Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*105*πŸ’ Duk mutanen k'auyen Kimba sun shirya
an yi mota uku har da dangin innar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng sun nufi jega
gurin auren BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng. Amma koda aka yima Gwaggo
magana kan a shirya sai tace su tafi zata zo daga baya sai
ta kar6oma d'iyar ta wasu abubuwa. Bayan sun wuce
Gwaggo tayi gurin bokan ta, tace boka d'an dugaji na
rasa ya Zan yi da wannan shegiyar yarinya nidai yanzu na
yarda akashe ta ko a 6atar da ita. Hhhhhhhh dama tun
farko nace ki bari ayi hakan kika k'i, amma yanzu tunda
kin amince Zan baki wasu ruwa ki k'ok'ar ta kamin a fita
da ita zuwa gidan mijin ki saka Mata su cikin ruwan
wanka, hakan zai yi sanadiyyar 6acewar ta har abada. Da
sauri ta tari mota tayi sa'a da saura mutum guda ta fad'a
suka kama hanya. Har sun kusa isowa jega wata babbar
mota tabi ta kan motar su, nan aka kwashe su sai asibiti
wasu sun rasu, wasu kuma sun ji rauni. *********
*********** Lateefa na shiga gida ta fad'a saman jikin
mamar ta sai kuka take yi. Umma tace lafiyar ki kuwa,
wa ya rasu? Da k'yar tayi shiru ta gaya ma Umma meke
faruwa. Nan Umma taja dogon tsaki tace in zai yi aure
shine me, dama cewa aka yi dake kad'ai zai zauna sha-
sha-shar banza da wofi. Kuma ni hakan yayi min dai-dai
sai shegen kishi amma bakisan ya zaki gyra tumbin mijin
ki ba, dama nasan hakan zai faru komi dad'ewa. Tana
cikin yi Mata fad'an ne sai ga Abban ta ya sauko nan yake
tambayar meke faruwa. Umma ta yi Mai bayani nan ya
Fara fad'a yace Lateefa ta tashi ta shiga dakin ta, ya d'ora
da cewa ba inda zata je yaje ya zauna da amaryar shi.
Umma ta Kai duban ta zuwa gare shi tace ina fatar ba
kashe ma y'ar ka aure zaka yi ba, gaskiya kana nuna ma
yarinyar nan gatan da bai dace ba. Yace ko ke da kika
haife ta nace Zan yima kishiya sai anga tashin hankali
ballan tana ita, ai kishi a jinin Ku yake. Nan ya sa Kai ya
fice yana ta faman fad'a. ********** ***********
Can gidan su Shureim kuwa an ji Gwaggo shiru kuma ba
waya take da ita ba har k'arfe goma bata zoba sai kawai
aka yanke hukuncin aje akai amarya d'akin ta k'ila gwagg
ta fasa tahowa. Hakan aka d'unguma Kai amarya, ciki
kuwa har da Blkisu matar Muftah su lantana da Hindatu
k'anwar margyayi. Nan dai aka yi Mata hud'uba kowa ya
wuce sai Blkisu da Aisha Yagani. Sai k'arfe goma sha
d'aya ango ya shigo shi da Muftah nan ya had'asu ya
k'ara yi masu nasiha kan hakk'in miji akan matar shi da
kuma hakk'in Mata akan mijin ta. Bayan yayi addu'ar
zaman lafiya ya sa matar shi gaba, Shureim yace su
sauke Yagani gida, bayan sun wuce ya rufe gida ya dawo
ya taradda BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta wuce d'aki. Part d'in shi ya wuce ya
watsa ruwa yasa kaya marar nauyi sannan ya fito ya
d'auki kayan da ya shigo dasu ya shiga d'akin BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng.
Koda ya shiga tayi wanka ta saka kayan bacci, nan ya aji
ye kayan yaje kicin ya d'auko plate da cups ya dawo
d'akin, ya zuba komai yace ta sauko suci. Cikin sanyin
muryar ta tace yaya na k'oshi. Yace ki sauko kici ko
kad'an ne, ganin cewa bata iya yimai gardama yasa ta
sauko, kuma tun fil azal nauyin shi take ji sosai. Hakan
suka ci suka k'oshi, sannan ya umurce ta da ta tashi tayi
alwala suyi nafila. Nan ta rik'a soke Kai ta kasa magana,
jin ya maimaita maganar ne yasa ta furta period take.
Hakan yaji ba dad'i duk da bai k'udurta ma ranshi wata
doguwar mu'amala tsakanin su. Hakan suka kwanta
saman shimfid'a guda ya janyo ta ya manna saman
k'irjin shi. ********* ************ Lateefa kuwa
tana gidan su sai juyi take yi saman gado zuciyar ta
tamkar zata k'one saboda suya. Anyi-anyi ta koma d'akin
ta tace Sam ita ta gama da Kimba don bazata iya had'a
shimfid'a da shiba yaje ya had'a da wata ba. Ko su Anty
Nafeesa sun zo auren Shureim duk yada ake bada baki
sun bata kan ta koma d'akin ta amma Abu ya faskara.
Daga baya ma munafukai ta rik'a ce musu tana cewa har
da kwaso jiki suzo aure don za ayi Mata kishiya, kuma
kishiyar ma data rik'a tamkar k'anwar ta shema. Anty
Nafeesa tayi murmushi tace koda auren ki ko babu dole
muje ma Mum auren Shureim. Duk yada ake bada baki
Shureim ya yi amma tak'i sauraren shi, ko ya Kira waya
bata d'auka, yayi text message har ya gaji ba reply. Kuma
ko yazo gidan su data jishi take rufe k'ofar ta. Shi kuma
Abban ta yace ba zai takura taba abar ta sai ranar da ta
sauko da kan ta. Yau da safe aka yi bincike Gwaggo bata
Kimba bata Jega nan hankalin mutane ya tashi kan
rashin takamemen ina take. Shureim na breakfast shi da
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng yana tsokanar ta sama-sama kan cewa abinci ne
bata ci sosai shiyasa tak'i yin k'iba. Ita ko sai murmushi
take yi tana soke Kai, cikin hakan ne wayar Shureim ta
hau ruri koda ya duba Dad ne ya Kira shi. Bayan ya
d'auka suka gaisa yake ce Mai yayi sauri yazo yana
Neman shi sai ya kashe wayar. Gaggauce ya gama
breakfast ya d'auki key d'in mota har ya Kai k'ofar fita
daga falon ya waiwayo idon su suka had'e sai ta soke Kai
tana murmushi. Yace Mata dubo kigani, tana tayar da
kan ta ya yima hannun shi kiss ya hura Mata iska ya
wuce. Cikin ran ta tace Ashe haka yaya yake da dad'in
zama. Yana shiga ya gaida iyayen shi, nan aka Kora Mai
abinda ke faruwa take ya Kira Muftah yace ya bincika
Mai asibiti koda akwai masu hatsari, hakan ya Kira
sauran doctors na asibitoci da dama yana basu cigiya. Ba
afi minti goma ba sai ga kiran Muftah yace Mai akwai su
nan asibitin su kuma ance akwai y'an Kimba ciki. Nan
suka d'unguma shi da Mum da Dad sai asibitin, cikin
bincike ne aka gano cewa tana cikin masu rai sai dai
k'afar ta d'aya ta karye d'ayar kuma k'ashin k'wauron ta
duk ya tartse fuskar ta duk taji rauni. Nan Dad ya Kira
direba yace yaje Kimba yazo da Baban BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng, shiko
Shureim ya Kira wani friend d'in shi asibitin F.M.C Birnin
kebbi kan cewa yanzu zai turo gwaggon shi aduba ta.
(Fan's na gode sosai da kulawar ku, wasu sun Kira sun
yimin ta'aziya, wasu sun yimin ta p/chart, wasu ta
groups na gode sosai Allah ya bada lada.) Β© *SDY*
*JEGAL* [10/28, 2:08 PM] +234 803 325 6478: πŸ’
*BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *110*- *115*πŸ’ Tana d'akin ta Shema'u
k'anwar ta ta shigo tace Anty kin yi bak'i. Tace daga Ina,
nifa banson takura wallahi. Ta ce Mata inaga kamar
wannan mak'ociyar ki. Tace to ki shigo dasu, nan ta fita
ta shigo dasu. Suna shigowa taga cewa maman Zahra ce
da Mum zee, nan ta tashi ta taryo su cikin murnar ta da
sakin fuskar ta. Nan Shema'u ta kawo musu kayan motsa
baki da abinci. Bayan sun gaisa Mmn Zahra tace
shikenan kin gujemu ko waiwaye babu. Tayi murmushi
tace ba gamu tare ba yanzu, kuma muna waya. Mum zee
tace wallahi baki kyauta ba wa yace maki ana tashi gidan
miji saboda kishiya, shifa lamarin duniya sauk'i Gare shi
sai Wanda ya wahalda kanshi. Kuma kishiya abokiyar
zama ce don wani lokaci zaka ci amfanin ta itama zata ci
naki. Mmn Zahra ta kar6e tana Mai cewa har fa kullum
kina yabon halayen BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kuma kin fad'a da kan ki
cewa kullum kina yi Mata addu'a Allah ya bata miji
nagari. In kin manta in tuna maki har cewa kika yi da
kina da d'an Uwa namiji da kinsa ya aure ta. Me yasa ba
zaki yarda cewa mijin ki shine mafi alkhairi a gareta ba.
Yanzu mum zee ba zata zama ishara gareki kisan cewa ba
duka aka taru aka zamo d'aya ba, gasunan suna zaman
su lafiya tamkar ya da k'anwa. Nan Lateefa ta saukar da
wata nauyayyar ajiyar zuciya, tace nifa kar kuga abinda
ke tayar min da hankali tamkar Amarya ta shigo cikin
gida ta nemi fitar da uwargida. Wata ma in kina da yara
zata nemi hanyar da zata bi ta wulak'antar da su ga
ubansu. Mmn Zahra ta kar6e tana Mai cewa yarda kika
San amare da tasu matsalar to ko uwayen gida suna da
tasu matsalar, saboda wata uwargida ba zata fitar da
Amarya ba amma wallahi zata yi silar wulak'anta ta
yarda ko y'ar aiki zata fita daraja, ke dai kawai muyi fatar
Allah yadatar damu da kiyoshi na gari masu zuciyar
imani. Mum zee ta kar6a da ameen tana Mai cewa kuma
gaskiya kinga wani lokaci uwayen gida Nada tasu
matsala. Abu na farko zaki ga wata da zarar ance za ayi
Mata kishiya to zaki ga ta Fara hauka tana sakin
maganganu da zasu fita har sukai ga kunnen amarya
kinga girma ya fad'i. Abu na biyu azo ayi aure uwargida
ta k'i kama girman ta, shima hakan na kawo raini
tsakanin zama saboda kin sake taga makwancin ki.
Amma gaskiya muddin kika rik'e girman ki koda Amarya
ta shigo bazata raina kiba kuma in kin dace da tsayayyen
miji saboda ko su da tasu matsala. Mmn Zahra tace
yanzu miye ribar ki kinfita kinbar gida, kuma hakan bai
hana auren ba don yanzu haka suna Dubai shida
Amarya, kinga kuwa kin d'aga musu k'afa susha amarcin
su hankali kwance. Nan tashin hankalin Lateefa ya k'aru
saboda batasan sunyi tafiyar ba, Umma ta hana agaya
Mata saboda ko y'an gidan ta rage mu'amala dasu ko
yaushe tana d'aki. Nan take ta mik'e ta lalabo layin ta
data d'ebe ta saka shi a waya saiga text message d'in shi
na shigowa na ban hak'uri, sai ga wasu zafafan hawaye
na sauko wa daga idon ta na tausayin kan ta. Nan dai
suka rarrashe ta har ta sauko kuma tayi masu alk'awari
zata ba Kimba mamaki don zai dawo ya taradda ita
d'akin ta. ******************* A can Dubai kuma su
Shureim sun shirya sai asibiti domin su duba jikin
Gwaggo. Suna shiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta had'a Mata tea Mai kauri
tasha sannan ta jik'a towel ta shafe Mata jikin ta. Nan
Gwaggo ta rik'a kuka tana cewa y'ar Baba ki yafemin na
cuce ki na zalunce ki yanzu gashi dake da mijin ki ke
wahala dani. Malam yace ki daina wannan kukan bayada
fa'ida. Tace malam dole in yi kuka nan ta rik'a zayyano
irin cutar da ta rik'a yima BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng har zuwa yanzu data so
6atar da ita Allah ya nuna Mata abinta. Ta d'ora da cewa
ko mahaifiyar ta nice nayi silar zuwan ta barzahu,
saboda ciwon ta na tashi malam ya fita kasuwa ni na
saka filo na danne ta saida ta daina numfashi. Nan
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta fad'i sume, malam ko yayi mutuwar tsaye inda
Shureim ya bita da kallon tsana ji yake yi tamkar ya
k'arasa gundule k'afar ta d'aya. Sannan ya durk'usa yana
jijjiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng da k'arfi yace _Heeja_. Β© *SDY* *JEGAL*
[10/28, 2:12 PM] +234 803 325 6478: πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng*
*105*- *110*πŸ’ Koda aka je da ita asibiti duk bata San in
da take ba, nan suka yi aune-aunen su Dr Musa yace
gaskiya sai an fita da ita Dubai. Nan take Dad yasa aka yi
biza uku ta tafiya, da malam salisu ya Gan ta sai da yayi
kuka sosai, yace lallai tabbas rayuwar duniya ba bakin
komai bace. KO kamin su wuce Dubai sai da yaje gidan
su Lateefa tak'i Bari ya Gan ta ta shige d'aki ta rufe, abin
har ya Fara bama Umma haushi tace ma Shureim ya je
kawai ya k'yale ta. Hakan suka d'unguma da Gwaggo sai
Dubai, har suka shigo k'asar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kuka take yi saboda
tausayin halin da Gwaggo take ciki, nan Shureim ya
Kama musu d'aki biyu su d'aya Baban BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng d'aya.
Bayan ya ajiye su masauki ne aka wuce da Gwaggo
asibiti, bayan gwaje-gwajen su suka ce dole d'ayar k'afar
wadda k'wauron ta ya tartse sai an yanke ta, d'ayar
kuma za ayi Mata d'orin kariya na asibiti, hakan Shureim
ya yi duk abinda ya Kama ta sannan ya koma masauki
saboda baije da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ba akan kukan da take yi.
********** ******** Yau kwanan su BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng uku da
tafiya Mum ta shirya taje gidan su Lateefa. Tana shiga
suka gaisa da Umma tace gani nazo bikon y'ata. Umma
tayi murmushi tace ke kike wahalda kan ki akan wannan
sha-sha-shar kawai Ku saka Mata ido har ranar da duniya
ta yimata fad'a. Mum tace ai ba ayi haka ba, suna
maganar ne Shema'u ta kawo ma Mum kayan motsa
baki, bayan ta ajiye ta durk'usa ta gaida ta. Mum ta amsa
tace shiga ciki ki Kira min Lateefa. Suna cikin hira ne sai
ga Lateefa ta iso nan ta gaida Mum ba yabo ba fallasa.
Mum tayi murmushin su na manya tace Lateefa har
yanzu ba agama fushi Dani ba? Nan ta had'e rai tayi
shiru bata ce komai ba. Mum tace Lateefa kiyi hak'uri shi
aure nufi ne na Allah, kuma wannan matar kinsan ba
Shureim ya furta cewa zai aure ta ba Dad d'in Ku ne ya yi
wannan had'in, kiyi hak'uri ki bar ma Allah kuma kinsan
waye BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng bata da matsalar zama kiyi hak'uri kinji
y'ata. Tace to shikenan Mum sai na shirya Zan koma.
**** **** **** **** A can Dubai kuma an yi aiki cikin
nasara saura jiran shan magani da sauran warkewar
Gwaggo. Kullum da safe zasu je su duba jikin Gwaggo sai
marece su koma masaukin su. Kullum BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kesa towel
ruwa ta shafe ma Gwaggo jikin ta, sannan ta zauna ta
rik'a ba ta abinci. Koda Shureim ya dawo daga masallaci
ya taradda BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng na sallah, bayan ta idar ne suka zauna
suka ci abinci suna k'arasawa yakai duban shi zuwa Gare
ta yace Sister shine ba ko sanarwa. Fahimtar inda ya
dosa yasa ta soke kan ta. Yace na kusa fitar da wannan
kunya taki saboda tana takura min. Nan tayi murmushi
tace yaya ka Kira Anty Lateefa? Yace Antyn ki bata sauko
ba har yanzu tana fushi kin k'wace Mata sankacecen
saurayi. Nan take ta zare ido dai-dai ya tada kan shi sai
suka had'a ido ita ko ta sunne kan ta tana murmushi.
Hakan ya taso ya rik'a hannun ta ya mik'ar da ita ya yi
mata rad'a cikin kunne, da sauri ta fizge hannun ta tayi
cikin d'aki. Yana shiga yace taje tayi alwala zasu yi sallah,
hakan tayo alwala sai gaban ta ke dukan uku-uku. Bayan
sun gama ya yi Mata tambayoyin da suka shafi addini
kuma tana da ilmin ta gwargwado. Hakan taje tayi wanka
ta feshe jikin ta da turare, shima hakan. Suna kwanta wa
ya Jan yota saman k'irgin shi ya yi Mata kyakkyawar
runguma ya ja masu bargo. (Nidai Jegal nace Allah ya
bada d'an Dubai, *LOLX*) ~~~~~~~~~~ ~~~~~~~~~~
*WASHE* *GARI* Yana tashi daga bacci yaje yayi wanka
sai da yayi sallah sannan ya had'a ruwa masu d'imi yazo
ya yaye bargon da ta rufa dashi ya sunkuce ta sai toilet.
Shi ya yi Mata wanka ya gasa ta, tana cewa nidai yaya
banaso tana soke Kai. Sai da ya gama sannan ya d'auko
ta ya nad'e cikin towel ya ajiye ta ya d'an fita. Ko kamin
ya dawo ta lalla6a tayi sallah har ta shirya. Ashe gurin
Baban ta ya shiga suka d'an ta6a hira saboda k'a idar
asibitin da aka Kai Gwaggo Mai jinya bai kwana can. Yana
shigowa ya iso ya zauna gefen gado yakai dubanshi zuwa
Gare ta sai kuma ya Jan yota ya Kai Mata kiss ita ko duk
kunya ta ishe ta. Yace Heeja Ina son in yi maki wata
tambaya d'aya. Tace Ina jin ka yaya, tana Mai Kai duban
ta zuwa gare shi. Yace ya akayi na same ki budurwa
bayan kuma kin yi aure sama da shekara biyu sannan
Allah ya kar6i ran margyayi? Nan idon ta suka yi rau-rau
tamkar ta yi kuka. Ya k'ara Jan yota saman jikin shi yana
bubbuga bayan ta cikin rarrashi yace kar kiyi kuka. Tace
ka bari in mun yi breakfast mun je dubo jikin Gwaggo
mun dawo Zan gayama. Ba hakan yaso ba saboda ya
matsu yaji ya akayi hakan ta kasance, sai dai baison
takura ta. (Nima dai na matsu in ji yadda hakan ta
kasanceπŸ‘‚πŸ») Β© *SDY* *JEGAL* πŸ’ *BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *110*- *115*πŸ’
Tana d'akin ta Shema'u k'anwar ta ta shigo tace Anty kin
yi bak'i. Tace daga Ina, nifa banson takura wallahi. Ta ce
Mata inaga kamar wannan mak'ociyar ki. Tace to ki shigo
dasu, nan ta fita ta shigo dasu. Suna shigowa taga cewa
maman Zahra ce da Mum zee, nan ta tashi ta taryo su
cikin murnar ta da sakin fuskar ta. Nan Shema'u ta kawo
musu kayan motsa baki da abinci. Bayan sun gaisa Mmn
Zahra tace shikenan kin gujemu ko waiwaye babu. Tayi
murmushi tace ba gamu tare ba yanzu, kuma muna
waya. Mum zee tace wallahi baki kyauta ba wa yace maki
ana tashi gidan miji saboda kishiya, shifa lamarin duniya
sauk'i Gare shi sai Wanda ya wahalda kanshi. Kuma
kishiya abokiyar zama ce don wani lokaci zaka ci
amfanin ta itama zata ci naki. Mmn Zahra ta kar6e tana
Mai cewa har fa kullum kina yabon halayen BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng
kuma kin fad'a da kan ki cewa kullum kina yi Mata
addu'a Allah ya bata miji nagari. In kin manta in tuna
maki har cewa kika yi da kina da d'an Uwa namiji da
kinsa ya aure ta. Me yasa ba zaki yarda cewa mijin ki
shine mafi alkhairi a gareta ba. Yanzu mum zee ba zata
zama ishara gareki kisan cewa ba duka aka taru aka
zamo d'aya ba, gasunan suna zaman su lafiya tamkar ya
da k'anwa. Nan Lateefa ta saukar da wata nauyayyar
ajiyar zuciya, tace nifa kar kuga abinda ke tayar min da
hankali tamkar Amarya ta shigo cikin gida ta nemi fitar
da uwargida. Wata ma in kina da yara zata nemi hanyar
da zata bi ta wulak'antar da su ga ubansu. Mmn Zahra ta
kar6e tana Mai cewa yarda kika San amare da tasu
matsalar to ko uwayen gida suna da tasu matsalar,
saboda wata uwargida ba zata fitar da Amarya ba amma
wallahi zata yi silar wulak'anta ta yarda ko y'ar aiki zata
fita daraja, ke dai kawai muyi fatar Allah yadatar damu
da kiyoshi na gari masu zuciyar imani. Mum zee ta kar6a
da ameen tana Mai cewa kuma gaskiya kinga wani lokaci
uwayen gida Nada tasu matsala. Abu na farko zaki ga
wata da zarar ance za ayi Mata kishiya to zaki ga ta Fara
hauka tana sakin maganganu da zasu fita har sukai ga
kunnen amarya kinga girma ya fad'i. Abu na biyu azo ayi
aure uwargida ta k'i kama girman ta, shima hakan na
kawo raini tsakanin zama saboda kin sake taga
makwancin ki. Amma gaskiya muddin kika rik'e girman
ki koda Amarya ta shigo bazata raina kiba kuma in kin
dace da tsayayyen miji saboda ko su da tasu matsala.
Mmn Zahra tace yanzu miye ribar ki kinfita kinbar gida,
kuma hakan bai hana auren ba don yanzu haka suna
Dubai shida Amarya, kinga kuwa kin d'aga musu k'afa
susha amarcin su hankali kwance. Nan tashin hankalin
Lateefa ya k'aru saboda batasan sunyi tafiyar ba, Umma
ta hana agaya Mata saboda ko y'an gidan ta rage
mu'amala dasu ko yaushe tana d'aki. Nan take ta mik'e
ta lalabo layin ta data d'ebe ta saka shi a waya saiga text
message d'in shi na shigowa na ban hak'uri, sai ga wasu
zafafan hawaye na sauko wa daga idon ta na tausayin
kan ta. Nan dai suka rarrashe ta har ta sauko kuma tayi
masu alk'awari zata ba Kimba mamaki don zai dawo ya
taradda ita d'akin ta. ******************* A can
Dubai kuma su Shureim sun shirya sai asibiti domin su
duba jikin Gwaggo. Suna shiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta had'a Mata tea
Mai kauri tasha sannan ta jik'a towel ta shafe Mata jikin
ta. Nan Gwaggo ta rik'a kuka tana cewa y'ar Baba ki
yafemin na cuce ki na zalunce ki yanzu gashi dake da
mijin ki ke wahala dani. Malam yace ki daina wannan
kukan bayada fa'ida. Tace malam dole in yi kuka nan ta
rik'a zayyano irin cutar da ta rik'a yima BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng har zuwa
yanzu data so 6atar da ita Allah ya nuna Mata abinta. Ta
d'ora da cewa ko mahaifiyar ta nice nayi silar zuwan ta
barzahu, saboda ciwon ta na tashi malam ya fita kasuwa
ni na saka filo na danne ta saida ta daina numfashi. Nan
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta fad'i sume, malam ko yayi mutuwar tsaye inda
Shureim ya bita da kallon tsana ji yake yi tamkar ya
k'arasa gundule k'afar ta d'aya. Sannan ya durk'usa yana
jijjiga BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng da k'arfi yace _Heeja_. Β© *SDY* *JEGAL* πŸ’
*BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng* *115*- *120*πŸ’ Da sauri Baban ta shima yayo
kan ta. Nan Shureim yayi sauri ya Kira Dr yana shigowa
ya bada umurnin a shigar da BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng wani d'aki na kusa
da Gwaggo har zuwa lokacin bata numfashi. Dak'yar
likita ya samu ta farfad'o sai numfashi take Mai dawa
sama-sama. Dr ya dubi Shureim yace a daina tayar Mata
da hankali don ta razana sosai. Shureim yace za a kiyaye
inshaAllah. Baban ta na ganin ta farfad'o yayi hamdala,
yace ma Shureim su tashi su koma masauki. Shureim
yace Baba lokacin komawar mu bai yiba fa. Yace to ni
kasa akaini Ku Ku zauna, hakan Shureim ya rik'o hannun
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng suka samu taxi sai masaukin su. Har suka je idon
BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng basu daina zubar da hawaye ba. Shureim yakai
duban shi gare ta yace Heeja ki daina kukan hakan nan
ya isa, ko hakan Gwaggo ta rayu taga k'ask'anci. Lallai
duniya abin tsoro ce yanzu akan kishi mutum zai iya
kashe d'an uwan sa. BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta nisa tace banzaci k'iyayyar
da Gwaggo ke yimin har takai hakan ba, na zata abin nice
bata k'auna Ashe ko mahaifiya ta tasha wahala Gare ta.
Yace *Heeja* kiyi hak'uri wannan tsakanin ta da ubangiji
ne ko zata mutu ta taradda abinda ta shuka, ranar da na
kad'e ki da mota na hango tsananin tashin hankali cikin
k'wayar idon ki Wanda har Mum sai da nagaya ma. Nan
dai ya yita rarrashin ta tare da nuna Mata salon tashi
k'auna zuwa gareta. Yace *Heeja* ki d'an bani
tak'aitaccen tarihin zaman ki da margyayi. Nan ta nisa
tace zaman mu da margyayi zama ne na tausayawa da
kuma k'auna irin wadda ke tsakanina dashi, don tun
muna k'auye yake tausaya min sosai akan ganin uk'ubar
da nake ciki. Silar kuma samu na da kayi cikakkiyar
budurwa wannan ya faru ne sanadiyyar alk'awarin da ya
d'auka kan cewa ba zai sadu daniba har sai na mallaki
hankalin kaina nasan miye aure. Saboda ga wannan
lokacin kawai na zata Mace ta yiwa mijin ta girki yaci
shine aure. In har ban manta ba akwai lokacin da muna
kallon wani film na Hausa naga wata Mata nata kwarara
amai har na tambaye shi mike damun ta. Yaba ni amsa
da cewa ciki ne da ita, sai na cemai to naga mijin baima
bata abinci ya aka yi har cikin ta yayi k'ato. Nan yayi
murmushi yace lallai BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng kina da saura ko yanzu. Ana
saura kwana biyu ya rasu yaso ya cika burin shi akai na
to ganin cewa na tsora ta sosai yasa ya k'yale ni. Wannan
shine babban tashin hankali na da aka ce ya rasu sai Ina
ganin tamkar ban kyauta mashi ba, nan wani kuka yazo
Mata. Har cikin ran shi yaji zafin kukan nata sai yake
ganin cewa tamkar tafi son margyayi akan shi. Wata
zuciyar tace Mai to dama cewa ta yi tana son ka, in har
baka manta ba ai Dad ne ya had'a Ku aure. D'ayar
zuciyar tace to ai tun ranar da ka Fara d'ora idon ka akan
ta ka Fara jin tausayin ta, kuma lokacin da margyayi ya
gaya ma ita zai aure ka tuna da damuwar da ka shiga.
Ganin cewa ta yima nisa ne yasa ka ya kice ta daga
zuciyar ka. Amma hak'ik'anin gaskiya yadda yake jin
*Heeja* har cikin ran shi baya jin son Lateefa hakanan,
saboda Lateefa ita ta nuna soyayyar ta zuwa gare shi har
ya amince Mata suka Kai ga aure. Jin kukan ta ya tsanan
tane yasa ya dawo hayyacin shi, hakan ya kori shaid'an
daga zuciyar shi dake ingiza shi kishi da matacce. Ya Jan
yota jikin shi yana rarrashi daga hakan suka Lula duniyar
ma'aurata. 🌸🌸🌸 🌸🌸🌸 Yau ne Lateefa ta koma gidan Shureim
domin ta bi shawarwarin k'awayen ta data Kira aminnan
k'warai. Da taimakon Mum Zee da Mmn Zahra ta jajirce
gurin koyon girke-girke, sun saka ta group na koyon girki
ta whatsap, kuma sun had'a Mata da littafai su ma na
girki domin su k'ara taimakon ta. Amma fa can k'asan
zuciyar ta ta d'aukar ma kanta wani k'udiri Wanda ita
kad'ai tasan dashi. Yau kawai taji tana son zuwa gidan
Mum, bayan ta shirya ta cema Bizzy ta shirya suje tare.
Suna shiga Mum ta tarbe ta tace Lateefa kin gama fushi
da Mum d'in ki? Tayi murmushi ta soke Kai nan ta zauna
suka yita hira da Mum har ta taya ta aikin dare tace Mum
don Allah kar ki gayama Kimba cewa na dawo inaso inyi
surprise d'in shi ne. Mum tace ja'ira kawai kina zaman ki
lafiya da mijin ki kishiya zata fitar da ke saboda shegen
kishin ki na tsiya. Cikin ran ta tace Mum dake San k'udiri
na da baki yi murnar ganin na sauko ba. Da hakan tayi
sallama da Mum suka wuce ita da Bizzy. (Anya kuwa
wahalar BAHIJJAH daga www.hausaebooks.com.ng ta k'are ko kuma zata fad'a ta kishiya neπŸ™†
🏼) © *SDY* *JEGAL* [10/28, 2:17 PM]

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment