Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daurewa kawai yake Amma yanajin zafin Abinda yake saidai yadaure




Yace"kozaka iya gayawa kotu sunanka dakuma kaiɗin waye"?



Cikin dauriya Alhaji lawal yafara magana "Sunana Alhaji lawal Maidala niɗan kasuwane kuma ɗan siyasa"



Brr. khaleel yace"masha Allah ko kasan waccan?" yanuna Saleeha



Ko kallan indatake bai yace"house girl ɗinace"



Brr. khaleel yace"ko ya akayi tafara Aiki gidanka?"




Yace"wani maikulada flower ɗina baba idi yakawota aiki gidana"




brr. kozaka faɗawa kotu yaushe tafara Aiki dama sanda tadaina"?




Tafara 2/3/2012
Xuwa 6/4/2013



Brr. komeyasa tadaina?"



Ɗanshuru Alhaji lawal yayi dan idan yacigaba da Ansa tanbayoyin khaleel Asirinsa zaitunu




Lura da hakan da barrister Musaddeq Ishaq yayi yamiƙe yace"objection my lord taya brr. zaiyi ƙoƙarin saka wanda yaketuhuma yaƙarɓe laifinsa bayan ko lauyer baiɗauka wannnan yasaɓa ƙa'idar wannan kotu mai Adalci Inason kotu taɗaga wannan shari'ar zuwa nanda sati 3 kafinnan wanda Aketuhuma yasami lauyer ɗinsa"




Damamaki brr. khaleel yake kallon brr. muda

Shiko ɗauke kansa dan haka kawai yakejin haushin Abinda brr khaleel keyi




ƴan rubuce rubuce Alƙalin yayi kafin yaɗago yace"kotu taƙarɓe roƙonka barrister dan haka wannan kotu ta ɗaga sauraren wannan ƙarar sai 16 gawannan watan damuke ciki"


Buga gudumar yayi kowa yamiƙe







Fitowa sukayi dasauri Umma tacimma khaleel tace"kasameni A gida yanzu kaida muda"


Tanagama faɗin haka tawuce tacimma Alhaji suka shiga mota suka wuce



Brr baicemasa baicemasa komaiba yagiftasa yawuce




Saida yasaukesu saleeha gida sannan yawuce yanufe gidansu.................






*COMMENTS AND SHARE PLZZZZZ🙏🙏🙏🙏🙏🙏*







_NAYI CANJIN NUMBER WHATSAPP IDAN ZAKU KIRANI DA WANNAN NUMBER NAKE 07031012948 INKO WHATSAPP NUMBER CE 07064904617_





_WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948_






➰BARRISTER KHALEEL➰



*Free book*



🅿️37&38





DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY 😉😉






_STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💘MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_







```INAƘARA GABATARMUKU DA LITTAFINA MAISUNA DOCTOR HEESHAM LITTA NE DAYAƘUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH GIRMAN KAI IZZA DADAI SAURANSU DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊINA SHINDA MAIZAMAN KANTA KAWAI KU HANZARTA BIYAN 200 KUNIMENI TA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617 INKO KIRANE WANNAN ZAKU NEMA 07031012948```




*15/1/2020 JANUARY SATURDAY*






A palour yasamesu dikansu Umma kuka kawai take

Daddy saifaman zagayen ɗakin yake



Muda nema keƙoƙarin lallashin Umma



Dasallama yashigo palourn

Dasauri yaƙarasa gun Umma yace"what's Happening to you Umma why Are you cry"?



Harara tazabgamasa tace"cikin muryar kuka me muka rageka dashi Khaleel! nace me muka rageka dashi? mutuminda yabaka tarbiyya ya haska rayuwarka yasaka Awalwala wanda saboda shinema kake kan muƙaminda kake Taƙama dashi A yanzu amma karasa dame zaka sakamasa sai da shirin tozartashi Why do that khaleel! why"???

Taƙara fashewa da kuka



Dik jikinsa yayi sanyi


Brr. muda yace"idan mafalki kake khaleel kafarka baikamata katozarta Mahaifinka da kankaba kafarka khaleel"



Hannun Umma khaleel yakama yace"banmanta komaiba Umma kuma bancanzaba saidai inakan gaskiya ne Umma ke shaidace Akan Daddy ya aikata laifin Amma meyasa bakwason bima yarinyar hakkenta? Daddy yasaba zaluntar Al'umma hakan badaidai bane koda ga Addini balantana kan tsarin constution Umma Inasane dadik Abinda Daddy ke Aikatawa kawai inakauda kaina ne kuma inatinanin watarana zaicanza inatakaicin Mahaifina ke Aikata laifuka manya irin wannan ina *BARRISTER* Ace Mahaifina ke Aikata ɓarna kuma yakasa samun hukunci?
I'm sorry to say Umma i will never stop this case naɗau musu Alƙawari dan haka sainacika"




Muda yace cikin fushi"Are out of your mind khaleel"?




Daddy yamiƙe yace"good khaleel nizaka kai ƙasa ni Alhaji lawal Maidala? Hunmmm kuma ɗana nacikina Anya wannan ɗananema kuwa yanunashi yana maida Akalar tanbayarsa gun Umma"



Cikin kuka umma tace"idan baɗankabane nawaye khaleel nefa"



Yace"never nibazan taɓa haifar ɗa yazo yace zaicimun mutunciba khaleel yakirashi cikin Angry voice nabaka nan da kwana 15 idan har baka sauya ra'ayinka Akainaba wllh wllh wllh yadda karufe ido Amatsayinka naɗana kake neman cimun mutunci wllh sainayi maganinka nima Zanrufe ido Amatsayina na Uba naɗau hukunci wllh, juya baya yayi nabaka nanda 3 minutes kabar gidan nan kuma kada nasake ganinka Harsai nan 15 days idan kayanke hukunci kazo kagayamin""


Yanagama faɗin hakan yayi bedroom ɗinsa cikin fushi..............






```COMMENTS AND SHARE PLZZZZZ
HUNMMMMM LALLE YANZU AKAFARA LABARIN KOYA ZATA KAYA? SHIN ZAIDAINA GOYON BAYAN SALEEHA YAKOMA GUN UBANSA KO YAYA? SHIN WANE MATAKI ALHAJI LAWAL ZAIƊAUKA IDANHAR KHALEEL YAƘI SAUYAWA?????. DIK MUHAƊE A NEXT PAGE AMMAFA SAIDA 30 COMMENT ƘWARARA ZANCIGABA INSHA ALLAH```






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948






➰BARRISTER KHALEEL➰



*Free book*



🅿️37&38





DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY 😉😉






_STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💘MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_







```INAƘARA GABATARMUKU DA LITTAFINA MAISUNA DOCTOR HEESHAM LITTA NE DAYAƘUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH GIRMAN KAI IZZA DADAI SAURANSU DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊINA SHINDA MAIZAMAN KANTA KAWAI KU HANZARTA BIYAN 200 KUNIMENI TA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617 INKO KIRANE WANNAN ZAKU NEMA 07031012948```




```17/12022 january Monday```




```Agaskiya banajin daɗin rashin ganin comments ɗinku sosai Akan barrister khaleel kuma dana daina typing ɗinsa saiku riƙa damuna Akan nacigaba idan nacigaba kuma bakwa comments sosai to A yanzu bazan sake typing ranar week-end ba insha Allah kuma koyanzun idan banga comments yadda nake soba Allah sainaje hutu Abina kunsan Zuwa hutu baimun wahala wllh, kugyara nima nagyara
THEN KUMIN SHARE ƊINSA ZUWA OTHER'A GROUPS ƊINKU DIK WANDA YAGANI YAMUN SHARE ƊINSA DAN ALLAH🙏🙏```





Itakanta Umma ficewarta tayi tabarshi Anan zaune


Brr. baicemasa komaiba shima yafice gidan




Yajima zaune shiƙaɗai kamin yamiƙe jiki baƙwari yanufi gidansa




Sam bacci ƙauracewa idansa yayi ransa sai suya yakemasa



Dik yadda yake tinanin lamarin yawuce nan dan ko ba daddy ba hatta Umma da brr. Muda fushi suke dashi sosai gashi daddy yamasa shamaki da gidansa





************************



*After 10 days*



Yausaura 4 days Akoma kotu wanda kuma saura 2 days yakaima daddy Abinda ya yankewa kansa






Daddy nahango zaune Akan kujerarsa ta office ɗinsa saifaman juy-juy yawa yake da ita sam hankalinsa baikan manager dakemasa bayanin ribarda Suka samu A wannan shekarar




Ganin yanata magana shuru ba Ansa yasashi yaɗago yaga sam Alhaji lawal baya taredashi hasalima yariga yafaɗa wata duniyar



Ɗanbuga tebur ɗin yayi



Firgigit Alhaji lawal yadawo hayyacinsa

Yace,"mekake cewa manager"?




Gyara zama wanda Akakira da manager yayi yace,"Alhaji whats going on"?





"Noting" kawai yace yanajanyo wani file yana dubawa




Manager yace,"Alhaji munjima tare A ɗaukata nawuce matsayin maganer ɗinka zankai ɗan'uwanka Ashe bahaka bane tinda har kake iya hidden damuwar ka gareni gadamuwa ƙarara A fuskarka amma kanason ɓoyemun why?".......................







*PLZZZ COMMENTS AND SHARE🙏🙏🙏*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






.My whatsApp number 07064904617 call number 07031012948.






➰BARRISTER KHALEEL➰

*Free book*



🅿️39&40




_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻_
_🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️








DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY 😉😉










```INAƘARA GABATARMUKU DA LITTAFINA MAISUNA DOCTOR HEESHAM LITTA NE DAYAƘUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH GIRMAN KAI IZZA DADAI SAURANSU DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊINA SHINDA MAIZAMAN KANTA KAWAI KU HANZARTA BIYAN 200 KUNIMENI TA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617 INKO KIRANE WANNAN ZAKU NEMA 07031012948```




```19/1/2022 January Wednesday```







Ajiyar juya yasauke, yace," bahaka bane manager kawai inada wata gagarumar matsala ne wllh wadda tahanani sukuni."




Gyara zama manager yayi kafin yace," wannan wace irin damuwa ce kuwa wadda har tasaka gaba haka, haba Alhaji Lawal saikace bakai ba wanda ke solving ko wacce irin matsala kada kada kaban kunya mana."



Hunm! Sambo kenan wannan problem ɗin ba irin wanda kasaba gani bane babban issue ne, . .... .. ............... gabaɗaya yafaɗamasa komai."




Ga mamakin Alhaji Lawal kawai saiyaga Manager yana tintsira dariya harda buga tabur.



Sake baki kawai Alhaji yayi yana kallonsa cike da mamaki da kuma takaici.!




Ganin irin kallonda yake watsa masa yasa yatsakaita dariyar yace," Yi haƙuri Alhaji naga kana mun wani kallo sam baka fahimce ni bane wato Abin ne yabani mamaki takaici dam haushi , wai Ace kaine zakafaɗa matsala har kotu Ana neman tarwatsa rayuwar ka Akan Abu ɗanƙanƙane Abunda yafi komai haushi wai Akan wata ƴar matsiyata kuma kasake kafa ka kasa Aikata komai yau she kayi sanyi haka.?"






Zamowa daga kan kujerar Alhaji Lawal yayi yace," waiko kasan waye zai makani kotu,? Ɗana! ɗana ne fa *BARRISTER KHALEEL !*."






A zabure manager yace," khaleel kuma !? tabbasa dawata ƙasa Anya basihiri suka masa ba,!? yaƙarashe maganar cikeda mamaki





Alhaji yace," bawani sihiri halin ɗana ne hakan tin yana ƙarami yatsane zalunci Amma ai nabashi nan da kwanaki muddin baijanye ba to zan rufe idona namanta da ni Ubansane wllh naɗauki mataki Akansa."






Manager yace," kafin kaɗauke mataki kan ɗanka kafara ɗauka Akan matsiyatan, matso kaji Akunnensa yamasa maganar da duk bin ƙwaƙwaf ɗina banjitaba kawai dai naga suna dariya haɗida tafawa tare."

.. . .. . ........... .............





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948
➰BARRISTER KHALEEL➰

*Free book*



🅿️41&42




_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻_
_🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️








DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY 😉😉










```INAƘARA GABATARMUKU DA LITTAFINA MAISUNA DOCTOR HEESHAM LITTA NE DAYAƘUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH GIRMAN KAI IZZA DADAI SAURANSU DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊINA SHINDA MAIZAMAN KANTA KAWAI KU HANZARTA BIYAN 200 KUNIMENI TA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617 INKO KIRANE WANNAN ZAKU NEMA 07031012948```




*RASHIN COMMENTS MAIKYAU SHIKESA NAKEJIMAWA BANYI TYPING BA KUMA RASHIN COMMENTS NASACE GUYWA SOSAI YANZU HAKA INAJI KAMAR NABAR HARKAR RUBUTU GABA ƊAYA WLLH INATINANIN ZANDAINA GABAƊAYA NABAR RUBUTU INSHA ALLAH*





*21/1/2022 JANUARY FRIDAY*











Bincike Alhaji lawal yasaka Akamasa Akan A ganomasa waye Alhaji isyaku ba ɓata lokaci Aka ganoshi Akazo masa dashi..




Manager yace," kasan waye wannan? yanuna Alhaji lawal.



Girgiza kai yayi,



Manager yace," Amma da ganinsa kasan ba ƙaramin mutum bane ko,"?



Sake ɗaga kansa yayi Alamar "eh"





Yace," to munason kasayar muna da wannan gidan naka na Tarauni,"



Isyaku yace," Amma A kwai mutane Aciki suna haya kuma marasa ƙarfi ne dan yanzu haka Maigidan yajima da rasuwa haka ma basada wani ƙarfi gaskiya bazan iya ƙarɓe gidan hannunsu ba saboda ba inda zasu zauna."









Ɗaga masa hanni Alhaji Lawal yayi yace," Zanbaka naira millon ɗaya ( 1 millon naira) kash ba transfer ba idan har ka Aiwatar da ƙudi rinmu,"



Baki washe Isyaku yace," millon ɗayafa Alhaji,? Wooohh! Zanfantama A she bana dole naje Ummara,"



Alhaji yace," kadama kayi lissafin Ummara da ƙuɗinka ni nan zanbaka kujera ɗaya kaje ko yanzu katashi zuwa kai dai kayi Abinda mukace Kawai ka mallakin wannan gidan,"



Dariya Isyaku yayi yace," Angama komai Alhaji yanzu kaban ƙuɗin sannan kahaɗani da yaronka muje gida naɗau koma takardun gidan kawai,"




Drowar ɗin gabansa yajanyo ƙuɗi yaciro yadanƙawa Manager yace," gasunan kaje dasu idan yadanƙama takardun direct kuwuce gidan kufitarmun dasu kurufemun gidana,"
Yanagama faɗar hakan yafice office ɗin....






Yadda suka tsara hakan ce takasance


Cikin rashin Arziki Alhaji Isyaku yake rangaɗa Sallama Abakin ƙofar gidan,



Salamu Alaikum! Salamu Alaikum!! Salamu Alaikum!!!

Wai ba mutane A gidan ne to wllh zamu shigo!
Cikin fushi yayi maganar tareda faɗawa cikin Gidan shida manager







Koda suke sallamar mama salla take Saleeha kuwa yau da zazzaɓi ta tashi tana kwance ne Zainab kuma An Aiketa cefane



Arazane mama tafito da hijab ɗinta harya juye tana faman ɗaura zane tafito ganinsu harcikin gidan baƙaramin mamaki yabata ba ta ce," ya lafiya Alhaji,"?



Saida yazabgamata harara sannan yace," bansani ba,! Gida ne dai yau zamanku yaƙare dan nasaida Abuna dan haka yanzu basai Anjima ba kutattara naku inaku kabar gidan nan,"




Gaban mama yabuga da ƙarfi ta ce," cikin rawar murya dan Allah Alhaji kada kamuna haka wllh ba inda zamu Allah ne rufin Asirin mu kaine dan Allah kada kamuna haka,"

Taƙarashe maganar tana fashewa dakuka





Manager yac," kinga wannan kuma dik keta shafa mu gidanmu kawai mukasani yanzu naira ke magana ba wai ƙaurin talauci ba komai ma yafaru Ai kece kika janyo kugaku masu kafiya ko harzuwa kotu to wllh nanda 2 minutes kubar gidan nan ko kuga rashin mutunci,"




Ganin tatsaya tana masa magiya tana kuka itada yaranta yasa yaciro wayarsa yakira ƴandaba kan kace me harsunzo sundinga wurgo kayansu waje


Mutane sun taru sai nunasu Ake Anamusu dariya baba idi kam kasa jurar ganin walaƙancin yayi yakoma cikin gidansa yana kukan zuci gashi baida wata makama daya taimakesu.




Korar walaƙanci su manager yasa Akamusu saida Aka rakasu nesa da layin Unguwar sanna sukabarsu.




Agefen titin suka zauna suda kayansu saifaman kuka suke gwanin ban tausayi


((""NI KAINA MUJAHEEDAH (MATAR MLM) SUNBAN TAUSAYI GASHI MLM ƊINA BAYA GARI BALANTANA YAKAWO MUSU ƊAUKI😪😭😭🤧🤧🤩🤩😉"""))








```DAN ALLAH INKESAN BAZAKI IYAMUN COMMENTS DA SHARING LITTAFI NABA KADA KI KARANTA DAN ALLAH🙏🥺🙏🙏🙏🙏```


_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_








WhatsApp number 07064904617 Call number 07031012948




➰BARRISTER KHALEEL➰

*Free book*



🅿️44&45




_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻_
_🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️








DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY 😉😉










```INAƘARA GABATARMUKU DA LITTAFINA MAISUNA DOCTOR HEESHAM LITTA NE DAYAƘUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH GIRMAN KAI IZZA DADAI SAURANSU DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊINA SHINDA MAIZAMAN KANTA KAWAI KU HANZARTA BIYAN 200 KUNIMENI TA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617 INKO KIRANE WANNAN ZAKU NEMA 07031012948```







*Dole nasaki kuma namiƙa gaisuwata gareki MARYAM YUSEEP "UMMUN JUWAIRIYYA" Domin da ƙwarin guywarki nake cigaban wannan typing domin Ada naso nadaina harkar rubutun gabaɗaya amma kece kika hana hakan kikaban ƙwarin guywarki ina godiya sosai da hakan hakama readers ɗin NOVELS OF MUJEEDAH SUNA ALFARI DAKE KE ƊIN TADABANCE*








_INASAKE JADDADA MUKU IDAN HAR BAZAKU IYAMUN SHARING DA COMMENTS WLLH KADA KISAKE KARANTA MUN BUK INKO KIKA KARANTA BANYAFEBA😡 SHINE KAWAI🙅‍♀️ TINDA HAKAN KUKAFI SO HAKAN ZA'AYI_







Zaune nahango brr. Khaleel yayi nisa cikin tunaninsa harna neme gu nazan baisan nazoba




Ringing wayarsa ne yadawo dashi kai hannu yayi ya janyo wayar kan stoll ɗinda ke kusa dashi, *Abban Ameera* nagani Rubice kan screen ɗin wayar,


Yaɗaga ko magana baiyiba Abban Ameera yace," gobe ne kotu ina fatan kajanye Akan wannan shirmen naka,"




Ajiyar zuciya khaleel yasauke yace," inason in haɗu dakai yanzu dan wayar bazata mana maganar ba gani nan zuwa gidanka yanzu," baijira Ansar dazai bashiba yakatse kiran.



Already A shirye yake car key ɗinsa kawai yaɗauka yafito yana rayawa Aransa yau zaijaye Akan shari'ar yagaji da zaman ƙaɗaici gashi yanisanta da iyayensa dik Akan wanann shari'a kawai zaijanye yanzuma,....



***************



Bangaren Alhaji Lawal kuwa Zaune nahangosu gidan gonarsu manager yana basa labarin yadda Akayi sai dariya kawai suke .



Wata motar tadan no hanci cikin gidan gonar saida yasami guri yayi packing sannan yafito A natse yanufosa yaja ɗayan kujerun roba nagun yazauna tareda musu sallama da miƙamusu hannu gaisawa sukayi Alhaji Lawal yace," wannan da kake gani manager shine gawurtaccen lauyer dana A ka kawomin kuma shine zaitsayamun nasami labarai Akan shari'unsa baitaɓa faɗuwa ba dik kan shari'ar da yasa gaba to sai yayi winning wanda wannan shari'ar ma inafatan hakan,"

Yaƙarasa maganar yana bubbuga ƙafaɗar brr.




Dariya lauyer yayi yace," ko wannan shari'ar mukeda nasare muddin kasakemun ƙuɗi domin ni barrister Jamal bantaɓa saka Abu Agabana ba batare da nasameshi, dan haka kada kadamu nasara tamuce indai da ƙuɗi........









_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 Call number 07031012948






➰BARRISTER KHALEEL➰

*Free book*



🅿️46&47




_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻_
_🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️








DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY 😉😉










```INAƘARA GABATARMUKU DA LITTAFINA MAISUNA DOCTOR HEESHAM LITTA NE DAYAƘUNSHE ABUBUWA DA DAMA SOYAYYAH GIRMAN KAI IZZA DADAI SAURANSU DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊINA SHINDA MAIZAMAN KANTA KAWAI KU HANZARTA BIYAN 200 KUNIMENI TA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617 INKO KIRANE WANNAN ZAKU NEMA 07031012948```





Ganin basu da makama ga hadari yakama garin yasa suka sami wani kango suka fake cikinsa ruwa yasauka sosai Ake ruwan dik sunjiƙe suda kayansu gwanin ban tausayi idan kagansu sam bacci yaƙauracewa idansu banda rawar sanyi ba Abinda suke mama tayi dana sanin zamanta 9jar Acewarta dika mutane nigeri'a mugaye ne basuda tsoron Allah basu damu da damuwar kowa ba sai tasu tayi danasanin biyewa khaleel yanzu gashi shi yanacan yahaɗa kansa da mahaifinsa sugasu inda suka ƙare.....





**************--**********




Har khaleel yafito yaga hadarin yasa yakoma Amma baisan dalili ba gabansa na faɗuwa Akai Akai......






*WASHE GARI*



Khaleel yashirya tsaf dan zuwa Aikinsa haryafi to saiga brr. muda yazo gunsa bashi hannu yayi suka gaisa kafin brr. muda yace,"kamai da motar ka muje A tawa dan inason mutattau na Akan maganar Daddy,"



Da to kawai ya ansa....





Shiga motar yayi muda yafara dreving



Ahankali yake tafiya kafin yace," Amma kayan ke barin wannan shari'ar ko"?



Iska yahurar Abakinsa kafinsa yace," nakasa samun ƙwarin guywa A kan hakan wata zuciya nacemin najanye yayin da wata ke sanar da kada najanye, Abban Ameera kasan halin mahaifina sarai bashi da hali mai kyau yasaba zaluntar mutane A gabanka nasha bawa muta ne ƙuɗaɗe dan gudun tsinuwarsu, idan najanye nafasa bimata Hakkenta kamar nabawa Mahaifina lasisin ciga ba da zaluncinsa koda nabarshi wllh Hakken mutane da Allah ya isar da suke masa bazata barshi ba dan Allah kabari mahaifina yaƙarɓe hukunci Anan duniya kada Aje inda bazai iya ɗauka ba kuma hukkuncin can dole ne barrister musaddeq ka fahimce ne nayi rantsuwa A kan zanyi Aikina kan gaskiya amma meyasa kukeson na ƙarya Alƙawarin da naɗauka kakuwa sannan hukkuncin mai ƙarya Alƙawari kuwa," yaƙare maganar yanamai zubama ido dik yanayinsa yacanza...........






Daidai lokacin suka shiga harabar kotun


Brr. muda yace," kana da gaskiya ina maka fatan Alkhairi,"



Ciki suka shiga bajimawa ko ya hallara harda Alhaji da brr. ɗinsa dik sunzo ido kowa yadawo kan barrister khaleel ..



Shiko dik motsinsa yanakan kofa yana duba A gogon hannunsa baiga su saleeha sun ɓullo ba..





Alƙali ya bayanna yanemi gabatar da shari'ar da masu ƙara da waɗanda Ake ƙara



Miƙewa barrister jamal yayi yace," Sunana barrister jamal rajeeb ni lauyer ne maizaman kansa kuma ne lauyer mai kariya ga wanda Ake zargi,, nagode sannan yakoma yazauna...





Barrister khaleel kam sam hankalinsa baya gunsa dik yamaidashi kan ƙofa so yake yagashigowarsu Amma shuru wata zuciya tace masa kodai sunjanye ne? A fili yafurta a'a hakan bazai taɓa faruwa ba,...




Magana Alƙali ketamasa Amma sam baiyaji balantana yabada Ansa

Saida brr. muda yataɓasa sannan yadawo hayyacinsa..



Alƙali yace," meke damunka brr. A kotu fa kake kuma bakin Aiki amma zakabari kayi nisa cikin tinanin wani Abu daban har haka brr"?





Muƙewa yayi yana gyara zaman rigarsa yace," sorry my lord zanki yaye,"





Alƙali yace," kaga batarda shaidunka da wadda kake karewa,"




Ɗan runtse ido yayi dan A yanzu Abun yafara bashi tsoro tabbas yanaji Ajikinsa ba lafiya ba!


Cikin dauriya yace," my lord A ɗan ƙaramuna koda 1 hours ne inason binciko dalilin rashin zuwa waɗanda nake karewa saboda haryanzu basu zoba,"




Miƙewa jamal yayi yace," objection my lord inason Abokin Aikina yasan kotu nada tarin ƙararraki A gabanta bawai wannan ƙaɗai zata saurara ba Akwai wasu to saboda me zamu zauna zaman jiransu? kawai rashin gaskiya ne yasaka sukaƙi zuwa dan haka ina neman wannan kotu mai Adalci data watsarda wannan ƙarar, nagode my lord,"

Yakoma yazauna Alhaji lawal sai murmushi yake


Itadai mama tarasa me zataji daɗi ko Akasin hakan






Alƙali yace," ƙorafi yaƙarɓu bazamu zauna zaman jiran Abinda bamuda tabbataci ba dan haka kafaɗe wata buƙatar,"




Miƙewa yasake yi yace ," ina neman wannan kotun mai Adalci data ɗaga wannan shari'ar taƙaramuna koda 1 week ne insha Allah zankawo ƙwararan shaidannu dazasu tabbatar da wanda Ake zargi mai laifi ne,"






Har brr. jamal yamiƙe daniyar yin magana
Alƙali yadakatar dashi yace ," Roƙonka yaƙarɓu amma kasani da zarar Ankai wannan lokacin ba ɗaga ƙafa za'a yanke hukunci,".... kotu ta tashi... yabuga gudumar dik Aka miƙe Alamar girmamawa..........







```TO KOYA ZATA KAYA??🤔🤔🤔🤔 MUKASANCE

Please Login or Register in order to submit comment