Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Katseta Lami tayi tace," Bamuzo jin wannan ba kuma kumanta da Abinda yafaru, kawai kun Amince gobe A ɗaura,"?

Mama tace," Bakomai Mungode kuma indai tanice na Amince Allah yasa Albarka A lamarin,"

Suka Ansa da Ameen,

****************

Shiri na musam Umma take ma Saleeha takan Aiko ƙuɗi tagun inna lami,

Dik shirin nan har randa Aka ɗaura Aure sam Alhaji lawal baisani ba saidai kwanakin nan yakan ga Umma nayawan fita amma baisan inda take zuwa ba, bai tanbayeta dan yanzu bamai shiga harkar ɗan'uwansa tsakaninsu,

Zaune suke shida Brr muda yana mita Akan baida labarin bikin saida yaji A waje,

Haƙuri khaleel yabasa tare da nuna masa Auren na bazata ne,

Brr. Muda yace," Auren Bazata kuma kamar ya"?

Gyara zama khaleel yayi kafin yace," Eh na bazata mana idan tanada Aure na Akanta natabbata Daddy ba Abinda zaimata dan yasa taɓa matar Aure wani laifi zai janyowa kansa,"

Brr. Muda yace," to yanzu ina zaka Ajeta? kasanfa A wannan shekarun naka kana buƙatar macce A kusa dakai you know kaiɗin fa tuzuru ne," yaƙarasa maganar yana dariya.......

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿️64&65

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

_*Rashin comments dinku yadda nake buƙata yasa nada katar da BARRISTER KHALEEL To koyan zu idan banga comments sosai da sharhi yarda nakeso ba Bazan sake typing ba, Ban son thanx ko sticker's A comments ɗina Sharhi nakeso kuma idan kinkaranta ko kinganshi kitaimaka kimun sharing ɗinsa ""TABBAS IN BA COMMENTS ALLAH BA TYPING ZANDAINA NAKOMA YIN NAƘUƊINA KAWAI*_

Alhamdulillah yau friday kuma yau ne Babban Masallacin G.R.A nasarawa yashaida ɗaurin Aurin *BARISTER KHALEEL LAWAL MAIDALA* ```Da Amaryar sa Saleeha Sani``` Akan sadaki naira dubu 5,000.

Bakin khaleel yaƙi rufuwa wani sanyi da farinciki yakeji yau,

Gida yakoma dan bai shirya ko wanne event ba
Da kyarma ya yarda da deener paty ɗin da Brr. Muda yashirya masa,

Holl ɗin ya ƙayatu Amarya da Ango kowa ya hallara Anci Ansha masu vide'os da ƴanjari da dik sunbaje hajarsu,
Sai kusan 12:15 kowa ya watse,

Gida yaso ɗauka haya Amma brr Muda yahana Acewarsa tinda gidansa babbane kuma part 2 to yabarmasa ɗaya Anan zai zauna,

Umma tayi bakin ƙoƙarinta gurin saka kaya A gidan dik da bamasu tsada bane Amma ba laifi gaskiya,

Ankai Amarya, khaleel dama bawasu Abokai gareshi ba kuma baiyi gayyata ba Brr. muda ne kawai yarakoshi yamusu nasiha kafin yafice Abunsa,

Khaleel yace," My bride Ansha kyau to kibuɗe fuskar mana yanzu fa munzama ɗaya kidaina wani kunyata oya sauko muci Abinci wllh yunwa nakeji,"

Murmushi tamasa tana yaye gyalen tace," haba ya babba dakai kake jin yunwa,"?

Ɗan hararar wasa ya mata yace," Hunmmmm tinda babba ba rai ne dashi ba Ai kyace hakan ".

Kuyi hƙr d wannan yau banajin yin typing wllh

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhtasApp number 07064904617 Or call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿67&68

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

*RASHIN COMMENTS ƊINKU YASA NADAINA TYPING KONYANZU WASU SUKA ROƘAN AKAN NADAWO, TO KONADAWO IDAN BA'A GYARA BA ZANSAKE KOMAWA ABINA,*

✍🏻______ A tare sukaci Kazar dik da batawani sake jiki dashi ba,

Saida suka gama ya kwashe plate ɗin,

Sallah sukayi bayan Addu'o'i daya kwarara musu na neman zaman lafiya ba laifi dik ta Ansa tanbayoyinsa,

Yace," Kije ki kwanta kawai ki huta,"

Ba musu taje tayi kwanciyar ta,

Saida ya tabbatar tayi bacci sannan ya hau gadon shima sarrafa ya farayi, kamar A falki tajishi cikin jikinsa Abubuwanda yake mata ne yasata tina Abinda ya faru tsakaninsu tsakaninta da Alhaji lawal ihutayi tafara dukansa tana ƙoƙarin turesa tana faɗin ,"Ka rabu dani dan Allah ba zan iyaba kada kamun haka,"

Cikin rawar murya yace," come down dear ni ba shi bane kuma ba Abinda yamiki zanmiki ba, Ni mijinki ne fa,"

"Ni banaso kabar ni ba Abinda zaka samu tare dani domin ya riga ya ruguza farinciki na yarabani da Abun taƙamata taya zanyi daraja Agunka inada tabbacin daga ranar da kafara sanina zaka guje ni mezakai da sauran.......,"

Ya isa ya isa haka! dan Allah nake sonki badan wani Abu najikin ki nake sonki ba kuma namiki Alƙawarin dik rintsi bazan juya miki baya ba, Sannan dole na nema miki ƴancinki koda zan mutu dan neman hakan,"

Haɗe bakinsu yayi dan hanata damar wata maganar...

"""NIKAM GANIN SUNFARA WUCE WURI YASA NABAR GIDAN"

Ya sameta fiye da yarda yake tsammani dan kuwa ba ƙaramin gyara tasha gun Umma tamkar ba suruka ba haka tazage ta gyarata sosai,

Ita kanta taji wuya dan taji tahaɗu da maza waɗanda suka jima ba Aure, Saida komai yalafa sannan Sannan yahau lallashinta, ya ɗauketa yashiga da ita toilet da taimakonsa tayi wanka A tare sukayi komai dik da saiwani noƙe noƙe take amma gogan naka ko Ajikinshi,

maganin rage zafi yabata tasha sannan suka kwanta ya runge mota sosai kamar wani zai ƙwace masa ita yana faɗamata kalamai masu daɗi A hakan dikasu bacci ya ɗaukesu....

_BASEERATA ITACE ARZKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿69&70

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

✍🏻______ Rayuwar soyayya suke cike da tsafta gwanin ban sha'awa, Hankalisu kwance, A yanzu khaleel ya gama tattara shaidannun da yakeson haɗawa A yanzu kwanakin zamw koto kawai yake jira...

Hango Alhaji lawal nayi sai faman safa da marwa yake A office ɗinsa, Dik da irin A.c dake ciki basu hanashi zufar.

Manager dake zaune yace," Ka kwantar da hankalinka Alhaji nifa banga Abin tada zaune tsaye ba dan ya Aureta Ai bazaiso tona Asirin matar saba,"

Brr. jamal yace," Kai sakare ne shifa lauyer ne dik Abinda zaiyi to yana ankare zaiyisa kuma dik Abinda zaibasa good result shi zaiyi , Gaskiya inaga wannan karon zaiyi nasara,"

Manager yace," Sai muyi maganinsa Ana gobe shiga kotu mana,"

Brr. jamil miƙewa yayi yace," nidai natafi saimun haɗu kotu Amma kusani idan naga ƙwaɓar ku zatai ruwa wllh bansan kuba,"

Alhaji lawal yace," yau saura kwana 3 dan haka inason kakiramun su Kada muhaɗu A gidan gonata,"

Hakan ko ya kasance bayan sun haɗe, Alhaji lawal yabasu naira dubu 1.0000 tare da photon khaleel yace," randa zamu shiga kotu ranar nakeson ku kasheshi batare da yaje kotun ba!",........ ..

*TABƊIJAM YANZU DAMA HAR HALIN ALHAJI LAWAL YAKI NAN KASHE TILON ƊANSA GUDA?? Hunmmmmmmm IDAN DA COMMENTS ZAMUJI YARDA ZATA KAYA*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿️71&72

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

*ƘAƊAN DAGA CIKIN LITTAFIN BANBANCIN A ƘIDA NA NANA M SHA'ABAN MAZA KU GARZAYO DA ƘUƊINKU DAN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN MAITAKEN BANBANCIN AƘIDA!*

“ _Soyayyarka gare ni Mubeen wani tsani ne da ya bani damar ganin haske. Bazan jure rashinka a gare ni ba, zamanka a nesa da ni ya sa rayuwata na min barazanar fita, miyasa mu ke wahala ta dalilin BAMBAMCIN AƘIDA, miyasa Aƙidunmu su ka sha bam-bam, har ya kasance mu yi wa junanmu ni sa, miyasa Mahaifina ya zaɓi ka min nisa har haka_ ".
;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;
" _Haba Abban Khaleed miyasa ka zaɓi ka juya min baya, numfashina na tafiya dai-dai ne tare da taimakonka, ka dawo cikin rayuwata Abban Khaleed_ ".
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
“ _Sani bazan bari BAMBANCIN AƘIDA ya zama silar rugujewar alaƙar mu ba, ni ba zan iya nesa da kai, mafita ɗaya ce, kuma wannan mafitar ita ce_ ................
:::::::::::::::::::::::::::::::::;::::
_Na san mai karatu zai so sanin wannan badaƙalar, da kuma mafita ga waɗannan ala'amur, a wannan labarin za ku samu amsar tarin Tambayoyin da zuciyoyinku su ka ƙunsa_. _A wannan labari me karatu zai fahimci asalin abunda ake kira da ba komai zuciya ke so ta ke samu ba_ .
_Kamar yadda a wannan labarin masoya su ke wahala da soyayyar su, na san za ku so sanin asalin labarin da kuma aƙidun da su ka raba su_ .
_Duk ku bibiye labarin *BAMBANCIN AƘIDA* , Haƙƙin Mallaka - Queen Nasmerh & Naanah M Sha'aban_ .

*Wannan Littafin na kuɗi ne. Book one naira Ɗari ne kacal 100#.Domin biyan Wannan kuɗin, ka tura katin mtn na Ɗari zuwa ga wannan number*
*09037591994*
*Domin nuna shaidar turawa ka tuntuɓi akwatin sirrinmu na whatsapp ta wannan number, 09 121873529*.
*Ko kuma wannan number*
*+234 812 218 8717*

✍🏻______ Waro ido manager yayi yace," Kisafa kace Alhaji Are you out of your mind? kisa! ɗanka ɗaya tilo ɗaya A duniya zaka kashe saboda rufuwar A sirinka!? gaskiya tinani wannan baiyiba wlh,"

A ɗan fusace Alhaji lawal yace," Inace dai ɗan nawa ne ko? to ba Abinda ya shafe ka inkana bayana katsaya tare dani inki bakayi shiken Amma bashawarar ka na nemaba mutumin banza kawai nace kaine kabada shawarar A koresu daga gidansu ka handame gidan saigashi saka makon hakan hakan ya Aure ta tazama matarsa, lalataccen banza da wofi bakada wani Amfani,"

cikin hasala
Manager yace," Ni kakae zagi haka,"?

Alhaji yace," eh nazage ka dukana zakayi ko ramawa zakayi shasha kawai,"

Fuuuuuu Manager yafice daga wurin.

Alhaji yace," Saka rai kawai kuma idan naji fitar Zancen nan wani wuri wllh saina ɗauki mataki A kanka wllh,"

Ko sauraronsa manager baitsaya yiba yafice ransa saitafasa yake masa Ai kam ya kullata Aranshi sai yaga Asirin Alhaji ya tarwatse tinda yamasa haka,"

Bawa ƴan daban ƙuɗi yayi yace," bana son kuskure nan da kwana 3 nakeso Ya baƙunci lahira kuma kada kuma kisanda zaisa A sirinmu yatonu banason kuskure ina sake gaya muku,"

Kada Yace," kada kadamu ogerh ai wannan bawani babban Aiki bane munsaba kashewa dan haka wannan karon ma bawata matsala da zamu samu kaidai ka Ajiye muna cikon kuɗinmu Kawai,"

Alhaji lawal yace," kada kudamu insha Allah everything will be fine indai ƙuɗi ne baku da matsala wllh,"

///////////////////////////////////

Sosai Khaleel ke Aiki tuƙuru dan ganin yasami na kanshi ya kula da matarsa ,

Zaune Suke A palourn muda suna ɗan taɓa fira Ameera dik ta maƙalƙale Khaleel,

Muda yace," kwana 3 Suka rage zaman koto shin kasame wata gamsasshiyar sheda kuwa,"?

Gyara zama yayi kafin yace," Ai wannan karon ban fitoba saida nashirya harta Umma tana bayana kuma sannu A hankaki inajanye ra'ayin Gate man ɗin gidan mu Dik da nasan bakinsu ɗaya da Daddy tsoro zaihana shi faɗar gaskiya Amma zan fito masa ta bayan gida tayarda zanban haɗin kai ɗari bisa ɗari kuma nabawa Umma wasu spikers na ɗaukar magana dan su ɗauko mun bayanin Abunda Daddy ya aikata kuma Alhamdullillah nayi nasara dan nasamu Hujja sosai A kanshi,"

Muda yace," to

Please Login or Register in order to submit comment