Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

28/2/2023


MIJIN MAGE
(KULIYYA).
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*












Writing by Narnah kanwar soja 🥰
Facebook page…
Narnah kanwar soja
Wattspt number
08101235739




بسم الله الرحمن الرحيم



Hakin mallaka:ban yarda wani ko wata suyi Amfani da wani sashi na wanan littafin ba,batareda izini na ba..


Wanan shine littafina na farko Ina fatan zakuyi hakuri da duk wani kuskuri da kukayi karo dashi..


Ina Mai rogon ALLAH subhanahu Wata a'la Kamar yanda yabani iko da damar farawa lapiya yasa na Gama lapiya, ALLAH yasa mu amfana da abunda nazo dashi.


GODIYA: Ina godiya ga Auntie's nawa da suka bani shawarwari da gudumumawa a garini..


Abokiya ce,Kuma uwa ce Amreesh babban yarinya ki ta musanman ce a garini, Allah barmu tare..


Godiya Mai tarin yawa gariki kanwata ta gari mhiz Shatourh 💝💝




Much love to you all ♥️💝.


******** First page**********




Abun bauta ya ƙara tsawon kwana
Abun bauta ya ƙara girma da daukaka
Sa gabanka inda kaso namiji uban mazaje
Fari mai farin aniyya
Mai farar zuciya, mai farar doki,
Ginshiƙin dutse,kowa yaye karo dakai shi ka faɗi,
Hadarin ƙasa maganin mai kabido,
Gaba salamun baya salamun,
takawarka lapiya Dan sarki jikan sarki!!


Hadari sa gabanka inda kakiso!!,


Zakin fama kowa yaja dakai zaici kasa!!!,


Aganka abar yarimah Mai jiran gado,kaje lapiya kadawo lapiya…




Duk wanan kirarin wasu labtan-lanbttan mutane ne kimasa kirari,


Kai idan kagansu ka rantse samudawa ne,


ga wasu zabga zabgan dorinoni (bulalar fata) riqe a hannun su,


ga fuskan Nan babo alamar Wasa ko murmurshi.

(lokachin da Idanuna 👁️👁️sukaye arbah da wanan zabga zabgan bulallar cewa nayi na fassa dauko wanan labarin duk da cewa nimah fa kanwar soja ce ,).


Kurii da baka abun Harbin namun daji ga masu zuwa farauta,


Aman Kash anan kam Ana jiran ɗan Adam da zai kawo wah yarima Hari ne a farauchi ransa,

Abayan wanan mazajin duniya Akaiw wasu kyawawan Mata cikin shigar Al'adarsu na zani da kallabi da rigar da taye daban da kayansu,


kowacce na dauke da kwandu Nan gaba da yasha kayan Alatu na ado .


A bayan wanan dandazon niii Naga wasu bayi sun zube suna ta jirah kirari!! Abundai abun burgiwa.

(ganin hakan nimah na bi sahu Kar naji bulalla A bayana🤣)


Kamshi ni ki tashi A ko'ina wasu bayi na watsa furi(flower) ana cigaba ga kirarin ga BABBAN yarima .


YARIMA MUHAMMAD MUNIR ne yafitto cikkin takun isah da gaddara da mulki da tafiyar sah Mai dauki hankalin duk wani Mai kallon sah,


Yana tafiya tamkar Yana Neman iziini Kar yaji wa ƙasa ciwo.


Fuskar Nan tashi Na dauki da kasaitachin murmurshi Wanda ya karawa fuskar Nan tashi kyau da haibah,ɗauki da annuri ya daga hannunsa sama kadan alamar ya amsah musu gaisuwar su.


Kan ace me masu alaqita sun fara busa cikin kwarewa da iyawa,


Sautin sarewa da gankar ya ɗauki hankalin kowa Tafiya kadan yaye ya iso gun Doki sah,


Fara soll ganin yarimah na tafe izuwa garita ta russuna alamun gaisuwa ya Mata nuni da hannu aikowa Naga ta tashi tsaye,


cikin kwarewa Yarima munir yaye tsalle ya hau
Ita kanta dokin nasa abun burgiwa wane inji ma hassada sukacce dokin tsafi ni na kakan sah modibbo.




Ganin hakan kowani badakare ya hau saman dokin sa suka marawa yarima baya izuwa sansanin BABBAN taro masarauta da za a gudanar ayau yammachin alhamis.


Yarima! yarima!! yarima!!!


Gabaɗaya sansanin ya dauka Mata da maza Manyan sarakunan da kananan sarakuna kowa hankalin sah Naga wanan YARIMA Munir …


Hummm Ranka shidaɗi yaron Nan fah kullum gaba yakiye na rasa gane da wasu irrin aljannun yaki aiki ajinkinsa?,


Kaidai bare sarkin gida ai nasha alwashin ko zan rasa rainah bazan bare yarima yaye aure ba har ya samu mulki bah,


Hahhhhhhaaa ba sai Yana da Rai bani zaiyi sarautar ay ni Ina da sabuwar qudiri nah akan sah,
yanzu haka an kawo mun sabon boka hatsabibi dodon aljannun mai firgita magauta gado yaye ba koya Bah su kansu aljannu da matsafa tsoron karo sukiye dashi ,


domin yamun maganin wanan yarimahr Koda ace Bai mutu bah,


inason yatafe yawon duniya ko a haukatamun shi,


yanda mukayi abaya wanchan mattachiyar jakadiyar ta lallata Mana shirrin mu …


Ai wato waziri ni nafison mah asama sa cuta Yanda kowa zai na gudun sah Naga wanan izzar nasa Ina zata kaisa*****


Sarkin gida kinan ay naggayama da shirrin na na fitto DODON ALJANNU Yana isowa zai Mana maganin wanan yaron.




Gaskiya ne Ina gaishika waziri mugu a zuciya masoyi a fuska duk abin da Kaye babo wani hallita da zai lallata mah shirrinka ,


sa gabanka inda kaso na baya mah sun buga da kai sun barka.




Mujeeeee zuwa anfara faaaaa


Ke bintu kin tabbatar da kinye wanan turaren a jikin dokin yarima kowa ??



Gani naye tamkar yafi sauran dawakai gudu kinfasan nafison Yarima jalal ya samu wanan kyautar tunda ɗan uwa ne garini.


Wacce aka Kira da bintu tafara zare idanuwa domin kowa daren jiyah ma Bata samu Daman sawa bah sakamakon masu bawa dokin yarima tsaro na kewaye agun.




Ranki shidade gimbiya Jalilah naye yanda kika aiki ni ban Saba qa' idah bah har mah a lokachin dokin yaye harqowar da ihu Mai karfe har na razana na tabbatar yanzu dokin zai faɗar da yarima munir


Juya Ido na ki da wuya Naga wata mata tana ta zare Ido 👁️ kamar dai nawa.


Sanyi Taki cikin kayan alfarma ta masarautar wanan Gasar da sarkar zinnare Waa yasha ado shikadai ma abun kalloni domin kowa daganin wanan matar anka jinin sarauta akaiw kwalissa da izzah ta Masarautar HURITU SARAUNIYA AMINAH KINAN MAHAIFIYA AGUN YARIMA ARWAN DA GIMBIYA SAUDAT





Wata tsohuwa ne a Kasan ƙafanta tana Mai sauraron wanan matar batareda ta kalli ko ƙafanta ba tana Mata magana..






Jakadiyyah!!!
Idan har yarima Munir yachi abinchin jiya da na aikaimai Bai kamata nagansah lapiya qalIau akan dokin sa bah gani naki kaman mah yafi daa Jarumtah.






Na rantse mike Uwargijiyyan Masarautar HURITU ..




DA hanuna na zubah Mai wanan qubar Kuma baiwar da na aikaaa ta tabbatar mun da yaci wanan Abinchin .






Ki kwantar da hankalin ki dole Yarima ARWAN yasamu wanan nasara ta Masarautar HURITU yau…






************************************************




A cikin Wanan qasar dai akaiw yaron sarkin Birnin HUSHIM sarki Mai karfen damtse SARKI FAISAL Wanda tun da aka zauna sarki Garin HUSHIM yaki kallon dokin yaron sah,


da alfaharin suni zasu Sami wanan nasarar domin kowa akaiw dalilin kallon wanan dokin Yarima SULTAN.






TO bare dai mu Kuma dandali Don ganin wani irrin chakwakiyah akiye famah dashi a sansanin JARUMAI MASU DAWAKA,I**********






Yarimah jalil nata gaggagwar samun Kara karfin gudun Dokin sah ayayin da yarimah Sultan yaye hantsarin baza kurra Don ganin yarima jalill Bai samu nasarar wuchisa bahh …


Duk hangowa nah na hango YARIMA Munir hakan bansamu dama bah domin kuwa an hargitse kowacce masarauta su Taki taga ta samu wanan dukiyar Masarautar HURITU……












*******KASAITACCIYAR MACE**********


WACECE KASAITACCIYAR MACE?


kasaitacciyar mace itace macen da ta san kanta take kula da kanta take farantawa mujin ta ta hanyoyi kamar haka


Girki
Ado
Tsafta
Laddabi
Addini
Biyayya
Iya kallamai zance
Iya magana na da babban gudumumawa.
Iya gado wato shimfida
Biyayya shi da iyayen sa da yan uwan sa
Iya gwalli, da tafiya a gaban sa
Kissa da kisisina ba munafurchi bah fah to
Wallahi duk matar da bata iya wannan ba to tabbas bazata kira kanta da kasaitacciyar mace ba……..


***********************************************


MIJIN MAGE ( KULIYYA)
Story and writing
By
*****Ƙanwar soja*****


*""""""""Next page""""




1/3/2023


Chan dai na hango ƙurar dokin sah abaya gabadaya tawaga dawakai sunyi gabah sun bar YARIMA Munir abaya,


Ganin hakan Maqiya suka Kara kachamewa da ihu sunan mutum ukku yaki tashi aqun..
Yarima ARWAN
Yarima SULTAN
YARIMA Jalil
Dun sune a sahunn gaba gaba ,


Me yaki faruwa yau da yarimah nah?
Ya abun bauta ???




Fadin wata kyakyawar Mata Mai ciki da haibah da kwarjini Da izzar mulki daki zaune akan Kujerar alfarmah tana ta adu'a cikin zuciyar tah domin kuwa Bataye magna a zahiri bahh SARAUNIYA HAFSA mahaifiyar YARIMA MUNIR


GIMBIYA MUNIRA CE ki kuka tana cewa Yakai ɗan uwa nah hakika an cuttar dakai




An cutar damu Munyarda dasu sun cuci mu duk Mai hannu akan wanan lamarin Sai na hukuntasa hukunchi Mai Muni kuwa!!!




Ganin hakan GIMBIYA MUNAIRAT tace idan har ɗan uwa Bai samu wanan nasarar bah hakika Maqiya zasu Mana dariya Ya abun bauta ta ka tsiratar damu daga idon maqiyan mu.




Ameen qimbiya MUNAIRAT












Bayan wasu Mintochi ƙalilan dokin YARIMA MUNIR Yaye wane tsalle tamkar da fukafukkkai da kururruwa Mai firqitarwah ya duqunzuma izowa gun iyan uwan sah dawakai ,




cikin harqaki da jarumtah yarima ya gyrah linzamin doki sah da zaman sa yafara sukuwar har wane firewa yakiye Kai ka tsanman tsuntsuwacce ta sauka akan dokin sa.






Wanda tuni kowa yaye tsit kamar an dauke ruwa ko kukan dawakai andai najiii





Fuuuuuuuuuuuuuuuuuuu dokin Mai Girma YARIMA MUNIR ya fara gudu Yana wucci dukan Dawakai cikin qwariwa yaki sarrafa dokin nasah,




Lokachin da yazo dai dai da Yarimah Jaill ya kashe Masa Ido Daya tareda yewah yarima ARWAN kyakywar musmushinsa .




Hakan da yaye kwarai da gaske ya harzuqa ran Yarimah Sultan…….


Da sauran maqiyan da tunni ya gudu ya barsu suna ta harquwar issowa kusa dashi,


Aman Ina Naga ba yaye gabahh na baya Sai labari …….


Lokachin da YARIMA MUNIR yazo iyaka Sai ya daga hannun sah sama Yana Mai yin murmushi Aman Mai ciwo domin kowa shi kadai yasan abunda yaki jii a jikinsa..




Tuni sansanin Taro ya harqitsii da sunan YARIMA MUNIR…


Bayan isoowar sah
Sai Yarimah HASHIM yaro ga sarkin Kunfal
Yarima Jalil yabiyo bayansah
Daga Nan Yarimah sultan
Da Yarimah ARWAN


Faruwan wanan lamarin tuni Uwar gijiyar Masarautar HURITU ta fusatta aynun


har tana buge Jakadiyya tana cewa lallai yau Sai nasa an fille miike wuya domin kin yaudari ne, kinci amanata, yau kin munafurchi ne,






Tuni dai ita Kuma gimbiya Jalilah Iyar uwar Yarimah Jalil ta mike tsaye cikin kakkkausar murya Taki cewe wanan dokin tsafe ne bamu yarda da wanan Qasar bah,,


kafun ta karasa mgnanr GIMBIYA SAHURA mahaifiyar JALIL DA JALILAH kinan ta na Mata nuni da ta zauna ta nitsu Aman inah gabadaya tafitta daga cikin hayachinta don muguwar hassada,






Duk abun Nan daki faruwa GIMBIYA HAFSAT Mahaifiyar Yarima munir da Munira da munairat Tana zaune fuskar Nan nata na dauke da qasaitachiyar murmurshi,,




Da alama Anan yarima yaye gado Kyau da Kwarjini da smiling,,




Ganin cewa Dan uwan su yaye nasara Tuni suka runqumi junan su Suna masu godiya ga abun Bautar su Daya basu nasara,,,,


Bayan Mintochi kadan aka fara sanar da duk Wanda yachi Qasar al adun Masarautar HURITU da suzo su amshi kyautar su wasu bayiii Kuma a yau aan i'yantasu wasu kuma yau aka kawo su.


Anan aka Kira YARIMA MUNIR ya amshi Babban kyautar sah ta danyen zinari da bayi 100 tare dah dawakai da sukakai50


Sai dai mucce Muna tayyaka murna yallabai congratulations team yarima munir.







Ka tsallake rijiya da baya baya to wai ya akaye mah ka tsallake wanan tarkon lallai akaiw lauje cikin naɗe,




Wannan page nin naki ne sister hibath ƙaurawa, kin mun hallarchi a rayuwa novel, ngdeee sosai Allah bar ƙauna♥️💙♥️💖💖💖












TUNATARWA
Idan ki ka fada tarkon shaidan to kiye gagggawar gayawa Ubangiji Allah.domin shi zai rufamiki asiri kumaya rabaki da Sharrinsa. Idan har kiga ringa gayawa mutane ko admin I'd my post to tabbbas waau zasu Miki dariya har takai ga bachin Rai . Allah rabamu da sharrin shaidan.














******Next page*********
*******Story by ƙanwar soja*********
2/3/2023


Facebook page, narnah kanwar soja
Wattspt number…08101235739




*****Mijin mage*****
(KULIYYA).
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*





ASALIN LABARIN MASARAUTAR HURITU ..


Achan zamani da suka shuɗe baya,
Anyeewa wanii qasa Mai suna HARIS
Mai ciki da
Arzikin kasa kamar danyen zinare,
Arzikin manja
Arziki Noma
Arzikin kiwo
DA sauran su ….


Babban wanan birnin HARIS nin Shine Birnin HURISU da aka tanadi babban Masarautar HURITU




Dukkan wasu masarautu a Garin HARIS
babban cibiyarta Babban tsatsonta shine MASARAUTAR HURITU.


Wanan babban Masarautar ittace Taki da damar bawa kowacce masarauta iko ko bayi da dukkan abunda ta fada dole abishii
A kasar HARIS akaiw Masarautu har 15


Akaiw Al'adu daban daban jama'a masu Bautar Rana.
Aman Sam wanan Garin HARIS din babo wani malami ko malama Mai fada aji a kan Addinin musulunchi.


Domin kuwa tun zamanin Sarki jatau wani bawan Allah da akaye Yi nasara yaki akansa yabiyo hanya ya bacee masa ya shigo wanan nahiyar HARIS Anan yasamu basu da isasshen addini,




sarki jatau ya dauki wanan bawan Allah Mai suna Muhammad Imam ya maidashi aminin sa har mah ya bashi musulunchi kwana biyu da fauruwar wanan Al amari Muhammad Imam Yabar duniya
(Kullu nafsin za iqatul maut).


Dywah daga makusantan sarki jatau sun karbe musulunchi ciki kuwa harda babban yaron sah wato MODDIBBO da iyan uwan sa.
Aman kash ba abunda suka sani Har zamani dywah ya shuɗe suna cikin jahilchi Da Rashin Sanin ubangiji Allah.






SARKI MODIBBO Ya yarda Akaiw Allah Kuma komai daren dadiwah gaskiya zata bayyana musu.




SARKI Mai Adalchi da tsausaye duk da dai iyan uwam sa basa son sa domin yafi kowa nitsuwa da hallaya nagari musanman mah da kakan sa modibbo ya bashi kyautar DOKI sah na mussanman a zamanin sah..


Sarki MODDIBBO Yana da yara maza biyar Mata biyu akaiw




MU'AZAM( mahaifin yarima Muhammad munir kinan)


Akaiw JATAU ( WAZIRI kinan)


Akaiw FAISAL( Sarkin Garin HUSHIM kinan)



Akaiw BUKAR( SARKI Garin kunfal ubah gah Yarimah Hashim


Sai yara Mata
Akaiw Qimbiya Ruqayyah
Akaiw Qimbiya Aisha





Bayan Rasuwar MODIBBO yaron sah Sarki MU'AZAM ni ya cigaba da Mulki saboda da tausayin sah da sanin darajar Dan Adam da chanchantarsa ya dauki Dan uwansa waziri JATAU amatsayin wazirin sa.







Sarki MU'AZAM Yana da Mata Hudu




SARAUNIYA AMINA Mahaifiyar Yarima ARWAN da Qimbiya SAUDAT


Sarauniya HAFSAT
Mahaifiyar Yarima munir ,Qimbiya Munira, Qimbiya munairat,



SARAUNIYA SAHURA
mahaifiyar YARIMA Jalil,
Qimbiya Jalilah.

SAI SARAUNIYAR SARATU
Uwa ga
Abbah
Haruna
Safiyya
Aman Ittace Amarya domin kananan yara garita.


Aunty Amarya.


Waye yarimah munir?
Yarima munir shine babban yaron sarkin huritu sarki MU'AZAM kinan,,


yaro agun mama hafsat,


munir namiji ne Mai issa da mulki Wanda magana ki bashi wuyan furtawa,


bayason hayaniya ko kadan yarima mutum me Mai yawan murmushi Mai hangen nisa ga basira ga mulki .




Duk abunda zaka Mai na mugunta kamai Anman Kar ka tabo Mai iyan uwansa,,


domin kuwa Allah ya ɗoramai soyayyyar iyan uwansa komai zai iya aikatawa wani idan har akan iyan uwan sa ne …












TUNATARWA
Idan zakiye taimako kiye Don Allah badon watarana a ramawa kura aniyar tabah,




🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










*******Next page*********
**** Story and writing***
*****By********
"""""Ƙanwar soja""""""""


💖💖💖💖💖 💖💖💖💖💖💖💖
♥️. 💖
♥️. 💋
💋. 🔥
🧡🌼 💖. 💝 🌺 ♥️💋




3/3/2023


Gaskiya Ina gdyah da nuna kauna a garini masoyan wanan littafin qaisuwa dubu dubu.


Facebook page
Narnah kanwar soja 🥰
Wattspt number
08101235739
Writing by kanwar soja 🥰
Daga Garin Adamawa State
Wanan shine farkon rubbuta littafi nah.

Prodly with my first novel 💝💝

Wanan shafin Naki ne my Aunty Amina Ina gaisuwa ga mutanin kanawa Kano ta dabu tumbin giwa Koda net kazo Sai musquito sun zubah mahh cizoo 🤣🤣🏃‍♀️🏃‍♀️ I come in peace 🙏🙏🙏☺️☺️









***BACK TO STORY**






Congratulations 2023 election Alhaji bola tinubu for president of Nigeria Sai dai mucce Allah tayaka riqo ya hadamu da alkairanka ya karemu daga sharrin mahassadanka Allah baka Daman cikka Alkawari fatan Alkaire.









MASARAUTAR BIRNIN KANO (NIGERIA)

Masarauta Mai cikki da ɗunbun Tarihi da yawan nasara da Yawan Alkairai,


Masarauta daki da tarrin dukiya, da bayii,




Masarauta Mai illimin Addini,Dana zamani,


Daidai kwarqodo domin Boko Bai yawaita Sosai a kasar ba.


Masarauta Mai aiki da Bajinta,da nagarta,


Masarauta daki da tarrin masoya,


Masarauta dataye bajintah da nasarori na rayuwa.


Masarauta Mai yawan bayi da kuyanqu ga Al'adu Mai cikki da dukiyar ƙasa wannan kinan,,
Masha Allah.




الله‍م يا الله
الرحمن
الرحيم
المالك…………..


Ya Allah naye ta wassali da sunayenka kyawawa ,
tsarkaka 100 ba Daya…


Allah ka karimun diyata aduk inda Taki,


Ya Allah kaine dai Abbun bauta ta,


ka share mun hawaye nah,


ka bayyana gaskiya a wanan Al amarin,


ka gaugauta sakamun ni da yarana ،


ya ALLAH gani gabanka a durkushe Ina zubda hawaye ,
Ina roqon kah da ka yayemun wanan matsalar ka karimun diyata KHADIJATUL KUBRAH aduk inda Taki,




Idan har Kuma Ta Rasu ta Kuma garika ya ALLAH kamata rahamar kah A cikin Ne emar Kah ,
Ya Allah kaine gatana Gatan dukkan baye Allah kabani sa'idah a cikin zuciya tah.


Ameen ya Allah.


Sallamu alaikum………………


Sallamar da Akaye ni yasa ta tasoo daga sujjadar Da tayi,
Idanun ta cike da hawaye,,
Ta shafa adu'ar da hannayen ta biyu masu dauke da jan ƙunshi tareda share hawaye tah.


Cikin tausayi da soyayya na ,suka durƙusa kusa da mahaifiyar su,


JABIR ni Da SABIR suka gaishita tare da Bata hakuri cewa komai Yaye farko zaiye karshe Insha Allah komai zaiye dai dai….


Ya ummah lallai Ubangiji Yana Tare da Mai gaskiya,


duk abunda ya faru damu Allah naje Kuma Yana gani,


Allah yabamu ikon chin wanan Jarabawar QADDARAR


*** AMEEN****




Suka rungumeta kafun su tafe ta daga idanu sama tace ALLAH GANI GARIKA..


Ta Mike tsaye Don chire hijjabi tah




(Ni Kuma Anan na tsaya Don dauko rahotton waccce ce wanan Matar meye matsalar tah )


Sanye Taki cikin fararen Kaya Tass lokachin Dana kallita da kyau Naga farar macce kyakywar Bafulattana Iyar asalin MASARAUTAR YOLA ( land of beauty's )

HAJIYA FADIMATU ZAHRA kinan macce Mai haiba da asali,ilimi,nagarta,tarbiyyya ,


Da duk wani Kyakywan Dabi u da Aki son macce tagari ta kasance dashi.




Domin kuwa HAJIYA FADIMATU ZAHRA tun Tana yarinya Ta haddace Al Qur'ni Mai girma Taye Gasar karatu kasasshe da dama har izuwa MADDINATUL MUNAWARRA Garin Manzon Allah S A W.


Anann Sarkin KANO ya Nimo Auren Tah daga masarauta YOLA zuwa Kano
Itttace matarsa ta Ukku
duk da cewa hajiya Fadimatu tana da masoyin ta Aman saboda biyayyar iyayye ta amince Da auren SARKI ABDULLLAHI


Ta Samu Arzikin yara Ukuu

JABIR
SABIR
KHADIJATUL KUBRAH


SARKI ABDULLLAHI Adalin sarki ne mutum ne Mai Kamala da son talakawansa,kawaichi Da tsoron Allah Adalchi Da tawakkali da QADDARA Mai kyau da Mara kyau…






Allah Yama sa Arzikin yara har 14 dukansu maza ne,


Allah ya jarrabchi Shi da son yara Mata kullum babban burin sa shine ya Haife Diya macce Aman Kash Allah Bai bai yarda ba.


Har Gasar haihuwa akiye a gidansa domin samun Diya maccemusaman mah FULANI DA HJY SUWAIBA


Aman

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment