Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fada ayko ta natsu kamar ta amshi.fadan.


Washegari da safe direban hajiya yazo daukarsu.

me gado tariga hajiya shiga motar,fadi take.

"do Allah hajiya Kibarsu haka kitaho mutafi ni wlh nagaji"

A gurguje hajiya tayi sallama da mutane ta shigo motar,har direba yafara tafiya,megado ta hanfo shuaibu me rake ya kasa rakenshi,dan haka,da sauri ta dakatar da direban tafita da gudu taje gurinshi.

bata yi wata wata ba ta sunkuce sanda biyu ta raken ta arce da gudu zuwa mota tana fadin.

"ka hada lissafi,hya'aibu,in nadawo zan baka duka kudinka"

dariya shuaibu yayi ya daya mata hannu yace.

"Bakome me gado nabar miki Allah bada zaman lfy"


ahaka direba yaja motar suka tafi.
s
una tafe megado ta waigo ta kalli hajiya tana dariya tace.

"kinsan wani abu,billahillazi hyaaibu badan Allah yabarmin rakennanba,kawai dan yaganni acikin wannan azababbiyar motar ne"ta karas zancen sanda ta basgo ragenta da hakori,ruwan raken yazubo kirjinta ko ajikinta.


hajiya ko ganin direbane ya hanata darawa .


se azahar suka isa kaduna,megado gaba ɗaya ta bata motar da bawon rake.


Muje zuwa,


surbajo for life.
[22:15, 15/09/2017] ‪+234 803 698 6494‬: ����������������
*AMANA TA BARMIN*
����������������


Zahra Surbajo.


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*Hauwau Abubakar Imam,maikaciya a nbs station keffi,nagode da ziyara,ina fatan kun koma gida lafiya,jameela Allah ya huta gajiya,surbajo na godiya*


*21-22*


Cikin gidan hajiya taja megado,inda suka samu farouk da yaranshi kwance akan carfet yana yi musu labarin abun dariya.

Da sallama hajiya ta shiga amman banda megado,rakenta kawai takesha hankali a kwance.

Farouk cike da mamaki yake binsu da kallo cande yakasa daurewa yace.

."Hajiya ina kuma kika samo mahaukaciya?bakya tsoron tazo ta dunga dukarmin yara?"

Wata uwar harara megado ta wurga masa,sannan tasamu kusa dashi ta zauna tana basgar rake tace.

"kwantar da hankalinka dan samari,haukan nawa bana duka bane,inde baa higa gona ta ba bana duka"

Cike da kyama yake binta da kallo.

Hajiyace tai murmushi tace.

"haka ake tarbar bakuwa kaikuma farouku,bafa mahaukaciya bace,itace matar da aka daura muku aure ay jiya"

A zabure farouk yamike yace

"what!!!?haba hajiya don Allah in wasa kikemin kidena wlh temperature na har yafara sauya,masu hankalima ya muka kare bare wannan sha ukun"

hajiya in banda dariya ba abunda takeyi tama kasa magana.

megado ce ta amshi zancen da cewa,cikin tsiwa.

"kai billahillazi,semu zura kafar wando daya dakai,taya dan kai dan rainin wayone,da hankalina da komai kawani cemin ha uku,to wlh ni ba ha uku bace sede in kaine ha ukun"ta fadi tana murguda dan karamin bakinta(kamar na asiya toronto��).

A fusace farouk yanufeta da shirin gwabjeta,da sauri hajiya ta taka masa burki da cewa.

"kul farouku wlh kar ka kuskura hannunka ya sauka akanta,dan itace matar dana aura maka,ke kuma shine mijin naki dan birnin,dan haka yanzu base anjima ba katashi ka tattara iyalinka kubarmin gida,fitinarku ta isheni kuje can ku karata"

Ay farouk besan sanda maganar take fitowa ba fadi yake.

"kin kasheni hajiya"

Carab megado tace tana fari.

"kisa har lahira ma kuwa,amman kai kadai ta kahe,danni rayani tayi".

Kara jan kunnan megado hajiya tayi dakyau,gamida fada mata intana so su shirya to ta ja yayanshi ajikinta.

Da laasar farouk ya kwashesu zuwa gidanshi,jiyake kamar ya yankata,itako batama san yanayi ba.

Har suka isa gidan tsaki kawai yakeyi,danshi gani yake an cuce shi.

Suna zuwa a falo ya barsu ya shige dakinshi ya kwanta sabida kanshi dake masa matsanancin tsiwo.

Suko su kausar,kallo suka kunna suka zauna sunayi,yayinda little taje ta dauko musu snacks suka zauna suna ci.

Ay idon megado na dira kai tasa hannu ta kwace na hannun little tafara ci.

little kuka tasaka,yayinda khairat tace cikin tsiwa.

"Allah de ya hana cin wuta balbal"


wata uwar shewa megado tayi sannan tace.

"Ayya yarinya, ay inde wuta balbal ce ni tuni ta jima da cikamin ciki tab!!!"ta karasa zancan sanda ta kwace na hannun khairat dinma tafara ci.

Da gudu suka haura sama gurin ubansu suna kuka,ay itama megado da gudun ta kwasa tabi bayansu,dan ita bata dauka abunsu data kwace bane yasasu kukan.

Suna shiga itama ta shiga tana zare ido.

A rude farouk yake tambayarsu abinda yafaru.

kausar ce tamasa bayani rai abace ya kalli megado yace.

"ammande ke dabbace wlh"

murguda baki tayi sannan tace.

"har akwai dabbobin da suka wuce kai da yayanka,ay duk mutumin dabesan darajar bakonshi ba,to wlh,dabba ne"

Hannu ya daga ze kifa mata mari,da sauri ta cakumo little itama ta daga hannu tace.

"billahillazi kana marina sena kafe yarinyar nan da tafi,kuma inkace karyane mareni kagani"

Jiki asanyaye farouk ya ajiye hannun yana huci.

Wuceshi tayi bangazam bangazam ta haye kan gado tana baza hamma.

"waike jakar inace,da zaki hayewa mutane gado lhalin ba naki bane,"

"megado sunana kuma baa banbancemin gadon dole se nawa ba,dan haka duk wani gado inada ikon hawanhi aduk lokacin danaso ba wanda ya isa ya hana ehe"


Ficewa yayi yabar mata dakin shida yayanshi suka koma falo.

Itako bata damuba,baccinta ta kwanta me daɗi,hankalinta kwance.

A rana daya kacal megado ta hana farouk da yaranshi walawa.


kiran sallar magrib ne yatasheta,dan haka falo ta fito neman gurin yin,alwala,

su kausar ta tambaya,rai abace suka nuna mata,seda tasa suka kunna mata fanfo sannan.

Bayan tayi sallah zama tayi akayi ishai sannan tayi ta tashi gaba ɗaya.

Takwas na darw farouk yashigo gidan,a falo duka yasamesu,megado ta bararraje,sukuma su kausar suna rabe agefe.

Ranshi sosai ya baci zuwa yayi ya kwasosu suma ya zaunar dasu akan kujera.

ko kallo megado be isheta ba haka taba banza ajiyarshi zuwacan de tace.

."kai ni fa yunwa nakeji,tun ina hiru na fahimci bakasan kara ba dan haka yunwa nkeji"

tana rufe baki sega abinci daga gidn hajiya,dan haka akanshi ta huce gajiya,

Koda ta ƙoshi se barka gyatsa take me karfi agabanshi.

jiyake zuciyarshi na tashi hakan tasa ya hakura da abincin.

su kausar suna gam cin abincin suka fara hamma dan haka ɗaki yakaisu kowa yamata wanka sannan yasaka musu kayan bacci ya kwantar dasu agado shima yashiga wankan,yana fitowa yabi sawunsu suka kwanta.

megado nacan falo jin shurun tayi yawane yasa tamike tabi bayansu.

Dukansu sunyi bacci,kuma duk sunyi baje baje akan gadon dan haka batayi kasa a guiwaba tafara saukesu daya bayan daya tana kwantar dasu akan carpect,bayan ta sauke yaranne ta gwada sauke uban amman ta kasa hakan yasa ta hakura ta haye kan gadon abunta tafara baccin itama.


Farouk cikin bacci ya rarumota ya rungume,dan shi azatonshi daya acikin yaranne,haka suka ci gaba da baccinsu hankali kwance.


Asuba ta gari.angon megado


muje zuwa

surbajo for life.
[11:53, 16/09/2017] ‪+234 806 295 7929‬: ����������������
*AMANA TA BARMIN*
����������������

Zahra Surbajo

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*TABITAL FULAKU��*

*ina alfaharin kasancewata acikinku sosai ba kadanba,gidane na zumunci da sanin darajar juna,gaskiya kuncika jinin fulanin usuli,Allah yabarmu tare,ko kadan banson barin gidan,Aisha garkuwa ko na karya doka karki cireni kinji,inasonku dukanku,��*

*23-24*

Da asuba farouk ne yafarka,tsamin dayaji yana bugar hancinshine yasa yamike da sauri,dan azatonshi little ce tayi kashi.

Megado yagani kwance ta bararraje tana zuba munshari,kai ba dan kwali,gashin ya dankare babu alamun kitso,.

Da sauri ya dubi kasa unda ya hangi su little kwance akasa sun du kunkune sabida sanyi,abun gwanin tausayi.

Wani uban duka ya zubawa megado a gadon baya,azabure tamike zaune tana faɗin.

"jar uba~~~~"

A fusace farouk yayi kanta da duka,itako se ihu take,seda yamata likis sannan ya kyaleta ya kwashi yayanshi,.

duk inda kuke zaton bacin ran megado abun ya wuce haka,dan tasha lwashin seta koyawa farouk kiran sunanta da girmamawa.

Sallah tayi sannan ta zauna tana addua ta jima a haka sannan ta mike.

fita tayi falo inda suke suna karyawa.

fuskar,kausar ta seta ta ɗauketa da wani azababben mari,agigice farouk yayo kanta,kan ya karaso ta kafe khairat ma da marin,yana zuwa ya shara mata mari itama ta waiga ta dauke litle da marin.

Gaba daya yaran kuka suke,zuciyar farouk tafasa take,ɗagowa yayi ya dubi megado,dake tsaye ko alamar tsoro babu afuskarta yace.

"ubanme yayana suka miki zaki dakesu?"

"uban me ni na maka zaka dakeni,ko ce maka akayi daga sama na diro,nima yace agurin iyayena ba baiwa ba"ta balla masa harara.

"ki saukemin yara akasa su kwana cikin sanyi,shine kike tunanin bakiyi laifiba?"

shewa tayi sannan ta rike kugu tace.

"ko agarinmu mata da miji daki daya suke kwana,dan ko inna da baba dakinsu daya nawa daban,hi kenan dannice bani da gata seka kwaso wasu kartin yaranka ka bajemin su akan gadon mijina sekuma kace bazan saukesu ba?na sauke din,kayi duk abinda zakayi,billahillazi,yau saukesu nayi gobe na sake ganinsu akan gadon wurgosu zanyi"

"nida gidana kizo kice zaki shimfidamin iko?wlh baki isaba"

"isa ta nawa kuma kai da ban isanba ay bazan yi abinda kake furta ban isa inyin ba,"

Hannu ya daga ze kifa mata mari,da sauri ta goce tace.

"billahillazi,ka kuskura ka mareni,wainnan yaran naka masu kama da mayu,in ka fita na fara kafe su da mari wlh har se kadawo ban denaba"

Sauke hannu yayi yajasu suka fice daga gidan,itako kan abinci ta nufa ta cika cikinta ta haye kan kujera tana bacci.

Farouk na fita gidan hajiya yanufa ya kwashe komai ya fada mata.

"megado tafika gaskiya farouku,taya zaka dunga kwana guri guda da yara irin haka,dole ta saukesu dan ba gurin kwanansu bane"cewar hajiya.

"haba hajiya,taya zaki goyi bayanta,yarinyarnan bata da kunya nifa na mareta amman tabimin yara duka kwanne cikinsu seda ta haska mishi tafi,memakon ni dana mata ta huce a kaina"farouk ya faɗi kamar zeyi kuka.

"bazata iya ramawa akanka bane sabida tasan darajar auranta,kai da bakasan mutuncin aure bane yasa ka iya marinta"

shuru farouk yayi yana zare idanu.
Hajiya taci gaba da cewa.

"farouk se yanzu na gane abinda yake korar maka mata ashe hakkinsu kake tauyewa akan yaranka,to bari kaji in faɗa maka,in zaka natsu ka natsu,wlh auranka da megado mutuwace zata rabashi,kuma megado duk inda kake jo da masifa tafika,wlh matukar baka sauke girman kai ka ja matarka ajiki ba to kai da tashin hankali kun kulla abota,dan wlh bazan kuma tsawatar mata ba ya rage naka"

jikin farouk ne yayi sanyi,cikin sanyin murya yace.

"Hajiya ko nayi niyyar jawota ajiki muddinfa tace zata ci gaba da dukanmin yara wlh bazamu taba shiryawa ba dan nima karfi zan sa namata dukan mutuwa wlh"

"muddin ka janyo megado ajiki na tabbata ta dena dukar maka yara,kuma zakace na fada maka"

"to hajiya mezan mata?"

"ka fini sani"ta bashi amsa.

Ranar wuni sukayi gidan hajiya,se dare suka tafi,a hanya farouk ya tsaya ya siyawa megado snacks da icecream ,ze fara gwadawa ya gani ko ze dace ta daina bugar masa yara.

A falo ya sameta tayi kuka har ta godewa Allah,sabida shine karo na farko da megado tayi rayuwa ita kadai a tsawon wuni guda tunda take.

gefenta yaje ya zaina duk da tsamin da takeyi haka ya daure yace.

"megado kiyi hakuri kinga abunda na tsaya siyo miki shiyasa muka jima bamu dawo ba"ya fadi yana ciro kayan cikin ledar.

Baki bude take kallonshi,a wulakance ta amshi kayan tafara ci ko godiya batayiba.

Tana gamawa ta wuce dakinshi,kallo yabita dashi na takaici.

wanka yayiwa yaranshi,yashiryasu yakaisu dakinsu,yamusu addua,yazauna adakin harseda sukayi bacci ya wuce ɗakinshi.

yana shiga kwance take amman ba bacci takeyiba,se wari dakin yake sabida me gado rabonta da wanka tun ranar jummaa.

tabbas inyace zasu kwana ahaka cikinshi ze kumbure kan gari ya waye,dan haka cikin siyasa yace.

"me gado ke bazakiyi wanka bane?"

tsaki tayi ta sake juyawa,haka farouk yay ta lallabata akan tayi wanka amman tayi kemadagas.

Surarta yayi yana faɗin.

"muddin tare zamu dunga kwana dole kidunga wanka,dan wlh bazaki kasheni da wari ba"

"ihu !!!!,i....huhu jamaa kwarto,nashiga uku ni megado,zeci mutuncina,ataimakeni"abinda megado ke faɗi kenan tana tsillewa.

Yana shiga toilet din ya kulle kofar,dambe sosai suka sha kan yasamu yagama cire mata kayan.

Ashar kala kala bawacce megado bata yiwa farouk ba,shiko ko ajikinshi,daukarta yayi ya zunduma cikin ruwan wankan,sabida datti yana sakata ruwan ya sauya kala,��

Seda yamata sabi uku,gashin kanta se alokacin ya lura ashe akwai kitso akan tsabar tsufane da dattu yasa ya bace,tsefeshi yayi se ihu takw sabida zafi amman bedenaba seda yagama.

seda ya gamsu ya rabata da duk wata dauda sannan ya kyaleta,brush ya dauko,da maclean ya dirje hakoran suma,
itade megado se kare boobs dinta takeyi,da ..... Sabida bataso yakallar mata.

Shi farouk ma mamaki yaji na ganin ta yarinya amman tana da ababen more rayuwa,ga hips sekace an dora mata,aranshi se santi yakeyi.

towel yabata ta daura,yafice ya kyaleta,itako kunya da takaicine ya hanata fitowa tayi zamanta a toilet din se kuka takeyi.

Jinta shuru shuru bata fito bane yasa yamike yaje ya kashe wutar toilet din.

ganin duhu ne yasa ta mike a gigice tafara neman kofar fita,ayko da gudu tafito zuw cikin ɗakin tana ware idanu,tunkan ta gama tunanin abinda yasa hasken daukewa taji anjata zuwa kan gado,

dubanta takai gurin,farouk ne,da sauri ta runtse idanunta,shiko haske ya kashe ya janyota jikinshi ya kwantar da ita.

Su megado ba baka se kunne.

Sannu a hankali bacci yayi gaba da ita,farouk wayarshi yakunna yana haska fuskar megado, kare mata kallo yakeyi,anan ya fahimci ashe kyakkyawace ta sosai,

ahaka bacci ya daukeshi shima.

asuba ta gari angon megado

muje zuwa.����������������
*AMANA TA BARMIN*
����������������


Zahra surbajo


DA BAZARMU WRITERS ASSOCITION.

*Aisha S Bayero,Sawwama,Hassana Danlarabawa,Rahama Ibrahim,wannan shafin nakune,garas nake jina in ina tare daku,Allah yabar kauna��*


*25-26*


Da gari ya waye da gudu megado tafice adakin gurun su kausar tanufa,tafara tashinsu,faɗi take.


"kai kutahi kutahi,in tambayeku"


Miƙewa sukayi kowa na murje ido.

"dama ahe iskancin da ubanku yake muku kenan in yaje muku wanka?,lalle ubanku kasurgumin dan iskane billahillazi"

"mu babanmu ba dan iska bane"cewar kausar.

"inji uban waye ba dn iskba mutumin daya dunga......"maganar ta katse sanda farouk yashigo ɗakin,jin abinda take cewa ne yasa yadaka mata tsawa.

"baki da hankaline,zaki zo kisa yara agaba kina tona sirrinki?"

"kaji munafukin Allah,sirrina kode sirrinka?,me na fada musu? iskncin dakaimin jiya nakeson basu labari,sabida ciwon ya mace na ya mace ne,zan fada musu ne sabida su dunga taka tsantsan dakai ehe"


Gurinta ya karasa ya finciketa suka baro dakin,se masifa take zuba masa.

Dakinshi yakaita,ya zaunar da ita sannan yace.

"Haba megado wannan ba nutuncin kibane,in kikayi laakari,wankafa kawai naimiki,ba wani abu ba,don Allah kiyi hakuri kar kibasu labari kinji"

Wata harara ta watsa mishi sannan tace.

"Wanka ko iskanci,agidan ubanwa kataɓa ganin gardi kamarka yayiwa mace wanka kamata,wlh kai dan iskane,na gidi"

"To naji amman don Allah kiyi hakuri bazan sakeba,nide karki fada musu"

"billahillazi inkaga ban basu labariba biyana kayi.dan iskancin dakamin be dace arufa maka asiri don Allah ba sede idan biya kayi"

Hannu yasa a aljihu ya kirgo dubu biyar ya mika mata,ta kirga ay seta saki shewa tace.

"tunda ka biyani zancen ya mutu dn haka ka kiyaye,danni ba yar iska bace"


Ficewa tayi ta nufi falo,shi kuma yafara hada hadar shirya yaranshi dan yau akwai makaranta.


Seda ya shiryasu tsaf,suka fito,shi kuma yana sanye cikin kakin shi na soja yayi kyau sosai.

Suna fitowa falo megado tamike tana ƙaremishi kallo,zuwacan taja tsaki,tace.

"nifa ince ahe wannan bakar zuciyar taka anan kasamota,to billahillazi ba abinda ya hyfeni da kasancewarka soja,wlh ko igwa ce hularka,in kamin sena rama,danni bana ɗaukar raini danma kani ehe"


abun nata dariya yafara bashi,daurewa yayi yace.

"toni megado mekikaji nace miki,da kike wannan balai da masifar?"

"balai da masifa takenane sede bana wasa da sallah"


dinning suka nufa kowa yaci abinda hajiya ta ayko musu suka fice suka barta ita kadai.


Shabiyu da rabi na rana ya dawo dasu gida,dama shi yake ɗaukosu.

A falo suka zauna yacire musu takalmi da safa,zuwacan sega megado tafito taci ɗamara ta caɓo fiska da kwalli,tazo gurinsu tana dariya tacewa su kusar.

"kuzo muyi gaɗa wlh marmarin yi nake dayake kwana biyu banyiba"

Duk da basusn meye gaɗanba miƙewa sukayi,dakanta ta jerasu,tasa suka fara tafi ta faɗa musu amshin da zasu dungayi.

Seda ta koya musu komai farouk na kallonsu bece komaiba,sannan suka fara da cewa.


"ke shigo rawa me gado shigo rawa,kwalliyeye,"

"shigo rawa bada gudu da wulakanciba kwalliyeye,"

"in da da gudune damun shigesu mun lalace kwalluyeye,"

"zabi saarki wacce kuke tafe rankai rankai.kwalliyeye"

Se megado tafito tsakiya ta zabo little,se sukuma su kausar suka ci gaba da wakar da megadon ta koya musu.

"ta zabi saarta wacce suke tafe ba fasawa kwalliyeye"

"samata kwalli yar malam jikar liman kwalliyeye"

Se megado tayi kamar tasa matan


"samata,gazar yar malm jikar liman,kwalliyeye"

Se megado tayi kamar tasa matan.

"dama furar nan jeki durkusa ki kaiwa mijinki yai godiya yana madalla kwalliyeye"

shima seda ta kwatanta.

"tuka tuwon nan jeki durkusa ki baiwa mijinki yay godiya yana madallah,kwalliyeye"

shima seda ta kwatanta,daganan suka haɗa baki dukansu harda ita suka ci gaba da cewa.

"wanda be amshi ba nai kulikuli da kan babarsa,nai alakoro da kan babarsa,sunan ubansa jakin lele me tafiyar nan sokai sokai wannan da lafiyar buzaye"

Farouk dake gefe jin balain da aka ambatawa wanda be amshi ba besan sanda yabisu gurin fadin.

"Kwalliyeye"da karfi ba.

Ay daga megadon har su kausar dariya suke masa,shiko kunyace takamashi,amman wani gefen kuma farin ciki yaji na ganin yadda su kausar suke jin dadin wasan.

Se yaji megado tasamu kima agurinshi,tunda tasa mishi yara nishaɗi.
[10:09, 17/09/2017] ‪+234 803 591 5355‬: ����������������
*AMANA TA BARMIN*
����������������


Zahra Surbajo


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.


*Happy birthday,yasmeen tafeesu Allah ya karo shekaru masu albarka,Ameen*


*27-28*


Haka rayuwa taci gaba da tafiya,megado tana ci gaba da tsula tsiyarta.


Su kausar yanzu sun saba da ita sosai wasa iri iri koya musu takeyi,dan wani lokacin da kuka suke tafiya makaranta,sabida basa son rabuwa da ita.

Farouk yanzu beda matsalar komai seta megado,dan duk sanda yasake yamata wanka setayi yunnurin sanarwa su kausar,dole se ya biyata sannan zata yi shuru.


Yau su kausar ba makaranta dan haka gidan iyayen maryam yakaisu zasu musu wuni.

Yana dawowa daga kaisu ne yazo yasami megado se kuka takeyi tana kallon tv.

Da sauri ya karasa gurinta yana tambayarta abinda yasa ta kukan.

fyace majina tayi da gefen zaninta sannan tace cikin kuka tana nuna kayan dake jikin rahama sadau a film din hallaci,

"billahillazi nima irin wainnan kayan nakeso,kasiyomin nima nadena daura atamfa,"takarasa batun cikin kuka.

Murmushi yayi sannan yace.

"yanzu su kikeso asiyo miki shine kike kuka?"

kai ta daga masa,tana cigaba da kukan.

"To zo muje na siyo miki,amman se inkin dena yin irin wannan kwalliyar taki"

"nadena"

"to dauko hijab mutafi,amman ki wanke fuskar daganan"


Da gudu tanufi dakin tawanke fuskar sannan ta dauko hijab din,tazo suka fita.

A karon farko kenan tun zuwanta birnin data fara fita,ay ko cikin farouk kamar zeyi ciwo sabida dariyar kauyancin megado.

MANGAL PLAZA.

ya kaita,nan fa ta dunga zabar duk wanda yamata,yayinda shi kuma agefe guda yake zabar mata na bacci da kuma na turaka masu kyau.

Haka suka gama siyayyar suka tsaya mrs bigs suka ci abinci sannan suka nufi gida.

Tun afalo megado tafara cire kayanta tanason ta fara gwadawa.

"muje ɗaki mana seki gwada acan"cewar farouk.

����me gado tayi sannan tace.

"muje ɗaki kode naje ɗaki?,ko yauma iskancin zaka gwadamin?"

Dariya farouk yayi sannan yanemi guri ya zauna ita kuma ta shige ɗakin tafara gwadawa,duk wanda tasa taga yamata kyau sede farouk yajiyo uhun murnarta daga falo.

Shide dariya kawai yakeyi,dan yafahimci tsabar wawta da rashin ilimi ke,damun megado.

Megado wini tayi adaki takasa fitowa sabida kunyar farouk yaganta da kayan.

Gajiya yayi yabita dakin tsaye take gaban mirror sanye da wani mini siket baki,ko guiwa bezoba,fararen cinyoyinta duk awaje,yayinda hips ɗinta yabi gefe da gefe na siket din.

yayinda rigar jikinta ba abinda baa gani dan net ce.

Kafafuwan farouk ne suka kama rawa,sabida tunda yake aure Betaba auran mace me cikar halitta irin megado ba.

itako batasan ya shigoba se juye juye take agaban mirror,tana kallon kanta.

Farouk karasawa yayi ya rungumota ta baya,yana shinshina wuyanta,megado se kokarin kwacewa take amman yaki sakinta.

Shafota yake tundaga marar ta zuwa Saman boobs Dinta cikin salon da takasa motsawa.

juyo da ita yayi ya haɗe bakinsu guri guda yashiga sarrafawa,��su megado ba bak se kunne,dan ji take tana shawagi asararin samaniya.

kan gado yajata yaci gaba da wasa da ita su megado se juyi take ajikinshi shi kuma yana cigaba da wasa da ita.

Farouk seda yagaji dan kanshi ya saketa,sunjima akwance suna maida numfashi zuwacan megado tamike tace.

"Ay a ƴan iska kai ƙarhene billahillazi"

Dariya farouk yayi sannan yace.

"naji ni dan iskane,amman don Allah inna tambayeki zaki bani amsa?"

kai ta daga tana hararsa.

"wannan iskancin da na miki tsakaninki da Allah kinji daɗi ko bakiji ba?"

"jar uba kai daɗinma ay baze faɗuba,billahillazi naji daɗi sosai dan ko naman kaza bekai dadin danaji ba"

Dariya sosai farouk yayi sannan yace.

"to ki san me?"

"aa se ka fada"

"na kuɗine fa,biyana akeyi nayi,kema kawai namiki alakorone dan musaba,amman tunda kince iskancine bazan kuma yimiki ba zanci gaba dayiwa sauran customers ɗina"

Ido megado ta ware snnan tace.

"a saɓon Allahn ne har ake biyanka?"

"waya ce miki sabo ne sanaa ce ta hannu kayi abiyaka kuɗinka,kuma kiji in fada miki har lada Allah ke bayarwa ga wanda ya iya kuma yakeyi"

Shuru megado tayi sannan tace.

"to kode da irin kuɗaɗen ka siti motoci da gidannan?"

"eh mana ay duk dasu nayi"

"gaskiya nima to inaso in koya sabida nima nadunga yiwa wasu suna biyana"

"baki da matsala inde kinaso ni zan koya miki"

megado harda godiya zaa koya mata sanaa.


Tundaga wannan Ranar farouk zeyi wasa son ranshi da jikin megado duk azuwan sanaa yake koya mata,kuma yace inde ta faɗawa su kausar baze kawo mata masu sa hannun jari ba,ayko megado idon naira shuru tayi da bakinta.


Sannu ahankali megado tafara sabawa da wasannin har takai yanzu in be mata ba batajin daɗi.

Kamar kullum,zaune yake yana ayki a laptop ɗinshi megado tashigo ɗakin da kayan baccinta.

kan cinyarshi taje ta haye,ta fara shafashi,tana cire mishi botir din rigar jikinshi,da sauri ya dakatar da ita da cewa.

"gaskiya megado ni nafara gajiya da koya miki abu a kyauta,gaskiya nagaji bazan iyaba"

marairaicewa tayi tana kara shigewa jikinshi tace.

"Haba meyi don Allah,dan Allah kaci gaba da koyar dani,"

"sede in zaki dunga biya ehe,dan nima in na miki wanka ag biya nake"

"nide gaskiya banida kuɗi,sede in ka amince inkamin wankan seka cire kuɗinka aciki ka bani sauran canjin"

dariya farouk yakeson yi amman se ya danne yace.

"to ayni farashina yafi karfin kuɗin wankanki,sede inkin amince duk sanda naso nima zakimin wankan?"

ido ta ware tana kallonshi,zuwacan tace.

"nufinka har tsarkin da kakemin kaima sena maka?"

"kwarai da gaske ma kuwa,to ay shi tsarkin shine farillan wankan,kinga in ba zaki iyaba shikenan mubar maganar"

da sauri tace.

"zan iya"

Daga haka yabiye mata suka ci gaba da wasanni da junansu,cike da nishaɗi.


muje zuwa

surbajo for life.
[22:21, 17/09/2017] ‪+234 903 721 6445‬: ����������������
*AMANA TA BARMIN*
����������������


Zahra Surbajo


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*Minash,Aisha me littafi,maman gimbiya,mum sadeeq,ku daɗe ku jima kui karko,ina sonku ina jin daɗin kasancewa daku,Allah ya kara mana fahimtar juna*

*29-30*


Sun jiyar da junansu daɗi sosai,sannan farouk ya bukaci mgado data yimasa wanka.

����take warewa,bakinta gaba ɗaya ya mutu,haka yajata zuwa toilet din.

Tunda suka shiga me gado ta runtse idonta,da karfi,har farouk yagama mata wanka bata budeba.

Sabida shine karo na farko da farouk yafara bayyana mata tsiraicinshi.

Wanketa tas yayi sannan shima yashiga cikin berb ɗin yayi wani sokaikai,yana jira megado tamasa wanka.

Tawul ta laluba ta ɗaura,sannan tafara laluben inda soso da sabulu yake.

Ido arufe take masa wankan,tafi minti talatin tana dirje daga kanshi zuwa cikinshi,farouk gajiya yayi yace.

"ke haka kikaga ni namiki,?wlh in baki wankeno tas ba najanye kasuwancin"

megado jikinta rawa yake kamar mazari,seta tara soson guri daya,yazamana hannunta be taba jikinshi,ahaka ta wankeshin batare data taba jikinshi ba,haka tagama se ajiyar zuciya take sede me tana jiye soson farouk,ya tsuguna yace saura tsarki������

har kwarewa megado tayi,haka ta debi ruwa ido arufe tafara laluben inda zata yiwa tsarkin��ay hannunta na tabawa,ta saki wata gigitacciyar kara,ta yarda abun da ta debo ruwan ta juya ta fice a 360 faɗi take.

"Wayyo na shiga uku na lalace,wayyo Allah na na bani ni megado,me na taba?"

haka taita burari tana zagaye kujerun falon tarasa inda zata bi.

farouk cikinshi kamar ze ciwo dan dariya haka yakarasa wankanshi ya fito,ya shirya,yana jiyo ihun megado afalo,se maimaita,"na bani ni megado me na tabo" takeyi fita yayi zuwa falon.

Me gado na ganinshi ta ranta ana kare,tayi kitchen,se safa da marwa takeyi.

Binta yayi yana dariya,yana shiga ta tsuguna agabanshi tana yarfe hannun data fara yin tsarkin dashi,tana faɗin.

"nide na hakura da wannan sanaar ba rabona acikinta,danni wlh bazan iya wanke wannan abun me kamar,auduga ba,nide don Allah ka fita kabarni wlh nadena sanaar"

Dariya yayi sannan yace.

"kaji banza to waya cemiki kai tsaye ake taɓa abun,ay sekin hura min iska akunne kin ɗan shashshafemin jiki,na ƴan mintuna sannan,seki fara tsarkin,amman ba kamar yadda kikayi yauba,kuma kasuwanci yarjejeniya mukayi tun farko da kinsan bazaki iyaba dakin faɗa kan afara,tunda ko kika bari aka fara wlh bazamu bariba,gwanda ma ki natsu,dan na kusa kara miki farashi"

"wlh bazanyiba,inde sena maka tsarki ne wlh sede kayi duk abinda kaga dama aman wlh bazan iyaba"ta karasa maganar tana kuka.

Tausayin su kausar ne yakamata,dan ta ɗauka suma tsarkin yake sasu.

Duk yadda farouk yaso megado tadawo suci gaba da harkallarsu amman megado fafur taki amincewa.


Tsoronshi yanzu takeji sosai,dan su khairat na fita,zata gudu ɗaki ta kull kofa,abun na damunshi,gashi yanzu wata muguwar shaawace ke damunshi,duk yadda zega megado abu yaci tura.

yau da daddare yana kwance misalin shabiyu na dare aka fara ruwa,ba jimawa aka ɗauke wuta,dayake yasan megadi ze tada gen da suri yaciro wayarshi yakira megadi yace inya kunn to su kar ya canja musu zuwa gen ɗin.

Megado na kwance dayake cikin haske take kwana,se ganin duhu tayi,ayko a gigice ta mike tayo waje,ta

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment