Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wata kasa dake fadin duniya sunjeta ita dashi, sannan itama data bushi iska take tafiyarta ita da kawarta hajiya Abulle wadda suka hadu a kaduna tin farkon Auranta da Abdoljalal itama yar hannushi wato zani ce ta tadda muje se hali yazo daya ake abota, duk sun tare ko ina sun hana mazajansu kara Aure bayan ba komi suke iya musu ba, hasalima duk basu iya daukar dawainiyar Mazajan nasu na Auratayya, zallar hutu kawai suka iya, musammanma ita Saudat,Bahaushen mutum yace dan talaka be iya samun guri ba, to hakanne ya kasance da saudat da Abdoljalal tayi kane kane ta rabashi da iyayensa.
7yrs da Auran Abdoljalal da Hajiya chef madam Saudat iyayen Abdoljalal sukaga shirun yayi yawa ba haihuwa su kuma babban burinsu be wuce suga jikokinsu ba. Dan haka suka daurawa Abdoljalal Aure da wata yarinya yar mutumci yar gidan dattako Aysha wadda batafi 24yrs ba, kwata kwata me martaba be nemi shawara da Abdoljalal ba kawai ya masa Auren ne danya isa,ya kirasa yace yana nemansa ya hanzarta zuwa yanason ganinsa, a ranar ya isa yolar shima saboda Saudat bata sani bane, data sani dabe isa yaje ba saboda ita ke hanasa zuwa ga iyayensa daman, shi kuma ko kara tasa masa be iya ketarawa ko ganinta yayi se gabansa yayita faduwa shiyasa in ya tafi abuja se yayi 3month ma be dawoba saboda kawai be buktr ko jin duminta kusa dashi, amma beda yadda zeyi, gashi be iya rabuwa da ita koda ze mutu, kuma be sha'awar wata diya mace inba ita ba, sam ma matan duniya baya ganinsu mata se ita kadai yanzu ba siririya doguwa ba ko wace mace ze gani kallon Arziki be mata duk ko musulkinta ko kyaunta, infect ma be ganin mata a mata kwata kwata a idanuwansa ganinsu yakeyi kmr maza..Koda Abdoljalal ya isa Yola me martaba Abdullahi ya masa naseeha Ainun a kn Auran daya masa ba tare da saninsa ba, seda gaban abdoljalal ya fadi jin abinda me martaba ya fadi, shi matsalarsa saudat amma dabadan ita ba shi yana bukatar auren a zuciyarta saboda yaba cike da bukatuwa da da mace, uwa uba kuma yanason d'a saboda shekarunsa kullum tafiya sukeyi dole yana bukatar yaga kwansa ko daya ne, Amma sam be sha'awar ko wacce mace se ita kadai. Yaso yama me martaba musu kan besan Auran Amma sede ba fuskar yin hakan me martaba ya bishi da ido duk ya koma kmr wata mace, shida dansa ya taso da jajircewa cikakken namijine Amma yanzu ya koma kmr wata mace ko magana ma be cika yiba, koda damanshi bame yawan magana bane, to abin ya ninku ya zama kamar wani kurma in yana tare da mus'ab ne kawai yake bude baki yayi magana shima bawai wata magana sosaiba hirar kasuwanci kawai sukeyi se kuma jefi jefi suna hirar mus'ab a kan matansa shi mata biyu ne dashi, da yaransa shida maza hudu mata biyu., shi kam Abdoljalal be iya cewa komi a kan tasa matar, dukda yanada abubuwan fadi dayawa amma be iyawa, yanada damuwa da ita Amma be iya fayyacewa kowa tsakaninsa da Saudat, sede ya barwa Allahnsa kawai, danmashi ma'abocin ibada ne, shiyasa wasu abubuwan Allah ke sassauta masa, dan ba haka akaso ganinsa ba, koda yake Shide asiri gaskiyar meshine. A ranar Abdoljalal ya koma kaduna ko amaryar be tsayama yaga kalartaba, jiki a sanyaye ya isa gida saboda me martaba yace masa washe gari Amarya zata tare a gidansa. Abdoljalal ya gaza gayawa Hajiya saudat rnr beyi bacci ba sbda fargaba. Washe gari saudat taga anata shigowa da kaya ana guda ayiriiiriii!!, ta shiga tashin hnkli fin tunanin me tunani, dukda a lokacin tasha ko batan kai yan kawo amaryar sukayi amma seda hnklinta ya tashi , bata tabbatarba seda da aka kawo mata amarya gunta Aka musu natsiha ta tabbatar da dagaskene Mijinta Aure yayi, ta kalli Aysha kyakyawace Sosai a ranta tayi murmushi mugunta, A zuciyarta tace "da Kinsan wacece ni dako za a Kasheki bazaki shigo gidan Aurenaba..." A ranar Saudat gidan bokanta ta kwana dake garin sakkwato daman a nan matsafin nata yake, wanda suke tare tin sadda Abdoljalal ke nemanta har zuwa yanzu. A ranar Amarya Aysha bata kwana gidanba kwacewa tayi ta fita tsakar dare wuraren 2:am ta balle tabi duniya ta haukace hauka tuburan, Abdoljalal ya shiga tashin hnkli me tsanani, haka iyayen Aysharma suka shiga, me martaba yafi kowa shiga tashin hankali, danma mahaifinta dame martaba sunada fahimtar juna daba karamin dauki ba dadih za ayi ba, seda akayi 1yrs ana rokon Allah kana akaga Aysha a can birnin sinnn wato china, me martaba yasa Abdoljalal ya aiko mata da takaddarta ta saki, dan abin ya girgiza me Martaba Ainun, ranar da Aka ganta ranar Abdoljalal ya Aiko mata takaddarta saki uku rerass. Wannan kadanne daga Aikin hajiya Saudat a kn mijinta ba wanda bazata iya kaudawa ba in har ze kawo mata cikas koda kuwa uwarda ta haifeta ne Saudat inde a kn kudine ba abinda bazata iya ba, zaman kudi takeyi da Abdoljalal dan ita be mata wani amfani a halin yanzu se kuma sanshi dake ranta, ba karamar sheke aya takeyiba da wannan bokan nata ko ince tantirin matsafi, Jinnu su cita, shima yacita ga uban kudi tana bashi ga kuma cinta yanayi tin tini har zuwa rana me kamar ta yau, ita kuwa burinta biyan bukatarta, inde a kan bukatarta ne a kn Abdoljalal ba abinda bazata iya ba kaf zuciyarta ta bushe rakayau, ba alamar imani a zuciyarta. Tindaga Auran Abdoljalal da Aysha, saudat ta kara nisanta Abdoljalal da iyayensa tazara me nisa, sam be zuwa inda suke sede su in sunada bukatar ganinsa suzo su gansa a office dinsa ko suje Abuja su ganshi, dukda manyantarsu Amma sam basa gazawa gun zuwa ganinsa musammanma mahaifiyarsa wadda ta kwallafawa ranta shi daya tall, sam bata gazawa gun masa adduarh kullum cikin ma dannata Addarh take , iyayen Abdoljalal suna fatan Dansu ya dawo da hankalinsa kansu kafin su koma ga ubangijinsu, sam Iyayen Abdoljalal basa zargin Saudat a kan lamarin Abdoljalal din saboda sun san girman lefin zato a musulunci sede kawai sun fawwalawa Allah lamarinsu suna fatan ya jibancesu Ya kawo karshen wannan lamarin. A bangaren Saudat bata taba takawa taje gun iyayen nasa ba, tin farko har zuwa yanzu dasukeda 20yrs dayin Aure ita da Abdoljalal hidimar gabanta kawai takeyi tana fantamawa da kudinsa yadda taso. taci tasha ta cika fam ta kara zama wargatsetse da ita a fari ba haka take ba dukda daman de tin can bata da shape me kyau, data samu guri taci dadih wahalar datasha ta duniya ta goge ta kara rusa wata kiba mara asali, bata da wata matsala, ta riga ta gama sakin jiki tasamu duniya 100% yadda takesonta, shiyasa bata da fargaba duk inda Abdoljalal ze shiga, dukda hnklinta be kwanciya inde yana abuja tana kaduna amma inta tuna irin Tsafin dake dawainiya dashi seta sassautawa knta bakin kishinsa da damuwa, ta riga ta tabbatar da ko mace be iya kalla a wannan sihirin dake binsa duk inda yake.


*Back to story*
Bayan ta gama wannan tunanin ta sheke da wata iriyar dariya ta nishadi, ta lunshe ido sau biyu a lokaci guda, ta kara Beading A kan kujerar lukutar fuskarta na fidda dariyar nishadi. ''Bade mutum ba...nikadai ce mata daya tal a gurin Alhaji Abdoljalal Saraki..." Ta fadi tana kara shekewa da dariya kmr wadda akawa bushara da Jannatul-firdausi. "Hmmm nasamu duniya wai nice kuwa mary ada..." Ta kara fadi tana bin kaf jikinta da kallo se nishadinta ya yawaita ta fiddo harshenta waje ta lashi saman lips dinta ta kuma cizasa a lokaci guda tace "Hajiya Saudat Mrs Saraki!" Ta fadi tana jijjiga kafafuwa cikin takama da zallar isa hadi da dumbin kasaita, tafi karfin 20mnt a zaune tana nishadi kana ta mike ta Nufa dining Area se uban girgiza takeyi tana juya plat bom-bom dinta. Ta isa ga dinning din ta jawo daya daga kujerun dining din ta zauna tana karewa warmers din dake can table din kusan guda goma, daman ita a ka idarta abinci kala goma sha ake mata nasafe batacin na rana domin se 2:pm ko after 2 dinma take cin abincin safe, sena dare datakeci wuraren 12:am ake sauke mata shi a dining ko 1mnt masu Aikin abincin nata suka kara ranar se an musu wulaknci na innalillahi kuma a hada musu da korar innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!. Wani malatsi ta danna a kn dining din nan da nan wani shirgegen katon igala ya fado a falon daga kiching , shine kukunta, sanye yake da uniform dinsu na ma'aikatan gidan kalar launin blue black. Zubewa yayi kasa ya fara kwararo mata gaisuwa cikin harshen turanci kai kace ze mata sujjada dan tsanar zallar ladabi da biyayya,..ko samun damar amsashi batai ba daman beyi tsammanin hakan daga garetaba, mikewa yayi ya fara gudanar da abinda ya kawosa wato yayi serving dinta dan ita ko cokali bata iya matsoshi gabanta saboda tsabar lalaci da samun guridan duk wanda kaji yace baze iya abu ba wallahi bata kamashi bane. Serving dinta yayi da tuwan Alabo miyar kubewa busashiya wanda yaci uban gandoji, tana kaunar Tuwan Alabo domin shine best food dinta saboda dashi ta ginu duk rnr duniya seta cishi, kafin ta kwanta bacci take fadin abubuwan dazataci da safe da daddare gata da shegen ci kmr gara, duk irin abubuwan dadih datake ci har yanzu cikinta be cunkushe ba, sbda ita din horon yunwa, shiyasa ynzu data samu abinci ba dama. Seda ta gama cinye tuwan alaban malmala biyar duk ma'aikacin nata na tsaye daman inde za ayi serving dinta tsayawa akeyi harse ta gama sannan a tafi. Byn ta gama ya kara zuba mata farfesun naman kai, nanma ta cinyeshi tass ya kara zuba mata farfesun naman Sa nanma ta cinyeshi tass, ya kara zuba mata farfesun naman rago nanma ta lamusheshi tass ga kunun zakinta a glass cup se korawa takeyi dashi shima seda ta shanye jug daya kana ta dawo kn water milo drink nan shima ta shanye jug daya tass ta dawo kn Coconut drink ta dukufa knsa shima.... Samuel ya kara zuba mata farfesun naman kaza nanma ta cinyesu tass se kasusuwa ta bari, karfa kuce kadan ake zuba mata aah dayawa ne, dan kazarma guda daya ce ta cinyeta tass, duk Samuel na tsaye yana satar kallonta a kullum mamakin irin uban cinta yakeyi kai kace da Aljanu takecin aincin. ze zuba mata farfesun dodon kodi ta dktr dashi alamar ta koshi kenan mamaki ya rufesa sbda yau yaga tayi saurin koshi wato yau abinci kadan taci. Ta umurcesa daya kwashe komi. Ya fara kwashewa ya nufa kiching dasu har seda ya kwashe tass tana zaune kn kujerar dining din se uban gyatsa takeyi dmn inta gama cin abinci setayi kusan 30mnt a zaune kana take iya mikewa. Kofar shigo falon ce tayi kara alamar za a shigo tasan gogan nata ne, wato dawisunta, domin taji karar sa yatsanshi a jikin kofar shigowa falon, kofar bata buduwa seda yatsanshi ko nata yatsar. Uwa uba kuma kamshin turarensa daya iddota tin kafinshi ya iso falon. Lumshe ido tayi ta bude seda tsigar jikinta ta tashi sbda dadih da gardin kamshin turaren nasa, ya shigeta ta wani ji yarr nan da nan jikinta ya narke uban abincin data narka yayi down alaji jikinta yayi weak.... A hnkli ya ziraro kafafuwansa cikin falon bayan kofar ta bude. Kananun idanuwanta ta watso masa su kyar a knsa shiko kallo daya ya mata ya dan dauke knsa cikin izzar mulki, sanye yake da wani irin lallausar yadi kalar buter milk (shine best color dinsa) ba karamin amsarshi yadin yayi ba, sumar knsa ta kwanta luf irin ta larabawa, kafafuwansa sanye da lallausar takalmi irin na yan hutu, kyawawan hannayensa masu azabar laushin ni'ima rike da wayoyi guda goma cir, dama biyar hagu biyar. Biyar duk latest Samsung ne se biyu Apple ce se biyu wadansu kamfani ne da bansansu ba i swear dayarde nokia ce cikon ta goman kenan. Duk wawoyin nasa da wuya kaga wani a duniya da irinsu saboda direct company ke masa waya special ba irin ta hannun mutane ba,. Tini kamshinsa ya cika ko ina na gidan, ya karasa kn kujerar 3ct milk din ya zauna hadi da ajiye wayoyinsa a gefensa ya dauki waya daya kirar Samsung ya shiga dubata a hnklin yake shafar wayar irin na yan gayu wato latest ajeboters kalar camera. Tinda Saude ta zuba masa ido bata dauke ba, kokarin controlling knta takeyi, daganinsa duk ta gama jikewa ta kasanta gindinta har motsi yakeyi musammanma daya kalleta dukda be jima yana kallon nata ba amma seda ta danna gindinta a kn kujerar datake zaune ji tayi kmr tayi releasing wallahi! Gabanta ya wani mata dum dum! sede ba halin hakan sbda bokanta be bata damar hkn ba, itafa dan bata da yadda zatayi ne amma wlhi tana cikin bukatuwa da mijinta tsananin bukatuwa ma kuwa Ainifin bukatarsa take! dabadan boka da aljanu dake cintaba da Abdoljalal ya bani sbda ita harija ce ta karshe, ko 10mnt da take bashi ya cita ba lefinta bane umarni ne daga sama wato daga gun bokantane , da ace tsakani da Allah ne zaman ko ince Auran daba karamin Gindinta zatayi ta bashi yana ci ba, sbda yanada dadih ga gardi kaciyarsa a 1mnt dinnan in yasa mata ita har lumshe ido takeyi tanajin kmr bacci ze debeta. "Ashe ka tashi....'' Ta fadi cikin ynga tana controlling azababbiyar sha"awarsa data taso mata, . Yajita amma be bata amsaba sbda kawai zallar mulki da izza, murmushi tayi dan tasan halin kayanta wannan halin nasa duk duniya bame iya sauyasa duk bokayentama sunce baze sauyuba sede ashata yadda gogan ya damata. Yafi karfin 10mnt datayi masa tambayar ba tare daya bata amsaba dan wani lokaci rashin tarbiyarta na damunsa ita kwata kwata bata iya gaida mijiba se shegen kaudin tsiya da iyayin bnza ita ba bada gindi take aci ba balle a dan rage zafi,. Ya fadi can karshen zuciyarsa bawai a kusa kusan zuciyarba dan be isaba. Yace "Saude an samu wata me Aikin?" Hajiya saude tayi wani farr da ido ta taso ta dawo kusa dashi da kyar take takowa uban rundunar cikinnan ya kara wani him dashi ta zauna kusa dashi tana fadin " ba a samu ba ....pls ka bar Samuel ya maka abinci kaci ya iya girki sosai..." Shiru yayi still yana shashshafa wayarsa, wannan abu datayi ya sosa masa rai dande bashi da yadda zeyi ne, sunada me Aikinsu baba ladidi ita ke masa girki saboda shi ma'abocin son abincin gargajiya ne, duk wasu tarkace basu dameshi ba, kai bema cinsu,baiwar Allahnnan babah ladidi ba ruwanta amma seda Saude ta kureta a kn abu kalilan ta zage ta zageta tass bata dubi girmnta ba, ta watsa mata kayanta waje byn tasa garjeje Samuel ya mata dukan tsiya dukfa a kn ta wulaknta wata ne Babah ladidi ta mata natsiha shine ta mata wannan uban wulakncin. "2days kenan na kasa cin abincin kowa se tea kawai nakesha bnsan Abincin Samuel ki samo me aiki wadda ta iya girkin gargajiya kawai...." Ya fadi a yangance wasshh muryarsa dadih har wani yauki muryar keyi kmr ruwan sperm din maza. Yana gama fadar hakan ya mike hadi da kwashe wayoyinsa ya bi hnyar daya shigo ya fice daga falon cikin takunsa tamkar wani rikakken dawisu meji da izza.

Ayi hakuri ashata yadda na damata...jiya akasi aka samu nepa suka ci amanata sukasa naci amanarku.
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*WATA KISHIYA*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)

Free page 2
''In kaso abu kmr d'a yaso fitowa daga cikin uwarsa..." Ta fadi hadi da Tabe baki,tabi bayanshi da ido byn ya fice a falon ta kara tsure kofar falon da ido kyarr, kamshinsa duk ya cikata tako ina, gajeren numfashi ta sauke tana me karajin gabanta ya jike sharkaf da ruwan shaawah, ji takeyi kmr ya dawo ya hauta ya bugata taji sanyi sanyi, wata iriyar azababbiyar sha'awarsa ce ta taso mata lokaci guda ta turniketa, ji takeyi kmr tawa kujerar datake zaune knta gwatso....tafi karfin 10mnt tana daurewa tana cijewa tana matsewa kana ta iya mikewa ta nufa upstairs tana tafiya tana ciccijewa harta isa bedroom dinta wanda yaji kayan Alatu tako ina an narka manyan kudade a bedroom din komi na bedroom din mint and peach color ne gadon dakin wani irin tamfatsetse dashi wanda a kalla ze dauki mutum goma sbda tsabar girmansa ammafa ya hadu tsayawa fadar kyaun bedroom din wallahi bata lokacine ko ina a hargitse can kaya can pant can bra kai kace da wani ta kwana ya dinga lafta mata cita, kai ko cinta akayi beci an yamutsa dakin har haka ba, se wani irin uban karni karni ke tashi a dakin dukda kullum sau kusan goma ake sa mata turare a dakin amma karni yakeyi sbda uban azabar kazantarta sam fa ita batasanma yadda ake wani wankan tsarki ba, zata iya cewa ma wallahi ita sau biyu zuwa uku ta tabayin sallah tinda tayi wankan tsarki ta afka musulunci. ita ke karnin shiyasa dakinma ke karnin, se tafi 2month batayi wankan soso da sabulu ba balle wankan tsarki, saboda tsabar tsananin zallar qiwar tsiya gashi ba halin wani ya mata wanka da zeyu wani ya mata wankan ai da tini andinga mata, ita sam bata iya komi se brush kadai takeyi inta tashi shima time to time. danma akwai turarruka da Allah kadai yasan wani irin wari zata dingayi , hatta gidan natama da baze shigu ba. Ga uwar kiba ga rashin yin wanka ga uban tumbi ga uban ci, ga ga ga, dinma ya mata yawa. Side bed dinta ta nufa inda wayoyinta suke kusan wayoyi biyar a jere kn side bed din. ta jawo wata kirar samsung ta kunnata dan a kashe take a ka'idarta bata kunna waya se 4:pm ta kasheta 1:am. Bayan wayar ta kawo direct ta shiga contact hadi da karasawa gefen gadonta ta zauna ta saki uban rababan jikinta tumbinnan ya samu mazauni a cinyoyinta rababaa! duk uban kyaun katifar dake kan bed din seda ta lotsa notikan bed din kam seda suka amsa, daman ita bed dinta da kyar yake iya 2month saurin sukurkucewa yakeyi duk kuwa kyaunsa da uban tsadarsa shi kanshi gogan nata yana mamakin yadda bed dinta ke saurin lalacewa duk after 2month se an chanza mata furniture din bedroom dinta ba dole ba aljanufa ke bidiri a kn mararta kowani dare. Searching din number din hajiya kande tayi itace ke kawo mata yan aiki tin zuwanta gidan Abdoljalal mahaifiyar Abdoljalal tasa hajiya kande ta kawo mata masu aiki farkon zuwanta gidan, shikenan hajiya knde ta zama me kawo mata yan aiki babbar macece me rufin asiri sosai. A kallah hajiya kande zata kai 65yrs ita ke kai yan aiki har gidan kyayen Abdoljalal a yola ita mazauniyar garin kano ce a can take shiga lungu da sako a kauyika ta lalubo masu aiki ta kaisu gidajen masu kudi a sallameta kudinta na agency, ba wai irin tagajan tagajan din agent bace ita zaune take da kugunta. Dealing number din hajiya kanden tayi , se taji tana kan wata wayar katsewa tayi taja wani gajeren tsukin takaici se ayiwa hajiya kanden kira biyar bata samu damar dauka ba tana can tana uwar uban wayoyi, sbda yawan jama"ar datake dashi a knta, kara kira tayi na biyu taji still tana waya, ajiye wayar tayi a kan bed din tana fadin ''ni dabadan wannan dan anacan ba ciwgum daya tilasta se an kawo masa Me dafa masa abincinnan ba wallahi da ban kiraki ba, bama ki isa in kirakiba, ke kenan waya kmr me Aikin uban kasuwancin kudade..." Ta karasa maganar tanajan guntun tsuki ta nufa hanyar toilet ta shiga hadadden toilet din nata wanda yaji kayan Alatu shima ko ina adonsa mint color ne and Peach ya hadu harya gaji da haduwa. Cire wandon kayan jikinta tayi nan daga tsaye ta bude katon gindinta ta saki fitsari shaaaaaa! Ko tsarki batayiba, ta maida wandonta ta fito daga bandakin dai-dai wayarta ta dauki ringing karasawa tayi ta duba taga hajiya kande ce, jawo wayar tayi ta danna mata line busy kana ta bita da kira ta zauna gefen bed din dai-dai baba kande ta dauki wayar bayan tayi ringin daya. "Hajjaju ina wuni da girman kujerarki manya maganin kananun mata.." Daga cikin wayar hajiya knde ta gaida Hajiya saude cikin girmamawa. Yatsina fuska saude tayi hadi da cewa "lafiya,,,kede kande kullum cikin waya kike sekace wata dangwate..." Daga cikin wayar kande tayi wata siririyar dariya kana tace "bari hajjaju ikon Allah, kinsan mu da mutane lungu da sako a fadin nigeriar nan ba inda ban kai yan aiki to knga kuma da matsala ta tashi kai za a kira dole..." Saude ta kara da wani yatsinar fuska tace "daman yaran aikin naki duk se a hankali duk bana kwarai bane, shaggu yan iska ga kallonma mutum miji yan bura uba tsinannu! Ba babba ba yaro duk yan iska ne mayun maza..." Saude ta karasa maganar a hasale. "aike duk wani tsinanne bayanki yake...duk gidannan bame aikin da batasan irin mugun halinki ba, ko yau aka kawo me aiki setasan wacece Hajiya saude matar AAsaraki, don kuwa dole labari ya tadda kowa naki sbda bakin halinki da zalincinki irin naki tsinanniya!...." Hajiya kande ta fadi a zuciyarta dan maganar bazata fadu ba a fili ko kusa kuwa wane mutun balle buzunsa. A fili tace cikin kwantar da murya "hajjaju zuciyar saraki, Ai knsan yaranne se a hankali ai sede hakuri danma kedin me hakuri ce, kin ciri tuta, Allah na tuba yarannan iyayensuma wasu kasa hakuri sukeyi dasu su turo mana su nan mu kawo muku su a rashin sani su addabeku ai sede adduarh kawai amma duk yayan kashin awaki ne danma ke Allah ya cikaki da dumbin hakuri ga kauda kai ga kyauta ranki ya dade ai kedin halinki duk na kwarai ne..." Hajiya saude ta dan murmsa jin kirarin da hajiya kande ta mata a farko, uwa uba kuma gashi ta hada da yabon halayenta shiyasa takeson mu'amala da Hajiya kande saboda yadda take kodata. Tace ckin isa da zallar mulki da rungumemiyar muryarta me firgita zuciyar mumini "Shine kuke kawo manasu bayan kunsan su din tsinannu ne yan iska ne wlhi hajiya wasuma duk mabukatan maza ne sun saba ana lalube musu nonuwa da gindina ne inaga ...." Dayake hajiya kande itadin bakin ganga ce tako ina zaki gareta kmr namiji yasamu lafiyayyiyar mace. Kandes ta zage ta fara mgna cikin tsabar zallar barikiki kai dajin muryarta kasan ta taba bariki "Yo eh mana hajiya , ai yawanci duk maza sun saba kwakule musu duri, an saba lallatse musu kan nonuwa, shiyasa zasuzo suna kawo muku bura uba, suna kalle muku mazaje,, amma wallahi hajiya bamusan halinsuba ai damun sani baze yuba mu kawo mukusu, su nemi su sa muku hawan jini .." Hajiya saude tayi kwafa kawai tace "Tsinannun yaya! Kai dan aiki seya kasheka!'' Hajiya knde tace "tinima hajiya danma kedin akwai ruwan hakuri ga madarar dukiya..." Saude batabi ta kn netace ba tace " yanzu de so nake ki kawomin babbar mace wadda ta nuna tayi lugub wadda bata da mamora seta aikatau, dan Allah ki kawomin ita yau ko gobe Abdoljalal ne ya matsa min kwara a kawo ya sakarmin mara

2 Comments On WATA KISHIYA
avatar
khadija-4-1-9

12 months ago

Reply

Please I want next page 13

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to khadija-4-1-9

This is a paid novel you have to contact the author to buy complete from her

Please Login or Register in order to submit comment