Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dariya tafasa
yankashi takama gashin kansa tace kaje kagayama
Sarauniyarka cewa SHAMSIRA bayarinya bace tafikarfin
karamar runduna saidai banban tawaga sannan
kagayamata tanada xabi daya acikin biyu kodai
tamikomin aljani,Kirilliya gobeda hantsi kokuma da
yammaci in,afkocikin birninta ikashe nakashewa inkarya
nakaryawa sannan indauki abin,farautata inyi
tafiyata,take aljani Kaufur yajuya yanufi Fadar Sarauniya
LISA dankari lokacin daaljani Kaufur ya isa Gaban
Sarauniya lisa agalabaice yafadi agabantayabata labari
bala,in da ya afkamashida Jama,arsa hohoRan Sarauniya
lisa yabaci takama cika tana batsewa tamike takwarara
ihu taceda sarkin yakinta Mousol,ahada tawagar maxaje
aje ayitatakare Aljani Kaufur yace aafa Ranki yadade lallai
aljana karama tayi gaskiya yarinyarnan masiface
kuma,annobace tabbas xaiyi wuya wani jarumi ko
sadauki yai galaba akanta amma idan mukasa yaudara
lallai xamukaitakasa Sarauniya Lisa tace lallai ba karfi ko
karfene nasarar yakiba tabbas agobene Burimmu na
mallakar Takobin NASARA ZAICIKA hh SHAYI MAIXAFI


#SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2E CIGA BAN KICIBIS MUGUN
GAMO Gari yawaye haske rana yagauraye ko,ina
Shamsira naxaune tushen wata itaciya tana wasa takobi
saitaji kofar birnin Tamotsa dasauri tamike mikewarta
keda wuya sai akabude kofar shiru babu wani mahalukin
daya leko itakuwa Shamsira saita xubama kofar idanu
can aka busa wani kaho mai tsananin kara gamida kuwa
dankari aisai kasa tarika girgixa wani irin amo natashin
kida yarika tashi saiga tawagar mayaka ciki bakaken
damarar yaki sun fara futowa daga cikin birnin duniyar
Sama sukarika tuttudowa kamar tururuwa saukai wani
dai,ra sannan agabato dawata kujera ta alfarma akafa
akai tannti saikawai Sarauniya Lisa tabayyana
akankujeran dakaru sukai gai suwa sannan aka gabato da
aljani Kirilliya adurkusar dashi bakidaya jikinsa babu inda
batabo tsaninin masifa da azaba da ake ganamar yauda
kullum tasa yasauya kamanni yakomabakinkirin yakara
muni duk wannan abindake faruwa Shamsira tana
tsayEtana kallo Sarauniya Lisa tamike taitattaki taku goma
sha bakwai saida yarage tsakanintada Shamsira baiwuce
saura taku bakwaiba sata tsaya takarema Shamsira kallo
tabbas dole asha mamaki ace yarinya karama kamar
Shamsira tana yaki irinna manyan jarumaida suka gabata
Sarauniya lisa tace naji kalamanki sannan nainaxari akan
bukatanki nason mubaki Aljani Kirilliye sarauniya Lisa
tace tokisani shi,aljanine maitsananin taurinkai domin
babu kalan axabar dabamu ganamasaba domin
yafadamana inda yakai takobin Nasara amma tsinannan
aljanin nan yaki yafadamin inda yaboyeta Shamsira tai
murmushi tace lallaikisani yake Sarauniya Wani
wanwanine lallai idan har,aljani kirilliya yashigo hannuna
tofa bamakawa sai yafada inda ya ajiyemin takobina
Sarauniya Lisa tai murmushi tadafa kafadar Shamsira
tace na yarda da jarumtarki dakwarewarki afannin yaki
kuma xambaki aljani Kirilliya abisa sharadi Guda
Shamsira tace menene Sharadinki Sarauniya Lisa tadaure
fuska gamida xaxxare idanu tace kisani ke shamsira lallai
idan kikai nasara akan aljani yafada miki inda ya,ajiye
takobin nasara to taredamu xaki wannan tafiya domin
baxamutaba bari miki wannan takobiba saidai abinda hali
yayi Shamsira tai murmushi tace bakomai aikomai na
Duniya dan gasane take akamika mata aljani kirilliya
ShamsiRa takaremai kallo sannan tafuskanceshi takama
gashin kansa tace kai aljan shin xakai bayani koko saika
dandani kamshin mutuwa aljani yaidariya yace haba
yarinya kisani ni bakaramin aljanibane daxakimin
baraxana da mutuwa baxan fadaba kuma baxaki iya
kasheniba domin inki kashene kinrasa takobinki har,aba
SHAMSIRA taimurmushi tadan juyabay alokaci gudakuma
tawaiwayo gun aljani takifamar mari aljani yakwararaihu
tsananin masifarxafin marin saida yaga taurarin
mutuwa,yadaina gani bakidaya waniduhu yamamaye
idanunsa can yafara gani dushidishi kawai sai Shamsira
tacusa yan yatsunta biyu akofofin hancinsa takafa
kumbunanta tagirgixa aljani yakwarara ihu Shamsira
tajawo yatsuntada karfi tatarkato tarkacen hancinsa tayo
wajedasu jini yabarke tsananin masifan xafi da radadi
take aljan yafadi sumanme Shamsira takama kunninsa
tafigeshi tuni yafarka daga suma sukai idobiyu
daShamsira taimarmurmushi tace ya,isheka kokana
bukatan kari taciro wata yarkamar wuka adamararta
aikoda aljani yaga haka sai yace aa yake uwar maxaje
lallai xamfadamiki inda na boye takobinnan Shamsira
takalli Sarauniya Lisa taimurmushi tace toya kiji
akaronafarko xaiyi bayani tace ina kakaimin takobina
aljani yafasheda dariya yacetabbas fadamuku bashida
amfani domin takobin baxai daukuma aljanba balle
dan,adam Shamsira takama gashinkansa tace kaiwawa
inakakaimin takobina aljani yace tana kwarin mutuwa
kwarin da baruwa amma yakecimmutane dankari ai Sai
Sarauniya Lisa tamike dakarunta suka jadabaya bakomai
yabasu tsoroba face jin aljani ya ambaciKwarin mutuwa
domin wani shu,umin kwarine maicike da bakaken
aljannu da kwankwamai damiyagunhalittu sannan akwai
wasu macixaimata damiji masu tsananin girma da tsayi
kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu sambasa daukanraini
kuma basa daure ganin bako tsananin dafi ko inuwar
mutum suka sara toba makawa sai yamutu Sarauniya
Lisa takwara ihu taxare takobi tanuna aljani Kirilliya tace
kai tsinanne lallai kacika maketaci tayaya ka,isa kwarim
mutuwa harga ije takobin,ama,ajiyar tarihi aljani
yakyalkyaledadariya yace kisani ni aljanine maitsanani
gudu tamkar walkiya saboda haka dawannan damar nai
amfani najefa takobin ataskan tarihi kuma cirota saidai in
ankashe macixannan mata damiji kuma aduniya babu
wanda xai iyakashesu Kai Shamsira tadakamai tsawa tace
karyane lallai indai har halittace nawannan Duniya tabbas
sai tamutu inko harxai mutu tosai ansami makashinsa
aduniya Takwarara ihu tadubi Sarauniya Lisa tace toyaya
rankiyadade shinkin shirya shirin tafiyane koko kinkaraya
Sarauniya Lisa tace lallai saidai amutu duka ammanida
dakaruna muma xamutunkar kwarin mutuwa domin
mutuwa Dolece Kawai sai Shamsira tafalfala damasifan
gudu Sarauniya Lisa tace tawagar aljannu masu bakin
fiffike kubi bayan Shamsira take suka tashi sama sukama
binta haka itama sarauniya Lisa Saita haye wani doki mai
fiffike yatashi sama tabi yan jama,arta tariskesu tashiga
tsakiya aci gaba datafiya asararin samaniya itako
Shamsira tanata sheka gudu harta iso inda aljani Dumal
ya ajeta tatafa hannaye sau uku aljani Dumal yabayyana
agabanta yace yashugabata ina munufa tace kwarin
mutuwa aljani yakwarara ihu yasureta yai samada ita
yana cewa lallai xa,amutu kuma xa ai KICIBIS MUGUN
GAMO akwari MUTUWA tonida banida fiffike yaxanyi
MUFIDA taimakeni dakofin SHAYI




SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2GCIGABAN KICIBIS #MUGUN
GAMO tafiya taitafiya Sarauniya Lisa da Shamsira agaba
Dakaru nabiyedasu sukarika keta rafukada koramu da
kwaxaxxabai gudu suke tsulawa tamkar masushirin
kewaye duniya saida suka shafe tsawon mako uku suna
surfafa gudu saisuka isa wani bakin daji mai surkukintsiya
gaduhu gawasu manyan itatuwa dogaye masu suffan
mutane cik tawaga tatsaya domin naxarinwannan
shu,umin daji aljani kirilliya yabusheda dariya yadaki Ka
yace to munfa iso kwarin mutuwa lallai duk wani jarumi
maiji dajarumta da hatsabibanci to yatunkari wannan
tsinannen daji Shamsira takalli Sarauniya Lisa tace shin
kinshirya yinkicibis mugun gamo tadira akan aljani
Dumal kawai sai taxaretakobi tanufi Kwarin mutuwa
sarauniya lisa tadubi dakarunta tace kaimaxaje saidaifa
amutu kuxomuje tanufi Kwarin mutuwa saurakiris
sushiga dajin saisukaji ankwarara wani Sakaran
ihugamida kururuwa cik sukatsaya har Jaruma Shamsira
kaiya aikamar tururuwa kamarFarin,annoba sai aljannu
suka rika bulbulowa tacikin Kwarin Mutuwa sukatare
kofar shiga sukai sahu nanfa akama Kallon kallo tsakanin
aljannu dasu Gimbiya LISA sai wani gabjejen aljani
yabaiyana yakwarara ihu afusace yanunasu Shamsira
yace kai tsinannugantalallu lallai kusani kunkawo kankuga
mutuwarku tabbas xaku iyashiga dajinnanne kawai idan
kun,iya kashemu sannan kusani iya yawanku muma iya
yawammu kenan kowannenku xaikara dadakare daya
acikimmu duk wanda yakashe nasa to yasamidamar
shiga Kwarin mutuwa aikoda jin haka Sai Shamsira takece
dadariya tace kai wannan tsari yayi tadubi Sarauniya Lisa
tace xanyi gaba shawara yarage naku kodao kubiyoni
kokuma kukoma gida cikin rashin nasara,Shamsira
takwarara ihu tafalfala aguje tanufi tawagar aljanunnan
tana ihuu afusace Sarauniya Lisa taitsawa gadakarunta
tanacewa idan har dan,adam baiji tsoran afkama aljanun
kwarin mutuwaba akammeye mu aljannu xamuji tsoran
aljannu tadaga murya tace mujee, maxaje suka rafka,Ihu
sufuta aguje sutunkari tawagar aljannun kwarin mutuwa
suma sukataso akahade atsakiya tabbas yawansu dayane
kowani dakare yasamu dakare sushiga dauki badadi
ashiga musayan takubba karfiyahadu dakarfi dantse
yagogi Dantse tabbas aljannun kwarin mutuwa sunxarce
aljannun lisa amasifa domi tuni sunfare kisa gamida
xubarda jinin dakarun Lisa itakuwa Shamsira da
shugabansu take gogawa,inda taxamemar alakakai
tatakurashi takuntatashi tatoshemar kofantsira ta
addabeshi takaimar miyagunharehare tunyana iyakaisara
har yagagara saidai yakare can tashammaceshi
takifeshida mari tsananin xafi saida aljani yaga bakin
taurariyarude gamida futa ahayyacinsa kafin yasami
natsuwa tuni taxabgamar Sara awuya kilta killekansa
aljani yafadi kasa matacce Shamsira takwarara ihu tace
kai maxaje nidai nakashi makiyina sai kubiyoni domin
naigaba kawai saita afka cikin Kwarin mutuwa dankari
dajine maiban tsoro tanashiga wani gawur taccen xaki
yataso mata aha, lallai aiki saidan gado domin
lokacindaXakin yadako tsalle daniyyan diraakan Shamsira
tuni tacafke Xakin taijuyi dashi sau uku tafyadashi ajikin
wata katuwar bishiya take da Zakim da bishiyar suka
dagargaje dankari adaidai wannan lokacinne Sarauniya
lisa da tsirarun dakarunta wadanda suka tsira suka fado
Kwarin Mutuwa tofa ai alokacinne kuma sukarika jin wani
huci gamida wani irin nishi maikarfi nanfa kowa
yakasance cikin shirin kota kwana tabdiiijam kawai sai
makamakanmacixannan matada miji subaiyana ganin
girman macixan kawai yasanya wasu maxaje sakin futsari
awando inda wasu suka tsorata suka juya aguje daniyyar
futa adajin amma ina sunmakara kuma aikin gama
yagama domin tuni Macijiyarnan taiwani tsalle tatashi
Sama tashagaban dakarunnan masu kokarin gudu
tafeshesu da ruwan wuta take suka kone kurmus dankar
nanfa maxaje sukara tsorata Shamsira tadaga murya tace
yaku maxaje lallai kada kubari tsoro yahallakaku abanxa
kusani magabata sunacewa tabukawar mutun daya aciki
makiya mutum dubu shima kokarine tadaga murya tace
mutunkari macixannan dakarfin xuciya gamidataurin rai
cewa muna xamukashesu lallai xamuinasara maganarta
yaitasirimaxaje sukacire tsoro suka kwarma ihu
sufadama macixannan dankari abinbakyan gani domin
kamar mayunwacin zakin daya shekara baici abinciba sai
yatsinci kansa aturakar beraye haka macixannan suke
lakwame aljanu daya bayan daya wohoho turnuku fadan
ibilisai yarobai ganiba balle yaraba Shamsira taritsa
namijin macijinnan sukariki kifama juna masifa duk
inyakawomata duka dakansa takauce yasami bishiya to
saibishiyar taradaddage taxama gari haka inyakawo
marduka dabindi toduk abida yasamukoda dutsene sai
yatarwatse sunacikin gwagwar mayane macijin
yainasaran makama Shansira kansa saida taisama macijin
yabude bakinsa take Shamsira tawuce bakinsa inda
shikuma yafara kokarin hadiyeta abinka da hatsabibiya
sai tamiki acikin bakinsa tasokamar mashi asaman
bakinsa tsananin zafi saida macijin yaiwani gunji yawatso
Shamsira waje tsananin masifan xafin bakin macijin har
Shamsira tafara saba macijin yaikumaji yakanannade
Shamsira yamatseta tsananin xafi takwarara ihu tajixata
amuta sai tahangame bakinta dartsama macijinnan Cixo
tafixga harsaida tayago naman macijinnan jini
yafeshemata fuska macijinnan yaiwani tsillo
tuniShamsira tasa takobita datsekan Macijinnan kan
yakawomata Cixo tadamkeshi taijifa dashi sama Kan
yajuyo aguje bakibude daniyyan yankamata cixo
Shamsira tanuna kan,macijin tanakarantu wasu
damusantsafi take wata wuta takone kan,macijinnan
yakone kurmus dankari aisai yaki yatsaya cik Maciyannan
takalli gawan mijinta taiwani gunji KAINATSORA NAFECE
SABODA TSARO BATSOROBASARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 2H
CIGABAN KICIBIS
#MUGUN;;;;;;;;;;;;;;;;¥;;;;;;;;;;;;;;;#GAMO Lokacin da
macijiyarnan tai idobiyu dagawar mijinta sai taiwani
kugigamida gunji tairimi tafara feshin wuta tako,ina
kayya namfa dajin yakama da wuta ita Shamsira
datatsokano wannan masifa tuni tafalfala damasifan
gudu cikin kwarin mutuwa yayinda hankalin maciyarnan
yagushe tarikice tahaukace dadaukan fansa can tanata
kashe jama,ar Sarauniya lisa inda sukuma sunrude sai
futa aguje sukeyi domin neman tsirada rayuwansu cik
macijiyar tatsaya taiwani juyi can tahangi Shamsira tana
tsinkagudu tanufiinda Takobin Nasara take wohoho aisai
maciyannan taiwani kara,daya hargitsa dajin taiwani sulu
tafutaaguje tabi bayan Shamsira kai abin baimataba
kawai saitai fuffuke tatashi sama tana masifan gudu
asama kamar walkiya tuni takusa kamo Jaruma Shamsira
aikoko Shamsira tawaigo tahangi macijiyarnan nadaf
dacimmata saitakara xage damtse wajen futa aguje
tsanin gudu hartana bacewa gamida tada kura tsanani
masifa atare su isa gurintakobin lokacin da Shamsira
takai Hannu xatadauki takobin to alocinne macijiyar
takaisara,tasami Shamsira ahannu wani masifaffen xafida
xugi yaratsa sassan jikinta takwarara ihu amma saboda
tsananin naci da jarumta sai Shamsira tasa hannunta
nahagu tasure takobin dukda jirina dibarta domindafin
macijiyar yafara tasiri ajinkinta,amma saida tasa takobin
tadatse kan macijiyar kan yaitsalle yadawo danufin cixon
Shamsira amma saitasa Takobin tarabashi gidabiyu
alokacinne dafin macijiyar yacikarfinta saitabaje akasa
kamar tamutu alokacinne Sarauniya Lisa taitsawagan
dakarunta tace wannan lokacimmune tasamu takobin
amma baxaimata amfaniba domin dafin macijiyar
taimata illa tadaga murya tace kuje kudaukomin takobi
sannan kukasheta domin takasace hadarice ga
rayuwarmu atsiyace dakarun Sarauniya Lisa sutunkari
Shamsira domin sudauke takobin sunadab da isa
garetane Shamsira tafarfado tahangi dakaru sunnufota
gadan gadan dakyar tamotsa domin gabobinta bakarfi
tajawo takobin nasara tamikeamma haryanxu Jiritakeyi
tamkar tasha giya tsananin dafi har aman jini takiyi
dakaru sucigaba datunkarota kawai sai Shamsira tatuno
maganar mahaifinta awani lokaci dayake bata horon yaki
Kunama taharbeta taikara yatambayeta meyasameta tace
kunamane taharbeta sai yacemata Ke yarinya maxadauki
Kunaman kicinye Shamsira taishiru takasa dauka Sai
mahaifinta yadaka mata tsawa mai tsoratarwa aitsananin
raxana batasan lokacinda tasungumi kunamar tajefa
abakiba tatauneta tacinye wani abin mamaki saitaji
tadaina jin xafi da radadin harbin kunamar takalli
Mahaifinta cikin mamaki xatai magana Sai yadakatarda
ita tahanyar daga mata hannu yace yata hakika dayawa
Dabbobi masu dafi makarin dafin najikinsu aikoda
Shamsira taiwannan tunani sai takalli takobinta taga
yajike sharkaf Dajini macijiyarnan take Tasa halshenta
talashejinin majiyarnan dankari ai saitaji tawatstsake taji
wanikarfi yashigeta tajikamar xata iya yakan duniya kayya
aisai tatakarkare takwarara ihu ihunda yatsorata dakarun
Sarauniya Lisa suka kame aguri daya suna kyarma
Shamsira tadakamusutsawa tace kaimaxaje yakutsaya
Sarauniya Lisa tace aa kada kukusanceta xakumutu
tadaga murya tace dakyau Jaruma Shamsira lallakinyi
nasara kincinye wannan gasa nida jama,ata muna muki
fatan alkairi kawai sai Sarauniya lisa,daragowar Jama,arta
sutashi sama Shiko al,amarin Sarkin yaki Safranu
mahaifin Shamsira bayan gogawarsa da yamfashi sai
yanausa cikin daji bayan gwagwar maya da
turkaturkagamida bakin gumurxu sai ya,isa Yankin
kuriyan inda Rijiyar suruf take to awannan dajinne
yaraina jarumtarsa domin yakasa kashe kodakurace
awannan daji yafada hannun bakaken aljannu
sukadaureshi sannan suka gabatardashi agaban Sarkinsu
maisuna Juda inda yai umurni da,atafida Sarkin yaki
SAFRAN bakin rijiyar Suruf ayankashi axuba jinin acikin
rijiyar domin ashayarda almatsutsan dake cikin rijiyar
Jini take wasu bakaken aljanu su dubu goma susungumi
Sarkin yakisunufidashi Rijiyar Suruf lokacin dasu,Isa
saisuka kwantardashi sutake Sannan wani gajeran aljani
mairafkeken kai yaxaro wata xandamemiyar wuka
hartana kyalkyali yatunkari Sarkin yaki daniyar yankashi
Dankari Kawai Bakaken aljannunnan sunji jinine
yafamtsamu ajikkunansu koda sukaiduba sai sukai
arbadaJaruma sHamsira tanatsaye rike datakobin Nasara
mamaki yakama aljannunnan ganin yarinya kara kuma
bil,adama tama Kuddaru malamin yanka kisan wulakanci
saisukabar Sarkin yaki sukayo kan Shamsira afusace
kayya fashi barnan aiki koya yagaji baisababa Shamsira
taixarya acikin bakaken aljannunansau uku take takashe
fiyeda rabinsu sauran suja tunga nan afara kallonkallo
Shamsira tadaka musu tsawa tace kaitsinannu lallai
kusani nine ajalinku kuma mutukar kukaiKuskuren
shigoni toxaku mutu abanxa Kawai sai aljannunnan suka
tashiSama xasu gudu Sarkin yaki yakwarara ihu
gamidama Shamsira tsawa yace yarinya Mutukar kibarsu
suka tsira tokuwa mubaxamu tsiraba aisaitai wanigunji
taka tsalle kamar tsuntsuwa haka Shamsira tatashi Sama
kamar aikin aljannu tuni takakkabosu kasa sunfado
matattudasauri Sarkin yaki yaxura gugan karfe yajawo
ruwannan yadura awni kurtu shida Shamsira suka haye
bayan Aljani Dumal aljani yai sama Sarkin yaki yadakama
aljani tsawa yace lallai kaigudun dabakatabayiba domin
kuskure kadan xakayibakidayammu mu hallaka to
alocinne sukaji ankwarara ihu abayansu aikoda suka
waiga sai suka hango dandaxon bakaken,aljannu
maxansu damatansu yaransu da tsofaffinsu kwansu
dakwarkwatansu sunbiyo bayansu damasifar gudu suna
ihu daruri TABDIJAM bari indibi TUBANI KUJIRANI




#SARAUNIYA #JUHA PART 2J CIGAGABAN KICIBIS
#MUGUN;;;;;;;;;;;;;;Ψ;;;;;;;;;;;;;;;;#GAMO Lokacinda Sarkin
yaki Safranu yamikama Yarima Lurwan Takobin nasara
sai jaruma Shamsira tarigashi futa afada dagabaya
yarima yafuta yanufi fadamarnan yana xuwa ya iske
kyankyawan bafulatanannan tana kwance abisa kilasai
tsira haihuwar unta koda yarima lurwan yaga haka sai
yakara kidimewa yarude yanufeta dasauri sai tamike
tamikamar hannu shikuma yabata takobin kaico aitana
karba saiwani hayaki yagauraye gurin inda yarimaLurwan
yadaina ganin komai yarika dawurwura acikin hayakin
sannuahankali hayakin yagushe komai yadawo daidai
aikoda hayakinnan yagushe sai Yarima Lurwan yanemi
Bafulatana sama ko kasa yarasa hankalinshi yatashi
yatakarkare yakwarara ihu yafadi kasa sumamme dakaru
suka shigo fadamar suka daukeshi xuwa gida dankari
Shamsira nagida labari ya isketa takwararaihu tadauki
takobi tanakokarin futa adakinta saiga mahaifinta
Sarkinyaki Safranu yatareta nanfa suka fara kallon kallo
sai yadaga mata tsawa yace yarinya kadaki aikata kuskure
domin kaddara tariga fata Shamsira tace kamar yadda
kaddara tasauka akan takobina tasalwanta tobabu
makawa shima yarima Lurwan kaddaran mutuwarsa taxo
Sarkin yaki yadakama Shamsira tsawa gamida kawomata
mari caraf tarike hannunsa damatsanancin Sauri
tajawoshi cikin dakinta,itakumataiwaje kafin yaiwani
yunkuri tuni Shamsira tajawo kofar tasanya wani katon
kwado tagarmekofar Sarkin yaki yakwarara ihu Shamsira
tace kayi hakuri baba amma saina cika alkawarina tabbas
saina kashe yarima Lurwan tahaye dokinta takobi axare
tsirara tanufi Fadan Sarki Yamranu tundaga nesa tahangi
dandaxon mayaka sunkewaye masarautan domin
dakatarda ita kawai taima dokinta kaimi tanufesu
gadangadan nanfa jarumai suka afkamata inda tafara
musu kisangilla dankari nanfa yaki yasarke dakaru suka
rika kawo mata sara tana karewagamida maida martani
tarika keta kiraxam maxaje tanatsinke kawunansu tabbas
ran Shamsira yabaci kuma tahassala wutarrantsuwa
yacita domin tamancema da jama,arta take yaki kisatake
karma tana tsakiyar abokangaba tsananin masifa saida
tatarwatsa maxaje tatarar an rufe kofar fadan tajada
baya sannan tajuyo tarogo aguje tanufi kofar Fadan saida
taxo dabda kofar saitadamke linxamin dokinta dokin
yaikara gamida haniniya take yadaka wani uban tsalle
tamkar tsuntsuhaka dokin yatsalake kofar saigashi
aharabar masarautan nanfa tatsinci kanta atsakiyar
maxaje wani Dakare yace yake maigirma Shamsira lallai
kisani kece shugaban dakarummu na gobe badaidai bane
ki yaki da mutanenki Tadakamai tsawa tace kai wawa
ainariga nayi rantsuwa dagirma da daraja na takobin
nasara indaiYarima Lurwan yasalwantarda ita toshima sai
rayuwansa ta Salwanta dakaren yace tokuwa xakimutu
domin sarki yayi umurnin indai kikokarin kashe dansa
tomukasheki Shamsira takwarara ihutace tokutaho
mugwabza mugani nidaku waxai mutu kuma waxai rayu
ta,afka musu dasara dasuka tanacewa duk wanda yashiga
tsakanina da burina tokuwa sai yamutu tatarwatsa
maxaje tafada cikin gidansarautan dukwani jarumi
dataikarodashi tokodai yarabe yabata guri kokuma
tasadashi da ajalinsa ta,isa dakin yarima tashakoshi tayo
wajedashi tajefar aharaban Masarauta tadaga takobi
xatadatse kansa saitaji saukan kibiya ahannunta kibiyar
tahuda kashin hannunta tafuce tsananin xafi saida
takobin hannunta yafadi takwarara ihu tadurkusa don
tadauki takobin da hannun hagu kawai sai arigata dauka
sannanasakafa abanketa saida taisama sannan ta fado
tsananin naci tamiketarintsa idanunta takwarara ihu
alokacin databude idanunta sai taiarbada mahaifinta
atsaye agabanta yanacika yana batsewa tamkar
yafuskanci abokiyar gabansa Shamsira tace baba Sarkin
Yaki yadakamata tsawa yace ke yarinya kinyi kuskure
kuma saina nuna miki kuskurenki tace aa baba nibanyi
kuskureba kuma saina kasheshi, Sarkin yaki yabuda yace
xaki iya kashe yarima amma bayan mungwaxa yaki kin
kasheni Shamsira tace ina baba kaiba tsarar fadatabane
amma inamai rantsuwa dakai cewa indai inaraye tokuwa
bamakawa saina kasheshi ran Sarkin yaki yabaci yace
totunda baxakibi umurnin mahaifinkiba lallai yanxu
xankasheki domin atarihin gidammu kaf xuriyammu
babu wanda yatabama wannan masarauta tawaye yadaga
murya yace,ammake kinkashe jama,armu marasa
adadadi yace lallai kokisaduda kokuma inkasheki Kawai
Sai Shamsira tadurkushe bisa guiwowinta tace
kagafarceni baba lallai saidai kakasheni amma mutukar
inanumfashi to saina kashe yarima Lurwan sarkin yaki
yace yanxu xaki mutu domin mumungaji sadaukar
darayukammu dana yayammu gawannan masarauta
yakwarara ihu yaxare takobi yanufi yarsa daniyyar datse
kanta yadaga tagobin xaisaukemata sai Sarki Yamran yace
kai dakata kada kakuskura kasheta Dole Sarki yaki yatsaya
cik domin Sarkine kemagana sarki yace tabbas yarka tayi
kuskure amma dana yafitalaifi to idan hardana
baimutuba tobaikamata itama tamutuba Sarkin yaki
yabude baki xaiyi magana saiSarki yacemai banason wata
magana kawai kasan wani hukuncinda xakamata amma
banda kisa afusace Sarkin yaki yaceda,dakaru kudauketa
kukaita Kurkun Karfe da Karfe ku garkameta Xama nahar
abda take dakaru sukai gabada ita adaidai nanne Sadauki
Ashiraf yai shirudaba Yarima Baulaki da Madugu wannan
labari Yarima baulaki yaceto yanxu mene abinyi Ashraf
yace lallai muna bukatanta acikin tawagarmu domin
takobinta nabirni JUHA saboda haka xamu tunkari
Kurkukun Karfe da karfe domin kwatota, Madugu
yakwarara ihu yace shinkasan masifa daba in,dake
wannan tsinannen Kurkuku kuwa Ashraf yacebakomai
bane inkahada damasifar dakeB,IRNIN JUHA KUNUNFA
YA,ISO
SARAUNIYA JUHA
Littafi na uku 3
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]



##SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng CIGABAN KICIBIS MUGUN #GAMO Madugu uban tafiya yadubi Sadauki Ashrafyace shin wacece Sarauniya Juhu Mutunce ko,aljan awani yanki takedaxama Sadauki Ashraf yace lallai babu wani mutum ko,aljan da yasan cikakken tarihin #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ngkaiwaidai Bokaye suntabbatarda cewa,ita mutumce hatsabibiya maitakama da kundin tsafi dakuma takamada dakarfin dantse sannan babban burinta aduniya shine tatara ilahirin kayayyakin tarihidasuka rage aduniya saboda haka tagina wani katon gida atsakiyar binninta maisuna Birnin Juha tayi alkawari saita cika wannan gida dakayan tarihi lallai tayi rantsuwa kota halinkaka saita mallake dukwani kayan tarihin dasuka rage aduniya tabbas ahalin yanxu tatara kayayyakin tarihidayawa tahanyar yaudaran yayan sarakuna da sarakunan kansu tabbas tasanya yayan sarakuna sunkashe kansu dakansu wasu ankashesu wasu an dauresu dauri nahar abada sakamakon bayyanarta,agaruruwansu tana rabasu da abubuwa masu mutukar tarihi akasarsu sadauki Ashraf yace kasani yakaiMadugu taraba yarima Baulaki dakan Gunkinsu wanda akakerashi da Xallar xinare sannan taraba Jaruma Shamsira da Takobinta maidimbin tarihi to kasani kamar haka tama yayan sarakuna dayawa kuma baxata dainaba harsai andakatarda ita MADUGU yace tayaya xa,a,iya dakatarda Ita alhali ba,amasan nahiyarda take rayuwaba Yarima Baulaki yacezamudakatarda itane tahanyar hada dakarun Fansa dominbankado maboyar #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng Maduguyakalli Sadauki ashraf yace #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tayaudari YarimaBaulaki tarabashida kan gunkinsu abin bautansu Sannan tayaudari Yarima lurwan tawafce takobin Nasara mallakan Gimbiya shamsira Shin kai meta aikatamaka kodajin wannan tambaya Sai hankalin Sadauki Ashraf yatashi idanunsa sukada jajur jijiyoyin jikinsa sukai burdumburdumMadugu yatsorata yace aa namijinmaxaje lallai kasani ninatambayeka labarinkane kawai domin naji karfin taimakawa awannan yaki Sadauki Ashraf yadafa kafadan madugu yace kasani #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tacutar da sarakuna, Jarumai, sadaukai,matsafa, dakuma yayan sarakuna tasanyasu acikin takaici gamida tsananin bakin ciki to,amma kasani Nine mutumin dataima cuta nakarshe aduniya yadaga murya yace lallai taxalunceni xalunci kuma babbaMadugu yace wani irin xaluncine megirma haka Saudauki Ashraf yagirgixa kai yace aa lallai bayanba amma xakasani bayanmun hada tawaga tamaje madauka fansa maitaken Dakarun Fansa Kawai sai yaitsalle yahaye dokinsa yace abokai kutaho mukarasa Birnin Ragaf domin mutunkari Kurkukun karfe da karfe domin kwatar Jaruma Shamsira uwar maxaje yasaki linxamin Doki suma suka haye dawakansu surufa masa baya nanfa surika tsula gudu adokar daji saida sukai Kwanaki uku suna keta daxuxxuka da keta koramu gamida haura manyan Duwatsu sannan su isa jiki katangar birnin Ragaf sutadda katuwar kofan garin agarkame Sai Yarima Baulaki yadubi Sadauki Ashraf yace menene abinyi shi xamu karya kofarne mutunkaresu da yaki koko akwai wata dabaranne agareka Ashraf yace lallai yaki danxammbane saboda haka xamushiga Birninne amatsayin yankasuwa daga birnin andulus take yasabi wasukalaman Surkulle kawai saiga wasu rakuma da alfarai kimani ashirin Sunbayyana kowanne dauke dakaya nikiniki Madugu yace dakyau tsafi gaskiyar maishi Sadauki Ashraf yakwankwasa kofar birni sai wani kato mutummaikama da bishiyar kuka yabude wata yarkaramar taga maikama da alkuki yaleko yace kusuwaye Sadauki Ashraf yace muattajiraine yankasuwane daga kasar Andulus munxone domin baxa hajarmu awannan gari kawai sai akabude kofarKaton mutuminnan yace lallai wannan kasa tamu tana maraba dabaki amma kusani mutukar akwai cin amana ko yaudara ataredaku tofa xakumutu ahannun jarumanmu Take suka shige birnin sukasauka agidan sarkin kasuwa maisuna Karduxyabasu wani katon gidasuka saukabayan sunci abinci sunyi wanka saisuka shiga gari dominsamun ruhuton Kurkuku Karfe dakarfe sunacikin tafiya sai suhangi wani mahayi akan bakin doki yaishiga irin tamanya jarumai yatunkarosu cik suka tsaye badakaren yakariso gurinsu yadire agabansu nanfa,akama kallon kallo tsakanin Su yarima Baulaki da wannan dakaren Can sai dakarenyace barkanku daxuwa birnin Ragaf Yarima Baulaki DAN Sarki Salmanul andulus da Sadauki Ashraf dan Sarkin yaki Kunda karoda Dubu, tareda Madugu uban tafiya sarkin Barayin nahiya ANDULUS Mamaki yakamasu jin Dakarennan yakaranto asalinsu dakaren yabushedadariya yace kai yara kuna mamakinenasan koku suwaye tokusani nine Sarkin yaki Safranu mahaifin Jaruma Shamsira wacce kukeso kukwaceta akurkukun karfeda karfe yadaka musu tsawa yacekai yara lallaikusani babu wata gaba atsakanimmu saboda haka kuigaggawan futa acikin kasata kokuma kumutu Sadauki Ashiraf yace kawai daga kafada mana asalimmu kaimana baraxana da mutuwa sai mu janye daga kudirimmu yagirgixa kai yace lallai Maxamfama basa tsoran mutuwa damin ita abokiyarsuce akullum suna tareda ita yanuna Sarkin yakida yace kumaduk mutumin dayai kokarin shiga tsakanimmuda burinmu tofa kowaneneshi sai munkasheshi dankari wannan magana tassala Sarkin yaki yatakar karkare yakwarara ihu kawai saiga dakaru na ketowa tako,ina daga Sassan birnin ragaf sunahada tawaga cikin kankaninlokaci dakaru samada miliyan guda suhadu agaban Su Sadauki Ashraf Sarkin yaki yacekai yara bakuna jin jarumta gamida IZaba to kufuskanci wadannan maxajen inga iya jaruntannaku Yarima Baulaki yace maxa kaimusu umurni su afkomana mukumaxamu nunamaka cewa munxone domin mukashe bawai akashemubaRan Sarkin yaki yabaci yakwarma ihu gamidabada umurni fara yaki Dakaru Sukai ihu gamida gunji Sukai kan su Yarima TAB ZA,AYITA BARI INLEKA RUFAR SAHAYI##SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 3B
QCIGABAN,,,,,,,,,,QKICIBIS
#MUGUN;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;#GAMO Sarkin yaki Safran yafusata yakwararaihu yaima dakarunsatsawa dasumasu Sadauki Ashif Rufdugu wohoho dakaru sukaigunji gamida karajin sukaikansu suma Su Sadauki Ashrafsukwarara ihu sukaikan abokan karawansu ahadu atsakiya akai kwaram yaki yasarke masifa takullu tasamu gidan zama nanfa afara asaran rayukan maxaje kamar barnan iska haka sadauki Ashiraf yarike datse kan maxaje yana farke tunbin makiya duk inda yawulka sakaji maxaje na ihu, hakatake awajen madygu uban tafiya tsananin masifa da bala,i harwani tsalle yakeyi yana kai maxaje kasa kamar wani mayun wacin xaki haka yake kaiwawon kora duk inyakai sara ko suka tofa sai yakashemakiya marasuadadadi dankari lallai maxa suke maganin maxa domin Yarima Baulaki shikuma wani dogon mashi yarike dawani bakin garkuwa yarika kutsawa cikin maxaje yana turasu kiyama kaiya yaki masifane jini yarika malala kawuna surikatashi Sama kura tahadu taisama tatokare sararin Samaniya bakaganin komai kuma ba,ajin komai sai ihun maxaje gamida karan haduwan takubba,aikoda adau wasu dakikai ana wannan bakin artabu sai akadainajin ihun maxaje adaina jinkaran haduwan takubba sannu ahankali Kura tayaye dankari aisaiga Sadauki Ashraf yarima Baulaki Madugu ubantafiya suna tsaye atsakiyar gawawwaki makamansu na digan jini amma bakidaya ilarin dakarun Sarkin yaki Yafranu Sunwuce lahira dankari kodaSarkin yaki yaga wannan masifa da bala i da Aka saukema Jama,arsasaiyakwarara ihu yacekai yara lallaifa yau kuntono masifadabala,i sam baxaku rayuba yaxamemuku dole kumut Sadauki Ashiraf yace aafa Baba lallai kasani mumunriga munyi rantsuwa sai mundauki yarka Jaruma Shamsira tokuwa duk wanda yaiyunkurin dakatardamu zai mutu Sarkin yaki yakara kwarara ihu yaxare Takubba guda biyu yai kansu afusace yanacewa karya kuke yara lallai yauxaku dandana kudarku Kawai Sai Madugu yanuna Sarkin yaki da hannunsa tareda karanto wasu kalamai daga kalmomin tsafi take wata murtuke kiyar igiyatasauko dagasama tadaure Sarkin yaki yakasa kodamotsawa Sarkin yaki yakwarma ihu Madugu yace kayi hakuri Baba manya sunacewa mailaya yakiyayi maixamani kawai sai sukada linxamin dokinsu suka tunkari Kurkukun Karfe da Karfe domin suSadu da Jaruma Shamsira inda subar Sarkin yaki adaure yanacewa Kuje kurkukun Karfe da karfeacanne xaku riski Mutuwarku domin yartawa dakuke neman hadin kanta itace xata kasheku tahannayenta masu albarka,Lokacin dasu sadauki Asraf suka isa Kurkukun karfeda Karfe saisukasha mamaki domin suntaradda kofan Kurkunne abude babu masutsaron kofan alhali tarihi yanunacewa ba,abude kofar sai shekarashekara sannan dakaru dubudarine aljannu suke gadin kofan amma saigashi suntarar kofan a wangale batsaro nansuka cik suka xubama kofar ido suna naxarinta can sai Yarima Baulaki yacekai abokai lallai akwai makirci mai girma agameda wannan gida lallai sai munsaya kula gamida takatsantsan jin haka sai Madugu yace lallai akwai Makirci maigirma

Please Login or Register in order to submit comment