Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
[15/04 8:42 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story(Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel).


#*LOVE STORY .JANUARY ,2018.@t 2:00pm.By ,Meela gumel.🤘🏽❣🤘🏽

HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸


((GOMBE STATE)) "


1

"Idonta taf da kwa'llah take gyara masa kwalar suit coat na'sa hka Abhi, ya lura da hka sai dai baice komae ba ,kishine kurum ke cinta lokaci day'a ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci day'a yyi sanyi yasan dole Azeezah tayi kuka ,
Abunda ciwo ace macce ko shekara day'a aurenta baiyi ba ace xa'ayi mata kishiya dolema ne taji ciwo zaunawa yyi gefen bed " gamida jawo matar tasa ya saka ta cikin fadeden kirjinsa .
Kukanta yakeji har cikin ransa ,
Am sorry baby !
Ke kanki kinsan auren nan ba sonsa nakeyi ba ya na iya da Mami ,kin ga yarda takeso ayi auren nan mistake day'a xanyi a ynxu Mami xata hau fushi dani ...cikin shesshekar kuka take haba umar menayiwa mami haka?
da zata yimin wannan mummunar sakayyar?
Anya kuwa akwae sauran tausayi acikin zuciyar Mami?
"Lokaci day'a taga abhi ya saketa ,cikin wani irin fushi yake fa'din......mind your language azeezah!
Kin xo wurin da baxan iya jurewa ba,
Baxan yarda da wannan ba!
Naji Mami bata da tausayi ,shikenan ?
Ya qarasa mganar cikin fushi da zafin rai!
Hawaye na zuba a idonta take ka'llonsa da sassarfa yabar mata room din gamida ,bugo mata ko'fa ,hnnu azeezah ta saka akai gamida ,
ihun kuka tasaka a haukace ta shiga watsi da komae na da'kin.


_da sasarfa yake tunkarar mamin sa wadda ke zaune a bayan motar (Ranjer Rover)" da driver zaune a driver side ,da alamr shi kadai ake jira yarda yaga mamin ta ha'de rai yasa yasha Jinin jikinsa da sauri driver ya fito dga motar gamida bu'de masa back side ya shige sai da ya zauna driver ya rufe marfin motar, gamida komawa mazauninsa .da sauri yayiwa motar key ,horn ya danna da sauri maigadi ya wangale katuwar get suka fice daga cikin gidan_"


_sai da suka dau hnya sa'annan Abhi ya ka'lli mamin na'sa cikin sanyi jiki wadda ta ha'de cikin less dark green da kuma ra'atsin red ajikinsa,sae kuma Red din hijab mai hnnu glass din medical ne sanye a idonta , qa'llo day'a zakayi mata zaka san suna Jin ddin rayuwa ,haka kudi sun zauna ta koina."hnnunta ya kamo a raunane yake fa'din Mami kinyi kyau .harara ta ba'lla masa gamida dauke kai ganin hka yasan mamin fushi tayi a hnkali ,ya saki hannun Mami gamida Jingina bayansa ajikin kujera, lokaci day'a kuma ya saki ajiar zuciya_"


Ana gaf da kawowa gidan su tayi saurin dakatar dashi da qarfi take fa'din AREEF! Nan ma ya isa!
So kake mommy ta kasheni,
Ka'llonta yyi gamida sa'kin murmushi hka lokaci day'a Ya gangara da motar gefen hanya gamida yin parking.Dan bu'de idonsa yyi akanta irin ,wannan ihu haka my flower. sae kisa na saki sitari batareda na sani ba,
Folding din hnnunta tayi akan kirjinta gamida turo masa Dan kyakkyawan bakinta."alamr tayi fushi lakace mata hanci yyi gamida sakin daria ,buge hnnun tayi gamida ba'lle marfin motar tafice da Dan gudu ,
Fitowa yyi shima da Dan gudu yana kwala mata kira ,
da gudu ta fa'da cikin gidan su ko waiwaye .murmushi yyi gamida komawa mota yanajin son Ikraam yana huda ko wace ga'ba ta Jikinsa."
Mom! Mom!
Haka ta dinga kwalawa mom din nata kira a tsakiyar kayataccen parlorn nasu Wanda yaji kayan Alatu.ganin tayi mery tafito dauke ,da kulolin abinci zuwa dinning side,
Hi marry!
juyowa Mary tayi tana ka'llonta .
Mom pah?
Hnyr kitchen ta nuna mata kai tsaye kitchen din ta nupah,
Tsaye tayi tana qa'llon mom din tata wadda ,ke ha'da Orange juice hugging back nata tayi gamida fa'din sannu da aeki mom!

_"Am back_!
_tayi mganar cikin sanyi murya ,mom bata ka'lleta ba take fa'din hop yamaki dinki mai kyau?rolling manyyan eye's nata tayi gamida dawowa gaban mom din ,dolen sa ma mom !yamin mai kyau mana oya kije kiyi wnka ki shirya Su Abhi na kan hnya shida mami ,bata fuska tayi gamida fa'din waye kuma Abhi mom?_

"I don't know him!
" shima Dan gurin Mami ne,zatayi mgana mommy ta ka'tseta oya jeki kiyi wnka ,Anjima mayi mgana."badan Ikraam taso ba ta juya tabar kitchen din."


*TEAM OMAR SALMAN KU'RFI OR TEAM AREEF YUSUF SARAKI?*❣



Love..Asmy b Aliyu👄


_Meela gumel_..🤘🏽
[15/04 8:42 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel).




HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸

Posted on on 6,January 2018.by Meela gumel.

(2)
_Adai dai bakin ,makey super market yaji Mami tayiwa driver umurnin yayi parking motar su a wuri na musamman, da aka ware Dan parking din motoci_.
_cikin sauri ya fito daga motar zuwa side din Mami yasa hannu biyu ya bo'de mata motar gamida amsar handbag din hannunta ,bayan ya rufe motar Mami ta miqa masa hannu alamr yabata handbag din ,cikin sanyi murya yake fa'din Mami barshi na riqa maki shge mutafi haka zaka shiga da handbag a hannu mata na qa'llonka?"girgiza kai yayi Mami ina ruwana da mata ,ai lada zan samu!_

'Yarda yayi maganar yasa Mami tayi murmushi gamida qarbar Jakarta ta saqala agefen kafadarta ,taqara gyara zaman gilashinta .Haka kawae sai kasa mata su rainamin babana! To bazai yuyuba!
Shige mutafi baice komae ba yabi bayan Mami ,dama tasan baizai ce din ba.kasancewar sa bayada yawan magana.

Tsaye yayi yana qa'llon yarda mamin ,ke kwasar kaya Dan juyowa tayi tana qa'llonsa Abhi karaso ka zabarwa Ikraam perfumes mana,kamar yayi kuka yake qa'llon mamin shi taya za'ayi yasan turaren mata sabida Allah ?"ko Azeezah lokacin da tana gidan su sae dai suje tare ta zabi kalar da takeso......haka yata kwasar kalolin tureare batareda yasan dadim su ba,ko akasin hakan .samun kansa yyi da Juyawa gefen chaculate masu tsadar gaske ya kwasar mata su yayinda yabar mamin gurin tarkacen kayan kwa'lliyya .sae da aka ha'da kayan akayi bill ,sa'annan ya lura da kayan sunyi yawa wai duk na mutum daya'a ne nan aka bada bill,sai yaga mamin ta miqa card nata.anan suka ciri kudinsu aka daukar masu kayan zuwa mota.

"Kai tsaye unguwar (orji Quartz), suka nufa.


Ta ha'de cikin wani tsadadden less dark purple and dark pink ,mery ce take taimaka mata da daurin Dan kwa'li tayi wani irin kyau na musamman duk da kasancewar ta black beauty chaculate ce salon make up din dake fuskarta yayi matuqar yimata kyau ,bayan mery tagama Daura mata Dan kwa'li ta kalleta gamida fa'din thank yhu mery.

_plsss kawomin abinci na anan ,ta amsa da to .gamida ficewa daga da'kin_"

_Akan soofa ta ko'ma ta zauna ta da'ga wyarta sai taga honey boo dinta ya kira kusan 10 miss call ,Dan fiddo ido waje tayi a hnkali ta furta oh my god!_"

_dialling numbersa tayi ring day'a biyu ya da'ga dama kamar Jira yakeyi ,ajiar zuciya ya saki_"
Ina kika shigane cwt ina ta kiran wyar ki baki da'ga ba?am sorry baby ina wanka ne!
My flower ina son na ganki ya xa'ayi ?"
Ido ta Dan zaro kamar tana ganinsa ,Ka rufamin asiri mommy zatayi ba'ki kawae Ka hkura sai gobe!
Bazan iya ba!
Yyi mgnar cikin shagwababbiyar muryar dake sakata kasala ,Jin ana qoqarin shigowa da'kin nata ,yasa tace honey ,
Muyi mgana zuwa anjima mom!
Bata Jira mezaya fa'da ba tayi saurin da'tse kiran dai dai lokacin da mom ta turo qofar da'kin na'ta.
_masha alllahu!_
" _Abunda mom din ta fa'da kenan itama tana sanye cikin shiga ta alfarma kasancewar ta mai qaramin jiki sai ka rantse da Allah ba itace ta haifi Ikraam ba._


'Juyi Ikraam ta shigayi a gaban mom din gamida riqe kunkurunta da Dan karkada idanunta ,take fa'din mom ya kika gani nayi kyau?"Dama kuma akwae iyayi Hafsat ,oh my Allah!
You look so cute ,gorgeous stunning Preety angel,and take away,just can't stop suprising."
Yeehhh!
Stop !stop plss mom karkisa na riqa ganin nafi kowa kyau a dunia!ta qarasa mganar cikin ,ihun murna daria mom tayi baxata iya da Shiriritar Ikraam ba .zatayi mgana taji ana dannan bell ,ae da gudu ta nufi qofa tana wlhi mom ga Mami nan!Allah yasa tare sukaxo da sahlaa.
da haka ta bude qofar tafita da gudu.......



*Team #omar salman kurfi or team Areef Yusuf saraki*.😘
[15/04 8:42 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (meela Gumel).




HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸



(3)
Tozali tayi da Mami wadda ke tsaye jikin kopa murmushi dauke a fuskarta rungume Mami tayi ta saki ihun murna,
Wayyo ddi!Mami sannu da zuwa Mami ina kika baromin sahlaah ?ikram ta qarasa mganar gamida bin bayan mamin da kallo matashin saurayine Wanda ba zai wuce shekara talatin da hu'du da biyar ba a dunia.kallo daya zakayi masa , zakasan matashi ne mai Jida kansa wurin kyau haka ga kudi sun zauna ta koina ,da sauri Ikraam ta dauke kanta akansa cikin ranta take fadin yana da kyau !Amma yyi kato da yawa ko ina jikinsa a murde😜to ina Mami ta samu wannan baturen?bata ta'ba ganin sa gidan Mami ba.mom ce ta harareta ,baxaki gaisheda yayan ki Abhi ba ?Dan fiddo ido waje tayi gamida dafe kirjinta haka tana fuskantar abhi take fa'din Am sorry mom ban dauka shi bane amma mom yafi su sahlaaa kyau ,ta fada gamida sakin daria a hnkali haka lokaci day'a Abhi yaji ta riqo hannunsa binta kurum yakeyi da ido ,qoqarin zare hannunta yakeyi cikin nasa. Yaga Mami na qallonsa a hankali Ikraam ta shiga Jan sa cikin falon ,haka tana zuba masa surutu yah Abhi kana da kyau?"wani ya ta'ba fada maka haka kuwa?
Dan Allah Mami ce ta haifeka da gaske ,tayi maganar cikin muryar rada zama yayi batareda yayi magana ba ,
ga mamàkin sa sai yaga ta zauna gaf dashi tana kallon (quarter million )"din da ya kewaye nan qaramin bakinsa mai dauke da red lips, hnnun ta tàkai a wurin inason wannan abun !Amma Areef dina baya dashi ,plsss fadamin mey zai Shafa ya fito masa kibari idan muka tashi tafia zan dauko maki A mota ae kina so ko?woww muryarka so cwt.
Murmushi ta saki gamida hade hannayenta wuri daya haka ta saka su acikin cinyoyinta ,take fadin ina so mana.😇ta qarasa maganar cike da tsantsan yarinta ,mom ce ta katseta kinxo kin wani tsaresa da shegen surutu ko ruwan sha baki kawo masa ba,mikewa tayi tsaye tana fadin am sorry yah Abhi bara na kawo maka lemu da gudu ta nufi kitchen ,yayinda mom ta zauna gefensa tana tambayar sa ya aeki ya kuma ya baro azeezah? Cike da kunya yake fadin lfy qlau take Mom tana gaisheki.....cike da fara'a mom ke fa'din ina amsawa tana Abuja?
Ko tare ko kazo?Dan Sosa qansa yyi tare mukaxo mom,masha allahu!
Haka Ikraam ta cika gabansa,da kayan ciye-ciye Mami da mom na acan gefe suna ka'llo su kansa yana a kasa ko ka'llonta baiyi ba ,lokaci daya yaji an warce wyar binta yayi da ido ,ka zauna kaci abinci mana !kai baka magana irin Yah Aliyu plsss kayi magana da daria kamar yarda yakeyi ta fada gamida miqa masa juice a cup glass haka ta wani hade rai Amsar cup din yayi zama tayi a gefensa gamida bin wayar da ido pic dinsa dake gaban wayar take ka'llo yana sanye da kakin police yayi masifar kyau acikin su murmushi dauke a fusakarsa.qallonsa tayi gamida qallon pic din ."kai!
dama kai Dan sanda ne?
Tayi maganar cikin fuskar damuwa ,tsaki Abhi yayi aransa yaji yagaji da surutun wannan yarinyar ,
Kwace wayarsa yayi haka ya ha'de rai cikin sanyin murya yake fadin idan baki rage wannan surutun naki ba!.....baxamu shirya ba ,hka baxamu zama friend's ba bana friend da mutum Wanda ya fiye surutu ,
da sauri ta kama bakinta wallahi na daina!
Plsss karkace baxamu zama friend's ba ,ta qarasa maganar cikin fuskar tausayi.



_murmushi Abhi yyi gamida miqa mata sauran lemun da yasha to amsa kisha naji_".

_bata qarbi lemun ba ,take fa'din to mu zama friend's mana?_'


_ba yanzu ba Hafsat!_''...

_cike da mamaki take ka'llonsa zatayi magana ,yayi saurin damqa mata cup glass din hannun sa ,Yayi hanyar barin cikin falon da alamr wayaa xai amsa Dan taga yaki amsa wayar a gabanta ,da almr kira ne mai muhimmanci._




_Mami ta maida ka'llonta gurin mom gamida ,fadin Amina Ina tsoron rasa Abhi ne tunda yayi auren nan gaba day'a yabi ya canja ,dama can ni ban yarda da yarinyar nan ba,kin san yaro Idan yanason abu sai kibarsa ,dama kuma yaga daddy na goyon bayansa ba dole ba.idan bani na daga waya na kira Abhi ba,baxai daga waya ya kirani ba,sai ya kwashe watanni ukku baizo Gombe ba_"...


_bazan zuba ido su mallakemin Yaro ba._"

" _Azeezah ba ya'r gidan mutunci bace !haka bata dace da Rayuwar Omar ba!_


_Akwae cutarwa sosae acikin Rayuwar aurensu_!..


Dan haka nake Neman taimakon ki Aminiya ta haka ina Neman amincewar ki,Ikraam baxa ta cutu ba ,inason ganin ya'yan Abhi a dunia!inaso naga zuri'ar Abhi Amina!Hawaye ne suka fara sauka a fuskar Mami a hnkali,hnnu mom ta saka tayi saurin taresu meyayi zafi haka Maman Raheema!
Inda ta wuri nace bana da matsala ,dama a ku'llum ina addu'ar Allah yabaiwa Ikraam na gartaccen miji, sai gashi addu'ar nawa bai tafi a banza ba."Ashe kice zumuncin mu zai qara dorewa Maman Raheema ,nayi farin cikin Jin wannan maganar ,
Share hawayenki babu abunda xai sami Abhi ,abunda yasa kika fiye damuwa da Abhi ,
Ya fiye ,zurfin ciki ne baka ta'ba gane cikin farin ciki yake ko bakin ciki!
Zanyi magana da kawun Ikraam zanyi maki bayanin komae a waya.
Amma Dan Allah karki qara daukar damuwa ki saka ma ranki.Allah dai yabar zumunci mai dorewa.

"Amin.

Mami ta fada cike da wani irin farin ciki ,Wanda ke fitowa tun daga karkashin zuciyar ta.



_ya'r gatan Asmy b Aliyu_😘
[15/04 8:43 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (meela Gumel).



HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸


(4)
Kusan 12 miss call ta gani kuma daga Areef dinta ,tana riqe da wayar wani kiran ya shigo da sauri ta dauki kiran nasa murya can ciki yake fadin my flower kina wahalar dani da yawa.ki shirya gani nan zuwa xan fadawa mom ina sonki Dan Allah tabani ke na aureke!
fiddo ido waje tayi zuciyar ta na mugun bugawa." cikin rawar murya take fadin karufa min asiri Areef mom zata kasheni ne ,bata taba bani damar kula wani ba plsss karkaxo komae na iya faruwa!tayi maganar cikin rawar murya ,Wata doguwar ajiar zuciya ya sauqe. kin fiso muyi ta zama a haka Ikram ko?"kullum idan xan ganki sai da dabara ,ko kina son na rasaki ne.?ko kina son Wani yayimin shigar sauri? da qarfi take fa'din no don't say dat Areef plss!ta qarasa maganar cikin rawar murya ,Anjima zan kiraka mom na kirana ok. Idan baki kirani ba Allah zuwa zanyi ,xan ma kira ka ."ta karasa maganar cikin rawar murya ,I love yhu!ya fa'da a hnkali cikin sanyi take fadin I love you too..


_karfe Tara na dare tana master bedroom din mom ,rigar body hook ce ajikinta wadda ta tsiya iya gwiwarta white colour sai hular kanta da ta kasance light pink ,gwada kayan da Mami ta kawo mata takeyi sai murna takeyi sosae_"


_A hankali taji mom ta kira sunan ta zuwa tayi ta xauna gafda mom cike da farin ciki_'


Hàfsat!
Mom ta kira sunan ya'rtata a hankali .da mamaki Ikram ke qa'llon mom bata tà'ba jin mom dinta ta kirata ,da wannan sunan ba tun tasowar ta.

"Gabanta taji ya fa'di! cikin sarkewar murya take fadin na'am mom!


_Am sorry_"!
Haka mom ta fada a karo na biyu,a daburce Ikram ke fadin ,sorry for wat mom?,dana qarya maki alkawarin cewa baxaki yi aure ...in dis stage ba ,sai kin kammala digree dinki .Hajia salma wato Mami taxomin da alfarmar da bazan iya qinta ba,nan take hankalin Ikram ya tashi ,mom bata kula da yanayin ya'rtata ba.ta cigaba da zayyane mata maganganun da suka tattauna ,da Mami bani da kowa sai ke Ikraam sai uncle dinki wato ,
Kanin mom mahaifinki ya rasu tun kinada shekara biyu a dunia ,ni kaina bazan so na kaiki gidan da zaki wulakanta ba.Mami tayi min alkawarin ,
Zata cigaba da daukar ki y'ah a wurinta tamkar yarda kk y'ah acan baya ....nasan Ikraam bata taba tsayawa dawani ba,da sunan soyayya Dan ban taba baki wannan damar ba ,amma bazan tilasta maki ba .idan bakison Abi baxa ayi wannan auren ba ,Dan Mami tace a fara jin ra'ayinki tukuna.




.’'hankali Ikram yayi mummunan tashi hawaye a hankali suka fara sauka akan fuskarta ,taya zata fahimtar da mom dinta akwae Wanda takeso?idan kuma har ta fadawa mom dinta Tana da Wanda takeso ta yaudari mom dinta ta haince ta tayi mata qarya !A hankali Ikram tayiwa mom dinta kyakkyawar runguma gamida fashewa da wani irin kuka, Wanda ke fitowa tun daga karkashin zucuyarta."baxata iya fadawa mom ba !baxaza iya ba ,itakam ta shiga ukku!wannan wace irin qaddarace ,ta fada masu haka?"
Tasan muddin Areef yaji wannan zance ,zuciyarsa na iyayin bindiga tana son Areef tana matuqar kaunar sa.



_Areef shine mutum na farko da ya fahimtar da ita meye so Areef ya sota,tun kafin ta zama cikakkiyar budurwa tun tana ya'r secondary skull .Areef shine mutunen da ya fahimtar daita meye so ?"akansa ta fahimce meye soyayya Areef mutum ne mai tausayin gaske ,mutum ne Wanda ya Riga ya karanci halayyarta da har taxamo bata bata masa rai ,muddin babu Areef acikin rayuwarta bata ga amafanin Rayuwar taba._



"Mom bani da tacewa nikam kinfi kowa sanin ciwona ,baxaki kaini inda zan wulakanta ba ,amma sai dai mom zan yi kewarki banason abunda zay rabani dake mom ,takarasa zance gamida shigewa jikin mom ta saki wani marayan kuka.''Wanda itakanta batasan kukan meye ne ba!
A hankali Hajia Amina ke Shafa bayan ya'rtata ,
Karki damu da hakan Ikram zan riqa zuwa ina dubaki duk week end.Allah yay maki albarka.


Amin mom ."
Taqarasa maganar cikin shesshekar kuka.
Tanajin Areef na kiranta a waya ta kasa ,dauka.
Acan bangaren Areef kuwa hankalin sa yayi mummunan tashi haka ,yanajin wani irin feeling strange,
Text ya tura mata alamr gashi nan zuwa bazai Iya jurewa bà,
Ta bu'de masa qofar baya ,
Lokacin da taga test din nasa ya shigo a wayarta,
Hankalin ta yayi balain tashi,
Tasan Areef xay iya zuwa .
Idan mom ta gansa fa?
duba agogo tayi qarfe goma da Rabi na dare ,da sauri ta shiga kiran lambarsa amma bata shiga ,
Atsorace ta sauqo daga down stairs ta hanyar kitchen na nufa zuwa balcony na'su Dan cikin balconyn su akwae wata ya'r qaramar qo'fa ,Wanda bbu Wanda yasan da zamanta ,daga Ikram sai mom ko maigadi da masu aikin gidan basu San ,da zaman ta ba.
Koina tsit wani irin tsoro taji ya shigeta ,tanayi tana waige-waige .

Wayarta ce ta fara ringing da sauri ta da'ga ,budemin ko'fa taji ya fada cikin wani irin murya,bakada hankali ne Areef !"kabari sai da safe plsss mu ha'du a skull I promise you.".
Ta qarasa maganar cikin fashewa ,da kuka baxan iyaba Ikraam idan baxaki bu'de ba zan ba'lla ko'far !
Jiki na rawa,ta saka key ta bu'de tsaye ta gansa ,
da farar
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment