Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

'Yan
daba za azo zaria ai man Rashin mutinci Mota
biyu sukayi Don zuwa guna,,,,,,,,
Muhadu a Part 5 gobe Ina fatan kuna tare da ni?
****** CIKIN DARE Part 5 ******
Yayan Manasa Mota biyu sukai Don azo guna a
dau mataki Harda manasa acikin motar Manasa
ta kira wayoyi na duka akashe Sai ta turo man da
Text koda na bude wayar tawa Nagani Sai
Nagudu kafin su iso zaria Ga Abunda ta rubuta a
Text din kamar haka, { Sallam Baffa Yayana ya
debo kauraye har mota biyu Don Allah kagudu
Kafin muzo Baffa bana so sutarar dakai don komi
zai iya faruwa dakai Don ba Imani gare suba
Baffa na kiraka awaya duka akashe shiyasa na
turo maka Text Bye bye } Abin da ta rubuta A
Text din kenan Ni kuma ina gida kwance a falo ga
Nefa sun kawo Amma duk kasala nakasa tashi
nasa Chajin wayoyin nawa Misalin 3:19pm suka
shigo garin Zaria
Manasa ta kawo su gidana Tunda sukazo Sai
suka ki dakko gororin nasu Dan kada ma Mai
gadi ya gani yazo ya fada man Ko Manasa basu
Bari ta Fito daga cikin motar ba don kada Mai
gadi ya ganta Idan yazo fada man ya Ce man ai
Harda manasa sukazo Wai dan kada natsere
Suna zuwa su Kace Ma Mai gadi Ina Baffa? Me
gadi yace Yana ciki bara na kira maku shi Mai
gadi na zuwa yace man Ranka ya dade Wasu
mutane suna son ganinka
Nace mai yace masu su shigo Yana zuwa yace
masu Baffa yace kushiga Tunda sukaji haka Sai
ko wanne ya dakko gororinshi Suna Shigowa mai
gadi yayi maza da suri zaizo ya fada man ya
gansu da gorori Zai ruga kenan Cikin kaurayen
wani Ya shinfidar da Mai gadi har suka fasa
mashi kai Suna shiga Nagansu tare da manasa
Nace mata? Manasa su waye wadannan Buda
bakin yayan Manasa Sai Ce mata Shine Baffan?
Kankace haka wani yayi man gora a baya Sai
saida na zauna
Suka Bini da duka Gora ta ko ina jinta nake Wani
da yayai man wata Gora saida Zawo ya kucce
man Sukai man Ti6is Jikina duk ya farfashe
saboda duka duka ta ko ina naji shi Ina kwance
warwas Jikina duk ya farfashe saboda Ko tashi
ban iyayayi Sannan yayan nata yace man Baffa
Sai munkai kara don haka ka Saurari sammaci
Sai suka fita, Bayan sun fita Nayi yun kurin tashi
Naga bazan iya Jikina ko ina ciwo ne Fuska tace
kawai ba Afashe ba Nine ban tashiba Sai Bayan
magariba dakyar na iya tashi
Nashiga bandaki Natu6e kayan dake Jikina Har
wandon Dana 6ata da zawo wajen cire wandon
har Sai da nayi kuka Bayan nafito daga dakin
Nasa doguwar jallabiya baka saboda koda jini zai
_6atata ba kasafai za'a iya ganewa ba Na dau
key din motata Nafita daniyyar zuwa asibiti ina
zuwa natarar da mai gadi kanshi afashe Dakyar
na iya tambayar sa Meyasame ka? Sai yabani
labarin yadda akai Sannan Nace mai Shigo mota
muje asibiti bayan ya shigo mota Sai ya tambaye
ni Ranka yadade Ina fatan dai basuyi maka
komiba?
Sai nayi wani gajeren Murmushi tare da yake na
Ce mashi Eh Ba Abinda sukai man Muna isa
asibiti Naga Ga likita Nace mai doctor kai mai
bandejin gunnan Bayan angyara ma mai gadi
raunin da sukai mai Sannan naciro kudi nabashi
Nace Yaje gida ganinan zuwa tare da fadin zan
biya gidan su Dady na ne
Bayan me gadi yatafi Mukashiga ni Wani daki
nida Likita Natu6e mai duka kayan jikina dagani
Sai wani karamin wando Likita ya ga raunikan
dake jikina da sauri yace Ya hujjaj mai yasameka
haka? cikin fushi Nace mai Zaka ci gaba da aiki
koko dale Sai nabaka amsar tambayar ka Cikin
sauri ya tu6o kayan aiki Duk inda naji ciwo saida
akarufe shi sannan ya rubuta man magani
Natashi natafi bayan nasallame shi Ina shiga
mota Banyi burki ba Sai kofar gidan iyaye na Ina
shiga natarar sameera A Falo suna wasa ita da
'yan kannai na Anwar da Adnan Ina yin sallama
sameera ta tashi ta duka tagaishe ni
Sai nake Ce mata Ina su dady da mom da sauran
su Buda bakin ta Sai take ceman Yaya sun tafi
Kaduna bukin kanin mama da za ai gobe Ai sun
kira wayoyinka duka akashe amma da tare zaku
tafi, Buda bakina Nace mata Je kikawo man
Ruwa nayi alwala Bayan na idar da sallah Ina
fitowa falo natarar da Sameera Cikin Watashiga
mai dauke da Jan hankali dan danan naji ina
bukar na sadu da sameera ga jikinta ta ko ina
sheki ya ke Buda baki na Nace mata Sameera
Jeki can dakin Ki dakko man carbi Tanashiga
nabita Na kulle kofa.Bayan na kulle dakin Sai na
dunga tunani wai tayaya zan 6ullo ma Sameera
gashi hankalina ya kai mukura a tashi Gurina
kaawai naga Na Roller Sameera Kai gara na
hakuri Jikina fa a farfashe yake Tayaya zan
kusanceta Abinda ke yawo cikin zuciya ta kenan
Sai nayanke shawarar zan hakura Sai da namatsa
gab da Sameera Sannan Nace mata Ke Dan
ubanki Meyasa kika je kina Ce ma 'yan
makarantar Su Dady zasu hadamu aure dake?
Jikinta na rawa tace Yaya Wllh kawata Fadeela
na fada mawa kawai don Allah kayi hakuri wllh
bazan kara ba Sai naga Sameera Hankalinta yayi
matukar tashi sosai Sai zufa take Dakin akwai
A.C Amma jikewa take yi da zufa Cikin Zafin rai
Na Sheketa da mari TAS Na haureta Nanemi Blet
Bangani ba Sai nasamu wata wayar wuta Naci
gaba da Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta
zauna falo tana kuka......
Mu hadu anjima da karfe 8pm domin jin cigaban
labarin
** CIKIN DARE Part 6 *****
Sai nasamu wata wayar wuta Naci gaba da
Dukanta Na farfasa mata baya Taje ta zauna falo
tana kuka Dan danan fuskarta ta kumbura Idonta
jawur Ni kuma nazuna ina tunani Don gaskiya
banji dadin abinda Sameera tayi man ba Nazuwa
taje tace ma kawayenta Aure za'ayi mana Dalilin
dayasa na daketa kenan, Misalin 12:07am Nafito
falo Na Sameera kwance a falo Natashe ta tana
tashi a furgice tace man Yaya don Allah kayi
hakuri Sai nace mata yimin Shiru Tashi ki dakko
Kannan ki Muje Gidana a can zaku kwana can
zakuci gaba da zama har Sai Su Dady sun dawo
Cikin sauri ta mike tace To a tsorace taje ta ta
so yaran Nakashe wutar gidan na kulle gidan da
kwado bayan sun dakko kayan da zasu Rinka
sawa Bayan munshiga mota Adnan ya ke ceman
Yaya Meyasa kaduka Aunty Sameera?
Buda bakin Sameera sai tace na Adnan Ai laifi
nayi mai Shiyasa ya hukuntani daidai da Laifin
danayi masa, Anan ne Na Lura da wata mota
abayan mu suna Bina Aguje sukasha gaban mu
Nagansu da Adduna Bala'i Dan danan na murza
sikiyarin motata Naci gaba da gudu Gudu nayi
natashin hankali harwa yau Bina suke Tagaban
gidana nazo nawuce a 80 Hankalin kannai na duk
yatashi
Sai nace ma Sameera ke Ina wayarki? Cikin sauri
tace gata nan Sai nabata Lambar me gadin
gidana Nace mata ta kira man shi Bayan ta kira
man me gadin Sai Nace mai Kai sauri ka bude
get din gida na kuma ka kasance a bakin get din
ina shiga ka kulle saboda wasu mutane ne suke
bina Abinda na fada mai kenan Ya amsa cikin
sauri to ranka yadade Abinda ya Ce man kenan
Ni kuma Sai nazagayo ta bayan gidana amma
duk da haka suna biye dani abaya Ina shigowa
layin mu Nasaita motata na dauke ta a 80
Sai cikin gidan Mai makon inga mai gadi ya kulle
get din amma wai sainaga bashi Ina wai gawa
Sai naga Kaurayen sun shigo da motarsu cikin
gidana A lokacin muntsaye da Sameera da kuma
Adnan Da Anwar Ni da Sameera ne kawai manya
Sai karkarwa nake Nida Sameera Kaurayen duk
suka fito da Adduna da kuma gorori Sai na dunga
tunanin Gashi ban warke ba Amma kuma zan
kara shan wasu gororin
Sai na zaro ido Lokacin da naji Ogan kaurayen
yana cewa Ko da kabamu wannan yarinyar muje
da Ita mubiya bukatar mu na kwana biyu Sannan
mudawo maka da ita Ku kuma kasha gorori da
Sara da adda Sai Nace masu Kuyi man koma
maye Idan har zaku barsu Lafiya batare da wani
Abu yasame su ba, Buda bakin ogan yace bafa
wani Abu zamuyi mata ba Kawai zamuje da itane
Ko wannanen mu Sai ya kwanta da ita har
natsawon kwana biyu Sai ya kara fadin yau
Lahadi ranar talata kazo Bayan gidan sarkin
maska da garin funtua Misalin 11:03am daidai
kusa da wani shago ka dauke ta Kaji Acikinsu
wani ya fizgeta Nayi yun kurin taresu Saboda
bana so wani Abu ya sameta Sai kawai naji gora
Wadda tabi San sanin kundin farancin kwakwal
wata Sai gani a kasa kwance Haka su kaci gaba
da dukana har saida nayi Laushi na daku nayi
Laushi kamar dan kalin turawa
Sameera na kuka tana fadin Yaya Karka bari su
tafi dani Ni kam kadan kadan nake jinta Bibbiyu
bibbiyu haka nake ganin su Ban iya tashima
ballan tana nacece Sameera Haka suka wuce da
ita Cikin Daren Anwar da Adnan yarana Sai kuka
suke gunun ban tausayi ,,,,,,
Bayan sun wuce da Sameera Dishidishi nake
kallonsu har suka kule
Sai nayi ma kannaina nuni da hannu akan suwuce
cikin gida su kwanta
Suna kuka suka wuce
can Sai ga mai gadi ya fito Jikin shi na rawa ya
dauke ni yay cikin gida dani
Duk jikina babau karfi haka nayi kukan harna gaji
Kwatsam Sai naji Waya a gefena tana Ringing
tone
Amma na kasa dagawa.
Misalin 2:05am Sannan na danji karfi karfi a jikina
Ina tashi Naje nayi wanka na dan wanke Inda
Naji rauni Sannan na danji
Dadi
Dana zauna tunanin dana farayi shine Wani hali
Sameera take ciki
shin me zasuyi mata wa kuma ya turosu Harsu
tafi da ita ?
Tunanin dana dunga yi kenan Hankalina yayi
matukar tashi
Bansan Sanda son sameera ya kamani ba
Gari na wayewa na Nahada ma kannai na Tie
Nabasu suka sha Sannan nashirya su Nasaka su
A mota naje na kaisu makaranta
Bayan nadawo Sai naji kira awaya
Ina dauka Sai Naji Muryar Wani mutin
Bayan mun gaisa Sai yake ceman
Kai ne Baffa Na amsa da Eh Sai yake ceman Kazo
bayan Gidan Sarkin zazzau ka dauki Kanwar ka
Da sauri na amsa mai da to Ganinan Zuwa
Natashi da karfi karfina Na dau mota aguje Ina
Cikin tafiya Daddy ya kirani Bayan mungaisa Sai
yake ceman My son na kira Sameera Wayarta
akashe
Ya kamata kaje ka dakko su suci gaba da kwana
agidan ka kafin Mudawo
Yanzu ma Abuja zamu wuce da mamanka nace
mai Ai suna gidana Yayai farin ciki sosai
Aguje Na tafo Ina zuwa naga Sameera kwance a
Saman wani Teble mutane sun kewaye ta ana
kallon ta Saboda Ganin mahaukaciya suke mata
Ina isa gun Ta buda baki cikin tausayi Tace
Yaya
Nayi maza na dauketa Nayi cikin mota da ita
Sai a sibiti Jikinta yayi lakaf duk babu karfi
Dan danan Likita ya Ci gaba da Dubuta
Sai yace man Rashin kuzari ne amma bara
narubuta maka magunguna Kasiya kabata tasha
In sha allahu Komi zai normal
Bayan munfito da Sameera muna tafiya Ko
magana ta kasaman Mukaje nasiya mata magani
Mukaje gida Nasamu Indomie nadafa mata taci ta
koshi
Tatashi taje tayi wanka sannan Ta kwanta
Ina shirin naje na tambayeta Me ya faru Da suka
tafi da ita
Ina sahiga dakin datake Natar tana bacci
Sai naji tausayinta ya kamani Sosai
misalin 12:31pm Naje na dakko Anwar da Adnan
Daga makaranta Muna
Dawowa mai gadi yay taman Sannu da zuwa
Amma Kokallon sa banyi ba
Shikanshi yasan nacanza tundaga lokacin Dana
Nasha dukannan ta sanadinsa Ban kara kulashiba
Ina shiga cikin Falo Naga Sameera Nata zurga
zurga Nace mata Me kikeyi Tace man Yayana
Abinci nake dafa mana
Kuzauna ya kusa dafuwa
Nasan kunajin yunwa Nidai binta nayi da ido
Kai nikaina nasan tana dakyau kuma nasan idan
na aureta zan huta
Rayuwa zansha
Awancan 6an garan Yayan Manasa ya takurata
da duka wani bugun dayai mata
tafadi Sai da jini ya 6alle mata sukakaita a sibiti
Likita bayan ya dubata
Sai yace masu takura da tsangwama da ake mata
dayanan cikin dake jikinta ya zube
Duk Sai suka rinka farin ciki A zuciyar su amma
basu yadda angane ba
Ni kuma ina gida Ina jiran Sameera tagama girki
Tabani labarin abunda ya faru bayan tafiyar da
sukai da ita
Kwatsam Sai Aka kirani awaya
INA dubawa naga wake kirana
Sai naga Manasa da bazan dauka ba sabida
gudun tashin hankali
Can saina dauka
Sai Manasa take ceman Baffa naso na haifar
maka danka ne Amma hakan yaci tira
Cikin dake cikina ya zube Sakamako Ta kura man
da Yayana yake yi
AllhamdulillahiAbunda Nace kenan
Farin ciki yayawaita a fuskata natashi Sai murna
nadunga tsalle tsalle
Sanna Sai Ta kara Kirana cikin Sanyin Murya tace
Man Baffa Ina Son Muyi wata Muhimmiyar
magana Dakai
Sai Nace Mata Ina jinki..........
MU HADU DA SAFE DAN JIN CIGABA.

CIKIN DARE Part 7 ******
Sai manasa ta Ce man Baffa wllh Nakamu da
sonka Sai Nace mata ME? Sai tace nan Baffa Ina
sonka Kayarda dani Na buga wani dogon tsaki
Mitswwwwwwwww Sai Nace mata Kinyi hauka
ne?
Sai tace man Tun lokacin dana ganka nake a
haukace Abinda yasa kaga na6oye Son da nake
maka badan komi yasa ba Sai dan Cikin da kayi
man Sai Nace mata Manasa Daga yau Sai yau
karki kara kirana Sai ta dunga man magiya Don
Allah wai na saurareta Ni kuma na kashe wayata
Natafi falo Ina zuwa Sai na tarar da Sameera Tayi
ta gumi Sai Nace mata Sameera Lafiya Sai tayi
murmushin ta mai daukar hankali
Sai tace Yaya dama kai muke jira kazo muci
abinci Sai naji dadi Tare da mamaki Wai da Nina
ke kin yarinyar nan Amma Yau gashi na wayi gari
da soyayyarta Acikin Zuciya ta Abun ya bani
mamaki matuka Bayan Munje mun zauna Ta zuba
ma kowa Abinci Munaci Sai nake Tambayar ta
Sameera Lokacin Da kaurayen nan suka tafi dake
Ina suka kai ki? Kuma me sukayi maki? Idan baki
fada man gaskiyar al amariba to Soyayyar Dana
ke maki Zan dai na Sai naga hankalinta yayi
matukar tashi sosai Sai tayi man Shuru Sai nayi
mata tsawa ke badake nake magana ba Cikin
furgici tace zan fada Sai Nace mata
fadaman ina jinki Sai tace man Bayan sun dauke
ni Suka rufe man Ido Ina buda ido Sai dai na
ganni a Wani tafkeken gida Wanda koda yan kani
za'ai idan nayi Ihu mutane baza suji ba Sai
Babban cikinsu ya jani da karfi zuwa wani daki
Shine ya jefar dani nafadi kasa Sai yabi kaina ya
danne Sai nafara ihu ina Neman agaji Amma
Sauran yaransa Sai min dariya suke Ina ji ina
gani ya dauke budurci na yayi Amfani dani Bayan
yaga kowannansu Sai da yayi Amfani dani Sai na
zabura na mike tsaye Da sauri itama ta mike tana
kuka Fadi take Yayana don allah karka rabu dani
Saboda Bazan iya rayuwa batare da kai ba
Yayana nafada maka gaskiyar Al amari saboda
kace idan ban fada ba Zaka rabu dani
Da hannu Nada katar da ita Tunda ga nan naji
natsane ta Ko kallonta ma bana sonyi Zan tafi
tarike man Riga tadur kusa a gabana tana Fadin
Yayana don Allah kai man rai karkasa hawan jini
ya kamani tun ina yariyata Sai nayi mata tsawa
tare da fada mata Idan da baki masu hadin kaiba
tayaya zasu cinma gurinsu Sai na nasa kafa
nature ta Tare da Ce mata daga yanzu duk In da
taganni karta nuna tasanni Kuma Duk inda nazo
to ta bar gun Koranta ya6ace Sannan Nace mata
Tarinka yin girkinsu ita da Kannanta karta yi dani
Kafin tayi magana nashige dakina Tun daga
dakina Ina jin sautin muryarta tana kuka Saboda
bana son jin kukan NATA
Sai na dau key din motata na fita gidan, Ina zuwa
Majalisar da muke zama wani lokaci Saboda ni
Banma cika zama ba saboda Zirga zirga tahanai
Ina zuwa majalisar Sai sukayi mamaki mamaki
saboda sun ganni Bayan mun gama gaisawa Sai
nasamu wuri Nazauna Suna ta firarsu ni kuma
ina Gefe ina jinsu Kwatsam Sai ga wata mata
tazo wucewa Sai wani daga cikin majalusar Sai
yanuna Wannan matar da Da hannu Sai yake
cewa kunga waccan matar muna fukace Fita take
amma mujinta baya sani Yawon gulmace gulmace
take zuwa Ai muna fukace Ashe dan ta yana kusa
dashi yana jin ana zagar mai Uwa Sai wani ya zo
daidai kusa da kunnen mai zagin matar A hankali
Sai yake cemai Innar Abokinka Bala ne kake zagi
kake tozar tata kuma gashi nan kusa dakai yanaji
kana zagar mai Mahaifiya Kuma yana jinka Me
zagin yazaro idanuwa Dayarasa yadda zaiyi ya
Wanke kanshi .
buda bakin dazaiyi Sai me zagin yace Ai Innanmu
itama muna fukace Habawa Sai aka tuntsire da
dariya Ni kam ina gefe Ina tunanin masifar data
sameni tsakanina da Sameera Misalin 8:01pm Na
koma Gida Na tarar da Sameera Tana ta faman
kuka fuskar ta duk ta kumbura saboda kuka
Tazama abun tausayi tana ganina ta mike Sai
tace man,,,,,,,,
Sai Sameera tace man Yaya Nasan saboda nine
kabar gidannan Don Allah kayi hakuri Sai na dalla
mata Harara tare dayi mata tsawa Nashige
dakina nabarta a falo Naje nakwanta Misalin
6:10am Na tashi daga bacci Sannan nayi sallar
asuba Ranar namakara don har mamaki nake yi
dana makara Ina tashi Sai natarar da Adnan da
Anwar suna kallo a folo suna ganina suka gaishe
ni Sai nake Ce masu ina Auntin Ku Sameera Sai
suka ceman Tafita da Jakka a hannu Sai suka
miko man Wasikar da Sameera tabasu tace masu
Idan natashi su bani Idan natambaye su Ina taje
suce man Taje tadawo Abinda Sameera ta
umarce su dasu fada man Sai na Amsa takar dar
Data basu subani Sai na wuce dakina Saboda na
karanta, Ina shiga dakina Ina buda Takardar Sai
naga Tayi Rubutu Abinda Take cewa hamar haka?
{ Wasika gare ka Yaya na Ina fatan katashi
lafiya? Yayana Da wanne karfin hali zan misilta
maka cewa zuciyata bata shagaltu da tsananin
son wannan matashin saurayin ba. Wanda saka
makon haka nakasa bacci acikin wannan dare
Yayana nasan zakaji dadi Idan katashi baka ganni
ba agidan ka Yayana nayi Nesa da kaine saboda
katsane ni Amma ina so kasani Wallahi har abada
bazan daina son kaba Yayana kada kayi wahalar
me mana Saboda ni kaina ma bansan Inda zani
Kuma nasan har abada bazaka ta6a ganina ba
kuma Ina mai tabbatar naka duk inda naje
bazanyi aure ba Kuma bazan so wani ba fiye da
kai ina rokonka Yayana daka fada nasu dady da
Mon cewa Duk inda naje Ina mai kiyaye mutincin
kaina kuma Ina masu godiya mai tarin yawa da
dawainiyar dasu kai dani Kace masu don Allah
karsu tashi hankalinsu akan ne nemana kuma ina
mai basu hakuri dana tafi ban sani ba Sannan
kuma Yaya na kayi min Alkwarin bazaka fada ma
kowa Abinda ya faru tsaka Nina da mutanen dasu
duke niba Yaya na don allh karka fada ma kowa
wannan sirrin ko mama da baba Yaya nidai natafi
Sai yadda hali yayi Idan da rabon zamu hadu koh
Ni dai ina mai baka hakuri Sai wataran Bye daga
mai kaunar ka kuma mai tunanin ka a koda
yaushe Sameera kanwarka}
Bayan nakarnta hankaina yayi matukar tashi Sai
zawo zawo nakeji Nayi sauri natafi ban daki
amma Zawon yaki fitowa Nai sauri nadau key din
motata natafi tashar motoci Duk naduba banga
Sameera ba Gidan kawayenta duk batanan duk
inda nasan Sameera nazuwa duk naje amma
Babu Alamunta tun safe natafi yawon nemanta
Amma bata Kwatsam Sai naji wayata na kara
Inayin Picking Sai naji muryar dady na Sai yake
ceman My son Kana gida ne Nace mai EH Sayya
ceman Ba Sameera wayar Narabu

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment