Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai nayi tunanin ai ciki ne
gareta bai kamata na dake taba.
Nayi tsaki mtsww na fito daga dakinta naje kichin
na dafa indomie fara tas ko yaji babu haka na
cinye ta saboda masifar yunwar da nake ji.na
chinye na koma daki na kwanta ina tunane
tunane har barchi ya daukeni.da asubah na tashi
naje nayi alwala na tafi massalaci. Aka gama
sallah na taso na taho gida.in shiga gida na tarar
da manasa tana hada kayanta A akwati. Da nace
bazan mata magana ba bari na kyaleta naga mi
take nufi.sai wata zuchiya tace may be gidan su
zata tafi.kawai sai na yanke shawara naje na
sameta.ina zuwa nace ma manasa INA ZAKI?
Budar bakin gidan mu zan tafi. Na kara tambayar
ta Nace mata mi zaki yo? Tace man ta gaji da
zama dani.nache amman baki da hankali haka da
tsofan ciki zaki kama hanya ki tafi bauchi.kumah
A motar haya.sannan tun da safe haka ko gari
bai gama waye wa ba.
Nace mata babu inda zaki idan ko kika tafi duk
hukuncin dana yanke maki ke kika jawo. Naje
nayi wanka na shirya na tafi gidan su dady na
gaishe su san nan na fada masu cewa naga
sameera.ina fadi naga momi tayi sujada ta
godewa Allah. Na kwashe labarin zuwa na jos
duk na fada masu.sai dady yace basu ga ta zama
ba. Injira su.suyi break pass. Mu tafi jos. Mu
taho da sameera. Nima lokacin ko karyawa banyi
ba amman ban fada masu ba.kada suyi tunanin
akwai wani abu tsakanin mu da manasa.suna
gamawa muka dauki hanya sai garin jos. Misalin
karfe 8:30am na safe muka isa garin jos.muna
zuwa kofar gidan da sameera take.muka chi karo
da sameera ta dauko akwatinta da niyyar zata
bar garin jos.tasan daman sai nazo da umma da
dady.sameera tana ganin su ta yarda akwatin ta
ruga ta shige cikin gidan da gudu.
kawar ta fadeela ta leko taga mike faruwa.ita ce
ta bamu izinin mu shigo gidan.muna shiga
sameera tazo da gaida su dady.nan su umma
sukai ta bata haquri akan ta dawo gida.fadeela ce
mai cewa sameera kiyi haquri ki koma.duk abinda
ya faru ga bawa Allah ya riga ya kaddara zai faru
dashi. Sameera ta yarda ta biyo mu misalin karfe
3:20pm muka iso zariya.kannai su adnan suma
sun nuna farin cikin su sosai da suka ga
sameera.washe gari kamar yadda na saba zuwa
gaida ummana da dady na naga sameera.tachi
wata uwar kwalliya tsayawa kawai nayi ina kallon
ta.data fahimchi ina kallo sannan tazo ta duqa ta
gaidani sannan ta rokeni gafara na yafe mata
akan maganganun data fadi man.na che mata ai
babu komai.
Allah ya yafe mana baki daya.nan har nake to
nan ta nace saura yanzuh ma ki gudu.sai tayi
wani murmushi tace kaji yayana da wata
magana..mukai wasa da dariya na shiga falo na
gaida su dady. Bayan na gaisa dasu. sai dady
yake ceman my son inaso zanyi wata magana da
kai.bai gama rufe bakin saba sai naji wayata na
kururuwa. Da alama wani ne ke kirana.ina
dubawa naga polina ce kawar manasa.ke
kirana.ina amsa kiran akace munan asibiti
manasa ta haihuwa ta sami budurwa.kayi sauri
kazo ka biya kudi za'a salla Alhamdulillah
nace.to ganin tafe.na fada masu dady cewa
manasa ta haihu suma sunyi farin ciki ummace
tace bari na dauko hijabi na mu tafi tare.
Ina zuwa falo na fadi ma sameera cewa manasa
ta haihu tayi man murna dayi ma jaririyayar
addua Allah rayata.amman naga alama sameera
na cikin damuwa amman bata nuna man
ba.muna zuwa asibiti na biya kudi muka dawo
gida nayi ma jaririya huduba. Na sa mata suna
sameeeeera. Nayi dana sanin fadi ma manasa
sunan jaririyaR bayan nayi ma ta huduba.nace
ma. manasa sameera na sa ma ta suna.tace
baka isa ba wallahy dole ka chanza mata
huduba.wallahy da kasa ma yar"ta sunan wannan
jakar yarinyar gwanda ta mutu na huta.
lokacin ne na tsinke manasa da mari ina ce mata
na lura ke mahaukaciya ce to bari kije wannan
sunan shi nayi niyyar sama yar"ta yanzuh tunda
kin haihu ni daidai dake ne.na fice daga dakinta
na barta tana sharar kuka. Lokacin da naje daki
na naji jaririyar tana ta kuka.amman manasa taki
daukar ta sai uban kuka take.
Na leko nace mata manasa kiji tsoron Allah
wannan jaririyar bata son komai ba amman kina
zalintarta.lokachin ne ta dauke ta ba bata mama.
Sannan nace mata idan ta gama da ita zamuyi
wata magana da ita. Tana gama bata mama
jaririyar tayi barchi sai tazo daki na ta sameni.na
fara bata labarin sameeera tunda farko har
karshe. Da Alama manasa taji tausayin sameera
lokacin da na gama bata labarin naga manasa
tana share hawaye ta rokeni gafara na yafe mata
laifunkan data yiman.
sannan tace tanason taga sameera.na kira
sameera tazo gidana tayi ma manasa barka.zata
tafi manasa tace ta tsaya. manasa taba sameera
haquri akan abinda ya faru.suka yafe ma juna.da
daddare ina kwance manasa tazo dakina taceman
mijina inaso na rokeka wata Alfarma don Allah ka
auri sameera. Wallahy nayi ma alkawarin zamu
zaune lafiya da ita. Nayi farin ciki kwarai da
manasa tace na auri.sameera safiya nayi naje
gaida su dady kamar yadda na saba.
sannan na fadi mai abinda manasa tace.shima
yayi farin ciki sosai.yace daman ranar da matar
ka ta haihu maganar da nake so nayi ma
kenan.sai aka kiraka. Amman yanxuh bazan
yanke hukunchi ba sai naji daga sameera idan
zata aureka. Dady ne yasa umma ta tambayi
sameera idan tana sona.tana tambayar tache eh
tana sona kumah zata aure ni.bayan sati 1 da
haihuwar manasa Akayi suna.aka sa ma yarinyar
sameera.........
Sameera tayi farin ciki da taji sunan ta nasa ma
yar"ta.sameera ta suwo kaya masu yawa ta
kawo ma takwararta. Bayan anyi suna kowa ya
watse. Aka sa mana ranar aure nida
sameera.lokachin da akasa yayi akashe shagali
aka kawo sameera gida.na tara su nayi masu
nasiha akan su zauna lafiya.nace ke sameera
kece karama kiyi ma manasa biyayya.ke kuma
manasa ki wa Allah ku zauna lafiya kada wani ya
zalinchin wani. Haka suka zaune lafiya. sameera
aunty take ce ma manasa.bayan shekara 1 da
"yan watanni sameera ta haifa man yaro
namiji.na saka masa sunan dady na SULAIMAN
amman Abba ake kiransa.gaskiyaba karamin
farinci nayi ba da naga mata na suna zaune lafiya
babu rigima babu tashin hankali.
Muka chi gaba da rayuwa mai inganci muka
manta da abun ya faru A baya.
KARSHEN LABARIN KENAN
WANI DARASI KUKA SAMA GAME DA WANNAN
LABARIN?
Kuma wani korafi zakuyi game da wannan labarin
domin mu gyara, zaku iya fata tanan ko kuma ku
turo mun da sakon ku ta nomber ta 07033020404
Admin

..........CIKIN DARE { Part 12 }........... Rahul yayi
matukar mamaki da Sameera ta zageshi A guje
ya Debi motarsa Izuwa gida Yana shiga gida Sai
Hajiya tace Rahul Ya kashigo gidannan ranka
A6ace meyasa meka? Rahul yayi shuru Hankalin
Hajiya ya tashi Ta kara cewa Rahul Don Allah
kafada man Waya 6ata maka rai? Rahul cikin
fushi yake cewa Hajiya Wai Hajiya yanzu kamar
Sameera Ita Ce zata zageni a tsakiyar Kasuwa
Hajiya tace Sameeran Ce tazageka? Yace Eh
Hajiya! Hajiya Tace kaje ka dakko wayar Redio
Idan tadawo kai mata Kafirin duka Rahul yaje ya
samu Wayar Redio Manasa ma Itama tasamo
wayar Redio Wai harda ita za'a daka Sameera
saboda tazagar mata Yayanta, A falo suke tsaye
suna jiranta Manasa da tadawo gida tana zuwa
harabar Gidan Taji gabanta yana fadi, Kamar
tajuya ta fita gidan amma hakanan ta tashiga
gidan Tana zuwa falo Manasa tayi saurin kulle
kofar falon Sameera ta zaro Ido Tace Manasa
Lafiya? Manasa ta wanketa da mari Rahul yacire
hijabin dake jikin Sameera kukaci gaba da
dukanta Sai da sukaimata ti6is Suka far fasa
Mata jiki Ko ina ajikinta ya fashe Fuskarta Ce
kawai batayi komai ba Saboda itama tana rife
fuskar Sameera tayi kuka kamar ranta ya fita
Bayan sun gama bugunta 3 Awos Bata iya tashi
Sameera da rarrafe takai dakinta Jikinta gaba
daya duk bakarfi Kankace haka ciwon kai mai
karfi Ya kamata zazza6i Idonta biyu Ita kanta
Tana tausaya wa kanta Gari nawayewa Rahul ya
shigo yacewa Sameera Ke Ga kayana can dana
Manasa Dana Hajiya Ki wanke Mana Kitabbatar
da kin wanke su kafin Mu dawo daga Jos Cikin
sauri Sameera ta Amsa Saboda gudun bugu, Yaja
tsaki ya fita, CIKIN DAREN bacci yaki yuwuwa
man Saboda tunanin Sameera Shin tunanin
danakeyi Wane hali Sameera take ciki kuma Ina
take Ammsar Dana kasa Samu kenan, Gari na
wayewa nayi wanka Nadau Key din motata Naje
gidan su Dady Ina zuwa nagaida momy na da
Abba Sannan Nasanar dasu Yadda mukayi da
Abban Manasa nacewa naturo Magabata na da
ayi Maganar Aurena da manasa Dady yayi farin
ciki Itama mahaifiya ta Buda bakin Momy Sai
tace dannan Wlh harga Allah naso ka Auri
Sameera Allah nedai bai nufaba yanzu nata Raye
ko bata Raye Wallahu A alamu Sai dady yace
man yaushe Iyayen Manasa sukace katuro
mahaifan ka Sai nace mai Dady 2week suka Ce
Dady yace Allah ubangiji ya kaimu lokacin Momy
tace Ameen, Jingine nake ajikin motata a kofar
super market din dake Tudun wada Zaria Tunanin
Sameera ya hanani walwala da Kwanciyar hankali
Ni Sai naga kamar 6atar Sameera batazana Ce ga
Rayuwa ta Ina tsaye nayi tagumi Sai ga wata
kyakykyawar Yarinya taci kwalliya Tazo tasameni
tayi man Sallama, Salamu alaika? Na6ata rai
nace mata Wa'alaiki salamu, Sai tace naga
Malam naga kamar kana cikin damuwa kozan
tayaka fira? Sai nasha kunu Na daure fuska Nace
mata Dan Allah malama kirabu dani kona Ce maki
Ina Son mutun yataya ni fira ne? 6ace man
dagani ko kuma nayi maki wula kanci, Sai tayi
murmushi tace Allah ya baka hakuri Sai munsake
haduwa Natabbata idan kadaina fushi to zaka
saurare ni Saboda ni kyakykyawa Ce, Sai nayi
tsaki Naja motata izuwa gida, Ranar da Su Dady
suka shirya zasu Bauchi zuwa kar6o aure na
Sameera ji tayi gabanta nafadi kamar wani Abu
zai sameta Su dady suka isa Bauchi Amma su
Kansu sunji ajikinsu kamar zasu ga Sameera a
bauchi Saboda suna isa Bauchi tunanin Sameera
ne kawai ke yawo a zuciyar su, Ita kanta
Sameera Baccin data danyi na mintoci Har
mafalki tayi wai sun hadu dasu dady Da mom da
kuma ni Lokacin Da muka isa harabar gidan su
Manasa Kowanne Acikinmu gabanshi bugawa
yake Muna Isa Falon Kawai Sai naga,,,,,, mu hadu
a part 13 anjima
n gidan su
Manasa Sai Mukaga Manasa Tafito ban daki Sai
kunya ta kamata A guje tatafi dakinta Sai nacewa
dady Wannan Wadda taruga Itace Manasa Sai
dady yayi dariya Hajiya Ce taje tacewa Sameera
Kada tasake Tafito Kicin din indai tasan bata
gama Abincin ba Sameera ta Amsa dato Muna
zaune Sai ga Abban Manasa ya shigo suka gaisa
da Mahaifana ni kuma Natashi natafi dakin
Manasa A wannan zuwan da mukai gidan su Su
Manasa Shine Aka gama Komai har sukasa Ranar
Aurena da Manasa Wata daya ne akasa Saboda
Dady Yana so yatashi kasar England Har Muka
gama komai Muka tafi Sameera batasan Abinda
ya faru ba Sai bayan wuce Sameera ta gama girki
Sannan tasamu damar fitowa Daga kicin tana
zuwa falo Sai taji Ana Maganar Dame dame ya
kamata ayi A daurin Auren Manasa Da
Muhammad Abdulhadi Sai taji gabanta ya fadi
har tanayiwa Manasa murnar Saranta da akayi
Manasa Cikin Fushi ta iya Amsawa Saboda
tatsani Manasa sosai Sameera ahankali cikin
kasala ta tatafi Dakinta Tana zuwa dakinta
tazauna tayi tagumi Sai Taji sallamar Wani yaro
An aiko shi ya kirata, Yana shigowa Inda Manasa
take Yace mata Sameera kizo ana kiranki Awaje
Sai tasha kunu Tace wake kirana?.Sai yaron yace
Wani mutimine Tana cikin fadin haka Sai Ga
hajiya tashigo Dakin tana fadin Dan ubanki kitashi
kije Abokin Rahul ne yake kiranki Idan baki jeba
Rahul Zaici Ubanki kuwa, Sameera da sauri
tatashi tatafi Saboda Tsoron Rahul datake yi,
Tana zuwa gum matashin dake kiranta Mai suna
Bala Sai tayi mai Sallama Sai ya amsa mata tare
dayin murmushi Sai tace malam Don girman allah
karabu dani wllh akwai Wanda make so Buda
bakin Bala Sayyace Waye kike so Sai tace
Inarunka dole Sai kaji sunansa? Sai yace a'a
Amma don girman allah Kitai maka kifada Man
Sai tace mai Sunansa Abdul-ahad Sai bala ya
zaro ido yace Wanda zai auri Manasar Shine kike
so? Sameera tace don Allah karufaman Asiri wlh
bashi bane Wannan nanine daban kuma Ai anayin
suna Iri daya Sai yace Hakane Amma wlh Koki
bar garinnan konace wa Rahul Saurayin Manasa
Shikike so, A guje Sameera ta shige gida Saboda
taji bala yace zai gayawa Rahul shiyasa Sameera
tayanke Shawar Barin gidan Sameera tana zuwa
daret tana nufa Dakinta Ta Hado kayanta Duka
Tasa acikin Leda Sai da ta fahimci falon Bakowa
Sannan Tayo waje da gudu .Sai mai gadi ya
tareta yace Mata Sameera Nasan kina Shan
Wuya acikin gidannan Garama ki gudu Ni kuma
zan taya ki da Addu'a Sameera a tsorace tace
mai Nagode tafita da gudu Ashe Bala wasa yake
mata Shikanshi baya jin dadin dukan da Rahul
yake mata, Sameera Tana zuwa tasha Tasamu
wani mai kudi Taroshi alfarma daya tai maka
mata da kudin mota Zuwa Zaria city Mutiminnan
Dubu 10,000 Ya bata Saboda tausaya mata da
yayi Ganin yadda tazo A gigice, Ina zaune Dady
Ya kirani Bayan mungaisa Sayyace man My son
Yau wata daya kenan dagama gidajena na
Kaduna Nawa da naka Don kada Gidan da kake
ciki nasiyar dashi Da Wanda mu muke ciki don
haka gobe kashirya da Sassafe Nasa azo man da
Tirela ta kwashe kayanmu duka Sai naji dadi
amma tsoran danayi Karmu bar gidan kuma yaza
mana Sameera tadawo gidan nemanmu gashi
dady yace kada Wanda ya fada makowa Inda
zamu zauna A Kaduna Gari nawayewa Tirela Tazo
ta kwashe kayanmu duka A wunin muka gama
Kwashe kayanmu Muka koma Kaduna Su dady
Suka zauna A Tudun wada ta Kaduna Ni kuma
Nazauna a Kawo A gidan dazan zauna Nida
Amaryata Sameera, Satinmu Daya da komawa
Sameera Bayan tabar gidan su Rahul Gidan wata
kawarta taje A jos mai suna Fadeela Isma'il Satin
ta ukku A gun Fadeela dayake ta bata duk
Labarin Abunda ya faru da ita Sameera tayi
matukar Tausaya mata Sosai Shiyasa har bata so
Sameera tatafi Watarana tace ma Sameera Ya
kamata muje Zaria Kudaidai ta da Iyayenki da
kuma Baffan Saboda kisamu kiyi Aure kinsan
Yanzu zaman aure shiyafi komai Dadi Lokacin Da
Sameera Sukazo Zaria sukatarar da muntashi
Adaidai wannan Lokacin Ake Daura Aurena Da
Manasa, Sameera tayi kuka sosai Hakanan ta
hakura ta koma Jos sukaci gaba da zama da
Fadeela, Bayan aurena abokai Kowa ya watse
Aduniya banda iyayena Babu Wanda nake son
gani Sai matata Manasa Manasa tana Mani son
Da bata ta6a yiwa wani ba Shekararmu daya da
wata biyu Manasa tasamu Ciki Wanda ya kai
munzalin haihuwa Watarana zani office Manasa
tarakoni Izuwa harabar gidana Sai nashafa mata
cikin ta nace Insha allahu Kafin nadawo Sai dai
naji Anyo man Waya ace kin haihu Sai tayi
nurmushi tace Ameen Sai nasunbaceta na ja
motata nayi gaba,saneera kuwa Sai Alokacin ta
kara wayewa haduwarta da fadeela ta koya mata
Kwalliya Da salon tafiya Kai idan baka san
Sameera ba Sai karantse kace 'yar shugaban
kasace Watarana Sameera taje Super market Sai
ta hadu da Polina Polina tayi matukar far in ciki
da taga Sameera Bayan rungume Polina tace
Sameera wllh Kinyi kyau ko Gomna Ai yaganki
dole ya kyasa Sai polina tace wa Sameera
Kishirya kizo muje Kaduna gun Manasa Wata
kawatace wadda muka hadu a bauchi Jikin
Sameera yayi sanyi Sai taba Polina labarin
Zawanta bauchi Polina tatausaya mata Sai
tacewa Sameera karki damu ai yanzu kinfi karfin
Manasa tata6aki barinma mujinta yaganki Ai kau
Dole shima ya kyasa Sai sukai dariya Sukayan Ke
shawarar Gobe da safe misalin karfe shida zasu
wuce Kaduna Saboda basaso sukwana Sai
Sameera tacewa polina kinsan Inda Manasan Tayi
Aure? polina tace Naje gidansu aka bani Address
Din gidan Ammace man Tana da ciki haihuwa yau
ko gobe Ahaka suka rabu akan gobe zasu hadu
Sai suwuce Kaduna, Gari nawayewa Sukakama
hanyar zuwa Kaduna Misalin karfe Ukku suka Isa
Kaduna Sai kai sa'a sukaga Gidan su manasan
Ananne Sameera taji gabanta nafadi Suna zuwan
falon Manasa Sai Sameera taci karo da Makeken
hotona wanda muka Dauka Da Manasa Ahotan
kamar zanyi magana Hankalin Sameera yayi
muguntashi, Muhadu a part 14 gobe yi comment
domin shine yake karamin kwarin guiwa NAKU>
Mahmud A Yusuf
CIKIN DARE { Part 14 }
Sameera tana tsaye tana kallon Hoton da
mukayi da Manasa shiyasanya hankalinta
yayi matukar tashi Wai Baffa na shine zai
auri Makiya ta Lallai kam za'ayi ta Abinda
keyawo cikin zuciyarta kenan Shigowar
Manasa ne falon yayanke tunanin da
Sameera take Ciki Manasa Tana Sakkowa
kasa Sai suka hada Ido da Sameera
shiyasa hankalin Manasa ya tashi Manasa
na zuwa Tacewa Sameera meyasaka kika
zo gida na? Sameera taja dogon tsaki
Mitswww Tare fadin ai yanzu daidai nake
dake wlh Saboda yanzu ba a karkashinku
nake aiki ba Ehe, Manasa tayi mamakin jin
abinda Sameera take fada mata Polina ce
ta dunga ba Manasa hakuri Budan bakin
Manasa Sai tace wa Sameera Bara nakira
mai gidana wlh Zakici Kutumar Ubanki
Shegiya Kawai Sai ta hau sama kirana
Polina tacewa Sameera zomubar gidan
nan Bansan haka zata faruba Sameera
tacewa Polina barta ta kira Mijin nata
shima daidai nake dashi yana bude man
huta nima Zan bude masa Polina ta kalli
Sameera tace lallai Sameera baki da
hankali, Ina Kishingide A makeken gadon
dake Dakina Manasa tashigo a firgice Tazo
ta zauna kusa dani tana kuka, Sai nace My
dear Meya faru ne? waya ta6a manke ne?
Sai tace man wannan shegiyar 'Yar aikin
tamuce tazo gidannan Shine take zagina
don Allah my dear kayi man wani Alkawari
Sai nace mata Manasa kifada buka tarki
Insha allahu zan Cika maki gurinki nayi
maki alkawari, Sai tace Baffa don Allah ina
so Ka dakko mata Police sutafi da ita Sai
tayi 1week sannan Asake ta kaji my dear
na Sai nace mata karki damu muje naga
Shegiyar da tata6a manke, Da suri Manasa
ta mike Ina biye da ita abaya A hankali na
sakko Kasa Kujerar da Sameera ta zauna
tana Facing Waje Ni kuma Banga Sameera
ba bayan ta kawai nake nagani, Ina sakko
wa Nace Ma Manasa acikinsu Wace
shigiyarce ta zageki manasa tace man
gatacan da Hannunta tayi man nuni, Buda
bakina cikin fada Nace mata Ke dan ubanki
kijuyo fuskarki jiki abinda zan fada maki
Sameera taki joyowa Sai nace mata Nan
gidan ubanki ne? Sameera tajuyo ahankali
tare da fadin A'A bagidan ubana bane, Ta
juyowa naga Sameera CE dama nayi ma
wannan zagin Ashe Itace 'Yar aikin da take
shan duka a gidan iyayen su Manasa
abinda keyawo daga kwakwal wata kenan,
Hankalina yayi matukar tashi danagan ta
Sameera tayi matukar kyau Kyenta ya
kara karuwa Gashi taci arniyar kwalliya
kyenta ya fito Buda bakin Manasa Sai tace
man Baffa na mekake kallo anan kaje ka
dakko mata police mana, Cikin sauri da
firgici nace TO Nararimi Hula nadorata akai
ta kalminma barau da bawa nasa Nafice a
guje Ina zuwa kofar gida Nasamu wuri
nazauna Ina jiran Sameera su fito, Manasa
tayi jiran tayi jiran amma bandawo ba
Taita kirana awaya naki dauka Tun karfe
1:30pm suke a gidana har zuwa karfe
6:00pm suna ciki Idan Sameera Zata fita
gidan Manasa CE kerike ta tare da fadin
dan ubanki kijira ya dawo mana, da
Sameera taga banda woba nan tabar
polina Tafito daga gidan lokacin data fito
Manasa bata saniba tana Kicin amma
nasan data ganta to bazata barta ta
tatafiba har Sai na dawo, Ina zaune Sai ga
Sameera tafito daga gidan Sai nayi sauri
na mike duk jikina babu karfi Sameera
tana gani na Sai tayi kamar bata ganni ba
zata tafi na janyo mata gyale natace mata
Ina kuma zaki batare da munyi magana
ba? Sameera taja tsaki Mitsww Dalla
gafara can kaban hanya nawuce Abun
mamaki wai yau ni Sameera takewa tsaki
Nadunga bata hakuri Sai nace mata
Sameera bara na dakko mota na Muje
gidan su Daddy Tunda nasan farin ciki
zasuyi idan suka ganki Sai tace HMMMM
Jeka dakko Motar A gigice na shiga gida
natarar da Manasa da polina suna firar
guduwar Sameera komagana ban masu ba
na dau key Ina fitowa daga gida na tarar
da Sameera bata gun Dana barta.........
Muhadu a Part 15.. yi comment domin
nuna kosawarka...


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment