Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaki
amma bamai nasara can dodannin suka fusata suka kara
kaimi da himma suka addabi Zainur damiyagun hare
hare nanfa lissafi yacanxa domin summa Zainur miyagun
raunuka sukaishi kasa yabaje kamar yamutu aihakan
nafaruwa Sai Zairura takwalla ihu Taruga aguje tanufi dan
uwanta tana ihu tana xuwa Wani Dodo yasa hannu
yamaketa bakita yafashe jini yai Feshi jini takwalla kara
tabaje akasa alokacinne Zainur yabude ido yaga
yar,uwansa akasa jini naxuba abaki wohoho aisai yamike
yakwarara ihu yace kaitsinannu lallai kunkawa iyaka
kuma kwanakinkuma,aduniya Sunkare tabbas yauce
Ranar mutuwarku bakidaya Wani Dodo yakawomai sara
Caraf Zainur yadamki hannun dodon yahadaguiwarsa
jikake karass Zainur yakarya hannun dodon yakwarara
ihu yakama kan yamurde dodon yafadi matacce shirm
kamar ice Karr uba sauraran suka hassala gamida Fusata
suka kwarma ihu da kururuwa sukai kan Zainur afusace
shima yaikansu yadunkule hannayansa yarika tikar
Dodanninnan yana kakkaryasu tamkar yana balla
busasshe itace tamkar yana murde kan kaji haka Zainur
yake murde Kan dodannin Zainur yahaukace yaxama
kamar mahaukacin xaki ckin kankanin lokaciZainur
yahallakasu bakidaya sannan yakwarara ihu Zairura da
Lajmira suka rugo aguje Suka Rungume Zainur sufasheda
kuka bakidaya jama,ar kayan maxa da matasaida suka
hallara abakin koginnansuka kewaye Xainur Inda
Sarkinsu yafara magana yanacewa muna godiya agareka
yakai wannan bako hakika kataimakemu to muma xamu
taimakeka abisa muradinka naxuwa Lambun Lajhur
domin Samohuren So Mamaki yakama Xainur domin
baifadama kowa wannan labariba kodako mai
masaukinsa totayaya Sarki yasan wannan labari Domin
jin tayadda yasani MUHADU ARUFAR SHAYIN RABI,U LELE
MAISHAYIN GAYU KOBA KUDI AKAWO KOFIIIII







#SARAUNIYA JUHA PART 4 J
Lokacinda aljana Dufala taji bukatan tsohuwa cewwa
tadauki Zainur da kanwansa takaisu lambun Lajhur sai
idanunta sukai jajur hankalinta yatashi takwarara ihu
tadubi tsohuwa tace baxai yuwuba lallai kisauya wannan
bukata taki domin Lajhur samada shekaru dari bakwai
babu wani mutun ko aljan da yataba xuwa yarayu lallai
komai hatsabibancin halitta indai yatsinci kansa Lajhur to
sai yamutu tsowahuwa tadubi aljana Dufal tace lallai
inbanda wannan bukata nibanida wata buta
aljanatafasheda kuka tace a,iya rayuwata mutane da
aljannu sunnemi taimako awajena bantaba gaxawaba
amma yau gashi abuguda yagagareni tabbas lokacin
mutuwata tayi domin nayi rantsu adun lokacin dadana
kasa cika wani alkawari danayima wani Mutum tokuwa
xan kashe kaina take aljana Dufala taciro wata farar wuka
xata burmama cikinta sai Zainur yace dakata yake aljana
Dufala lallai xaki iya cika alkawarinki aljana takalleshi
tayaya alkawarina xaicika Zainur yace idan harki karisa
yankin Lajhur shine xaki hallaka tokidaukeni nida yar
uwata kirage min hanya kawai baxan mancedake
arayuwata kawai sai aljana tabusheda dariya tace maxaka
shirya domin saina kaika dabda yankin lajhur Kawai saita
sunkucesu tabace saida aljana lajhur tai tafiyar
Kwanaki,arba,in asararin Samaniya sannan tadira awasu
fararan duwatsu dingima dingima tsawo kamar xasu tabo
samaniya Sai tada Zainur yakai babban jarumi kasani
tsakaninka da Lajhu Tafiyace takwanaki uku ammafa
zakajisune tamkar tafiyar shekaru uku domin akowace
rana saika hadu da masifu marasa adadadi tabbas
tsallake wayannan kwanaki Uku sune keda matukar
wahala domin anakiran wadannan kwanaki Uku da
kwanakin Mutuwa dayawamanyan jaruman Duniya
aljannu damutane masu son xuwa Lajhur a kwanan
dayan farko suke mutuwa kalilane suka taba wuce
RananFarko amma kuma ba,ataba Samun wani mahaluki
da yawuce Rana tabiyuba bai mutuba aljana tadafa
kafadan Zainur tace amma kai inaji ajikina xaka karya
wannan tarihi domin kai, Jaruntarka tasha banbanda
takowa domin kai bajarumibane baka koyi yakiba sannan
baka tsafi babu taimakon kowa kawai adalilin cikama
kanwarka burinta kaxamo babban Jarumi maitar watsa
maxa lallai inamaka fatan nasara kuma xakayi Kayya Aisai
asaki waniRugugugi gamida tsawa hadi da walkiya sannan
wata kakkausar murya tace karya kikeyi aljana Dufala
Bashiba Kema ayau baxaki tsiraba domin yauce ranar
mutuwarku tabbas kuma sai kun mutu aciki Fararan
Duwatsu Kwatsam sai wasu fararan aljannu suka rika
saukowa adingima dingiman Fararan Duwa tsunnan
Aljana Dufala Tafashe da kuka AMIN AFUWA ABOKA
RUBUTU BAYAWA UJULACE TATASO

SARAUNIYA JUHA
Littafi na biyar 5
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng

Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]{#SARAUNIYA JUHA PART 5A} Lokacinda Aljana Dubala
taga Fararan aljannu na saukowa daga Katon Farin
Dutsennan Kamar saukan ruwan sama sai tafasheda Kuka
tanacewa tabbas ranar mutuwammutatsaya domin
baxamu tsallake kaidin Farar aljanaba da Jama,artaba
Saida aljannu suka taru sama dubu arba,in sai akwarara
ihu asakaki tsawa gari yabuga asaki wata Walkiya mai
tsananin Karfi da Haske Kawai Saiga Farar aljana tana
Saukowa daga Sama akan wani Farin Doki mai Fukafukai
sannu ahankali tasauko kasa Dakarunta suka Sara mata
Taimurmushi Sannan ta fuskanci Su,Zainur tace kai yaro
lallai kasani Baxaka,iya xuwa Lambun Lajjuhurba Domin
anan xaka Mutu Zainur yace ke aljana lallai tsakanimmu
dake babu wata gaba danhaka Kada kija yaki yabarke
atsakinimmu domin keda Jama,arkine Xaku mutu aljana
tabusheda dariya tace kai yaro lallai Sharafar mutuwa
nadibarka tadaga Murya tace kaitsinanne shin xaka
Saromin kan kanwarkane da hannunka Koko sainasa
ansaromin kanka Ran Zainur yabaci xuciyarsa takufula
yakama Kafadar kanwansa yace toga Kanwata inka mai
iya datsar koda gashin kanta Nikuma saina kasheshi
ALJANA tafusata takwarara ihu ta umurci wani aljani
dayadatso mata kan Zairura aljani yakwarma ihu yajijjiga
Farar takobinsa yatunkari Zairura yana ihu aljana Dufala
taceda Zainur lallai kayi kuskure domin Kaifi da tsini baya
tasiri ajikinsu kwatakwata basa mutuwa Zainur yakalli
Aljana Dufala yace to yau xasu mutu domin ita Muwa
Dolece alokacinne aljani yakawoma Zairura sara cikin
zafin nama Zainur yajanyeta yasa kafa yabanke aljanin
tsananin karfin dukan saida aljani yaxube akasa wuyansa
yakarye Wohoho ran aljannu yabaci suka kwarara ihu
bakidaya sukayo kansa shima yakwarara ihu yaikansu
batareda yarki makamiba akai haduwa irinta mutum da
aljan nanfa aljannu sukasha mamaki domin Indai Zainur
yagabxama aljani duka tofa sai yabaje akasa amma sai
sumiki suci gabadakaimar sara Amma yarika Gocewa
gamida xillewa anacikin wannan bakin artabune Wani
aljani yakartama Zainur Sara agadan baya tsananin xafida
xugi Yakwarara ihu jini yai Feshi wani aljanin yasokamar
mashi akirji Yahuda Kirjin Zainur,Zairura takwarma ihu
xatanufi Zainur Sai yadakamata tsawa yaceaa kanwata
kitsaya a,inda kike, Zainur yadurkushe bisa Guiwowinsa
jini natsiyaya akirjinsa da gadan bayansa Sarauniyar
aljannu tabushedadariya tace wane yaro kuma wane
uban yaro taima dakarunta tsawa tace kaiKubarshi
adurkushe kusaromin kan,Kanwarsa domin yaga
mutuwarta a idansa Wasu aljannunu sugoma Suka baxa
aguje suna rigerigen Saro kan Zairura Kayya Zainur
yakwarma Ihu yamike yakama mashin dake kafe akirjinsa
yarintse ido yazaro mashin dakarfin tsiya yakwarara ihu
saboda xafi yajijjiga mashin yacillama Dakarunnanda
suka tunkari Kanwarsa daniyyarSare kanta yacilla musu
Mashinnan Mashin yatafi a,aune damasifan gudu dakarfi
alokaci guda Mashin yahuda Dakarunnan goma yatsiresu
bakidaya suka xube agaban Zairura matattu Zainur
yamake wani aljani yadauki farar takobinsa nanfa Lissafi
yacanxa domin saradaya yakema aljanunnan suna
wucewa kiyama yarikama Fararan aljanunnan kisan gilla
yarika farke tunbinsu yana datse kawunansu kamar
barnan Iska yaikaca kacadasu Sarauniyar aljannu
takwarara ihu aikafin tarufe baki Tuni Zainur yadaka tsalle
yadira agabanta yasanya tsinin wuka yasoke mako
gwaronta ko ihubata samidamaryiba tasheka Barxahu
inda Jiri yadibi Xainur yakife akasa ZAIRURA takwarma
ihu tarugo aguje taje tatallabi dan uwantatarungumeshi
tana kuka aljana Dufala takariso tabashi wani Ruwan
magani yana kurba Ilahirin raunindake jikinsa yawarke
Zainur yamike yakalli aljana Dufala yace ina godiya
agareki dakikawomu wannan yanki xaki iya juyawa
domin kincika alkawarinki aljana tace ina jinjina agareka
namiji Uban maxaje lallai kasani Ayaudinnan kakafa
babban tarihi aduniya domin babu wani Sadaukin Jarumi
mutun ko aljandaya taba nasara akan Wadannan aljannu
Anan sukai bankwana Tabace Sai Zainur yakalli
Yar,uwansa yace yake kanwata kisani lallai hakammu
nadabda cimma ruwa domintafiyar kwanaki Uku suka
rage mana mu Isa Lambun Lajhur ammfa tsananin wuya
da masifa dabala,indaxamu Fuskanta acikin wadannan
kwanaki Uku daidai suke da tafiyar Shekaru uku Amma
kadaki karaya Kuma kada kiji komai aranki domin nine
garkuwanki Kawai ina rayuwane dominki Yadaga murya
yace Lallai inamai rantsuwada Girmada Daraja Na
yan,uwantakarmu baxan mutuba har saina cika miki
burinki Zairura takasa koda motsawa tausayin Zainur
yakamata tarika tuno irin masifu da bala,o,i da
Zainuryashiga asanadinta kaiwa saita fasheda kuku tafada
jikin Xainur tanacewa na yardadakai dan uwana Kaine
rayuwata Suka rungume juna saida sudau lokaci mai
tsawo sannan sukaci gabada tafiya acikin Fataran
duwatsu suka fita sufada wanidaji maiduhu gamida
bantsoro sukaita tafiya hargajiya tariskesu suka yada
xango atushen wata katuwar itaciya Nansukaci abinci
susha ruwa daga guzirinsu Kawai sai barci yakwashesu
abinka da gajiyayyu tuniSushiga magagi kwatsam sai
Zairura taji kamar antsikareta firgigit tafarka Nanfa
hankalinta yatashi tsoro yakamata takama tsuma tana
kakkarwa tatakarkare takwarara ihu mai raxanarwa KAI
NATSORATA DUKDA BANGA ABINDA XAIRURA TA GANIBA
atemakeni da kofin Shayi mai zafi
{#SARAUNIYA juha;;;;;;;part 5 B} LOKAWCIN da Zairura
takwarara Ihu Sai Zainur yafarka cikin Furguciarude
baikalli ko inaba sai inda yaruwansa kekwance sukai ido
biyu da ita yacemata Lafiya Zairura takasa magana Face
taimasa nuni da hannu koda yakalli abinda tanuna masa
Sai yaga wata kasace kwababbiya take xuvowa daga Sama
guri guri har kimaniN Guri arba,in Zainunr yaciga
dakallon Kasarnan tana xobowa tari tari saida adauki
lokaci mai tsawo sannan kasar dadaina xubowa sannan
tari tarin kasan suka rikide suxama wasu gabza gabzan
aljannu na Laka masu tsananin Girma dakuma Muni
aljannu arba,in na laka suka Hadu sukai Sahu Sukwarara
ihu sannan babbansu yadakama Zainur tsawa yace kai
biladama mai taurinkai lallai kacika Mahaukaci
dakabiyema Rudin Mafarki kataho wannan mugun daji
lallai kasani awannan Daji babu wani abu daxaka Samu
Face mutuwa aljani yadaga murya yace tabbas Kaida
Kanwarka Xaku hallaka Zainur yadakama al jani tsawa
yace kai wawa Ita Mutuwa shawagi take Filin yaki kuma
mai kwaran kwana take dauka lallai kasani tsakanin
nidaku tabbas akwai masu mutuwa Amma kuma Sanin
waye xai Mutukuma waye Xai Rayu tosai mun gwabxa
yaki atsakaninmu Yadaga muryace kutahu Mugwabxa
Yaki aljannu suka rafka Ihu sukai Kan xainur Shima yai
kururuwa yaikansu Sukahadu sukacame da yaki inda
Zainur yaraina kansa Kuma yashiga cikin tashin hankali
Domin Idan yasa Takobi yasari aljannunnan Saikawai
takobi taratsa jikin aljani tawuce akarke yakoma yade
domin lakane inko yagabxama aljani Naushi to hannusa
sai yanutse atabo amma idan aljannun nan suka dakeshi
Sai yaji kamar Guduma sukamakamasa inko suka sareshi
Tuni gurin kedarewa jini yabarke nanfa aljanun laka su
arba,in sukarikata Zainur daduka Sara da suka Saida su
yankeshi awurare arba,in ilahirin jikinsa Jini ke Xuba jiri
yafara Dibarsa idanunsa Suka Fara Kafewa yafara ganin
uku abiyu yatafi kasa xai Fadi sai yadogare abisa
takobinsaDuniya tarika Juya Masa Sannan yarika ganin
aljannun lakannan sukai Dubu arba,in Koda suga sunmai
mummunan illa sai sukaja baya Sannan sukece dadariya
Shugaban aljannu yace kai Jarumin maxa lallaibaxa
mukashekaba anan xamubarka Kaci gaba da xuban jini
Har jininka yakare kafadi ka mutu Sannanagaban
idanunka xamu tafi Da yaruwaka Xairura kuma babu
abida xaka iya Kawai sai Yai Umurni da wani aljanida
yadauko Xairura aljaniYasungumeta Yasabata awuya
Sukama Tafiya Kaiyya Nanfa Xainur yakama tunani halin
dakanwasaXatashiga ahannun tsinannun aljanunnan
yatuna lokacinda suke yara dakuma alkawarin da yaima
mahaifiyarsu cewa shine xaixamo Garkuwanta baxai taba
Barin wani abu yacutarda itaba ,amma yau gashi agaban
idansa aljannu xasui gabada ita Dankari yatuna rantsuwa
da alkawarin da yayima Kanwarsa cewabaxai mutuba har
Sai yakaita Lambun Lajhur tatsinki Furan So da hannunta
yabude idanunsa dakyar yaga Yar ,uwansa akafadar aljani
tana kwalla ihun tana kuka tana neman taimako Kaico
Zainur Yatsani yaga Kanwansa naxubda hawaye Sai yaji
kamar rantane ke Futa aisaiyarintsa idanunsa Sannan
yatakarkare yakwarara ihu wanda bakidayaSaida Dajin ya
ammsa yamike aljannun lakannan suka juyo suna
mamaki Zainur yadaka musu tsawa yace kai tsinannu
kuna mamakin mikewatace lallai kusani Koda Mutuwa
nayi inhar Kayi yunkurin cutarda kanwata tofa sainadawo
dominhukuntaka aljannu sukece dadariya Sannan suka
murtuke Fuska,shugabansu yadubi Zainur yace
bamuyiniyyar kashekaba amma tsaurin idonka gamida
taurin ranka tasa dole saimun kasheka kafin mutafida
kanwarka shugaban yadubi wani aljani yace kai TURkuxa
maxa kasaromin kan tsinannance aljani Yakwarara ihu
yagirgixa takobinsa yaifutan burgu yaikan Xainur shima
Xainur yakwarma ihu sannan yakarta Takobinsa ajikin
wani katon Dutse Wata gagarumar wuta takama asaman
dutsen gagga gagga Zainur yabar takobinsa acikin Wutar
inda shikuma aljanin yacigaba da tunkaroshi yana ruri
saida yaxo dabda Xainur ,sai Xainur yajawo Takobinsa
dake cikin Wuta tayi jaja Wur kamar Garwashi aljani
yakawoma Xainur Sara daniyar Sare masakai
cikinxafinnama Yagoce sannan yasokama aljanin Laka
takobin aciki aljani yafasa kururuwa masifar xafin wuta
yaratsa ilahirin jikinsa take yabushe yatar watse aljannu
suka kwarara ihu sufusata Sukayo kan Xairur
bakidayansu inda shima Yakansu takobinsa na hucin
wuta gamida tartsatsi Wuta ya,afkama aljannunan da
sara da suka nanfa lissafi yacanxa domin duk aljanin Da
yasara take yake kamawada wuta yaki yasarke aljannun
sukarika Kaimar miyagun Sara da suka amma Xainur
yarika gocewa yana tafkamusu sara aikoda adauki Lokaci
ana wannan yaki Sai akanemi aljani daya akasa bakidaya
Zainur yahallakasu Zairura tarugo aguje tarungume dan
uwanta tana kuka Shiko sai yajanye jikinsa yakama
hannunta suka fada cikin daji aguje yana dube duben
Gan yayyaki dakuma Itatuwa har yasami abinda yakeso
wani jan itaciyane medauke da wasu yankananan yaya
take yakamacin yayan itaciyar aifara cin yayan itaciyar
keda wuya sai Xainur yakwarara ihu yayanke jiki yafadi
yakama aman jini bakinkirin hankalin Zairura yatashi
tarika Rungume dan uwanta tana kwarma ihu saida
xainur yadauki lokaci mai tsawo Sannan aman yadakata
Sai yakalli kanwarsa yace kikwantar da hankalinki yaruwa
wannan yayan itaciyan suntaimakenine wajan fudda
dafin takubban aljannun can domin takubbasu nadauke
da mugundafi Awurin Sukwana Washe gari sukai
damarasuci gabada tafiya suna cikin tafiya sai sukaxo
wani Fili da wata katuwar bishiya mai siffan Bil,adama
Zainuri yakama hannun Kanwarsa yace karki Kara kallon
itaciyarnan Kawai Sai suji itaciyar takama Babbaka dariya
Tanacewa KUHALAKA,SHAYI,YAISOFA
#SARAUNIYA,,,JUHA;;;;#PART;;#5C Koda Zainur yaji
bishiyarnan tayi magana sai yarike hannun xairura
yatsaya cik yafuskanci Katuwar bishiyannan mai suffan
dan,adam kawai sai wani katon reshe yaxaxxago daga
bishiyan yakawoma Zainur duka cikin xafinnanama
Zainur yakauce yasa gatari yasare reshen jini yaitartsatsi
Mamaki yakama Xairura dan uwanta yace kin dauka
bishiyace to aljanace kuma kwanantane yakare domin
Saina kasheta Kawai sai yaji bishiyar tabusheda dariya
tanacewa karya kake yaro lallaikaine xaka mutu sai
bishiyar tai girgixa amaimakon ganye sufado aisai aljannu
suka rika Fadowa bibbiyu kamar kashin awaki ko
wannensu narike da mugun makami Zainuryakaremusu
kallo sai yai murmushi yaxaro Farar takobi wanda
yakwata awurin Fararan aljannu yajijjigata yakwarara ihu
yafalfala aguje suma aljannun sukayo kansa suka hadu
sukai Kwaram kwatsam nan Sufara masayan takubba yaki
yakaure jama,ar aljannu sunsha mamaki domin yanka
aljannunnan yake Kamar goji yaimusu raga raga kawai
sai yaji jijiyoyin bishiyarnan tadaddaureshi tamau tana
neman fasashi dakarfin tsiya tsananin matsa saida Xainur
yarika kwarara ihu yakasa aikata komai yasallama
raidarayu yadauka mutuwarsa taxo wanikwallan bakin
ciki datakaici suka gangaro a,idanunsa yafara ganin
taurarin mutuwa hankalin Zairura yatashi ganin dan
uwanta xai halaka tarika kwarara ihu tana kuka kaikoda
taga kuka baxai mataba saita rarumi takobi taikan
itaciyarnan daniyar soka mata kawai sai wani Reshe
yamaketa taisama tafado agalabaice wohoho ai Sai
Xainur yakwarara ihu yadauka Xairura ta mutune yaji
wani karfi na ban mamaki yashigeshi yakara Kwarma ihu
dakarfin tsiya yakarkatse jijiyoyin bishiyar Yai wani tsalle
gamida alkafira Sau,uku yasokama bishiyar tsinin takobi
atsakiyarta akwarma wani ihu yadire kasa yadaga takobi
yas yaraba bishiyar gida biyu take bishiyar takamada
wuta takone kurmus Xainur yafalfala aguje yanufi inda
Zairura ke kwance yadauketa yajijjigata tafar fado sukai
ido biyu sai suka rungume juna banyan sun huta sai
sukaci gabada tafiya cikin tashin hankali domin sunsha
matukar wahala sun karo da masifu marasa adadadi
natsawon kwanaki ukunnan inda suka debe tsamani da
rayuwa amma akarke Sai suka tsinci Kansu a Bahar
Lajhur Babban kogine da Sai ka haureta xaka shiga
Lambun lajhur koda suka iso bakin koginnan sai farin ciki
ya lullubesu domin daga inda suke suna hangoLambun
Lajhur tobayan sungama murnan sai murna takoma ciki
domin sunyiduba iya dubawansu amma babu wata
hanya daxata kaisu Lajhur dole sai sun ratsa ta Bahar
Lajhur nanfa idanunsu yaraina Fata domin ganin
idanunsu miyagun halittun ruwa kekai kawo acikin kogin
Bahar Lajhur Xainur yaceda yar uwansa lallai indai
munaso mu,isa Lambun Lajhur tofa dole mu sana,anta
Jirgin ruwa nan sukama Saran manyan itatuwa sukama
kera Jirgin Ruwa tsawon kwanaki Goma Sannan suka
gama hada Jirgin ruwan bajira Xainur da XAIRURA
Sukashiga sufara tuki sutunkari Lajhur saida sukai tafiya
mai nisa lafiya babu wata matsala har suka kusa futa
acikin kogin to asannanne ruwan yafara tangal tangal
yana toroko yana tsiri sama ruwa yacika jirginnasu yafara
kokarin kifewa Xainur yadage da tuki cikin wahala
damasifa saikuma akwatsatsa tsawa mai bantsoro gari
yakama rugugi sama tai bakinkirin Kawai sai akece
daruwan Sama kamarda bakin kwarya gogin tacika tukin
jirgin yafi karfinsum Jirgin Ruwan yajuye Zairura tabi
Ruwa amma Sai Zainur yabita yakamota yarike gefen
jirgin inda sukarika Watan gariya acikin Koginnan
tsananin wuya saida Xairura tasuma Sau uku tana
Farfdowa amma duk wuya duk rintsi Xainur bai saketaba
har yainasaran juya jirgin ruwa yasanya Xai rura shima
yashiga kuma Sai ruwan Saman yadauke dif Xainur yaci
gabada tuki kwatsam saikuma akara kwarara ihu sai
gawusu miyagun halittun ruwa sun bayyana asaman
ruwa tamkar suna taka kasa haka suke tsula gudu abisa
ruwa dakafafunsu da makamansu tsira ahannu
sutunkaro Su Xainur tako,ina Tsananin Furgita da tsoro
sai Xairura tafasheda Kuka takalli dan,uwanta tace lallai
munratso masifu da bala,o,i masu yawa muntsira amma
awannan karan baxamu tsiraba takara Fashewa da kuka
tanacewa tabbas wannan abin bakin cikine Saida muxo
gamu ga Lajhur sannan xamu mutu Zainur yakamu da
tsananin tausayinta sai yaceda ita Yake kanwata lallai
kisani Ruwada iska mutun da aljan baxasuhanamu
karisawa Lajjhurba tabbas burimmu xaicika yace maxa
kici gabada tuka jirgin kadaki tsoro kuma kada kikaraya
nine nan xanxame miki garwa yadaga murya yace tabbas
duk wanda yace xaishiga tsakanina da burina toko
wanene Sai yamutu yakwarara ihu yaxare takobinsa
nanfa ashiga danbarwa domin duk aljanin da yakusanci
Jirginnan yaxamo matacce yaki yakame atsakaninsu
ahaka harsukai gabar kogin Xainur ya Sunkuci Zairura
yajefata tudu shima yadaka tsalle yadira kusa da
yar,uwansa atare suka mike suka rungume juna Sannan
suki junansu suka kalli kofar shiga Lambun Lajhur cikin
Farincikida xakuwa cikin xumudi suke tafiya sutunkari
Kofar Shiga Lammbun Lajhur saida suka xo dafda kofan
Shiga Lakhur Sai akwarara wani Sakaran ihu gamida
kururuwa wata kakkarfan iska tatashi Bakar Guguwa
taturnuke ko,ina Zainur da Xairura suka ja baya saida
adau lokaci iskan nakadawa Guguwan na toroko ana
kwarara ihu da kururuwa Can akadaina jin ihun da
kururuwan sannu ahankali iskar talafa Kuran ta yaye
guguwar ta bace To awannan lokacinne Xainur yai toxali
da tashin hankali domin duk tsananin dakewarsa da
jaruntarsa saida xuciyarsa tabuga yajada baya cikin
kaduwa Itakuwa Xairura tuni Tasume Nikuma NAFUTA
AGUJE NAI RUMFAR SHAYI kai abokai nafa Tsorata#SARAUNIYA;;;;JUHA #PART;;;;#5DBakomai yatashi
hankalin Zainur ba yakuma furgita Zairura harta
sulalekasa sumammiyaba sai wata wata narkekiyar
macijiya mai kai uku tsawota yakere bishir dogon yaro
girmanta yafi katuwar bishiyan kuka kamta nafarko
feshin wuta yakeyi kaina biyu aman dafi yakeyi Kaina Uku
kuwa sara takeyi dashi koda Xainur yakalli wannan
macijiya sai yatabbatar akwai rikici babba yana naxarin
yadda xai afkamatane sai macjiyar tadakama Xainur
tsawa tace kai mahaukaci lallai kacika wawa asoyayyar
kanwanka dakabiyema yarintarta har kukawo kanku ga
mutuwa tacigabada cewa yakai Zainur hakika jarumtarka
da xumuncinka sun birgeni sam banaso inkasheku
saboda haka ina mai baka Shawara daka dauki yar
uwanka kukoma inda kufuto domin burinkubaxaitaba
cikaba Zainur yace waceceke daxakice inhakura da
bukatata lallai abudayane xaki fadamin in yarda shine
kijanye jikinki kiban guri inshiga Lambun Lajhur nida
kanwata domin cikar burinta nakarshe aduniya Macijiya
tafusata taiwani huci takumbura ta sacce afusace
tadakama Zainur tsawa tace kai wawa to kuwa xaka mutu
abanxa domin baka dakarfi da jarimtarda xaka,iya shiga
wannan Lambu na Lajhur kasani jaruman duniya aljannu
da mutane sama miliya dubune sukai kokarin xuwa
Lajhur wasu tun ahanya suka rasa rayuwansu wasu kuma
suntabuka abin kirki wasu kuma awannan kofa suka
mace kamar yadda kaida kauwarka xaku mutu ahannuna
Wannan kalami namacijiya yabatama Zainur rai domin
babu abinda yatsana, sai ka ambaci Mutuwar kanwansa,
tofa komai xai iya Faruwa aisai yafusata yatunxuru
yakwarara ihu yadakama maciyarnan tsawa yace ke
bakar tsinanniya lallai ina ganin girmanki domin afarko
kinyabeni kuma kinyabe Soyayyar danakema kanwata
asaboda haka kikaucemin ahanya inwu cikin Lambun
Lajhur nikuma Xan barki Kirayu Wohoho Kalaman Zainur
sai suka xamo tamkar ruwa xafi yawatsama macijiyannan
taiwani kuwwa mai Furgitarwa tairimi taiwani Sulu asama
tasakanta daya tadaki kirjin Xainur tsananin xafi saida yai
sama yaiwatsi dajini tabaki tahanci sannan yaje yadaki
Wata katuwar bishiya take bishiyar takarye tadanneshi
Xainur yayunkura dan yamike amma Sai yakasa daga
bishiyarnan yayi iya yinsa amma yakasa aisai maciyarnan
tabusheda dariya tace wane yaro Kuma wane uban yaro,
tace saida nagargadeka amma taurinkai irinnaku na
Bil,adama saika kangare kakama jayayya dani, takara
bushewa dadariya tace lallai koda bishiyarnan bata
dannekaba to baxaka rayuba domin nadaki jarumai
maxada mata aljanu da mutane dawannan kannawa mai
albarka babu wanda yataba Rayuwa tace na baka
shawara kakoma kasarka kaida kanwarka domin
xumunciku yadore kaki to yanxu agabanka xan hadiyeta
sannan inyi tafita cikin Lajhur kaikuma kamutu da
bakincikin mutuwar kanwanka sai tanufi inda Zairura ke
yashe akasa sumammiya Hankalin Xainur yatashi
yayunkura dan yature bishiyar data danneshi amma sai
yaji komotsata yakasa yafasa kururuwa alokacinne
macijiyar tasunkuci Xairura tafara yunkurin Hadiyeta
Dankari ai Sai Xainur yakwarara wani Sakaran ihu wanda
saida duk wata halitta dake wannan daji tatsorata hatta
itakanta maciyarnan saida tagirgixa tadakata ta,ajuyo
domin tai ido biyu da Xainur to alokacinne tasha mamaki
domin ganinshi tayi agabata yana tsaye Yana
wandamdam yana hamham kamar xai fashe domin Ihun
da yakwarar yayine tareda wani yunkuri inda yai fatali da
Itaciyar da tadanneshi Kafin macijiyar tagama mamakin
jarumtarsa tuni Xainur yasokamata Wuka abakin da take
rikeda Xairura tsananin masifar xafida Xugi tuni tasaketa
Zainur yajayeta yakaita gefe guda inda yadawo yafuskanci
macijayarnan bakinta naxubda jini, sakamakon sukan da
yaimata afusace takawomai sara yakauce tawatsomai
wuta yakara gocewa takwararomai ruwan dafi mai guba
namma yakauce tai wani yunkuri da kugi takara makamai
kanta, yai sama tabude bakinta maikama da kofangari
zata hadiyeshi cikin Sauri irinna walkiya asaman Xainur
yawulkita jikinsa yafado kasa dasauri yamike takawomai
duka da bindi yatafkamata sara jini yai tsar tuwa
Macijiyar tafusata taigunji tairimi takara tsawo sai tasa
bindintata makama Xainur tsananin karfin duka saida
yakusa suma tasanya bindin nata tanannadeshi tafara
matseshi tana niyyar fasashi tsananin xafida xugi Xainur
yaji kamar ana sassara kashinsa da gatarin wuta yarika
kwarara ihu macijiyar tanufi Xairura gadan gadan domin
ta hadiyeta nanfa hakalin Xainur yatashi yakwarara ihu
inda yakwalama yar uwansa kira yanacemata tagudu
xairura tafuta agujje macijiyar tana nannanade da Xainur
dam sannan takifa da xairura da masifan gudu nanfa
akasa tsere tsakanin Maciya da Xairura ga kuma Xainur
natsakanin Mutuwa da Rayuwa Zairura tadage da gudu
kamar ranta xai futa Itama macijiyar na binta da masifan
gudu tana kakkarya manyan itatuwa inda duk masifan da
zainur keciki na matsar macijiyarnan wanda har aman
jini yake yi tabaki ta hanci amma bata rayuwansa yakeba
ihu yakeyi yanacewa Kanwasa tadage taci gaba da gudu
kada tasaya domin ceton Rayuwanta KAI WANNAN GUDU
KAMAR GUDUN KARSHE NIBAXAN IYABA SAI NA NEMI
sinadari SHAYI DAN MISIRA DOMIN SAMUN KUXARI
NASHAFCE XUWA RUNFAR SHAYI ABOKAI

;;,#SARAUNIYA PART 5D,,,#5E,,,;;; Lokacinda
Macijiyarnan tatasa Xairura agujee gashitana nannade da
Zainur saitarika kakkarya manyan itatuwa tana kaima
Xairura kamu da bakunanta tabbas tanasone ta hallaka
Zairura koda XAinur yaga Macijiyar nadabda kama yar
uwansasai yakwalama yar uwansa kira yace yake Xairura
lallai kisani baxaki iya tseRema wannan tsinanniyar
macijiyaba sannan nima baxan iya kwacewa daga rikon
da taiminba yanxu kinufi lambun Lajhur kaitsaye dankari
Xairura takarkata akalan gudunta tanufi Lambun Lajhur
da masifan gudu kamar wata iska wohoho aikoda
macijiyannan taga Xairura tanufi lajhur gadan gadan
saimacijiyar takwara ihu tabi Xairura dagudu tana
fesamata Wuta da ruwan dafi amma bata samunta
indaitako Xairura ko waigowa batayi burinta tajita acikiN
Lajhur Saida yarage saura kiris tashige Sai macijiyar
tainasaran watsama Xairura ruwan dafi akafarta Xairura
takwararaihu saboda masifar xugi taisama tafado adokin
kofan Lambun Lajhurtana wani nunfashin Futanrai
kaiyya Xainur yakama Wutsul wutsuldin kwacewa daga
rikon da maciyar tamai amma yakasa hankalinsa yatashi
yarasa abinyi can yaga ZAIRURA tafara futarda wani farin
Kumfa abakita tana wani doguwarmika tabbas tana
yunkurin Mutuwane kawai sai Xainur yakwarara ihu
yahangame bakinsa yakafa ajikin macijiyar yacika
bakinsa dam danamanta yamaka mata cixo iyakarfinsa
yarintse idanunsa yaki sakin inda yacixa wani masifaffen
xafine daxugi yaratsa ilahirin jikin macijiyarnan tuni
tasaki Xainur ammashi saiyamanne acikinta yaci gabada
fafara mata cixo macijiyar tairuri tai birgima taitsalle
amma Xainur yaki sakinta har tagalabaita tabilafiyarkasa
tamkar tamutu sannan yasaketa bakinsa cike dajini
yanufi Xairura yasungumeta Macijiyar naji tana gani
Zainur yashige cikin Lambun Lajhu ai yana shiga sai
arafka guda anacewa tabbas Zainur dan Zairu yacika
babban jarumi yashigo lajjhur aminci yatabbata agareka
kaida knwarka kuna cikin yardada salama kushiga lajjur
kuyi ko kwana nawane kudauki duk abinda kukeso domin
kuncancanta Wani abin mamaki shine tunda suka shiga
Lajhur shida kanwarsa suka sami cikakkiyar natsuwa da
lafiya surikayawatawa acikin lambun harsu isu inda Furan
SO yake koda Xairira taga Furan SO saita fasheda kuka
tarungume dan,uwanta tanacewa kaikadaine gatana dan
TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg
uwana ina alfahari dakai haka sukasance AcikinFarinciki
tsawan kwanaki talatin suna rayuwa a Lajjhur sannan
Zairura tatsinki Furen so Suka hau Doki maitashi yai sama
dasu acikin kwanaki Bakwai dokin yakawosu kasarBannar
dankari aikoda suka shiga cikin gari akai idobiyu dasu
sannan jama,aa suga Furen So ahannun Xairura sai
bakidaya jama,ar kasan sukai dafifi suka daga Zainur da
Xairura Sama ana musu kirarin manyanmasoya
yan,uwan juna makada suka saki ganguna mawaka
sukarika rerama Xainur da Xairura wakokinyabo
ba,axame ko,inadasuba sai gidan Sarki inda Sarki Hamma
yasa musu albarka kuma aimusu Sarauta akasar Bannar
tundaga wannan rana Sunan Zainur da Xairura yai
gwauron suna aduniya inda manyan sarakuna sukarika
xuwa ganinsu suna musu manyan kyaututtuka daganan
kuma Manyan Sarakuna da yayan sarakuna da
JarumanDuniya da attajirai da yayan attajirai sukama
neman auran ZAIRURA domin bokaye suntabbatarda
cewa duk kasan da Furan SO YAKE tokasar xata samu
karuwar arxiki da xaman lafiya manema sukarika
yimatatururuwa amma babu wanda Xairura ta
amintadashi saboda tayi,imanin mafi yawancin
masoyannnata basan gaskiya suke mataba suna suntane
Saboda Furen SO KwatsamSaiwani kyakkyawan dan
Sarkimai suna

Please Login or Register in order to submit comment