Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah *ra'eena* karki dameni meyasa dana ce miki muje baki ce aa ba Sannan yanzu zaki wani dameni da mita kinga ki shafamin lpy malama kawai muyi fatan Allah yasa bata mutu ba in ba haka ba kuwa zaman prison ya kamaki ke da garba

Ra'eena tace wlh karyan ki yarinya kice zaman prison ya kamani wai ma ba nice gaba dake ba amma kike min rashin kunya murguda baki ra'eesa tayi kafin tace shekara nawa kika bani? Bayan rana daya muka zo duniya

Ra'eena tace aidai naga na baki awa biyu kuma awa biyu ba wasa ba ke bari kiji ko 2scnds nabaki nadai girmeki balle har 2hrs

Nurse's ne suka dakatar dasu ta hanyar cewa dan Allah su rufawa mutane baki sbd akwai marasa lpy dayawa kuma basu son hayaniya
Shidai garba yana gefe ya rafka uban tagumi yana yiwa kansa jimami

Kira ne ya shigo wayarsa da sauri ya duba yaga *hajiya* gabansa ne ya fadi da kyar yayi shahada ya ɗauka yace na'am hajiya
Ammi tace garba kana ina idan baka wuce gida ba bari na aiko ra'eesa ta kawo maka sako ka kaiwa hajiya binta

Shuru yayi yana nazari ya fada mata gsky ne ko kuwa
Jin shurun yasa ammi cewa garba bakaji me nace bane?

Cikin rawar murya yace hajiya muna asibity ne ammi cikin tashin hankali tace jikin matar taka ce ya tashi ?
Yace aa hajiya nida su ra'eesa ne
Ammi ta miqe tsaya gami da dafa qirji tace ra"eesa dai bata jima da barin daki na ba fa to meya sameta da har zakuje asibity ban sani ba ina ra'eena ?

Hajiya su fa lpyr su lau ra'eesa ce tazo ta sameni har zan tafi gida tace min dan Allah na kaisu shan ice cream da harna ki ta dinga lallabani shine da muka fito bamu kai ga zuwa wajen shan ice cream din ba na buge wata yarinya shine mukazo asibity
Ran ammibya baci nan ta shiga yiwa garba fada tana cewa nasha gaya maka karka sake ra'eesa ta kara ce maka ka kaita wani waje ko kufita ba tare da izini na ba ko izinin alhaji amma shine baka ji ba har nawa ra"eesa take kasan halin ra"eesa sarai bawai baka sani ba to wlh ka godewa Allah burleey baya nan yanzu kuna wani asibity ne ?

Cikin sanyin murya yace cresas hospital ammi tace gani nan zuwa sannan ta kashe wayar ta ɗauki hijab dinta da car key dinta tana aiyana irin kalar rashin jin mgnr ra'eesa sai kace ba shekaran jiya burleey ya gama zane taba amma gashi yau harta manta afili tace Allah dai ya shirya ki ra'eesa
Kai tsaye asibityn ta shiga bayan tayi parking. a tsaye ta samesu ra'eena tana ganin ammi ta fara matsan kwalla sabanin ra'eesa da tafara turo baki ammi tana zuwa ta buge bakin tace zamu koma gida ne zaki gane baki da wayo tunda kinga yau burleey yabar gari sannan abbin ku baya nan shiyasa zaki dawo da rashin jin mgnr ki ko ai shi mataimakin sa yana nan juyawa tayi ta kalli ra'eena dake share hawaye da bayan hannu ammi tace ina yau harda ke ko ? da sauri ra"eena tace wlh ammi nace bazan jeba tace muje ai ba wanda zai sani dan Allah ammi kiyi hakuri ammi zata sake magana likita yayi magana akan cewa ina wanda suka kawo yarinyar nan ta bude ido ammi tayi hamdala
Tace zamu iya ganinta ? Dr yace eh amma idan kun gantan ina neman ki a office dina ammi tace ok

Ra'eena da ra'eesa da gudu sukayi cikin dakin suka tadda shuhada tana ta rusan kuka rarrashinta suka hauyi yayinda ra'eena ta hau tayata dan ita bata son taga wani yana kuka yanzu itama saita fara

Ammi ce ta dafa ta tace yarinya meya sameki wani waje ke miki ciwo girgiza kai shuhada ta shigayi domin a halin yanzu harta zuciyarta ma ciwo yake mata ba jiki kadai ba abinda ya faru tsakaninta da alh tukur ne yake dawo mata akai


Kallon ammi shuhada tayi tace dan Allah hajiya kimin wata alfarma ammi tace inajin ki me kikeso shuhada tace dan Allah hajiya kisa ayimin alluran mutuwa

Subhanallahi cewar ammi ra'eesa ta dafa qirji dan ita fa sam bata son zancan mutuwa
Ra'eena tace kiyi shuru kinji kidaina fadin haka ba kyau kar Allah yayi fushi dake shuhada tace astagfirullah ra'eesa tace ya sunan ki kuma inane gidan ku

Sunana *shuhada* amma bamu da gida
Ammi ta fice taje office din Dr
Ta zauna likita yace hajiya ba wata matsala bace ta karye a kafa sannan sai ɗan qurjewan da tayi
ammi tayi ajiyar zuciya

Dr yace ya sunanta sannan yar'ki ce ko kuwa?
Haka kawai ammi ta tsinci kanta da cewa eh ya'ta ce sunanta *shuhada*
Dr yace ok yanzu ga wannan takardan sallamar ku ce wannan kuma na maganin da zaku siya ne ga bill dinku ammi ta karba tace ok amma gsky ban fito da kudi ba saidai nayi muku transfer
Dr yace ok ba damuwa

Tashi ammi tayi ta koma wajansu har zuwa yanzu shuhada kuka take
Da taimakon ammi da wasu nurses aka riqe shuhada aka sata a mota sai unguwar *malali*

____________________


Karku zauna shuru amma gsky banyi niyyar typinga ba😪 kuyi manager


__________



Comments


And


Share


*by Mmn ahlan & twins*
[10/1, 6:18 AM] Zarahh: 🌠🌠🌠🌠🌠🌠
🎇🎇🎇
*S̸͟͞H̸͟͞U̸͟͞H̸͟͞A̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞*
🎇🎇🎇
🌠🌠🌠🌠🌠🌠

*ᔕTOᖇY ᗯᖇITTEᑎ ᗷY*

*z̸a̸h̸r̸a̸ a̸b̸d̸u̸l̸* ( *m̸o̸m̸y̸n̸ a̸h̸l̸a̸n̸*)

( *y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾*)
👸🏻 *sᎪhᎥbᎪᏒ ᏦᎪᎥᏁuᎳᎪ*👸🏻



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*


*P*....1⃣3⃣↪1⃣4⃣


Tunani ta shiga yi yanzu idan tabi shuhada inama zata ganta ga kauyen 'yar mai dille da nisa yanzu kafin ta samu motar akori kura ma ai aikina hanyar gida ta ɗauka tana mita idan Allah ya kaimu gobe shuhada tazo. Makaranta zan ce mata wlh karta sake zuwa waje mai nisa idan yadiko ta aiketa
Tana mita harta isa gd sallama tayi ranta abace inna ta amsa tace hindu lpy kuwa yanaga ran ki abace waya taba ki ?

Kuka tasa sannan tace inna sbd tsabar rashin imani irin na yadikko ta tura shuhada kauyen. yar'mai dille da kafa ta kuma sa kuka inna tace kedai wlh hindu akwai rigima to dan yadiko ta aike shuhada kauyen yar'mai dille sai ki hau kuka to ma ina ruwan ki
Ɗago idonta hindu tayi wanda suka rikiɗe suka koma ja lkc daya tace haba inna fisabilillahi sai kuma ta aike ta a kafa? Kauyen yar'mai dille fa

Inna tace hindu indai laure ce zatayi abinda yafi haka fatan Allah ya shiryeta kawai yasa ta gane
Hindu tace ni wlh wannan inna talatun haushi take bani wai yanzu fa dana je neman shuhada harda cemin wai sahura tace mata ni kawarta ce ai wlh kona rasa kawa a kauyen nan bazan yi kawance da sahura da nuratu ba

Inna tace to hindu ya isa haka yanzu dai tashi ki ɗibo ruwa ki kawo na ɗaura sanwa dan baban ki yace za a aika da abinci fada
Tashi hindu tayi tace to ta ɗauki tulu tafi da kallo inna tabi yar'ta dashi afili tace Alhamdulillah shuhada Allah ya miki Albarka domin sbd ke hindu ta natsu ta zama mutum kawancen ku Alkhairi ne gashi hindu tanajin magana kuma ta koya hakuri tana zuwa makaranta sannan idan aka aiketa taje sabanin da Allah ya daɗa shirya mana yaran mu (ameen)

Hindu bata jima ba ta dawo ɗauke da ruwan ta ajiye wa inna
sannan ta hau tayata aiki amma duk wata sako sako takejin kanta sam takasa gane meke damunta inna tayi magana harta gaji ta kyaleta

Da washe gari da wuri taje makaranta dan harta riga kowa zuwa Sai jiran zuwan shuhada takeyi amma shuru tsaki tahau jerawa gami da cewa ina yau shuhada ta tsaya har aka fita break aka koma class babu shuhada babu labarinta hankalin Hindu tashi yayi matuka karatun takeyi amma hankalinta baya jikinta sam bata gane karatun Allah Allah takeyi atashi


Ana tashi kuwa ta da sauri tabar makaranta tayi hanyar gidan su shuhada KO da taje bata samu yadikko agidan ba tayi sallama harta gaji juyawa tayi Da niyyar tafiya gida saiga nuratu kamar an wurgota Hindu tace yauwa nuratu Ina shuhada?

Tabe baki nuratu tayi tace oho nima tun jiya nake tmbyar iya amma tacemin bata sani ba dana takurata shine tacemin wai ta koreta gabaki daya daga kauyen tanko
Ihu nuratu tasa tace ban gane ba me kike nufi da ta koreta daga kauyen nan?
Nuratu tace nima ban sani ba
Da gudu hindu ta fita tana kuka bata tsaya ko ina ba sai fada tun daga nesa mai gari yaji ihun yar'sa tana isowa aka ruɗe aka hau tmbyar ta me yafaru ko wani ya mutu ne cikin kuka ta zayyanowa babanta abinda nuratu ta faɗa mata yanzu sannan tace jiya ma naje gidan inna talatu tace wai sun aiketa kauyen yar'mai dille sosae hankalin mai gari yatashi yasa aje a kirawo masa yadikko ko da fadawa sukazo gidan dawowar ta kenn aka tisa kyeyar yadikko har gaban mai gari
gabanta sai faduwa yakeyi kafin lkcn fada ta sake cika da mutane aciki kuwa harda gwaggo mairo da anty haula hindu taje ta faɗa musu abinda ke faruwa

Mai gari ke tmbyar yadikko akan cewa inata tura shuhada tun jiya shuhada bata kauyen nan cike da rawan baki tace ita bata turata ko ina ba kawai shuhada tatafi yawon iskancinta ne gwaggo mairo tana jin haka ta rarimi sandarta duk da bata gani gadan gadan ta hau neman yadikko domin ta riɗa mata amma aka rirriqe gwaggo mairo anty haula da hindu kuka kawai sukeyi mai gari yace yar'ki ce tace kin kori shuhada taga kauyen nan dan haka nabaki nan da kwana uku shuhada ta dawo gida idan ba haka ba kema zaki fuskanci hukuncin mai tsanani mai gari yace a watse

Da haka aka watse

Tashin yadikko gidan talatu ta wuce kai tsaye cikin tashin hankali ta shiga gidan ko sallama babu talatu tace lpy kuwa laure na ganki haka laure tace ina kuwa lpy
Nan ta bata labarin abinda yafaru talatu tasa dry tace shine kika bi kika tada hankalinki ai wannan ba abun tada hankali bane kawai tashi yanzun nan mu koma wajen bokan nan duk a rufe musu baki babu wanda zai kara magana akan shuhada dryn farin ciki yadikko tayi sannan suka tafa da talatu tace Allah yabar zumuncin mugunta da munafurci talatu tace ameeen
Wajen boka sukaje nan yace musu wannan ba wata matsala bace su tashi su tafi kawai

Haka kuwa akayi
Babu wanda yaqara magana akan shuhada acikin kauyen tanko yau sati daya kenan kowa hidimar sa yake harta sale da mai gari yasa aka kulle sa an sako sa
Iskanci kuwa sai abun da yayi gaba

Amma wa inda suka damu da shuhada tana cikin ransu gwaggo mairo anty haula hindu

Kwata kwata yanzu hindu ta daina magana ko makarantar ma ta daina zuwa bata yin komai
yau ta kama ranar monday tana kwance akan katifar ta tunanin shuhada kawai takeyi bata san haka suka shaqu da shuhada ba sai yanzu da basu tare tana so tayiwa babanta magana akan shuhada amma da tayi niyyar haka sai taji bakinta yamata nauyi
Tunani take ranar suna hira a class shuhada take cemata dan Allah hindu kimin wata Alqawari daya ko bayan bana nan karki daina zuwa makaranta hindu tace to ma ina zakije shuhada tayi murmushi tace wannan rayuwar tamu bata da tabbas mutuwa kuwa bata kwankwasa kofa balle tayi sallama hindu tace dan Allah nikam ki daina zancan mutuwa nasha fada miki ba yanzu zaki mutu ba
Kuka sosae hindu ta hauyi data tuno mgnr zuci ta fara dama shuhada kinsan zaki tafi kibar ni shiyasa ranar kika fadamin wannan mgnr insha Allah zan ci gaba da zuwa makaranta kuma zan maida hankali
Allah yasa duk inda kike kina cikin qoshin lpy tashi tayi da sauri ta fito waje ta ɗauki bokiti ta ɗibi ruwa tashiga kewaye tayi wanka shap shap tazo ta shirya ta fito ta samu inna tana tangaɗan gari ta duqa har kasa tace inna zanje makaranta sosae inna taji dadi tadinga samata Albarka ta amsa da ameen sannan ta fice agidan inna tabi bayan ta da kallo tace Allah yasa kin dawo daidai kenn


******

Shuhada kuwa a wannan satin dayan da tayi awajan hjy kila babu wani dan iskan da hjy kila ta bashi fuskar da zai tunkari shuhada domin a cewarta saita samu babban mutum tukunna
Shuhada babu kalar iskancin da bata gani a gidan hjy kila tun abun yana bata mamaki kuwa har yazo ya fara zame mata jiki

Ko a kasuwa wajan saida abinci hjy kila ta sake samun costumes ba kadan ba wasu ma sbd shuhada suke zuwa shagon amma ita kam ko kallon su batayi sun sha yin rigima da hjy kila akan ta daina duqunqune jikinta acikin hijabi amma shuhada taqi
Hajiya kila ta siyawa shuhada kaya damanmu riga da wando amma shuhada tace tayi hakuri ita kam bazata iya sa irin wa innan kayan ba domin haramun ne
Babu yanda hjy kila ta iya haka ta rabu da shuhada


Rayuwa tana tafiya duniya tana gudu

Yau har shuhada ta ɗibi wata uku russ awajan hjy kila kuma sosae take aikinta tsakani da Allah babu ha'inci
Hakan ne yasa hjy kila ta yarda da shuhada 100% yayinda sam sam yan matan gidan basu sonta sbd ga kyau ga kuruciya duk ta haɗa uwa uba kuma ga ilmi

Mgn tayiwa hjy kila akan cewa tana so ta koma makaranta hjy kila tace ba damuwa zata nema mata mai sauki


Yau ta kama ranar Saturday duk yan iskan gidan suna zaune ana hira masu caca sunayi masu can sigari sunayi da masu shan kwaya da wiwi duk babu wanda babu

Shuhada tana zaune agefen hjy kila sallama sukaji hajiya kila ta tashi da sauri tana wangale baki
Ɗago ido shuhada tayi domin taga wanda yake sallaman domin jin muryan tayi kamar injin markaɗe tana kallonsa taji gabanta ya fadi sakamakon tozali da tayi da baqin fuskarsa ga uwar tumbi sai kace tanki

Yawun tsoro ta hadiye shi kuwa yana ganin shuhada hankalinsa ya tashi
Murmushi ya hau yi yana lashe baki

Hajiya kila tace ah kaga Alhajin Allah kaine yau agarin namu kuma agida na

Alh tukur yayi dry yace hajiya mai abincin dadi muje mota gsky yau akwai mgn fita sukayi shuhada ta girgiza kai ta tashi ta shige dakinta tace Allah ka shirye mu amma lalacewar mutanen duniyan nan yayi yawa gasky


Suna shiga mota alh tukur ya kalli hajiya kila yace
Hajiya wannan tattabaran fa ?
Hajiya kila tayi dryn yan duniya tace wace kenan ?
Murmushi yayi yace fulawar da take zaune kusa dake gsky inaso nayi ban ruwa hajia kila tace ai kuwa yarinyar sabuwa ce dal a leda kuma gata da qananun shekara dan she's 14 fa

Alh tukur yakara lashe baki sannan yace ai irin su dadi garesu hjy kila tace aa fa alh tukur kai kam jarababbe ne karna baka ita ka kasheta alh tukur yace ki kwantar da hankalin ki zan bi da ita ahankalin yanzu dai ga wannan ki fara manager dashi 200k ne somin tabi domin jiya na dawo daga london ba kudi a hannu na zan miki transfer ta account dinki yau nakeso ki turo min ita hajiya kila tace to ba damuwa ka kwantar da hankalin ka nida kaina zan kawo ta
Sallama tayi masa ta fita a motar kai tsaye cikin gidan ta koma fuskarta ɗauke da annuri

Shuhada tana kwance akan katifar ta tana hawaye sakamakon tunanin gwaggo mairo anty haula da aminiyarta hindu
Jitayi an turo kofa da sauri ta tashi zaune tana kallon hjy kila sai fara'a takeyi bakinta yaqi rufuwa zama tayi kusa da shuhada tace ki shirya da anyi sallar magriba zamu fita zaki rakani wani waje
Ba tare da tunanin komai ba shuhada tace to

Bayan tayi sallar magriba ta shirya suka fita da hjy kila
Suna tafiya ahanya sai kalle kalle takeyi
Kuma bata tmbya ina zasuje ba kawai dai binta tayi


A wata katafariyar hotel mai suna *rita hotel kaduna* gaban shuhada ne ya shiga bugawa da sauri sauri tana qara maimaita sunan hotel a ranta

Har cikin room din suka shiga hjy kila ce agaba sai shuhada dake binta abaya kamar jela
Tana shiga itama tayi tozali da abunda bata taba yiba alh tukur kwance rashe rashe akan gado daga shi sai boxers da vest da sauri shuhada ta rumtse idonta gam
Ta tsaya a bakin kofar taqi shigowa hjy kila taja hannunta ta zaunar da ita akan kujeran dake dakin ta juya ta kalli alh tukur tace gata nan na kawota amma dan Allah ka bita a hankali karka mata da karfi
Murmushin mugunta yakeyi sannan yace baki da matsala kila
Hjy kila ta juya tana kallon shuhada wadda tayi sumar
Zaune tace shuhada kiyi hkr kinji ki basa hadin kai karki masa gardama
Ta juya zata fita tana cewa sai kindawo da gudu shuhada ta riqota tana kuka mai ban tausayi tace dan Allah hjy karki min haka aiki kawai nace zan dinga miki amma bamuyi dake zaki saidani ba dan Allah hjy karki tafi kibarni da wannan mutumin mai kama da samudawa ta kara sakin kuka mai shiga rai

Tashi alh tukur yayi sannan ya fizgo shuhada da karfin tsiya ya haɗata da qirjinsa ya kalli hjy kila yace mata kina iya tafiya da sauri hajiya kila ta fita sannan ya sawa kofar key
Ya figi shuhada wacce take kuka kamar ranta zai fita ya wullar da ita akan gado sannan ya danneta da iya karfinsa tun tana iya ihu harya zo muryarta bata fita domin alh tukur duk ya sake mata nauyinsa akai

Tana kiceniyar turesa domin ta tashi amma shi kuma yana kokarin rabata da kayan jikinta harya samu damar yage hijabin dake jikinta yayi wulli dashi nan yashiga tumurmusa ta
Izuwa yanzu kam shuhada ko kukan bata iyawa ga takaici hannun yasa ya zage rigarta ta kurma ihu.....


________________ sai mun hadu a next page


Dogon sharhi dogon typing aha





Share


*by mmn ahlan*✍🏻
[10/1, 6:18 AM] Zarahh: 🌠🌠🌠🌠🌠🌠
🎇🎇🎇
*S̸͟͞H̸͟͞U̸͟͞H̸͟͞A̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞*
🎇🎇🎇
🌠🌠🌠🌠🌠🌠

*ᔕTOᖇY ᗯᖇITTEᑎ ᗷY*

*z̸a̸h̸r̸a̸ a̸b̸d̸u̸l̸* ( *m̸o̸m̸y̸n̸ a̸h̸l̸a̸n̸*)

( *y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾*)
👸🏻 *sᎪhᎥbᎪᏒ ᏦᎪᎥᏁuᎳᎪ*👸🏻

____________________
*_ALHAMDULILLAH ALLAH SHINE ABIN GDY MUNA GODE MUKU SOSAE_*
*_ONLINE WRITERS DA READERS DA KUMA MASU YIMANA POSTING_* *_HAKIKA MUNGA QAUNA MUNGA KULAWA GAREKU_* *_ADDUAR DA KUKA TAYAMU DA BAKUNAN KU_* *_MASU ALBARKA GASHI CIKIN IKON ALLAH_* *_YARINYARMU TADAWO GIDA CIKIN KOSHIN LPY_* *_TABBAS NA YADDA BAZAKA GANE KANA DA MASOYA BA SAI_* *_ABU YA FARU DA KAI WALAU FARIN CIKI KO AKASIN HAKA_*
*_GABAKI DAYA KAINUWA WRITERS MUNA GDY SOSAE ALLAH UBANGIJI YA SAKA MUKU DA GIDAN ALJANNA ALLAH YA DAƊA KARE MANA YARANMU DAMU BAKI DAYA AMEEN_*
____________________


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*


*P*...1⃣7⃣↪1⃣8⃣


Tun farkon shigowar su unguwar shuhada ke bin unguwar da kallo numfashinta bai kai ga tsayawa ba saida taga danqareriyar gate din da suke horn
Ba tare da bata lkc ba gateman ya wangale musu ita garba ya danna hancin motar har izuwa parking space

Sannan ammy da ra'eena da ra'eesa suka taimaka wa shuhada ta fito tana ɗingisawa ahankalin
kallon gidan take cike da tsoro da fargaba ko amafarki bata taba ganin irinsa ba su kuma wannan da wanne suka taimake ta dan taga yanzu kowa idan yayi taimako da kalar tasa manufan

Gidan ya tsaru iya tsaruwa ba karya
Gefe shuhada ta kalla ta zare ido aranta tace dama ashe yar birni suna da rafi ?
Muryan ammy taji tana cewa yarinyata kiyi ahankali karki fadi murmushin yake shuhada tayi domin bata gama yarda dasu ba barin ma yadda taga gidan wai wani abu shi aljannar duniya Allah yasa ba gidan yan' yankan kai bane
Har parlor suka shiga ammy ta zaunar da ita a hankali ra'eena ta shige kitchen ta kawo mata abinci ta zauna kusa da ita tafara bata abaki tana murmushi itadai shuhada ido ne kawai take binsu dashi ammy ta haura sama tana cewa ina zuwa
Ra'eesa ta kalli ra'eena ta kyalkyale da dry tace shegiya sis anga yar'fara balarabiya shine harda wani bata abinci abaki murguda baki ra'eena tayi tace oho dai dan Allah nakeyi sannan da kike cewa naga yar'fara balarabiya aidai naga nima ba baka' bace
ra'eesa tace amma ai baki kaita ba dan Allah sis basu yi miki kama da yaya burleey? Juya ido ra'eena tayi tace eh fa harta farin fatar su daya
Cije baki ra'eesa tayi tace wlh dabadin yaya burleey kamar su daya da kawu baba. ba ko wlh dana ce shi ba yayana bane shida yaya jb sbd sun kware wajan mugunta dukan da yaya burleey yamin wlh saina rama akan yaya jb ta qarasa mgnr tana cije baki cike da mamaki ra'eena tace ni wlh tun kina bani mamaki yanzu har kin koma kina bani tsoro ai kece kike jawowa kanki duka sannan da kike cewa zaki rama akan yaya jb mai zaki iya masa ?
Dryn mugunta ra'eesa tayi sannan tace haba sai kace ba kisan halina ba to Allah ya shiryeki cewar ra'eena

juyawa tayi ta kalli shuhada tace sis ina sonki da kawa kema kina so na da kawa? shuhada ta hadiye abinci tare da tsoro ta gyada kai alamun eh

Murmushin jindadi ra'eena tayi tace ngd kawata ko a skull bani da kawa amma kinga ra'eesa kawayenta sunfi miliyon biyu kuma gata da faɗa ita da kowa ma faɗa takeyi har a islamiyya ma haka
Hatta yayunmu ma bata barsu ba kinaji ai agabanki yanzu ma tana fadi kuma fa bamu ne muke binsu ba mune ƙanana sai kanwarmu ƙarama ce sunanta *sabah*


Miqewa ra'eesa tayi afusace tayi kan ra'eena ta riqeta da kokuwa ammy da gudu ta sauko ta hau rabasu janye ra'eesa tayi da karfi sai haki takeyi ammy tace waike dan Allah ra'eesa yaushe zaki daina fada da rigima harta yar'uwarki baki barta ba balle kibar yan unguwa da yan makaranta wlh idan har baki natsu ba zan kira kakarsu afra ta tafi dake
Qanqame ammy ra'eesa tayi Dan Allah ammy karki haɗani da kakarsu afra bazan sake fada ko rigima ba ni ammy harta afra din ma yanzu bana kulata babu ruwana da ita tunda kakarta ce ta mutu ni kuma ba yanzu zan mutu ba ammy bana son mutuwa dan Allah karki haɗani da ita bazan sake rashin ji ba nayi miki alqawari na nutsu ammy tace Allah yasa da gske kikeyi ra'eena tace ammy ai kinsan halinta tuban muzuru ne kawai hannu ra'eesa tasa azafefe zata kaiwa ra'eena cafka ammy tace anya kuwa tun ba aje ko ina ba an fara breaking din promise anya kuwa ra'eesa turo baki ra'eesa tayi ta koma ta zauna tana hura hanci ammy ta girgiza Kai ta kalli shuhada Wanda tazama kamar hoto a zaune tana kallonsu


Ammi tace shuhada inadai babu inda yake miki ciwo? Gyada Kai tayi alamun eh ammy tace to masha Allah haka akeso yanzu inane gidan Ku karki min karya ki fadamin gsky domin naji kince baku da gida babu ta yadda za ace mutum basu da gida ko da kuwa na haya ne ko bukka ne

Sun kuyar da kai. kasa shuhada tayi tafara kuka mai tsuma zuciya kafin kace me ra'eena itama tafara dan akwaita da raunin zuciya da kyar ammi itama tayi karfin halin cewa kukan ya isa haka abinda yasa na tmbye ki yau sbd kar wani naki ya nemeki shiyasa amma da bazan tmbyki yau ba sai kin huta yana da kyau mu san wacece ke domin muna da family sosae nasan kinga yanayin haka kuma nan ba shine family house din mu ba

Please Login or Register in order to submit comment