Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana
cewa ki Bari ayi maki zazzab'in zai sauka. Ganin Gwaggo
ta taso tace bara a rik'a ta yasa ta zabura da k'arfi, don
tasan muguntar da zata yi Mata sai tafi allurar zafi. In har
bata manta ba akwai lokacin da tayi wani zazzab'i akazo
za ayima ta allura Gwaggo tazo rik'e ta, amma tana ta
mintsi ninta da wani Abu tamkar allura, Wanda ita kanta
bata gane miye ba. Ganin ta mik'e ne tace azo amata
yasa Gwaggo ta bita da murmushin mugunta. Nan
hamisu ya yimata allurar ya bada magani, bayan ya
gama ne Malam yace ta ara mashi kud'i zai sallami
hamisu in ya fita kasuwa ya dawo zai bata. Ba kudin ne
bata son ba dawa ba saidai ganin su sababbi dal take
dubin yada zata rabuwa dasu, don a tunanin ta in har
zata yi wani waken zata je gidan mero Mai adashe ne
tabata rancen kud'i in tayi an saida ta bata kud'in, (_lolx_
Gwaggo anga sababbin kud'i.) Nan dai ta fitar bada son
ranta ba taba Malam suka fita. Bayan ya sallami Hamisu
ya dawo ya ebi ruwa ya shiga d'akin yace y'ar Baba tashi
kisha magani. Nan Gwaggo ta karb'i magani tana
b'allawa tana ba Malam shiko yaba BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, da hakan har
Tasha maganin. Malam yace in akwai ragowar waken ki
sakama y'ar Baba ko zata ci, kamar zata ce babu bansan
me ta tuna dashi ba zumbur ta mik'e ta ebo Mata ta
kawo. Nan Malam ya matsa BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng sannan ta ci waken
duk da tana jin yunwa sosai, saidai tsoron Gwaggo ya
hana taci sosai. Ai wallahi don ina tsoron in hana ta
waken nan ne malam ya karb'e ragowar kud'in yace zai
je ya siyo Mata abinci, shiyasa na saka Mata waken,
zancen da Gwaggo keyi a zuciyar ta kenan. Tace amma
ba komai shegiyar zata tashi ne wallahi duk Zan fanshe
kayana ajikin ta, zatayi bayani ne. © *SDY* *JEGAL*
[10/28, 1:25 PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng*40-45🍒
Yau kwana biyu ne kenan Murtala bai sa BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng a idon
shi ba, sai mamaki yake yi me ya hana mata fitowa. Yau
dai ya yanke shawarar cewa zai je k'ofar gidan su yaduba
meke faruwa. Yana isowa k'ofar gidan su lantana zata
shiga gidan. Nan ya tsaya suka gaisa, yace Ina mutuniyar
kwana biyu ban ganta ba? Nan ta gayamai meke faruwa,
ta d'ora da cewa zazzab'i ne ke damun ta shiyasa, amma
raunin da sauk'i. Yace in tana iya fitowa kiyi min magana
da ita Zan duba ta. Suna maganar ne saiga Malam ya fito
daga gidan, nan Murtala ya durk'usa har k'asa ya gaida
shi, itama lantana ta gaida shi. Lantana tace Baba yazo
duba jikin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ne. Malam yace to Ku shiga daga ciki
mana, Kai da gidan ku Murtala, Ina maigari da jiki?
kwana biyu ban samu lek'awa ba sanadiyyar ciwon y'ar
Baba. Yace yaji sauk'i sosai har ma yana fitowa yanzu.
Malam yace to kushiga daga ciki ni Zan d'an fita ne, in ka
koma Ina gaida maigari, inshaAlla Zan lek'o zuwa gobe.
Lantana tayi mashi jagora suka shiga gidan, nan Gwaggo
ta tsare su da masifar me suka zo yi gidan ta? Inda sabo
lantana ta saba da masifar Gwaggo don da wuya ta shigo
gidan basu saida hali ba. Lantana tace munzo duba jikin
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ne, tace to taji sauk'i sai asamu damar juyawa
gayyar tsiya wai arna a idi. Lantana ta doshi hanyar
d'akin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, tayi banza da Gwaggo nan ta taradda ita
dunk'ule amma jikin da sauk'i tace kid'an taso Murtala
ne yazo duba jikin ki. Hakan ta tashi jiki ba k'wari ta fito,
nan suka gaisa da Murtala yana tausaya Mata, har cikin
ranshi yake jin bak'in cikin halin da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng take ciki.
Hakan ya fita ya bar gidan Gwaggo na binshi da
muguwar harara, lantana ta zauna suka yi hira da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng
Gwaggo na binsu da zagi da muguwar harara. Tana
shakkar dukan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng gaban lantana saboda akwai ranar
da ta dake ta lantana tace sai ta gayama Malam, dak'yar
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta shawo kanta ta bar maganar. Saboda tasan
cewa in har lantana ta gayama Baba zata sauke haushin
saman kanta tunda dama bata dukan ta gaban shi. 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Bayan sun je ya yimata sayayya ne suna kan hanyar
dawowa tace "tace Kimba yaushe za ayi maganar auren
mu? Yace Latee ban manta da maganar muba, amma fa
Ina da sharad'i guda in har kin kiyaye to Ina Mai tabbatar
miki auren mu ba zai wuce wata d'aya ba. Nan ta bishi
da kallon murna had'e da tambayar miye sharad'in? Ya
bata amsa da cewa matsala ta d'aya ce dake, saka
matsattsin kaya a gaban kowa kuma ki fita dasu ba tare
da kin damu ba. Wannan ba tarbiya bace kuma ba
wayewa bace, in har kika gyra Ina Mai tabbatar miki
auren mu na kusa. Tace in dan wannan ne kar ka damu,
kasan cewa Ina yima son da duk abinda kace in daina
Zan daina. Amma fa nima inada nawa sharad'in. Nan ya
bita da kallo had'e da murmushi a fuskar shi, yace
Lateefa rigima, Ina sauraren naki sharad'in. Tace Kimba
bani ba kishiya a gidan ka, saboda wallahi nak'i jinin
kishiya a rayuwata, bazan iya shearing d'in ka da wata
ba, ranar da duk ka yimin kishiya Zan iya kashe Kai na.
Nan ya bita da kallon mamaki, "yace nima a matsayi na
na doctor bani da tsarin yin Mata sama da d'aya, sai dai
wani iko na ubangiji, saidai in kanada niyya ta bashi
amsa. Hakan suka doshi hanyar gida kowa da abinda
yake tunani a zuciyar shi. Suna shiga Mum ta tari Latee
tace kun dawo? Ta bata amsa da eh, Mum tace ta shiga
ciki ta gwada kayan. Hakan tayi ta gwada kayan tana
fitowa Mum na yaba kayan, tace kinga kayan duka sun
maki kyau tamkar don ki akayi su. Shureim ya karb'e da
cewa sai ta fitar da wa'ancan ayi sadaka, nan ta bishi da
harar wasa ta shige d'akin. Shureim duk jikin sa yayi
sanyi da maganganun Lateefa, dama haka kishi yake ga
Mata, gaskiya abin yayi yawa. Maganar Mum ta dawo
dashi hayyacin shi, tace zaka samu zuwa kaiwa Maigari
sak'o ko in aiki direba? Yace Zan duba in inada time, nan
shima ya wuce part d'in shi. (Dank'ari mak'ari, Lateefa
muje zuwa, _lolx_🙊) © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:25
PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 45-50🍒 Bayan ya
shigo garin ne direct yaje shagon Hamisu suka gaisa, nan
yake tambayar shi gidan su yarinyar da ya kad'e da
mota. Hamisu yace oh BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, jiya ma sai da naje aka yi
Mata allura. Shureim yace inaso ne ka gayamin gidansu
zanje in duba jikin Nata. Nan hamisu ya yimai misali har
ya gane, saboda dama garin ba bak'on shi bane. Ya kawo
gidan kenan malam zai shiga, nan ya durk'usa har k'asa
ya gaida shi, yace dama Baba nazo ganin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ne
saboda ni ne tsautsayi ya fad'a na kad'e ta da mota.
Malam yace Allah sarki, sannu yaro zo mu shiga daga
ciki. Suna shiga Gwaggo anga bak'o daga birni jiki ya
Fara rawa, nan aka d'auko shimfid'a sabuwa aka
shimfid'a. Sannu da zuwa malam, ina muka had'u da
bak'in birni,? sai washe baki take yi. Yace shine Wanda ya
kad'e y'ar Baba yazo duba jikin ta ne, take annurin
fuskar ta ya kau. Ko me ta tuna sai kuma ta Saki fara'a
tace bara akira ta. Nan ta shiga d'aki ta sassauta murya
tace yanzu don kina makirar yarinya saida kika gayama
Wanda ya kad'e ki gidan Ku, saboda azo aduba ki abaki
sababbin kud'i, shegiya Mai mugun hali. In ma an rasa
mashinshi ni ne za a lab'a ga wannan kinsan dai ba
abinda d'an birni zaiyi da kucaka irin ki. Jin malam yace
ko bacci take yi ne yasa tace tashi muje kin sako min ido
haka tamkar shege a rabon gado. Har k'asa ta durk'usa
ta gaida d'an birni, ya amsa had'e da tambayar ya jikin
nata? Tace taji sauk'i sosai. Ya cewa malam zai k'arasa
cikin gari dama yazo gidan maigari ne. Malam yace ko
Kaine d'an gidan sulemanu na birni? Yace eh nine Baba,
yace Allah sarki ya Baban naka kwana da yawa bamu
had'u ba? Ya bashi amsa da yana nan k'alau zai ma shigo
gobe inshaAllah. Malam yace to madallah, in ka koma
kagaya Mai malam salisu na gaida shi. Yace Zan gayamai,
nan ya fitar da kud'i ya aje gaban malam ya tashi. Malam
yace Kai ko yaro har da wata wahala, nan ma Gwaggo ta
saka baki tana cewa an gode yaro Allah yayi albrka, Allah
ya maida ka gida lafiya. Malam ya raka shi har waje yana
k'ara godiya. 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻 Sun had'u shi da Murtala sai Sheri suke
wa maigari. Murtala yace ka ganshi nan yak'i tafiya
yabamu wuri haka nan. Shureim ya karb'e da cewa k'ila
ya zata kujerar maigari muke so ya bar muna gado, ni ko
ban komai da ita kujera ta ta doctor ta ishe ni, sai in Kai
zai bama. Murtala ya karb'e da cewa ni ma ban komi da
ita. To ja'irai babu Mai gadon kujerar daga cikin Ku, kun
zo kun saka shi gaba da jarabar surutun ku, cewar Baban
Murtala. Nan suka gaida Baban suna dariya. Yace yaushe
Baban naka zai shigo? Shureim yace gobe zai zo, nima
Mum ta matsamin sai nazo na kawo ma maigari dambun
nama tare da ferfesu. Baban yace ai gaskiya hajiya safiya
akwai k'ok'ari, Allah dai ya saka mata da alkhairi ya nuna
Mata naku matan sun yi Mata. Nan suka amsa da Ameen.
Shureim yaja Murtala suka fita waje, nan yake bashi
labarin yarinyar da ya kad'e. Murtala yace ayyah BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng
kenan marainiyar Allah. Yace yanzu haka inaso in kaima
Baba maganar ta saboda ita nake so in Aura. Nan take
gaban Shureim ya fad'i, sai kuma yace ni da nake da
Lateefa Me zanyi da wannan y'ar k'auyen, amma nasan
tana bani tausayi sosai. Maganar Murtala ta dawo dashi
daga tunanin, yace inaga in baka tashi ba sai na Riga ka
aure, da Dad yazo gobe zanyi maganar. Shureim yace in
baka rigani ba Zan rigaka, don nima magana ta da
Lateefa na nan inshaAllah. Yace to Allah ya taimaka kuma
ya nuna muna lokacin. Shureim yace sai yaushe zaka
b'ullo? Yace kasan rigimammen tsofon nan ne ya tsaida
ni in ya samu sauk'i Zan shigo. Nan suka rabu Shureim
ya Kama hanyar garin su. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:26
PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 50-55🍒 Baban
Shureim yazo duba jikin maigari Wanda ciwon nashi ya
had'a da tsufa, nan Murtala ya tunkari Dad da maganar
yana so aje nema mashi auren BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Hakan suka
kwashi jiki sai gidan Malam salisu, nan akayi gaisuwar
yaushe rabo kuma suka tattauna kan maganar nema ma
Murtala auren BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Malam yace ba komai Alhj Kai
kanka Mai bada auren BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ne, amma duk da hakan
na bawa Murtala ita halak malak. Amma Ina neman
alfarmar a d'an d'agamin k'afa in har na shirya maganar
auren Zan tunkari Alhj saminu inshaAllah. Alhj yace in
har maganar da ka fad'i cewa d'iya tawa ce to Zan so
kabar komai a Hannuna, ni Zan d'auki nauyin komai na
Amarya da ango. Kuma inaso a d'aura aure yanzu,
saboda gobe Zan wuce England wurin wasu harakoki
nawa. A hakan aka d'unguma sai babban masalacin garin
aka d'aura auren ```Murtala``````Saminu``` Da
*BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *Salisu* A kan sadaki Mai sauk'i. Ansamu
halartar mutane da dama saboda lokacin sallar azahar
ne, kuma in har Alhj ya shigo garin to mutane zasu k'ara
taruwa, saboda shi mutum ne Mai yawan kyauta da
taimakon mutane. Hakan suka rabu kowane b'angare
suna murnar had'a auren yaran su. Sai dai sun ajiye
maganar kan sai wani sati Mai zuwa za ayi sauran al'adun
aure sannan Amarya ta tare gidan ta. Hakan Malam ya
doshi gida cikin murna da farin ciki, saboda ganin yau
Allah ya cika Mai burin shi na ganin ya aurar da y'ar
Baba. Yana shigowa Gwaggo ta tarbeshi, tace malam yau
na ganka cikin farin ciki meke faruwa? Nan ya kwashe
komai ya gaya Mata, Gwaggo tayi wata irin zabura tace
ban gane ba malam, wane irin aure d'iya tamkar d'iya
roba za ayi neman aure da d'aurin aure lokaci guda.
Kawai malam kace ka saida y'ar ka saboda kaga kud'i,
aini yau an nunamin iya kata kuma an nunamin ban
Haifa ba. Nan taja wani irin kuka had'e da sharce majina
tace yau da ace uwar yarinyar nan na raye na tabbata ba
za ayi Mata hakan ba. Haka taci kukan ta da gunzar ta
tamkar wadda aka yiwa mutuwa. Malam yace kiyi
hak'uri lami nima ban san da zuwan maganar ba, kuma
kinsan Alhj yafi k'arfin komai a guri na. Mun taso tare
tun muna yara, kuma duk sana'ar da nakeyi kinsan da
bazar shi nake rawa, kinga ko in har na hana yaron shi
y'ata banyi halacci ba. Da k'yar malam ya shawo kan
lami ta sassauto, nan tace to yanzu yaushe ne tarewa?
Yace sai nan da sati, don ina so gobe inje aljannare in
gayama dangin mahaifiyar ta saboda a fita hakk'in su.
Lami tace ko baka jeba babu komi, nima na isar musu,
malam yace aah kam lami gara agaya masu. Zanso ma
inje musu da ita koda wuni ne ta yi masu. Hakan Gwaggo
ta tashi tamkar zata had'iyi zuciya ta mutu kan tsabar
bak'in ciki da hassada. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na d'aki tana sauraren
maganar Gwaggo da Baban ta, sai murna take yi cikin
ran ta jin cewa an d'aura Mata aure, duk da cewa bata
San miye auren ba. Amma tasan ana canja ma mutum
gida daga gidan su zuwa wani gidan. Ita kam in hakane
zata yi murna da cewa zata bar gaban Gwaggo ta koma
gidan su Murtala da zama, amma fa tasan zata yi kewar
Baban ta. ************* Koma war Dad gida yake
gayama Mum an d'aura auren Murtala yau. Mum tace
yaushe Murtala ya nemi Mata har magana tayi tsayi
haka? Dad yace zuwa na ne yake gayamin cewa yana
tausayin yarinyar kuma tana shan uk'uba ga matar
Baban ta. Asali ma yace bai ta6a furtama yarinyar yana
son ta ba, suna dai mutunci sosai da ita, kuma yarinyar
bata ma isa aure ba nan garemu saidai can d'in, y'ar
wajen abokina ce Malam salisu. Mum tace ayyaah, yanzu
to ina zasu zauna? Dad yace shine nake tunanin inda za
agyra Mai kamin nan da sati d'aya. Mum tace me zai
hana cikin gidannan abasu part guda, kaga gidan yana da
girma kuma akwai part kusan biyar da ba kowa a ciki.
Dad yace kin kawo shawara, nan ya Kira wayar Shureim
yace Son kazo falo Ina Neman ka. Yana zuwa Dad ya
gaya Mai maganar auren Murtala, ya d'ora da cewa inaso
ka duba part d'aya cikin gidannan duk abin da ake
buk'ata asaka nan zuwa sati d'aya. Shureim yace lallai
Murtala ya yimin wayo, Allah ya sanya alkhairi. Dad ya
kar6a da Ameen, yace saura Kai, kuma ka bincika Jega
international furnitures show room, ka za6a ma yarinyar
kayan d'aki, komai ka tabbatar ansa saboda ni gobe Zan
wuce England. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:26 PM] +234
803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 60-65🍒 Yau ne BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta cika
sati biyu da aure, ta murje tayi jikin ta dai-dai
gwargwado. Duk wata iya kwalliya ko dressing tana koyo
wurin Lateefa. Lateefa ta Mai data tamkar k'anwar ta,
duk in da ka gansu gidan suna tare. Mum tasa an saka
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng makarantar islamiya kuma an samo wani malami
dake yi Mata lesson gida, gwargwado tana fahimta ba
laifi, saboda akwai ta da saurin d'aukar Abu cikin kanta.
Tana zaune part d'in Mum ta fito daga kicin kenan taji
sallamar Shureim. Nan ta kar6a ta durk'usa har k'asa
tace yaya Shureim sannu da dawowa. Yace yauwa
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, Ina Mum halan? Tace yanzu ta shiga wanka. Yace
latee fa? Ita ma ta kar6a mashi da cewa tana d'aki bacci
take yi. Nan ya girgiza kanshi ya wuce d'akin shi, ita ko ta
gama jera kaya a dinning ta yi part d'inta domin tayi
wanka. Saboda wannan na daga cikin al'adar da Lateefa
ta koya Mata cewa duk ta shiga kicin ta k'are girki to tayi
wanka. Hakan ta shiga tayi wanka ta fito, ta yi kwalliyar ta
dai-dai gwargwado duk da bata iya sosai ba. Shureim na
falo zaune yana kallo sai ga Mum ta fito, bayan ya gaida
ta yace Mum wai me yasa kullum Zan shigo Zan taradda
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na taya ki aikin gida, amma Latee na d'aki tana
bacci ko charting? Mum tayi murmushi ta bashi amsa da
cewa nima matsalata guda da ita bata k'aunar shiga kicin
ko kad'an, inaga ko ruwan coffee bata San ya ake dafa
suba. Shureim yace Mum ki rik'a saka ta girki mana. Tace
son kasan halin Lateefa zata iya aikin komai amma bada
girki ba kam, sai dai ayi ta hak'uri zuwa gaba in kun yi
aure nasan tunda tana son ka zata yima. Tace kaga yanzu
haka BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng in dai tana part d'innan bai ta6a yuyuwa in
shiga kicin ba tare da ita ba koda kuwa zance tayi zaman
ta, yanzu haka ta fara gano kan wasu girke-girke. Nan ya
ta6e baki yace Allah ya kyauta, ya tashi ya yi nashi d'akin.
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻 *WA CECE* *LATEEFA*? Lateefa d'iya ce gun Alhj
Isma'il Mai dala da Hjy Saratu. Alhj Isma'il fitaccen Mai
kud'i ne kuma sananne a garin Jega, yana da yaran shi
Mata guda hud'u, Wanda Allah bai bashi d'a namiji ba.
Ta farko itace Nafeesa wadda tana sokoto tana aure da
yaran ta uku, sai kuma Bilkisu dake aure a Birnin kebbi
da yaron ta guda. Sannan Lateefa, Shema'u itace Autar
su, Lateefa ta taso cikin jin dad'i da sangar ta Wanda duk
abinda tayi ga mahaifan ta bata laifi, musamman gun
Abban ta, don ma Hjy Saratu na k'ok'arin kwa6ar ta in
tana wasu abubuwan. Da Hjy Saratu da Hjy Safiya
mahaifan su guda su kad'ai iyayen su suka haifa. Tun
tasowar Lateefa Allah ya had'a jinin ta da son zama gidan
su Shureim, Wanda yanzu hakan ake gab da auren su.
******************* A yau ne iyalan gidan maigari
Alhj Abubakar suka tashi da bak'in cikin rasa maigari,
Wanda ciwon shi ya tashi jiya akayi dai-dai da ajali.
Dama ya d'an jima baida lafiya Wanda an yita yawo
dashi asibitoci da dama har Egypt Alhj Suleiman ya fita
dashi, sai dai ciwon ya had'e da tsufa. Hakan su Hjy
Safiya suka Kama hanyar Kimba domin zuwa zaman
makoki, Wanda har da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng aka zo. Gidan su na garin
suka sauka, dama suna da gida a garin wanda in Abu ya
samu nan suke sauka. Haka su kayi koke-koken su suka
hak'ura, saboda sun yi rashin dattijo Mai nagarta da
kamala. Nan aka yi mashi sutura sai gidan shi na gaskiya.
Bayan sadakar uku ne Mum tace BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ki shirya muje
gidan Ku ki gaida mutanen gida. Nan take gaban BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng
ya rik'a bugawa, saboda har ga Allah tama manta da
wata halitta Gwaggo, tun auren ta da sati d'aya da
Gwaggo taje ranar ma taci masifa har da rank'washi aka
Kai Mata. Hakan dai ta wuni gidan ta hana BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng
sakewa, data tashi tafiya Hjy Safiya ta had'a Mata sha
tara na arzik'i, amma duk da hakan Saida ta kwashi
sabulayyen wanka dana wanki, ta ebi mayukkan Shafa
duk da wasu bata Masan ya ake amfani da suba.
Maganar Hjy ta dawo da ita daga tunanin da ta Lula, tace
ki tashi muje kinsan gobe zamu wuce. Hakan ta tashi jiki
babu k'wari suka nufi gidan su BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng d'in. Sun shiga
gidan Gwaggo ganin Hjy aka tashi jiki na rawa aka
shimfida tabarma hakan suka zauna aka kawo ruwa da
fura taji nono, nan suka sha aka gaisa, sai ga malam ya
shigo suka gaisa ya yima Mum gaisuwa. Ya Kai duban shi
ga y'ar Baba yace haka kika koma, kin k'ara girma kinyi
6ul-6ul. Tayi murmushi ta ce Baba kaga Mum ta sakani
islamiya kuma yanzu na iya karatun boko. Nan yayi
murmushi ya yima Hjy godiya sosai. Gwaggo sai binta
take yi da harara tamkar ta shak'e ta take ji. Hakan Hjy ta
basu kud'i suka fito, nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace Mum Ina so in lek'a
lantana ga gidan su nan mak'waf tan mu. Nan suka shiga
gidan lantana na ganin ta ta shek'o suka rungume juna,
saiga Inna Habiba ta fito nan suka gaisa da Mum. Hakan
mak'wab ta ke lek'o wa ana kallon BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng sai mamaki
ake yi yadda ta koma. © *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:27
PM] +234 803 325 6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* 65-70🍒 *BAYAN*
*SATI* *UKU* Yau ne dubban mutane suka shaida
d'urin auren *SHUREIM* *SULEIMAN* *DA* *LATEEFA*
*ISMAIL* Bayan d'aurin aure da shagul gulan biki
Amarya ta tare a gidan angon ta. Shureim yaso ya zauna
part guda daga cikin gidan su, saidai Lateefa ta nuna
cewa gaskiya bata iya zama gida guda da Mum, dole suka
tare tasu anguwa daban. Bayan masu kawo Amarya sun
watse abokanen ango suka rako shi, bayan y'ar nasiha da
tsokanar juna da suka yi nan Muftah ya rufe taro da
addu'a. Nan Shureim ya raka su suka wuce ya dawo ya
rufe gidan. Ya umurce ta data tashi ta d'auro alwala
domin gabatar da nafila, bayan sun idar ya yima ta
tambayoyi gwargwado ta kar6a wa'anda ta sani. Nan ya
fitar da kazar amarci suka ci saida sukayi k'attt (ina gefe
ko taya ni basu yiba sai had'iyar yawu nake yi). Da suka
k'are ne suka yi wanka, su Lateefa Amarya sai tashin
k'amshi ake yi, hakan suka zo suka kwanta saman gado
Mai alfarma Shureim ya ja masu bargo. (Koda na fito
daga nawa wankan Shureim ya rufe k'ofa Ina waje,
```lolx```😜) ******************** *WAYE*
*SHUREIM*? Shureim d'a ne gun Alhj Suleiman da
hajiya Safiya, Wanda shi kad'ai ne Allah ya k'addare su
da haihuwa. Ya taso cikin gata b'angaren iyayen shi duka,
hakan bai hana mashi samun tarbiyya yadda ya Kama ta
ba. Yayi karatun shi na boko da Arabic duk a garin Jega,
daga baya ne ya fita India ya had'a masters d'in shi
b'angaren likita akan matsalolin Mata. Yawancin
abokanen shi sunfi kiran shi da S.S Kimba, wato Shureim
Suleiman Kimba. Kimba ta samo asali ne sanadiyyar
k'auyen mahaifin shi, saboda Can ne tushen shi. Alhj
Suleiman da Alhj saminu sai Gwaggo Fati sune y'ay'an
maigari, Wanda tun tashin Alhj Suleiman yake da
sha'awar shiga jega ya siyo kaya yazo Kimba ya sayar.
Cikin hakanne Allah ya had'ashi da mahaifin Safiya wato
Alhj Ilyasu, Wanda rik'on amanar shi yasa ya jashi jikin
shi har ya zama tamkar d'an gida. Daga hakan ne Allah
ya had'a jinin shi da Safiya, saboda Mace ce Mai hankali
da sanin ya Kama ta, kud'in Baban ta basu sa ta wulak'an
ta mutum. Hakan akayi auren su har zaman shi ya koma
can Jega duka. ***************** ```Murtala```
kuma yaro ne gun Alhj saminu k'anen Alhj Suleiman, tun
tashin shi yake d'an zama wurin Alhj Suleiman d'in. Har
ya fara Sana'a can sanadiyyar shagon sayar da yadukka
daya bud'e Mai, sai dai yaje Kimba yayi kwana uku hud'u
ya koma. Baiyi karatun boko Mai zurfi ba, iya kacin shi
primary da secondary. *WASHE* *GARI* Bayan tashin
su daga bacci, Lateefa an yi wanka an fito tsab sabuwar
Amarya. Mum ta aiko direban ta ya kawo musu
breakfast. Nan suka karya, sai bak'i ke zuwa masu ciki
kuwa har da k'anwar ta Shema'u da kuma k'awar ta
Shafa'atu. Nan suka shige d'aki sai shewar su kake
jiyowa. *BAYAN* *SATI* *DAYA* Suna zaune suna hira
Shureim yace inaga yau ya kamata ki fara girki saboda
Mum ta huta da kawo muna abinci hakanan, ko ya kika
ce? Tace ai inaga kabar shi kawai Mum ta rik'a aiko
muna. Nan ya bita da kallon mamaki yace ban fahimce
kiba. Tace ni gaskiya kasan ban iya shiga kicin girki
saboda ban saba yi ba. Shureim yace kenan Mum ce zata
rik'a ciyar damu mu ko muna zaune gamu masu Uwa.
Da taga ya takura ta da magana, tace shikenan zata yi
girki da dare d'in. Hakan yasa yaji dad'i ya janyo ta
saman jikin shi ya Kai Mata kiss. Yau yana gidan Mum sai
da akayi kiran magriba ya tashi yayi salla nan masallacin
gidan shida Dad da Murtala, basu shigo gidan ba sai da
akayi isha'i. Nan Mum tace ko azuba abinci yaje masu
dashi? Yace basshi Mum nasan koda Zan koma Latee ta
gama girki yanzu. Nan Murtala ya shiga tsokanar shi kan
cewa za aci abincin uwargida babu ko gayyata. Yayi
murmushi yace zaku ci saidai ba yau ba kam. Hakan ya
fita gidan ya biya ya siya musu kayan buk'ata, yana shiga
gidan Lateefa ta tarboshi ta kaimai kiss, tace dear kafa
dad'e a waje. Ya bata amsa da cewa wurin Mum yaje
shiyasa. Nan suka shiga d'aki ta rage Mai kayan jikin shi
ta had'a Mai ruwan wanka, koda ya fito ta fitar Mai da
jallabiya Fara k'al ta feshe ta da turare, nan ya shirya
suka fito falo sai danning. Suna zama ta bud'e cooler ta
zuba abinci ga filet, shiko yana waya da Muftah. Yana
k'are waya ta turo Mai filet tana murmushi, yana jawowa
zai Fara ci, me zai gani. (Fan's Ku taya ni addu'ar saduwa
da rahmar ubangiji zuwa ga margyayi Babba *HASSAN*)
© *SDY* *JEGAL* [10/28, 1:30 PM] +234 803 325
6478: 🍒 *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *75*- *80*🍒 Shureim nakai duban shi
zuwa ga abinci yaga indomie, nan ya maida duban shi
zuwa ga Lateefa ita ko sai murmushi take yi. Yace yanzu
don Allah Lateefa indomie ce abincin dare? Tace haba
Kimba ai ko indomie ce abinci saboda ni ita nake ci da
daddare in kwanta. Yace amma ni dai kina zama gurin
Mum kinsan favorite food d'ina. Tace haba Kai ko Kimba
ya Kama ta yada rayuwa ta canja abinci ma ya canja,
kuma fa kasan ban girki ko a gida, yanzu ka takurani na
yima duk da hakan banyi gwanin taba. Ganin cewa ta
6ata fuskar ta

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment