Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nima nayi muka kwanta bscci me dadi a farko ya daukeni daga baya Kuma sai ya canza salo.
Mafarkin Yaya Noor na rinqayi cikin mummunan yanayi Wai ya biyoni da bindiga zai harbeni yana cemin ashe ke butulu ce bakida amana Ashe zakiso wani namiji bayanni ashe ke munafukace bakisan darajar alqawari ba Zuhurah ni zaki yaudara kicemin daya zaki bawa wannan mutumin dama yayi amma ki sakar masa jiki har yayi biyu? Kasheki zanyi na kashe kaina kowa ya huta, daga bindigar yayi zai harbeni na zabura da sauri na miqe Ina Kiran.



“Yaya  Yaya Noor kada ka kasheni wlh bani na bashi dama ba fin qarfina yayi kada ka kashemin kanka inasonk....." Ji nayi an rufemin baki tare da janyoni na fada jikinsa daidai qahon zuciyarsa naji inda zuciyarsa ke bugawa da qarfi a hankali naji yana furta Innanillahi wa Inna ilaihirraji'un, Allahummah ajirnih fih musibati wa'akalifni khairin minha, A'uzubillahi minasshaidanur'rajim" can naji ya sauke ajiyar zuciya ya sake matseni da haka bacci ya sake daukata.
Da asuba ya tasheni  mukayi sallah ya Kama kaina yayimin addu'a sosai sannan ya dago fuskata ya dora bakinsa bisa nawa ya fara kissing dina da salonsa me sanya nutsuwa Saida yayi kissing dina na kusan 15 minutes sannan ya dago fuskarta ya zuba idanunsa da suka kada sukayi jawur cikin nawa yace "bazan iya buda zuciyarki na cire Miki abinda ta ginu ta rayu akai ba Amma Kuma hukuncin Allah shine mafi adalcin hukunci"


Shiru yayi kana ya sake dagowa yace “ki kasance me yawaita addu'a a cikin tsanani da dadi Zuhurah ina kishin iyalina Amma ke babu yanda zanyi dake dole na qyaleki da abinda zuciyarki keso saboda banida damar gogeshi cikin littafin qaddararki da tawa tunda ya rigani samunki Amma kiyimin adalci wajen boye soyayyarki garesa a gabana saboda kada kiyi kisa biyu shi bai dawo gareki ba ni banyi salama ba zuciyata zata iya tarwatsewa idan naci gaba da fuskantar haka daga gareki kin matata"
Jikina ya qara sanyi na kalleshi na kawar dakai yayi ajiyar numfashi yace “me kikeso nayi Miki Wanda zaisa ki manta da tsohon mijinki a banin rayuwarki? Kinga my Precious a babi na adalcin rayuwa fah duk namijin da zai iyayi Miki saki uku lkc daya Allah ba sonki yakeyi ba nifa a tsarina indai ba abune yaci tura ba matuqar bani nake zalumtar mace ba zan iya hqr da kowanne hali nata in rayu da ita matuqar zan tseratar da ita daga fadawa hadarin zawarci My Precious inajin tsananin tausayin macen da akacemin bazawara ce saboda tana cikin barazanar fadawa kowacce irin rayuwa,




ba iyakar ci da sha ke gamsar da mace ba a yayin da akace ta taba aure saboda haka Ina Mai yi Miki albishir da cewa matsawar bake kika nemi saki a hannuna da kanki ba to kinshigo gidanki na qarshe Wanda dagashi sai kabarinki"
Dakatawa tayi da bada lbrn ta zame dagakan kujerar ta rushe da kukan da yafi kowanne taba zuciya tace “kuskurena na biyu kenan Suby na tafka kuskure a rayuwata wanda yakemin jagora wajen girbar abinda na shuka a gidan Ahmad tabbas da nayi biyayya wa iyaye da mijina a wannan bigiren dana tsira,
Suby kashin farko na labarina kenan Kashi na biyun ma zakijishi yanzu bada jimawa ba Wanda nakejin kamar yafi kashin farko garari iyayena sun sallamani saboda abinda ya faru a labarina Kashi na biyu karki manta har yanzu bansan makomar dana da naje aka ciremin ba, ki kwanta Suby mijina ya dawo zanje naji dame yazo.......



_Very soon part 2 zai fara going kedai kiyi qoqari kiyi subscribe ta hanyoyin dake sama_


Comments
Share
Vote




~Ummuh Hairan~

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment