zuwa ita ke hanani zuwa islamiyya,gashi wlh ina san islamiyya,dady yace"toh baga asabar da lahadi ba.

Zarah tace"dady ina yin karatu a weekend,amma dady dan allah ka samomin malami da zai ringa zuwa bayan sallar magriba yana koya min.

Yace"toh shikenan zansa a samomin dan yaringa koya maki,shigowar mamah sukaji tana cewa"yar gidan dady kin dawo.

Tayi murmushi tace"mamah na dawo kina d'aki,dady yace"gobe faisal zai dawo fa,mamah tace eh ai shiyasa naketa shirye shirye rabonshi da gida 12 years kenan.

Dady yace"faisal ai miskili ne,dady ya kalli zarah yace"ya naga baki murna yayanki zai dawo.

Ta turo baki tare da cewa"dady nifa wlh bana so ya dawo,sbd banma saba dashi ba dan haka ya sha zamanshi can.

Dady yace"zarah zarah zarah sonawa na kiraki?"tace" sau uku.

Yace"toh banaso kina haka,yayanki ne fa.

Zaraha tace"toh dady meyasa idan ya kira waya aka bani sai ya ringa min tsoki.

Dady yace"zarah bazaki gane ba yanzu amma ina so idan ya dawo ki ringa bashi respect kin gane.

Tace"toh dady

*Washe gari*
Zarah yau bazata je shcool ba,tana zaune d'aki tana danna phone d'inta,sanye take da riga da skirt na tamfa.

Tayi kyau sosai,ga d'an karamin bakinta wanda yake d'auke da purple jan baki.

Mamah tashigo tace"zarah antafi d'auko yayanki airport sun sauka.

Zarah tace"toh allah ya kawo su lfy.

Zarah na d'aki tana waya da kawarta khairat,taji karar shigowar mota.

Ta window ta leka,wani saurayi tagani ya fito daga mota,fari ne kyakyawa gashin kanshi duk ya kwanta,yana ta murmushi.

Bakaramin burge zarah yayi ba,ta ta'be baki tace" maybe faisal ne wannan

Ganin dady ya fito shima daga motar yasa tagane faisal ne,ta rufe tagar tare da cewa"andawo ko dame akazo.

Zamanta tayi d'aki taki fitowa,tana jin muryar faisal yana cewa mamah.

Bayan faisal ya zauna yana gaisawa da mamah,ya d'aga kai yaga hotan wata budurwa kyakyawa fuskarta cike da fara'a ga idanunta farare tas.

yace"mamah wacece wannan?"

Mamah tayi murmushi tace"zarah ce,ya juyo tare da cewa ita ce ta girma haka.

Mamah tace"toh kaima ai ka girma.

faisal yace"mamah bari naje nayi wanka,mamah tace"toh

faisal yayi wanka yasa k'ananan kaya ya dawo falo, sunata fira shida dady da mamah.

Har akayi azahar ya tafi masallaci,bayan ya dawo yana zaune falo shida abokinshi khaleed.

Zarah tafito d'auke da phone d'inta ta dannawa,tazo zata gitta sai kuma ta dawo tace"sannu da yayah faisal,ganin ya amsa ba yabo ba fallasa yasa ta juya tashiga kitchen.

By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:23 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*

P.m.l

Chapter 31\35

*DEDUCATION TO MARYERM MUKHTAR FANS*

Writeen by:Maryerm Mukhtar

Da daddare suna zaune falo ita da mamah,faisal ya shigo zarah dake kwance bisa cinyar mamah yasa tamike tare da cewa"mamah bari nazo.

Mamah tace"zarah ina zakije?"ta d'an ya mutsa fuska maamah zanje inyi karatu ne,maamah gobe ina da shcool.

Faisal da phone dinshi yake dannawa dan ko kallan zarah beba,maamah tace"toh jeki.

Zarah nashiga d'aki ta fad'a kan gado tare da cewa"kawai mutum shi dai fuska babu fara'a, kullum sai shan kamshi.

Faisal yace"maamah wai zarah tafara zuwa uni ne?"maamah tace"eh mana gashi har zata shiga aji na uku,faisal yace"amma gsky tayi sauri sai dai maamah har yanzu rawar kanta na nan wlh.

Maamah tace"toh faisal duka nawa take ai yarinya ce,mamah tace"yawwa dama ina so zan maka wata mgn,faisal kada kabari wannan miskilanci naka ya shafi zumuncin ka da zarah,kaga kanwarka ce sbd naga kamar ma zarah tsoranka take,tunda ka dawo kamata yayi ace kunata labari,amma kaga kana zuwa ta mike.

Faisal yace"maamah kinsan bana da surutu,kuma kinga zarah surutu gareta,ni ban cika shiga harkar yara ba.

Maamah tace"faisal ko baka cika mgn da yara ba amma ai kanwarka ce,haka ya kamata ka ringa yi tsakaninka da ita.

Faisal yace"toh maamah kiyi hakuri zan gyera.

Washe gari
Zarah na d'aki tanasa kaya,doguwar riga ta lace tasa blue,tayi kyau sosai tafito falo ta zauna,murja ta kwala ma kira tafito,zarah tace murja kin gama had'a breakfast ne?"murja tace"eh saura kad'an zarah.

Zarah tace"toh ina jira yunwa nakeji,duk abinnan da ake faisal na tsaye naji bayan murja tatafi yace"zarah murja bata girmeki ba,meyasa ke bazakije ki had'ama kanki breakfast d'in ba.

Zarah ta turo baki tace"toh aini bana da lafiya kaina ke ciwo,yace"oho kanki ke ciwo kikayi wannan kwalliyar kika wani zauna har zaki kalleni kice min kanki ke ciwo.

Yasa ke da cewa"dallah tashi kije kikama mata aikin kuyi tare,tamike tare da turo baki tashiga kitchen.

Koda zarah tashiga wuri tasamu ta zauna,aikam faisal ya leka yaga ko tafara aikin,tana ganinshi tamike tafara aiki.

Suna zaune kan dining suna breakfast,duk abinda zarah ta bud'e sai tace"bemata dad'i ba.

Faisal dai ya kyaleta bece mata komi ba, ta bud'e kular doya ta zuba tana yin spoon d'aya,ta ture plate d'in tare da cewa maamah ni wlh bana san abincin nan.

Mamah tace"zarah kina da matsala wlh,yanzu duk abinci wurinnan kice babu abinda yayi maki.

Faisal yace"kee idan bazaki ci ba,fita daga nan.

Zarah tace"maamah bari naje restaurent naci acan,faisal yace"wlh idan kika saki fita daga gidannan saina karya maki 'kafa.

Maamah tace"faisal wlh ka rabu da yarinyar nan,ina ruwanka da ita,faisal ya mike ya fita daga wurin.

Zarah ta d'auko gyele tafito dai dai zata shiga mota,taji faisal na cewa"zarah wlh idan kika ce wannan abin zamu ringayi dake,zakisha wahala.

Zarah tace"yah faisal nifa bansan meyasa ka tsaneni ba,dama can baka sona.

Faisal ya ciji le'be tare da fad'in zarah zan gyera maki zama gidannan wlh,ya juya ya tafi.

*Washe gari monday*
Zarah tayi shirnta ciki afterdress black,tayi kyau sosai tafito waje tana kiran driver,shiru baizo ba ta kira mai gadi yace"mata ai driver baijin dadi shiyasa baizo ba.

Zarah tarasa yanda zatayi,gashi bata iya driven ba,ciki takoma tashiga d'akin maamaah,tana bacci tada ta tayi.

Maamah tace"zarah ya akayi ne?"zarah tace"maamah yau driver baizo ba wai beda lafiya,maamah tace"toh yanzu me zanyi maki?"

Zarah tace"maamah mkrnt fa zanje,maamah tace"jeki tada faisal ya kaiki,zarah tace"maamah yah faisal fa yana iya k'in kaini.

Maamah tace"kai zarah kin cika fitina kije mana,tafita tanufi d'akin faisal ta turo,yana kwance kan bed yana bacci,da ganin irin baccin kasan ya mashi dad'i.

Zarah tace"yah faisal shiru bai amsa ba,tasake kiranshi ya bud'e ido yana kallanta,tace"dama momy tace kazo ka kaini mkrnt,ya watsa mata wata harara,sannan yace"ni zan kaiki mkrnt ina driver yake?"

Zarah tace"baizo ba,faisal yace"da idan baizo ba wake kaiki?" tayi shiru tana kallanshi,ya daka mata tsawa tare da cewa tambayarki nake?"tace"dady ke kaini.

Da kamar bazai tashi ba sai kuma ya mike,yace fita waje ki jirani,tafita ta tsaya jikin mota.

Tana tsaye ya fito,rike da makullin motarshi,ya shiga ta bud'e baya zata shiga yace"ke ni driver d'inki ne da zaki shiga baya.

Tadawo gaba tashiga,suna kan hanyar tafiya sunyi rabi kenan,ya tsaya tare da fiddo kud'i ya bata yace"fita kishiga keke napep, ta zaro manyan idanunta tace"napep kuma.

Yace"eh ko bazaki fita bane?"tai saurin fita zata wuce ya miko mata kud'in yace"amshi mana.

Ta watsa mashi harar tare da cewa banaso kabarshi,gani tayi zai bud'e mota ya fito yasa ta ruga da gudu.

Ranar zarah ta dad'e mkrnt ana saura 1hour su tashi,ta kira maamah tace"azo a d'auketa.

Faisal na zaune falo,maamah tafito tace"faisal kaje ka d'auko kanwarka mkrnt,faisal yace"maamah wai wannan yarinyar ni driver d'inta ne.

Maamah tace"toh tana da wanda yafi ka ne,ya mike ya fita,mkrnt su zarah yaje yayi parking.

Ya fito ya tsaya jikin mota yana jiranta,yan mata suka bishi da kallo,zarah dake hangen faisal daga can nesa,tafara murmushin mugunta tare da cewa ba dai ni kayima wulaqanci ba da safe,ai wlh sai kayi sati kana zuwa d'aukata.

Zamanta tayi tana ta labari da kawayenta,tana gani yana kiranta amma taki d'auka.

Faisal ganin yanda mata keta kallanshi yasa ya koma mota ya zauna,tunani yake irin hukuncin da zai ma zarah.

Kawarta khairta akazo d'auka,tace"dan allah su ajeta gida,nan zarah tatafi gida tabar faisal tsaye baima san tatafi ba.

Har aka fara kiran sallah sannan faisal ya tada mota ya tafi,ranshi 'bace ya isa gida.

Yana zuwa bai shiga gida ba ya tsaya masallaci yayi sallar magriba,sannan ya wuto gida.

Zaraha na zaune falo tana shan freshmilk ya shigo,ta d'aga kai tana kallanshi.

Cikin 'bacin rai yace"zarah ina kikaje naje d'auko ki bakinan.

Tace"toh nikam yah faisal ina zanje banda mkrnt,maamah tashigo tace"lfy faisal naga kana 'bacin rai?"

Yace"maamah wai danaje d'aukar yarinyar nan kusan 2hours ina jiranta batazo ba.

Zarah tace"toh aini su khairt nabi suka ajeni gida,faisal yace su khairt koh.

To kiringa bin su khairta suna kaiki suna maidoki,danni nagama zuwa d'auko ki,ko kai.

36\40

Writeen by *Maryerm Mukhtar*

DIDECATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group

Zarah cikin ranta tace"hmm yaro man kaza,ai wlh yanzu kafara zuwa d'aukoni,juyawa yayi ya fita.

Da daddare bayan zarah tagama shirin kwanciya bacci,ta d'auki phone d'inta ta kira driver d'insu tace"kar yazo sai yayi sati biyu,idan dady ya kirashi yace beda lafiya.

Washe gari 10:00 bayan zarah tagama shiri, ta nufi d'akin faisal tashiga yana ta baccinshi,tayi murmushin mugunta tace"yah faisal ya d'aga kai ya kalleta tare da cewa miye?"

Tace"makaranta zaka kaini"ya watsa mata harara tare da cewa"ya mukayi dake jiya?"

Tace"toh amma ai ni bansan kazo ba,shiyasa nabi su khairat,dan allah kayi hakuri"ya mike tsaye yace bazan kaiki ba gara ki kama gabanki ya fad'i haka yana shiga toilet.

Zarah dai tsaye tayi tana tunanin ta inda zata 'bulloma abin,wuri tasamu ta zauna ya fito daga toilet ya ganta zaune.

Yace"kewai bakida hankali koh"tace"toh ni idan baka kaini ba k'asa kakeso inje.

Yace"tashi kitafi k'asa ni an gaya maki na damu ne,ganin tak'i tashi yayo inda take tare da cewa"bari idan na wanka maki mari zaki fita.

Tamike da sauri tayi hanyar waje,tana fitowa taci karo da dady,yace"zarah lfy keda wa?"

Tace"dady wai yah faisal ne nace"yazo ya kaini makaranta wai bazai je ba.

Dady yace"bari ina zuwa,ya shiga d'akin faisal komi yace mashi oho,na dai ga yah faisal ya fito yana d'aure fuska.

Zarah tashiga gaba suka tafi,kan hanyar tafiya phone d'in faisal taita ringing amma yaki d'auka,daga karshe ma rejecting ya ringa yi.

Cikin ranta zarah tace"oh kowace wahalalla ce take bin wannan yaron,bakin gate ya tsaya da mota,zarah tace"yah wlh idan kace nan zaka ajeni wahala zanshi kafin na isa ciki.

Faisal yace"su wayanda ake ajewa nan mutuwa sukeyi"toh wlh sai kin sauka bazan kaiki ciki ba.
d'aga kan da zarah zatayi taga khairat zasu wuce,ta d'aga mata hannu alamar su tsaya,bud'e marfin motar zarah tayi tana fita ta bugoshi da karfi,faisal ya bud'e zai bita yaga tashiga motar su khairat sunshiga ciki.

Yau karfe 4:00 zarah ta tashi,faisal yazo d'aukarta yana tsaye jikin mota tafito sun taho ita da khairat.

Zarah tace"khairat anzo d'aukata"khairat tace"zarah toni banga drivern ki ba"zarah tace"ai gashi can.

Khairt tace"ke zarah wance handsome d'in ne driver?"zarah tace"kina ganin wasa koh ta zomuje kigani.

Suka isa inda faisal yake,khairat tace"ina yini.

Ya amsa tare da murmushi,zarah tace"uhmm khairat ga wanda zakisa drivern ki yaba sakona gobe idan yazo.

Faisal ya d'ago suka had'a ido da zarah,ta d'auke kai tare da cewa"sai anjima khairat, zarah tashiga mota suka tafi.

Kan hanyarsu ta komawa zarah taga ba hanyar gida sukayi ba,tace"ya naga ba hanyar gida mukayi ba?"yayi banza ya kyaleta.

Wani gida taga an bud'e masu gate sunshiga,wasu samari ne su uku tsaye a farfajiyar gidan.

Faisal ya fita suna gaisawa,d'aya daga cikin samarin taga yana ta kallanta.

Zarah tace"kai irin wannan kallo,ta dukar da kanta kasa tana danna waya,sunfi 1hour tsaye suna mgn,zarah har tagaji.

Kiran phone d'inshi tafara amma yaki d'auka daga bisani taga sunyi sallama ya taho.

Ya shigo ko kallanta beyi ba yaja motar suka tafi.

*ABUJA*
Yaro ne saurayi wanda bai wuce shekara 25 ba,yayi wata irin shiga tamkar ba d'an musulmai ba,duk an zane mashi jiki da rubutu.

Wandon dake jikinshi kiris ya rage ya fad'o kasa sbd irin halin da yaran yake.

Masu aikin gidan maza sukazo suna rirrikeshi sbd mayan da yake yi.

Suka shiga dashi d'aki bayan sunfito ya mike ya ringa fasa kayan dake cikin d'akin.

Duk yayi ma d'akin kacha kacha,mahaifin yaron ya shigo wanda yake da shekara 50 a duniya.

Ranshi 'bace ya nufi d'akin da aka shigar da yaron ya d'aukeshi da mari,tare da cewa"najib sai yaushe zaka bar wannan muguwar akidar taka.

Mahaifinshi da idanunshi sukayi jawur,najib yace"dad baka da matsala"sbd nima nasha ganinka cikin irin wannan halin tun ina yaro.

Mahaifinshi ya fita daga d'akin yasa masu aiki suka kulle d'akin,ya kuma basu izinin kar su bud'eshi sai in ya bada izini

By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

Tace"mkrnt zaka kaini"ya watsa mata harara tare da cewa"ya mukayi dake jiya?"

Tace"toh amma ai ni bansan kazo ba,shiyasa nabi su khairat,dan allah kayi hakuri"ya mike tsaye yace bazan kaiki ba gara ki kama gabanki ya fad'i haka yana shiga toilet.

Zarah dai tsaye tayi tana tunanin ta inda zata 'bulloma abin,wuri tasamu ta zauna ya fito daga toliet ya ganta zaune.

Yace"kewai bakida hankali koh"tace"toh ni idan baka kaini ba k'asa kakeso inje.

Yace"tashi kitafi k'asa ni an gaya maki na damu ne,ganin taki tashi yayo inda take tare da cewa"bari idan na wanka maki mari zaki fita.

Tamike da sauri tayi hanyar waje,tana fitowa taci karo da dady,yace"zarah lfy keda wa?"

Tace"dady wai yah faisal ne nace"yazo ya kaini mkrnt wai bazai je ba.

Dady yace"bari ina zuwa,ya shiga d'akin faisal komi yace mashi oho,na dai ga yah faisal ya fito yana d'aure fuska.

Zarah tashiga gaba suka tafi,kan hanyar tafiya phone d'in faisal taita ringing amma yaki d'auka,daga karshe ma rejecting ya ringa yi.

Cikin ranta zarah tace"oh kowace wahalalla ce take bin wannan yaron,bakin gate ya tsaya da mota,zarah tace"yah wlh idan kace nan zaka ajeni wahala zanshi kafin na isa ciki.

Faisal yace"su wayanda ake ajewa nan mutuwa sukeyi"toh wlh sai kin sauka bazan kaiki ciki ba.
d'aga kan da zarah zatayi taga khairat zasu wuce,ta d'aga mata hannu alamar su tsaya,bud'e marfin motar zarah tayi tana fita ta bugoshi da karfi,faisal ya bud'e zai bita yaga tashiga motar su khairat sunshiga ciki.

Yau karfe 4:00 zarah ta tashi,faisal yazo d'aukarta yana tsaye jikin mota tafito sun taho ita da khairat.

Zarah tace"khairat anzo d'aukata"khairat tace"zarah toni banga drivern ki ba"zarah tace"ai gashi can.

Khairt tace"ke zarah wance handsome d'in ne driver?"zarah tace"kina ganin wasa koh ta zomuje kigani.

Suka isa inda faisal yake,khairat tace"ina yini.

Ya amsa tare da murmushi,zarah tace"uhmm khairat ga wanda zakisa drivern ki yaba sakona gobe idan yazo.

Faisal ya d'ago suka had'a ido da zarah,ta d'auke kai tare da cewa"sai anjima khairat, zarah tashiga mota suka tafi.

Kan hanyarsu ta komawa zarah taga ba hanyar gida sukayi ba,tace"ya naga ba hanyar gida mukayi ba?"yayi banza ya kyaleta.

Wani gida taga an bud'e masu gate sunshiga,wasu samari ne su uku tsaye a farfajiyar gidan.

Faisal ya fita suna gaisawa,d'aya daga cikin samarin taga yana ta kallanta.

Zarah tace"kai irin wannan kallo,ta dukar da kanta kasa tana danna waya,sunfi 1hour tsaye suna mgn,zarah har tagaji.

Kiran phone d'inshi tafara amma yaki d'auka daga bisani taga sunyi sallama ya taho.

Ya shigo ko kallanta beyi ba yaja motar suka tafi.

*ABUJA*
Yaro ne saurayi wanda bai wuce shekara 25 ba,yayi wata irin shiga tamkar ba d'an musulmai ba,duk an zane mashi jiki da rubutu.

Wandon dake jikinshi kiris ya rage ya fad'o kasa sbd irin halin da yaran yake.

Masu aikin gidan maza sukazo suna rirrikeshi sbd mayan da yake yi.

Suka shiga dashi d'aki bayan sunfito ya mike ya ringa fasa kayan dake cikin d'akin.

Duk yayi ma d'akin kacha kacha,mahaifin yaron ya shigo wanda yake da shekara 50 a duniya.

Ranshi 'bace ya nufi d'akin da aka shigar da yaron ya d'aukeshi da mari,tare da cewa"najib sai yaushe zaka bar wannan muguwar akidar taka.

Mahaifinshi da
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment