Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tagyad'a alamar "eh shikam *TAUFIQ*,tunda tashigo yaji gabansa yafadi, zama tayi kusa da *Mamma* da alama bata kula da *TAUFIQ* din ba kallon *Mamman* tayi wacce itama kallonta tafe fuska dauke da fara'a, kai! tadukar cike da d'an jin nauyin *Mamman* cikin kayataccan murmushinta me kara mata kyau da kwarji.

Sannan cikin sanyayyan muryarta me cike da nutsuwarta da *Mamman tasanta dashi, tace uhmm!, sai kuma tashi shuru cikin murmushi me had'eda fargaba *Mamma* tace meyafaru ne?...kallonta tayi da kyawawan idanunta masu cike da magana tace uhum! *TASLEEM* ina jinki?....

Yatsun hannunta tafara murzawa ahankali, sannan cikin sanyin muryata tace dama cewa zanyi kiyi hakuri bansan ya'akai daga zuwa shara d'akin  yaya *TAUFIQ* nayi barci ba, gashi ban gama ayyukan ba kuma gashi har yanzu karfe takwas da rabi ko sallar magrib da isha'i banyi ba, yau banje gida dawuri ba nasan *innata* nachan tana jirana kilama yanzu *Abbuna* yadawo.

kuma idan ya iske ban dawo ba  bayajin d'adi shine nakeso yanzu natafi gida idan nadawo gobe sai nakarasa sauran aikin, takai karshan maganar da d'agowa takalli *Mamma* dan taji abinda zatace.

*TAUFIQ* kam tunda tafara magana yazaro kyawawan idonsa waje, cike da mugun tsoro yayinda zuciyarsa take cigaba da matsakancin bugawa, itakam *Mamma* cikin tsantsan farin ciki dayagama mamaye dukkan ilahirin jikinta tace?..... 


Ahaaaaaa! To


Muje zuwa yanzu wasan zaya fara

Anan nakawo karshan FREE PAGES idan baka biyaba kabiya ga acc no nan 0047769671 Amina Abdullahi gt bank ne.


*ALLAH kasa mucika da imani Ameen ya hayyu ya kayyuu*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment