Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

****** CIKIN DARE Part 1******
Misalin 12:20Am. Nagama kintsawa Nayi shirin
kwanciya daga ni sai Tiri kwata Wanda nasaba
sawa Idan zan kwanta. Bayan na kwanta sai na
fara tunani a cikin Zucuya ta Naje Gidan su
budurwa ta ASMA'U Daga nanuna mata kosawa
ta akan In turo gidan su ayi maganar Aurenmu
shine tafara man Fada Har nafahimci bata sona
kudi kawai take so Ina tunin nahakura da ita
koko? Amsar danaka samu, Ihun da naji ne ya
dawo dani daga gajeren tunanin danake akan
Asma'u Tabbas na gaskata abinda kunnuwa na
suka jiyo min, Ihun mace ne daga can waje. Nayi
maza na sanya doguwar riga na dauki torch light
mai hasken tsiya kamar fitilar masu gadi na fita.
Mutum biyu na hanga acan gaba kadan cikin
Daren suna kokarin kama wata matashiyar
budurwa tana zizzille musu. Hasken fitilata ne ya
sanya mutanen suka juya a guje suka kule a cikin
duhu. Nayi maza na karasa wurin da yarinyar ke
tsaye tana karkarwa kamar wacce ake ma gangi.
''Zo mu gudu'' nace cikin yanayin tsoro. Gyada
kai tayi alamar a'a ba zata tafi ba, tun kafin ta
ankara na fisgi hannunta cikin nace mu bar nan
wurin tun kafin su dawo su same mu don abinda
yasa suke gudu sun zata bani kadai bane. Na
kashe fitilar dake hannuna duhu ya mamaye
wurin muka ruga a guje ni da ita, muna zuwa
kofar gida na nayi maza na bude muka shiga na
mayar da kofar na rufe. Na shige gaba ta bi ni a
baya, duk da na lura har yanzu tana cikin
matsananciyar kaguwa da tsorata.
Kai tsaye na shige cikin falo na kunna wutar
lantarki haske ya wadata a dakin, inda anan ne
na lura da raunin da suka ji mata a kafarta da
hannunta. Nayi maza na dauko akwatin first aid
nayi dressing din ciwon sannan na mike nace
mata ki saki jikin ki, ban kawo ki nan don cutar
dake ba sai don taimakon ki. Nan da kike gani
gida na ne kuma ni kadai ne a ciki ba kowa, don
bani da mata. Ban bari tayi magana ba nace
mata ina zuwa! Na juya da sauri na shige daki na
nashiga tunanin wani irin kaya zan bata ta sauya
don gabadayan kayan dake jikinta a yage suke
Don mutanen Da suka tare ta Suke kokarin mata
fyade Sun yaga mata riga Na dauko mata wata
rigata ta 'yan kwallo Nabata nace tasa Na dakko
wando Na na Kot dina nabata nace tasa Ta Amsa
cikin tsoro Alamun Haryan zu na jin tsoro na
Bayan tasa naje cikin Firij na dakko mata Lemu
da wani guntun bred Na mika mata ta Ansa Nace
mata Idan kingama ki kwanta a Dakin dake
Bayan ta sai Ta amsa da to,
Naje na kwanta Ina jiran gobe tayi na Tambayeta
Me takeyi acikin Daren Jiya.Bayan nashiga daki
Nakasa rintsawa saboda wllh yarinyar taji kyau
gadai Photanta kuna gani ku kallah kutabba tar
da maganata yarinyar taji kyau Misalin 1:00am
Natashi dan in tabbatar da yarinyar tayi bacci
kuwa Ina tura kofa a hankali sainaga yarinyar ta
mike Tayi wata uwar mika Nantake hankalina ya
tashi zuciyata ta dunga buga zuciyata na
rayaman da naje na aiwatar da abinda abinda
zuciyata take so Ina kara kallonta Kirjinnan acike
Kai yarinyar komi yaji dan komi akwai Wow
narintse ido nafita ta Muka hada ido Sai tace
mani don Allah inane bandakin gidannan Sai nayi
mata nuni da hannuna cikin kasala nace mata
gaya can Saita fice aguje daga inda nake Inajin
sautin karar fitar fitsarinta Nayi wata doguwar
ajiyar zuciya Natafi dakina Naje nakwanta Inajin
karar kulle marfin kofarta
Amma duk da haka zuciyata tana rayaman dane
natun karata idan yaso bayan nabiya bukatata
saina Koreta daga gidan Haka nadunga tunani
har saida bacci ya Dauke ni Asuba nayi Na falka
nayi Wanka nayi alwala natafi Masallacikin dake
jikin gidana Bayan nayi sallar Saina fara tunanin
yarinyar Har nasamu danyi Lazimi na lokacin da
zanshigo gida gari ya soma wayewa Ina Shiga
Nayi sallama shuru azatona tatashi ne shiyasa
nayi sallama Ina tura dakin da take Sai naganta
tayi wawan kwanciya Nayi ajiyar zuciya Bansan
sanda nasume a tsaye ba
Sai nayi tunanin In tasheta Ina waigawa gefen
gadon sainaga Ashe wandon dana bata Cireshi
tayi dazata kwanata Rigace kawai ajikinta Kai
hankalina fa yayi mugun tashi Saina dan ta6eta
habawa sainaji Kamar anyi man Shokin Najabaya
da gudu Bugun kofar danayi ne yasa ta falka
Saina fara Susa keya tare da soso gefen kunne na
Banbari tayi magana ba Sai Nace mata dama
naga baki tashi bane shiyasa Nazo Intashe ki Sai
nafita Nakira waya a gidan mu akawo man Abinci
Ina zaune a falon Saiga kanina Abubakar ya shigo
falon tare da kula a hanninshi
Sai yagaishe ni alla alla nake yafita kada yarinyar
tafito yaganta yaje yace Ai nafara kawo 'yan
mata Harya fita bata fito ba Ina lekawa naga
tanasa wando Sai natambayeta Kinyi sallah
kuwa? Tayi shuru Tabini da ido Ananne nafahimci
cewa bamusulma bace Saina Ce kizo kici Abinci
tabini da kallo Saina fita Tazo tana cin abinci
danni sai wajen 10:00am nake breakfast dina
Bayan tagama sai nazo nazauna kusa da ita
nazauna Sai Nafara tambayarta
Me sunanki Sai tace " Sunana Manasa Ni 'yar
garin gombe ce Nashigo garinnan ne Don naga
kawata Ina zuwa gidanta saita Nakirata a waya
nace mata gani nazo gidanta amma gidan Da
kwado Sai shine tace man nayi hakuri Ankwantar
da Mom dintane a Kaduna Shine tatafi Mantawa
tayine bata kirani a waya ba Saboda halin da
mamatan take ciki, Shine nace mata kada ta
damu Zanje gidan wata kawata ne In kwana acan
da safe In koma gombe Inakan hanya bansamu
dan aca6an dazai kaini gidan kawata ba Shine
nahadu da Mutanen dakaga suna Mani kokarin
yimin fyade Nagode da katai make ni
Sai nace mata Ina kayan da kika zo dashi? Sai
tace nasaki jakkata da wayata lokacin da nake
gudu Sai nace mata Karki damu Kizo muje in siya
maki kayan koda kala biyu ne Kinga gobe Da safe
Sai nakaiki har garin gombe
Sai tace to nagode Kai maye sunanka? Nace
Sunana Baffa Batasan Nanemi data kara kwanane
Don nima Nasamu Damar ai watar da Abinda
keyawo cikin zuciyata Saboda yarinyar tana da
komi namata Idan tazo gunka dole kayi ,,,,,,,
Toya Abin zai kasance muhadu a Part 2, Anjima
Ina fatan kunajin dadinLabarin????? Inadan kana
jindadin Labarin to kayi Comment Danuna
bukatarka don sonjin Cigaban Labarin.
NOTE: kada kayi ma labarin nan mummunar
fahimta akwai darasi a cikin sa .
***** CIKIN DARE Part 2 ******
Bayan mungama magana da Manasa Ta koma
daki Ni kuma naje nayi wanka nayi Dress
Kananun kayane Nasa Gashi rigar tahauni Idan
kaganni da kayan ajikina kace Danni akayi kayan
Saboda hakane Nake matukar Burge 'Yan mata
Nafesa turare Ajikina mai Uban kanshi Naleka
Dakin da # Manasa take Nace mata kizo mutafi
Super market Saboda Musiya kayan kisamu kiyi
wanka Sai ta kalleni Cikin Natsuwa Tare da kallo
Kasan Kafafuwa na Harna juya natafi Amma bata
daina Kallona ba don har lekowa tayi tabini da
ido,
Nafita naje wurin Mota Ina jiranta koda ta fito
taganni Ajikin motar Kai gunin ban sha'awa
ananne na fahimci cewa Na burge Manasa Sai
Tatsaya Tace Man Kawo wayarka nayi maka
photo Dannaga motar Tayi maka Kyau Suna
motar Tawa { Anaconda } Kirar Honda Kudinta
Million 3,
Farace kirar HONDA Bayan tayi man photo Sai
Nace mata Tashiga Muje Nagaida Mahaifana
Daga can sai muwuce Sai tayi murmushinta mai
Jan hankali Sai tace Mutafi Bayan munshiga
Mota Muna cikin Tafiya Sai naga Tana kallo na
ta Gilas Anan ne Nafahimci Nafara Burge manasa
Muna cikin tafiya Sai Naga Tayi Hamma Tadan
daga Hannuwan ta donyin Mika Ina Kallon
Kirjinnaan Nata Harna saki Sikiyari Bansani ba
Lokacin da Hankalina ya dawo jikina Motar tatun
kari Wata majalisar Da mutane Suke shakatawa
Nai maza nata6a Burki Sai Take ceman Garin
kallona kasaki Sikiyari Sai tayi murmushi Ita
kanta tasan Ina Sha'awar ta,
Mukaje Nagaida Mahaifana Muka fito Amma Ita
bata sahigaba saboda Bana so wanima yaganta
acikin Dan Gina Muna Zuwa Super market Sai
naga ASMA'U Ita da kawarta Sai nayi fuska
nanuna kamar ban gansuba Mukaje Nasiya Mata
Kaya kala Biyar masu Tsada Da takalma kala
Ukku Bayan Munshigo gida Sai muka zauna falon
nace Mata Taje Tayi wanka,
Lokacin da tafito Bandaki Tasanya kayan dana
Siya mata Tayi kwalliya gunun ban Sha'awa
gashi kayan sun matse jikinta Sai kusa dani
tazauna Saita Dau key din motata tace man Baffa
muyi wasa Nabaka minti biyu Idan harka kasa
Amsar key dinnan daga Hannuna to motar ta
zama tawa Sai nace mata Abun tursasawa ne
komi?
Tace Eh dole kayi Idan baka yiba To lallai
za'abarka abaya Domin wasan gadukkan alamu
zai dadi Sai nace mata muje zuwa Muka fara
kokuwa Duk sanda zan ta6a jikinta tsigar jikina
tashi Take Haka mukaci gaba dayin Wasan
Sainaga ta dau Key din tasakashi a Tsakanin
Brest dinta Gashi lokacin data ibar man Ya kusa
karewa Saura Secorn 30 Wasan ya kare Gashi
kuma tasa Key din Acikin rigar Nononta Haka
narintse Ido naburma hannuna aciki Ina saka
hannuna Sai Namanta Key Zan dauka Sai naga
jikinta yayi sanyi Naci Gaba da motsa hannuwa
na Acikin Waini Ina laluban key Sai tace Man Har
yanzu bakaga key dinba Nace Mata yanzu najishi
Haka nazaro hannuwa na Duk Sun jike saboda
Zufa Kunya ta Isheni Saita ceman Baffa kadawo
mucigaba da wasan nace mata Sai Anjima yunwa
nake ji bari Sai Anji
Sai tayi murmushi tace Allah yakaimu sai take
ceman Baffa yakamata yau Inyi mana girki Koh?
Sai nace mata toyayi Naje Nasiyo Shinkafa Da
sauransu Nabata Tashige Kicin Ni kuma nawuce
daki Naje Na kwanta Ina tunanin wasan da mukai
da ita Inayi Ina Dariya Karar waya tane ya katseni
daga Tunanin da nake Inayin Picking Sai naji
Mom dina tace Baffa Maganar da mukai
Nazuwana Kaduna yau ne fa Nashirya tun dazu
kai Nake jira Sai nace mata Mama kibari Sai jibi
Shine tasha kunu Nabaka Minti 2 Idan baka zoba
ni sai nazo Gidannaka Nace Mata a'a karki zo
ganinan zuwa Ina fita nace ma manasa Kiyi
hakuri Zanje Kaduna Amma yau zan dawo Zan kai
Mamana ne
Sai tace Bara nazo Mutafi tare Saina Fiddo Ido
nace mata me Kina haukane a'a badai dai bane
Sai Ince ma Ummata me? Tayi Shuru Idonta Yayi
Jawur Sai NaCE mata Manasa kiyi hakuri Manasa
Nafahimci wata gaskiya guda daya Hanyar datafi
da cewa kabi Saboda Rabuwa da Matsalolinka
Shine ka fuskanceta Saura minti 1 acikin lokacin
da Ummata tabani Wai inba hakaba zatazo
gidannan Bara natafi Sai nasa hannuna nashafi
Kuncinta nace mata ta kula Nafita da Sauri Ina
shiga mota Na debeta a 60 ina cikin tafiya Sai
naga Motar kanina Abdulhafeez ta gitta kuma
mom dina Ce a ciki kuma gidana zasu Nayi sauri
nayi kwana Nasha gabansu Nace Mama Ina
kuma zaki bayan nace maki ganinan zuwa Sai
tace Wai maye a gidanka da bakakaso Nagani?
Nace mata bakomai kedai shigo mutafi ,,,,
Muhadu a Part 3 gobe kamar yadda muka
** CIKIN DARE Part 3 ******
Mamana tashiga motar mukatafi Muna kan hanya
Ina tunanin Manasa Kai amma mamana ta kofsa
man Muna cikin tafiya Mamana Sai Magana take
amma bana jinta Data ga alamunfa Bata ita Nake
ba Sai ta ta6oni kai dan Ubanka Bakaji Ina maka
magana Baffa wai meke damunka ne? Nace mata
Mama Nifa Lafiya ta Klau Sai tayi Tsaki Danni
Jina Nayi Kamar mutuwa zanyi Jikina ya dau zafi
Kai sai Sarawa yake Dandanan Wani Zazza6i mai
karfi ya dauke Ni Mamana Tace Baffa yanzu
muna wani gari ne?
Nace Mata Mama Nifa bansan garin Da muke ba
Taja Tsaki Tatsuke Fuska Muna cikin tafiya
Kanwata Sameera Wadda 'Yar riko ce Agun
Mahaifiyar mu Sameera tun tana karama Mamana
ta dakko ta daga wani Kyauyen Katsina mai suna
Dandume Sameera ta dade tana nuna man
Soyayya Amma Gani Nake nawuce Da Class dinta
Ina cikin tuki Sameera ta kirani Ina yin Picking
Sai Naji tace Tsarki Ya tabba ta ga Ubangijin
daya daidaita Sautin Muryarka Ma'abocin sanyi
Nata6e baki Naja wani dogon Tsaki
Mitswwwwwwwww
Sai take cewa Yayana Komi zakamun wllh bazan
daina sonka ba Zata kara magana Na katseta
tare dayi mata Tsawa ke Dan uwarki Ina wasa
dake ne? Tayi shuru Saina kashe wayar Mamana
Fadi take kaida waye? Nabatarai nace mata Ni
'Yar wurin kice Sai tace Dan Ubanka yanzu
Sameera Kake ma wannan wulakancin?
Nayi shuru Bakaji nane? Sai na fiddo ido nace
mama Ai Raina ni zatayi Idan nasakamar mata
fuska Tai tsaki, Haka naci gaba da tafiya
Kwatsam Sai gamu a Kaduna State Buda Bakina
Nace Mama Badai Zaki Dade ba koh? Tace Idan
zan Dade Mezai faru? Nace mata A'a babu
Abinda zai faru Haka Isa gidan da mama Zata
Tana sauka Cikin motar Nace Mama Don Allah
karki dade Buda bakinta Sai cewa tayi Idan nade
Zaka Bugeni ne wai?
Nayi Shuru Haka na dunga Jiran Mamana Amma
taki fitowa Na kira wayarta akashe, Awancan
6angaren Manasa Tunanina ya hanata sukuni
Bata da waya ballan tana taji Muryata Wayyo
Manasa Manasa Kanta Ciwo Yake saboda
Tsabagin kuka da tayi Akaina Ni kam Ina Kaduna
Bansan Halin da Manasa take ciki ba, Misalin
karfe 6:30pm Mama Tafito Daga gidan data Shiga
Naci kuka na gaji Idanuwana Jajir Tana zuwa
tace man Baffa Na meyasa Naga Idanun ka
Jawur?
Nasha kunu ba komai Tayi Murmushi Muna shiga
mota Nace mata Mama kisa Bel Tace meyasa
Nace Idan bakisa ba 'yan sanda zasu kamamu
Tai sauri tasa Nafara Binmu Ahankali Harmuka
fita Cikin Kaduna Tunda Na fahimci mamana
Bacci take Habawa Tuni nasaki Mutarnan Tuna
Nina Manasa Naci gaba da Rushi Cikin 'yan
mintoci Sai gamu a Zaria Naje Na kai mamarmu
gida Ina Shiga Sai Naga Sameera taci kwalliya
Kirjinnan nata acike Fuskarta Sai Shainin take Kai
komi Najikinta Shainin Yake Nakaina Nasan
Sameera Kyakykyawa Ce Amma Girman kaina ya
Hana In Sakar mata fuska Tazo Tadur kusa tace
Yaya na Ga Abincin Naja tsaki nace mata wayace
kikawo Abincinnan?
Jikinta narawa Tace Wllh mama tace Nakawo
maka, Nace mata bar nangun Da sauri ta fita
falon Bayan nagama Naje ma mama to zantafi
gida Sai da safe Tace Allah ya huce gajiya Nafito
Da sauri Tunanina Naje Gida Gun manasa nasha
Life Ina fita Naga Sameera Jikin motata Idonta ya
Cika da Kwalla Sai nace mata Yadai lafiya Banigu
Natafi Sai ta durkusa agabana tana kuka Kamar
ranta Zai fita jikinta Tace Dan Allah Yayana
kafada man Laifin danayi maka Kake hukuntani
da Wannan tsanar taka?
Nace Tureta Tafadi Kasa Tana Ihu kankace haka
nace aguje da motata Ina zuwa Gida Nace ma
Talle mai gadi Kai wayazo nemana? Yace Ranka
yadade Wllh ba Wanda yazo Sai nace mai Kaci
abinc kuwa? Sai yace Eh Naci Bakuwarka Ce
Takawo man Sai nayi Murmushi Nace mai tana
Ciki? Yace Eh yalla6ai Sai nayi doguwar ajiyar
Zuciya Nace mai Sai da safe Kafin yayi magana
Nabar inda yace Ina Shiga ciki Natatar da
Manasa Saman doguwar Kujerar dake Falon
Gashi Dressing din da tayi Na barci Shi kanshi
tayar da Hankali yake, Nazo da sauri nazauna
Kusa Da Inda take Na Ta6ata Na Dora Hannuna
Saman Kirjinta Hankali na yayi matukar tashi da
naga tana yun kurin ture ni Nikuma Gurina naga
na Ai watar da Abinda Nayi niyya Tature ni Taja
tsaki Mitswwwww
Sai take ceman Ni da nakosa kadawo Amma
Yanzu jinake da baka dawo ba, Saidai nabita da
ido Tatashi tashiga daki Nakasa natsuwa nabita
dakin Ina zuwa Sai na kamata saida na aikata
abinda nayi niyya Saidai kuka take. Nima na
koma dakina ina tunanin ya akai na aikata haka.
Muhadu A Part 4 anjima Suwaye Suke son jin
karashen Labarin???
** CIKIN DARE Part 4 *****
Nashige dakina na kulle Ina ta tunanin meyasa
Wai na aikata Wannan Shirmen? Ammasar dana
kasa samu Kenan Haka Na kwanta bacci Asuba
nayi Natashi Nayi wanka Naje masallaci Koda
nadawo Sai nayi tunanin naleka Dakin Manasa
batare da Jin tsoron komiba Amma Tayaya Zan
shiga?
Sai kawai nabasar ni kaina ko kudi kabani bazan
iya Shiga dakin Da Manasa Take ciki ba Saboda
kunya Na wuce Dakina Naje nayi Lazimi Na roki
ubangiji da yayafe man kuskuren dana aikata,
Misalin karfe 7:30am Na fito daga dakina na tarar
da Manasa Zaune akan Kujera Nazo nazauna
kusa da Ita Ina bata Hakuri Sai tafashe da kuka
tana fadin Baffa dama katai makeni Don kaima
kabiya Bukatarka? Nayi shuru Baffa kayi min
alkawarin Zaka Kaini garinmu yau don haka
nashirya muje kakaini Sai nace mata kibari akawo
abinci muci mana Sai taja tsaki Mitswww Wllh
bazanci Abincin kaba Danni Yanzu natsane ka Da
ina da kudin motar da zai kaini gombe da tuni
natafi Sai Nace mata to kiyi hakuri tashi nakaiki
Gombe Tatashi ta dakko kayanta Muna fita nace
ma mai gadi Zanje gombe Amma yau zandawo
kada ya fada ma kowa inda nake Yace to Muna
cikin tafiyar mu ta zuwa gombe Sai na fara runani
acikin zuciyata kai anya Manasa bata na so Naje
garinsu tasa ai man kafirin dukaba Kodai zan
sauke ta cikin dajinnan ne ASMA'U ne ya katseni
daga tunanin dana ke Ina yin Picking bayan mun
gaisa take ceman Baffa kayi hakuri da Laifin
danayi maka Kaji ko?
Nayi murmushi Nace mata Baby na karki damu
Ina kan hanyar zuwa gombe Idan nadawo zan
kiraki Manasa ko kallona batayi duk sanda
Natuna da Abinda ya faru tsakanina da Manasa
Sai dai injini INA dariyar Mugunta Gudune nayi
natashin hankali Kwatsam Sai gamu a gombe
Muna shiga gombe ana kiran sallar Azafar
Manasa tasa ki jikinta taita man kwatance har
mukaje kofar gidan su, Gaskiya ne Manasa
mahaifinta babba ne Gidane mai kyau Babban
gida Manasa nafito wa Yaran mahaifinta da
kannanta sukai mata ca kannanta suka rungume
ta Kowa yayi murna da dawowar Manasa Bayan
Manasa tashiga gida Duk takwashe Labarin
abinda ya faru da tai makon danayi mata Amma
bata fada masu cewa Na Kwanta da ita ba Nakai
awa daya a tsaye Sai naga kanuwar Manasa ta
leko ta kalleni ta juya cikin gidan a guje Can
saiga Manasa tafito tana murmushi Sai tazo
gabana tatsaya tace man Naba Mahaifana labarin
Duk abinda ya faru Amma bance masu Kasadu
dani ba Saita kara cewa
Baffa Iyayena basajin Hausa saidai English Baffa
Kayi hakuri Zadai kuyi 6arnar kalamai Nace mata
muje tayi man jagora har falon da Iyayenta suke
Ina zuwa nazana muka fara turanci da iyayenta
Sukai man godiyar Tai makon 'yarsu danayi
Bayan naci abinci mukai sallama da iyayenta har
kyautar kudi mahaifin ta yaso yayi min amma
naki amsa Manasa Ce tarakoni har gun motata
Nabata lambar wayana Nace mata Manasa Ina
mai baki hakuri Ga lambata nan duk sanda kika
daina fushi dani to kikirani Tayi Tsaki ta Amsa
lambar ta juya ta shiga gida afusace Nashiga
motata Natafi Miasalin Karfe 12:01am Nashigo
garin zaria Naje gun mai Shayin Layinmu Na Sha
Tie Naje na kwanta Duk wanda yasan dadin
Manasa To bazai iya zabuwa da ita ba saidai
kaddara
Washe gari kuka Kullin cikin damuwa nake Sati
5Week kenan bamu hadu da Manasa ba Ko ta
kita kirani awaya A'a ko daya Har takai da na
fara mantawa da ita Ranar Alhamis Misalin karfe
6:00am ASAMA'U Ta kirani awaya Tace Baffa
Mahaifina Yace man In Ce maka gobe yana son
ganinka Sai nayi dariya harda tsalle Nace mata
Goben nayi maki alkawari zanzo Naga Abban naki
Taji dadi sosai Ina gama waya da ASAMA'U Dady
na ya kirani Yace naje nasamesa a gida yana son
magana dani, Nayi sauri Nashiga mota Naje gidan
mahaifana don na Amsa kiranshi Bayan mungaisa
dashi yake ceman My Son Abinda yasa nakira ka
Ina sone na fada maka.
cewa Zan hadaku Aure da Sameera Nazaro ido Na
kalli Sameera Sai murmushi take Saboda kunya
ma Daki ta Shige Kwatsam Sai naji wayata tana
Ringing Ina dubawa don naga wake kirana Sai
Naga Lambace amma ba suna Ina dauka Sai Naji
Muryar Manasa Tana Kuka Ina cewa Salam Sai
manasa take ceman Baffa kacuce ni Kaci Amana
ta Jiya Mukaje Asibiti nida. kawata Batare da
kowa yasani ba Doctor ya tabbatar man Ina da
ciki Wata daya Natashi tsaye A furgice Nace mata
ME? Tace man Ina dauke da juna Biyu kuma
Nakane Don banta6a saduwa Da wani namiji ba
In bakai ba, Sai ta yanke wayar Sai na zauna
nace ma su Dady To bakomai Insha allahu zan
Auri Sameearar Sukayi farin ciki
Dady yace dawa kake waya A firgice haka? Nace
mai wani Abokina ne aka kwantar da mahaifinshi
Shine ya kirani Ya fada man Sai zufa nake Duk
da cewa falon Akwai A.C amma Jikewa naji
nakeyi Sai nayi sallama dasu nace masu Zanje
gida Ina fita nashiga mota Na zage gilas Naciro
wayata Na kira Manasa nace Mata Manasa Don
Allah kifadi abinda zan turo maki dashi kije a
zubar da Cikinnan Taja tsaki Mitswww ai baka
isa ba Wllh Saina haife maka yaronka Takara da
cewa kuma wllh Zan fada ma Abbana Kaine kai
min ciki Kuma nasan Abbana zai iya kashe
konawa ne don yaga Anwulakan taka Ta katse
wayar na kira akashe Nayi nayi akashe Dakyar
naja mota na tafi gidan Ina zuwa dakina Sai kuka
Dandanan Fuskata ta kumbura Idanuwana Sunyi
Jawur Wuni nayi kuka ban samu na iya cin wani
Abuba Har gari ya waye
Nayi wanka Nayi Addu'oi na Sannan nadan samu
Saukin damuwar Sai na fara tunanin anya zan iya
zuwa gidan Su ASAMA'U kuwa Sai natuna
Alkawari nayi mata Nace zani Haka Sa Manyan
kaya nadau Hulata Na murzata akeya Natafi
Amma duk da haka Idan kaganni Sai kasan Ina
cikin Damuwa Ina zuwa gidan su ASAMA'U
Nazauna a falo aka kawoman Ruwa mai Sanyi Na
dan jika Makogwaro na kujerar dana zauna Tana
kallon kujerar da Iyayenta suke zaune Bayan
mungaisa Sai Babanta yake cewa Asama'u zauna
kusa da shi tazauna kusa dani Babanta yake
cewa Kai amma kunyi Kyau Sai yace man Baffa
Shin zaka kasance maisa Asama'u farin ciki
harkarshen Rauearta? Sai nayi Shuru Sai Ce
kanaji Ina maka magana?
Nakarayin Shuru Daga karshe Ita nayi Saboda
damuwar Dana tsinci kaina da ita Shine
matsalata Manasa Bayan nafito daga gidan su
Asama'u Ina tafiya ina waige kamar Wanda yayi
Sata yake tsoran kada akamashi Ina waigawa
naga Asama'u ta gurugo aguje tazo gaban Tana
Fadin Haba Baffa Mahaifina fa Ya tambaye Kane
Shin zaka kasanse mai Sani Farin ciki har abada
Shine katashi kafito to yanzu Me kake so naje
Nace masu? Cikin fushi tare da daga mata Murya
nace mata OHO Tarikeni Tace man Me Kace?
Nace mata BANSANI BA Nace mata BANSAN HAR
SAU NAWA ZAN MAKI KARYA WAI DAN INSAKI
FARIN CIKI, Nace mata KINA CEWA NA KALLI
CIKIN IDANUNKI SHIN ZAKIGA SO KODA KARAMI
NE? Tayi shuru.
Nakara Ce mata GASHI KIKAMA HANNUNA
KIRIKE KINJI WANI ABU ANAN? Tayi Shuru,
Nakara Ce mata ZANJE NADUNGA FADIN INA
SONKI DAGANAN HAR RANA TAFADI AMMA
MEYAKE CIKIN ZUCIYATA? Tayi Shuru. Nakara Ce
mata SO KIKE NAJE NAI TAYIN KARYAR WAI INA
SONKI? BAZAN IYA BA, Tayi Shuru. Nace mata
Asama'u KO DA NACE INA SONKI TO KADA
KIYARDA DANI, Nakara Ce mata, ASAMA'U SO
BANA ZUCIYA KADAI BANE SO NA KWAKWALE NE
NI INYI TUNANI DA BAN KEMA KIYI TUNANI DA
BAN NI INA SON NARINKA AIKINA NA OFFICE KE
KAU BAKYA SO KE SO KIKE NABAR AIKIN OFFICE
NAJE NADUNGA KULA DA COPANING BABANMU?
Na kara Ce mata KI MANTA DA KALMAR SO KIYI
SO NA GASKIYA, KINJI? Tayi Shuru Buda bakinta
Sai tace man cikin Katuwar murya Tace TO
KABARNI MANA, Nace mata TO KITAFI MANA GO
JEKI, Shine ta ruga aguje tana Kuka Sai naji Dadi
Danace mata ta tatafi Ananne nayarda cewa
Kalmar I LOVE U karya Ce,
Nakoma gida Awancan 6angaran kuma Yayan
Manasa Yahau ta da duka wai saita fada mai
Wanda yayi mata Ciki Idan ba hakaba zai dunga
bugunta har ta fadi Da taji Wuya Sai Tace Baffa
ne Yayanta yace waye Baffa,? Tace mai Wanda
yatai makeni Sai yace mata zaki iya kaini gidan
nasu a zaria race EH Washe gari ya dau

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment