You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
shi take kallo.
Murmushi tayi masa me d'an sauti. "Don't worry a yanzu bana buk'atar sanin dalilin kasancewata
tare da kai a nan ta k'arasa maganar cikin sanyin muryarta mai kashe sansar jiki .
A hankali ta soma takowa jikinta na kadawa har ta karaso inda yake ta tsaya tana busa mai nunfashin bakinta ido cikin ido suke kallon juna "ko zan iya ce..cewa ka aureni?!". tayi maganar cikin rawar murya?. "I want to always be with you, ina son ka aureni mu zauna inuwa daya da kai". Ta sake matsoshi kamar zata shige jikinsa duk maganganun da take yana jinta sannan babu wanda ya d'aga masa hankali kamar kalmar ya aureta "dan Allah ka aureni ina son kasancewa tare da kai ,ni ni kaina bansan dalili ba amman ina bukatar kasancewa da kai". Ta karasa maganar kamar zatayi kuka ta tallafo fuskarsa da duka hannuwanta "dan Allah ka fahimceni believe me zan kasance tare da kai a kowani hali dan Allah accept my love".
Ya fixge hannunsa dake rike cikin nata yana mata wani irin kallo da yasa kayan cikinta kad'awa sannan muryarsa a kausashe yace "kina hauka ne?!". yayi maganar a fusace jikinsa na rawa "ko kina shaye shaye ne daki zaki kawo min rainin hankali ? "Oh my goodness god! na d'aukowa kaina maseefa ya fadi hk a kasan ranshi "kaga nima fa ba wai sonka nake ba kawai dai akwai wasu .....".
"Shut up!! I said shut up!!! or else I will get you lost in second are you insane ? How dare you utter such words to a man wanda ma baki sani ba!". Ta bude baki zata sake magana "ki min shiru bana son jin sound dinki gaba daya," me yasa ku mata baku da hankali da tunani?"ya karasa maganar yana huci, da sauri tad'an ja da baya "Kinsan menene aure kuwa da kike cewa na aureki ? Ina da tabbacin da kinsan ciwon kanki da baki fadi wannan maganar ba ,"yaushe kika sani?! yaushe kika fara ganina arayuwarki da har zuciyarki ta karanto miki hauka akaina ? me yasa kikayi tunanin aurena? kinsan ko ni waye da har kina matsayin mace zaki proposing dina akan Aure ,bama ni Namiji na furta ba sai ke, ina kunya? Ina mutumci?!"zuwa wannan lokacin a fusace yake wadan nan zantukan. Girgiza kanta tayi alamun a'a kamar zatai kuka ta bud'e 'yan k'ananun lips d'inta tace "I don't care nasan ko kai waye, what I know kawai ina son ka au....
Tasss tasa tasss taji saukan yatsunsa a kuncinta hagu da dama take wani juya ya ɗauketa tayi baya luuuuuuuu zata fadi yayi saurin tarota da hannunwansa duka zuciyarsa na bugawa ita kuwa runtse idanunta tayi saboda rad'ad'in marin data sha ,
gabadaya ta sadakar da bazata sake jin maganar komai ba saboda dummmmm din da taji kunnuwanta sun yi, a hankali ta bude dara daran idanunta ta tsura masa kusan minti goma suna tsaye a haka suna kallon juna ganin zata bata masa lokaci ya tsaida ita bisa kafafunta ya finciketa ajikinsa ,nuna ta yayi da babban yatsansa yana mata gargadi da kwayar idanunshi yayinda zuciyarsu tayi mummunar bugawa a tare, kasa tsayuwa tayi akan kafafunta ta zube kasa dafe da kuncinta ..
juyawa yayi a matukar fusace ya bar d'akin zuwa dayan bangaresa ya shiga ziriya a falon yana kai kawo "zuciyarsa ta dinga raya masa ya amincewa aurenta ko dan ya musguna mata ya koya mata hankali yayinda wata zuciyar take ce masa " kai da baka son aure yanzu karka sake ka yarda ka aureta ya bawa kanshi amsa "ina bazan aureta ba a daren yau din nan zan sa a maidaita gidansu, taje can ta k'arata" yana cikin wannan tunanin wayarsa ta soma ringing ya ciro wayar daga cikin aljihun wandonsa yana dubawa ganin sunan zahra na yawo a screen din wayar yasa shi jan dogon tsaki , yaki daukar kiran ya kashe tare da ajiye wayar akan mirrow dinsa ya shiga bathroom wanka yayi shap shap ya fito, ya sauya kawa zuwa manya kaya farin yadi vol mai matukar kyau da tsada ya karasa inda jerin takalmansa suke ya dauki takalmin mai yanayin cover shoe Wanda bayansa ke bude ya feshe ilahirin jikinsa da turaruka masu dadin kamshi da tsayawa arai ya fito yana taku kamar baya son taka kasa ya karasa inda motorsa ferary take Parke ya shiga ya bar gidan ..
A hankali yake tuki yana tunanin zantuttukan yarinyar har ya karaso unguwarsu yayi parking a kofar gidan daya ginawa mahaifiyarsa jamar dake zaune a unguwar suna ganin motarsa suka mike domin kawo gaisuwa ya fito a natse suka gaisa cike da natsuwa tare da kwanciyar hankali ya shiga gidansu a hankali kannenshi suka shiga farincikin ganinsa haniyarsu ce tasa hajiyarsa fitowa domin jin sautinsu suna kiran sunansa ta fito , ganinshi tayi tsaf kamar koda yaushe cikin natsuwa da kamala taji dadin ganinsa sai dai ta hade rai saboda kusan sati biyu kenan bata sanya shi a cikin kwayar idanunta ba, fuskarsa ta dauke da murmushin yace "Hajiya ina yini ? Cikin rashin walwala tace "um lafiya sai yau kaga damar zuwa ? "Kiyi hakuri duk cikin kwanankin nan ban zauna bane tunda na dawo sai faman zirga zirga muke yi akan wani aiki daya tasanyomu gaba dasu jabir "shine har ka ɗauki tsawon sati biyu duk yan'uwanka sun damu da rashin ganinka "nasan zaku ji babu dadi rashin zuwana sai dai ayi min hakuri saboda yanayin aikina ai muna waya da sadiq akai akai "ya fada min sai dai ai zuwan naka na da mahimmancin "koda yake ko babu yanayin aiki zaka iya dauke kafafunka saboda maganar aure da nake yawon maka "yayi murmushin yana Kallonta cike da matsanamcin soyayyarta yana matukar kaunarta ita da yan'uwansa numfasawa yayi sannsn yace" wallahi ba haka bane Hajiya shifa aure lokaci ne ",nafi ka sanin lokaci ne amman shi kanshi niyya yana da matukar tasiri idan kuma sai na mutu zakayi shikenna sai ka faɗa min na hakura "kiyi hakuri inshallah nan kusa zan kokarta "gara ka kokarta dan ga sadiq nan yana son yin aure amman yace dole sai ka fara yi ,dogon numfashin ya sauke sannan yace "shikenan zan san abun yi'"Allah yayi jagora nan suka shiga hira da zai tafi ya bawa kannenshi kudi yace su sayi duk abinda suke so bai yi musu tsaraba ba mahaifiyarsa ma kudi masu yawa ya bata hajiya tace "haba bazan amshi kudin nan ba yaushe kayi mana sako "ki amsa hajiya da bani da shi bazan muku ba "haka ne Allah ya kareka da kariyarsa ya albarkacin da zuri'a masu albarka "shine abinda nafi bukata daga gareki adduarki tana da matukar tasiri a rayuwata kuma ina gani cigaba ,a cigaba da yi min addu'a"Allah yayi maka albarka ya baka abinda kake so duniya da lahira ya kare min kai, yayi murmushin jin dadi sai bayan la'asar sannan yayi mata sallama ya fito inda jamar unguwar suka yi masa caaaa kudi ya raba musu sannan ya wuce
DARLING'S💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️05
Cikin natsuwa yake murza kan
Stearing motarsa zuciyarsa cike fal da matsanancin farinciki baro mahaifiyarsa da kannensa cikin farinciki mai tsanani da yayi, a nan duniya bashi da burin daya wuce sanya ahlinsa cikin farinciki , numfashi ya janyo ya fesar yana ɗan dukan kan stearing "zan dangwama ina baki farincikin da kika rasa ammina har sai kin gaji , inshallahu zan ɗauke miki kewar komai ,zan mallaka miki duk wani dadi dake cikin duniyar nan ke da yan'uwana lafiyarku farincikinku jin dadin rayuwa zan yi kokari ......
Kiran Anas da ya shigo wayarsa ne ya katse masa zancen zuci da yake , ya sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan ya kai idanunshi kan wayar a natse ya kai hannunsa ɗaya ya ɗauki bluetooth dinsa ya manna a kunnen ya dannan wayar take muryar Anas ta doki dodon kunnenshi "kana Ina munzo gida mai gadi yace baka nan ? Iskar ya furzar sannan yace "naje ganin ammina ne gani akan hanyar dawowa ku bani minti goma zan karaso "okay sai ka karaso muna jiranka ..
Ya cire bluetooth din ya ajiye a mazauninsa ya cigaba da tuki yana sake lulawa zance zuci har zuciyarsa ta shiga hasko masa yarinyar daya baro a gidansa dogon tsaki yaja saboda tuno kalmar ta gareshi kalmar da yaki jininta kuma take bashi haushi ....
Jaguwa zaune cikin d'akin daya tanada domin tautauna bayanai masu mahimmanci akan aikinsa ,gabansa laptop dinshi ne ,yana faman operating yana sauraron bayanan jubi inda yake bayani akan alhaji tanko gote wanda ya kasance shararraren dan kasuwa wanda duniya tasan da zamansa sannan ya tara tarin dukiya bilaadadin anan gida nigeria da kasashen ketari ,ya mallaki qadarori da dama da companies a kowace jaha dake ƙasar nigeria " bincikenmu ya nuna mana mutumin baya zaman gidansa da daddare sai da rana bayan haka akwai tsaro mai tsanani tun daga bakin get doping estate har zuwa cikin gidansa ta kowani bangare dakarunsa zagaye suke da gidan bayan boyayyun camerori dake lugu da sako na gidansa, me zai hana mu hakura da wannan taget din muyi facing din wani yayi shiru hade da numfasawa sannan ya cigaba da magana "jaguwa a ganina mu hakura da wannan aiki kawai ko me kuka ce yan'uwa ? ya fadi haka yana kallon sauran yan'uwansa dake zaune suna sauraronsa , duk suka gyara "gaskiya mu hakura tun da tsaro yayi yawa inji cewar kamil ,Anas ya numfasa yace " kuna nufin bazamu yi nasara ba akan aikin da muka ɗauki tsawon lokaci muna jiran aiwatar dashi ? a qalla wannan shine karo na hudu da muke rusa budget din aiki akan Alhaji tanko gote gaskiya a ganina bai kamata muyi wasa da damarmu ba kawai mu fara shirin aiwatar dashi kuma a cikin satin nan "dan Allah malam ka natsu kayi nazari akan operation din nan jabir ya katse masa hanzari ta hanyar fadar haka"the best solution mu hakura tunda jubi da kamil suka nuna abar shi , kai koni nayi supporting dinsu mu hakura kawai muyi facing din wani aiki ......
Sai lokacin Jaguwa ya d'ago kyawawan idanunshi masu matukar kyau jere da gashin ido ya tsura musu yana kallonsu daya bayan daya sai daya ɗauki tsawon minti biyar yana kallonsu sannan ya mike tsaye yana rufe laptop d'insa ya soma magana a tsanake kamar ba wannan shararraren tantirin daya addabi manya kusoshin gwanati da manya attajirai ba "duk naji bayaninku daya bayan daya amman kusani wannan aikina ne jiya ba yau ba , da muna saka tsoro a zukatanmu da bamu kawo wannan matsayin ba , matsayin ƙasar nan take bulayin neman Jaguwa ido rufe, burin duk wani dan sanda mai matsayi ya samu nasarar gano inda muke ,ko'ina acikin kasar nan magana ɗaya ne ana son ganin wanene wannan mutumin daya addabi kasa da kasa gidajen radio dana tv , news paper ko'ina magana ɗaya ne amman har yau basu yi nasarar gano mu ba abinda zai faru yanzu shine ni da kaina zan tunkari tanko gote ya karasa maganar a fusace yana dukan table din dake tsakiyar su jabir sannan ya juya musu baya rugume da hannunwansa duka .....
Duk suka zaro ido a frigice suna dubansa gaba-daya jikinsu yayi mugun sanyi da jin furucinsa Anas ya mike ya karasa inda yake ya tsaya a gabansa "kalle ni Jaguwa ya d'ago kyawawan idanunshi ya zuba masa batare da yace uffan ba "bazan barka ka tafi kai ɗaya ba ko kowa yaki binka ni zan bika amman me zai hana mu hakura nima jikina yayi sanyi bamu taba samun saɓanin ra'ayi akan halqallarmu ba sai yau me zai hana mu hakura kawai ....
"Kawai abar aiki saboda tsoro ko me ? yayi masa tambayar yana tsareshi da kyawawan idanunshi ,a hankali Anas ya gyada masa kai "ba saboda tsoro bane "saboda me ye faɗa min Ina jinka ? "me yasa ni ban karaya ba ku zaku karaya ? "me yasa ni bangujewa aikin ba ku zaku guje masa ? wannan karon a tsawace yayi maganar yana dubansu ransa a matukar bace "daman mun tsara haka ne dan wata rana zamu sakawa zukantanmu tsoron aiwatar da qudirinmu ? dukkaninsu suka gyada kai alamun a'a suna dubansa da mamakin karfin halinsa "mun san duk abinda ka faɗa gaskiya amman .... "listing yayi saurin daga musu hannu " banason jin komai zanje Kuma ni kadai zan aiwatar da komai zan nuna muku kwarewata ta wuce yadda suka tsamamnin .....
Duk wannan maganar dake yake yinta cikin isa da izza da rashin kuruciya yake yinta ,dan kallo ɗaya zaka masa ka fahimci ya mallaki hankalin kansa sannan yasan meye rayuwa babu alamun kuruciya atare dashi , ya sake kallonsu daya bayan daya "ku fito ku faɗa min cewar matsorata ne , " a she ku din kananan yan iska ne iskancinku bai taka kara ya karye ba kuka hau matsayin da masu dakakkiyar zuciya suke hawa ...
"A she akwai abinda zaku ji tsoro bayan kuna dani kuna tare dani ? Zan fita ni kadai raina nayi gaba da gaba da tanko gote ya karasa maganar a tsawace cike da fushi jikin Anas ya dinga kyarma ya shiga rarrashinsa dan yasan halinsa abu kankani ke bata masa rai har yayi nasarar dagula nasu lissafi yana gama maganar bai tsaya ya saurari rarrashin da Anas yake masa ya fice daga d'akin kallon juna suka shiga yi kamil ne yayi karfin hali yin magana "yanzu ya zamuyi da alamun ya hau dokin nakin daya saba ? "Ku bar shi tukunna zuwa anjima mu gani zan san yadda zanyi na shawo kansa, ni kaina na hakura duk abinda mutun ɗaya mutun biyu har uku sukayi magana akanshi mafi alkhairi a hakura dashi inji cewar Anas a hankali suka cigaba da tautaunawa ..
Kai tsaye special room d'insa dake kallon wanda tanweer take ciki ya shiga ya zare rigar jikinsa ya saura daga shi sai vest fari da dogon wando ,ya ɓalle agogon dimond din dake daure a tsintsiyar hannunsa ya ajiye akan mirrow dinsa tare da wayoyinsa ya dauki remut ya kara karfin ac ,ya karasa inda karamin fridge dinsa yake ya ɗauki kwalban win mai sanyi ya ɓalle ya kafa a bakinsa bai ajiye ba sai daya sha rabi sannan ajiye yana sauke numfashi sannan ya kwanta ruf da ciki akan bed yana tunani yadda zai tunkari gidan tanko gote a safiyar gobe ,kusan minti goma yana kwance sannan ya yunkura ya mike tsaye zuciyarsa na dokawa da matsanancin karfin gaske, sai dai sosai yake jin jarumta a sansar jikinsa sam bai ji wani karaya ba ko sarewa ko jin rashin nasara , kallon dakin yayi sosai kwakwaluwarsa ke sake lulawa duniyar tunani akan lamarin, motsin da yaji a bayansa shi ya sanya shi saurin juyowa , ganin Anas ne ya dauke kansa , zama tayi a bakin gado a lokacin da Anas ya karaso ya zauna kusa dashi tare da kamo hannunsa ya daura cikin tafin hannunsa "kayi hakuri abokina kuma aminina "da'akayi me kenan kake bani hakuri ? yayi masa tambayar yana furzar da iska mai zafi tare da fixge hannunsa cikin nashi "ni dai kayi hakuri naga ka ɗauki zafi "akan me zan ɗauki zafi ya sake katse shi yana haɗe hannuwansa guri daya "ni babu wani zafi dana ɗauka aiki ne babu fashi gobe ko jibi zan aiwatar dashi akan idanunku zanje na dawo ya karasa maganar yana murnushin gefen baki alamun nasara yake ji ajikinsa "ka fahimceni abokina "dan me zan fahimceka akan
mutumin da babu Allah a ranshi? kuke jin tsoron tunkarasa .....
"nasani amman ka tsaya mu shiryawa tunkararsa tukunan irin su Alhaji tanko ba'a tukaransu haka nan dole sai anyi shiri na musamman "listing anas akan wannan mutumin bazan taba fahimtarka ba, batu akan tsara tunkurarsa an wuce gurin sai dai kuma wani aikin "shikenan shikenan ni zan bi ... , kar ku bini ko kunce zaku bini ma bazan lamunta ba ,ya karasa maganar cikin fushi , Anas ya sauke ajiyar zuciya "shikenan Allah ya baka Sa'a "ameen ya fada yana mik'ewa haɗe da shiga bathorrom ....
**********
Da misalin karfe shida na yamma ya shigo dakin kwance akan gado ya hangota ta kamkame jikinta guri ɗaya kuma har lokacin bata sauya kaya ba , idanunshi ya kai kan mirrow inda ya ajiye mata take way din daya kawo mata tun safe yana nan kamar yadda ya ajiye ,
da sanyi jiki yake karasowa inda take way yake har ya karaso
ya bude laidar babu abind ta taɓa a ciki ko drinks din ciki bata sha ba "ya Allah!" ya furta a kasan makoshinsa "wannan wace irin yarinya ce for god sake ? da alamun tana son kashe kanta ta rataya a wuyana ?
ya karaso bakin gadon ya duko daidai fuskarta ya zuba mata sexy eye's d'insa yana son kai hannunsa jikinta amman yana fargaban yanayin da zai tsinci kansa, yayi haka yafi sau uku yana ƙoƙarin kai hannunsa dan ya tasheta a hankali ta juyo gaba-daya ta zube a jikinsa yayi saurin riketa ya zauna a bakin gadon ,ita kuwa jinta ajikin mutun yasa ta ɗan bude idanunta da suka mata nauyi saboda kukan marin da yayi mata , ganinsa yasa ta saida idanunta akanshi kamar zatayi kuka ,shi kuwa hankalinsa ne yayi maseefar tashi saboda wani irin zafin da yaji ya ratsa jikinsa, jikinta kamar garwashin wuta ,ya kai hannu ya shafa wuyanta nan hankalinsa ya sake tashi ya kwantar daita tamkar jinjira ya sauko ya shiga bayi ya tari ruwa acikin karamin raba da towel ya fito qirjinsa na wani irin dokawa kamar zai fito waje ,ya k'arasa bakin gadon ya tsaya yana Kallonta ",ya rabbi me yasa na daukota" yayi maganar a kasan ran shi ? a hankali ta sake ware idanunta da kyar akanshi tana motsa karamin bakinta yayinda sautin kukanta ke tashi kasa kasa , gadon ya hau ya zauna yana mai jin tsananin tausayinta ,
zuciyarsa na bugawa ya kamota jikinsa ya kwantar daita a saman cinyarsa, ya matse towel a cikin ruwa ya runtse idanunshi ya soma goge mata fuskarta zuwa wuyanta naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana furzar da huci mai zafi yayinda hannunsa ke rawa kamar wanda aka jona jikinsa da wutar lantarki duk da ba wannan ne karonsa na farko da zai kai hannunsa jikin mace ba amman ba zai iya misalta yadda zuciyarsa da gangar jikinsa suka dauki sauyi ba , runtse idanunshi yayi sosai a hankali ya dinga yin kasa da hannunsa tare da turawa a jikinta yana goge mata jiki still hannunsa na rawa ,ya dade yana goge mata sansar jiki zuwa lafaffen cikinta dake shafe tamkar ba'a taba saka musu komai ba ,a hankali rigar jikinta ta sabule batare daya sani ba a dalilin idanunshi dake lunshe jin da yayi towel din hannunsa ya dauki zafi ,ya buɗe idanunshi aiko yaci karo da abinda yafi komai gigitashi ya sura qirjinta ido .
idanunta na lumshe ta wani lafe masa a jiki tana sauke numfashi a hankali a hankali ,shiru yayi yana kallon tsararrun dukiyaar fulaninta a zahirance duk yadda yayi tsamanin kyauwunsu ya wuce yadda yake zato ,saurin runtse idanunshi yayi saboda ganin tsayayun dukiyar fulaninta masu matukar kyau da ɗaukar hankali na neman zautar dashi ga kan nipples dinta dake cure guri wanda da gani zasu yi dadin tsotsa ,yayinda kamshin turaren jikinta mai cike da wasu sakonni suka dinga kaiwa zuciyarsa farmaki ,haka nan yasa ya tsinci kansa cikin wani yanayi da bai taba tsintar kanshi ciki ba gabad'aya ya rikice a cikin seconni da basu wuce uku ba ya rude da ganin baiwar da Allah yayi mata
, wahalallen ajiyar zuciya ya sauke ya sake bude idanunshi akansu, gbdy wannan karon ya kasa ɗauke idanunshi akansu yay bala'in kura musu ido take tsigar jikinsa suka dinga mike tsaye yana jin idan bai dan murza kan nipples dinta ba zai iya mutuwa ,wata zuciyar tace ka taɓa kawai ba sai ka tsotsa ba tunda zuwa anjima zaka maidaita gidan ubanta wata killa ma daga yau bazaka sake ganinta ba ,ya lumshe idanunsa yana sauke numfashi a hankali yana amincewa shawarar da zuciyarsa ta bashi ,ya kai hannunsa saman dukiyar fulaninta ya soma shafawa a hankali yana lumshe sexy eye's d'insa wani naunauyen ajiyar ta sauke tana furta "wayyohlly Allah bana so..... stop plz"yadda take maganar kamar ma k'ara rud'ashi take gaba d'aya hankalinsa ya k'ara tashi sansar jikinsa sai kad'awa yake musamman jin dumin jikinta a nasa bakinsa ya kai cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa yana shafa brest d'inta "bansan yadda akayi na tabasu ba na tsinci kaina da taba baiwar da Allah yayi miki zan daina duk wannan maganar a zuciyarsa ya fada , yana jin kamar ya cafki lip's d'inta ya ji yaya teast din bakinta yake , a hankali yake cigaba da murza kan nipples d'inta da hannunsa daya har yayi nasarar kai dayan hannunsa ya damki dayan brest d'inta "ka bari plz I don't like it" ta sake yin magana muryarta can kasa, da kyar ya fixgo magana kamar zai yi kuka " zan bari "zan bari kawai yake iya furta sai dai kuma ya kasa ɗauke hannunsa daga qirjinta saboda wani irin mugun fellings din da yake ji akanta kansa ya cusa tsakankanin brest d'inta .. ...
DARLING'S💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️05
Cikin natsuwa yake murza kan
Stearing motarsa zuciyarsa cike fal da matsanancin farinciki baro mahaifiyarsa da kannensa cikin farinciki mai tsanani da yayi, a nan duniya bashi da burin daya wuce sanya ahlinsa cikin farinciki , numfashi ya janyo ya fesar yana ɗan dukan kan stearing "zan dangwama ina baki farincikin da kika rasa ammina har sai kin gaji , inshallahu zan ɗauke miki kewar komai ,zan mallaka miki duk wani dadi dake cikin duniyar nan ke da yan'uwana lafiyarku farincikinku jin dadin rayuwa zan yi kokari ......
Kiran Anas da ya shigo wayarsa ne ya katse masa zancen zuci da yake , ya sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan ya kai idanunshi kan wayar a natse ya kai hannunsa ɗaya ya ɗauki bluetooth dinsa ya manna a kunnen ya dannan wayar take muryar Anas ta doki dodon kunnenshi "kana Ina munzo gida mai gadi yace baka nan ? Iskar ya furzar sannan yace "naje ganin ammina ne gani akan hanyar dawowa ku bani minti goma zan karaso "okay sai ka karaso muna jiranka ..
Ya cire bluetooth din ya ajiye a mazauninsa ya cigaba da tuki yana sake lulawa zance zuci har zuciyarsa ta shiga hasko masa yarinyar daya baro a gidansa dogon tsaki yaja saboda tuno kalmar ta gareshi kalmar da yaki jininta kuma take bashi haushi ....
Jaguwa zaune cikin d'akin daya tanada domin tautauna bayanai masu mahimmanci akan aikinsa ,gabansa laptop dinshi ne ,yana faman operating yana sauraron bayanan jubi inda yake bayani akan alhaji tanko gote wanda ya kasance shararraren dan kasuwa wanda duniya tasan da zamansa sannan ya tara tarin dukiya bilaadadin anan gida nigeria da kasashen ketari ,ya mallaki qadarori da dama da companies a kowace jaha dake ƙasar nigeria " bincikenmu ya nuna mana mutumin baya zaman gidansa da daddare sai da rana bayan haka akwai tsaro mai tsanani tun daga bakin get doping estate har zuwa cikin gidansa ta kowani bangare dakarunsa zagaye suke da gidan bayan boyayyun camerori dake lugu da sako na gidansa, me zai hana mu hakura da wannan taget din muyi facing din wani yayi shiru hade da numfasawa sannan ya cigaba da magana "jaguwa a ganina mu hakura da wannan aiki kawai ko me kuka ce yan'uwa ? ya fadi haka yana kallon sauran yan'uwansa dake zaune suna sauraronsa , duk suka gyara "gaskiya mu hakura tun da tsaro yayi yawa inji cewar kamil ,Anas ya numfasa yace " kuna nufin bazamu yi nasara ba akan aikin da muka ɗauki tsawon lokaci muna jiran aiwatar dashi ? a qalla wannan shine karo na hudu da muke rusa budget din aiki akan Alhaji tanko gote gaskiya a ganina bai kamata muyi wasa da damarmu
Book Chapters
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67