Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

bai ta'ba yin haka ba.

Wajen karfe d'aya na rana faisal ya dawo,yana shigowa falo inna tace"ya tsaya nan bari ta kira maamah akwai maganar da zasuyi.

Maamaah tafito taga faisal zaune kan kujera,gabanta fad'uwa yayi tace"faisal ina wayarka?"

Yace"wlh maamaah ta fad'i tun jiya,maamaah tace kenan bakaga text d'in da nayi maka ba"

Yace"eh

Hankalin maamaah ya tashi zama tayi inna tace"faisal tambaya ce zamuyi maka,kuma amsar da kabada da ita zamuyi amfani"

Inna tace"faisal kana san *zarah*?"

Faisal ya kalli inna da mamaki yace"inna zarah kuma,zarah ai k'anwata ce"

Inna ta zayyana ma faisal komi,hankalinshi ya tashi,ya kalli maamaah yace"maamaah dama zarah ba kanwata bace ta jini?"

Maamaah da hawaye yake bin fuskarta tace"faisal ya zama dole na sanar da kai gsky,zarah ba kanwarka bace,adopting d'inta mukayi a ophanage home a garin *katsina*"


Faisal ya dukar da kai yana hawaye,inna tace"kabani amsata shin kana san zarah da aure?"

Faisal ya d'ago kai ya kalli inna yace"meyasa kuke min wannan tambayar,da wace fuska kukeso zarah ta kalle ku"

"Taya kuke tunanin zarah zata yadda da wannan maganar da batasan da ita ba"

Inna tace"kaga faisal amsa d'aya nakeso kabani eh ko A'a"

Yace"koda bansan zarah ba bana tunanin zan ce bana santa,dan haka ina san *ZARAH* kuma zan aureta"



By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*

P.m.l

71\75

Writeen by Maryerm Mukhtar

DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group

*Masoyana kuna raina*
Asma'u A Gifawa
Asmina
Feenah
Saadatu umar sanee
Aisha jume
Hafsat adam
Rahmat al,ameen
Queency
Zeeewy
Litle bae
G princess
Mama sky

*Toh yau dai nagama lissafo masoyana wayanda nasani wayanda bansani ba kuma kuna raina ina tare daku ko yaushe*πŸ˜„πŸ€


farin ciki ya bayyana kan fuskar maamaah,tace"faisal allah yayi maka albarka.

Wajen 6:00 zarah ta dawo daga shcool,tashiga d'aki tayi wanka tayi sallar magriba,tana zaune gefan gado dafe da kai.

Murja tashigo tace"zarah wai kizo inji faisal,zarah tace"murja wlh kaina ciwo yake,kice mashi kwance nake kaina ciwo yake"

Murja takoma falo faisal na zaune,murja tace"wai kanta ke ciwo bazata iya fitowa ba"

Faisal yace"owk jeki.

Zarah na kwance dafe da kai faisal ya shigo,d'agowa tayi ta kalleshi.

Faisal ya had'e hannuwanshi tare da cewa"zarah ina so zamuyi magana,zarah ta ya mutsa fuska tare da cewa"yah faisal dan allah kabari sai gobe yanzu kaina ciwo yake"

Faisal ya tsaya yana mata wani kallo da manyan idanunshi farare tas,zarah sai taji duk kunya ta kamata,tace"yah faisal ya naga kana min wani kallo?"

Ya girgiza kai tare da cewa"zarah ke yarinya ce k'arama,maganar da zamuyi gani nake zata iya fasa maki zuciya"

Zarah tace"nikam yah faisal wace magana ce wadda zata fasa min zuciya"

"Kawai dai mubari sai gobe"

*Washe gari*
Zarah tunda safe tatafi makaranta,wajen 10 faisal ya shigo maamaah na falo yace"maamaah ina zarah?"

Tace"tatafi makaranta amma tace min yau 4 zata dawo,faisal yace"maamaah ya kamata yau a fad'ima zarah gskyr magana"

Maamaah tace"munyi magana jiya da babanku,yace yau idan ya dawo zamu zauna gaba d'aya"

Faisal yace"maamaah ina tunanin yanda zarah zataji maganar nan,ni kaina wlh tausayinta nakeji"

Maamaah tace"dole wannan mgnr tafito,sbd ita kadai ce hanyar da zaka iya auren zarah"

Faisal yace"maamaah wlh har ga allah jiya na amsa cewa zan auri zarah ne sbd ke"

Amma wlh ni kallan yar uwa nake ma zarah,abinda nake tunani shine ta yanda zamuyi rayuwar aure da zarah"

"Abin kamar a mafarki,nasan idan nace bana san zarah bazakiji dadi ba wlh,kuma na lura auren zarah shine ma farin cikin ki zan aureta koda ita bata so"

Faisal na zaune da la'asar zarah tashigo,daka ganta kasan ta gaji.

Ta kalleshi tace"yah faisal sannu da hutawa,yayi murmushi yace"zarah kin dawo,tace"eh wlh duk nagaji"

murya maamah sukaji tana cewa"zarah har kin dawo,tace"eh maamaah yanzu nashigo amma wanka zanyi"

Zarah taje tayi wanka tasa kaya,falo tafito tare da kwala ma murja kira.

Tafito zarah tace"murja me aka dafa?"

Tace"anyi taliya da miya kuma anyi cus-cus"

Zarah tace"owk dama na dawo da yunwa ne,kan dining taje ta zuba cus-cus d'in taci.

Faisal ya tsaya yana kallanta,tausayinta ya kamashi,sai lokacin ya lura zarah bata kama da kowa nasu,abu d'aya ne nata yasa mutane basu gane ba.

Sbd itama fara ce kuma tana da idanu,bakinta d'an karami,kuma tana da gashi sosai.

Cikin ranshi yace"gsky zarah tana da kyau sosai,gata da k'ananan shekaru,ya sake da cewa"zanso zarah ta tsaya iya kanwata ba matata ba"

Ringing d'in da phone dinshi tayi ya dawo dashi,mikewa yayi ya fita yana waya.


Bayan magriba dady ya tara kowa falo,zarah na zaune gefan hannu kujera.

Dady yace"toh yau itace ake kira da ranar dole,ya zama dole na fad'i abinda muka 'boye shekara da shekaru"

Ya d'ago kai yace"zan baku wani labarin wani abu da ya faru shekara goma sha bakwai da ta wuce"

Dady yafara bada labarin duk yanda akayi suka d'auko zarah a hospital.

Bayan ya kai karshe ya d'ago ya kalli zarah yace"zarah kinsan wace yarinya ce wadda aka d'auko a hospital?"

Tace"Aa dady

Yace"kece zarah,kece yarinyar da muka d'auko a garin katsina"

Zarah tamike tsaye tare da cewa"dady ni dama tsintattace?"


By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:27 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*

P.m.l

71\75

Writeen by Maryerm Mukhtar

DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group

*Masoyana kuna raina*
Asma'u A Gifawa
Asmina
Feenah
Saadatu umar sanee
Aisha jume
Hafsat adam
Rahmat al,ameen
Queency
Zeeewy
Litle bae
G princess
Mama sky

*Toh yau dai nagama lissafo masoyana wayanda nasani wayanda bansani ba kuma kuna raina ina tare daku ko yaushe*πŸ˜„πŸ€


farin ciki ya bayyana kan fuskar maamaah,tace"faisal allah yayi maka albarka.

Wajen 6:00 zarah ta dawo daga shcool,tashiga d'aki tayi wanka tayi sallar magriba,tana zaune gefan gado dafe da kai.

Murja tashigo tace"zarah wai kizo inji faisal,zarah tace"murja wlh kaina ciwo yake,kice mashi kwance nake kaina ciwo yake"

Murja takoma falo faisal na zaune,murja tace"wai kanta ke ciwo bazata iya fitowa ba"

Faisal yace"owk jeki.

Zarah na kwance dafe da kai faisal ya shigo,d'agowa tayi ta kalleshi.

Faisal ya had'e hannuwanshi tare da cewa"zarah ina so zamuyi magana,zarah ta ya mutsa fuska tare da cewa"yah faisal dan allah kabari sai gobe yanzu kaina ciwo yake"

Faisal ya tsaya yana mata wani kallo da manyan idanunshi farare tas,zarah sai taji duk kunya ta kamata,tace"yah faisal ya naga kana min wani kallo?"

Ya girgiza kai tare da cewa"zarah ke yarinya ce k'arama,maganar da zamuyi gani nake zata iya fasa maki zuciya"

Zarah tace"nikam yah faisal wace magana ce wadda zata fasa min zuciya"

"Kawai dai mubari sai gobe"

*Washe gari*
Zarah tunda safe tatafi makaranta,wajen 10 faisal ya shigo maamaah na falo yace"maamaah ina zarah?"

Tace"tatafi makaranta amma tace min yau 4 zata dawo,faisal yace"maamaah ya kamata yau a fad'ima zarah gskyr wannan magana"

Maamaah tace"munyi magana jiya da babanku,yace yau idan ya dawo zamu zauna gaba d'aya"

Faisal yace"maamaah ina tunanin yanda zarah zataji maganar nan,ni kaina wlh tausayinta nakeji"

Maamaah tace"dole wannan mgnr tafito,sbd ita kadai ce hanyar da zaka iya auren zarah"

Faisal yace"maamaah wlh har ga allah jiya na amsa cewa zan auri zarah ne sbd ke"

Amma wlh ni kallan yar uwa nake ma zarah,abinda nake tunani shine ta yanda zamuyi rayuwar aure da zarah"

"Abin kamar a mafarki,nasan idan nace bana san zarah bazakiji dadi ba wlh,kuma na lura auren zarah shine ma farin cikin ki zan aureta koda ita bata so"

Faisal na zaune da la'asar zarah tashigo,daka ganta kasan ta gaji.

Ta kalleshi tace"yah faisal sannu da hutawa,yayi murmushi yace"zarah kin dawo,tace"eh wlh duk nagaji"

murya maamah sukaji tana cewa"zarah har kin dawo,tace"eh maamaah yanzu nashigo amma wanka zanyi"

Zarah taje tayi wanka tasa kaya,falo tafito tare da kwala ma murja kira.

Tafito zarah tace"murja me aka dafa?"

Tace"anyi taliya da miya kuma anyi cus-cus"

Zarah tace"owk dama na dawo da yunwa ne,kan dining taje ta zuba cus-cus d'in taci.

Faisal ya tsaya yana kallanta,tausayinta ya kamashi,sai lokacin ya lura zarah bata kama da kowa nasu,abu d'aya ne nata yasa mutane basu gane ba.

Sbd itama fara ce kuma tana da idanu,bakinta d'an karami,kuma tana da gashi sosai.

Cikin ranshi yace"gsky zarah tana da kyau sosai,gata da k'ananan shekaru,ya sake da cewa"zanso zarah ta tsaya iya kanwata ba matata ba"

Ringing d'in da phone dinshi tayi ya dawo dashi,mikewa yayi ya fita yana waya.


Bayan magriba dady ya tara kowa falo,zarah na zaune gefan hannu kujera.

Dady yace"toh yau itace ake kira da ranar dole,ya zama dole na fad'i abinda muka 'boye shekara da shekaru"

Ya d'ago kai yace"zan baku wani labarin wani abu da ya faru shekara goma sha bakwai da ta wuce"

Dady yafara bada labarin duk yanda akayi suka d'auko zarah a hospital.

Bayan ya kai karshe ya d'ago ya kalli zarah yace"zarah kinsan wace yarinya ce wadda aka d'auko a hospital?"

Tace"Aa dady

Yace"kece zarah,kece yarinyar da muka d'auko a garin katsina"

Zarah tamike tsaye tare da cewa"dady ni dama tsintattace?"


By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
(for love ndβ™₯ justiceπŸŽ“)
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›


*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain we touch the heart of readers_*

P.m.l

76\80

Writeen by Maryerm Mukhtar

DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group

*Wannan page na kune masoya na*
Summy
Zarah wasaram
Zainab shehu
Maryam z y (ummu humaira)
Fatimq y nadabo
Aysha honey
Mrs kabir
Fauzia kabir
Ammee
Bily luv
Ummu mujahid
Saddiqa Nng
Hauwa bilkiexx
Khaleesat Faruq


Dady yace"zarah ki nutsu karki tada hankalinki,ki d'auke mu tamkar iyayenki,zarah keda Faisal bawani banbanci tsakaninku"

Zarah ta d'ora hannu bisa kai tana wani irin kuka,maamaah tamik'e ta rik'e zarah tare da cewa"zarah ki nustu karki ja ma kanki hawan jini,kowane bawa da irin kaddararshi,zarah tace"maamaah yanzu ina d'aya daga cikin yaran da iyayensu suka yadda a gari"

"Ba shakka ni shegiya ce,maamaah tace"haba zarah ki ringa furta alkhairi,meyasa zaki ma kanki irin wannan mummunan furucin"

Dady yace"maamaah tashiga da ita ciki,inna wani mugun kallo tabi zarah dashi tare da cewa"dole kiyi kuka irin wannan mugun tabo da aka barki dashi"

Daren zarah bacci ma kasawa tayi,kuka ta kwana tana yi,Washe gari zarah tayi wanka ta shirya tafito falo bakowa,waje tafita driver na tsaya yana jiranta,tashiga suka tafi"

Zarah bata da wani walwala,Faisal koda ya shigo sai da ya tambaya ina zarah?"maamaah tace"tatafi makaranta dan ko itama batasan tafiyarta ba"

Karfe 2 zarah ta dawo,d'akinta ta wuce tayi wanka tayi sallah,takoma kan gado ta kwanta tana hawaye,maamaah tashigo zarah na kwance tana kuka.

Maamaah tace"zarah kuka bazai maki maganin damuwarki ba,ki barma allah komi shi zai kawo maki mafita"

Zarah tace"Maamaah dole nayi kuka,da iyayena mutuwa sukayi da nafijin sauki,amma ace yadda ni sukayi,shekara 17 kenan"

"Amma ko gidan tv basu ta'basa cigiyata ba,wannan yana nuna sun mance dani,wannan yana nuna rayuwata garesu bata da amfani"

"Yanzu maamaah har akwai d'a namijin da zai iya auren mace irina?"waye zai iya auren wadda ba asan kowa nata ba,wadda bata da uwa bata da uba"

Maamaah tace"zarah kamar yadda muka 'boye maki asalinki,toh haka zamu kare maki mutuncinki,babu wanda zaisan wannan maganar,zarah zamu aurar dake gawanda bazai ta'bayi maki gori ba"

"Wanda zai baki matsayinki na ya mace,wanda zai baki kulawa kamar kowa"

Zarah tace"Maamaah waye wannan?"

Maamaah tace"Faisal.

Wani irin das zarah taji a kirjinta,da kyar ta bud'e baki tace"yah Faisal kuma"

Maamaah tace"eh

Zarah abinda zakimin kenan ki nuna min ke yar halak ce,zarah na dad'e da wannan burin a zuciyata,ke nakeso kizama matar faisal ta har abada"

Hawaye suka kara bin fuskar zarah,maamaah tace"zarah zan barki yanzu,amma kafin in tafi zan gaya maki abu guda,shine karki bi san zuciyarki, kuma kizama mai halacci"

Maamaah tafita ta bar zarah zaune tana hawaye.

Zarah tasake maimaitawa faisal kuma,meyasa maamaah tayi wannan tunanin"tayaya zan auri yah faisal,nikam wace irin kaddara ce ta hauni"

Zarah tasake fashewa da kuka tare fad'in maamaah bana sanshi wlh bana san yah faisal"

Zarah tayi kuka mai isarta,har bacci ya d'auketa.

Wajen 4 zarah tafarka tayi sallah,yinin ranar babu abinda zarah taci,gawani irin kanta dake ciwo.

Tana zaune kan gado tayi uban tagumi,ciikin ranta take cewa"tayaya zan kalli maamaah ince mata bana san yah faisal,mutanen da suka min halacci,suka d'aukeni tamkar d'iyarsu"

Zarah ta maimata afili tace"koda auren yah faisal shine mutuwata zan aureshi"

Inna taji tana kwala mata kira da karfi,zarah tamike tafita,inna na tsaye falo d'aure da fuska,zarah tace"gani inna"

Ta kalli zarah sama da kasa tace"toh yanzu dai kinsan wacece ke,kuma kinsan matsayinki"

Toh shawara ce zan baki wadda zata amfaneki,inna tasake da cewa"zarah karki kuskura ki amsa cewa zaki auri faisal"

Dan wlh faisal yafi karfinki,yanzu ke kinma mutanen nan adalci idan kika auri d'ansu,bayan kinsan ke shegiya ce,tsintatta"

Zarah ta goge hawayen dake bin fuskarta tace"inna dan allah kidaina kirana da shegiya,koda bazaki kalleni matsayin jikarki ba ki daure ki kirani da zarah"

Inna tace"keni zaki gayama yadda zan kiraki,toh bari kiji muddin kika yadda da auren jikana toh wlh yanzu nafara kiranki da shegiya"

Zarah tayi wata irin tsawa tare da cewa haba,inna bana san yah faisal"

Dai dai faisal ya shigo yaji zarah tafad'i wannan kalmar.

Ita batasan ya shigo ba ta cigaba da cewa"bana san yah faisal wlh,kuma bana jin zan soshi har nakoma ga allah"

Karar wani abu sukaji duk suka juyo,Faisal sukaga ya saki laptop din dake hannunshi yana kallan zarah.


By:πŸ‘Œ

Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*

P.m.l


81\85


Writeen by Maryerm Mukhtar

DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group

*Wannan page na kune Sister allah ya barmu tare*
*Hfst Maman Afaf*😍
*Zainab turaky*😘


Inna tace"madallah gashi kaji da kunnen ka,yarinyar da kuka d'auka masoyiyarku ce,amma gashi ta furta bata sanka"

Faisal da gaba d'aya jikinshi yayi sanyi,zarah ya kurama ido yana mata kallon mamaki.

Zarah ta kalli faisal tace"yah faisal kayi hakuri da abinda kaji,amma gsky na fad'i har cikin zuciyata,da wane ido duniya zata kallemu,dole duniya zata mana tambaya sbd babu ta inda yaya zai auri kanwarshi"

Kowa ya sani cewa ni kanwarka ce,koh so kake duniya tasan asalin ni wacece,yah faisal bansan da wace fuska zan kalli maamaah nace mata bana sanka"

Amma kai zaka iya ce mata baka sona,sbd kaga kai d'anta ne,bazata ga laifinka ba"

Faisal ya dakama Zarah tsawa,tare da cewa"Zarah bakida kunya ko kad'an, kin bani mamaki Zarah,ana barin halak dan kunya,Zarah ya zaki bari idonki ya rufe sbd san zuciya"

Zarah ta girgiza kai tace"yah Faisal kaima baka fahimce ni ba,amma bakomi zanbi abinda maamaah da dady sukeso"

"Nikuma nasan dole tambaya ta hauni a idon duniya,kai kana da amsar da zaka basu,nikuma amsa ta d'aya ce"

Faisal ya d'aga hannu kai d'auke Zarah da mari.

Sannan yace"Zarah kinsa na mareki a karo na farko a rayuwata,Zarah tunda kince bakida ra'ayin muyi aure kije kisamu maamaah da dady ki ce masu bakya san d'ansu Faisal,nikuma zan barki a matsayinki na kanwata"

Da gudu Zarah ta shige d'aki tana kuka,inna tace"kai kuma faisal ka shirya gobe zakaje kaduna wurin jikar 'kawata,bai tsaya yaba inna amsa ba ya fita"


*ABUJA*
Najeeb ne yayi shaye shayenshi ya bugu,yana driven cikin dare wajen karfe 3:00 da wani mugun gudu yake tafiya,dakatar dashi yan sanda sukayi yaki tsayawa,nan suka bishi da gudu.

Suka sha gabanshi d'aya daga cikin yan sanda ya haskashi da fitila,ganin Najeeb ne yace"ya hakuri yalla'bai, bamusan kai bane"

Najeeb cikin muryar maye yace"idan kuka sakw tareni ina tafiya wlh sai na rabaku da aikin ku,d'an sandan ya kara bashi hakuri,Najeeb ya fisgi mota ya tafi.

Mahaifinshi nata kaiwa da komowa a falon,shigowar Najeeb ya d'ago yana kallanshi,Najeeb yazo gittawa zai wuce baban ya jawoshi tare da d'aukeshi da mari.

Masu aikin gidan ya kira suka kama Najeeb suka kulle a wani d'aki.

Mahaifinshi ya koma d'aki ya kwanta,a ranar ne yayi mafarkin abinda ya tada mashi hankali,yayi mafarkin abinda ya aikata shekara 18 da suka wuce.

Wajen asuba ya farka a furgice,yana wata muguwar zufa,muryar Rahama yaji tana mashi yawo a kunne,da sauri ya mike ya fito falo yana maida numfashi.

Bayan ya nutsa ya dafe kai yana tuno muryar Rahama lokacin da take kuka tana sanar dashi cewa tana da ciki,amma ya wulaqantata.

Bayan gari ya ida waye wa,Honorable ya nufi d'akin da aka kulle najeeb ya shiga,Najeeb na kwance yana ta bacci,Honorable ya kalli Najeeb tare da cewa"Najeeb zaka lalatamin abinda na dad'e ina jira"

"Ya zama dole na nemi mafita, dole na dawo da kai cikin hankalinka"

Daga nan Honorable wurin malaminshi ya wuce,a nan ne yayi ma malamin bayanin yanda mafarkin Rahama ya hanashi bacci,Malam yace"kasan inda zaka samu Rahama ne?"

Honorable yace"bansan inda take ba,nasan dai tayi karatu a katsina,kuma tace min ita yar asalin kaduna ce,kuma rabuwarmu ta karshe da ita na barta da ciki"

Honorable yace"yanzu malam so nake naji shin ta haifi cikin da nayi mata ne ko kuwa?"

Malam yace" bani da amsar tambayarka,amma mafarkin ka na nuna cewa zaka samu matsala a siyasar ka"


By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the heart of readers_*

P.m.l

86\90

Writeen by Maryerm Mukhtar

DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group


Ranar tunda safe Faisal ya d'auki hanyar kaduna,karfe 12:00 ya isa,ya sauka gidan aunty fateema(yayar mamanshi)tayi murnar ganinshi sosai,suna zaune falo ita da Faisal take cewa"Faisal wai wurin wa kazo kd?"

Yayi murmushi yace"Aunty faty wlh nazo wurin wata yarinya ne,Aunty faty tace"uhmm kai Faisal ni dama nasan sai dai kazo wurin wata,Amma ba wurina ba kai tsaye"

Faisal yace"haba allah zan iya zuwa wurinki kai tsaye,kuma bama dad'ewa zanyi ba,kwana biyu kawai zanyi"

Aunty faty tace"anjima zakeje kenan?" yace"eh sai wajen 4:00

Wajen 4:00 Faisal ya shirya cikin blue shadda yayi kyau sosai,ya feshe jikinshi da turare,ya fito yayi ma Aunty faty sallam yace sai ya dawo.

A harabar wani gida yayi parking,ya jingina a mota,tsaye yake yana danna phone d'in dake hannunshi,wata yarinya ce doguwa black beauty,sanye take da jeans nd t-shirt,tayi kyau sosai.

Inda faisal yake tazo tare da cewa"ina yini.

Wani kallo yayi mata sannan yace"yawwa sannu uhm kece sarah?"

Tayi murmushi tace"eh nice"

Kallo ya bita dashi daga sama har kasa,yarinyar tayi mashi sosai,takuma kwanta mashi,sunyi magana ta fahimata,gab magriba ya tafi.


Washe gari Again Faisal ya dawo suka sake magana da Faisal,sai yaji ta kara kwanta mashi a rai.

Ranar lahadi Faisal ya d'auko hanyar kano.

Wajen marece ya iso, zarah na tsaye a kofar gida ita da Abdul,bud'e glass d'in mota yayi suka gaisa da Abdul ya kalli Zarah ya wuce.

Ya shiga gida yayi wanka ya canza kaya,ciki ya shigo ya gaishe da Maamaah,ya zauna yana bata labarin firarsu da Aunty faty,inna tashigo ta zauna.

Kallon Faisal tayi tace"Faisal kagano yarinyar?"yace"eh nagano ta inna,kuma mun dai dai ta,inna tayi murmushi tace"ai nasan yarinyar dama,yar mutunci ce,kuma nasan zata dace da kai,ta kalli Faisal tace"yanzu dan allah wannan yarinyar bata fi zarah ba?"

Faisal yace"inna tunda dai nayi abinda kikeso abar maganar sa insa,inna tace"yau idan babanka ya dawo zanyi magana dashi kan zuwa nema maka aurenta koh"

Maamaah tace"A'a inna kibari su kara fahimtar juna,maganar aure ai ba'asan gaggawa"

Inna tace"yo ina gaggawa kuma ciki,yaro ya isa aure,gashi naji ana maganar zai fara zuwa Aiki sati mai zuwa"

Maamaah dai tayi shiru ta kyale inna.

Suna zaune Zarah tashigo,Maamaah tace"Ah Zarah ina kikaje?"

Ta kalli Faisal taga bama ita yake kallo ba tace"Maamaah wani abokin karatuna ne yazo muka gaisa,Maamaah tace"toh kidai kiyaye da tsayawa da samari kinji koh?"tace"toh

Ta shiga ciki ta zauna kan gado,wayarta ta d'auka ta kira khairat tace"friendy wlh ina so zamuyi wata magana dake"


Khairat tace"toh friendy mubari sai gobe idan mun had'u a makaranta,Zarah tace"toh shikenan"

Da daddare Zarah na zaune kan dining ita da Maamaah,Faisal ya shigo,ya zauna.

Kallan Zarah yayi yace"Zarah baki tambayeni ina tsarabarki ba?"

Zarah ta d'anyi murmushi tace"yah Faisal ai naga baka dad'e da shigowa ba shiyasa,Faisal yayi Murmushi yace"toh bari mugama zan baki tsarabarki"

Shigowar inna yasa Zarah tayi shiru,bayan sun fara cin abinci inna tace"Faisal dan Allah Faisal wurin had'a kayan lefen Sarah ayi na mutunci,Kaga gidan manya za'akai lefan,gara kasai ma kanka girma"

Ita kuma wannan ta nuna Zarah atamfa ko kala goma kai mata ya isa,ai tana da kaya"

Zarah ta d'ago kai tana kallan inna tace"inna ai ba sunana Sarah ba"

Inna tace"toh dama dake nake da yarinyar da zai Aura a matsayin ta biyu nake"

Ke har wani kaya masu tsada zai maki,ko duk duniya zai sai maki bazai goge fentin dake jikinki ba"


By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*

P.m.l


91\95

Writeen By Maryerm Mukhtar


DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group


*After 2 Days*
Tun daga ranar da Faisal yaje gidansu Sarah basu sake yin waya ba,ko ya kira bata d'auka,har ya gaji ya kyaleta,Zarah kam duk abin duniya ya isheta,gashi exam d'insu tazo karshe,kuma har yanzu Zarah tana tantamar Auren Faisal.

Da safe yau weekend,Zarah bata fito falo da wuri ba,Dady yasa aka kira mashi ita,Fitowa tayi ganin yanda tarame yasa ta bashi tausayi,ta zauna tare da cewa"Ina kwana Dady"

Yayi Murmushi yace"My Daughter duk kin rame,hala kinsan tunani a ranki?"Zarah tace"A'a Dady bakomi"

Dady yace"Zarah nasan zuwa yanzu kinji maganar aurenki da Faisal koh?"

Ta duk'ar da kanta k'asa tare da cewa"Dady dama inaso zamuyi magana da kai,dady bansan ta yanda zakaji maganar da zan fad'i ba"

"Amma dady wallahi ina jin kunyar kallon maamaah na fad'imata wannan maganar,Zarah ta d'ago manya idanunta ta kalli dady tace"dady dan Allah idan kana da dama karka had'ani aure da Yah Faisal"

Dady yace"Zarah sbd me?"bakya sanshi ne?"

Zarah ta girgiza kai tare da cewa"Bawai banaso bane dady,amma ina jin kunyar na wayi gari ace yah Faisal shine mijina,da wace fuska zamu kalli juna dady?"

Ya numfasa sannan yace"Zarah nasan dukkanku zakuji nauyin wannan abun,kuma shi kanshi Faisal ya gayamin yana jin nauyin wannan rana,amma abu d'aya nakeso kugane,shine kuyi biyayya ga mahaifiyarku"

Domin yanzu bata da buri sai na ganin aurenku,karki yadda ki nuna mata bakiso,dan bazataji dad'i ba ko kad'an,ina so kubama zuciyarku Hakuri"

"Nasan zakiji labarin yarinyar da Faisal zai aura,Zarah kiyi hakuri ya zama dole Faisal ya Aureta sbd umarnin da inna ta bada kenan,kiyi hakuri ki zauna da ita da Amana"

Zarah ta share hawayen dake fuskarta tace"dady Auren Yah Faisal koda yana nufin bak'in ciki na ne?"

Dady yace"koda yana nufin mutuwarki ne"

Zarah tamike tashiga ciki tana kuka.


*AFTER ONE WEEK*
Zarah na dining tana had'a kayan breakfast,Faisal ya shigo,ta kalleshi tace"ina kwana,ya amsa tare da cewa Zarah"

Ta d'ago ta kalleshi,ganin yanda kullum zarah ke k'ara ramewa sai idanunta daketa fitowa waje,hancita ya kara fitowa sosai,Faisal yace"Zarah meke damunki?"

Tayi dariyar ta kaici tace"toh yanzu har sai an tambayeni damuwata,kai kanka damuwace gareni,ta sake kallanshi tace"wai yanzu yah Faisal zaka iya aurena da gaske?"

Kallonta ya tsaya yana yi,tayi murmushi tace"Yah Faisal karka cutar da kanka,nasani bawai sona kake ba,tunda bakaso kafiso na tsaya iya kanwarka toh kayi yak'i da wannan auren,dan babu farin ciki a tare dashi"

Kasaba gabatar dani matsayin kanwarka,amma lamarin na shirin canzawa,yanzu zaka iya kallona a matsayin matarka?"

Yayah Faisal kasan nauyin da kalmar mata ke d'auka,kana ganin ya dace dani ko da wadda kakeso?"

Faisal ya girgiza kai yace"Zarah wannan shine karo na farko kuma na karshe da zakimin irin wannan maganar,kenan yanzu Zarah ko cewa nayi ina sanki A'a zakice min?"

Zarah tace"Yah Faisal bakaji kai kanka yadda kace ba,ai bakayi maganar kana nufin da gaske bane ba"

Faisal yace"Zarah ki Tsaneni ki gujeni ki daina yadda muna had'uwa dake a cikin gidannan,Amma bazan ta'ba cema maamaah banasan auren mu"

Zarah tace"wannan shine abinda ka za'ba ko?"

Wayarshi tayi kara ya fiddo,Abin mamaki Sarah yaga tana kiranshi,ya d'auka tare da juyawa ya tafi.

Zarah kuma tacigaba da Aikinta.

Cen kuma Faisal yake cema Sarah meyasa bata d'aukar wayarshi?"tace duk sadda zai kira tana aiki ne,shiyasa yanzu ta kira ta bashi hakuri.

Bayan kwana biyu su zarah sunyi hutu, aka asa ranar Zarah da Faisal da Sarah.

Zarah duniya tayi mata zafi,tarasa ta ina zata fara ma kukan.

Shikam Faisal har sun d'an saba da Sarah,amma ya lura da tana da wata matsala guda,shine yawo,duk sadda zasuyi waya zatace bata gida.

Zarah kam kullum tana d'aki sai aikin kuka,ana saura sati biyu bikin su Zarah suka koma makaranta.


Yaune Zarah taga Maamaah tasa anata shigowa da akwatina masu yawa,da alama na lefe ne.


By:πŸ‘Œ
Maryerm Mukhtar
[9/17, 5:28 PM] Maamah: πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*ZARAH*
for loveβ™₯and justiceπŸŽ“
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

*_We don't just entertain and educate, we touch the hearts of readers_*

P.m.l

96\100

Writeen By Maryerm Mukhtar

DEDICATION TO Maryerm Mukhtar Fans Group

*Wannan page na masoyan Zarah ne wayanda basa jin haushinta*πŸ˜„



Zarah na zaune a bakin bishiya tayi uban tagumi,Khairat tazo ta zauna tare da cewa"Zarah tunanin me kikeyi haka?"

Zarah tace"Khairat tunanin irin butulcin da nake nunawa nakeyi,Khairat tace"mekike nufi?"

Zarah Tayi murmushi tace"Khairat inna ta tasoni gaba,tasani sai wulaqanci nakeyi cikin gida,kinsan me tasani nayi wai in har ina so ta barni nasha ruwa?"

Khairat tace"A'a

Zarah ta kalli Khairat tace"tun daga ranar da aka gayamin cewa ni ba yar gidan bace,inna ta hanani zaman lfy,tace min idan har na aurar mata jika,toh wlh sai ta sanar da duniya wacece ni"

"Ce min tayi muddin banyi abinda maamaah da Daddy zasu hana auren nan ba,wai har makaranta zata zo ta tona min asiri,Khairat sai kace ni nai ma kaina haka,ta duk'ar da kai tana kuka tare da cewa"khairat da irin wannan
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment