Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

+234 803 325
6478: πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *120*- *125*πŸ’ Yau ne su BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng suka
cika sati biyar a Dubai, kuma ba laifi Gwaggo tana taka
k'afar ta d'aya, d'ayar kuma sai da sanda take tafiya. Har
yanzu malam fushi yake yi da Gwaggo saboda ko a
mafalki baiyi tunanin zata iya kashe koda kiyashi ba
barranta na mutum. Tabbas yana jin mutane da dama
na cewa Gwaggo na wahalar da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, amma ko kad'an
tunanin shi bai bashi abin gaskiya bane saboda yana
ganin yarda take tarairaya da ita, ya zata kawai ana son
had'asu ne. Haka suka tar kato kayan su sai gida Nigeria,
koda suka sauko daga jirgi direba yazo d'aukar su daga
gidan su Shureim. Gidan su Shureim suka Fara sauka sai
da Mum ta cika musu cikin su da abinci, sannan aka
k'ara ja jantama Gwaggo da jiki, ita ko sai kuka take yi
tana k'ara yi masu godiya. Bayan sun huta ne malam ya
k'ara yima Alhj Suleiman godiya kan d'awai niyarda ya
d'auka ta lalurar Gwaggo. Alhj yace haba malam salisu ai
an zama d'aya kuma yanzu tsohuwar abota ta motsa
tunda d'iya sun k'ara had'a mu, nan suka tafa suna
dariya had'e da d'auko hirar zaman k'urciyar su. Zuwa
k'arfe biyar Alhj yasa direba ya kaisu Kimba, nan suka
rabu da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng har da guntun hawayen ta na rabuwa da
Baban ta. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸 Suna isa garin su suka ga gidan su ya canza,
malam na fito wa yayi tsaye yana waige-waige. Nan
direba ya fitar da key d'in gidan yaba malam, ya d'ora da
cewa tun tafiyar ku Alhj yasa aka rushe gidan Ku aka
maida shi haka, kuma duk wani abin amfani ya zuba
maku aciki. Nan malam yayi mutuwar tsaye har da
guntun hawayen shi na murna. Bai k'ara sarewa da
lamarin Alhj ba sai da ya shiga gidan, babban Falo ne da
d'akuna uku cikin shi, ko wane d'aki ciki da falo ne da
toilet ko wane da gado da wardrobe acikin shi, sai kuma
falo da aka zuba saitin kujeru. Sai kuma filin gida da aka
yi dogon d'aki na saukar bak'i da toilet aciki. Nan
Gwaggo ta zube sai kuka take yi tana Mai k'ara nadamar
abinda ta aika ta. Kota kanta malam bai koma ba ya
shige d'ai daga cikin d'akunan sannan ya fita ya sallami
direba yana k'ara yimai godiya tamkar shi ya bashi
kyautar gidan. Yace ka yimin godiya ga Alhj kamin inzo,
ya amsa da to sannan ya tada mota ya hau hanya sai
gidan margyayi maigari saboda sauke kayan abinci da
Alhj yace ya kawo masu. Kamin kace kwabo y'an ganin
gida da y'an Allah sanya alkhairi da y'an gulmar ganin
yada Gwaggo ta koma suka cika gida. Can na jiyo hirar
wasu mata su uku bayan fitowar su daga gidan. D'ayar
tace jummai kinga yada Allah ya mayar da lami ko, nan
da can bata iya d'agawa saida sanda. Wadda aka Kira da
jummai tace ke dai bari ladiyo don ma ance surikin
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ne ya taimaka ya kaita k'asashen waje aka yi Mata
aiki aida yanzu wallahi ta ru6e sai tsutsa. Can Hasana ta
kar6e tace lallai lami taga jarabawa don azabar da ta
gana ma y'ar Baba ba k'ara maba ce don ma Allah ya
tak'aita Mata abin ya tsaya a haka. Ladiyo tace nidai jin
nayi ance wai malam salisu sayar da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yayi ga wani
Mai kud'i shiyasa ya gyra Mai gidan shi haka. Jummai
tace wallahi ba haka bane d'an gidan margyayi Mai gari
ne, baki ganin duk karkarar nan babu gidan da yakai
gidan su kyawo, kuma mutum ne Mai son taimaka ma
talakawa. Kina ganin ko garin nan ya shigo yadda yake
rabon kud'i ga mutane, an ce ma can birni rijiyar kud'i
ne dashi. Nifa duk Ina jin wannan labari ne daga kaka ta,
saboda kishiyar tace k'awar Mai aiki gidan margyayi Mai
gari. Nan suka kar6e su biyun suna cewa ahhh lallai dole
kisan labarin gidan. Jin gyran murya bayan sune yasa
suka waiga Ashe malam ne zai fito daga gidan su ko sun
tare hanya. Nan ko wacen su taja raggan k'afafun ta tayi
gaba sum-sum, shiko yayi murmushi ya girgiza Kai
alamar yaji maganar su, _lolx_. Β© *SDY* *JEGAL*
[10/28, 2:21 PM] +234 803 325 6478: πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng*
*125*- *130*πŸ’ Bayan sun huta ne BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace yaje
kawai ita gurin Mum zata kwana saboda tayi kewar
Mum. Shi ko Shureim yace sai dai su kwana gidan gaba
d'aya kuma a part d'in shi. Jin hakan yasa Mum tace su
kwashi kayan su wuce gidan su. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na kumbure-
kumbure ta shirya suka wuce, suna cikin mota sai
tsokanar ta yake yi yana cewa haka kawai ki k'yale bawan
Allah shi kad'ai ki je ki mak'ale gurin Mum. Tana
murmushi tana binshi da harar wasa, da hakan har suka
Kai gidan. Lokaci guda zuciyoyin su suka rik'a bugawa da
k'arfi saboda abinda suka ci Karo dashi cikin falo, wato
Lateefa zaune tana kallo. Da murnar ta tazo ta
rungumeshi ta Kai Mai wani irin kiss Mai nuna alamar
tayi kewar shi. Hakan ya tarye ta cikin murnar shi ta
nuna shima yayi missing d'inta. Maganar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta dawo
dasu daga duniyar da suka Lula, cewar da tayi Anty Ina
wuni, da fatar mun same Ku lafiya, cikin muryar ta Mai
fargabar wace irin tarba zata yi Mata matsayin ta na
kishiyar ta yanzu. Muguwar hara rar da ta bita da ita ne
yasa dole ta soke kan ta. Tace da ban wuni ba zaki ganni?
Tunda kin za6i zaman kishi dani sai kizo mu gwabza,
banza kawai y'ar talakawa y'ar masu neman maula. Nan
take idon ta suka kawo ruwa cikin k'unar rai ta wuce ta
nufi d'akin ta. Shureim ya Kai duban shi ga Lateefa yace
wannan kuma shine miye? Ina hankali da nutsuwa had'e
da taimakon marasa shi da kike da? Yau har kece zaki
kalli wani ki Kira shi da Kalmar matsiya ci. Gaskiya kin
ban mamaki, duk ina so kulawa had'e da tarairaya da
kike nuna ma BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, yau koni bazan gaya maki halayyar
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ba saboda kin fini sanin waye ita. Kin sha muna
hira kina bani labarin ta da kuma yabon halayen ta na
Kirki da girmamawa. Nan ta nisa tace nidai muje kayi
wanka kazo kaci abinci saika huta. Jin wucewar su d'akin
shi yasa damuwar ta ta tsananta, lallai tsakanin Mata da
miji sai Allah, kuma dole ta sakama zuciyar ta hak'uri da
dangana akan duk abinda yazo Mata, Wanda ya zauna da
Gwaggo wace irin hantara ce bazai iya d'auka ba. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸
```BAYAN``` ```SATI``` ```DAYA``` Zaman su na
nan ba yabo ba fallasa gwargwado BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na bawa
Lateefa girman ta yadda ta saba fiye da wancan lokaci.
Yau ma a daddafe ta gama abincin rana saboda tun safe
take jin alamar zazza6i ga kuma tashin zuciya. Tana
kammalawa ta jera a dinning table taje tayi wanka.
Saboda duk da masifar Lateefa tare suke cin abinci har
Shureim don ya tsayu da gidan sa yana d'ora doka kuma
dole abita. Hakan suka zauna cin abinci har suka k'are ba
magana saboda da Shureim ya Fara hira zata ce ya
karkata hankalin shi ga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Suna k'are cin abinci ta
shiga d'akin ta ta fad'a toilet sai amai, jin k'arar aman ne
yasa Shureim ya bita d'aki ya shiga toilet ya tallafota
yana fad'in Heeja mike damun ki? Abincin ne ba kyaso?
Bayan ta gama ne ya d'auko ta ya dawo d'aki da ita yana
rungume da ita. Kawai jin amai yayi saman jikin shi,
kuma so take ta k'wace jikin ta daga nashi. Nan ya ajiye
ta saman gado ya gyra Mata jikin ta ya cire kayan jikin
shi ya saka a Wash machine. Cikin k'ank'anin lokaci
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta fita hayyacin ta duk rashin imanin ka zaka
tausaya Mata in ka ganta. Cikin kwana biyar ta koma
wata iri ba ci ba sha kullum amai ga k'arin ruwa da
Shureim ke yimata kusan kullum, Mum taso ta dawo
gurin ta Shureim ya hana yace zai kula da ita duk da
yanayin aikin shi sai dai ya sakar ma Muftah ayukkan
office. Blkisu ma tazo ganin ta Karo biyu duk anan take
wuni sai Muftah ya taso daga aiki ya biyo ya wuce da ita.
Yau ma Shema'u ta zo ma Lateefa wuni ganin shige da
ficen da ake yi d'akin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yasa tace Anty hala meke
faruwa? Ta ta6e baki tace wai bata da lafiya ne, nifa
rabon in saka ta a ido na tun ranar da tafara ciwon ta na
k'arya. Shema'u ta mik'e ta nufi hanyar d'akin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng.
Lateefa tace Ina zaki je? Tace Zan shiga in duba jikin ta
ne, sanin cewa Shema'u akwai kafiya yasa ta k'yale ta.
Tana shiga d'akin ta Han gota kwance an sa kamata drip
ga Aisha Yagani kusa gareta. Nan ta gaishe ta da jiki abin
gwanin tausayi ko magana bata yi duk ta jeme. Tana fita
ta taradda Lateefa ta koma d'aki, nan ta bita tace Anty
yaushe tausayin ki da imanin ki suka ragu? Don Allah ki
taso muje kiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng wallahi abin gwanin tausayi. Da
k'yar ta shawo kanta sannan suka tashi sai d'akin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng.
Tana shiga d'akin ta dask'are inda take, har ga Allah bata
zaci ciwon nata yakai haka ba, kuma ta tausaya Mata
over. Da saurin ta takai gurin da take ta tallafota saboda
drip d'in sun k'are an cire, tace Sister haka kika koma?
Me kike so Wanda Zan dafa maki kici ya tsaya maki? Zaki
ci d'an wake? Duk tana tambayar ne tana hawaye saboda
Lateefa akwai rauni gare ta. Ta Kai duban ta ga Shureim
tace yanzu Kimba haka Sister ta koma ba a kaita asibiti
ba? Yayi murmushi yace kin manta nine asibiti gaba
d'aya, dama ciki ne da ita yake wahalar da ita. Nan ta Kai
duban ta ga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng da murmushi a fuskar ta, har ga
Allah tana jin tausayin ta yadda ta koma, dama shaid'an
ke k'ara ingiza ta abubuwan da take yi Mata. "Da saurin
ta taje kicin ta d'ora ruwa ta Kira Shema'u ta taya ta don
tana da garin wake da Mmn Zahra ta bata kwanakin
baya. Cikin minti ashirin Lateefa ta had'a ta Kai mata,
kuma cikin ikon Allah taci kad'an ya tsaya Mata taji dad'i
har cikin ranta. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸 Yau Baban BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ya shirya zuwa
godiya ya gayyaci abokin shi malam Ado suka je tare.
Bayan sun iso ne Mum ta shirya musu abinci suna ci
suna hira. Malam salisu ya yi mashi godiya har da
guntun hawayen shi. Alhj yace haba salisu miye haka,
har yaushe Zan gaya ma cewa an zama d'aya. Ya d'ora da
cewa ni garin nan ma naso in baka d'aya daga cikin
gidaje na, sanin hali yasa na gyrama naka. Nan suka yi
dariya malam salisu yace lallai kam banga abinda zai
rabani da k'auyen mu. Alhj ya yi murmushi yace sai ka
biya kaga d'iya ta tana jin jiki, saboda na kusa Kai ga jika.
Malam yayi murmushi yace ko dai na kusa Kai da jika ba,
don 6angaren namiji sunfi k'arfi, nan suka yi dariya su
duka. Kai tsaye suka biya suka ga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, lallai tana jin
jiki gaskiya, nan ya yi Mata addu'a suka wuce har k'asan
zuciyar shi yake tausayin yadda laulayi ya maida ita. Nan
suka Kama hanya sai garin su Kimba. Β© *SDY* *JEGAL*
[10/28, 2:25 PM] +234 803 325 6478: πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng*
*130*- *135*πŸ’ *BAYAN* *SHEKARA* *HUDU* Shureimne zaune matan shi sun saka shi a tsakiya sai hira suke yi
cikin walwala da sakin fuska. Nan yakai duban shi ga
Lateefa yace ki shirya hajjin bana dake a ciki. Tace nafa
gaya ma sai dai ka biya muna muje nida sister Kai kuma
kayi zaman ka. Nan ya yi dariya sosai yace Lateefa
rigima, ai kwa duk kin 6ata little Latee da irin rigimar ki.
Ya maida duban shi ga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yace to ke sai ki shirya
muje tunda ita bata zuwa. Nan tayi murmushi tace kaje
Kai kad'ai in yaso daga baya mu maje. Yace tabbb ina ga
baku da rabon jifar shaid'an bai rama ba, wato Ku had'in
Kai ni kun maida ni saniyar ware. Nan suka yi murmushi
Lateefa tace Kaine baka bada had'in Kai da sai mu d'an
jona ka mu zama y'an uku. Nan yayi murmushi yace to
shikenan Ku shirya zamu je mu duka daga nan zamu
wuce Egypt muyi sati d'aya. Nan suka rik'a murna had'e
da godiya. Shigowar yara biyu ne da gudun su yasa suka
mai da hankali garesu. Alamein ya fad'a kan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yace
Ammi kinga little zata kar6e min sweet, kuma yanzu
Mum Blkisu ta bani. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta Kai duban ta ga little tace
Ina taki sweet d'in? Tayi narai-narai da ido tace ya
shanye tashi shine ya kar6e min tawa don yaji nace sai
na kaiwa Abba da Umma ta sun sha. Nan Lateefa ta Jan
yota tana rarrashi tace k'yale shi kin ji little kwad'ayi ya
Mai yawa, jeka d'aki ki d'auko sweet d'in ki da Mum
Shema'u ta kawo maki, kuma kakki sammai kin ji. Nan ta
yimai gwalo ta wuce shi ko ya rik'a kukan shagwa6a.
Suna hakan ne sai ga Muftah da Blkisu sun kawo masu
ziyara. Nan BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta kar6i y'rta Teema tana yi Mata
wasa, nan suka zube falo su duka suna hira. Muftah yace
aboki nayi ma murna sosai da samun k'arin matsayi,
yanzu yaushe zaku wuce abuja d'in? Yace sai mun dawo
daga saudiya sannan mu wuce. Yace Allah sanya alkhairi
yasamu a danshen Ku. Nan suka kar6a da Ameen suka
cigaba da hira. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸 Yau dai sun shirya kan zasu je suyi
bankwana don saura kwana hud'u su wuce saudiya.
Gidan Mum suka Fara zuwa, daka kalli Mum zaka San
cewa tana cikin farin ciki saboda ganin matan Shureim
sun had'a kan su komai tare suke yi. Tace Lateefa Ina
zaku barin ya ran Ku tun da kun had'e ma son Kai dole
sai yaje daku. Nan little tayi tsagal tace ni gidan su
Umma ta Zan zauna. Shiko Alamein cikin gwaran cin
maganar shi yace wurin Mum zai zauna. Lateefa tayi
murmushi tace shikenan Mum an raba. Da azzahar suka
wuce gidan su Lateefa, sai murna little ke yi an zo gidan
su Hajiyar ta, nan ma sai la'asar suka fita. Kai tsaye suka
biya gidan Aisha Yagani saboda yanzu auren ta wata uku
kenan. Daga nan suka shiga mak'otan su wurin Mum Zee
da Mmn Zahra. Gab da magrib suka koma gida tare suka
fad'a kicin suka yi aiki suka gama, sannan ko wanen su
ya shiga wanka domin haramar sallar magrib. *BAYAN*
*KWANA* *BIYU* Yau kam shirin tafiyar su Kimba zasu
je, tun safe suke shirye-shirye zuwa goma sun gama suka
hau hanya. Ko da suka isa duk wani shirin tarbon bak'i
malam yasa Inna habiba ta yi Mai matar abokin shi
malam Ado kuma iyayen lantana. Haka aka tarbe su ba
laifi, su Gwaggo ana nan zaune d'aki in ba jurewa
mutum yayi ba bai iya shiga d'akin da take, saboda
d'akin duk wani k'azni yake yi dalilin wasu k'uraje da
suka fito Mata anyi magani har an gaji sun k'i warke wa.
Nan suka gaida ta, ta amsa tana kuka tana k'ara rok'on
gafarar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Bayan sun fito ne suka je gidan su
margyayi Murtala, nan ma su little sun ga tarairaya, har
gidan lantana taje kuma ta Kai Mata sutura ita da yaran
ta uku ta had'a Mata da kud'i tace ta samu Sana'ar da
zata Fara, har kukan murna tayi tana ta godiya. Sai
azzahar suka je raha garin innar ta, su ma ta yi masu
goma ta arzik'i saboda kakar ta wadda ta haifi innar ta da
sauran k'annen innar ta duk suna nan. Nan suka kama
hanya da tsara bar su ta nono da manshanu. Β© *SDY*
*JEGAL* πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *135*- *140*πŸ’ *BAYAN*
*SHEKARA* *BIYU* Abubuwa da dama sun faru a ciki
kuwa har da mutuwar Gwaggo wadda taga k'ask'anci
saboda ko masu yi Mata sallah dak'yar aka same su cikin
garin basu wuce mutum biyar ba. (Allah yasa muyi
kyakkyawan k'arshe) "BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta biyawa Baban ta makka
cikin gadon ta na margyayi Murtala shima yaje ya sauke
farali ya dawo. Anan cikin garin su yasamu wata
dattijuwa Baraka ya aure ta, gata da mutunci in ka gan ta
tsakanin ta da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng zaka rantse ita ta haifeta. Yaran
sune ke wasa a cikin gardener, su ko iyayen suna gefe
sun yi shimfid'a suna shan kayan fruits suna hira.
Shureim yace yaushe ya kamata mu je ganin gida?
Lateefa tace mu Bari zuwa sallah babba sai muje, don
gaskiya sallah babba garin nan ba dad'i. Shureim yace
shikenan mu basshi a hakan in munje sai muyi sati biyu
mu dawo, yayi ko? BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace eh ba laifi zamu yi
maneji. Suna maganar ne tari ya sark'e Shureim
kowaccen su ta tashi daga ginciren da take. Lateefa ta
rik'a bubbuga bayan shi tana yi Mai sannu, ita ko BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng
ta d'auko ruwa ta bashi sannu kawai take jero Mai.
Bayan abin ya lafa ne ya kallesu yace gaskiya kuna ji da
tsohon nan naku. Nan suka yi murmushi, BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace ai
mu gurin mu yaro kake rass, baka ganka ba in kayi
zanzaro zaka je office tamkar d'an 25. Lateefa tace
wama zai gan ka yace kana da yara hud'u. Nan yayi
murmushi yace tunda ban tsufa ba ya Kama ta in samu
sankaceciyar budurwa cikin Abuja d'innan in auro, sai
Ku samu k'anwa. Tare suka rik'a yin dariya Lateefa tace
Allah ya kawo ta lafiya, amma fa sunan ta sorry. Shureim
yace dama an ce in Mata biyu gare ka to ta uku ba zata
ga nema komai ba, ni ko hakan kun isheni har agidan
aljannah. Nan suka yi murmushi suka ce Allah ya had'a
mu aljanna d'in. Yace Ameen Ameen, ya d'ora da cewa
Ina ga fa gobe kayan Ku zasu iso daga Dubai. Lateefa tace
tun jiya Shema'u ta Kira ni cewa in kayan sun iso a tura
Mata lace goma materials goma. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng tace saura a
tura ma Anty Maijidda nasan zata saye ta bamu kud'in
mu. Lateefa tace haka ne gaskiya tun da kinga zamu
wuce Jega sallah. Shureim ya bisu da murmushi yace wai
Ku y'an business, ya d'ora da cewa ya kama ta Ku fitar da
kud'in mota guda cikin account d'in Ku sai in cika maku
Ku siyi motoci. Nan suka hau murna da godiya had'e da
addu'ar Allah ya k'ara bud'i. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸 Yau kwana uku da
dawowar su daga Abuja, Lateefa ta wayi gari da nak'uda
saboda dama tana da tsohon ciki. Nan gida Shureim ya
kar6i haihuwar ta ta samu yaron ta namiji. Murna gurin
little tamkar ta had'iye yaron sai cewa su Alamein take yi
ita ma yanzu ta samu k'ane su daina yi Mata kuri su uku
suke d'akin su. Ranar suna gida ya cika mak'il da jamaa
6angaren BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng sun zo suna ciki kuwa har da Blkisu da
yaran ta biyu, Yagani da yaron ta d'aya, Shema'u da
yaran ta biyu. Su Mum zee da Mmn Zahra sune masu
sallamar bak'i. Mmn Zahra tace kinga yadda zaman su
yayi dad'i ko, abin gwanin sha'awa. Mum zee tace inda
ma suka fi burge ni kamar had'in kan yaran su, ba zaka
ta6a cewa BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ce ta haifi little Lateefa ba, sannan ba
zaka ce Lateefa ta haifi Safiya (Ilham) ba. Nan nima
mamaki yayi min yawa nidai naga yara amma ban
tantance ga na wannan da wannan ba. Little Lateefa da
Alamein da sudais sune yaran BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Ita kuma Lateefa
ita keda Safiya (Ilham) da wannan jaririn da yaci sunan
Shureim (Khaleefa) Hakan taro ya watse Ana yabon
wannan families. Washe gari bayan kowa ya kimtsa ne
Shureim yasa matan shi tsakiya da yaran shi suka yi
selfie don tarihi. Ni ma Jegal sun burge ni, Allah ya had'a
muna kan zuri'ar mu, Ameen. Tammat bi hamdillah,
anan nakawo k'arshen wannan novel nawa Mai suna
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, kuskuren da ke ciki Allah ya yafe min. Matsayi na
na jinjira acikin writers Ina fatar zaku yi hak'uri da yadda
littafaina biyu suka zo maku wato. Fateema & BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng.
Nayi wannan buk ne da sunan ki BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng (Bebeelo) kuma
na sadaukar da shi zuwa gare ki sanadiyyar k'aunar da ke
tsakanin mu. Gaisuwa zuwa ga Musha karatu group
Taskira group Zarah B~B fan's Mumbarin novels Greatest
women Matan so group Zumunci group Kuna cikin raina
har kullum Mmn Shakur Zarah B~B Princess Meenat
Blkisu Blymnu Aunties d'ina Anty Innah Anty fateema
Anty Jidda Musa Anty Ybk Kin fi kowa son wannan buk
Yaha Saddik (Yaha na) Taku gaisuwar ta daban ce Umma
ta Lubiee Mai tafseer Safiya Ummu Abdul Hindatu shehu
Fati Salihu Mrs Atiku Princess Jamila Jamila Muhd Ali
Zainab M. Bawa Hafsat Mai sharifai Mmn haneef Kuna
raina Zainab Musa (Mmn miemi) Lawiza Musa Yara
manyan gobe Halima Maryam Khadeeja Abduljalal Allah
ya rayamin Ku akan sunnah Fata na gari zuwa ga k'anne
na Assy Jegal Sumee Jegal Hauwa Jegal Allah ya Baku
mazaje nagari Two Star Asmee Jegal Mrs Ibrahim Mai
dabo (Mmn Ammar) Blkisu Jegal Mrs Imran Three Star
Sis Hindu Sis Nafee Sis Ayshat Abokanen karatu na
Amnya Hjy shafa'atu zakariyya Shema'u Bello Bari Saratu
Abubakar Yazzali Yar gidan Ango Ban manta da kuba
Murja Madelty Hajiya babbah Mum Zee Mmn Zahra
Aisha Bizzy Aisha Yagani Maryama (Mmn Mu'allim)
Ummu Marwah Mmn zeenert Shatoo Mrs zannah Anty
Ummy Nafi Jaudat Masoyana Innah Habiba Salmatun
Innah Husnah Hassy Pharty JJ Mrs Alamein Jiddah Mx
Maryam sani Habiba yayaji Khadija Abdul S Maryama
Muneeebah Yagana HabibπŸ’„ Ummin Alamein Maryam
(Mmn Mamee) Matar Mu'az Mmn Hanan Mmn
amatullah Fatimatuz-zahra Zaarah gwandu Murjanatu
yar baba Halimatussadiya Miss softie ~@Ag Sophy md
Faeeza Teemseey uthman Laurat (Mrs zubair) Aisha
misilli Leemcy Mmn walida Β© *SDY* *JEGAL* adsense 2
her
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ngH
Na SDY JEGAL
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
ο»Ώ

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment