Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

filla filla me nace maka"

"ayko yanzu kika bari na kamaki Allah ba filla filla zanmiki ba,sala sala zanmiki kuma,tunda bakyajin magana"

Haka sukai ta zagaye har farouk ya kamota,suka faɗa kan carpet suna dariya.

*********

Rayuwar hutun da megado tazo tayi mata daɗi ba kaɗan ba,soyayya kullum farouk cikin nuna mata yake,itama tana iyakar kokarinta.

Haka megado ta koma makaranta taci gaba da karatun ta,

Duk sanda megado taso zuwa garinsu,mahaifinta se yace kar asake abarta tazo,abari se ta daɗa hankali,shi anashi bangaren wato abarta se ta haihu.

megado tasha kuka akan tanason zuwa ganin iyayenta amman fafur babanta yaki yarda,sede taji muryoyinsu ta waya.


Haka ta hakura tamaida hankalinta kan karatunta,kawayenta sundage da koyamata abubuwa kala kala na siyan zuciyar oga,Hameeda,kullum seta koyamata naui naui na girke girke.


in ta dawo hutu,kullum tana kitchen,tana kokarin girkawa,kamin wani lokaci girki gurin megado sede ta koyar bade akoya mata ba.


Farouk har beso ta koma hutu sabida beson yadena cin abincinta.

Su kausar duk sunyi wayo sosai da sosai,so tari yanzu sunfima son zama gidan hajiya,akan gurin baban nasu,sabida ba koyaushe Auntyn su take nanba.


*************


Kwanci tashi asarar me rai,yau su megado suke kammala,jarabawarsu ta karshe a makarantar.



Haka suka rabu kowa na kukan rabuwa da dan uwansa.

Farouk ji yake kamar ansashi a aljannah,sabida dawowar megado,tayi daidai,da yimasa transfer da akayi,daga kaduna zuwa meduguri.


Sanda farouk ya shaidawa megado,zasu koma meduguri,tsalle tayi ta dire akan ita bazata inda zaa kashe taba,

Juyin duniya,megado taki amincewa,seda farouk yadangana da hajiya,dakyar Hajiya,ta rarrashi megado ta amince zata bishi.


Satin megado biyu da dawowa,suka ɗaga zuwa meduguri,yayinda su kausar aka barsu hannun Hajiya,sabida suna kan jarabawa a makaranta,da zaran sun gama zaa kai musu su.da kyar suka rabu se kuka sukeyi.

megado ajirgi,ido kawai take warewa,har suka isa.

Masaukin da aka basu me kyau sosai.

Suna shiga wanka suka fara yi sannan sukayi sallah aka kawo musu abinci.

Suna ci farouk na tsokanar megado game da idon data dunga zarewa acikin jirgi.


Itako se shagwaba take masa,da kukan karya

Har suka gama bedena tsokanar ta ba.

Suna gamawa,farouk yahau rarrashinta dakyar tayi shuru.


Barinta yayi a gida,sannan yafice,zuwa gurin da aka turoshi domin yayi clearing komai.

Megado kamin ya dawo ta tsantsara kwalliya da wasu shegun kaya fan dubunki tsirara,ta yi kyau iya kyau,tana jiran farouk yadawo.


shima anashi bangaren ya kosa yadawodin dan beson yin nisa da megadon shi.

Yadan jima kamin yadawo,yana sallama abakin kofar falon megado taje ta rungumeshi da gudu tana murnar dawowarshi.

Shiko kayan jikintane suka birkitashi,ba karamin kyau taimasa ba.

Dakanta ta taimaka mishi yayi wanka ya kimtsa,sannan suka zauna,darab megado ta haye cinyarshi,yafara bata labarin yadda akayi daya fita.




muje zuwa




Surbajo for life.
[9:30PM, 9/22/2017] ‪+234 813 272 6929‬: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*AMANA TA BARMIN*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


Zahra Surbajo


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*Masoya,ga sabon littafina nan mesuna nanah Aseeyah,true life story ne kubishi ze kayatar daku da yardar Allah,yazo da sabon salo na dabam,ba kamar sauran littattafaina ba,shina musamman ne,,nagode*


*43-44*


A ɗan wannan tsakankaninne megado tafara rashin lafiya.

Yau amai gobe ciwon kai,jibi zazzaɓi gata,ciwon mara,abubuwa de kala kala.

Haka tasa farouk yimata general checking,take yahango gudan jininsa dake makale a marar ta,

Murna da farincikin da farouk yayi baya misaltuwa,ita ko megado kuka tasa mishi wai ita kunyar cikin takeji.

Shiko ko ajikinsa murnarshi kawai yakeyi,dan har hajiya seda ya faɗawa,itama murna ta dungi yi tanajin daɗi.


Yau zaune suke farouk na matsa mata ƙafa,yayinda gefenta plate gudane na soyayyiyar fara,taji mai da yaji,se ci takeyi.

Farouk sam beson farar datakeci to amman ya ya iya da balain megado dan kwanaki daya hanata ci kwana tayi tana masa ihu,shiyasa dakanshi yake siyo mata inde yanaso azauna lafiya.

"Hubby na wai don Allah ita haihuwar yatakene intazo?"cewar megado tana afa farar

murmushi yayi sannan yace.

"Baby ay nima kece zaki bani labarin yadda haihuwar take"

gyara zama tayi tana watso mishi kallon tuhuma tace.

"bangane ni zan baka labariba,naga kai likitane koko so kake kacemin bakasaniba?"

"To kibari in ranar tazo zan faɗa miki yadda take,kinsan se tazo tukuna ake faɗi, Allah de ya saukeki lafiya"

Murmushi tayi sannan tace.

"To Ameen,amman fa don Allah dazaran kaji haihuwar tazo kasanar dani"

"karki samu damuwa da zaran na jita zan faɗa miki"cewar farouk yana dariya.

Haka yaci gaba da kulawa da megado,ba abinda baya mata,har cikinta ya tsufa,kullum dakyar take bacci sabida ciwon baya.

Farouk duk tausayinta yakeji,kullum seta sashi agaba tana masa kuka tana fadin

"wai kai har yanzu bakaji zuwan haihuwar bane?,wlh nifa na gaji da wannan wahalar"

Bayanta yake shafawa,se yace mata.

"Bata zo bane Baby da zaran tazo zan sanar dake"


haka suke kullum farouk duk beda kwanciyar hankali,burinshi yaga megado ta haihu lafiya.

*********

Tunda yamma megado takejin mararta na ciwo amman tana cigaba da daurewa,

Cikin dare suna kwance abun yafara tsamari,miƙewa tayi zaune tana kuka,se gumi takeyi.

Farouk bemasan tanayiba,wani naushi takai masa ya farka agigice.

"wai har yanzu haihur bata zobane?"cewar megado tana kuka.

Kallo ɗaya farouk yamata yafahimci labor takeyi,dan haka mikewa yayi yafita yadawo dauke da akwatin kayan aykinshi,sannan yace mata.

"ki kara hakuri de har yanzu bata zoba"

Shuru tayi tana cije baki.

Zuwacan zaman ya gagara ta sakko kasa,ay kamar jira se ciwon ya yawaita ayko ihu take tana kuka tana faɗin.

"wayyo Allah na wlh gatanan tazo gatanan tazo,kataimakeni zan mutu"

Farouk tausayintane yakamashi,nan yashiga bata taimakon duk da ze iya,Allah ya sauketa lafiya,

Inda ta haifi ɗanta me kama da babanshi sak,murnar da farouk yayi da samun wannan ɗa bata misaltuwa.

Megado ko iyayen raki,dama ya lafiyar giwa bare tayi hauka,koda ta haihun bata dena kuka ba,haka sukai tayi ita da jaririn.



Farouk da kanshi ya tsabtacesu ya gyara gurin,batare dayayi kamar komaiba.


Shima wanka yayi sannan,yazo yakawowa megado tea,wacce ke kwance tana kallon sakamakon dagargazar da aka mata.

Fuskarta ɗauke da matsanancin farinciki,gaskiya tanason yaron sosai.

"mejego sannu da sauka fa"cewar farouk yana dariya,itama dariyar tayi tace tana mikewa zaune.

"wlh baka da kirki,ashe haka haihuwar take kabarni cikin duhu,ayni zatona kai zaka jita seka fadamin nikuma sena shirya,ashe nice zan fada maka"takarasa maganar tana dariya.

Shima dariyar yayi,sannan yace yana rungumota jikinshi.

"to ba gashi da kikaji tazo ɗinba kin sanar dani da kanki"

Hakade yayta tsokanarta.

Ɗaukar yaron yayi yamasa huɗuba da sunan mahaifinshi,sosai yakeson yaron kamar ranshi.

Washe gari dasu kausar suka ga yaron daru akaitayi akan wanda zefara ɗauka,suma suna sonshi sosai.

Sanda farouk yasanar da hajiya tayi miji har kuka tayi dan farinciki.

Kwana uku da haihuwar megado suka ɗaga daga meduguri zuwa kaduna inda acanne zaayi hidimar bikin suna.


Kowa murna yake da haihuwar yaron.

Ranar suna sosai akai bidiri,kudi kamar baa buhariyya,haka akaita kashesu.

mejego tayi kyau har ta gaji,ɗarouk baya nisa da ita,dan wani kyau data kara,be iya ɗauke idonshi akanta.

Bayan an gama hidimar suna yakoma,shida su kausar,sabida makarantarsu,kuma yanzu har girki duk sun iya,dan shekarun su kausar,goma shabiyar,little kuma sha ɗaya,

aka bar megado ita da yaronta Arfat, gurin hajiya tana kulawa da ita kamin tayi Arbain.


muje zuwa.


Surbajo for life.
[9:31PM, 9/22/2017] ‪+234 813 272 6929‬: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*AMANA TA BARMIN*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


Zahra Surbajo


DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION


*MAMAN EMAN HAUSA NOVELS GROUP NAJI SAKONKI😂😂😂SURBAJO TA BAKI WANNAN SHAFIN GABA ƊAYANSHI,NAKINE,ALLAH YA TAIMAKEKI ADUK INDA KIKE,#KIDENA JIN TSORO🤣🤣🤣🤣😜*

*Last page*

*45-46*



Farouk sosai yake kewar megado,dan ko bacci baya yi me daɗi.

Megado kuwa,gyara takesha gurin Hajiya bana wasaba,tayi kyau haka shima Arfat yayi wayo abunshi gwanin shaawa.


Ana i gobe megado zatayi arbain farouk dasu kausar suka zo tafiya da ita.

Amman hajiya cewa tayi yakaita kauyensu tukuna taga gida daganan in suka dawo sa tafi.

Ayko haka akayi,farouk da megado kasuwa suka shiga tayo tsaraba meyawan gaske,sannan washe gari suka kama hanyar kura.


Sanda suka isa gidan su megado,sosai iyayenta ke mamakinta,dan akaro na farko kenan arayuwar megado data fara dukawa har kasa tagaida su.


kuka tasa musu tana rokonsu su yafe mata,laifukan data musu.

Rungumeta sukayi suna samata albarka,sosai sukaji daɗin ganinta ahaka.

danta ma se nan nan sukeyi dashi,shima suna kaunarshi.

kan kace me gaba ɗaya gari ya ɗauka megado tazo daga birni.


ayko tam gidan yacika,da mutane,mahaifiyar megado se rabon tsarabar da megado takawo takeyi.

Ba wanda beyi mamakinta ba kowa inyazo aka bashi tsaraba se yace,yayafewa megado duk abinda taimasa.

Megado har gurin megari taje nanma tamishi abin arziki.


Satinsu biyu agarin,suka dawo kaduna tare da mahaifiyar megado,akaro na farko kenan da zataje ganin matsugunin megado.

Kwanansu biyu akaduna suka ɗaga zuwa meduguri,harda mahaifiyar megado,murna gurin megado baa magana.


Da Rana suka isa medugurin

hidimar gyaran gida sukayi,sannan megado tayi musu abinci lafiyayye me rai da motsi.


Kowa se santin girkin akeyi.

Tun bayan ishai su kausar sukayi bacci,yayinda Arfat ke tare da babanshi shima yayi baccin.

megado kuma na tare da innarta suna hira har karfe goma na dare,ayko korata innar tayi haka megado tafice badan ranta yasoba.

Tana shiga ɗakin farouk tasameshi yana shirin shiga wanka.

Binta yayi da ido harta karaso jikinshi,ya haɗe hannayensa ya rungumeta yana shinshina,wuyanta yace.

"Baby baki da tausayi,shine kikayi zamanki gurin innah ko?"

Murmushi tayi ta ƙara shigewa jikinshi tace.

"am sorry"

Be cemata komaiba yafara cire mata kayan jikinta,yana yamutsata,megado wani daɗi takeji wanda bata taɓa jin irinshi ba.


Wanka suka shiga dakyar sukayo wankan suka fito dama tundaga toilet ɗin bakinsu amanne yake da juna suna tsotsar junansu,

Dan haka suna fitowa kan gado suka yada zango,nanfa farouk ya shiga murza boobs din megado,yayinda yasa harshe yana wasa da boobs din.

Hannu yamika ƙasanta ya shiga fingering nata,tuni megado tagama jiƙewa,se juye juye takeyi.


Shima amatse yake da ita sosai,ko wasan dayake mata yana yine dan manzonmu ya hana miji yafaɗawa mace kamar akuya batare daya tura mata ɗan sako ba,

Seɗa yaga daga shi har ita sunkai linta,sannan,yafara yimata signing.

megado kuka farouk kuka,sabida daɗin da suke ji,sosai suka raya daren cike da so da kaunar juna.


Washegari da Asuba,dakanshi yamusu wanka,sukazo sukayi sallah.

Farouk ƙara jawo megado yayi,batayi auneba segani tayi yayi kan gado da ita,ta ɗauka bacci zasuyi,tunda jiya sun kwana tsayuwar dare,kawai segani tayi ba hakaba.

to itama dama tana so dan haka sakw komawa ruwa sukayi.

se bakwai na safe suka hakura da juna suka shiga wanka.

Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya cikin so da kaunar juna.

farouk yasamu karin girma gurin ayki,yanzu andawo dashi Abuja da Ayki as major.

Sunje aykin hajji shida iyalinshi yafi akirga.

kullum soyayyar megado sabuwace azuciyarshi.

megado taci gaba da karatunta cikin kwanciyae hankali.ga motoci har guda biyu da farouk yasiya mata sabida zirga zirga.

Iyayenta ma yanzu sun dawo kaduna da zama karkashin kulawar farouk,abun seson barka.


Rayuwarsu abar fata da shaawace agurin kowa.


*ALHAMDULILLAHI*

ANAN LITTAFIN AMANA TA BARMIN YAKAWO KARSHE.

LADAN DAKE CIKI ALLAH YABANI,KUSKUREN DANAYI ALLAH YA GAFARTAMIN.

ALLAH KUMA YASA SAƘON DAKE CIKI YA ISA INDA YADACE YAJE.

*TSOKACI👇*

littafin yana nuni ne da cewa,dan anbaka amana,hakan ba yana nufin zaka tauye hakkin wani bane domin kulawa da amanar.

Sake saken matan da farouk yadunga yi akan yaranshi sam bedace ba,dan ba haka yadace wanda aka ba amana yakasanceba.

matanshi sunada lefi,amman laifinsa yafi nasu,sabida,bedace ace bashi da lokacin matanshi ba.dan kawai anbashi amana.

Megado,ta shigo rayuwar farouk ne a maysayin sakayya gameda sakin daya dunga yiwa matansa duk da cewa suma suna da laifi.

Duk wanda beyi sharar masallaci ba zeyi ta kasuwa kamar yadda mukaga farouk yayi hakurin jure zama da megado.

A karshe biyayyar iyaye da farouk yayi ya zauna da megado tamasa rana,tunda daga karshe yaga amfanun hakan.

Maza halinkune wannan,matukar mace ba ita tahaifar muku yara ba to koya ta hukuntasu ɗauka kukeyi zalintarsu tayi,koda kuwa tayi hakanne dan gyaran tarbiyarsu.

mata halinmune wannan,cutar da ɗan da bamu muka haifa ba,to kusani,da na kowane,dan baasan maci tuwoba se miya ta kare.

inkin cutar da ɗan wani baki da tabbacin zaki rayu da naki ɗan,kinga abinda kika yiwa na wata kema shi zaamiki.


Dukanmu muji tsoron Allah don girman Allah


zama comedian agurin mijinki abune dake saka soyayya azuciyar mijinki me tsayawa arai,koya yatuno wani abun dariyar dakika masa ze dara kinga riba biyu,ga soyayyar miji gata Allah dan duk macen dake sanya mijinta nishaɗi,Allah nasonta.


bari na barku haka.


Semun hadu cikin sabon littafina me,suna

*NANAH ASEEYAH*


Nabarku cikin yarda da amincin ubangiji.


surbajo for life.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment