Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Uban maxaje to yanxu waniJarumi muke hari kuma menene tarihin Jarumtarsaaikafin Sadauki Ashiraf ya amsa wannan tambaya saisukaji anrafka ihu gamidatsawa mai rudarwa atare Suka mike gamida xare takubba sujadaga saigawasu gayyar murda murdan mata masukamada Bishiyar Rimi matan sunabisa wasu maka makan kadoji masu tashi asama suka taru,asama sukaisahu bakidayansu suna sanyeda bakaken kaya suna rike da wasu sharfada Sharfadan takubba Shugaban wannan runduna wata Bankareriyar macene tana gaba tadakama Su Yarima Baulaki tsawa tace kaiyara lallaial,amarinku yaxarce wasa tunaninku yafara karfi Burinku nasamun kafuwato amma kusani dagayau burinku tunaninku kwarin guiwanku duk xasu kare domin anan xankasheku bakidaya Yarima Baulaki yace waceceke kuma wani gabake tsakanimmu dakike Shirin yakarmu matannan tabushedadariya tamkar ta haukace akarke tahade ranta tace nine Sakibatu Jarumar Mace maitaken kosunkai dubu kina,ajalinsu sannan kusani nice Tahannun Damar #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng takuma turonine inkasheku domin taga Shirinku nadada karfi axukatanku Sadauki Ashuraf yakwarma Ihu yanunata da tsinin mashi yace lallai yau sai kimmutu domin nairantsuwar cewa indai nai idobiyu da mutuminda yake son Sarauniya Juhu to bamakawa saina kasheshi Jinhaka Sai Sakiba takyalkyaleda dariya tace dakyau namiji lallai yau xanga iya Jarumtarka kaida Jama,arka Sakiba tadubi Dakarunta tace kai yammata kusaki Kadojinku muga yadda xata kasance takesuka sauka akan kadujin suka tsaya asararin Samaniya dankari Kadojinnan masu fuffuke sukama shawagi asama gamidahangame bakunansu sukai kan su Sadauki Ashraf suna kaimusu wafta dankari tuni yaki yakaure tsakanindakarun fansa dakuma kadojinnanYarima Baulaki yakwarma ihu yaxaro wata majajjawa yarika kwarma ihu yana kakkabo kadojinnan kasa suna fadowa matattu hoho yarima Safwan yaxaro bakansa KAYYAAL,AMARIN BAKYAU domin tuni yarikama kadojinnan ruwan kibau suna kamawa da wuta duk inyawatsa harbi sai yakashe samada dari har wani tashi sama Yarima Safwamyakeyi yana alkafiya gamida watsaharbi,ko,ina Itako Jaruma Shamsira saita xare takobi tagirgixa tadaka tsalle tadare bayan wata katuwar kada kamar barnaniska kamar balbalin bala,i haka Shamsiri ke yagalgala kadojinnan duk,inda tagifta sai wuta takama Sama taibaki kasa,tadau ZAFI SHAYI,YA,ISO
#SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng 3 J CIGABAN #KICIBIS;;;;;;;;#MUGUN
:::;;;;#GAMO Yaki maitsanani yakaure tsakanin Dakarun
famada kadojinnan Sadauki Ashraf yakwarara ihu yadaka
tsalle tamkar tsuntsu haka yatashi sama yarika amfani da
bakin mashiyana soke Kadojinnan cikin kankanin Lokacin
Dakarun fansa sukai kaca kaca da kadojinnan suka xube
akasa bairjik gawawwaki koda hakatafaru Sai Sakibatu
dake tsaye asararin Samaniya takwarara ihu gamida
tsawa tayo kasa itada murdamurdan matannan masu
kiran samudawa sukai gabada gaba dadakarun Fansa
Sakibatu takwarara ihu tace kai tsinannu lallai kunwuce
yadda muke daukanku to amma yanxu xaku mutu
taitsawa dakarunta sukwarma ihu sukai kan dakarun
Fansa Sadauki Ashraf yace abokai muxare takubba
mununama dakarunnan banbanci dankari sukai ihu
gamida futa aguje suka hadu sukasarkeda yaki mai
tsanani tabbas Matannan tsafaffune domin basajin duka
balle sara amma sai suma Dakarun fansa sujure gamida
dakewa akaci gabada dibar Gumu dabakin gumurxu ana
wannan artabunne wata dakariya tashammaci Yarima
baulaki tashekamar Sara aka kansa yafashe jini
yawankemar Fuska tsananin karfin Saranda taimar Saida
yadurkushe akasa samada Mata arba,in sukai masa kuri
atare sukadaga takubba xasuimai rufdugu amma
sunmakara domin tuni Jaruma Shamsira takwarma ihu
tadira atsakiyarsu kamar walkiya tasossoke musu idanu
bakidaya suka xube kasa matattu tundaganan Dakarun
Fansa sukama sarfatan rayukan matannan suna soke
musu idanu gamida datse musu kawuna tuni
sugamadasu ai Sai Sakibatu tai sama xata tsera amma
tamakara domin tuni Yarima Safwan yaimata ruwa kibau
marasa adadadi tafado kasa matacciya Sukara gaba
harsuka isawata korama suka xube agurin domin gajiya
bayan sunsha ruwa sunhuta sai suka mike suka haye
dawakansu sukaci gabada tafiya bayantafiyarsu tainisa sai
Yarima Safwanyace yakai sadauki Ashiraf shin inamuka
dosa Sadauki Ashraf yace ahalin yanxu xamutunkari
birnin Dumar domin muhadu da Sadauki ZAINUR
babban matsalarda xamu fuskanta shine Kasar Dumar
yau shekara goma kenan bashiga bafuta Jaruma
Shamsira tace komenene yasa aka haramta shigeda fuce
awannan kasa Sadauki Ashraf yace kafin kisan wannan
dalili yakamata kiji tarihin Sadauki Zainur bn Zannanu
da,kanwansa Zairura yaci gabadacewa shidai Zainur da
kanwasa Zairura sun kasancene marayu domin tun
sunakanana lokacin Zainur yanada shekara bakwai ita
kuma Zairura tanada shekaru Biyar abarsu marayu
basuda wasu dangi dasuketaimaka musu inda abincima
yake musu wuyar samu tilas Zainur yakama aiyukan karfi
ana biyansa kudi suna samin abincin daxasuci ahakane
Zainur yahadu dawani Manomin lambu mainoma yayan
itatuwa irinsu Karass lemo gwaba mangwaro ayaba
dasauran kayan marmari Zainur yaxama dan kwadagon
mailambunnan har tsawon shekaru goma inda sukai
mugun sabo kuma suka sami saukin wahalarrayuwa
Tabbas Zainur na mutukar kaunan kanwarsa domin duk
abinda tace tanaso tofa iyawuya sai yasamomata bayacin
abinci harsai yatabbatar kanwarsa taci takoshi baya barci
har saitayi barci wannan yasa Zairura tataso cikin gata
tamkarbata rasa iyayantaba Rannan Zairura na barci
saitai mafarki taganta acikin wata katuwar Lambu
,lambun cike da furanni kalakala masu bansha,awa da
birgewa tanata yawo acikin lambon cikin jindadi da,anna
shuwa saita hangi wani Kasaitaccen Fure maitsananin
kyau tundadake arayuwanta batataba ganin Fure
maikyansaba Furene mai launika bakwai farko Sandar
Furen korene Sharr sannan Furen nada kunnuwa shida
Ja,fari shudi ruwan dorawa dakuma ruwan kasa kuma
akoyaushe furen canxa launi yakeyi daga wannan kalan
xuwa wancan kalan gawani kamshi dake futa ajinki Furen
mai dadi gaske cikin xakuwa Zairura tanufi Gurin
Furennan tana isa tamika hannu xata tsinki Furennan
wanda shikadaine irinsa awannan lambu saitaji andaka
matatsawa mairaxanarwa wanda saboda tsananin tsoro
Saida tafarka abarci nanfa tashiga damuwa domin
soyayyan Furennan yakamata tsananin takaici saita
fasheda kuka mai tsanani wanda saida dan,uwanta Zainur
yatashi koda yaga halinda yar,uwansa keciki sai
hankalinsa yatashi shima yafasheda kuka yarungume
yarun gumeta yana tanbayarta dalilin kukanta take
tabashi labarin Mafarkinda tayi dakuma Furennan koda
Zainur yaji damuwar yar uwansa sai yamike yakama
hannunta yace kikwantarda hankalinki yar uwata lallai
ko,awace Duniya wannan Fure yake to saina samomikishi
awannan daren yadauketa yakaita gurin babban boka
Marxu koda bokayagansu cikin wannan bakindare Sai
yace kai sarkin Noma shin meketafeda kune haka
awannan tsohondare Zainur yakwashe labarin mafarkin
kanwarsa Zairura koda boka yaji labarin mafarkin Zairura
dakuma burinta nason xuwa inda wanna fure yake Sai
boka yakwarma ihu yace kai yara lallai kuna nemamdibo
ruwandafa kanku sannan xaku gayyato mutuwarku kusa
lallai kusani baxaku iya xuwa wannan Lambuba
har,abada yaci gabada cewa lallai inamai baku shawara
daku hakura dawannan burinaku dominbaxaicikaba
Zainur yamike yace karyane indai akwai wannan guri
aduniya indai akwaiwannan fure aduniya tosai kanwata
tamallakeshi Boka Yamike yadubi Zainur yace asanina
kaiba jarumibane bakada dawata jarumta face suka
yayan itatuwa dabasu ruwa tayaya zaka iya tunkaran
Lambun LAJHUR gurine dake tsakiyar bakaken aljannu
dakwankwamai yadaga murya yacekaikasani kafin kaje
Lambun Lajhur wuyama takasheka,Zainur yace tabbas
niba jarumibane amma nataradukiya maiyawadomin irin
wannan rana saboda haka xannemi wani Jarumin
daxaimana rakiya Boka yatuntsireda dariya akarke yace
kaiyaro kajekaxaga nahiyannan kaf inkasami Jaruminda
zaimaka rakiya xuwa Lajhur tonima Xanrakaku NIKUMA
RUMFAFAR SHAY
SARAUNIYA JUHA
Littafi na Hudu 4
Na Ibn Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

#SARAUNIYA;;;;#JUHA PART 4;;;;;A
Tundaga wannanrana Zainur yashiga bin Sadaukai da
jarumai kasa kasa Gari gari yana neman Jarumi ko
Sadauki da zai Rakasu Lambun Lajhur amma duk wani
goga da ytunkara sai yace baxai Salwantarda
rayuwansaba akan bukatar waniba al,amarinfa yagagara
yakoma bin bokaye amma duk bokan da yatunkara da
batun Lajhur sai Boka yarafka ihu yace shaidanu da
hatsabibai dasuke rayuwa awannan yanki sunfi karfin
saninsa hankalin Zainur yatashi yashiga damuwa mutuka
gashi akullum kanwansa Zairura sai ramewa takiyi bata
dawani aiki sai kuka gamida rera wakoki ga Lambun
Lajhur watarana Zainur yaji labarin wani hatsabibin
Jarumi kuma sadauki sannan shahararran matsafi gagara
badau Sai yaje gurinsa yagayamai bukatansa Jarumi
yakwarara ihu sannan yaxubama Zainur idanu akarshe
yabusheda dariya yadafa kafadan Zainur yace kai wawa
shin kai bana mijibane shinkai bakada kashine koko baka
da xuciyane tokasani lallai idahar kana tunanin akwai
wani mutum daya da xai saida rayuwansa yaje Lajhur
domin kanwanka tokayi kuskure lallai kasani mafi
yawancin masu kasadaukar darayuwansu masuyane lallai
jarumai Maxaje Fama dayawa sunyi kasada aduniya
suntunkari Mutuwa sunsaida Rayuwansu saboda Soyayya
Budurwa kanni da kuma iyaye kokuma kasarsu Jarumi
yadubi Zainur yace idan har akwai wanda zai saida
Rayuwansa yatunkari Lajhur domin Farin cikin Kanwarka
to kaine domin kaine masoyinta shakikinta na gaskiya
maitsaya mata akan komai Jarumi yadakama Zuinurr
tsawa yace kaje kashirya kadauki kanwanka katunkari
Lajhur mutukar soyayyar gaskiya kakema yar uwanka to
tsau tsayi bala,i ko masifa da mutuwa, basu isa suhanaka
xuwa Lajhurba domin cikama yar uwanka burinta
kalaman Jaruminnan sunyi tasiri axuciyar Zainuir yaji
ajikinsa cewa lallai xai,iya duk wata jarumta da namiji
zzaiyi domin Farin cikin Kanwarsa kawai sai yamike
yadubi Jarmin yace lallai naji hudubanka kuma
kalamanka sun farkaddani daga barci tabbas mutukar
inason farin cikin Kanwata todolene nadauki Damarar
yaki natunkari Lajhur koda kuwa xan hallaka Zainur
yadaga murya yace yaka namijin maxa lallaine niban iya
rike takobi ko mashiba hannayena sun shaharane awanje
shuka kayan marmari gamida basu Ruwa to amma komai
na,iyacanxawa lallai ina rantsuwa da soyayyar kanwata
xanrike Takobi amadadin yayan itatuwa xan girbe
kawunan maxaje amadadadin amfanin gona tabbas Saina
cikama yar uwata burinta kuma Ruwa da iska mutun da
aljan Basu isa sudakatardaniba lallai Burina shine
rayuwata yadaga murya yace saboda haka duk wanda
yace xaishiga tsakanina da burina Mutun ko,aljan dabba
ko dodo to Saina kasheshi ABOKAI AYI HAKURI XAMU
HADU ANJIMA UXURI UXURI
,,,#SARAUNIYA #JUHA PART 4B,,,,, Lokacinda Zuhair
yadawo gida sai yatadda kanwarsa xairura tahada kaida
guiwa tanata kuka tanajin motsin shigowansa saita mike
tarungumeshi tanacewa ya,dan,uwana andace ansami
namijin faman da xaikaini Lambun Lajhur domin insamo
kyakkyawan fure abin birgewa idanun Xainur sukai jajur
tausayin kanwasa yakamashi sai kawai yaceansamu
jarumin daxaikaiki Lambun Lajhur kanwata tasakeshi
tace yakai dan,uwana shin wani Gwarxon jaruminne
namiji uban maxaje xai saida ransa yakaini Lajhur domin
farin cikina Zainur yace Nine kanwata tsoro yakamata
tadan jada baya takalleshi atsorace gamida tashin Hankali
tace haba dan uwanatayaya xaka iya kaini Lajhur
bayankaiba jarumibane hasalima ko takobi baka iya
rikewaba lallai indai kaine wannan tafiya baxata yuwuba
kuma na hakura har abada Xainur yace akamme xaki
janye bukatanki ya yar uwata Lallai kisani Tunkina yarinya
baki taba tambayata wani abu nakasa samo miki shiba to
wannanma nine xan zan samomiki shi Xairura tafasheda
kuka tarungume dan,uwanta tanacewa kayi hakuri
dan,uwana indai domin farincikinane kakeso kasa kanka
amasifa to ni nahakura Zainur yaxame jikinsa ajikin yar
uwansa sannan yadaka mata tsawa yace kisani, kinrayune
da jinin jikina domin tunkinayar,jaririya iyayammu
sumutu ninenaraineki harkikawo haka bantabagaxawaba
agurin yimiki hidimaba domin cika alkawarin da
nadaukama Mahaifiyammu yai Shiru can sai yadafa
Zairura yace kanwata kisani inayawan tuna kalaman
mahaifiyarmu alokacin tanacikin gargaran mutuwa tana
rungumedake akirjinta kina jaririya takama hannuna
takankame tacemin Yakaidana Zainur mahaifinku yamutu
yabanni daku gashinima xammutu inbarka da kanwarka
Zairura Inaso kadaukamin alkawari baxakabar kanwarka
tai maraiciba kodanaji kalaman mahaifiyata saina
Fasheda kuka nakankame hannayenta inacewa Ummata
baxaki mutuba kayya aisainaji jikinta yasaki idanunta
sunkafe bakinta abude nagirgixata natabbatar ta mutu
saina fasheda kuka nadaukeki tundaga wannan rana
nairantsuwa agaban abin bauta cewa baxanci abinciba
saikinci ba xansha ruwaba saikinsha baxanyi barciba
saikinyi sannan nairantsuwa duk abinda kikeso saina
samomiki Shi komai rintsi komai wuya yadaga murya
yace kuma tundaga wannan ranan har yanxu bangaxaba
kuma bankasaba kuma har,abada baxankasa Xairura
tafasheda kuka tadurkushe agaban Zainur tanacewa
nasani dan,uwana kadade kanamin hidama inarokonka
daka hakura yayana mufasa wannan tafiya domin
tafiyace maitaken tafiyar ajali lallai idan mukai kuskuren
yin wannan tafiya to masifu da bala,i inda suke hanyama
kawai xasu kashemu Zainur yakama kafadar Xairura yace
ina kanwata indai jinimmu dayane inda kece yar uwata
daya jal aduniya toruwa da iska Mutum da alja basu isasu
hanani cika miki burinkiba yadaga murya yace
inarantsuwa dake dakuma soyayyarda nake miki duk
wanda yaikokarin shiga tsakanina da burinki to nine xan
kasheki Zairura tabude baki xatai magana Sai yadakatarda
ita y Indai kinyarda nine dan uwanki gatanki abin
dogaranki tokije kikwanta gobe kuma xamu tsunduma
cikin duniya baxamu sauraraba har sai mun isa Lajhur
Zainur da Xairura sunyi shiri kuma sundauki hanya tafiya
suke bisa kosassun dawakai badare barana har saida
sukai kwanaki goma shadaya aranta goma shabiyune
suka suka isa wani babban birni mai suna Kwandira
shidai wannan birni yana karkashin wani axxalumin
Sarkine maisuna Kulxum shi yakasance ma,abocin
lalatane da mata domin duk inda yaga kyakkyawan mace
tofa bamakawa taxama mallakisa tanada mji kobata
dashi badamuwarsabane wayyo arashin sani Sai Zainur
dakanwarsa suka ratsota birnin kawai sai suga dakaru
sunkewayesu akai gabadasu sai gidan Sarki Sarki yakalli
Zairura yaganta takai mace Sai yakalle Zainur yace kai
yaro meke tsakaninka da wannan yarinyar ZAINUR yace
kanwatace Sarki yabushedadariya akarshe yace lallai
katsira dakace matarkace dana sa andatse kanka amma
tunda kanwarkace tashi kaitafiyarka Zainur yakama
hannun yar,uwansa waisu tafi ai Sai Sarki Kulxum
yadakamai tsawa yace kai wawa kaida ita kunrabu har
abadamaxaka ficemin akasata Zainur yafasheda kuka
yaxube agaban Sarki yana badahakuri abashi kanwarsa
Sarki yafusata yasa kafa yabankeshi yai umurnida ai
wajedashi Sai Xainur yakwarara ihu yaxaretakobi
yanawani muxurai yanacewa kai tsinannu lallai mutukar
ina raye babu wanda ya,isa yatamamin yar uwata kawai
sai gabadaya Jama,ardake Fadan suka bushedadariya
kamar mahaukata bakomai yasa sudariyaba face ganin
Xainur kotakobinma bai iyarikewaba amma yakewani
kurari dacin alwashi can Sarki Kulxum yaimadakaru
tsawa yace kuima sakarancan duka kujefardashi abola
tuni dakaru sukadakamai wawa sukama dif saida yadaina
motsi sukai wajedashi suka jefardashi abola suna tafiya
Sai akwarama Xainur ruwa yafarfado sai yai idobiyu
dawani mutun maikamada mahaukaci kayan jiknsa sunyi
bakinkirin gatarin gashi akansa Mutumin yaceda Zainur
kai wawa Kanada jiki irin namazaje ammaka kiran
manyan sadaukai amma xuciyarka ta yandaudune Zainur
yakalli mutumin yace wayekai Mutumin yace sanin koni
waye bashine abu maima himmaciba kaje kaceto
rayuwar yar uwanka shime daidai domin kasani mutukar
Sarki Kulxum yaimu,amula da yar uwanka tokuwa sai
yakasheta domin hakane dabi,arsa Zainur yakwarma ihu
mutumin yace gashi kayi kurari irinna xaki tokaje
kafarauci rayukan makiyanka kamar Xaki yayinda yafuta
farauta Katunkari makiyanka kamar Damisan da
akwashema yaya mutumin yadaga Murya yace katafi da
xuciyar kajene domin kakashe bawai akashekaba lallai
xakai nasara Kokallon Mutumin Xainur baiyiba Kawai sai
yatunkari Fadar Sarki,Kulxum SHAYI YA,




;;SARAUNIYA JUHA PART 4C;;;
Lokacinda Zainur yatunkari gidan Sarautan Dumar domin
yakwaci kanwansa Zairura afusace yanajin kamar xai iya
yakar Duniya har ya,i Fadar wasu dakaru biyu suka
tunkaroshi suna ruri takubbansu axare nanfa Zainur
yatsorata yaJi kamar yajuya da gudu ahaka
hardakarunnan suka iso gunsa sukasa kafa subankeshi
saida yai sama yafado kasa yabugu da wani katon Dutse
kansa yafashe jini yawankemar fuskaDakarunnan
sutunkaroshi afusace Kawai Sai maganganun
Mutuminnan sukarika dawowa kunnin Zainur gaKa
dasuffan jarumai ammaka kira irin tamaxaje amma
xuciyarka ta yandaudune Kuma kasani daxaran Sarki
Yabiya bukatansa da Yar uwanka to kasheta xaiyi adaidai
lokacinne dakarun sukawomai Sara yaita maxa
yagungure gefe guda yakwarma ihu yararumi wani katon
dutse yagabxama daya aka tuni yadargaxamar kai
dakaren yafadi Sumamme damatsanincin sauri yasuri
Takobin dakaren yasokama dayan aciki Dankari ai sai
dakaru sukwarara ihu sukayo kan Xainur shima yaikansu
yana tuna maganganun mutuminnan lokacin da
yakecemasa kaje kafarauce rayukan makiyanka
Kamar,Damusan da akwashemata yaya tabdi ai sai yafuta
aguje yaruftama makiyansa kamar mahaukacin xaki haka
yake kashe dakarunnan maxaje suka tsorata sukulle kofar
Fada Zainur yakwarma ihu yasa kafa yabanke kofar kofan
taisama tadanne jama,a masu yawa nanfa masifa takaure
acikin fadan inda Xainur yarika kashe maxaje bashara,a
har yakai inda Sarki ketsaye kamar walkiya Zainur yadaga
takobi yayanke kan Sarkinnan take kan yai Sama jine yai
feshi yabata kowa acikin Fadan dankari ai hakan na
faruwa Sai bakidaya jama,ar Fadan suka durkushe bisa
guiwowinsu suna masu mika wuya, Zairura tarugoda
gudu tarungume dan uwata saida suka jima ahaka
sannan surabuda juna yakama hannunta sukai waje babu
wanda yatanka masa Lokacinda suka bar wannan kasa Sai
Zairura takalli dan uwanta taga yaxama kamar mahaukaci
ga yanka ajikinsa masu tarin yawa Kawai saita fasheda
kuka tadurkusa agaban Zainur tace kayafeni yakai dan
uwana najefaka acikin masifa ZAINU yakama kafadan yar
uwansa yace kisani yake yar uwata Inrasaki shine babban
masifa lallai akan inga mutuwarki gwara mutanen Duniya
sumace bakidaya yagirgixa Zairura yace kisani yake
kanwata nayi rantsuwa da iyayammu cewa komai masifa
da bala,i saina kaiki Lambum Lajhur domin ki tsinko
Furen So Kuma kisani domin cikar burinki sai nadauki
Rayukan mutun da aljan masu yawa yadaga murya yace
bamutunba ba,aljanba koma menene Inyace
zaidakatardani to Saina turashi Kiyama Xairura
tarungume Zainur tafasheda Kuka tanacewa Inasoka
yayana Sukaci gabada tafiya badare barana bakidaya
Tsoro yafuta acikin xuciyar Zainur daji yake ketawa
tamkar wani shahararren mafarauci saida sukai doguwar
tafiya natsawon kwanaki Goma aranan ta shadayaene
Zairura taceda Zainur tanajin yunwa take suka sauka
atushen wata Katuwar bishiya Zainur yaceda Zairura
kixauna anan xanshiga daji infarauto mana abinda
xamuci yashiga daji itakuwa sai takishin gida abinkada
Gajiyayya ai sai barci yakwasheta takama barci harda
munshari can Zainur yadawo sabeda wata katuwar
Barewa sabe abayansa kawai Sai yahango wata katuwar
damusa tatunkaro inda Zairura ke kwance tana barci
dankari Sai yajefarda Barewar dake wuyansa shima
yatunkari Zairura kaiyya aikoda damusannan na hango
Xainur sai ta yake baki tai gurnani sannan tasheko aguje
tanufi Zairura yayin da itakuma Zairura keta sheka barci
wohoho aisai Zainur yakwarara ihu ihun yakarade dajin
bakidaya Zairura tafarka abarci saitai toxali da Damusa
natunkarota da masifar gudu takwarara ihu tarude tarasa
abinyi takasa koda motsawa kawai sai taji muryan
dan,uwanta nakwala mata kira tuni tajuya tanufeshi
aguje tana ihu Inda damusanan tabiyo bayanta tana Ruri
Shima Zainuryakwarma ihu yanufota Saura kiris Zairura
takarisa gurin dan,uwanta saida musarnan tadaka tsalle
daniyyar tadanneTa Ai sai shima Zainur yakwarma Ihu
gamida daka wani uban tsalle yarungumi Damisarnan
tun,asama sufara goga fada sudiro kasa sukai gungure
damusar takartamar yagaa akirji tayagemar Fata tsanani
Xafi yakwarara ihu ahaukace yagabxama damisa Duka
abaki saida hakoranta biyu suka futa,tabaje akasa amma
sai tamike tafara Xagaya Zainur shima yakama xagayata
can takaradaka tsalle shima yadaka tsalle suka dunkulewa
atsakiya sukadiro kasa Zainur yadamki wuyar Damisar
dakarfi yagirgixata yamakureta taji wuya tairurin wuya
yaijifa da,ita tabbas damisan taji wuya kawai Saita canxa
Tunani amaimakon sake tunkar Zainur kawai sai ta yage
baki tai ruri sannan tanufi Zairura damasifan gudu tana
ruri Wohoho aiSai Zainur yakwarara ihu gamida Ruri yabi
bayan damisannan da axababban gudu yana kwarara ihu
Idan ita kuma Zairura tatakure agure daya tsananin tsoro
takasa kuka takasa ihu sai kyarma kawai takeyi tana jiran
MUTUWA KO RAYUWA Tabbdii Jamm saifanasha SHAYI
Yauwa naji Dadi DAMUSAR tadaka tsalle xata bangaje
Zairura Sai Zainur yai wani Sufa kamar Zaki yadamki
kafafun baya na Damusa bakidaya suka zube akasa Shida
Damusar yaki Sakin Kafafun yayunkura da ita yai wuri
wuri da Damusan yamakata ajikin wani katon Dutse kan
Damusar yadagar gaje tamutu koshurawa batayiba Aguje
Xai rura tarungume Dan uwanta tana kuka Kaiya
asheduwannan gumurxuda akeyi tsakanin Damusan nan
da Zainur wasu bakaken arnan daji nanan sun xagaye ko
ina Kwatsam sai Zainur yaji ansokamar wata karamar
Wuka agadan bayansa saida talume yagantsare gamida
kwarara ihu jini yakama kwarara yadur kushe akasa
kawai sai arnan dajinnan suka furfuto sukama Xairura
sukai Samada ita suka nutsa cikin Daji Zainur yakwarma
Ihu Akawo min,SHAYI DOM,ALLAHH

{#SARAUNIYA JUHA #PART 4D} *#Cigaban Kicibis
*Mugun *#GamoLokacinda bakaken arnan dajinnan
suka sokama Zainur Wuka agadan baya wukar talume
tsananin xafiyakwarara ihu gamida durkushewakasa
tsanani dafifin wukarnan yakama ganin jiri duniyar tarika
juya masa yanaji yana gani arnan dajinsuka dauke
Xairura suka shige cikin daji da ita babu abinda ya,iya
yana kwance jini nakwarara ajikinsa sai xubar hawaye
yakeyi na bakin ciki da takaicin yanaji yanagani antafi da
yar uwansa yarika dukan kasa da hannayansa yana Fatan
mutuwa taxo tadaukeshi can sai yarika tuna kalaman
Jarumta dake ciki littafin yakin Duniya Jaruma,Axira tana
cema Samarin askandariya yaku yayana lallai kusani
Sallamawa Mutuwa tabewane lallai komaitsanani karkai
fatan kamutuwa kaifatan samun mufuta kodan yaya
sannan kai alwashin daukan Fansa mutukar karayu Lallai
kusani Tabukawar,Mutun daya atsakanin makiya shima
kokarine aiSai Zainur yai wani yunkuri yamike yasa hannu
yakama Wukar dake kafe abayansa yarufe idanunsa
yaxareta wani masifaffen xafi Yakwarma ihu yakife akasa
shiru kamar yamutu Can yakara yunkurawa adudduke
yashiga daji jini naxuba ajikinsa yafadanan yafadanan har
ya isa tushenwani Jan ganye kawai sai yakama yagar
ganyen yanaci yana xuvar hawaye take jinin dakexuba
ajikinsa yadaina xuba yajingina acikin wata itaciya
yanadan hutawa can barci yafara daukansa kawai Saiyai
mafarkin arnan dajinnan summa Yar uwansa Zairura
Tsira Wani kato yadaga takobi xaidatse matakai Dankari
aitake Zainur yafarka gamida kwarara ihu yamike yafada
daji aguje yana kwalama yar,uwansa kira saida yakwana
yanagarari adokar daji yana neman arnan dajinnan
amma ko alamansu baiganiba yai yawohar yunwa ta
makeshi yakife akasa tsananin yunwa kamar ransa
Xaifuta dakyar yake nunfashi ahaka barci yakwasheshi
har gari yawaye Zafin rana tadikeshi yafarka yajajiki
yanemi yayan itaciya yaci yaji karfa ajikinsa yagangara
wata korama yasharuwa agurin yaxauna yakama tunanin
yar iwansa yanacikin wannan haline Sai yarika jin wani
Sautin kida naratsa kunnuwansa cak yatsaya yasaurara
dakyau tabbas kidane xunbur yamike gamida kwarma
Ihu tafiya yake kamar Mahaukaci tamkar xautacce yana
tunkaran inda kidannan ke futowa kidan nakara Karfi
akunnuwansa yafara hango taron arnan dajinnan
maxada mata sunyi cincirundo sunyi Kuri yakara Sauri
kawai Sai yahango Kanwansa Xairura ammata tsirara
wasu katti sun dauketa xasu sata awata Katuwar Tukunya
wanda akadorata akan wata gagarumar Wuta mai ruruwa
Dankari Zainur yakwarara ihu mairaxanarwa wanda tasa
Arnan dajin sukasa sa Xairura acikin tukunyarnan
bakidaya sunsha mamaki lokacinda suwaigo sukai
toxalida Zairur atsaye yana kyarmakamar maxari
Shugabansu maisuna Takur yakwarara ihu yai nuni da
akamomai Zainur Take wasu kattinSugoma suka
tunkaroshi suna Ihugamida ruri Sai Zairur yaxaro
karamar Wukannan da arnan dajinnan sukasokeshi da,ita
afarko shima yaikansu afusace tabbas Jarumta Baiwace
kumakomai Saida Kundumbala domin Suna haduwa suka
sarke da fada tamkar wani Jarumin maxa haka Xainur
yafarmaki katti gomannan yakashe biyar yasumarda uku
yatsinkema biyu kawuna kaiya ai sai bakidaya arnan
sukayo kansa atsiyace suka hadu akai kwaram kwatsam
wutar yaki yatashi kamar barnar Iska haka Zainur ke
kashe Arnan dajinnan yana Fatali da gawawwakinsu sarki
takur yafusata yadakama Mutanensa tsawa suka kara
kaimi gamida axama sukewaye Zainur sukarika kaimar
Sara da suka marasa adadi sukaimai munanan
raunuka,yanka da Suka tun yanakai sara yakoma karewa
yasareyadurkushe akasa jini nakwarara ajikinsa Arnan
dajin suka kwarara ihu suhadu xasui masa Rufdugu
saiSarki Takur yadaka musu tsawa take suka tsayacak
suna huci Sarki Takur yace Kai maxaje kukyaleshi na lura
cewa shi jarumine kuma sadaukine amma kuma bai iya
yakibakawai yana wannan yakine domin kwatar yar
uwansa adalilin hakaneYakashe mana jama,a masu yawa
Sarki Takur yadaga murya yace abisa Wannan xunubi
nasa xamu Sare kan yar uwansa agaban idanunsadomin
yadandana xafin rabuwa daMasoyi take aka tsaida Zairura
agaban wani katon gunki Sannan Sarki Takur ya umurci
wani katon mutum da yasanya takobi yasare kan Xairura
Katonnan yakwarma ihu gamida daga katuwar takobinsa
maitaken gayama jini na wuce daniyar tsinke kan
ZAIRURA kayya lallai jini jinine kamar walkiya Zainur
yamike gamida Kwarma ihu yasungumi wani mashi ya
auna katonnan akirji yacillamar Mashin yatafi aaune
mashin yaje yacaki kirjin Katonyafasa kirjin katon
yakwarma ihu yafadi matacce Sarki Takur yakwarma Ihu
gamida umurnin cewa atsinkema Zainur kai ainan gayyar
arna sukayo kansa inda shikuma ya aukamusu da
balbalin bala i inda yarikama arnannan kisan kiyashi
kamar wutardaji haka yake kashesu duka daya yakema
arnannan su wuce lahira Ran Sarki Takur ransa yabaci
ganin irin kisan da Zainur kema jama,arsaai sai yaxare
takobi ya yaruga aguje yanufi inda Xairuara ke tsaye
daniyar yasare mata kaikaiya Zainur nacikin karo da
maxasai yahango Sarki Takur yakife Zairura damari
takwalla kara yasa kafayabanketa tabaje akasa Sarki Takur
yadaga takobi daniyyar rabata gida biyu Kamar guguwa
tamkar aljani Zainur yakwarara ihu yai wani futan burgu
gamida banke duk wani jarumida yasha gabansa ciki
kankanin lokaci kamar kiftawar ido ya,isa gurin Sarki
takur lokacinda yake kokarin datsa Zairura aiwani Dibar
karan mahaukaciya Zainur yaima Sarki Takur yatsandara
dakasa yabishi yadamkoshi yakama wuyarSarki takur
yamurde dakarfin tsiyayatsige kansa Jini yaifeshe
yawatsuako ina aisai arnan daji sutsorata suka zuvarda
maka mansu su fantsama cikin daji agujee NAJINJINAMA
ZAINUR SAINAAA,,,,
{#SARAUNIYA #JUHA PART 4 E} CIGABAN KICIBIS MUGUN
GAMOLokacinda arnan daji sutsorata sukazubarda
makamansu suka fada daji,aguje Inda ita kuma Zairura
takwarma ihu tanufo dan,uwanta aguje amma kafin
takawo kansa tuni Zainur yasulale kasa sumamme xairura
tarun gumeshi tana Rafka kuka tanajijjigashi tana kiran
sunansa amma ko motsi bayayi Zairura tarude tarasa
abinyi gabadaya tatsanikanta domin adalilintane
dan,uwanta yashiga wannan masifa kawai sai tamike
tararumi wuka tasanya amako gwaronta taima
dan,uwanta kallon karke Saitaga hanna yansa na motsi sai
tajefar da wukar tadauki tulun ruwa takwararamaI take
yafarfado tarungumeshi tana kuka tadaukeshi tasashi
acikin bukan arnannan takama mai magani tadinkemar
duk inda aka yankeshi tashafe ilahirin jikinsa da magani
tadan bashi abinci kawai Sai yakama barci komotsawa
Xairura batayiba akansa har gari yawaye rana tatake
sannan Zainur yafarka yatashi yaxauna koda sukai,ido
biyu da dan,uwanta sai tafasheda kuka tarungumeshi
tanacewa kayi hakuri dan,uwa nasaka acikin Bala,i Ina
mairokonka daka hakura mukoma gida dan,uwana nidai
na hakurada batun Furen so Koda Zuhairu yaji kalaman
kanwansa sai yamike yace kisani yake yar uwata lallai
saidai in mutu amma baxamu koma bayaba lallai komai
wuya Mutuwa da rayuwa Ruwada Iska Mutun da aljan
baxasu namu xuwa Lambun Lajhurba domin kisamu
Furenso kwanaki bakwai sukayi awannan guri sannan
sukara gaba saida sukai tafiyar kwanaki tara sai suka riski
wani karamin gari mai suna Sundar Garine maitarin
Jama,a gasuda son xama lafiya kuma basa kyamar baki
kowasu irine mutukar baxasu cutardasuba lokacinda
Zainur da yar uwansa Zairura su shiga wannanan gari sai
suka nemi gurin kwana inda suka sauka agidan wani
mutum maisuna Mouxur yaimusu kyakkyawan masauki
yakarramasu da abubuwanci danasha Mouxar yanada
wata karamar yarinya bata wuce Shekaru gomaba
yarinya kykkyawa gatada kokari dason jama,a bakidaya
ilahirin kauyan asan yarinya Lajmira duk inda tashiga
akauyan sai ammata kyauta domin yarinyace mai baiwar
Iya sarrafa harshe ta,iya magana cikin Fasaha Wata rana
Zainur da yar uwansa Zairura da mai masaukinsa Mouxur
da yarsa Lajmira sunje bakin wani kogi domin susiyo
danyan Kifi kuma sudan sha iska subude idanunsu suna
cikin yawatawa suna hira Kwatsam sai sukaga
Jama,ardake kaikawo abakin Goginnan sunkama gujeguje
suna iface iface Mouxar yakama hannu yansa yaceda
Zairnur yakamata mubar wanna guri domin wasu
dodannin ruwane ke shammatan mutane sufuto surika
kama mutane suna cinyewa kaiya aikafin suiwani abu
kawai Sai wani dodon ruwa yawafce Yarinya Lajmira
takwarma ihu Mahaifintama yakwala ihu Aikoda Zainur
yaga Dodon ruwannan yaigaba da Lajmira sai yakwarara
ihu yayunkura xaibi Dodannan Sai Mouzor yarikeshi yace
yakai Zainur lallai kasani wannan kaddaran yatace
rayuwanta taxo karke domin wadannan dodanni su
bakwaine bakuma sa tabuwa domin kaifi da tsini baya
tasiri ajikinsu su sunkasancene rijiya gaba dubu komai
yafada saidai tarihi Kan kace haka bakidaya jama,a
suwatse Bakowa sai Zainur da Xairura da Mouxar
Saikuma dodannin ruwa bakwai sabeda yara bakwai
sunnufi Ruwa Zainur yafuxge hannunsa ahannun Mouxor
yace lallai koda xan hallaka baxan bari tsinannun
dodannin nan sutafi da Lajmiraba domin ina ganintane
tamkar Kanwatace Zairura Sai Yakwarara ihu yadakama
Dodannin tsawa yace kai tsinannu lallai kutsaya anan cik
sukatsaya tareda juyowa domin suga Shafaffe daman
dake tanka musu Sai sukai arbada Zainur agabansu Suka
xubamai idanu cikin tsananin mamaki Sai suka kwarma
ihu suka tunkaro Zainur shima yaikansu shima yaxare
takobi yafada musu sukacameda yaki maitada hankali
Nanfa xairmur yaxamema Dodanninnan alakakai
yafutunes yatakurasu dukda kaifi da tsini basa tasiri
ajikinsu toshima sunkasa mai koda kwarxane ajikinsa
saida akadauki tsawan Sa,anni uku ana goga wannan

Please Login or Register in order to submit comment