Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

saidai kayi taka tsantsan daddy ma haifinka ne Amma yanada matiƙar hatsari wllh sam ba Abu bane mai sauƙi kaishi ƙasa wllh,"

""Na sani Amma kada kudamu komai zaitafi yarda A keso insha Allah,"

"To Allah ya bada sa'a,"
Muda yace

Dikansu suka Ansa da Ameen..........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿73&74

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

Sallamar sale mai gadi Alhaji yayi yace," ya koma ƙauye kada ta zauna garin yazama silar tonar A sirinsa, garda yaso yama Alhaji dan shi A ganinsa kamar cutarwa ne taya yasaba cin maikyau Amma zaisake maidashi ƙauye kuma?
Sosai Alhaji ya rufesa da masifa daga bisani yamasa korar kare.

Sarai Umma najinsu Amma tayi shuru Abunta kamar bataji ba dan tasan da saninshi Daddy yake Aikata ɓarna.

Fitowar Khaleel kenan ya haɗu da sale nashirin barin gari ,

Da sauri khaleel yafito ya tsaidashi yace," Malam sani wato rashin gaskiyar yasa zaka gudu ko!?,"

"A'a ba.. ba ... baha bane kawai nine nazaɓi tafiya saboda Akwai Akinda zamufara Acan ƙauye rani yariga yayi A kwai buƙatar muje cire kayan gona,"

Khaleel yace," Da kyau kusan shekara 5 tinda kazo baka taɓa zuwa Aikin gona ba amma yanzu kwatsam saikace zakaje eh hakan nada kyau sale Amma kasani koda kaje sai A sirinka Yariga yabuɗe nasan komai game dakai dama mahaifina dan haka kashirya zaka gayawa kotu,"

Harya juya zaiwuce da sauri sale yakoma gabansa yariƙe kafarsa ya fashe da kuka yace," Kayi haƙuri wllh bansan zuwa koto bansan ganin baƙaƙen kayan nan dan Allah kayi haƙuri wllh dik Abunda kake so wanda nasani wllh zan gayama amma kada ka kaini kotu dan Allah,"

Khaleel yace," Masha Allah idan kazaɓe yin gaskiya to ba Abinda zai sameka ni ina tare dakai yanzu kazo muje gida saika gayamun dik gaskiyar da kasani,"

Ba musu sale yabisa,

Dik tanbayayo yinda yamasa ya bashi Ansa, harda dalilin barinsa gidansa, Abunda baisani ba dik khaleel yamasa record.. Kafin yabashi damar tafiya.....

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call mumber 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿75&&76

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

Gobe ne ya kama zaman kotu hankalin Alhaji dik tashe yake, wayarsa ya ɗauka ya dannawa kada kira yana ɗagawa yace," kun Ai watar da Aikin kuwa,"?

Kada Yace," yanzu zamu fita boss can zamu,"

"Owk kuyi Aikin A ankare fa kada kubada wata kafa ta tonan Asirinmu,"

"Angama boss kawai ka sauraremu zakaji labari maidaɗi,"
Daga haka ya katse kiran..

Murmushi Alhaji ya fara harda yin babbar dariya ya zauna tare da buga ɗan karamin stoll dake gabansa.

Shigowar Umma palourn kenan ɗauke da tiren Abinci ta dire gabansa, Zama kusa da shi tayi kallon mamaki take masa dan rabon data ganshi cikin farinciki tinkan yayi wannan Aika Aikar ko murmushinsa bata sake gani ba saidai damuwa kullum Amma wai yau shine ke dariya haka harda buga teble ɗin gabansa,

Alhaji" meya faru irin wannan farin cikin haka harda babbar dariya wadda najima banga kayi irin taba rabonka da walwala tin sanda ɗanmu yagama karatu yadawo 9jar tinsan nan bansake ganin fara Arkaba sai yau, meye sirrin tasamu ne,"?

Saida yasa sakin murmushi Sannan ya kalleta A ransa yace," yo ai dole nayi farinciki nakusa rabuwa da matsala ta indai ɗana nasake baki wani ko na Auro wata nabata Amma kiyi haƙuri naga kina kwallfa so ga wannan yaron gashi ni kuma zan turashi ƙiyama yau koya zakiyi idan kikaji wannan labari,"?
Sake tintsirewa da dariya yayi kafin yace," Ƙaramar hauka zatayi ,"

"Ƙaramar hauka kuma Alhaiji! towa zaiyi haukar, Ai kaine ma kake haukar, kallon tuhuma take watsa mishi..

Gyara zamansa yayi sam baizata maganar Afili yayita ba A zuci ba,

Yace....... .

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿77&78

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

Yace," A'a Wani film nake kalla yanzu wata bayar ba ce ta tara ƙiɗinta mijinta na nema saita hanashi tahana ƴarta ita kanta tana cikin ya nayin buƙatar ƙuɗin Amma saboda tsananin rowa konace maƙo irin na yaebawa saita hana inshourt saita fita bayan gidan nata A garding ɗinsu tayi gina tazuba ƙuɗin sannan tarufe ƙasar Abun ban dariyar shine wani mutum yana ganinta saida yabari tawuce kawai saiyazo yabuɗe kuɗin yakwashe, to shine nakema dariya nasan tabbas yarda bayar bar take ƙaunar ƙuɗin idan tadawo ta tarar Ansace zatayi ƙaramae hauka, Shine kawai,"

Jinjina kai kawao Umma tayi harta yarda Akan maganarsa.

Lura da tayarda ya sashi sauke Ajiyar zuciya yace " Zuba mun Abincin,"

Zuma masa tayi ya faraci,

Ɗan gyara zama tayi kafin tace," Dama Ina son nayi wata magana Dakai, nasan kasani ko baka gani ba to Ankawo maka labari irin halinda ɗanka yake ciki yana buƙatar taimakonka kuma ya nason zama kusa dakai, kadaina tinanin Baya ɗa ɗan kane dik Abinda khaleel keyi yanayi dan gyara maka goben ka dan Allah Abban Khaleel kayi haƙuri wllh ɗanka nacikin wani hali kabari ya dawo gida dan Allah,"

Ta ƙarashe maganar cikin sigar lallashi.....

Ɗa gowa yayi mood ɗinsa ya sauya tare da Aje spoon ɗin hannunsa, ya ɗaure fuska yace," Ni *ALHAJI LAWAL MAIDALA* Banida wani ɗa A wannan duniyar nariga ya fema duniya da su waɗancan tsinannun mutanen khaleel, Shi mai gaskiya ba, ya zaɓe tona A sirina yarufe nawasi matsiya ta maƙasƙanta wai talakawa, inre neshi inbashi kulawa farinciki dukiya ilimi silata yazama *BARRISTER KHALEEL* Har yayi suna A duniya har waɗannan matsiyatan suka ganshi wai dik yamanta matsayina da wanene ni yazaɓe tozarta ni da kunyatani ga idan duniya wannan yaron shi kike kira ɗana,! taya ɗa zaima Ubansa haka? nace miki tayaya!!,
Shin kintaɓa jin inda ɗa yataɓa maka ɗansa A kotu kuma yayi tsaye dan ganin ya tozartashi, ko A labari ko film kintaɓa jin irin hakan kuwa? Amma gashi A kaina waini da mutuncina da ƙimata ds ƙuɗina Amma ni zai maka kotu ni *BARRISTER KHALEEL* Zaima haka,"

Cikin sigar lallashi Umma tace," dan Allah kayi haƙuri Alhaji nasan bai kyauta ba Amma idan kaduba yanayin hakan ne dan gyara gobenka wllh khaleel ɗanka nasonka Alhaji wllh yanasonka dan Allah kabari yadawo gida kuma kamaida masa komai daka kwace "

"Na maida masa? yana ƙoƙarin gyaramun gobe na? Shi Allan ne? Nace miki shi Allah ne!!!? nida shi wa Allah ya halattawa yayi ma ɗaya biyayya tsakanin nidashi,? kefe nasan komai kawai nashare ki ne nasan dik sintirin da kike gunsa kike zuwa kuma dake Aka ɗaura masa Aure wati ke mai wayo kina wani Aikata Abubuwa A ɓoye kinzata bansani ba to nasani nace nasan komai,!!!"...........................

_WhatsApp number 07064904617 or Call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿️79&80

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA ALLAH YAƘARA BASEERAR TYPING INAYINKI TAWAN OVERR💃💃💃💃💃_

Har zatayi magana ya ɗaga mata hannu yace," Banason jin komai daga gareki tashi kibani wuri!,"
A tsawace yayi maganar.

Jiki sanyaye ta miƙe tabar palourn.

*________$$$$$$$___________*

Har yakai bakin ƙofa da niyar fita Saleeha tace," katsaya dan Allah,"

""Oh my dear na gayamiki nakusa nayi latti fa zamu haɗu da wani ne A kan wannan maganar kinga gobe ne zaman kotun kinga saina dawo,"

Sake shiga gabansa tayi tana ɗan doddoka ƙafa ƙasa tana masa kukan shagwaɓa "ni.. ni... ni.. gaskiya banson kafita inaji Ajikina kamar wani Abu zai sameka tin jiya nakejin wani iri dan Allah kafasa fitar nan!,"

Murmushi yayi tare da janyota jikinsa ya rungumeta sosai har saida tasake ƴar ƙaramar Ƙara, tura baki tayi tace," Da zafi fa,"

Kai bakinsa kan nata yayi bata hanashi ba itama takama halshensa, A ƙalla sunkai 10 minutes Ahaka kafin yacire bakinsa ido yazu bamata, kunya taji tarufe nata idon murmushi ya saki maisauti kafin yaja karan hancina yace," kada kidamu ba Abinda zaisame bawa face da izin Ubangiji ni ba Abinda zaisa meni Sao Alkhairi insha Allah saboda ban zalince kowa ba hasalima inakan Aikata gaskiya ne so dont mind Everything will be normal insha Allah,"
Sumba yakai mata A goshi dik idanta A rufe yake ,

Sake hannunta yafice , shikanshi yadai ɓoye mata ne dan baison ɗa gawar hankalinta musamman datake da ɗan ƙaramin cikin nan Amma shi kanshi yana yawan miyagun mafalkai marasa Ma'ana Tsakanin kwanakin nan 3 Abun yayi tsauri....

A saɓule takoma ɗaki tana maiwa mijinta Addu'a Allah yakare matashi Adik inda yake.... ..........

_BASEERATA ITACE ARZIKNA😍_

WhatsApp number 07064904617 or Call number 07031012948

BARRISTER KHALEEL➰

*FREEBOOK*

🅿81&82

_STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN_

*DEDUCATED TO MY FANSS👌 ONLY😉😉*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```

_🍂"ALƘAWAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

```ƊANƊANO DAGA LITTAFIN DOCTOR HEESHAM......
A razane Dik suka miƙe suna bin baba da kallo yace," wllh bazan taɓa bari wannan mara kunyar yaron sagantarcen ya Aure yata deeyana ba, wanan fa shine wanda yaci zarafina Mamana shin so zairufemiki ido kikasa ɗaukarwa mahaifinki fansa ko kinmanta Alƙawarin da kika ɗauka tin shekara 5 dasuka faru Abaya,"?

Cikin rawar murya tace," Baba kana nufin wannan shine yajima ciwo kuma har ya mareka,"?

ƙwarai kuwa mamana yabata Ansa.

Matsowa kusa da ita Heesham yayi yana kuka tinkan yayi magana ta wankesa da maruka kyawawa har 4 Atare jika ke tas tass tasss cikin fushi take magan "natsaneka Heesham wllh banasonka bazan taɓa Auren kaba natsaneka! natsaneka!! natsaneka!!!..

Tinda yaji waɗananan kalaman daga bakin deeyana jinsa daganinsa dik suka ɗauke kawai gani mukayi *DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM* Yafaɗi ƙasa bako Alamar numfashi Atare dashi,..... _SHIN HEESHAM YAMUTU NE???? SHIN DAGASKE DEEYANA TATSANESA? SHIN WANE MATAKI SU ABBA ZASU ƊAUKA?? INKO HEESHAM BAIMUTU BA WANI HALI ZAIFAƊA NARASHIN DEEYANA?? SHIN BABA ZAI HAƘURA HAR AURENSU YAYU?? SHIN HEESHAM YATUBA DAGASKE KUWA??? SHIN DOCTOR HEESHAM IDAN YAMUTU WANE HALI DEEYANA ZAFA FAƊA???🤔🤔 °°°°SHIN KINA? KANA? SON JIN DIKA ANSAR WAƊANNAN??🤔 TO MAZA HANZARTO KABIYA ƘUƊINKA 200 KAWAI TA WANNAN ACCOUNT

FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

200 NE KAWAI KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI DOCTOR👨🏼‍⚕️HEESHAM Sunansa BA'ANAN ƘAƊAI NATSAYA BA DAN KO NA SUBURBUƊO MUKU LITTAFI MAI ƊAUKE DA SARƘAƘIYA KISSA TUGGU MAKIRCI YAUDARA DAMA CIN AMANA WANNAN LITTAFIN DA YAMALLAKE DIKA WAƊAN NAN ABUBUWAN BAWANI BANE FACE "MAIZAMAN KANTA!" DAJIN SUNAN ƘAƊAI KASAN AKWAI ZALLAR FASAHA DAMA ABUBUWA DA DAMA MAZA SHIMA HANZARTA SAMBAƊA ƘUƊINKA 200 A WANAN ACC. DAN MALLAKAR LITTAFAB COMPLE, NIBA VIP GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KIƘARƁE LITTAFINKI COMPLER SHINE KAWAI... kada kumanta da whatsApp number 07064904617 DOMIN KIRA KUMA 07031012948 SA'ANNAN IDAN KUNSAKA ƘUƊIN KADA KUMANTA KUƊAUKE SCREEN-SHORT KUTUROMUN••• NIƊINCE DAI 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM)```

_YABON GWANI YAZAMA DOLE GAISUWA MARA ADADI GA HAMSHAƘIYAR MARUBUCIYAR NAN °ADALILIN KISHI• WATO UMMUN JUWAIRIYYA 🥰❤️SWEET MARYAM🥰❤️ ALLAH YABAR ƘAUNA

Please Login or Register in order to submit comment