Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanarta ce tazo mai da b'acin rai wanchakar da ita yayi ya kifa mata fari har guda biyu sana ya nunata da yatsa yace "dama bana sonki bana ra'ayinki keke wahalar da kanki kuma nasan zaki b'ata min suna saboda haka yanzu zan kasheki in boye gawar ba wani mahaluk'in da ya isa gano inda kike" yana yin maganar yana dukanta yana bugata da bango har band'aki ya shiga ya cika baho da ruwa ya tsudduma kanta a ciki sana ya fiddo da ita waje yana kwallo da ita sai ihu take tana kuka jikinta duk jini dai-dai wajan wani gunki dake gidan ya buga kanta dashi iya k'arfinsa wata irin k'ara ta saki tana sallalami nan take numshinta yabar jikinta duk da haka saida yasa bindiga ya halbeta har sau biyu dai-dai kan cikina sana ya d'auki gawar ya kaita chan gidan k'asa na gidan ya jefar da ita cikin wani rami ya maida ya rufe duk wasu kayana na nan ya ebosu ya walchakar dasu,




Koda bayan mutuwa ta saboda Adam mai kud'i ne aka b'atar da labari na ba wadda ya k'ara tasowa dashi duk ma wadda zai shigar mai hanci indai akan maganar ne zai sa a kauda mutum ne daga doran duniya ne, ni kuma shi yasa na d'au d'amar d'aukar fansar shi yasa duk wasu y'an iska da suke zuwa gidan nan indai mutum d'in iskane saina kasheshi indai kaga nayi kisa to an tab'oni ne kuma bazan taba barin Alhaji Adam ya cigaba da rayuwa a duniya ba.........✍️✍️












*Fateemah Rabi'u ce (ZAHRA ROYAL STAR)* ✍️✍️✍️








Comment and share Fisabilillahi🥰🙏






















☠️💀 RUHI BIYU☠️💀*




*Littafin had'aka*💪



MALLAKIN




*©Fateemah Rabi'u (ZAHRA ROYAL STAR)*
&
*K'ANWAR SOJA*


























*بسم الله الرحمن الرحيم*
*وصلى الله عل النبي الکريم*


page 1️⃣9️⃣➡️2️⃣0️⃣


Samira kuwa dake tsaye saboda labarin ya gigita ta har takai da mik'ewa tsaye jirine ta fara gani dishi-dishi fad'uwa tayi a sume da sauri Salim dake kusa da ita da saurin dabai san ya iyaba ya tare ta da hannunsa.......






Ganin hakan gaba-d'aya suka mi'ke ciki da tsoro da fargabar abunda zai iya faruwa ,nan Rauhanin nan ya iso gabanta da ruwa a gorar sa yayyafama daga nan yasa hannunsa na dama akan goshinta ya kafe na tsawon minti goma , farkawa tayi a giggice tayo haramar tsala ihu da sauri Salim ya tareda da cewa "kwantar da hankalin ke ba 'abinda zai sameke dukka family kine anan " d'an zare ido yayi kad'an ganin a hanun Wanda ya ya d'auki ta fahintar hakan sai ya zaunar da ita dafa carpet tayo nan Rauhanin yabada umarnin da a taimaka mata tayi wanka ta sauya tufafin ta zuwa kalar jajjaye domin daga yanzu zuwa gobe za'ayi DARE BIYU kowa ya kasance a shiryi ta wanan hanyar ce kawai zamu kau da mugu muffida shi daga wanan duniyar gaba-d'aya , da izzinin Allah."










Cikin minti araba'in kachal sun kammala duk wane shirrin da zasuyi a inda Aminullahi da matarsa zasu kwana a wanan gidan , Rauhanin kuma na babban falour a zaune yana ta yin adu'ah a fakaice , ilham sai zare ido take gabaɗaya cikinta. ya mutu gani kawai take tamkar za'a kashe Mata i'yar uwa ta ne......










Tunda INEEE ta kuma dcakinta Don barchii abun ya faskara kasancewar tunda taji wanan kabarin cikinta ya kwance tsaban tsoron hallin fatalwa da aka sa jikarta a ciki Wanda da kad'an Kaka ya fitta daurewa akan lamarin kasancewar shi namiji ne.....










daga 'bangaren Mommy ma hakaa ta kasance alwalla kawai tayo domin rokon Allah da ya basu nasarrar fidda mugu da mugunta a jikin iyarta idan yaso ma abar gidan kowa ya hutta , Daddy Kam ya kasa zaune ya kasa kwanchiyar hankali gaba_daya sai yanzu yake tunanin abububwan da Samira takiye da abunda take fa'a Ashe duk gaskiya ne ,,








Aminullahi da yashiga d'aki da Sahibar sa cikin tunanin kala_kala kasancewar abunda zai iya faruwa gobe duk cikinsa a macce , a inda Sahibar matar shi take kulla da dukkan takunsa cikin hanzari ya shiga wanka sand'a tayi ta d'auko nakullin d'akin gaba-d'aya ta rufe shi ta waje murmurshi tayi ta juya da niyyar zuwa falour ta kwana a extra room.. Mommy da Daddy ne sukayi karo duk abunda ya faru a idon su ,domin sun fitto d'iban abunda zasuce ma cikinsu duk da cewa suna cikin tashin hankali sai don gudun ciwon olser,,






Nan suka cikka da mammaki , suka tambaye ta " ummm Mommy Daddy ku kwantar da hankalin ku tun ranar da Aminullahi ya fa'da gatuwar rijiyar nan gaba_daya ya chanza , adu'ah kawai nakiyi anmman Ina da tabbachin akaiw sarqaƙiya a tare dashi ya shiga Duhu cikin haske (my next book) Don haka a DARE BIYU da wanan Rauhanin su ne kawai zasu yayi wanan duhun ya fitta ya bar haske a gidan nan kasancewar na samu junna biyu ,,,










"Kwarai kuwa ruhin mugun yana jikin Aminullahi tabbas zargin ke gaskiya ne " cewar Rauhanin da ke tsaye yana jin duk abunda suka ce ,,,,,, " ko tafe ku shirya domin Dare biyu ya shigo yanzu kam komai zai iya faruwa a kulla da wanan 'karamar yarinyar da kyau kasancewar itta ma wanchan tamkar ta take Kar yazo mana a inda bamuyi tsammanin ba ." amsawa sukayi suka watse da waswasin daban _daban .


Nan suka bata key d'aki cikki da tsoro da fargabar abunda zai faru a Dare biyu...








Aminullahi koda ya fitto wanka yaga Balkisu Bata nan bai kawo komai a ransh8 ba don ya gaji tillis kwanchiya kawai yayi don baya cikin yanayin jin da'di ko tafiya da yayi ne mai nisa yasa ya gaji ohooo..






( lolz ance masu kud'i basa ciwon olser ko , to jinjiri ma naji yanzu kam ,, Allah ya bamu sau'ki dukkan cuttuttuka).








Mussaman aka bawa Salim d'akin kwana don girma ma ba'ko hakin gidan sune abinchin kala _kala aka zuba Mai anmman ba"abunda yace kasancewar baya cikin hankalin sa ganin Samira cikin tashin hankali da Kuma abunda zai faru a dare biyu...






mujeee zuwa the last page


me take faruwa a cikin Dare biyu nan .......










Chan tsakiyar dare iska ya sauya daga busawar da yakiye Mai hankali zuwa nai 'karfi _karfi saurin dake ratsa dajin ya 'kara sautiwa da irrin zanttutukan tauntaaye masu tsini sa taushi ,cikin rawar window's ymdake ke bada sautin 'kara 'bass 'bass ,sautin Aminullahi ne ke tashi daga saman d'akin sa " Balkisu!!! Balkisu!!! Balkisu!!!! wai kina Ina ne zaki rufe min 'kofa ?!!! Balkisu wai ina kike ne ? baki da hankalin ne zaki rufe ne a d'aki !!!!








Gaba_d'aya family sub fitto a three, sisty cikin tsoro da jin sautin Aminullahi cikin amo da 'bachin rai tino ganganr jikinsu yafara rawar banjo " innahu min Sulaimana wa innahu Bismillah iii arahhamanu a rahimimu maganin fatalwa da aljannu da hatsabibin bokayi, " cewar INEEE da ta zube akan guiwarta domin tagaza tsayawa,




"ke Balkisu zan chanza miki tunanin ke Ashe ke Baki da hankalin Zaki rufe ne ta baya , Zan 'ballla 'kofar d'akin Nan idan bakizoba""!!!! hhhhhhhhhhhhhhh
tun tsirawa da dariya yayi da ya sa hanjin su kad'awa nan Taki gidan ya d'auki sauti da girgiza mara misaltawa, take Samira ta toshi kunnenta da hannu biyu _biyu, Mommy ta "kan'kame Daddy a inda Kaka ya kama kafa'dun Salim a jikinsa INEEE kam tuni ta suma ba wanda ya lura isan ba Salim ba da Balkisu , saurin d'auko ruwa ta zubawa INEEE da ta tashi tace " Allah ne mahallichi na , addini ne musulunci na " dukk juyawa sukayi don jin abunda tace dukk a tunanin ta tana kabbari ana mata tanbayoyi ne " Daddy ne ya d'auke ta zuwa d'aki ya rufe ta ihuuu mai razanarwa ilham ta huga nanbda Nan ta b'oya a bayan Aunty Balkisu,














Sautin 'kofar kawai sukaji tune ya b'alatta daga 'kafar sa Salim ya daea gani Zara zaran yatso ne da ya tasanma 'kafarsa da tsayen da ya had'iyi saman dcakin kwalla kwallan idano da suki zub da jini , cikin kururuwa Samira ta gudu zuwa bayan dining table ta 'boya rigirigin gudu qke a inda Mommy ta buge Daddy taye bayan kujera , ganin haka ya yanki shawar 'boya a bayan kujera, tuni Kaka ya rufawa kansa a Siri a inda ya shigi bayan labulle ya 'boya don gudun kar Aminullahi ya cutar da su matarsa ce kawai bazai cutar ba da wanan Rauhanin da ya zuba wane abu mai launin jini da farin gylen yadi sai Jan charbi yaki Yana karanta ayatul kursiyyu jira yaki Aminullahi yayi kuskure tsallake wanan Jan zaren da ya shimfiɗ'ar...










Ganin hakan wuff lham ta suma ,saurin zuba Mata ruwa Balki tayi ta kwamtar da itta bisa kujera mai zaman banza tunkarar Aminullahi tayi Kai tsaye yana nuna ta da yatsa " kin hannani cikkar burina a karo na farko ki sane sai nayi Nasara a wanan Daren na biyu nazo da abunda Baki issa ki tsaida neba 'batt ya cbacce ya watsamata wane farin powder ta zube ta suma , Rauhanin kansa sbun ya bashi mammaki ba haka ya tsanmmani ba, Nan hankali sa ya tafe a kan neman fatalwa, a inda i'yan gidan suka firfitto kan Balki sun manta da Ilham dake kwance ,,,,,,,,,








what is happening with Ilham waiwaye








Aminullahi bai 'bacce ba sai da Ilham a inda yaye garding da itta Yana Mata wasa da zaran ta bud'e Ido taga hallitar sa sai tafashe da kuka , "ye shuru kinji i'yar baba ruhi na bazai samu salkama ba har sai na zub da jinin i'yar 'karramar i'ya macce ,,kinson chocolate bud'i baki haa" ganin zaratan ha'kuran sa a waje yasa Ilham buga wane razananin 'kara da yasa gidan amsawa da 'karfe , hankalin su yakai gun nan danan Aminullahi ya toahe bakinta da jan gyali "inallillahi wa Ina illahin raji'oun " cewar Aunty Balkisu " shikkinan zai kashe ta waiyooooo ku taimaka min "tun kan ta iddasa maganar sun rufta da azababen gudu baji ba gani Aminullahi ya zaro wane kakkaifan takobinsa a inda ya dasa shi a wuyan Ilham zai yanka charraf Rauhanin ya buga Mai wani abu akan sa sanadin hakan wuƙar ya zane a 'kasa ,dai dai da isowar family Samira xe tayi wiff ta janye 'kanwarta ilham tana kwance mata hannun ta da bakin ta da ya d'aure mata...












let's go with me 'kanwar soja ✍️✍️✍️






Kaucewa Hari na biyu yayi Nan ya zaro hanunsa daga inda taki ya chukumu rigar Ilham saurin shiga tsakiyar su Balki tayi " mezakayi hakan yarda wuƙar nan ,, " dariya ya ficce dasho bazan yarba ai naggamiki komai Daren dad'dewa DARE NA BIYU. zai dawo zan dawo da fansa ta ruhi na bazai kwanta ba har sai na zub da jinin yarinya nan, wanan cikinnake ke haifamin d'a namiji" gudu Samira ta fara da Ilham zuwa d'aki mafi kusa ta rufe, ganin hakan ya buge Balki ta zube a 'kasa ya bisu Karatun al'qurani mai girma Rauhanin kiye Yana binsu a baya ,,buga 'kofar yakiye da 'karfi duk da Samira na a tsorace haka tayi ta jawo abububwan d'akin zuwa 'kofa " karatu sosai yaƙiyi tuni so Mommy suka rufa masu baya ciki da jarumta sai zuba karatu sukiye.








.Juyi yaye mai 'karfe yaye birgima da hanunsa ya jawo bolk na saman Mai glas ya tarwatsa ya fara hucce na wuta , "ku daina jaratun Nan Kar ku hannani burina a dare na biyu zaju hallakani na rasa cikon muradina Nan ya Fara hargitsa d'akin duk gudu dcaki sukayi suka 'boya suna jaratun da'karfi suna ganin ta window .. narkaewa ya Fara ye ganganr jikinsa na Fara zama tuka "Balkisu kin cecceni kin cuci rayuwata kin hanani samun farinciki na kin kawo me inda za'a halkaka rayuwata su waye ju me na muku i'yata na kashe Kuma Ina da damar da Zan kashe ta ubanwa ya haifamin kayana baniba ,"












Watsamai ruwan zamzam da akaye shikkara chiff ana zubamai ayyatul kursiyyu a ciki nam na ya zube murus ,,, a 'kasa ya daina motse bud'i wane abu kamar buta Rauhanin yayi ya tare ruhin sa Mai suffar ba'ki da ja tmyayi sairin rifewa haka yayi dai _dai da sallamar waau bayin Allah guda shidda cikon falour ,, family's ne suka fitto da Samira da Ilham dukka sai INEEE da ta farfad'o Nan suka taya chirko chirko ,




"Kar ku tsorata daga sama suke Rauhanai ne maau tsarki sunzo tafiya da ruhin Wanan azzuluminnne na kashe shomi har abada bazai dawo ba har abadan abbada don Haka my kwantar da hankalin ku wanan matsalar daga yau tazo karshin amsa sukayi sukayi sama godiya da kyaututtuka. aka bawa wanan Rauhanin sai yace " bazaku biyane da komai ba fatana ku kasance maau taimakon marayu da talakawa miskinai da maau gudun hijira , haƙiƙa ju maau wadata ne suka ma basu da mazaunin zama ku taimakawa mutum ukku suma ku gayyamusu su taimaki mutum ukku da haka _haka zaku kasance maso son taimako da tausayawa talakawa,,,,,,,, nan ya 'bacce kamar babo shi a doron 'kasa .....








AFTER ONE YEAR.






Abububwa dewa sun faru cikki kuwa harda haihuwar Aunty Balkisu a inda ta haife i'ya mace akasawa i'yar suna Fateema Zahra, farinciki da soyayyya tsakanin Aminullahi da matarshi sai sun barka haka suke kulla da i'yar su Zahra tamkar bugun zuchiyar su ,, ana cikin hakan suna shiryi shiryin auren Samira Wanda yau ne za'a d'auki amarya zuwa gidan ta sake chan Abuja,, ,,,,,,,,,,














INEEE ce zaune tana za'ban kallar sar'kar gwal da zatasa a auren jikanta na fari , Ilham ce ta shigo da gudu ta fad'a kan Mommy , Mommy bakinga Aunty Salma ba wai uncle Samir zai d'auki Adda Samira ta bar gidan nan ko a"murmurshi tayi Daddy yace Salma akaiw neman magana to i'yar Daddy ba Mai rabaki da Auntyn ke Sameera kwantar da hankalin" ko amsa Bata bashi ba ta hauwa samar binin directly d'akin amarya ta nufa inda ake shiryata da kaya masu kyau da tsada , rungumi ta tayi nan zata fashe da kukka 'kawayenta suka ce Zaki lallata Mana make-up fa Amarya haƙuri tayi kuka kam ai adole ne nayi rabuwa da iyayye ai bawa sa bane .. dariya suka mata suka sallamar da Ilham da chocolate...










Motto chin d'aukan amarya ne suka hallara a sansanin gidan Alhaji Abdullah Ibrahim marafa , (DADDY)kinan, nasiha sosai akawa amarya da yawan askar da Karatun al'qurani mai girma don tsare jiki da kuma samun rabo da rabauta ga lada ga samun kafiya Nan aka d'auke ta sai airport dake birnin Kano to Abuja.
Rayuwar farinciki da jinda'di soyayyya da 'kauna game da tausasawa juna cikin aminchi ,




Sai muce asha soyayyya lafiya idan kin samu i'yar fari mace kusamata Khadijatu 😜😜😜😜😜😜😜😜😜😜


*****************************************


INA LABARIN SA'ADHA A GIDAN SHA'KATAWA




Ni kuma shi yasa na d'au d'amar d'aukar fansar shi yasa duk wasu y'an iska da suke zuwa gidan nan indai mutum d'in iskane saina kasheshi indai kaga nayi kisa to an tab'oni ne kuma bazan taba barin Alhaji Adam ya cigaba da rayuwa a duniya ba.......






"Tabbas wanan labarin naki ya girgiza ruhin na to anmman Yakamata ace kin d'auki haƙuri da tawakali ke hak'ura ke barshi yaye rayuwar sa" malamin na fad'ar hakan ta tuntsire da dariya " nawa aka baka kace haka to bari kaji babo wane hallita a duniya da zai hana na hukunta wanann azullumin bawan , aikina na tura shi lahira idan yaso yace chan ya nema gaffara idan Allah ya yafemai ya tsiratar da kansa daga guna "!!!!!




Tuni malamin ya tunzura Jin cewar bazata yafe ba ya fara karanta wasu ayoyyi daga cikin alqur'ani Mai girma abun mammaki yana fara karamtawa zata 'karasa wani zubin ma sai ta rigasa gamawa ,shiru sukaye tace " kadaina wahalar da kanka ne musulumachi bazaga 'kona ne ba fansata kuma sai na aikata baka isa ka hanani komai ba.'"








Daga inda take ta zurma hanunta a wuyan Alhaji adam ta d'aga sa sama suka 'bacce 'batt tamkar ba wata hallita da rayu a fillin, Nan hankali sauran ya tashi kowa na rungumi na kusa dashi, banƙara k'afansa tayi yana ihu da magiyar rogon ta barshi anmman Ina wujijjiga take dashi a saminyar d'akin Mai duhu tsohon guri , har gizo _gizo ya bayyana a d'akin chan ta buga kansa da bango ta shage wuyansa dariya ta kicee dashi " Adam kinan fitsari kaifa namiji ne to bagaka komai ba indai nicce sai na wartashika sanan na kasheka " kiye haƙuri matata nayi nadama na tuba Zan mayar miki dukiyar ki ke tsiratar da rayuwata zanyi abunda kikiso " Marin sa tsyi Wanda ya ga star na motse ball tafara ye dashi bil haqwi ta faffasamai gangar jikinsa tun yana igun ceton har yazama na banza maganar ma ta daina fitta daga bakinsa "da wanan wahalar kikashi be ki Kishani na huta " hhhhhhhhhhjhhh idan na kasheka da sauƙi kace banza Adam " ruwan zafi ta watsamai nan danan fatarsa ta za'kwanyi ya fad'i bi'ki mattacce " kuka ta fashi dashi kana tayi jijjiƙa " ko yau Zan Kuma ganganr jikinna ruhina ya samu sallama na kaahe babban annoba a duniya ,, fit ta bud'i baki ,' ba'kin hayya'ki ne yafitta daga ba'kin Sameer ya zube ,,,,,,,,,,,










Nan iska Mai dad'i ya rataa kowa dajin yaye haske fatt ruhin kuwa ya samu sallama malamin ya bazama neman inda gawar yarinyar yaki da taimakon security nan suka duba d'akindake 'kar'kashin 'kasa k'waran'kwal nata suka samu da gawar Adam da yake da munin kallo , had'asu filli guda akayi musu sallah domin ruhinsu ya zauna lafiya sanan aka rufesu .......








Tunda government ta samu wanan labarin aka rufe gidan sha'katawar gaba d'aya Sameer da Sa'adha suka Kuma garin Kano ,,,,,,,








"Umeeee !!! Umeeee!!! Umeee!!! cewar Sa'adha dake shigowa a guje Sameer ne ke bayanta Sa'adha nan ta fashe da kuka a jikin mammanta da babbanta Sameer na ganin Abbah suka gaisa " Abba Daman kai ne Abban Sa'adha nan suka joyo " eyy nine wato kaima chan kaje bakwajin magana ko" dariya yaye Abba mu kinan Ashe ma Sa'adha k'anwata ce Nan suka basu labarin abunda yafaru a rayuwar su a gidan sha'katawar duk sunji bada'di ganin yanda yaran suka wahala suka muau nasiha da tunatarwa musamman ma Umeeee..




Bayan sati biyu Sameer ya nuna wa Iyayyen sa lallai yanason auren Sa'adha ana tambya ta ta amsah Umeey tace daman da abunsu suka dawo kasancewar yaram abokaine Iyayyen nasu basu jima ba akaye shagalin auren Sa'adha da Sameer cikin Jin dad'i da annushuwa aka gama lafiya ,,,,,,,,....












Daren farko Sa'adha ce tashiga toilet ta had'a ruwan wanka cikin baho na wanka colour na jini ta zuba yaye jawur ta bi hanyar bayan gidan dashi , dao dai lokachin da Sameer ya shigo cikin manyan Kaya da leader's a hannun sa Yana sallama ganiin jini a ckofar toilet ya zubar da leader's a 'kaasa sahibata Sa'adha kina Ina "cikin in ina yanfirta hakannshiga toilet yaye abunda ya gani ya tayar Mai da hankalin kwarai da gaske ganin Sa'adha cikin jini rungumi nta yayi tsam a jikinsa Jin tana numfashi ya fiddo ta ha'da bakinsu yayi filli guda yafara romance nnata bud'e ido taye Nan ya sakita " wato nine Zaki tsorata ko to kij ai nafi k'arfin fatalwa konyanzu tazo nasann abunda Zan Mata ,x dariya taye soaai har tana d'auki numfashi ganin tana farinciki ya Fara lalu'banta wuff hasken toilet ya d'auki nihu ta buga "ga fatalwa abayan ka Nan ya d'agata ta chakk Bai diri da itta ko'ina ba sai Daman gadon su da aka 'kawata da ado tamkar na yaran gidan sarauta " haba dear bance kazata ba fa " ohhh my God yau Naga kwaɗaye Zan bakii da safe " wallahi bazaiyuba yanzu zanjee ummmmmm ........ had'a sunyaye gudand'aya daga nan banje maganar kowa ba ,




****_**********_********_**********_****
daga baya baya naje an jawoni zuwa falour ihu nayi da 'karfin gaske ga ba haske a d'akin kiran wayata akaye haske ya kawo Nan naga sister Zahrah Royal Star ce , ta fantsaloni waje murmurshi nayi nace " haba sister bangama d'auko labarin bafa ," dariya taye "ƙanwar soja Banda abunki kina gobruwa waya had'aki da shiga d'akin Amarya da ango , zo mu tafe kijee wane gu ki sake d'auko tarihin rayuwar su nan kam mujee .."




Godiya ta mussaman ga Iyayyen mu da suki mana addu'a akan kowacce bukatun mu , Allah ya 'kara muku lafiya da nisan kwana,



Godiya ga Kungiyar kunya Royal Star Association Ubangiji Allah ya 'kara d'aukaka da hazaƙa ya 'kara had'a kanmu mu zama tsinstiya mad'aurinki da'ya,


har zuwa gobe dole mukasance masu miki godiya Aunty Rumaisaaliyuinuwa da irrin gudunmawa wajen ganin chigaban rubutun mu,,,


MUNA GODIYA GARIKU THE TEAM MEMBERS OF RUHI BIYU GROUP.


WANAN LITTAFIN SADAUKARWA CE GA DUKKAN MASOYYA LITATTAFAN MU DA MASOYAN SU WANDA MUKASANI DA WNDA BAMUSANI BA...


MUNA FARIN CIKIN SANAR MUKU NAN DA BADA JIMAWA BA ZAKUJIMU DA SABON LITTAFIN MU NA HAƊAKA
TSAKANIN

ZAHRA ROYAL
DA
ƘANWAR SOJA ,

DOMIN SAMUN FARINCHIKIN KU DA NU GABAƊAYA WANANN MASOYA BIYU NIN ZASU DAWO MUKU DA ZAZZAFFAN LABARIN MAI ARMASHI DA ANNUSHUWA DA FAD'KARWA KAR KUSAKI A BAKU LABARI .









TAMMATTT BI HAMDULLAHI


Daga al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
&


Zahrah Royal star
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment