Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Turaren tsugunno
Tsarkin jaraba
Dan la'asar na Sha
Kayan gyaran jiki na Amare irin su dilka halwa sabulun Amare turarrukan Amare masu gyara fata da Sanya k'amshi ajiki
Hatsabibin turarene
Hatsabibiyar humara
Kalolin humara
Colecca
Sirrin mallaka na tafin kafa hmmm yar uwa jaraba kiga abun mamaki

Dama sauran abubuwan Dana manta ban fada ba duk zaku samesu a wajan yar mutan sokoto mmn yusuf skt

*A'bangaren girki ma muna bada namu tallafi akwai curry kala kala Masu kamshi da bada launin abinci nai kyau da jan raayi yara da oga ga abinci ki hjy* 09035027743

*A'bangaren tsumi ma ba'a barmu a baya ba akawai*

Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar Ni'ima tsumin tabaje๐Ÿ’ƒ๐Ÿป
Shayin Amare
Tsumin nono rakumi
Zumar Mata mai ridi & zumar. Icce xallah tamasu jego
Tsumin ruwa lumtsum
Tsumin Sabon budurci
Tsimin bita xaixai
Tsimin makalemata
Tsimin sa sambatun oga
Da dai sauransu

09035027743
*Muna hada kayan Mai jego abubuwan da zasu dawo Mata da martabanta a wajan maigida kasancewar duk wadda ta haihu to ni'imar jikinta na tafiya sosai hakama HQ dinta zai bude to muna hada kayanda zasu dawo Mata da martabanta zata matse sosai ciki da waje Kamar bata haihu ba da Wanda zasu dawo Mata da martabanta akan kudi kalilan*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

Hakama zawara Mai Shirin yin aure muna hada Mata kaya masu taken ubanka sabon budurci๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

Hakama budare muna hada kayan gyaran Amarya ciki da wajenta zatayi das abunta gwanin sha'awa sauran bayani Kuma ango ne zai yi maki๐Ÿ˜‰


Karku manta da sunan maman yusuf yar mutan sokoto
Address _unguwar Makerar Assada area sokoto
Phone number _09035027743 do neman Karin bayani ๐Ÿ‘๐Ÿฝ


*Don Allah don annabi duk wadda Bata shirya siyaba kar tamun magana tabari sai ta shirya tukunna kar mu batawa juna lokaci* ๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—
[6/12, 8:24 PM] Mmmm Yusuf: ๐Ÿ‘จ๐Ÿปโ€๐Ÿ”ง *JAMI'IN 'DAN SANDA*. ๐Ÿ‘จ๐Ÿปโ€๐Ÿ”ง

*MALLAKAR*
*Maryam umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
*Mutum ce kuwa*
*Minene asalina*
*Husna ko Huzna*
*and now*๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
*Jami'in Dan sanda*


*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*____________________________________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*๐Ÿ˜๐Ÿ˜


๐Ÿ…ฟ๏ธ24


...........................wani farin k'yalle suka shak'a mata a hanci , kamun kace mi jikinta ya saki gaba d'aya , cikin second 5 sai gata ta 'bingire da bacci , wata dariyar shak'iyanci suka fashe da ita suna fad'in sai oga , sai oga, shikuwa gogan sai faman hura hanci yakeyi, yayinda yakejin kanshi yayi sama sosai , sai wani lumshe ido yakeyi yana budewa gaba daya gani yake kamar mortar bata sauri , don ba karamun daukar hankalinshi babyn tayi ba sai wani kallonta yakeyi k'asa k'asa ta madubi yana hadiyar yawu, a haka sukaci gaba da sharara matsiyacin gudu a hanya suka nufi wani gidan shak'atawar mahaifin Zayyan , abakin get din gidan suka tsaya
Hon yafara da karfi kuma a hasale don ba abunda yatsana kamar jira,

Aguje mai gadin ya fito daga bayi don yanajin wannan hon din yasan na marar mutucin yaron nan ne Wanda in har yakara wasu second din to yasan zai keta mashi rashin mutuncin da ya saba ,
Cikin zafin nama ya bude masu k'aton get din sannan ya matsa da sauri don yasan karamun aikinshi ne yabi ta kanshi ya wuce ,
Da yake zayyan gaba daya hankalinshi na wajan wannan yarinyar shiyasa daya fito Sam bai kula kan isah mai gadi ba haka suka kamota suka fito da ita , suka nufi cikin gidan yayinda sukabar isah maigadi rik'e da baki 'bangare daya kuma cike da tausayin wannan yarinyar da iyayenta , yayinda gefe daya yakejin matukar bak'incikin yadda yake kallo ake lalatama yara mata rayuwa kuma ba abunda ya isa yayi , cikin tsananin bak'inciki da k'unar zuciya ya juya yakoma bisa bencinshi ya zauna zuciyarshi Sam ba dadi sai tsinema zayyan da abokanshi yake harma da iyayensu da suka daure masu gindi suna abunda sukaga dama agari,

Cikin wani k'ayataccen falo suka shiga daga nan suka bi wani Dan korido sai gasu a wani babban falo mai dauke da d'akuna kusan biyar , d'akin dake can k'arshe suka nufa da ita , kuma har lokacin yarinyar bata San Inda kanta yake ba , suna shiga suka watsata saman wani makeken gado mai masifar kyau da tsada suna dariya , wani Abu zayyan ya dauko daga cikin aljihunshi kamar turare kamun ya haura saman gadon kusa da yarinyar , wannan abun ya fesa mata a fuska aikuwa nan take tafara juye juyen kai kamun ta bude manyan idanunta rass ,waige waige tafarayi kamun cikin second ta tuna abunda yafaru da ita , ai firgice ta tashi zaune Tana waige waige ,ganinsu zagaye da ita ne yasa jikinta fara wani irin rawa tsabar kid'ima tama kasa magana sai kanta da take jujjuyawa ,

yayinda sukuma suka zuba mata mayun idanunsu kamar zasu cinyeta d'anya ,don sai yanzu suke k'are mata kallo , tabbas ba karamar kyakyawa bace gata komai yaji ajikinta tabbas zasu huta sosai haka suketa ayyanawa acikin ransu fuskantar abunda yake faruwa da ita ne yasa ta sakin wani azanannen kuka mai had'e da tsananin firgici da tsoro , kamar zata shid'e tafara Neman sauka daga kan gadon ,Tana fadin ," suwaye Ku? mi namaku ,? mi zakuyimin? don Allah kuyi hakuri Ku rabu dani ,
Wata irin dariya sukayi irinta cikakkun yan duniya , zayyan ne yafara matsowa inda take , da sauri ta tashi tafara ja baya Tana kuka tareda girgiza mashi kai yayinda ta had'e duka hannayenta biyu waje alamar ban hakuri ,sai faman rokonsu takeyi akan karsu cutar da ita suyi hakuri su barta ta tafi gida, matsota yaci gaba dayi yana aikamata wani shegen murmushi Wanda kana ganinshi Kasan na mugunta ne ,ahaka har suka dangana da durowar d'akin ,matsota yayi sosai Wanda har sunajin numfashin junansu , yayinda ita kuma ta runtse idonta da sauri cikin bugawar zuciya, hannu yasa ya fisge mata hijabin jikinta , da k'arfi ya furta wowww gaskiya yau na tabbata mai sa'a ,irin wannan kaya haka, lokaci daya ya birkice kallonta yake sama da k'asa kamar wani zautacce , kamun ya hadiye yawu muk'ut, da hannu yayiwa abokan nashi alamar su FIta , da yake suma suman tsaye sukayi ganin asalin kyau irin na cikakkiyar mace wadda ta amsa sunata , su Kansu sunshiga wani yanayi sai dai suna fatan in zayyan yagama da ita suma yabasu ko 5mnt ne don sun sanshi shege ne wani lokacin yanzu sai yayi masu bak'inciki ya hanasu d'anawa ,

Suna fita zayyan ya finciketa ya watsata saman gadon nanfa suka fara dambe sosai yarinyar Ke kuka da ihun Neman d'auki yayinda shikuma yake kokarin kaiwa gareta , gaba daya ya yagamata kayan jikinta ganin zata bashi wahala ne yasa yarinka zabga mata mari cikin fushi yana fadin "kajini da shegiyar yarinya kina ganin zaki iya hanani abunda nayi niya ne ai wallahi tunda kika shigo hannuna to bazan ta'ba kyaleki ba garama ki tsaya a nutse nayi nagama inada abunyi , " tunda yafara marinta taji gaba daya wutan kanta ya dauke har wani duhu take gani ga azaban firgicin da take ciki ,a tak'aice dai haka Zayyan yayiwa wannan yarinyar fyade tanaji kuma tana gani bayan yagama ma yaranshi suka shiga dai bayan dai suka mata fyade aikuwa zuwa lokacin gaba d'aya jikin yarinyar ya saki numfashinta ya tsaya cak , saida suka nutsu ne suna shawarar yadda zasuyi da yarinyar sannan suka gane cewa bata numfashi ,

Cikin tsoro daya daga cikinsu ya dubi Zayyan yace oga yarinyar nan ta mutu fa ๐Ÿ˜ณ da sauri Zayyan ya dago kanshi yace "ta mutu"?
" wallahi oga bata numfashi innalillahi mun shiga ukku yanzu ya zamuyi oga , ?"
Tsaki Zayyan yayi yace "kai don Allah karka 'batamun rai saimi in ta mutu miza'ayi mune fa da garin nan ko ka manta ne, ni damuwata d'aya wallahi yanzu shikenan nayi missing wannan hadaddiyar babyn da wannan ni'imar nida nake murna nasamu mai zafi suk sanda naso zanje har gidansu na daukota , kai gaskiya banji dadiba Sam , amma yanzu ku Daukota kusata a mota muje mu yar da ita tun bata fara mana wari ba anan,
Tunda yafara magana suka zuba mashi ido , iskancin Zayyan da rashin imaninshi su Kansu yana basu tsoro don sunkula gaba daya bashida digon imani bare tausayi , duk da zukatansu cike suke da tsananin tsoro da fargaba hakan baisa sukayi mashi musu ba hakanan suka dauke yarinyar suka fita da ita suka sanyata a mota sukabar gidan,

Duk abunda sukeyi akan idon isah mai gadi tunda yaga yanayin yarinyar ya firgita ganin yadda suka daukota kamar gawa baisan sanda yafashe da wani irin kuka ba mai tafasa zuciya, inama zai iya tabbas da sai sanyawa yaran nan guba sunci sun mutu don tabbas Barin irinsu a doron k'asa bala'i ne , inba hakaba wannan wace irin masifa ce har sai yaushe ne talakan Nigeria zai samu yanci ne har sai yaushe Nigeria zata fara hukunta azzaluma shuwagabanni k'asar , shikenan duk abunda sukayi ko yayansu sukayi sunci bulus wannan wace irin rikitacciyar rayuwa CE , kai talaka shikenan kazama banza Wanda duk ya debo shararshi sai yazuba a Kanka ,yanzu Allah kad'ai yasan halin da iyayen wannan yarinyar zasu shiga sakamakon wannan zalunci da aka masu, cikin sanyin jiki Dana zuciya yakoma ya zauna kuma har lokacin idonshi na zubar da hawayen tausayin yarinyar da iyayenta yayinda zuciyarshi kemashi sak'e-sak'e yanaji kamar ya kashe yaran ,


___________________________

Tunda suka fara tafiya baiyi magana ba sai momma ce keta yi mashi bayanin inda zasuje da kuma yadda take ganin mutuncin hajiya Sara ,(k'awarta) shi dai bai tanka ba don zuciyarshi sai zafi take mashi ko kadan bayason wannan tallan nashi da momma keyi amma ya zaiyi , ya kula a wannan karon ta d'auki zafi da yawa , doli sai yayi takatsantsan don yasamu su rabu lafiya,
Momma kuwa tana kule da shi amma shareshi don taci alwashin wannan karon ba d'aga k'afa don ita kam *Samra* tayi mata yarinya mai hankali da nutsuwa,
Suna cikin tafiya ne danja ta tsayar dasu akan babban Titin da zai sadasu da gidansu Hajiya Sara, da yake akwai mutane da yawa da suka fara tsayawa inda suma sukabi layi suna jiran danjar tabasu dama ,

Cikin wani matsiyacin gudu Wanda dama dashi suka saba sukazo wucewa akan titin ga music na tashj kamar zai fasa motar saidai Sam basu samu damar hakan ba saka makon danjar data tsayar da mutane Wanda babu ta inda zasubi su wuce don akwai mutane sosai a gabansu , wannan yasa suka faka motar kusa da motar su Hisham ,

Cikin jin haushi Zayyan ya daki sitiyarin motar yana Jan tsaki cikin masifa yafara danna masu hon da k'arfi kamar ba gobe yana fadin "kai ji wad'an nan banzayen zasu 'baa mana lokaci ,

Cikin tsoron da ya rufe abokan nashi daya daga cikinsu ya dubeshi yana cewa " don Allah oga ka kashe mana kid'an nan kabarmu da tashin hankalin da muke ciki don na kula kai Sam ba abunda yake damunka , kuma don Allah kayi hakuri kar kayi abunda zaija hankalin mutane kanmu bare jami'an tsaro ka rufamana asiri har musamu inda Zamu yarda yarinyar nan sannan duk abunda zakayi kayi,

Wani banzan kallo Zayyan yamashi yana cewa "wallahi ba uban da ya isa yasa na kashe kid'an nan , kuma inka dameni da surutu to wlh zan iya fito da ita anan in yarda ita inga abunda za'ayi mrtsssss matsoratan banza kawai , "
Dukkansu shiru sukayi don sunsan tabbas zai iya don bashida tsoro ko kadan , amma tabbas suna tausayamashi don watarana sun San sai ya janyowa kanshi abunda yafi zare tsawo ,

Tunda suka faka motar Hisham Ke kallonsu a k'ufule ganin irin tuk'in gangancin da sukeyi ga wani banzan kid'a da suka saka kamar zasu tada gari , yana cikin jin haushinsu ne yaji anfara dannan hon kamar hauka , alamar abasu hanya su wuce , to su suwaye da bazasu iya jiraba ,ranshi ya 'baci sosai gashi motar mai bak'in glass ce na waje baya ganin na ciki , afusace ya bud'e gambun motar zai fito cikin Sauri Momma ta rik'o hannunshi.........................



*Allah yagani sabida rashin comment dinku ne yasa na ajiye book din nan , duk da nasan akwai masu yimin comment din daga cikinku saidai hakan bashi zaisa Ku kukasayimun ba don haka in kun gyara nima zan kula sosai don ganin namaku typing din iya yawan comment dinku iya.yawan typing*๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Inasonku masoyana๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜
[6/12, 8:24 PM] Mmmm Yusuf: ๐Ÿ‘จ๐Ÿปโ€๐Ÿ”ง *JAMI'IN 'DAN SANDA*. ๐Ÿ‘จ๐Ÿปโ€๐Ÿ”ง

*MALLAKAR*
*Maryam umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
*Mutum ce kuwa*
*Minene asalina*
*Husna ko Huzna*
*and now*๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
*Jami'in Dan sanda*
https://chat.whatsapp.com/JF7cZ03hT4vGKlos65ybu9

*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*____________________________________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*๐Ÿ˜๐Ÿ˜


๐Ÿ…ฟ๏ธ_26

.......................kallon ido cikin ido Duke yiwa juna , kamun cikin had'e fuska tare da watsa mashi wani irin kallon kai mugu ne taci gaba da cewa , malam ka rabu dashi haka nan komai yai maka ai bai cancanci irin wannan dukan ba ko don bakasan darajar da jini yake da ita ga d'an Adam ba zakazo kana zubar mashi da jininshi a banza ,

Wani dan adai daita ne cikin fushi yafara magana yana cewa " Ke Dan Allah rufewa mutane baki daga zuwanki bakisan abunda yake faruwaba zaki hau masifa to wannan da kike tarewa yanzu yanzu nan yakusa kashe wata tsohuwa wajan shegen tuk'insu na ganganci yanzu haka ma sai Allah idan zata rayu kuma a haka baidamu ba saima k'ok'arin guduwa da yakeyi ni wallahi wannan bawan Allah yamun dai dai gara yaci uban d'an iska tunda baisan darajar mutane ba,

Jin wannan bayanin yasa jikin laurat yin sanyi saikuma duk kunya ta kamata a hankali ta saci kallon Hisham Wanda har lokacin akwai fushi mai tsanani tattare dashi wannan yasa yakasa yin wata magana saidai yaji haushinta sosai don shi ya tsani rainin wayo ,ganin hakan yasa laurat kamo hannun zee da nufin subar wajan , Wanda haka yayi daidai da zuwa motar yan sanda wajan, yan sanda ne sunkai su shida suka fito daga motar cikin sauri suka nufi wajan da Hisham yake suka k'ame waje d'aya tare da Sara mashi , hakan da mutane suka gani ne ya sasu fahimtar lallai wannan Dan sanda ne kuma acikin yan sandan ma shi babba ne duba da yanayin muk'amin wad'an da suka Sara mashi din,

Zee kuwa idanu ta zaro waje cike da tsoro don Allah yayita da shegen tsoron yan sanda , cikin sauri ta rik'o hannun Lauratu cikin k'asa k'asa da murya tace "anty munshiga ukku kin janyo mana masifa don Allah kizo muje tun kamun yasa a kamamu kinji, "
Wata harara laurat ta zabga mata don itakam ko a jikinta saima tsaki da tayi sannan ta fisge hannunta daga cikin na zee tayi wucewarta inda motarsu take, da sassarfa itama zee tabi bayanta , koda taje har kauratu ta shiga ta zauna a mazaunin direba tafara kiciniyar Tayar da motar , da sauri itama ta bude gaba ta zauna ta ja sukabar wajan aguje tana maijin haushin tsayar dasu da zee tayi wajan shegen shashancinta,

Duk abunda sukeyi Hisham na kallonsu ta k'asan ido kuma yana jinsu don Allah yayi mashi ji kamar maciji , maida hankalinshi yayi kan yan sandan inda yabasu umurnin su tafi da yaron station kuma duk Wanda yazo kar su bada shi har sai yazo gobe, inda shikuma ya juya yanufi motar shi Wanda sai yanzu yake mamakin rashin ganin Momma a wajan,
Wayam haka ya tadda motar bakowa a ciki , da sauri ya zaro wayarshi daga aljihu yafara kiran layinta, ringing biyu ta d'auka ,ajiyar zuciya ya sauke tareda cewa momma kina ina ne nazo baki cikin mortar, dariya momma tayi tace nikam na tsufa a gida yaushe zan tsaya jiranka kaida bansan lokacin da zaka bar wajanba tunda nasan doli zaku kai matar asibiti wannan yasa na fita na tare nafef na tahowata , "

"Wallahi momma kin kayarmun da gaba , amma alhamdulillah tunda kina lafiya ganinan zuwa gashi har wani wajan anfara sallah"
"To ai shalele kai d'inne sai a hankaki akan wannan aikin naka ,nasan tunda ka kama wannan mai lafin sai inda mai ya k'are kuma , fatan dai jikin tsohuwar da sauk'i ,"
"Bansani ba momma sai sai nazo daga haka ya kashe wayar tare da Jan motar yabar wajan , yanajin zuciyarshi na bugawa da sauri da sauri wanda yarasa dalilin hakan,

_________________________


Gudu suke sosai kamar zasu tashi sama , sunzo daidai inda suka dauke yarinyar da yake dama can hanyar batada mutane don ba gidaje a wajan sai filaye saikuma wani mai tireda daga can nesa da inda suka dauketa , inda shagonshi yake kallon wajan , zaune mai shagon yake shida wasu abokanshi su biyu akan benci da yake baijima da bud'e shagon ba don lokacin da suka dauketa shagonshi a rufe yake shiyasa da tabbas zai gansu alokacin,
Kamar k'yaftawar ido sukaga abund'e mota an cillota waje sannan aka koma Jan motar a 360 aka bar wajan kamun kace mi sai k'urar motar kawai,
Cikin zaro ido da tsananin tsoro suka kalli junansu kamun suka koma maida dubansu ga yarinyar Wanda basa iya fahimtar halin da take ciki ko kuma wacece saboda d'an tazarar dake tsakaninsu da inda take ,

" innalillahi Iro mike shirin faruwa ne " d'aya daga cikinsu ya fad'a ,
"Ina zan sani Abba kawai kuzo muje muyi shahada muga abunda Ke faruwa zaifi,
๐Ÿ˜ณzaro ido d'ayan yayi yace "mii bakuda hankaline to wallahi badani ba wai ganganci haihuwa ga damana kunga ma tafiyata wallahi yanzu wani Abu na faruwa mu yan sanda zasu fara tuhuma , kuma ina Baku shawara da kubar wajan nan zaifi maku , ka rufe shagonka ka k'ara gaba ni nayi nan, yafada cike da tsoron abunda zai iya faruwa suna kallo yayi tafiyarshi,

Suna haka sukaga wata yarinya sanye da kayan makaranta irin Wanda yake jikin wannan dake kwance bayanta kuma mazane sunfi su shida saikuma yan sanda su biyu sai faman zuba sauri sukeyi kamar zasu tashi sama ,
Aikuwa suna hango yarinyar kwance suka kwasa aguje suka nufeta , iyayenta ne su biyu sai yayyunta su hudu sai kuma wannan yarinyar da suke tare lokacin da su zayyan suka saceta itace taje ta fada agidansu tana kuka nanfa suka fito suna nemanta sunyi zagaye har sungaji kamun suka yanke shawarar sanarma da yan sanda to shine aka nemi yarinyar da ta kawo su daidai inda abun yafaru shine suna zuwa suka taddata awajan a yashe,

Cikin tsananin tashin hankali ganin halin da yarinyar Ke ciki yasa gaba dayansu suka rikice yayyunta har sunfara kuka musamman da sukaji Baffansu yana cewa ai bata Numfashi , d'aya daga cikin yan sandan ne cikin tausayamasu yace Baba bari mutafi asibiti zaifi kila suma tayi insha Allah bata mutu ba ,d'ayan d'an sandan kuma wajan yake k'arema kallo inda idonshi ya hango mashi su iro sun zuba masu ido, da hannu yamasu alamar suzo ,jiki a sanyaye iro ya rufe shagon suka nufi inda suke , suna zuwa aka kwashi yarinyar suka Sanya a motar yan sandan , nan Dan sanda daya yashiga yaja motar suka nufi asibiti inda d'ayan ya sanya. Su iro da yayan yarinyar d'aya suka nufi station don yimasu wasu yan tambayoyi,


__________________________

Saida yayi sallar isha sannan ya dawo gida , wanka kawai yayi ya fito daga dakin nashi yanufi falon Momma , zaune ya sameta tana kallon labarai a tashar Al'jazira ,gaisheta yayi ta amsa tareda cewa "shalele sai yanzu aka dawo "
"Eh Momma na tsaya masallaci ne,"
"To da kyau akawo maka abinci ne ?"
"Aa sai anjima zanci"
"To shikenan ya labarin 'yata kuma , tund'azu nake jiranka kazo naji yadda ake ciki, "

Kallon rashin fahimta yamata yace " wane labari kuma ? Wace 'yar taki ? "
Tsuke fuska Momma tayi jin zai fara mata rainin wayo ,cikin tsuke fuska tace 'yata Samra nake.nufi mana , "
"Samra ? Wacece haka kuma ? don shi harga Allah ya manta da wata Samra kuma dama can bawai yasan sunanta bane ,

Cikin fusata Momma tace kaga banson lalata yarinyar da mukaje dazu dazu dakai wajanta shine har zakace ka manta tsabar kai rainani , to inason inji inda aka kwana ne don da wuri zamusa lokacin bikin nagaji da ganinka haka ba sure,

Wani makirin murmushi yayi cikin sigar lallashi yace au ai bangane wadda kike nufi bane , dama sunanta Samra masha Allah suna mai dad'i ai da yake ban tambayeta sunanta bane shiyasa bangane ita kike nufi ba, "

Kallon tuhuma momma tayi mashi tana tunanin taya har zai kira yarinya suyi fira amma yakasa tambayarta sunanta anya kuwa kodai .......kauda tunanin tayi sannan tace " to yanzu dai ya ake ciki ? Tayi maka ko ? don bamuson aja lokaci, "

"Eh Momma tayimun masha Allah ai kin iya za'be kam masha Allah yarinya kamar Zar'be saboda azabar tsawo , aikam tacika mace gaskiya , gata fara Tass ," " Sam murna bata bari Momma ta fahimci sukar yarinyar yayi ba cikin farinciki tace to alhamdulillah masha Allah zankira hajiya Sarah tagayawa mahaifin yarinyar zamu aiko anjima zan kira kawunka da abokan Abbanka sai Susa rana suje Neman auren,
Cikin fad'uwar gaba da tsoro kar yayiwa kanshi salalar tsiya fa yace "Aa momma afara tuntu'bar yarinyar Aji ta bakinta karku yanke hukunci batareda da anbata damarta ba , atambayeta aji in ta amunce kinga shikenan , "

"Kaga karka damu indan ta Samra ne dama can Kaine abunji amma ita kam tuni ta amince ,cikin tsoro ya zaro ido waje tare da cewa "nashiga ukku Allah gani gareka,"

Cikin mamaki tace "kashiga ukku kuma ? Ancema ka kwantar da hankalinka tuni ta amince to wane ukku ka shiga ,ada kamun muje kanata bak'in rai yanzu kuwa gani d'aya har ka zauce haka algungumi anaso ana munafurci ni bari kaga naje na kira hajiya Sara tayi maganar tana mikewa tsaye tayi shigewarta dakinta ta barshi nan yana rabon idanu kamar Wanda yayiwa sarki k'arya,

Hannu bibbiyu ya dora akai kamar wani mace yace yau nashiga Tara bama ukku ba Allah ka dubeni wannan yarinyar ko a lahira akabani ita ai nasan banyi abun kirki ba wallahi๐Ÿ™Š๐Ÿ˜นtashi yayi yakoma d'aki cike da zullumin ko barazanarsa zatayi aiki akan yarinyar kuwa , ya zaiyi in yarinyar bataji gargad'inshi ba , ! Wata zuciyar tace mashi kai kwantar da hankalinka ai da ganin yadda ta tsorata bazatayi gigin cewa tana sonka ba da wannan tunanin yasamu nutsuwa,

Laptop d'inshi ya janyo yafara late latse tsawon awa biyu yayi yana wani aiki aciki kamun ya rufe , wanka ya sake tareda yin alwala yayi shafa'i da wuturi sannan yayi shirin kwanciya don baccine sosai a idonshi , sai dai kwanciyar shi keda wuya ya nemi baccin ya rasa sakamakon fuskar kyakyawar yarinyar dake mashi gizo, gaba d'aya yanayinta yake gani lokacin da take masa masifa da Dan bakinta mai kama dana yara yayinda dimple d'inta na gefen dama Ke lo'bawa sosai Wanda yake k'ara ma fuskarta kyau , gaba daya ya shagala da tunanin wannan yarinyar da baimasan a duniyar da take ba , sai faman murmushi yakeyi Wanda shi kanshi baisan yanayinshi ba , sai samun kanshi yayi da ayyana inama itace Momma ta za'ba mashi ba wannan tinkiyar ba yarinya Sam ba fasali ba aji irin na mata gatanan dai sakakaka kamar ansako shanuwa tsaki yayi a fili yace " kai miye hakane ina ruwana da ita akanmi zan tsaya tunanin wata mace har

Please Login or Register in order to submit comment