Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani kira, tashi yayi zuwa upstairs dinsa, domin ya dakko wayoyinsa yana shiga dakin ya tadda wayar na ringing ya karasa ya dauka, nan wayar ta dauke masa hnkli har 30mnt suka shude sannan suka gama wayar, sakkowa kasan yayi da wayoyinsa a hannunsa ya isa dinning room din tini an shigo an kwashe komi, haushi ya kamasa ya koma falon ya zauna yana jiran har ta kawo masa abincin rana, yana nan yana jira dadih da iskar sanyin AC ya ratsashi har ta shigo ta fita itama bata gansa ba sbda ta kofar kiching zuwa dinning room din tashogi. Shi kam gogan kiran sallar azahar ne ya tashesa ya mike hadi da salati yana mejin wuyansa ya kage masa sbda kusan a zaune yayi baccin, bawai jin dadin kwanciya yayi ba kawai baccinne ya masa zuwan bazata. Idanuwansa ya sauke a kn saman kofar dinning room din, ya ga ta nuna white light haushi ya kuma kamasa yasan baccinnan ne ya cucesa dabeyi baccin ba tabbas dole ne zeji shigowar mutum. Toilet din dake manne a falon ya shiga ya dauro alwala ya fice a falon zuwa masallacin dake cikin gidan, be dawo ba se after 2:pm. Direct dinning room ya isa ya zauna yayi sarving knsa da dadd'an abincinta, ya cika tumbinsa taf ya zauna ya kasa ya tsare yana jiran zuwanta, kawai se wayarsa dake falon tayi rurin neman agaji mikewa yayi ya nufa falon nasa, ya duba yaga number din abokin aikinsa ne dauka yayi ya kara a kunne nanma wayar ta kuma dauke masa hankali har tazo ta kwashe kyn ta fita dasu be sani ba, seda ya gama wayar ya dawo dinning room din nanma bakin ciki ya kuma rufesa ganin ta kwashe komi ya juya ya koma saman zuciya fal rashin dadih.... Da daddare ya fita zuwa meeting dan haka be samu damar cin abincin data ajiye masa ba, 2tyms tana zuwa tana dubawa danta kwashe kwanukan taga beci ba seta barsu har zuwa 1:am sannan ya dawo gidan direct dining room din ya nufa a gaggauce yana shiga dai-dai ta juya baya zata bar dining room din hannunta rike trea din abincin data kawo a tunaninta bazeci ba shiyasa tazo kawai ta kwashe jin shigowar mutum ya dakatar da ita daga bude handle din dazata kaita kiching din, sbda kamshin jikinsa daya haifar mata da mutuwar jiki hadi dajin bugun zuciyarta very pass, nan take tayi mutuwar tsaye batare data juyo ba, se numfarfashi take saukewa akai akai, kai kace karya tayi aka kamata hannu dumu dumu.



*Ni bana gajarta labari komi sena fadeshi dallah-dallah ashata yadda tazo pls...*



Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.


'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*WATA KISHIYA*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)

Free page 9
A bangaren gogan kuwa idanuwansa daskarewa sukayi a guri daya wato a Bayanta, haka kawai ya tsinci zuciyarsa da chanza beating se ji yakeyi fat-fat-fat, tamkar zuciyar tasa zata tarwatse ta fashe , sbda azabar bugun datakeji, idanuwansa ya kara gwalesu sosai a bayanta ko kyaftawa bayayi, yayin da bugun zuciyarsa ke yawaita, saurin hanzari yayi ya kai hannu ya dafe saitin gefen zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa, sosai ya dafe saitin zuciyar tasa yana mejin kamar zuciyar tasa zata fado kasa, wani irin bakon yanayi ya ziyarcesa wanda be saba jin irin saba kwata-kwata, kawai ji yayi yana da bukatar ganin fuskar wannan wadda tasa mishi wannan bakon yanayin dabe taba jin irinsa ba, idanuwansa ya dinga yawo dasu a bayan yarinyar,, hijjab din jikinta Army green ne, duk da girman hijjabin amma hakan be hanashi ganin fadin hips dinta ba, nan take ya karajin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kara danno masa kai, hatta da Azzakarinsa seda ya amshi bakon yanayin jikin nasa,, be taba tsayawa ya tsurawa jikin mace ido ba se yau, tsawon shekara da shekaru mashi be ganin mace a mace se yau a kan yarinyar. kyar ya tsayar da idanuwansa a kan bayanta daya taso ta saman hijjabin jikinta a cike fam-fam, ga fadi ga tudu, ga duwawuka ga gefe da gefe wato hips, Azzakarinsa ya kara yin wani zirr-zirr na wani yanayi dabesan dame ze misaltasa ba,,,, a bangaren Al-muqri'ah har zuwa wannan lokacin Tsaye take kmr gunki, ko kwakwaran motsi ma ta gaza yi a karshe seta lumshe idanuwanta tana me kara shakar kamshin turarensa Daya cikata , tana shakar kamshin tanajin wata ni'ima na shigarsa....Seda suka kwashi 20mnt a wannan yanayin ko kwakwaran motsi ba wanda ya iyayi musammanma Al-muqri'ah wadda ta kulle idanuwanta Gam-gam tana amsar abinda bata taba jiba a jikinta se yau,. tanajin tsayuwarsa a bayanta kuma tanaji a jikinta kallonta yakeyi amma ta gaza juyowa gani takeyi kmr inta juyo zuciyarta fashewa zatayi sbda dukan datakeyi a ynzu haka dum-dum kamar ana buga ganga me mugun zaqi hk takeji, ta tabbatar inta juyo zuciyar tata tarwatsewa zatayi, dabadan ta hada trea din hannunta da jikin kofar ba da tini ya zube a hannunta sbda duk wata laka ta jikinta ta mata sanyi karai Bata da katabus tako ina jijiyoyinta sun mata sanyi....ganin sun kara kwashe 20mnt bata juyo ba yasashi kokarin bude baki zeyi magana dai-dai wayarsa dake cikin aljihunsa ta katse masa hanzari, fiddota yayi daga aljihunsa ganin sunan wanda yake kula da duk kamfanoninsa hkn ya dauke masa hankali ya juya yayi picking call din jin muryarsa ya kara narkar mata da jiki tanaji ya bar dinning room din yana waya, ita kuma da kyar ta iya daga kafafuwanta ta fice ta nufa kiching ta dawo, zata kwashe sauran kayayyakin ta gansa tsaye ya jingina da bango ya harde hannayensa a kirjinsa ya zubo mata ido, itama idon ta zubo masa zuciya na dukan dari uku-uku, tini kyaunsa ya doki room and falo din zuciyarta dabadan karfin imani ba da dakiya irin na mace, da faduwa zatayi ta dume kilama da Ambulance za a fita da ita a gidan sbda kyaun nasa na iya kashe me rai, in kuma akaci saar sassauci to mutum na iya kamuwa da mutuwar farin jikI,, a bangaren gogan kuwa tana shigowa ya daura idonsa a kanta nan take yayi loosing memory yayin da kyaunta yayi matukar Yin rugu-rugu da lissafansa, nan take razanar fitar hayyaci ya ziyarcesa at one Time, seda ya fiddo kaf idanuwansa waje yana mejin zuciyarsa na tsananta bugu,be tabajin yanaso yaga wata halittaba a duniya kmr ita, ashe itadin special ce shiyasa tin kafin ya ganta yakejin yanayoyi a knta, koda ya nufa falo ya amsa wayar a gaggauce ya dawo yaga ta fice yasan dole zata dawo ganin akwai sauran kaya a kn dining din bata gama kwashewa ba, ya riga yayima knsa Alqawarin yau seya ganta ko wacece, aiko Ya ganta din kuma ganintan ya haifar masa da shiga yanayoyi na bazata kusan 99%. Ganin yadda ya kureta da ido yasata saurin janye idanuwanta a kansa ammafa kyaunsa ya dimautata badan ta gaji da kallonsa bane ta dauke idanuwanta a knsa sedan zallar kwarjininsa daya mamaye mata idanuwa da gangar jikima baki daya. "Tsarkin mulki mara iyaka ya kara tabbata ga ubangijin wannan halittar!' Abdoljalal ya fadi hakan a zuciyarsa, yayin da yaketa kara kare ma yarinyar kallo gabaki dayan yarinyar special ce itadin designer ce,, tanada bayyanannan kyau na fitar hankali, babu kasar dabeje ba a kaf duniyarnan amma wallahi be taba ganin mace me kyau da qualities din yarinyar ba gata doguwa dan baza a kirata da gajeraba sannan baza ace mata doguwa ba can-can, be taba ganin macen data burgesa 100% kmr yarinyarnanba, ga kyau iya kyau, ga kaya iya kaya. Jiki na rawa ta zube kasa ita duk ta daburce ta mancema ana gaida babba se yanzu ta tuna, harga Allah ganinsa ya gigita mata lissafi da hannu ta masa alama da gaisuwa kwayoyin idanuwanta na kasa, Abdoljalal ya kara kureta da ido ba tare daya amsa gaisuwar tataba dan bema jita ba, yayi nisa a duniyar kyaunta sam ma bejin kira,... Ganin be amsa ba yasata mikewa ta kwashe sauran kayan jikinta har yana kyarma ta fice yana kallonta, haka kawai ya saki murmushi ganinma kmr tsoronsa takeyi yarinyar ko kallonsa ta gaza karayi bayn kallon data masa na farko, shi kuma ya fada wata fadama me nisa ta kyaunta, shi da knsa yasan ya zauce. Ganinta da yayi ya gano yadda akayi ta iya ire-ire girkin ummansa sbda dagani base an fadi ba ya fahimci balarabiya ce yarinyar "To me ya kawota aiki a nigeria?'' Ya tambayi knsa da knsa, ya rasa wanda ze basa amsa, murmushin dake kan fuskarsa ya kara fad'ad'a ya kure inda ta tsugunna gaidasa da ido, yaji de ta gaidasa amma ya gaza amsawa saboda ya shagala da kallonta a gaskiya dabeda karfin imani daze iya Narkewa daganin kyaun Yarinyar. "Alhamdulillahi..." Ya fadi a bayyabe yayinda wani sanyi me tattare da AC din ni'ima suka mamaye zuciyarsa sbda ganin yarinyar da yayi yasashi yin hamdalar dabesanma yayi ba, ko ince besan dalilin daya sashi yin hamdalar ba, kawai yaji a jikinsa akwai wani sirri a tattare da yarinyar nan daya gani, wani irin murmushi ya karayi me fidda sound fuskarsa ta kara fadada murmushin Annashuwar dake tattare da ita, ya mance when last yayi nishadi da farin ciki kamar na yau, haka kawai kuma ya kara tsintar kansa dasan kara ganin kyakyawar fuskar yarinyar, sbda ganin yarinyar kwantar masa da hankali yayi, yasan inya sake ganinta ma zuciyarsa zata kara nutsuwa, fin da...yafi karfin 1h tsaye nan yana kallon inda ta tsugunna ta gaidasa farin ciki se yawaita yakeyi a zuciyarsa,...juyawa yayi ya bar dinning room din se nishad'i yakeyi, ya nufa upstairs dinsa, yana tunano yadda yarinyar ta kwashe sauran kayan dinning din ta fice a falon dagani de tsoronsa ma takeji, wani murmushi ne ya subuce masa, tuna yadda ta gansa tayi hanzarin ficewa kmr taga dodo....

Bayan ta fice a side din nasa, seda ta samu guri ta zauna a waje ta maida ajiyar zuciya hadi da sauke numfarfashi, gabaki daya ganinsa chanza mata lissafi yayi, seda ta kwashi 30mnt tana maida numfarfashi hadi da tunano kyakyawar fuskarsa a kallon data masa duk tagano kyaunsa kuma tagane shidin dogo ne (wato mijin manyan mata), murmushi ne ya subuce mata a bayyane,, da kyar ta iya daddafawa ta nufa kiching din ta kimtsa komi a kiching din, da tunanin sa a manne da kasan a ranta, ta hada abubuwan datake bukata na breakfast dinsa gobe, kana ta nufa dakinta, ta kwanta da carbi a hannunta tana lazimi tana tunanosa, so takeyi tayi bacci amma ta kasa baccin dan hk mikewa tayi ta nufa toilet ta dauro alwala ta dawo ta hau kn dadduma ta fara nafilfili sallar dare. Sallarh takeyi amma rabin tunaninta na kan mutuminnan data gani yabi ya tsaya mata a rai ta rasa dalilin hakan, kuma yaki fita daga ran nata. A bangaren goganma hakan take koma ince tafi hakan, a dadduma shima ya kwana yana nafilfili amma zuciyarsa na kn yarinyar time to time se kaga kawai yasaki murmushi, be taba ganin halittar databi ta zauna masa a kahon zuciya ba kamar yarinyar nan , ya rasa yazeyi ganinta ya kara sa masa kwad'ayin sake ganinta again, be saba da yanayin da yake ciki ba, dan haka zuciyarsa kmr ta fito fili Allah Allah ya dingayi gari ya waye ya sake ganinta ko ze kara samun sassaucin gobarar dake nemsn tashi a birnin gonar zuciyarsa..bayan yayi sallar asubah ya kasa komawa bacci ya dawo falon ya zauna sanye da kayan bacci riga da wando butter milk masu tsantsi hadi da tafshi, ba karamin amsarshi kayan baccin sukayi ba face dinnan tasa tayi wani fayau da ita tayi haske irin hasken musulunci...Zaunawa yayi a falon yana kallon time 8:30am ya koma dinning room din ya zauna kawai so yakeyi yaga yarinyar daga jiya zuwa yau kansa ya juye gabaki daya ma rayuwarsa neman chanzawa takeyi, shi sam be saba da wannan mood din ba, shiyasa baze iya controlling ba, kwata-kwata yanzu ji yakeyi kawai a duniyar nan yarinyar kadai yakeso yayita gani ma a rayuwarsa yunwar cikinsa ma yadena jinta, yarinyar ce ta hanasa yin baccin yau, yasan wallahi in be ganta bama baccin baze ziyarcesa ba kwata-kwata shi kadai yasan tukikin da ransa keyi. Daura kansa yayi a kan dinning table din ya kwanta yana kallon kofa, se yaga kmr itan yake gani a jiyan, kawai se shape din bayanta ya fado masa rai ji yayi tsigar jikinsa ta tashi yarrr, a kallo daya ya gane yarinyar nada baya da cikar kirji, yana ganin mata dayawa amma be taba ganin mace kamar yarinyar ba ta zauna masa a kahon zuciya gashi dagani karama ce sosai....yana cikin tunani tunanin yarinyar bacci yayi awon gaba dashi me matukar nauyi. 9:43am ta shigo side din cikin sanda kmr munafuka zuciyarta se azabar bugu takeyi, idanuwanta suka sauka a knsa kasancewar fuskarsa na fuskantar bakin kofar shigowa, ido ta zubawa kyakyawar fuskarsa daganin yadda yake sauke numfashi tasan bacci yakeyi uwa uba kuma idanuwansa a kulle suke, karasowa tayi ta iso daf dashi ta tsura masa ido tana mejin zuciyarta na tsananta bugu, haka kawai taga ya mata kyau Ainun fin jiya data gansa...nan take ta tuna da klmn Hajiya saude a gareta a kn mijinta, saurin ajiye trea din hannunta tayi a kn dinning din kasancewar dinning din nada tsawo, ta juya zata fita ya dago yace "Ina zaki..." Daman tana shigowa yaji shigowar tata a kahon zuciyarsa kawai se yayi kamar beji ba yaji gaba da baccin karya. Duk yanajin sadda ta matso ta tsura masa ido , kasancewar ya dan bude idanuwansa kadan yana kallonta ta kasan ido, amma bata fahimta ba. Jin yace mata ina zaki yasata saurin juyowa ta zubo masa ido, itama idon taga ya zubo mata, amma ba fuskarta yake kallo ba, dan haka tabi inda yake kallo da nata narkakkun idanuwan wadanda suka fi nasa narkewa, nan take ta fahimci wato yatsun kafafuwanta yaketa kallo, sosai ya tsurawa yatsun kafafuwan nata ido, duk a harhade suke suna manne da juna yatsun kafafuwan nata sun matukar yi masa kyau, sun dauki hankalinsa, ganin yanata kallon yatsun kafafuwannata yasata dauke kafafuwan nata cikin hanzari tayi baya dasu, ya sauke ajiyar zuciya hadi da dawo da dubansa kn fuskarta suka hada ido, yayinda zuciyarsa tayi wani irin mummunar harbawa, a lokaci guda yaji wani sanyi na ratsashi daga kasa zuwa saman kwakwalwar kansa, be tabajin wannan yanayinba a rayuwarsa se a kn yarinyar nan...Al-muqri'ah kuwa tini ta dauke kwayoyin idanuwanta a kansa, sbda kwayoyin idanuwanta bazasu jure kallonsa eyes to eyes ba, shi kuma fuskarta ya tsurawa ido, dukse tabi ta rirrike jiknta sbda kallon da yake mata wani iri takeji a jikinta ta dinga wasa da hannunta a cikin hijjabin dake jikinta zumbulele sbda kada ya samu damar ganin kirjinta dan kunya takeji a dinga ganin nonuwanta, duk tafi tsanarsu a jikinta sbda mutane da dama nan sukafi kallo a jikinta kama daga jinsin mace danamiji. amma sede shi taga bema kai idanuwansa nan ba, a tunaninta batasan shidin nan din yake kallo, batare daya bari ta fahimci hakan ba, ganin tanata wasa da hannayenta a blue din hijjabin jikinta ya bashi yar dariya amma ya shanye yasan kirjinta ne bataso yagani shiyasa taketa tutture hijjabin daga kwanciya a jikinta, dariya ce taso subce masa amma ya daure, ya komar da idanuwansa kan hips dinta masu azabar kyau, nan take mood dinsa ya kara chanzawa jikinsa ya wani bi ya narke, , dago idanuwanta daza tayi taga yana kallon hips dinta, sauri tayi ta ture hijjabin daga kwanciyar da yakeyi a hips dinta, abinda ke bata haushi komin yaya tayi se anga hips dinnan nata daya zamar mata kaddara, lumshe idanuwansa yayi, ya dago ya kalli fuskarta duk tabi tayi wani tsuru tsuru kmr wadda tayi karya. Wani irin shu'umin murmushi Ya saki ciki ciki ta yadda bame fahimta se shi, ya rasa dalilin dayasa daga jiya zuwa yanzu zuciyarsa ke cike da nishadi. "Yasunanki?'' Tambayar ta fito daga bakinsa ba tare dayasanma yayi taba, wato fitar bazata tambayar tayi masa. Dagowa tayi ta kalleshi yayinda dadin muryarsa ya doki har kasan karkashin bishiyar zuciyarta, da hannu ta shiga nuna masa Alphabet din sunanta. Yabita da ido ta zana masa A da hannun duk yana kallonta kuma yana fahimtar yadda take masa kwatancen sbda kaf hankalinsa ita ya bamawa a lokacin, har takai karshe, kana ya hada farko da karshen a bayyane yace "Almuqri'ah?" Yadda ya kira sunan yasata zuba masa ido fuska cike da mamaki, duk duniya bata taba jin wanda ya iya kiran sunanta ba kmr shi, mamaki ya mamayeta na yadda ya gane me take rubi dukda kwatance ta masa ba a rubuce ta basa ba, sunanta nada tsananin wahala ga mutane ko a rubuce ta badashi ba kowa ke iya fadi dai-dai ba amma shi dai-dai ya fadi bako gargada, abin ya burgeta ainun kuma yasata A halwar nishadin daya mamaye kaf jikinta. "Me karatu sunanki?'' Ya kara fadi idanuwansa na knta, ya rasa dalilin dayasa yakejin dadin kasancewarsa da yarinyar, dadin dabe tabajin irinsa ba a duniya. Daga masa kai tayi alamar Eh "yasan fassarar sunana..." Ta fadi a zuciyarta yayinda mamaki ya kasheta tako ina. A bayyane ya lumshe ido ya bude hadi da maimaita sunan a zuciyarsa nan take zuciyarsa ta haddace sunan nata tsaf bako gargada. "Nice name,..." Ya fadi a bayyane yana me sake kureta da ido, kyaunta na kwantar da hankalin mumini tako ina ita din kyakyawa ce,. Jin yace "nace name..." yasata yin murmushin da batasan tayishi ba. Kara tsureta da ido yayi ganin tana murmushi seta kara kyau sbda dimples dinta uku dasuka lotsa a lokaci daya, na gefe da gefen kumatu dana kuma a kasan gemunta yake,. "Kinada Dimple's har uku?wow! You are very very beautiful...'' Ya fadi a bayyane ba tare daya sanma ya fadi ba cikin zazzakar muryarsa yayinda muryar tasama ta kara dadih a lokacin da yayi maganar sbda nishadin dayake ciki. Mgnr tasa ta doketa kuma taji dadin jinta daga garesa, dukda bashi kadai ya fara cewa tanada kyau ba amma kalmar a bakinsa setayi matukar yi masa dadin saurare a zuciyarta direct taji kalmomin sun afka kokin zuciyarta. "How old are you?''yayi mata tambayar ba control. Da hannu ta kara nuna masa 1 ta dawo ta nuna masa 6, ya fahimci me take nufi yace "16yrs?'' Ta daga mishi kai alamar Eh. A zatonsa ko hajiya saude ce ta hanata magana dashi danyasan zata iya han haka be matsa mata kn seta masa magana ba, ya tsura mata ido yana mamakin ashe karamar yarinya ce amma ta tare kaya haka uwa uba kuma ga iya girki tayi sosai tafi ma wata babbar macen me 60yrs. "Nagode da Abincin da kike dafamin me dadih..." Ya fadi idanuwansa na knta be taba maganganu haka ba, ba control kmr yau da yarinyar ta tsaya a gabansa, ji yakeyi gabaki daya kamar bashi ba. ta dago ta kalleshi Tana mamakin babban mutum kamar wannan yake mata godiya, a lokaci kankani ta fahinci shi mutumin kirki ne, murmushi ta sakar masa hadi da tsugunnawama ta masa godiya itama kana ta juya ta fice yana kallonta se murmushi yakeyi ji yakeyi daman karta fita ta zauna ya dawwama yana kallonta. "Yarinyar nada kyau...." Ya fadi yana ciza gefen lips dinsa na sama, bayan fitarta ta juya masa wadannan manyan mazaunan, be taba ganin kyaun mace ba a duniya kmr yadda yake ganin na yarinyar, be tabajin abubuwa a kan wata mace ba kmr yadda yakeji a kn wannan yarinyar daga jiya zuwa yau, tinda ya Auri saude be kara ganin kyaun wata mace ba se wannan yarinyar..... Breakfast yayi yana ci yana nishadi yana farin ciki yaci ya koshi sosai seya karajin dadin abincin sosai har brain dinsa. Nan ya zauna yaki tashi har ta dawo kwasar kwanukan, ta tsugunna ta masa alamar gaisuwa ya amsa fuskarsa kmr gonar audiga, yana ta kallonta harta kwashe kwanonin ta fice, kana ya tashi ya nufa upstairs da tunanin yarinyar a ransa yayi wanka ya kwanta yabi lafiyar gadonsa , yajima kafin bacci me nauyi yayi awon gaba dashi zuciyarsa cike da tsananin tunanin yarinyar, hadi da sabon yanayi...3tyms dinta na kawo abincin dana zuwa kwashewa warmers duk seda suka hadu dan kasawa yayi ya tsare, yau ji yakeyi kamar Allah ya masa bushara da shiga Aljannarh a jinin jikinsa yakejin wata kaddara na tunkarosa gadan gadan, yasan wallahi be isa ya tsallakewa kaddarar ba, amma fa besan ko wacce kaddara bace haka kawai zuciyarsa ta sanar dashi wata kaddara zata samesa, amma kuma zuciyar tasa na bashi tabbacin kaddarar alkhairi ce garesa sede fa yana yawanjin faduwar gaba wanda besan dalinsa ba.



** ** ** ** ** **
*Adamawa state (Yola)*
Misalin karfe goma shaabiyun daren ranar yau Litini. hajiya Ummusalma Zaune take a kayataccen bedroom dinta tana sanye da lallausar doguwar riga ta bacci wadda ta amshi launin fatarta jikinta, knta sanye da huta ta bacci milk color, kyakyawa ce ita ta ajin farko, dukda age dinta sun tafi amma hakan be hana kyaunta bayyana ba, tanada matsifar kyau hadi da azabar kyau, uwa uba kuma tanada dirin jiki, sosai farace sol, fatar nan tata kamar a taba jini ya fito ga kyau ga hutu ga kudi ga ni'imar musulunci. Zaune take a gefen hadadden bed dinta wanda ya hadu harya gaji da haduwa, gabaki daya furnitures din bedroom dinnata peach ne light. gadonta irin Italian bed dinnan ne ya hadu harya gaji da haduwa se azabar kamshi da sanyin AC kawai ke aiki a bedroom din nata, hasken lamp light ne kadai ke working bedroom dinnata. Kwata-kwata ta kasa bacci tsawon 3days kenan bacci ya gagari idanuwanta, wani irin azabar tiriri takeji yana taso mata daga kasan zuciyarta, yayin da hakan ya haifar mata dajin zafi a jikinta dukda sanyin AC dake aiki a dakin amma ita zufa tashiga yi, tin dazu takeso tayi kuka amma ta kasa yi, ita kadai tasan irin damuwar dake dawainiya da ziciyarta tsawon shekara da shekaru... A hankali ya turo kofar bedroom din nata ya shigo sanye da kayan bacci ligt Blue me haske, riga da wando ne masu kyau ba karamin kyau suka masa ba, dogo neshi sosai dukda shekarunsa sunja ga shugabanci amma hakan be hana tsananin kyaunsa bayyana ba. babu yawaitar haske a dakin amma hakan be hanashi hango ta ba can karshen bed ta rakube kmr wata marainiya, ajiyar zuciya ya sauke ya mayar da kofar bedroom din ya rufe harya karaso inda take ya zauna gefenta batasan ya shigo dakin ba, seda ya daura hannunsa a kan kafadarta sannan ta dawo daga rijiyar zurfin tunanin data fada, ta dago ta zuba masa ido shima idon ya zuba mata. "Yaushe ka shigo ranka ya dade?'' Ta fadi cikin muryarta da har yanzu bata rikede zuwa hausa ba, ji takeyi kmr ta fashe da kuka. ''Na shigo a sadda kika fada duniyar tunani.." Ya fadi hkn hadi da sakar mata murmushi me kwantar da hankali, amma sam murmushin nssa beyi tasiri gareta ba saboda bataji kwanciyar hankalin ba kwata-kwata. Jawo knta yayi ya daura a kan kafad'arsa yana me buga mata baya cikin sigar kwantar da hankali ya fara magana. "Bazaki sawa

2 Comments On WATA KISHIYA
avatar
khadija-4-1-9

12 months ago

Reply

Please I want next page 13

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to khadija-4-1-9

This is a paid novel you have to contact the author to buy complete from her

Please Login or Register in order to submit comment