Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwanaki Zainabu ce tarke baki alamun Batayi amfani dashiba ,,momy ce tace amma kinsan kudin dana kashe kuwa ยฟ Zainabu ce tashiga bawa momy hakuri saboda batason bacin ran momy .



Momy ce ,takira wata kawarta a waya " datake business din turaruka ,da maganin mata ,,gaisawa suka farayi kana momy tace akwai kayanne, kawar momy ce ,,tace har nagurinki sun kare,ne momy ce tace a,a yarinyata nakeso a hada mata masu kyau kishiya za,ayi mata 'kawar momy ce tace katkidamu amma kinsan kayayya,kin masu kyaune momy ce tace karki damu babu matsalar kudi sallama sukayi kana momy ta ajiye wayar tafara yiwa Zainabu fada akan bata, kula dakanta gashi daga aure mijin ze karo aure.


Washe gari kawar momy ta iso da kaya,yyakin momy ce tashiga dubawa sosai tayaba da kayan tambayar kudin ,kawar momyn ce tace ai hajiya ba yau kika ,fara siyan kaya a gurina ba.


โœ๏ธ_*mom Islam cee **_



ZAINABU ABU
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน


{Me tagwayen suna.}


๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB
{MOM ISLAM.}


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*๐Ÿ’ฆ{Arewa ginshiฦ™in al'ummah}๐Ÿ’ฆ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_


**dasunan Allah me rahama me jinkai**



Page 21

______momy ce ta hada mata kayan,da zata bukata ,duk zaman da Zainabu takeyi a gidan su momy Nasir be taba gigin zuwa neman taba satin ta biyu momy takira me gyaran jiki gyara,ake yiwa Zainabu duk wanda ya ganta se,yayi sha,awar ta , yau ce ranar da Zainabu zata koma gidan ta, nasiha momy ,takara yimata kana ta had'a mata kayan data siya mata driver n sune yakaita gida .



Sallah tayi ,tashiga gyara ko,ina acikin gidan ba ita, tahuta ba se wajen la,asar,,wanka tashiga harta mantada turarukan momy data siya mata d'aukowa tayi na zubawa a ruwan ,wanka tazuba bayan tafito daga wanka gaban,dressing mirror tanufa ,tafara tsara kwaliya had'i da feshe jikinta da humrar masu daukar hankali rigada wando ta,fito dashi ,rigar pink se wandon blue me adon stone a jiki se hular kayan ,ainihin kyawunta ne yakuma bai,yana kitchen ta wuce domin nemawa cikin ta abinci dankali tafere kana ta rabashi gida biyu ,karamar tukunya tasamu tazubashi ,tasa ruwa kad'an bayan yan mintina tasauke ,tasoya mangyad'a tanemi kwano tazuba shi bayan tazuba yaji ,tanufi dakinta da abincin ci,takeyi sosai saboda yunwa takeji .



Jitayi anata kiraye kirayen sallahr magriba alwala takumayi ta,tada sallah bayan ta idar ne taji alamun bude kofar Palo".


Kin tashi tayi saboda tasan me shigowar ,shiya,sa batayi wahalar tashi, ba ,Nasir ne keta kwad'a sallama amma yaji shiru kuma yasan Zainabu ta,dawo gidan kulle kofar gidan yayi ,kana ya,wuce part d'inshi wanka yayi ,kana yashafa mai yadauko gajeren wando da y'ar vest ya,sanya d'akin Zainabu ya,nufa samunta yayi a kan gadon,ta " tana charting da d'a ware ido yayi saboda yaga kamar tasauya kamanni ne kara,sowa yayi kusa da ita ,kamshin turaren jikin,tane yasan yashi jin mutuwar jiki a kasalance yace Zeey ,yaushe kika dawo ban sani, ba.


Kin kulashi tayi hakuri yashiga bata amma bata kulashi ba mur,yarshi ce tafara sauyawa ,itako batasan shu,umar humra na aiki ba๐Ÿคฃ".


Tunawa tayi da maganar ,momy akan cewar kar ,tabari mijin,ta yayi fushi da ita ,ajiye wayar tayi kana tace d'azu nadawo shine kokayi cigiya ta bayajin me,take fad'a burin shi yaganshi a kusa,da ita Zainabu duk bata fahimci halin,da Nasir yashiga ba,, tun da beta6a yi,mata hakan ba matsowa yayi kusa,da inda ,take Zainabu najin haka tafara jin tsoron Nasir shikuwa burin shi yajishi a jikinta kokarin tureshi ta,shigayi sedai karfin namiji da mace ba d'aya,ba .



Dabara ce tafa,d'o mata kunnenshi takama ta gantsara mai cizo dasauri ya mirgina gefe ,mikewa tayi, tanufi Palo ,, gani takeyi kamar ze ,iya biyota k'arawa gaba tayi d'akin baki tanufa ta kulle kofar tanemi gado ta kwanta ,sekuma lamarin Nasir yafara ,dawo mata .


Biki yarage saura kwana uku shirye shirye akeyi musamman gidan su saudat momy kuwa y'an uwanta ne sukazo dayawa amma itakam kowa yagan,ta yasan bata,da wal,wala.


Dady ne ya zo gidan Zainabu da kanshi ,nasi,ha yashiga yimata sosai jikinta yayi sanyi daganan yaciro kudi masu yawa yabata godiya tayimai kana yamike domin Nasir baya gida .



6an garen su saudat

kuwa momyn,ta batayi wasa gurin gyara taba ".


Nasir ne yaje gidan su ,Saudat kiran,ta yayi a waya, fitowa tayi sanye,da rigada ,zani na atamfa se d'an gyalen da, ta yafa a kafad'arta .


Kujera ta,mika mai itama zama tayi kusa,da shi murmushi ne lulu6e a fuskar ta Nasir ne ya kalle ta kana yace kina, ta fara,a kamar anyi miki albishir fad'a,d'a mur,mushin ta ,tayi sanan tace ai dole inyi farinciki tunda nacika buri na .


Nasir ne ya gyara zama ya,dube ta ,sanan yace mekyau na mance ban fad'a,miki ba inada mata Saudat kuwa rasa annurin zuciyar ta ,,tayi kana tamike tsaye tace wai mekake nufi ne ?" kodai kana,son kace kafasa auren,ne ยฟ"


Kuka tasa, Nasir zehau ra,rrashin,ta dakatar dashi tayi,takuma fashewa da kuka ,tace wlh kaci amana ta ka cuceni wlh .



Nasir seda yabari tagama haukar,ta yadube ta yace indai dan auran dana cemiki inadashi ne to wlh ,tsakani nada wacce iya,yena suka yimin auran dole da ita babu abinda yata6a shiga tsakanin,mu kuma koda kinzo ,kece amrya saudat ce tashare hawayen,ta azuciyar ta kuwa cewa takeyi wlh da,badan ina mutukar son kaba ,da babu abinda zesa in zauna da kishiya amma koba komai da k'afarta zatabar gidan ,maganar da Nasir yayi, shiya dawo ,da 'ita daga duniyar tunanin datashiga mur mushi tayi kana tace karka damu Allah ya,zaunar damu lpy amen yace yaji da,d'i a ranshi ,saudat ce tadubeshi kana tace jiya naga kudi a account d'ina ,Nasir ne yace eh amma dai zasu isa ko ,zasu isa gaskiya naga sunada yawa nagode .


Mikewa yayi kana yanufi gidanshi da shigar shi sallama yayi kana yatarar da Zainabu a Palo tana kallo sannu da ,dawo,wa tayimai fuska babu fara,a,yace kece da sannu.


โœ๏ธ_*mom Islam ce*_๐Ÿฅฐ


ZAINABU ABU
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน


{Me tagwayen suna.}


๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB
{MOM ISLAM.}


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*๐Ÿ’ฆ{Arewa ginshiฦ™in al'ummah}๐Ÿ’ฆ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_


**dasunan Allah me rahama me jinkai**



Page 22

______bata kara bi takanshi ba tamike ,tanufi d'akin ta shima nashi d'akin yanufa zuciyar shi ,fal "farin ciki .



Daurin aure....
A yaune aka d'aura auran Nasir &Saudat ,daurin aura,n daya,sami jama,a sosai ,Saudat tabukashi suyi events amma Nasir furr ya hana ,yace inbaza,tayi walimah ba ,to ta barshi a dole tahakura .


Yau ce ranar da za,a kawo amarya dangin momy ne cike a gidan su Zainabu ni kaina banga ne Zainabu ba saboda tayi kyau ,shadda ce ajikina an zuba mata aiki me tsada ga bakin lalle da ja kai, tsayawa fad'ar kyan Zainabu 6ata lokacine .


Dangin momy ne sukayi,ta bawa Zainabu hakuri dakuma yimusu adu,ar zaman lpy me d'orewa jikin Zainabu ne yayi sanyi saboda tasan watan,wulakan tata yakama share hawayen,dake " kwaranya a kuma tunta ,tayi Hafsat ce ta,matso kusada ita kana tadubi ,tace wlh Zainab karki damu in,bakida alhakin su a sannu zakiga sakaiyya godiya Zainabu tayiwa su Hafsat ,Fatima ce tashigo ,ruk'o hannun Zainabu tayi sekuma taji kuka yazo mata ,tarasa meza,tace ,Zainabu ganin Fatima na kuka yasan yata kuka ,duk wanda yagan,su seya tausaya musu musamman ,ma Zainabu 'da ko wata uku bata,yiba anyi mata kishiya .


Misalin karfe 8:pm motocin amare ne keta shigowa Zainabu tunda tafara jin k'arar shigowar mota ,takejin fad'uwar gaba.



Dauriya kwai takeyi d'akinta ,takoma can kuma taji anata rangad'a gud'a ,daki me kallon na ,Nasir anan akayiwa Saudat jeren kayan,ta duk kyan ,kayanta da, tsadar su basu kama kafar na Zainabu ba .


Bayan yan kawo amarya sun gama shigowa ,,wata mata,ce tayi part d'in Zainabu sallama tayi ,amsa mata sukayi kana tanemi guri ,a kujerar da Zainabu ke kwaliya zama tayi ,su Hafsat ,da yan uwan momy duk sun zura mata ido ,suna son jin ba,asin shigo warta .



Ta6e baki tayi ,tace nasan baku sanni ba to nice uwar Saudat ,wato kanwar mahaifiyar ta wata kanwar momy ce ,tace ayya barka anyi taro lafiyaยฟ bata kula kanwar momyn ba taci ,gaba dacewa ina uwar gidan Zainabu sunkuyar da kanta kasa tayi ,Fatima ce tace amaryar Nasir dai kanwar momyn Saudat ce ,tace dama Nazi fad'a miki ne dan Allah gobe da asbah kitana,da musu ruwan zafi ,,bata tsaya jin mezasu ce ba tamike tayi waje ,Zainabu ce takuma fashewa da kuka sosai ,Saudat da takasa magana ,tace oh Allah mun,gode maka daka bamu ,iyaye masu tarbiyya .



Zainabu dataji maganar nan hankalinta,yayi matukar tashi amma tafi bawa Nasir saboda shiya,bada kofa a rainata shiyasa .


Karfe 10:pm kawaye suka fara shirin tafiya a motocin a,bokanan Nasir suka tafi yarage daga Nasir se Saudat .


Zuwa yayi baki gadon yad'an bude fuskar ta kana suka sakarwa juna murmushi .


Zama yayi a gefen gadon kana yace kid'auko abinda za,a sa kazar nan aciki langwa6ar da kai tayi kana tace ina ,na uwar gidan fa ,gatacan a palo zan mika mata kishine ya,tasowa Saudat babu inda zata iya dole ta danne zuciyarta .



Mikewa yayi yanufi gurin da ya ajiye naman kazar Zainabu yayi dauka,yayi yanufi dakinta sallah yasamu tanayi ajiye mata yayi a gefe kana yakoma kitchen yadauko abubuwan dazasu bukata .


Da isarshi d'akin yasamu Saudat har tacire kayan jikin,ta ,,tasaka na bacci masu shara,shara ,nikuwa nace to dama haka amaren sukeyi lallai Saudat tacika yar duniya.


Kara sowa tayi kusada shi ,Nasir da gabanshi yaketa fad'uwa kai kace wanda za,ace ket yaruga a guje yaudai ,yahadu da wacce tafi karfinshi .


Saudat takoma itace mijin Nasir ganin duk tsiwar Zainabu ranar da aka daura mata aure seda tayi sanyi ,amma ita wannan yar duniyace.



โœ๏ธ_*mom Islam ce*_

ZAINABU ABU
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน


{Mai tagwayen suna.}


๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB
{MOM ISLAM.}


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*๐Ÿ’ฆ{Arewa ginshiฦ™in al'ummah}๐Ÿ’ฆ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

**dasunan Allah me rahama me jinkai**



Page 23

______ma tsowa tayi kusa dashi hannu yasa ya,fara bata naman a baki ci,takeyi a yangace tsiyayo 5 alive yayi a cup ya mika mata kad'an tasha ta koma ta kwanta mi kewa yayi ya nufi inda take kana yace mekyau tashi muyi sallah,sha gwa6e fuska tayi tace wlh nagaji please mekyau ka d'aukeni ka, kaini bathroom inyi alwalar ci ci6arta yayi ya kaita tayi alwala shima yayi suka dawo d'akin sallah ya tada raka,a biyu sukayi kana yad'aga hannu sama ya nata rokon Allah daganan ya tafi bedroom dinshi wanka yayi " yasako rigar bacci yanufi d'akin Saudat ,kwance take a makeken gadonta Nasir ne, ya shigo da sallama a ba kinshi amsawa tayi kana tamike ta rugumoshi ,๐Ÿค”wai dama haka amaren sukeyi ko kuma dai ๐Ÿคซ".


"Shi dai Nasir gado yahau yakwanta asubh tagari, Saudat ce keta juyi a ta kasa bacci jitake ,,kamar ta,je ta rugumo Nasir kozataji d'ad'i a ranta ko rintsawa batayi ba shikuwa gogan baccin shi yakeyi hankali kwance .


Washe gari Zainabu ta d'ora ruwan zafi tasa a flask ,Nasir ne ya shigo part d'inta yana sanye da farar shadda se zuba kamshi yakeyi d'akin,Zainabu ya nufa samun ta yayi tana karatun alqu,ani ,seda yabari ta gama sannan ta gaishe,shi da fara,a dauke a fuskar shi ya amsa Zainabu ce ta mike ta dauko mai flsk cike da ruwan zafi ,Nasir ne ya zaro ido kana yace shi kuma wanan na menene ยฟseda tabari ya rike da hannun shi tace ruwan ,wankan amarya ne jiki babu kwari ya fice yakai,wa saudat ruwan .


Da isa rshi d'akin saudat d'in ya samu tana shirin shiga wanka flask din ruwan ya mika mata kallon shi tayi ,tace harka dafa ruwan ,wanka ยฟd'aga kafada yayi kana yace Zainab ce tace inkawo miki sake flask din tayi a kasa ya fashe ruwan ya kwarare a gurin .



Tace Allah ya kyauta" inyi wanka da ruwan asiri wlh nafi karfin mugu da muguwa Nasir ya fahimci metake cewa amma be biye mata ba ya fice zuwa room dinshi .



Two days da biki kawayen saudat na school dana anguwar su suka shigo gida lokacin Nasir yafice daga gidan sedan suka shiga kitchen d',in Saudat d'in suka dafa abinda ransu keso ,tukun suka kafa dan, dalin hira babbar kawar saudat ce ta ta6ota ha'di ,dacewa kice kinji maza koยฟsaudat ce ta yamutsa fuska kana tace wane irin maza bayan baccin shi ya kwasa sekace mace.


Wata acikin su tace wlh ke,kika barshi,da kinsani kin k'waci hakkin ki.


Saudat ce ta gyara zama Kana tace ai ba sekin fad'aba kinga maganin da muka siyo kafin biki shizan samai a ruwa ko lemu .


Sun sha ,hira sosai "da ganan sukayi mata sallam had'i da zugata ,akan karta ragawa Zainabu.



momy ce ta kira Zainabu a waya gai,sawa sukayi kana momy ta ke ,tambayar ta babu matsala? Babu komai ta cewa momy kana momy tayi mata nasiha su kayi sallama.


Nasir ne ya nufi gidan iyayen,shi ya sami dady a gida sun d'an yi hira kana suka wuce palo anan suka sami momy tana kallo dady ne yace ga d'anki nan yazo gaisheki momy ce ta,kauda kanta gefe ,seda dady ,,yayiwa momy fad'a sosai ,sannan ta sako tace ta hakura ,a ranar Nasir ba karamin d'adi ya jiba ,


Saudat ce ta yiwa Nasir maganar yar aiki beyi mata musu ba ,ya amsa mata ,washe gari momyn ta ,ta bata yar aikin gidan ,nasu saboda ta ,temaka mata da girki.



Washe gari da,dare yayi ,Nasir ya shigo karfe 9 abinci yaci ya dauki ,drinks d'in da Saudat ,tahad'a ,da kanta ,kafa kai yayi ,seda ya shanye duka ,sannan ya ajiye cup d'in Saudat ce keta dariyar mugunta .



Kwance yake ya rasa tunanin me yakeyi , jiyayi tsigar jikinshi na tashi idanun,shine suka ,kad'a sukayi launin,ja sha,awa ce ,ta ,,ta somai me karfi gaske ,Saudat tunda talura da yanayin shi ta ,tanufi dakin shi ,da niyar gyrawa ๐Ÿคฆโ€โ™€๏ธ.


Ya rasa yazeyi da rayuwarshi wayarshi ya d'auko ya fara lalubar number Saudat ringing d'aya ta d'auka jin muryar shi wata kala ,yasa takaraso a guje tana isowa kusa da shi ya rungume ta, gaskiya kuyimin afuwa zanbar su Nasir anan.


"Washe gari Nasir ne keta surfawa Saudat fad'a kamar ze ari baki .


Dama ki nsan kin zubar da mutuncin ki a waje? ragowa kika ,kawo minยฟ Saudat da keta kuka ta kasa magana kalma d'aya take mai mai tawa kayi hakuri .


Kifa kanshi yayi kana yace wlh nayi na damar auran ki kinyi ,kyan d'an maciji wlh tur da halin ki,a fusace ya barta a gurin ,yabnufi bathroom dinshi yau kam zuciyar shi a cun kushe take ya rasa mezeyi yaji dadi .



โœ๏ธ**_mom Islam ce *_๐Ÿฅฐ


ZAINABU ABU
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
{Me tagwayen suna.}



๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
*_STORY &WRITING BY ZAINAB HABIB {MOM ISLAM.}*_


_*Doctor Maryamah fatan alkairi a gareki Allah yabaki hak'ika bani da bakin dazan yimiki godiya Allah yakara lpy*_

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*๐Ÿ’ฆ{Arewa ginshiฦ™in al'ummah}๐Ÿ’ฆ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_


_*Anty Hauwa maman {Uswan.}*_
_*Allah yasaka da alkairi Allah ya raya zuri,a*_

godiya ta musaman ga mutanen da ke cikin

_*AREWA WRITERS ASSOCIATION*_

Allah ya k'ara had'a kanmu baki d'aya ๐Ÿ™



๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š


_____d'akin Zainabu ya nufa sallam ya,yi amsawa tayi ba tare da ta d'ago kan taba durk'usawa yai kana yace natuba kiyafemin da Allah Zainabu da takejin ida nunta sun ciko tab da k'walla tace nifa bakayimin komai ba wasu za,zzafan hawa yene suka kwaran yo daga idanun shi hannun shi ta rik'o kana tace in ban ri k'eka da wani abuba nima ka yafemin .

Rungu meta yai a jikin shi yana shak'ar kamshin jikin ta jitayi yana ,neman wuce gona da iri ta dakatar da shi kana ta ce ka mance a d'akin amarya kake ยฟ yau kwanan ka shida mik'ewa yayi jiki babu k'wari ya fice zaune ya same ta,ta kifa kai da gwaiwa tana kuka .


Zainabu ce ta shigo d'akin saudat d'in rungume juna sukayi kana suka hau kuka .


Nasir ne yaje gidan su gurin momyn shi ya nufa kana ya durk'usa yana kuka yana neman gafarar ta akan ya gane kus kuren shi .

Momy ce ta dube shi kana ta ce na yafe maka farin cikine ya baiyana a fuskar shi .


Gurin dadyn shi yaje ,yake sanar mai momy tadena fushi da shi.

A yaune Nasir ya dawo d'akin Zainabu kaji ya siyo guda uku ga sassu d'akin Zainabu ya wuce ya ajiye nasu kana ya wuce d'akin Saudat yabata mata tunda Nasir ya umar ci Zainabu da taje tayi alwala yake ta binta da wani shu,umin kallo bayan sunci kazar sunyi nafilar ya d'ora hannu a kanta kana yayi musu adu,a yajata zuwa gado tunda yafara sauya salon wasan tun tana daurewa har tafara ihu .


Saudat ce tajiyo ihun Zainabu alokacin ne takuma dana sanin rasa budurcin ta datayi .


After 2 years

Fatima na hango d'auke da wani farin yaro kya kyawa yana gwaran cin magana yaron yaci Sunan dady wato Ibrahim suna kiran shi da Khalil .



Hafsat ce take ta, tu" turawa saboda bata sami ciki da wuri ba tana cikin watan aihuwar ta kwanci ta shi a sarar me rai Hafsat ta shiga watan aihuwarta ta haifo yarin ya me kama da Aliyu kya kyawa.

Zainabu na hango da k'aton cikin ta ba k'aramin kyau yayi mata ba .


Bayan watanni ta haifo yaro fari me kama da ita ba k'aramin gata suka samu ba .

Alokacin da Zainabu tayi arba in ,saudat na d'auke da cikin wata uku .

Zaman lpy acikin familyn ya wanzu sosai.



*_TAMMAT. BI HAMDILLAH*_

Allah nagode maka daka bani ikon kammala wanan d'an littafin Allah kura kuran danayi Allah kayafemin Allah kazaunar damu lpy .


*_NASIHA*_Allah kasa duk Wanda ya karanta wanan littafin ya d'auki darasi me amfani .


Kunga Zainabu da batayi hak'uri ba da bata sami far in cikin da take ciki ba .



โœ๏ธ*_mom Islam ce*_

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment