Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinshi sun tashi kanshi ya rike da yaji Yana barazanar fashewa yayinda muryarta ke mashi amsa kuwwa a kunne ,gefe Daya Kuma muryar Amminshi ce yakeji akowane bangare na gidan tana amsa kuwa, .......... *_shalele nidai Allah yagani banason wannan aikin naka na d'an sanda* *mizai hana ka canza_ _wani , hankalina yakasa kwanciya shiyasa tun farko banso kayi wannan aikin ba don nasan waye Kai nasan halinka Sarai Amma ka kafe sai kayi*_ Dafe kanshi yayi da sauri kamun ya buga wata irin k'ara , k'arar da tayi sanadiyar zubewarshi a wajan a some , hakan kuwa yayi daidai da k'arasowar Baffa gidan Wanda dawowarshi kenan ,
Da sauri yak'ara inda yake Yana Kiran subuhanallahi Hajo Hajo yaji shiru tsaki yayi Yana tunanin inakuma ta tafi ita da aka barwa marar lafiya tsaki yak'ara Yi kamun ya tashi ya samu ruwa ya yayyafa mashi ,ajiyar zuciya ya sauke kamun a hankali ya bude idanunshi , bude idonshi yayi daidai da shigowar Inna tareda dasu Hajar , Akan Muneeba yafara sauke idanunshi , wata k'ak'k'arfar aziyar zuciya ya sauke kamun ya Mika hannu da nufin amsarta , da sauri Hajar ta goce ta koma baya kamun su Ankara har ta Sanya Zane ta goyata tafara tafiya tana cewa Yi hakuri *Hamma* bacci takeyi , kajira ta tashi sai na kawota tana gama fadin Haka ta k'arasa shigewa cikin 'yar bukkarsu,
Baffa da Inna kuwa baki suka saki sukabi Hajar da kallon mamaki ga yarinya ido biyu kiriri zatace tana bacci Amma ba abun mamaki bane don sunsan waye Hajar akan son yara Kamar mayya Haka take indai akan yara ne,

Hisham kuwa a zafafe ya bita da kallo cikin bacin Rai ya yunkura zai tashi..................โœ๐Ÿผ

*Akwai Zafafan Kayan Mata masu kyau da inganci ga Mai bukata ta tuntubeni ta wannan number 09035027743

*Karki wuce baki karanta ba Mai yiwuwa ki amfana*๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป



๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
*MATSALOLINMU MATA GRP* ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘งโ€๐Ÿ‘ฆ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฆ

*BY MAMAN YUSUP*
_09035027743_





*BUDURCINAโ€ฆ..โ€ฆโ€ฆ1*

Da sunan allah mai rahma mai jinkai tsira da aminci su kara tabbata ga manzan tsira manzan rahma annabi muhammadu sallalahu alaihi wa sallama ina farin cikin gabatar muku da dan takaitaccen littafi me muhimmanci ga rayuwar aure tareda adduโ€™ar allah yasa albarka acikinsa
Rayuwar farin ciki tareda samun kulawa ta soyayya da yabo akoda yaushe shine burin โ€˜ya mace maโ€™ana shine abunda mace tafiso fiyeda komai a duniya domin kuwa duk irin arziki da jindadi da mace ta samu bazasu bata nutsuwaba matukar ta rasa kwanciyar hankali tareda miji kuma kowa ya sani kwanciyar hankali a gidan miji ba abune sai mace ta isa aure ake zaunarda ita ayita mata fadaba tun tana karama ake dorata akan hanya me kyau tayanda zatasan ita wacece ta hanyar bata ilimin addini dana zamani wannan shine ginshiki me samarwa mace farin ciki tareda miji a rayuwar aurenta

Tabbas akwai gagarumin banbanci tsakanin rauwar mace data namiji domin shi namiji yakan rasa abubuwa da dama na rayuwa amma ita rayuwar ta bashi damar samunsu sabanin mace wanda da zaran ta rasa abu a karo na farko tofa Akwai yiwuwar rasa farin cikin ta na har abada kamar yanda ayanzu wasu ke nadamar kankanin kuskure da suka tabayi arayuwarsu

Amataki biyar ne mace ke rasa budurci ta hanyar saduwa da namiji wanda idan ta tsallake wadannan to tabbas tayi gagarumar nasawa a rayuwar ta mijinta na farko shine zaisanta 'ya mace
1 _ mataki na farko shine lokacinda take karama idan har bata samu kyakyawar kula da tarbiya ba hakan yana faruwa da ita saboda kusan duka yara da ake yiwa fyade zakaga rashin kulawa ne tareda sakacin iyaye kuma irin hakan yafi kasancewa idan yarinya bata gaban mahaifiyarta

2 Mataki na biyu kuma talauci lokacinda mace keda bukatu na yau da kullum amma ya kasance babu wanda zai dauki nauyinta mata da yawa sun rasa budurcinsu ta wannan hanyar

3 mataki na uku lokacinda mace ke tsakiyar Sha'awa babu abinda takeso fiyeda aure zakaganta da samari samada biyar To amma kuma babu wanda zata aura daga ciki saboda iyayenta karatu sukeso tayi hankalinsu baya kan wane hali take ciki da suwaye take mu'amala?
Ina take zuwa? Suwaye kawayenta?
Koda yake ana samun wanda mijin aurene bata samuba ko kuma iyayenta basuda halin yin aurenta to wannan halin ba karamin hadarine ga 'ya mace ba

4 mataki na hudu kuwa shine mace marar kamun kai idan har mace ta zama me mu'amala da maza dole hakan ta iya faruwa da ita inda zakaga wasu acikin abunsha ake saka musu magani idan har mace tanason tsallake wannan matakin tofa dole ta zama me kamun kai tareda kiyaye kanta da mu'amala da maza barkatai

5 a karshe kuma akwai soyayya yayinda mace ta hadu da wanda takeso takanji babu abinda zai nema wajenta ta hanashi tofa anan idan akayi rashin sa'a wannan saurayin nata yaso yaudararta nanfa zai mata alkawarin zai aureta to amma bayan ta amince nan zata gane asalin shi wanene
kunga wadannan matakai guda biyar sune sukeda muhimmanci a rayuwar mace da zaran ansamu matsala a daya daga ciki tofa nan mace zata shiga halin rashin tabbas

akwai tambayoyi da wannan littafin zai amsa misali akwai masu tambayata tareda neman shawara akan acikin maza guda biyu wanne yafi dacewa mace ta aura amatsayin miji?

1 na farko namijinda ya sadu da mace kafin ayi aure
2 na biyu kuma wanda yasan an taba saduwa da mace amma yace zai aureta ahaka

To idan ace dukkansu sunason auren mace kuma tanada zabi wanene daga cikinsu zata aura ta samu kwanciyar hankali?
to inaga ai wannan amsar a bayyane take abun dubawa anan da zargi da gori wanne zaki iya jurewa?
Kinsan dai mijin farko dole kullum zaiyita zarginki bazai taba sakankancewa dake akan shine kadai ya sanki a matsayin 'ya maceba wannan kuma yana ransa yayinda kema da zaran kin ganshi da wata hankalinki zai kasa kwanciya
shikuma miji na biyu kasan cewar yasan abunda ya faru dole kisha gori domin duk lokacinda abu ya hadaku a b kinsan me zai faru ballantana ya auro wata tofa saidai ki tushe kunnenki
sai kuma wata tambayar wai mace tana rasa budurcinta ta wata hanya bayan saduwa?
Amsaโ€ฆeh tabbas tana iya rasawa ta hanyar bude kafafunta ko hawa keke da tsalle da sauransu to amma ba daya yake da wanda aka sadu da itaba dalili kuwa anan fatar ce take iya fashewa ko tsagewa amma saduwa fatar tana fashewa sannan kofar ta bude kunga akawai banbanci don kuwa duk yanda mace tayi matukar ba saduwa tayi da namiji ba to babu yanda za'ayi mijinta yayi tunanin wani abu
Sai kuma wata tambayar tayaya mace zata gane tana bude?
Wannan kuma zamu duba bayanai da masana sukayi akan budurcin mace kamar yanda wani marubuci dan kasar india ke cewa alamomi hudu sune suke nuna gaban mace yana bude koda na miji be sadu da itaba
1 akwai fitar iska me kamada tusa
2 yatsar mace ta tsakiya wato ta kusada manuniya ta shiga gabanta ba tareda taji zafiba
3 mace ta tsuguna babu wando amma taji iska yana shiga
4 mace taga jini tareda zafi kuma ba lokacin alโ€™adaba misali ko tana tsallaka wani abu makamancin haka
HANYOYI HUDU DA FATAR GABAN MACE KE FASHEWA



Kai tsaye zamu tafi zuwaga magungunanda suke matse gaban mace koda ta bude kai kodama haifuwa tayi kuma zamu fara da maganin bature daga bisani mu tafi izuwa maganin gargajiya


YANDA AKE HADA MAGUNGUNAN GARGAJIYA MASU MATSE GABAN MACE
gajeriyar hanya ta matse gaban mace gam itace gabaruwa da aloebera

Idan kika samu bagaruwa saikiyi garinta shine zaki hada da ruwan aloebera kiyi matsi bayan sa'a daya ki wanke
Sannan kisamu kanunfari kizuba agarwashi kiyi tsugo akayi sanna kizama me yawan matsi da miski

Wannan kuma ganyen gwaiba mai kyau zaki samu ki wankeshi saiki tafasa sosai saiki zuba acikin wani ma zubi da zaki iya shiga sai kinyi mintuna goma saiki fita sannan kisamu gabaruwa da kimba kadai ki tafasa su sosai kinasha ruwan safe da yamma...



Ana iya jika kwaro da man kadanya da ruwan aloebera sai man zogale ana matsi dashi kullum zuwa kwana10

1 alobera (aloevera)
2 Karo (jirai)
3 man zaitun (olive oil)
4 kanunfari (Cloves)
ki sami alobera da Karo ki saka kanunfari ki tafasa saiki tace ki ajiye ruwan ya zama shine ruwan tsarkinki

idan kuma kinaso kiyi sha yanzu magani yanzu to kin matse ruwan alobera saiki hadashi da man zaitun kiyi matsi dashi gam gam kenan
HANYAR MATSI DA ITATUWA
dan bagigita/da tsintsiyar maza/da saiwar taba/da sassaken baure da gishirin gallo/sai kanunfari/da kuma goro

duk wadannan da kika gani hadasu waje daya akeyi adafasu saisun tafasa saiki tace ruwan Ki ajiyeshi ya zama ruwan tsarkinki shi kuma wannan itatuwan ki ajiyesu domin Zaki iya sake amfani dasu

Ko kuma kiyi garinsu madadin goro saiki saka gabaruwa saiki ajiye garin kina zuba cokali daya acikin ruwa kina dafawa kina tsarki kisamu kamar sati daya kinayi
SAI KUMA RUMAN

Yanda ake matsi da ruman shine zaki samu kwallon mangoro amma dan cikin zaki cire ki shanyashi taredashi bawon ruman bayan sun bushe saiki dakasu ki kwabashi da farar zuma da turaren miski farin kina matsi dashi idan ya jima kadan kamar saโ€™o.i biyar (5hours) saiki wanke da ruwan


*DAGA MASARAUTAR ZAFAFAN KAYAN MATA DA BASU DA ILLA DAGA TAKU MAMAN YUSUP MUNA SIYARDA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU MATUKAR KYAU DA INGANCI SAYEN DAYA KO SARI GAMAI BUKATA ZASU IYA NEMANA TA WANNAN NUMBER 09035027743*

AMMA DON ALLAH WADDA BATA SHIRYA SIYA BA KARTA NEMENI๐Ÿ‘๐Ÿป
[6/12, 8:18 PM] Mmmm Yusuf: ๐Ÿ‘จ๐Ÿปโ€๐Ÿ”ง *JAMI'IN 'DAN SANDA*. ๐Ÿ‘จ๐Ÿปโ€๐Ÿ”ง

*Mallakar*

*Maryam Umar Abdullahi*
(Mmn Yusuf)

*Marubuciyar*
*Minene Asalina*
*Mutum ce kuwa*
*Husna ko Huzna*
*And now*๐Ÿ‘‡๐Ÿป
*Jami'in d'an sanda*


*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*____________________________________*

*๐ŸŒˆ๐Ÿ‡ฐAINUWA ๐Ÿ‡ผRITER'Sโœ๐Ÿผ*
*๐Ÿ‡ฆSSOCIATION๐Ÿค๐Ÿป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

*_wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin kainuwa writers Ina alfahari da k'unguyar kainuwa da mutanen cikinta Allah yak'ara Mana k'aunar juna son so fisabilillah_*๐Ÿ˜๐Ÿ˜




๐Ÿ…ฟ๏ธ_4



.............da k'yar ya dafa Baffa ya mik'e tsaye , a zuciye ya juya zai Fara tafiya , wata k'ara ya saki jin wani irin ciyo ya ziyarceshi Babu shiri ya koma ya zauna ya na maida numfashi hade da runtse idanunshi,
Murmushi Baffa yayi a zuciyarshi Yana cewa too fa Hajar yau kin gamu da gamonki ga Wanda yafiki son d'iya don wannan da alama ko aro bazai iya baki 'yarshi ba,
Afili kuwa cewa yayi "kaga bafa zaka iya taka k'afarnan a yanzu ba , saboda dafin yariga da ya shiga jininka sosai doli zaka zauna anan Koda na sati biyu ne ayi maka magani inba haka ba zaka iya samun matsala da k'afar Nan zuwa gaba , macijin da ya sareka yanada matukar had'ari , daga Haka Baffa ya kamashi ya mayar dashi cikin bukkar Nan,

Tun yanasa ran za'a kawo mashi Muneeba har ya hakura ,saidai a zuciyarshi wani d'aci yakeji yanajin Kamar yaje ya kama wannan yarinyar yayi Mata shegen dukan tsiya,
Tabbas yazama doli yayi nesa da wad'an nan mutanen don bayason suyi rayuwa da kowa a kusa dasu bai yarda da kowa ba don haka bazai zauna da kowa ba , sannan bayason 'yarshi ta shak'u da kowa inba shi ba , shikadai zai kula da tilon 'yarshi wadda ita kadai ta ragemai a rayuwa ita kadai ce danginshi a halin yanzu ,zai zamo Mata uwa Kuma uba a rayuwa Sam bazatayi kukan maraici ba, Haka yayi ta sake sake har bacci yak'ara awon gaba dashi,


***********************


*GARIN LAGOS*


Motocine guda biyar suke tafiya a jere dukkansu bak'ak'e wulik' , gudu suke Kamar zasu tashi sama , tun suna tafiya cikin gari har suka fara ratsawa cikin dazzuka , a Haka suka rinka gudu sunyi tafiya Mai nisa kamun su yanki wata hanya suka Kara nausawa acikin jejin ,

Abun mamaki sai gasu agaban wani makeken gida Mai kyaun gaske Wanda kallo Daya zaka mashi kasan cewa naira tayi kuka a wajan ,k'aton get din gidan wani basamuden mutum Kuma k'ak'k'arfa ya bude masu ,
Wajan da aka tanadar don ajiye motoci sukayi parking, sannan suka firfito, ba k'aramun firgita nayi ba lokacin da nayi arba da wad'an mutanen , kowace mota mutum biyu ne aciki , gaba dayansu sanye suke cikin bak'ak'en Kaya suna sanye da tabarau bak'i Wanda yakusa mamaye Rabin fuskarsu maza TAKWAS ne mata biyu , sai dai ba bambanci tsakanin mazan dakuma matan saboda duk shigarsu iri Daya dai dai da hular da suke sanye da ita iri Daya ce wadda ta kasance Ja , kallo Daya zaka masu kasan cewa Sam Basu had'a hanya da tausayi ba , fuskarsu a had'e take Kamar hadari Wanda kana kallonsu zaka hango tsantsar rashin imani a tattare dasu ,tafiya suka farayi a hankali cikin wani irin salo har suka k'arasa babbar k'ofar da zata sadasu da babban falon gidan,.

Wow shine abunda na fada lokacin da nayi arba da wannan had'ad'd'en falon Mai matuk'ar girma da kyau Babu ce kawai Babu a falon, , Basu tsaya anan ba direc suka nufi wani korido sai gasu a wani Dan k'aramun falo Wanda ya tsaru iya tsaruwa don ya doke na farkon a komai,

Kujeru ne kusan goma Sha biyu a wajan ,goma suna gefe yayinda aka tsara wajan ko Ina kujera biyu da table a tsakiya , an shak'e table din da kayan ci da Sha kala-kala, sai kujeru biyu a gefe Wanda mutanen ke fuskantarsu , zama sukayi bisa kujerun wasu suka Fara danne-dannen waya yayinda wasu suka bude computer da suke rike da ita suka Fara bincike a ciki, abun mamaki tunda suka fito daga motocinsu har zuwa wannan lokacin ba Wanda yayiwa wani magana acikinsu ,

Kamar 20mnt sai ga wata makekiyar kofa ta bude ,sai ga wani mutum ya fito Yana sanye da shadda Fara Kal dinkin babbar Riga ya kafa wata bak'ar hula Wanda kana kallo kasan ba k'aramun tsadane da ita ba, mutumin bak'i ne wulik' Yana da manyan ido jajaye yayinda fuskarshi take a had'e Wanda hakan yak'ara fito mashi da ainahin muninshi , Alhaji Saminu Sulaiman kenan Mataimakin gwamna a jahar Lagos ,

Fitowarshi keda wuya duk mutanen Nan suka mik'e tsaye cikin girmamawa, a tare suka furta welcome sir, gyad'a kanshi yayi a hankali kamun ya nemi waje ya zauna Akan daya daga cikin kujerun Nan biyu da sukayi saura,

Zaman suma sukayi suka nutsu don jin abunda shugaban nasu zaice,
Gyaran murya yayi a hankali yace , "
Ina jinku ya ake ciki, ? duk da shekaranjiya na tsinci labarin da yafi kowane labari a wajena Wanda hakan ba k'aramun sanyani farinciki yayi ba hakika kunyimun abunda naji dadinshi sosai duk da dama can ban taba saku aiki ya gagara ba , Amma duk da Haka inason ji daga gareku,

Daya daga cikinsu ne ya Mike Wanda ya kasance shine babbansu gaba Daya Mai suna *big boy* cikin muryarshi Mai kama da injin markad'e yafara magana , yace ,
"Ai oga yadda kabamu umurni haka muka aiwatar ba tareda tausayi ko Imani ba sannan munyi komai cikin taku bamu bar kowace shaida da zata sa a gane cewa ba gobara ce ta tashi a gidan ba , Saida muka masu hukunci Mai tsanani sannan muka sakar masu gas muka toyesu tass inada tabbacin ko tokarsu baza'a samu ba , yakarasa maganar Yana wata irin dariyar jin dadi,

Wata irin dariyar basawa Alhaji Saminu ya fashe da ita wadda kanaji kasan ta mugunta ce yajima Yana babbakata sannan ya shiga yiwa kanshi kirari ,
Duk Wanda yaci tuwo Dani Miya yasha
Saini kurungu mugun dutse
Murucin kan dutse nake banfitoba Saida na shirya
Nine mugu uban miyagu
Yaro yarone baisan wuta ba sai yataka
Ta'bani kuwa daidai yake da ta'bo ajalinka ..........
Daga Haka Kuma sai yafashe da wani irin kuka Yana fad'in inaaa ban huce ba banajin na huce haushi na sai yaushe ne sai yaushe zanci cewa na huce akan abunda wannan Dan banzar yamun !!!!!!

Duk yaran tsuru sukayi suna kallonshi da tsoro. Abunda zai iya aikatawa , suna ganin to miye ya rage Kuma tunda ya dauki fansar shi mafi munin fansa to mikuma zai dameshi , idan bai hak'ura ba to da waye zaiyi tunda Wanda yakeyi dominshi ko 'tokarshi Babu a doron k'asa!!

A tsawace yabasu umurnin su 'bace mashi da gani kamun ya tashi ya nufi wani daki gaban wani makeken photo ya tsaya ya tsurawa pic din ido bako k'yaftawa ,
Su big boy kuwa tashi sukayi suka fita daga falon suka shiga motocinsu sukabar cikin jejin kamar yadda suka shigo,


************************



Zaune take Akan makeken gadonta kanta yana cikin k'afafunta tana sanye da riga da wando masu matuk'ar laushi da tsantsi yayinda sukabi lafiyayen jikinta suka lafe ,kanta Babu dakwali yayinda dogon gashinta da yake harmutse ya sauko saman kafadunta har ya rufe Mata fuska baki daya ,

Wata yarinya ce da bazata wuce shekara 16 ba ta shigo tana sanye da uniform na Yan aikin gidan ,hannunta rik'e da k'aton tire Wanda ta shak'owa uwar dakinta kalolin abinci akai ,saboda tun kwanaki biyu da suka wuce Bata k'ara Sanya wani Abu a cikinta ba da sunan abinci ,

A hankali ta taka har inda take cikin tattausan lafazi tace " ranki ya dad'e ga abinci irin Wanda kikeso na girka maki don allah ki daure kici kinga Momy gaba Daya ta d'aga hankalinta saboda halin da kike ciki sannan..... .........hannu ta d'aga Mata kamun ta d'ago da kanta a zafafe cikin ficewar hayyaci idanunta Kamar gauta saboda tsabar ja Kai kace ba a ta'ba hallitar fari acikinsu ba, cikin wata irin tsawa tace " Ina Wasa dake ne ? Ina ruwanki Dani ! Na mutu Mana dame zai shafeki ! Oya maza kibar nan Kuma kar nakara ganin shegun kafafunki anan wajan, inba hakaba wallahi sai na karyasu tayi maganar idonta a juye Kamar wata Yar k'waya ,
Azabure wannan Yar aikin tabar dakin jikinta har rawa yakeyi tana rayawa aranta lallai abun na madam kullum Kara gaba yake to Allah ya kyauta , (nace Amin dai)

Ke Haule ya akayi Bata kar'bi abincin ba ?
"Eh hajiya tace karna Kara zuwa inda take inba hakaba zata karyani ,
Shiru hajiya Aisha tayi da alamar damuwa a fuskarta tace "jeki kawai"
Tashi tayi ta tafi dakin yarta *Amna* yadda Haule ta barta Haka Momy ta sameta , zama tayi a gefenta ta dafata tace kinga Amna kiyi hkr ki rungumi kaddara wannan damuwar da kikeyi ba ita zatasa wanda ya mutu ya dawo ba tunda............bige hannun uwar tayi tace "Ni kidaina ta'bani ke ba Momy na bace Sam bakwasona tunda kuka zabi rabani da farincikina , miyasa miyasa Momy ya zakuyi Haka akan son zuciya ??? to inaso kisani daga ke har Dad bazaku sake ganin farincikina ba har abada duk da inaji a jikina Yana raye , tabbas Yana raye...............โœ๐Ÿผ


Tooooo wata sabuwa sukuma wadan nan daga ina๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”


*Karki wuce baki karantaba kila ki amfana*๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป


MAGANIN NANKARWA
Assalamu'alaiki Auntyna barkada war haka Dan Allah ki taimaka min da maganin nankarwa stretch marks Nagode sosai Allah Ya Kara basira Ameen

Da farko dai shi Nankarwa wasu tabbai ne layilayi da suke fitowa mace a jiki musamman wacce ke dauke da ciki zuwa haihuwa Wanda idan anyi maganin sa da wuri wato daga fitowar sa zasu iya bacewa gaba daya amma barin shi ya dade kan hana sa bacewa gaba daye sai dai zai dushe ya zama dan kadan kadan ake iya gani
Suna fitowa ne a wurare kamar haka :-

Cikin mace daga kasa (mara)
Cinya
Saman mama
Mazauni
Saman hannu ta wuraren hammata
Da sauran su.
ME KE KAWO NANKARWA ?
Akwai abubuwa da dama da suke sa nankarwa kamar:-
1-daukan ciki zuwa haihuwa (wannan shine babban abinda ke kawo nankarwa)
2-ramewa tashi daya (ga mutum mai qiba)
3-yin qiba tashi guda (ga mutum mai rana)
4- gado daga mahaifiya
5-jinya na tsawon lokaci
6- damuwa mai yawa da makamantar su

MATAKAN NANKARWA
Yana da matakai guda uku gasunan kamar haka:-
1) farko fitowar sa zaki gansu sirara yana da pink kala sannan yakan yi kaikayi wannan matakin bashi da wahalar magani
2) zai zama ja ko ruwan bula sannan girman su zai karu yanzun kam babu kaikayi sai lokaci zuwa lokaci zai iya bacewa ki ya ragu ya danganta da yanayin jikin mutum
3) zai zama fari ko ruwan silva wannan kam yana da matukar wahalan magani sai an jure shims din sai dai ya ragu ba wai ya bace baki daya ba.

HANYOYIN MAGANCE NANKARWA

Ruwa
Ruwa da Kuke gani yafi komai mahimmanci a jikin dan Adam. Rashin shan ruwa yana sa jikin mutum ya bushe ya tattare tare da saurin tsufa a yayin da yawan shan ruwa kofi 8-10 kullum yake sanya taushin jiki da kyawun fata kuma da hana wasu cututtuka da dama kama fatar mutum da wuri.
MISALIN YANDA ZAKA SHA KOFI 8 ZUWA GOMA ACIKIN KO WACCE RANA
-Kofi 2 da zaran kin gama wanke baki da safe.
-Kofi daya bayan karin kumallo
-kofi Daya Kafin azahar kisha
-kofi Daya kafin abincin rana daya bayan kin gama ci.
-kofi daya da la'asar.
-kofi Daya kafin abincin dare kofidaya bayan kin gama ci.

MAN CIKA-GIDA (CASTOR OIL)
Wannan man yana da Matukar amfani wajen magungunan da suka shafi fata kamar maganin pimples, cin zanzara, tabbai da sauran su.
YANDA AKE AMFANI DASHI
Ki dibi kadan sai ki sa a wuta yayi dumi sannan ki shafa a duk inda kika san yana da nankarwa ajikin ki da dumi duminsa ba yanda zai kona ki ba. Kiyi hakan har na tsawo wata guda.
Ko kuma ki shafa man sannan ki dauko yadi mai taushi na cotton ki rufe wurin dashi ki Zuba ruwan dumi a gora ki riqa dorawa a saman yadin.

ALOE VERA
Ki tatse farin ruwan aloe vera kullum ki riqa shafawa a wurin idan ya bushe sosai sai ki wanke da ruwan dumi
Ko kuma ki diba man aloe vera din chokali daya ki hada da vitamin E oil capsule daya ki shafa a wurin.

FARIN KWAI
K fasa Kwai daya ki cire kwaiduwan kwan ki yar sai kiyi amfani da fork ko whisker kiyi ta kada farin kwan har sai yayi kauri ya yi fari tas kamar cream sannan ki shafa a wurin nankarwan ki barshi ya bushe sannan ki wanke da ruwan sanyi kiyi tayin hakan har na tsawon sati biyu.

RUWAN LEMON TSAMI
ki matse lemun tsami sai ki diba ruwan ki riqa shafawa in circle a inda nankarwan suke har sai kinga ya bushe ki barshi bayan minti goma ki dauraye da ruwan dumi.
Ko kuma ki hada ruwan lemun da ruwan nukakken cucumber sannan ki shafa.

SUGAR
Ki hada suga da almond oil ko zaitun ko man kwakwa da ruwan lemun tsami ki shafa tsawon minti goma sannan ki shiga wanka.

RUWAN DANKALI
Ki fere dankali sai ki dauki guda daya ki dan jajjaga ki shafa ruwan a inda nankarwan take idan ya bushe zaki ga yayi fari sai ki wanke da ruwan dumi ki shafa zuma ko zaitun ko man kwakwa.

MAN KADE
yawan shafa man kade a wurin ma yana rage shi sosai.
Daga karshe Ina kira ga mata da su daure da zaran sun haihu su fara neman hanyan magance wannan matsalar kuma ku sani cewa wannan hadin gargajiya ce babu kemikal acikin ta dan haka yana daukan lokaci kafin aga canji kamar Sati biyu idan baki ga chanji ba sai ki dauki wani kuma. Allah shine masani. Allah yasa mu dace.

A yayin da ta fito, ta kan zamewa mutane karfen kafa domin ta na da wahalar fita.

Ga hanyoyi guda 5 da zaโ€™a iya magance su a saukake ba tare da amfani da mayuka masu illlata fata ba



Hanya ta 1: Dankalin hausa

Dankali yana dauke da sinadarin sitaci da yake lausasa fata da kuma sinadarin da yake hana fata lalacewa wato antioxidant. Haka kuma dankali yana dauke da sinadarin vitamin c, potassium, thiamin, riboflavin, iron, zinc da sauran su.

Yanda ake amfani da shi:

A yanka Dankali sannan a shafa a hankali a kan nankarwar. Sai a barshi na tsahon mintuna 15 zuwa 20, sannan a wanke da ruwan dumi. A maimaita haka a kullum

Hanya ta 2: Aloe Vera

Ruwan da ke cikin Aloe vera yana dauke da sinadarin Collagen wanda aka san shi da gyara fatar da ta lalace da kuma kara dankonta, kyanta da kuma yarintar ta.

Yanda ake amfani dashi:

A karya ichen Aloe vera guda sai a shafa ruwan a kan nankarwa. A barshi tsahon awa 2 zuwa uku sai a wanke da ruwa. A maimata hakan a kullum har sai an samu

Please Login or Register in order to submit comment