Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tanaso takira Fatima ta,tayata dariyar faduwar Nasir.


Dakyar suka isa dakin nashi megyara yakirawo ba a ɗau lokaciba segashi ya iso duduba kafar yayi kana yace targade kayi amma gurin ya bugu sosai nan da zuwa sati daya insha Allah zaka warke Nasir dai bashida bakin magana tunda aka gyara kafar yakejin zazzabi sosai Zainabu ce ta dauko kudi a dakin ta tami ƙawa megyara godiya yayi mata kana yabasu maganin shafawa a gurin.


Baccine yadau,keshi fitowa tayi daga dakin tanufi dakinta tana tsalle nikuwa nace anya Zainabu tanada imani kuwa ¿"waya sukeyi da Fatima sunata dariya bayan sungama ne sukayi sallama.



Daga tashin Nasir a bacci yaji wata masifafiyar yunwa gashi baze iya tashiba kuma bashida number Zainabu tagumi yayi kana yadubi fridge din dake gefenshi budewa yayi yadauko fresh milk yashanye baccine yakuma daukarshi misalin karfe 2pm yatashi alokacinne Zainabu tafito daga dakinta sanye da yar karamar ,riga mekaramin hannu se wando shikuma dede guwai,warta babu dankwali a kanta kitchen tanufa ta hadomai abincin da tagama shinkafa da miya da kayan lambu dakin Nasir tanufa durkusawa tayi kana tace yaya ,,ya jikin naka dasauki yace mata kana yace waya baki izinin yin wannan shigar sekace wata yar bebi jibeki ko kyu bakiyiba kin kulashi tayi kana tace ga abincinka kamashi tayi yazauna kana yace kaini bathroom wanka nakeson yi zaro ido 😳
Zainabu tayi kana tace wanka kuma kaida bakada lpy gashi jikinka babu ksrfi tsawa yadaka mata kana yace ubanwa yafada miki zaki kamani intashi kokuwa turo baki tayi kana tace Indan nakamaka katashi to se inkoma nima inci abincin ko¿,hararta yayi kana yace inkingama surutun zoki daukomin towel a bandakin kuma zaro ido tayi a karo na biyu tana daukowa ta mika mai dagudu tayi waje dakinta takoma tana ta maida ,nunfashi rike baki 🤭tayi kana tace oh yaya yaushe yazama dan isk🤫🤣.




Bakin gadonta tasamu tazauna tunanin rayuwarta da ,tayi a kauyen su ,shine yadawo mata gashi tunda skayi biki su inna suka tafi basu zo ,gidanta ba ta,tuna wancan ta ,tuna wannan da haka har bacci yakwasheta.





Hafsat taji sauki sedai bata nunawa Aliyu ba saboda fitinarsa da sallama yashigo gidan tun daga bakin kofa yaketa cewa my baby ,my baby tana kwance ,bata tashiba dasauri yakaraso kusada ita kana yace haba my hafsy meke faruwa rau rau tayi da idanu zatayi kuka ,tace yunwa nakeji gashi cikina nayimin ciwo dariyama tabashi amma seya dake ,kana yace kodai asamomiki yar aikine dasauri ta duro daga kan gadon taruko hannun Aliyu tace yar aiki kuma gaskiya banaso tashi ,tayi kana tace yanzudai mekakeson ci kaga harna sami sauki 🤣🤣ya kasa tare dariyar datazo mai seda yayi me isarshi sannan yace ni banajin yunwa amma kinsan matsalata 🥱futowa nayi daga gidansu Aliyu domin gaskiya sunkoroni nikwa nace se anjimanku .




Bayan sati daya

Bari muleka gidan su brother na .

Nasir yaji sauki sosai gobe zefara zuwa gurin aiki .dakin Zainabu yanufa bacci takeyi ,bakin gadon yasamu yazauna yakai dubsnshi ga fuskarta kana yashafi gefen fuskar yatashi yafice 🤦‍♀️ggaskiya brother kafara bamu kunya.







*ZAINABU ABU*
🌹🌹🌹
_{Metagwayen suna.}_



🌹🌹🌹
*STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}*


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_



*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*


*PAGE 16*


_______sallah yaje ya gabatar daganan ya wuce gidan su hira sukeyi cikin nishadi gashi ga momynshi da dadynshi sun tambaye shi Zainabu murmushi yayi kana yace "tana lpy bacci ma takeyi shiyasa na taho.

washe baki su momy sukayi sunata samai albarka sallama yayi musu yakama hanya zuwa gida da isarshi cikin gidan ya hango gimbiyar tashi taci kwaliya tahaɗe shaddace me ruwan ganye ,dinkin riga da skirt baƙaramin kyau tayiba se tashin kamshi takeyi kamar anyi barin turare .



Da sallama yashigo cin karo yayi da Zainabu tana kallo gakuma remote a hanunta tsayawa yayi yana kare mata kallo ,saboda bata,masan yananba zagayowa yayi kusada ita yazauna ,juyowa tayi kana tace "yaushe kashigo¿ "yanzu" yace mata .taɓe baki tayi kana tace "yasu momy"¿
Lpy yace ya kauda kanshi gefe.



Murmushi tayi saboda tafara tunanin yanzune yadace tafara aikinta tasowa tayi kana tadora kanta akan cinyarshi tsawa yadaka mata kana yace "ke jarababbiyar inane tashi kibani guri! kin tashi tayi tahau waka tsayawa kallonta yayi sekuma yaga alamun akwai raini aciki tureta yayi tafadi kasa.



Ihu takeyi iya karfinta tana kuka sosai Nasir ne tashi daya hankalinshi ya tashi dasauri yazo gareta kana yace "meya sameki please¿
ƙin kulashi tayi tanata kukanta daukanta yayi ya kaita dakinshi motsi kadan tayi zece sannu karfa ku sauka Zainabu taji ciwone tamm🤫yana fita zata tuntsire da dariya volume din kukan takara da gudu yakaraso yace *meya faru¿ rau rau tayi da idanu kana tace "indomie zanci da kifi Nasir ne yabude baki yace zandai iya dafa indomi amma shi farfesun kifin barinkira me aikin su momy tayi miki ihu tasaka tana turje turjen kafa tana cewa ni wlh indai ba kaizaka dafa ,zaro idanu yayi ,yace wlh duk abinnan dakikeyi kinci darar sekuma yayi shiru mikewa yayi yanufi kitchen yafara dora ruwa indomin kayan hadi yasa bayan ruwn yatafasa ya,zuba indomie plet yasamo yajuye aciki yanufi dakin tashi Zainabu tayi tafara zuba loma seda takoshi tasha ruwa sannan tamike tafice da gudu kana tace "oho dai ko yanzu naci banza .yarasa mexece mata zama yayi bakin gadonshi yafara tunanin irin rashin mutuncin da zeyiwa Zainabu.


★★★★★★★
Hafsat ce zaune a palonta tana kallo a TV shirin yatafi da tunanin ta har Aliyu yayi sallama bata jiba kara fita yayi kana yadawo tun daga bakin kofa yake fadin zo gareni baby na da gudu tamike tayi tsale ta dare bayan aliyu juyi yashiga yida ita sunata zagaye palon tambayarta yashiga yi "yakike my baby shagwabe fuska tayi ,,tace lpy ba ,kaine tunda katafi tun safe kaki dawowaba ta karashe maganar kamar zatayi kuka sakota yayi daga bayanshi yadubi fuskarta yace "am sorry bazan karaba aiyukane sukayimin yawa dariya sukasa dukkansu kana tamike tajanyo hanun aliyun suka nufi bathroom ruwan wanka tahada mai da turaruka masu dadin kamshi .

kuyi hakuri nafito daga gidansu Aliyu 🏃‍♀️bazan iya zamaba.


Bangaren su Fatima tayi kiba takara kyau sosai gunin sh,awa ,,sagir ne yayi sallama besami kowa a palon ba ,kai tsaye dakinta yawuce begantaba bathroom yaleka nanma batanan ,fitowa yakuma yi ya nufi kitchen dinta hangota yayi tana girki da alamu hankalinta yayi gaba rungumeta yayi taba yana fadin haba teema ina kika shiga naduba ko ina ban gankiba juyowa tayi tashafi fuskar shi kana tace "oyoyo my lovely kadawo lpy ,dafatan dai baka bari ankallemin kya kyawar fuskarka ba¿ murmushi yayi ,,yace "babu wacce takalleni my teema.



Nasir ne yayi shirin fita saboda yau ayuka sunyi mai yawa ko takan dakin Zainabu bebi ba bare yasan takwana lpy ko akasin hakan motar,sh ya shiga kana yafice daga gidan da isarshi gurin aikin yasamu abubuwa sun sauya ,,harda sababbin yan ma,aikata dakuma sababbin customers ,,kai tsaye office dinshi ya yuce kana ya zauna yafara duba takardun shi masu muhimmanci knocking yaji anayi izini yabada batare da yadago"kai ba shigowa tayi kana tace Aslamu alaikum amsa mata yayi dan besan muryar meyin sallamar ba ,bare yadago kai kujera tasamu tazauna a kujerar datake kallon tashi cire gilashin dake fuskarta tayi kana tace "amincin Allah yabbata ,agareka ,yakai kyakyyawan saurayi dagoda kanshi yayi ,,yakai dubanshi ga wannan budurwa kyakyawace saboda batada makusa ko kadan fara ce doguwa batada jiki sosai sedai daka ganta kasan wayayyar mace ,,ce anan gurin Allah yayimata halitta me daukar hankali.


Murmushi Nasir yayi Yakima dubanta juya fararen idanuwanta tayi kana tace eh kaidin mekyau ne sosai bude baki yayi cikeda takama yace "gaskiya nagode kema din ai mekyauce musaman idan kikayi dariya hira sukeyi kamar masoya musayar number waya sukayi kana takuma yimai murmushin da yabaiyana dimple dinta ficewa tayi daga office din tunda tafita Nasir ya tura takar,dun gefe kana yafara tunanin wanan yarinyar fuskarta yake hangowa hadeda murmushinta kasayin aikin yayi kana yayi shirin zuwa gida fitarshi a office kenan sega wanan budurwar tayi shirin tafiya gida gurin motarshi yanufa itama wanan budurwar nufar gurin motar ta ,,tayi kana tashige tafice daga ma aikatar tsayawa yayi yanata tinanin yarnyar nan musaman fitowar datayi yanzu bakaramin kyau tayiba 🤭nikuwa nace ga kyakyawar matarka a gida mezakayi da wanan kilama ta🤫



*karkudamu ba ayi komaiba yanzu wasan yafara .*



*_✍️mom Islam cee🥰*_

*_✍️Mom Islam ce*_


*ZAINABU ABU*
🌹🌹🌹
_{Mai tagwayen suna.}_



🌹🌹🌹
*STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*




*_DOCTOR MARYAMAH ALLAH YABAKI LADA*_
*_ KEDIN TA DABAN CE*_




*Page 17*

_______da isar shi gida besami Zainabu a palo ba dakinta yaleƙa tunani yafara ,gashi yatafi yabar yarinyar mutane sallama yayi ,,yashiga ɗakin tashinta ya shigayi amma tanaji taƙi tashi domin taci kuka tagaji shine bacci ya ɗauketa wayar Nasir ce keta ringing dubawa yayi domin yaga wacece sunan dayayi saven ɗin number tata yagani wato me kyau dakinshi yanufa yabarta a gurin mikewa tanufi bandaki 10pm tayi alwala ta tada Sallah tadade tana kwararo adu,oi ,na Allah yajuyo mata da hankalin mijinta.


Waya ya keyi hankalinshi kwance sunanta ya tambaya batayi gardama ba tace sunanta saudat.


Saudat ya tilo agurin alhaji Bashir shararen mekudi ne ita kadai Allah yabasu kuma basa taba hanata duk abinda tasa kanta komi kyawunsa ko akasin hakan .


Bayan sun gama waya sukayi sallama tundaga wanan rana akullum sayi waya samada sau biyar saboda tsananin shakuwar da sukayi Nasir yafita sabgar Zainabu baya shiga harkarta haka itama Zaman nasu tunda suka hadu da saudat komai nashi yasauya Zainabu tayi mamakin hakan sedai bata gano musabbabin hakan ba taduƙufa rokon Allah ba dare ba rana aikinta kenan.


Saudat ce ta,,tunkari mahaifinta da maganar da tasami wanda takeso mahaifin nata bakaramin farin,ciki yayiba saboda sun dade suna jiran wanan rananr yanzu gashi Allah ya amsa adu,arsu kwalawa mahaifiyar saudat kira alhaji bashir yayi dasauri takaraso tana fadin wanan kira haka alhaji ,,saudat ce tamike ficewa tayi a guje ,,kana tanufi bedroom dinta tafada gadonta .


Alhaji bashir ne yake bawa hajiya labarin maganar dasukayi da saudat farinciki,ne yabaina a fuskarta kana tace "to Allah yatabbar mana da alkairi zansa abincika min yaron idan sungama dai dai,tawa se tayimai magana yaturo iyayen,sa..


Zainabu ce tagaji da wulakancin da Nasir yake yimata dakinshi tanufa karar saukar ruwa taji alamun wanka yakeyi samun bakin gado tayi ,tazauna ,,tashiga kogin tunani "karar bude kofar taji bata dago kantaba dan batasan a yanayin dayake cikiba ,zaro ido yayi kana yace ubanwa yabaki izinin shigomin daki hakuri tashiga bashi sega hawayen da take kokarin,boyewa sun zubo mata tafar dacewa "menayi maka katsaneni ¿ tana cikin maganane sukaji wayar Nasir na ringing ,,amsa kiran yayi kana yace baby meya faru naji muryarki wata kala ta ɗan shagwabe fuska tayi kana tace "dadyna yace kazo yanason ganinka fara,a ce tabaiyana a fuskarshi kana yace *karki damu anjima inan zuwa.



Da gudu Zainabu tafice daga dakin tun daga ranar tashiga damuwa bata da walwala gashi ko kiransu momy tadena.


Nasir ne yaketa shirin zuwa gurin saudat shiga yayi na dogayen kaya shadda ce me ruwan goro bakaramin kyau yayi ba ko dayake daman shidin mekyau ne lokaci yake jira yacika masallacin dake cikin gidan yanufa domin gabatar da sallahr isha,I karfe 8:30 zetafi gidan su saudat Zainabu ce dakejin tafasar zuciya tarasa mezatayi tahana Nasir zuwa gidan.


Kitchen tanufa ragowar kubewar ,data zubamai ranar tadauko takara ruwa taje hanyar daze fito ta kwara agurin ba lallai kagane abin dake gurin ba saboda ta tace kubewar da rariya ga santsi dakinta takoma ta dauko qur,ani tafara rera karatu.....



*✍️Mom Islam cee🥰🤙*
https://www.facebook.com/104534761033461/posts

ZAINABU ABU
🌹🌹🌹
{Metagwayen suna.}



🌹🌹🌹
STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

*_DOCTOR ALLAH YABAKI LADA*_
*_ KEDIN TADABAN CE*_


Page 18

_______yafito rikeda waya a hannunshi yana dariya ,be ankara ba kawai yaji yasule ya,dada famo buguwar dayayi abaya ihu yakeyi yana salati, Zainabu nata karatunta ko kulashi batayi ba daga murya ,,yayi "yace Zeey kina ina tanajinshi taki fitowa cewa tayi dama kasan inacikin gidan ?ashe inada rana rokonta Allah yakeyi akan tafito ta kamashi yatashi amma taki ,,ihu yakeyi kamar karamin yaro amma besa Zainabu tafito ba sassauta muryarshi yayi,, yace Zainab dan Allah kifito kitemakeni dariyace fal acikin ranta amma seta dake ,,



Fito warta tayi dai,dai" da ana kiran wayar Nasir dasauri takaraso dan taduba waye mekiran ,mekyau taga ansa a number dad`a, duba sunan tayi sunandai datagani dafarko dagawa tayi kana tace hello,dagacan ban garen saudat ,tace kee bashi wayar saboda Nasir be fadawa saudat yanada mata ,ba Zainabu ce tace ke ubanwa yabaki izinin kiran mijina .


Nasir yana zaune babu damar tashi bare yarufe ta da,duka ,,nikuwa nace🤗wlh gara ka,lallaba Zainabu ta,temaka maka takaika daki inkuwa kayimata masifa tabarka kakai kanka🤣.


Saudat ce tace dan ubanki Nasir dina ba irin, mazannan bane masu kula,kulen yammata Zainabu ce tace nagode amma kisani inma Nasir kikeso wlh kin makaro saboda yazama nawa .


Saudat ce takashe waya hawaye nazuba a idanunta Nasir yafara galabaita magana ma dakyar yakeyi gashi ran Zainabu yakuma baci yanayin da taganshi ta,tsorata dagudu ta,,taho tana kuka tana ,,Allah sarki mace me raunanna,niyar zuciya Zainabu harta ji tsoro kuka takeyi sosai gashi Nasir baya iya magana hankalinta bakaramin tashi yayi,ba rasa inda zatayi ,,tayi wayarta tadauko takira Aliyu jin muryarta wata kala ,yagano babu lpy dasauri yanufo gidan saboda baban gidane amma kowa da bangaren shi mota yadauko suka nufi asibiti ruwa aka fara karamai Zainabu ce takira momy take gaya mata halimda ake ciki ,mayafin ta dauko tanufi gurin megadi tana tamvayar'shi ina driver nta yake dagu,du driver n yakara,so momy ce hankalinta a tashe ,tace maza ,,zoka kaini asisibi kwatancen asibitin tayimai kana suka dauki hanya .


Da isarsu asibitin suka samu harya far"fado hamdala sukayi kana Zainabu tanufi gadon dayake sannu tayimai baya iya magana daga mata kai yayi kana momy takarasa tana yimai sannu,su Fatima da hafsat duk sunzo suntafi kwanansu biyu aka sallamesu gidan momy suka nufa dakinshi na gidan su aka wuce dashi saboda yakuma hutawa Zainabu kuwa gurin momy tanufa sunata shan hira ,duk inda momy tayi domin tabugi cikin Zainabu akan tagaya mata ko Nasir na bata wahala Zainabu taki fada momyn ce talura da irin ramar da Zainabu tayi amma gashi takasa samun cikakken bayani momy ce takoma dakinta ta daukowa Zainabu turaruka masu kamshi dakuma magani tayi mata bayanin inda zatayi amfani dashi karba Zainabu tayi zatayi godiya momy tarufe mata baki momy ce taja Zainabu zuwa bedroom dinta bansan mesukace ba najidai suna dariya .



Nasir yasamu yaji sauki sosai tunanin wayarshi yafara dakuma saudat yamatsu yakoma gida yadsuko wayarshi gashi momy ba bari zatayi ba.


Acan gidan nasu, saudat takira wayar Nasir gata abude amma ba,a dauka ba ranta inyayi dubu yabaci zama tayi batada aiki se kuka gashi kowane lokaci seta gwada number shi ta ,,tayarda hankalin iyayenta ,,batasan gidan suba hakadai tahakura


Kwanan su Nasir daya a gidan momy suka nufi gida da isarsu Nasir ya wuce part dinshi Zainabu ma ,haka wayarshi yafara dubawa miss calls yagani samada 40zaro ido yayi kana yafara neman number saudat kira daya kamar jira take ta dauka muryarta alamun taci kuka ta gaji ,kana tace mekyau ina kashiga muryar shi me kamada na mara lafiya yace mekyau banida lpy nakusa mutuwa 🤣nikuwa nace Nasir anji maza..


Shagwabe fuska tayi kana tace dady na yace katuro iyayenka ,yunkurawa yayi dakyar yace ,mekyau nafada miki daga asibiti muke kimin hakuri anjima zankiraki saudat bahaka taso jiba amma tayi hakuri tunda soyaiyyar Nasir tarufe mata ido.


✍️Mom Islam ceee🥰

ZAINABU ABU
🌹🌹🌹
{Me tagwayen suna.}



🌹🌹🌹
STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]



BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

*_DOCTOR ALLAH YABAKI LADA*_


*_MAMAN USWAD Allah YARAYA ZURI,A*_


PAGE 19

_______Nasir yaji sauki sosai,harya fara zuwa aiki. Saudat ce tama tsamai akan ya turo iyayenshi, yau dai ya gaji yayi mata alkawarin inya tashi daga gurin aiki ze wuce ta gidansu. Bayan yamma tayi misalin karfe 8:pm, gidan su ya zarce sunata hira da iyayenshi harda dady, momy ce ta miƙe ta fita Nasir ne ya kuma matsawa kusa da mahaifinshi kana ya ce "Dady please ka fahimce ni dan Allah " dadyn besan inda Nasir ya nufa ba, ya ce kayi min bayani ban fahimci me kake cewa ba .


Nasir ne yace " dady aure nake son yi." Nasir seda ya tsorata ganin yanayin dady amma daga ƙarshe dady yace ba komai, Allah yasa hakan shi yafi zama alkairi murna fal zuciyar Nasir. Momy ce ta shigo, dady ya ce " zo kiji abinda ɗanki yazo dashi, Nasir ne ya sunkuyar da kanshi kana momy ta kasa kunne tana saurarar dady, cewa tayi "ina jinka alhaji."

Magana ya fara "ɗanki ne yazo min da maganar karin aure." Momy ce take jin abin kamar a wasa ta ce "bangane ba, kana nufin wai aure zekara? To indai ya ƙara zuwa da makamanciyar wannan maganar ban yafe...."

Dady ya rufe bakin momy kana ya ce " gaskiya ba zamu takura mai ba ,yanada damar auran mata huɗu mutukar zeyi adalci a tsakaninsu."

Momy ce hawaye na zuba a idanunta kana ta ce ";auran nashi wata biyu, wannan abin kunya har ina?. Son zuciya kenan."

Dady ne ya ce shifa ba wai yana nufin baya son Zainab bane, a'a kawai dai yana son ƙara auranne. Momy ta fahimci dady yana goyon bayan Nasir, hakan yasa ta ja da baya tasan indai dady ya faɗi magana to babu sauyi ,jiri ne ke dibar ta, bango ta dafa ta nufi bedroom ɗinta kwanciya tayi akan gadonta ,tana tunanin marainiyar Allah.



Bayan tafiyar ta dady ya kalli Nasir ya ce "yanzu se:me ya rage?"

Nasir ne ya ɗago da kansa kana ya ce "dama iyayenta ne suka ce in turo iyayena"

Dadyne ya ce "karka damu zuwa yaushe zamu je?"

Nasir ne ya ce " gaskiya basu faɗa ba."

Dady ya ce " to kace musu jibi zamu zo insha Allah" duk wanda yaga dady yasan ƙarfin hali kawai yake yi .


A yau ne dady suka shirya shida wani amininshi zuwa gidan iyayen Saudat anyi musu tarba ta arziki sun tattauna saboda sun san juna sosai, dadyn Saudat da sauran yan uwanshi suka ce ai yabkamata ayi mai gaba ɗaya a wuce gurin, dukiyar aure aka yanke musu dubu dari haɗi da kuɗin gaisuwa, da ganan suka wuce gida. Tunda aka yi wannan maganar ta auran Nasir, momy ta rage kulawar da take bawa dady shima dadyn ya fahimci hakan be nuna mata shima ƙarfin hali yake yi ba.



Zainabu duk wannan hidimar da ake yi bata da labari, sedai tunda Nasir yaji sauki ya koma inda yake a da dama bata damu da kulashi ba shi yasa ta daina sawa kanta damuwa in kaganta bazakace tana da matsala ba saboda tayi kiba gashi takuma ƙara kyau .


Akwatuna taga anata shigowa dasu cikin gidan bata tsaya kallon suba ɗakinta ta wuce, ta ɗauki wayarta tana chart, Nasir ne ya kwala mata kira daga kafada tayi alamar ko ajikinta kana tace "inka matsu kazo ko menene yau kuma kake nemana oho? "

A fusace ya shigo ɗakin yana faɗin " ina ta kiranki dan baki da kunya shine kaki amsawa ko?"

Hararshi tayi kana ta ce "gani mezan yi maka?" ɗaurewa yayi kana ya ce " kizo Palo ina jiranki" bata kawo komai a ranta ba ta miƙe tabi bayanshi akwatuna ta gani set goma sekuma biyar a gefe. Nuni yayi mata da biyar ɗin yace "ga akwatunan ki nan"

Bata fahimci me yake nufi ba ta ce " bangane me kake faɗa ba"

Tsawa ya daka mata kana yace " aure zanyi to, kinga akwatin amarya kinga naki." kyalkyalewa da dariya tayi kana tace "cewa zaka yi yar uwa zaka samo min, kai wlh nayi farin ciki dama na gaji da zaman kaɗaita"

Nasir abinna Zainabu ya bashi mamaki yaji ance mata na da kishi, to shi yaga Zainabu bata nuna komai ba, kenan ita kuwa tanabta murna ze ɗauki akwatunan, ta ce "ka barshi zan dauka, ai kayi me wuyar" diban ta fara yi daƙyar take ɗauka tana tafiya tana murna. Nasir ne ya dibi sauran ya wuce dasu gidan momy.

Tunda yavshiga gidan yaketa kwada sallama amma babu wanda ya amsa se yar aikin gidan da take kaiwa da komowa ya tambayeta ina momy?. Durkusawa tayi kana tace "tana ɗakinta kiran wayar ya shiga yi amma ba'a ɗauka ba, momy tana jin shigowar Nasir taki fitowa.



Kai tsaye hanyar ɗakin ya nufa kana yayi sallama. Momy ce ta amsa, durkusawa yayi ya gaisheta, fuska babu walwala ta amsa kana tace " me kazo yi min ka ficemin daga ɗaki bana son ganinka."

Nasir ne yayi kamar ze fashe da kuka yace "momy ki yafe min dan Allah, akwatuna na kawo kizo ki gani." Momy kuwa tashi tayi tai ficewar ta.



Mom Islam cee✍️



ZAINABU ABU
🌹🌹🌹
{Metagwayen suna.}



🌹🌹🌹
STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM .}

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_


BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.

*DOCTOR ALLAH YABAKI LADA*


*MAMAN USWAD Allah YARAYA ZURI,A*


PAGE 20

_______momyn ficewa tayi ,Nasir ne yatashi jiki babu kwari yanufi hanyar fita,megadi yasa 'yakwaso kayayyakin yashigo dasu yagama zamanshi momy bata dawo ba dole yatashi yanufi mota ,jiyakeyi duniyar tayimai kunci ga sayayyar saudat ,data rufe mai ido tuki yakeyi amma hankalin,shi a tashe ikon Allah ne yakaishi gida besami Zainabu a Palo ba kai,tsaye dakinshi yanufa kwanciya yayi a Bed dinshi kana yashiga sabon tuna ni .



Ansa ranar bikin Nasir ,basa,son bikin yadauki lokaci sati uku 3weeks akasa murna gurin saudat ba,acewa komai tafi angon zumudi shirye shirye sukeyi amma duk wanan hidimar Nasir beta 'ba fadawa saudat yanada aure ba saboda bedauki auran na Zainabu wani abu,ba .




Zainabu dukda tasan aure Nasir zeyi amma bata d`aga hankalin taba ,tana zaune tana kwaliya taji wayarta na ringing duba mekiran tayi momy tagani dasauri tadauka,tace Aslamu Alaikum,,momy yakike momy ce tace Zainab kina lpy "lpy Lou momy naji muryarki ta sauya ne Allah yasa lpy karfin hali momy tayi kana tace Zainab lpy nake gobe kizo gidanmu kid'an di'bo kayanki Zainabu hankali a tashe tace. Momy ko intaho yanzu a,a momy tace mata sukayi sallama tanufi kitchen taliya tadora me kifi da kayan lammbu bayan tagama girkin ta dibo a plet tanufi dakinta yunwace ta ,tayarda Nasir gashi tunda yatashi yaji gidan ya game da kamshin girki, kitchen yanufa yahau bude tukwane tukunyar da Zainabu tadafa taliya yabude babu komai aciki saboda iya cikinta ta dafa dakinta yanufa yasamu tanacin abinci hankalinta a kwance batada damuwa ka'rasawa yayi kusada inda takecin abincin ko kulashi batayi,ba sa sauta murya ,yayi kana yace haba zeey kinbar mijinki najin yunwa kinyi adalci kenan .



Kara yawan lomar abincin tayi be ankara ba yaga abinci yakare ido yazaro atunaninshi bazata iya cinye abincin ba " ita kuwa tatutura abincinne tadingayi saboda kar Nasir yasamu yaci gashi yunwa ta dameshi Zainabu ce tamike tashige bathroom dinta kin fitowa tayi seda taji alamun yafice a dakin.



Washe gari Zainabu tashirya ,zuwa gidan momy kayan,ta ,,tadi'ba masu yawa tanufi gurin driver n gidan bayani tayimai kana tashige cikin motar suka nufi unguwar,su momy tasami Fatima da hafsat duk sunzo murnar ganin juna suka shigayi kana suka fara gaishe,gaishe momy ce takalli Zainabu setaji tausayin,ta yakuma kamata ,Fatima ce take cewa Zainabu amaryar ,yaya naga kinyi kiba ne me yaya,yake baki Zainabu ce tarufe fuska alamun jin kunya tace abinci mana kwashewa da "dariya sukayi .



Yamma nayi mijin Fatima yazo daukarta ,,bayan sallar isha'i yaya Aliyu yazo daukar hafsat ,yatarar da Zainabu a gidan gaisawa sukayi kana yatambayi ya,ya zamannasu lpy Lou tace mai ,,daga nan sukayiwa momy sallama suka wuce gida .




Bayan su momy da Zainabu sungama cin abincin dare momy taja Zainabu zuwa dakinta nasiha ,tashiga yimata me ratsa zuciya dakuma fadan tsafta ,momy ce ta,tambayi Zainabu ina humrar dana baki ?

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment