Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

meke damunka?”gashi kafito kanata mita meke faruwa ne ¿‚‚ sunkuyar da kai yayi , kana ya fara dacewa .


Momy brother ne wai yaje yabugo ,invention card bansaniba gashi harda ra, rabawa a bokannan ,mu'' momy ce tahau salati domin lamarin yafara bata tsoro. sedai ta ,tayashi da adu,a nasiha tafara yimai me ratsa jikin a haka ,dai yanuna alamun komai ya,wuce domin har sunyi hira ,akan inda bikin ze kaya dakuma shirye,shiryen da yakamata suyi .


Kwanci tashi asarar merai, yaudai biki saura one week .

Yan uwa na nesa sunfara hallara , domin gida fa yafara cikada yan uwa a yan kwana,kinnan amaren basa samun time dinda zasu zauna kulum suna hanyar kasuwa , a yaune zasu fara gabatarda shirye shiryensu .

Sunday
Yaune aka dauko hafsat daga zariya , akabar momy da abban hafsat .hajiya kuwa tunda taji ance tun ana ,biki saura sati za, a fara wasanni ta tattaro komatsenta tabiyo motar amarya .

Aikuwa hajiya tayi,dana sanin ”biyo motar domin kuwa basa yiwa gargada uzuri wuceta sukeyi gashi motar daga hajiya da take zaune a gaba se gogan wato yaya aliyu da amaryar sa, kodayake ba,a daura, ba ammadai ai saura sati musha biki 💃.

Suna baya suna soyewa hajiya kuwa ,tayi dana sani domin inda tadauki jikan nata yauce tunaninta .

Sun iso ABUJA lpy Lou sedai hajiya fa,takasa tashi seda aka janyota tukun kafa tai tsami wata kanwar momy ce ta rikowa hafsat hannu sukayi cikin gidan da ita dakinda sauran amaren suke tanufa da ita, karfe uku pm sukayi,yi sallar su aka wuceda amare gurin makeup dayake gurin kwaliyar ,ba mutum daya bace meyi ,sunkai su biyar a kayataccen dakin.


Dan,danan aka fara yimusu gyaran gashi da gkwaliya kai amarennan sun hadu karfe 4:30 suka wuce gurin Hausa day angwaye sun bada kala domin nasir be bada kunyaba sunsha rawa sunyi photo sosai basu suka tashi daga Hall dinba se karfe takwas na dare motoci biyune a gaba sabbabi ,yau aka fara hawansu .

Kyautarda dady ,ya bawa nasir da yaya aliyu domin tayasu farinciki .

Motocin fararene bawasu manya canba ,Aliyune rikeda hafsat kai kace za,a kwace masa ita .

Babban abokin nasir ne yace oga gafa hajiya najiranka ko dagowa beyiba bare yakallesu damko mata hannu yayi yadata gidan gaba.

Amma inba kaluraba sekace ,riketa yayi irin na lover's dinnan ,tunda suka shiga motar babu me magana se karar AC dakuma kamshin,da ke tashi acikin motar har suka kusa zuwa gida shiru sekace kurame seda suka isa wani gurin cin abinci daya kawatu da furanni masu ,ban sh,awa ya,yi parking din motarshi yace zaki iya fitowa inkin shirya .

Ita dai batace komai ba tabude murfin motar tayi waje da isarsu gurin yamata nuni da hannu zaki iya zama anan.


Samun guri tayi tazauna domin yau babu rashin kunya kar yagurje mata baki🤣 wucewa yayi yabarta a gurin se alokacin ta tunada wayarta na gurin momy , wani ma aikacin ,gurinne yakaraso da takarda a hannunshi yace , madam gashi dubawa tayi tace kawomin ice cream kwai ya isa komawa yayi be jimaba yakawo mata a leda shikuwa shugaban hangoshi tayi yana waya yana dariya da alamu, wayar cema tasa,shi farin ciki


Mom Islam cee😘
✍️more comments more typing

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna}._





🌹🌹🌹

*STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.*


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*




*PAGE 10.*


____washe gari nasir ne, ya’'tashi yanata mita ,domin daka ganshi kasan yana cikin ɓacin, rai momy ce ,tari ƙomai hannu .

Tace "haba my son, a yan kwana,kinnan duk, kabi ka rame meke damunka?”gashi kafito kanata mita meke faruwa ne ¿‚‚ sunkuyar da kai yayi , kana ya fara dacewa .


"Momy brother ne wai yaje ya bugo ,invitation card bansani ba gashi harda rabawa a bokannan ,mu" momy ce "tahau salati domin lamarin ya fara bata tsoro, sedai ta ,tayashi da adu,a nasiha tafara yimai me ratsa jikin a haka ,dai yanuna alamun komai ya,wuce domin har sunyi hira ,akan inda bikin ze kaya da kuma shirye,shiryen da yakamata suyi .


★★★

Kwanci tashi asarar merai, yaudai biki saura one week .

Yan uwa na nesa sun fara hallara , domin gida fa yafara cika da yan uwa a yan kwanakinnan amaren basa samun time ɗin da zasu zauna kulum suna hanyar kasuwa , a yaune zasu fara gabatar da shirye shiryensu .

Sunday
Yaune aka dauko hafsat daga zariya , akabar momy da abban hafsat .hajiya kuwa tunda taji ance tun ana ,biki saura sati za, a fara wasanni ta tattaro komatsenta tabiyo motar amarya .

Aikuwa hajiya tayi,dana sanin ”biyo motar domin kuwa basa yiwa gargada uzuri wuceta sukeyi gashi motar daga hajiya da take zaune a gaba se gogan wato yaya aliyu da amaryar sa, koda yake ba,a daura, ba ammadai ai saura sati musha biki 💃.

Suna baya suna soyewa hajiya kuwa ,tayi dana sani domin inda tadauki jikan nata yawuce tunaninta .

Sun iso ABUJA lpy sedai hajiya fa takasa tashi seda aka janyota tukun kafa tai tsami wata kanwar momy ce ta rikowa hafsat hannu sukayi cikin gidan da ita dakin da sauran amaren suke tanufa da ita.

karfe uku pm sukayi,yi sallar su aka wuce da amare gurin makeup da yake gurin kwaliyar ,ba mutum daya bace meyi ,sunkai su biyar a kayataccen dakin.


Dan danan aka fara yimusu gyaran gashi da kwaliya kai amarennan sun hadu karfe 4:30 suka wuce gurin Hausawa day angwaye sun bada kala domin nasir be bada kunya ba sunsha rawa sunyi photo sosai basu suka tashi daga Hall dinba se karfe takwas na dare motoci biyune a gaba sabbabi ,yau aka fara hawansu .

Kyautarda dady ,ya bawa nasir da yaya aliyu domin tayasu farinciki .

Motocin fararene bawasu manya canba ,Aliyune rikeda hafsat kai kace za,a kwace masa ita .

Babban abokin nasir ne yace oga gafa hajiya najiranka ko ɗagowa beyi ba bare yakallesu damko mata hannu yayi yadata gidan gaba.

Amma in ba laluraba sekace ,riketa yayi irin na lover's dinnan ,tunda suka shiga motar babu me magana se karar AC dakuma kamshin,da ke tashi acikin motar har suka kusa zuwa gida shiru sekace kurame seda suka isa wani gurin cin abinci daya kawatu da furanni masu ,ban sha'awa yayi parking din motarshi yace "zaki iya fitowa inkin shirya .

Ita dai batace komai ba tabuɗe murfin motar tayi waje da isarsu gurin yamata nuni da hannu zaki iya zama anan.


Samun guri tayi tazauna domin yau babu rashin kunya kar yagurje mata baki🤣 wucewa yayi yabarta a gurin se alokacin ta tunada wayarta na gurin momy , wani ma aikacin ,gurinne yakaraso da takarda a hannunshi yace , madam gashi dubawa tayi tace kawomin ice cream kswai ya isa komawa yayi be jima ba yakawo mata a leda shikuwa shugaban hangoshi tayi yana waya yana dariya da alamu, wayar cema tasa,shi farin ciki


*Mom Islam cee✍*


*More comments more typing*
*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna}._





🌹🌹🌹
*STORY & WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM}.*







*✍️alkalamina baze iya rubuta yawan godiyar dazan yimiki ba domin Allah shine kadai ze iya biyanki Allah yabaki lada doctor maryam Ibrahim jinjina 👍 Allah yakara miki lpy me dorewa da yan uwa musulmai*


*Anty hauwa shugaba ta gari (maman uswad Allah yabaki ladan temakon al, umma*



*Tabbas masoyana naji dadin comments dinku dole inyi rawa 💃💃*


*Maman ashraf*
*Mom imam*
*Kunyi kokari dama wa inda ban ambacesu ba afuwan inayinku over Allah yabar mu tare .*


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*



*PAGE 11.*



_____Zainabu ce, keta faman jiran nasir amma ko ajikinshi domin inka, ganshima za kace bashida wata matsalar, seda yagama wayar yamai data aljihu kana yakai dubanshi ga zainabu wacce ta haɗa kai da gwiwa , tuntsirewa yayi da dariya kana ya isa gurinta yace "ƴammata inkin shirya tafiya ina jiranki a mota" yayi gaba , haka ta tashi jiki babu kwari domin a gajiye take.

Buɗe motar tayi ta zauna a gidan baya, daka mata tsawa yayi kana yace "wlhi in bakizo kinshiga gaba ,ba zamuga drivernki domin ni ba matukin ki bane.


Babu inda ta iya haka tadawo gidan gaba tasunkuyar da kanta ƙasa domin a halin yanzu ranta yafara ɓaci "wai tun ba aje ko ina ba yafara yimata wulaƙanci a titi gashi dare yayi, Allah yasa ma tana fashin sallah da abin yayi mata yawa.

Tana dogon tunani batasan lokacin,da suka iso gidan nasuba sedai karar bude mota taji , tamiƙe zata fice nasir yayi saurin tarota riƙe mata hannu yayi kana yakai dubanshi ga fuskar ta yace "haba my xee any problem¿ girgiza masa kai tayi domin tasan bariki zeyi mata saboda ace sun dawo tare babu wata matsalar batayi musu ba tabishi har dakinshi .


Momy ce taketa mita tana cewa "ina nasir yakai mata yarinya gashi har karfe goma na dare kowa yadawo gida amma su basu dawo ba number shi tafara gwadawa taji a kashe rantane yakuma ɓaci tasa akirawo mata aliyu shima anduba bayanan domin tunda yakawo hafsat gida suka kara gaba shida abokananshi komawa bakin gadonta tayi tazauna tazuba tagumi , hajiyace ta shigo tanemi kujera tazauna kana tace "wai kinsa anemo nasirun kuwa ina yakai musu yar mutane gashi dare yayi ,¿ momy ce tace "wlhi hajiya nakira Abba wato aliyu yace basa tare number shi ma akashe .

Hhh basusan gogan yashigo tun tuni ba 🤣

Abinci yamiƙo mata yace wlh garama kici abinci inbaki ciba bazan maidake gurin momy ba abincin takama ci badan yana mata dadi ba burinta shine takoma gurin momy tskusa cinye abincin yadauko mata faro a fridge din shi yabata tasha tamiƙe yadakatar da ita ,yace kijirani in fito .

Shifa nasir yadaukarwa momy alkawarin baze batawa zainabu rai ba acewar momy tace marainiyar Allah ce ....




★★★

A yaune asabar aka daura auren
Aliyu Ibrahim da nasir Ibrahim se fatima Ibrahim da zainab Ibrahim sekuma hafsat bashir dukkanin su akan sadaki dubu dari inda daurin auran yasamu halartar manyan yan kasuwa da abokan arziki anyi biki lafiya angama lpy .

Gidan da dady yabawa su aliyu A.Y.A . anguwace da babu ruwan kowa da kowa bata da yawaitar mutane gidan hafsat na kusa dana zainabu ,ita kuwa Fatima tayi nisa domin keffi aka kaita jahar nasarawa suna da nisa dasu zainabu sunyi kuka kamar me domin rabuwa da iyaye se dole.✍🏽✍🏽



*Kubiyoni don yanzu wasan yafara*


*✍️mom Islam cee🥰*

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna.}_



🌹🌹🌹
*STORY & WRITING BY ZAINAB {MOM ISLAM}.*




*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_


*GODIYA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI ALLAH NAGODE MAKA*



*TAKU TA DA BAN CE 👇.*


*_DOCTOR MARYAM IBRAHIM BANIDA BAKIN DAZAN MIKI GODIYA SAIDAI INCE ALLAH YA BAKI MIJI NA GARI ._*

*_ANTY HAUWA {MMAN USWAD} BANIDA BAKIN DAZAN GODE MIKI SEDAI FATAN ALLAH YA KARA NISAN KWANA ME ALBARKA ._*




*PAGE 12*

______Abokanan su Aliyu ne suka rakashi part ɗinshi sunyi adu,a da kuma fatan Allah yabasu zuri,a daiyyi ba ,daganan suka wuce wuce part ɗinsu Nasir sallama sukayi kana suka shige nanma adu,ar sukayi musu kana sukayi sallama suka wuce mota suna tafe suda Nasir kamal ne yace" kaga kar hajiya taga kamar zamu gudu dakaine .

Nasir ne ya murtuƙe fuska yace ni "daga nan ma binku zanyi ku saukeni a bakin titi 😳tuntsirewa da dariya sukayi kana sukace "wlh kafiya zolaya dare nayi kaga shikam babban ango ko rakiya befito ba, kamal ne ya amshe dacewa "ai gashi karamin ango yarakomu ,duba agogo Kamal yayi yaga har karfe 10:20 kamal ne yace "mezakaje yi waje nasan dai kafin mukaraso nan seda Aliyu yaje yasiyo muku abubuwan bukata please ,kakoma gida tsaki yayi yace naji kuyita tafiya kara kwashewa da dariya sukayi suka hau motarsu suna daga mai hannu ko kulasu beyi ba ya wuce part


Zainabu ce adaki tagama jiran angon nata har tayi wanka tayi sallah shiru gashi yunwa ta addabeta rabonta da abinci tun safe saboda jita keyi batason cin komai amma yanzu kam yunwa taceji.


sallamu alaikum sakowa tayi daga tsararen gadonta saboda irin kyawun da, dakin yayi fadarshima bata lokacine kayan dakinma daka gansu kasan nera tayi kuka .


Tafiya takeyi ahankali kamar me tsoron taka ƙasa tafiya takeyi cikin nutsuwa hartakai babban palon tayi mamakin dukiyar da dady ya kashe takeyi kukane yakuma zuwar mata tashare hawayenta ta ɗaga hannu sama tana rokon Allah akan ya biya dady yakuma kareshi daga dukkan sharri ...


Fridge tanufa, budewa tayi taga abubuwan shane aciki maltina tadauko guda biyu se ruwa tarufe fridge din tanufi dakinta dan batayi zaton da mutum acikin gidan ba ...


Bayan tagama cika cikinta da ruwa 🤣 domin babu abinci me nauyi tsorone yafara kamata kara fitowa tayi tayi kofar da zata sadata da waje zata bude taji a kulle kwalalo ido 😳tayi tafara tunanin ai yaya Nasir be shigo ba waigawa tashiga yi ta hango kofofi guda hudu harda ta dakinta .


Hankalin tane ya karkata ga sauran kofofin bude kofar dake jikin ta dakinta tayi , taga duk abubuwanda suke dakinta shine a wannan dakin rufo dakin tayi takuma yin gaba can ta hango wata kofa budewa tayi taga kitchen ne tsayawa kallonshi tayi azuciyarta tace kitchen kamar daki rufowa tayi ta kiuma bude wata gadone acikinshi sekuma abubuwan da ba,a rasaba shima dai yayi kyau ba lefi da alamu shine dakin baki ,komawa hanyar dakinta zatayi setaji kodai takoma wancan dakinne setayi tunanin karfa Nasir yananan ya mazgeta tunani tayi azuciyarta tace kai banji shigowarshi ba kila ya kulle kofar ta bayane amma barin leka ingani ...


Kutsa kai tayi cikin dakin bataga kowa ba kalle,kalle tashi gayi juyawar daza tayi taci karo da tangamemen picture Nasir kamar ayi magana ya amsa gurin photon tanufa tashiga karemai kallo setaga ya birgeta sosai .


Batasan tunda tashigo nasir ke kare mata kallo ba 'juyawa tayi afirgice ta yo hanyar waje kara kai dubanta gurinshi tayi seta ga kamar yayi bacci hamdala tayi , ta lallabo a hankali zata fice kenan ...


Yace "keeee tsayawa yayi cak .
Zaga yawa yayi,ta bayan,ta yaje yarufe kofar dakin nashi da key🤔 dawowa yayi yazauna kana yace "kinga basekin wahalar dani ba kinzo da kanki ai kin kyauta 🤣durkusawa tayi"tafara da haba yayana wlh bansan dakinka nazo ba nadauka dakin bakine what ya daka mata tsawa ,kana yace "ai bazaki sani ba ko lokacin da zaki,zo kinyi sallama ?girgiza kai tayi alamar a a yakara da cewa "dama nikika biyo to gani kingani ba irin samarin kauyannan bane marasa lissafi kingane ko¿hhh su zainabu anji jiki,kara daga mai kai,tayi alamar eh durkusawa takumayi kana tace "Dan Allah kabu demin kofa intafi kitafi ina¿"bayan kinzo gurin mijinki ai gara kizauna ko kuka tafara kiranta yayi ,kinzuwa tayi seda yakuma yin kira na biyu ta ,taso tazo gabanshi kunnenta yakama kana yace inkika kara shigomin room wlh sena batamiki rai yar kwauye kawai yakai mata rankwashi kuka takeyi sosai ...

*Mom Islam ceee😍*


*ZAINABU ABU*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna.}_



🌹🌹🌹
*STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}*




*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*Wannan page din nakine doctor Maryama kiyi yada kikeso dashi .*




*_Fatima zahra usman*
*_Maman Maryam*
*_Zainab Muhammad*
*_safarau*

*Naga shar hinku hade da comments hakika inayinku 🤝*


*PAGE 13*

___ hanyar fita daga ɗakin tayi ,tace "dan Allah kazo ka buɗemin please seda yadauki lokaci sannan yazo yabuɗe mata ficewa tayi da gudu ta faɗa gadonta tafara kuka me tsuma zuciya kana tace , " oh ni Zainabu ka auri wanda ko inuwarka bayason gani ....


Tashi tayi"tanufi bathroom dinta ta dauro alwala agogo taduba karfe ɗaya na dare nafila tayi ,tadaga hannu tana rokon Allah yakawo mata dauki acikin sabuwar rayuwar da tacire kayan jikinta tacire ta dauko kayan baccinta masu kalar pink riga da wandone dogaye se hular shi bakaramin kyau sukayi mata ba , koma feshe jikinta tayi da turaruka tayi adu,a takwanta asbh ta gari....




Bangaren su Aliyu kunsan jiya fa a gidan su Zainabu muka kwana karfe 3:30 am uku da rabi Aliyune na hango kan sallah ya yanata karatun al qur ani megirma bayan ya idar ne ya kwararowa Hafsat dinshi adu,oi na Allah yasaka mata da mafificin alkairi domin farin cikin da yake ciki baze musaltuba , tashi yayi yaje bakin gadon yana, tashinta a hankali ko motsawa bata yiba bare yasa ran zata tashi komawa bathroom yayi ya haɗa mata ruwan wanka sannan yazo ya sureta kamar yar bebi buɗe ido tayi sekuma tahau ihu saboda tsayuwa ma ta gagareta samun guri tayi kusa da bahon wankan tazauna,kana tashiga rera kuka Aliyu daganin haka seya rikice yafara jero mata tam bayoyi meyafaru baby meke damunki please fadamin taki saurarshi bare ta amsa mai hanyar waje take nunamai tagumi yayi kana ya daga waya domin yakasa gane mata number {Doctor maryamah} ya lalubo wato kwararriyar likitannan sa tashafi matsalolin mata kira biyu tadauka ko sallama beyiba yace please doctor Maryamah kizo gidana my hafsat babu lpy se kuka takeyi ....



Doctor maryamah tana zaune a kayataccen palonta tana rubuce rubuce ta ajiye biron hanun,ta kana tace "karka damu inazuwa kasa mata ruwa tayi wanka mezafi ganinan ,kashe wayar yayi .



Doctor Maryamah ce ta cire gilashin dake manne a fuskar ta ,tana mamakin Aliyu da ,ada yakeda mutukar kunya amma yanzu yasauya gashi har da iyacewwa....


Hafsat ce bayan tagama wanka zata fito ta fasa uban ihu dagugu Aliyu yazo gurinta ɗagamai hannu tayi kana tace "ni wlh ka kyaleni ,kamai dani gurin ummana dan Allah .

Suna haka se sukaji ana nocking da gudu Aliyu yadiba dan yasan doctor ce takaraso da sallama tashigo ta tsaya a Palo Aliyu ne yayi rau rau da idanu yace please doctor Maryama kidubata inaga....


Hmm kawai ta iya cewa kana tace Aliyu kozaka bamu guri ko kula doctor beyiba se samun guri dayayi yazauna .,doctor Maryama ce ,tace "intafi ko zaka dubata ,dasauri yamike yakoma bedroom dinshi kana yahada kai da gwuiwa .

*Banida chagy shiyasa banyi typing da yawaba.*

*✍️Mom Islam ceee🥰*


*ZAINABU ABU*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna.}_



🌹🌹🌹
*STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}*

*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*


*_Anty {Hauwa maman Uswan }*_

*_Wanan page din nakine Allah yakaramiki lpy medorewa*_.
*_kiyi yadda kikeso dashi nakinee (Anty)*_


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*Zainab Muhammad*
*Firdausi sani*
*Nana*
*Maman ashraf*
*Princess hafsat*
*Hafsat jos*

*Zainabu tace amiko sakon gaisuwa domin tanayinku 👍👍.*


*Page 14*


_____Tashi yayi daga zaman saboda yaufa babynshi ,babu lpy yakai ya dawo ,haka yadingayi doctor maryama ce tafito dauke da takarda a hanunta kana ta dubi Aliyu da shima yanzu yafito tace,, "kasameni a gidana yanzu leƙa ɗakin da hafsat take ciki yayi kana yabita gidan nata saboda tasami bacci .

Da isarsu gidan doctor samun guri ya zauna yayi kana yazauna jiran fito warta ledace yar karama a hannunta tafito da magani tanuna mai inda hafsat din zata dingasha godiya yayi mata kana taɗibi kudi a aljihunshi da besan yawan suba yami ƙamata godiya doctor tayi kana sukayi sallama.

Bari muleka gidansu Fatima.

Fatima ce sanye da riga da skirt na leshi baƙi me adon stone golden tayi kyau sosai ɗakin angon nata tanu fa samunshi tayi yanata bacci bata tashe shiba takoma kicin, ƙarin kumallo ta haɗa musu me rai da lpy kana ta dauraye kayayyakin datayi amfani dasu dining tanufa tsjeresu.

Tea tahaɗa wanda yaji kayan kamshi se dankali data soya da kwai sekuma farfesun kifi shima ,komawa dakinta tayi takuma gyara kwaliyarta kana tskoma bedroom din sagir din ta zauna kusa dashi nace tawankamai mari taki 😂
Senaga tana huramai fuska buɗe ido yayi kana yayi adu,ar tashi daga barchi wanka yashiga itakuma tana duba mai kayanshi.

Riga da wando tahango me laushi baki se hularshi mekalar adon rigar bayan yagama sa kayan suka fito riƙe da hanun juna.


Nasir ne sanye da shadda se kyali take zubawa ɗakin zainabu yanufa samunta yayi tana bacci janyota yayi kana ya maidata kan gadon yakuma janyota buɗe ido tayi kana tace "menayi maka dazaka dinga jana kamar wata sanda dariyama tabashi amma ya gimtse seyace "kee harkin sami damar bacci ma! tashi! Ƙin tashi tayi tace "wlh ko ka kyaleni kokuwa kafasa fitarnan Nasir ne yariƙe baki kana yace "mekika isa kiyi mekuma zaki iya yimin¿ saukowa tayi daga kan gadon be ankara da kayan dake jikinta ba se yanzu juyar da fuska yayi kana yace zm"zoki haɗamin breakfast zaro ido tayi kana tace "yar kauyen¿ tsawa yadaka mata kana yace "tunjiya banci abinci ba koso kikeyi in mutu ¿ tuntsirewa tayi da dariya kana tace "karka damu inazuwa duk maganar nan dasu keyi fuskar Nasir na kallon kofa yajuya, baya itakuma shitake kallo tasowa tayi kana tafice daga ɗakin drowar ɗakinta yanufa kana yabuɗe yadauko mata hijab hanyar kicin yamiƙa mata ƙun kulashi tayi kana tace "wlh bazansa hijab ba nikabarni kwai , tsawa yadaka mata kana ya janyota takusa faɗuwa ya rankwashi kanta , Allah ya isa tayimai amma bejiba yadaiga bakinta na motsi ,kana yace "mekikace ¿ hawayenta ta share tace bakomai Palo yakoma ya kunna TV yana kallo hankalishi yatafi gurin kallon Allah sarki Zainabu nacan tana girki.


Shayi ta fara hadamai kana tazuba gishiri aciki
Tadauko kwai guda biyar tafasa shikuma tazuba mai sugar biredi tadauko tafito ,dining tanufa kana tace "nagama kin kulata yayi kana yace "banda dole da banga abinda zesa inci abincin yar kauye ba.

Ɗakinta takoma tashige bathroom dinta tasa key tanata rawa jira take taji Nasir yashigo". Kashe TV yayi kana ya tashi zuwa gurin cin abinci shayin yafara sha ga zafi ga gishiri ajiyewa yayi yadauko wainar kwan yafaraci yaji sugar kamar zeyi magana dora hannu yayi a kai kana yace "nashiga uku ni Nasir yarinya sekace aljana amma wlh senaci mutun cinta tutura wainar kwanyayi dakyar kana yanufi dakin girkin yaduba fridge din yaga madara wuka yadauka yafasa yashanye ,afusace yayi dakin Zainabu da bulala a hannunshi yazo shiga yana cewa dan ubanki zoki cinye abincin da kikayi jikake yafadi tiiiimm a kasa shiru yayi yafara wayyoo kwankwaso na wayyoo momy na meke faruwa dani Zainabu na bayi tanata dariya saboda ruwan kubewa yayi aiki sosai fitowa tayi daga bathroom din tayi kana tace "yaya meya faru naganka haka¿...




*_karkudamu ai muna tare 🤝*_


*_Mom Islam ceee🥰*_

*ZAINABU ABU*
🌹🌹🌹
_{Mai tagwayen suna.}_



🌹🌹🌹
*STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}*





_________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
__________________________________
💦{Arewa ginshiƙin al'ummar}💦
__________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts [email protected]






*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*


*PAGE 15*

_____fitowa daga bathroom ɗin tayi kana tace "Yaya meya faru ¿

Ƙin kulata yayi amma bashida zabi dole yakulata ,harararta yayi kana yace "ki kiramin momyna.

riƙe baki tayi kana tace "momy kuma¿ daurewa yayi yace "ko bazaki kirata bane¿ Murguɗa mai baki tayi kana tace "mezata yimaka ¿ a fusace yace "ke dan ubanki mekike yimin zaki kiramin momy kokuwa ¿ Zainabu ce ta,tuntsire da dariya kana tace "zan maka komai kaga abar kiransu momy natuba na dena abinda nake yimaka kaji yayana. tsawa yadaka mata kana yace "ni abokin wasan kine da har zan dinga faɗa kina faɗa¿.


Matsowa kusa dashi tayi kana ta rukomai hannu nuni taymai da hanyar waje ,cemai tayi yaya dan Allah kafitarmin a daki tun,dazu nakeson gyara dakin amma abin ya gagara taso inraka ka dakinka.


Bakinciki da takaici alokaci daya suka dirarmai da yana da lpy da babu abinda zehana yaci uban yarinyar nan amma babu inda ya iya gashi ko tashi baze iyayiba sau sauta murya yayi kana yace "Zeey zoki daukomin wayata a dakina inkira su momy Zainabu ce takarbe da kaga karka tayar musu da hankali kabar zuwa gobe se afada musu yarasa inda zesa kanshi da wanan fitinanniyar yarinyar,gashi babu halin dukanta juya fuska tayi tanata dariya afusace yace ke munafuka zoki kamani ki kaini dakina da gudu takaraso saboda burinta yafita a dakin

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment