Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inyi fitsari, girki kawai zata dinga masa, kide tabbatar ta iya girkin gargajiya sosai dan Allah ..kuma karki kawomin kazama dan bansan kazanta kindesan tsarina, sannan wadda zata zauna nakeso, again bansan wadda idanuwanta suka bude tarr da duniya sosai local tuburan nakeso ba yan iska ba masu kwad'ayin mazan mutane...'' hajiya kande danyi jim na wasu dakiku kana tace "gaskiya de hajiya da wuya a samu babbar macennan da kkeso..." saude data fara kosawa dayin wayar tace "Why! Duk masu aikin da kike dashi bakida manyan mata kmr ke haka ko wadda bata dan idasaki ba?" Kande tace daga cikin wayar "aah bawai babu bane hajjaju ina ganin de wannan lokacin ko zaki gwada karamar yarinya haka ki gani ko zata zauna tinda de kinfison wadda zata zauna kar a kawo miki manyan suzo suki zama dan ba zama sukeyiba, ni wallahi hajiya ma ynzu manyannan ban wani daukarsu da sunan in sama musu aiki saboda yawancinsu duk rikakkun yan iska ne, tsofiffin matannan yan bura ubane duk sun sama da cin bura..." Hajiya saude tayi jimm tana nazarin kalaman hajiya kande tana ganin abinda tace yana kn dai-dai gaskiya kwara a kawo mata yarinyar ta gwada tagani. "Okay a kawo din Kande inde ta iya girku, amma pls bame kyau ba mummuna sosai...." Hajiya kande tayi kasake ta amsa da "Toh hajjaju zaki ganni gobe de insha Allahu..." Saude tace "Okay ..." Ta katse wayar ba tare data kara dacewa wani abin ba ta koma ta kwanta bisa gadon nata tana dan wangale kafafuwanta har yanzu sha'awah takeji me tsanani, tunanin yadda taga mijinta nata kara dawo mata cikin kai, ji takeyi kamar tajishi a Farjinta yana luma mata bura burarsa me azabar dadinnan, ajiyar zuciya ta sauke tana me karajin azababbiyar sha'awarsa na turniketa, gashi ba ynzu ma za a citan ba su masu cin nata se tsakar dare wuraren 2:am bata ganin mutum sede taji ana wutsil wutsil a mararta ana jijjige mata duri, duk a tara mata uwar uban gajiya shiyasa bata iya komi ga duniyar nan se bacci to jikinta kullum lubus yake wannan awannin kusan 5h da akeyi a mararta ji takeyi kmr shekara akeyi a mararta bafa wani maganar dadih se uwar uban kakar azaba datakeci, gashi ayita murzar mata nonuwa harse sunyi lugu-lugu shiyasa nonuwan suka kara zama plat, duk wannan bala'in datake jurewa be damunta ita inde zataci gaba da mallakar Abdoljalal zata iya jure 100 din hakan, batafi 10mnt a kwance ba bacci nannauya yayi awon gaba da ita ta shiga narka uban munshari....bata tashi ba har wuraren 6:pm karar ringing din wayarta ya tasheta guda dayan data kunna ta mnta bata kasheta ba, tashi tayi tana narka uban tsuki tana dubawa taga Abdoljalal ne, mamakine ya rufeta, kin dagawa tayi harya tsinke ta duba taga ashe kusan kira na biyar kenan ya mata, wani sabon kiranne ya kara shigowa, sunan Abdoljalal Saraki ya kara bayyana rado rado a kn wayar. Dagawa tayi ta manna a kunne ba tare datace komi ba. "Ankawo me aikin?" Ya tambayeta daga cikin wayar cikin zazzakar muryarsa, yayinda muryarsa ta daki dodon kunnuwanta, seda ta sauke ajiyar zuciya, a fari taji haushin kiran daya mata tana bacci sbda a tasheta danta fukanci so yake ya addabeta, amma jin muryarsa se zuciyarta ta dan sanyaya. "Ba a kawo ba ..." Ta bashi amsa direct. Haushine ya rufesa dande beda yadda zeyi ne tsawon 2days din da yayi a abujar ba karamin wahala yasha ba danma shi bame cin tsiya bane, hk ko a abujarma ba abinci yake samu yaci ba kullum shi kenan acin abubuwan da basa karawa mutum komi a jiki se cututtuka. "Ki dawo da babah ladidi kawai pls ina bkktr abincinta..." Ya fadi hadi da katse wayar. Ta sauke wayar a kunnenta tana kallon wayar sakeke tana me nazarin yadda tajisa dajin muryarsa tasan yana cike da bakin ciki dan be taba kiranta wannan lokacin ba kai shi bema wani kiranta seta kama, zata iya cewa be taba mata ko 2miss call ba se yau hkn ya bata tabbacin lallai abin ya isheshi yunwa ta kwakuleshi Ainun, ajiye wayar tayi ta juya ta kwanta tana fadin "ladidi ita da gidannan har abadan tinda bana ubanta bane!" Ta fadi a hasale ta maida idanuwanta ta rufe taci gaba da baccinta. Da daddare wuraren 12:am ya fado falon gidan sanye da wasu irin hadaddun kayan bacci sky blue masu digo digon butter milk riga da wando lallauss masu tsantsi sun matukar amsheshi, se uban kamshi yake zubawa, color dinsa ya kara fitowa har wani shinning yakeyi seya koma wani irin danye sharab dashi kmr dan 25yrs shi kullym cikin chanzawa yakeyi, duk suturar dazesa seta chanza masa kamanni, shikema sutura kyau ba sutura bace ke masa kyau sbda tsabar kyaunsa da tsarin halittarsa duk kayan dayasa seya amsheshi. Ganin be ganta a falon kasan ba ya nufa upstairs kafafuwansa sanye da lallausar slifas na bacci. Direct falonta na sama ya nufa domin nan tafi zama da daddare. sede saude taga mutum a kanta kawai ya zubo mata ido tana kwance a kn rest chair tin kayan baccin daya ganta dasu da safe har yanzu sune a jikinta ta zubawa tamfatsetsen TV falon ido, dan karewa falon kallo yayi danya mnta when last ma ya shigo falon, be cika wani zuwa side dinta ba, sede inta gayyatosa ko in bukatarsa Ta kawosa na yacita shima ba samu yake ba. Komi na falon ash color ne and milk color bashi da wani hayaniya falon amma fa ya hadu iya haduwa an narka masa kudade na musamman ya tsaru irin tsarin falon turawa ne ba hayaniya se kyau, falon ya hadu harya gaji da haduwa. "Ni wallahi harka ban tsoro...'' Ta fadi tana daukar glass cup din dake gabanta wanda ke cike da sassanyar kunin zaki ta sha tana me zuba masa ido. A fusace yazo amma daya ganta seyaji be iya komai, shi mutum ne dabe mgna biyu amma ita seta sashi yayita mgna fin sau dari uku ma, yafi karfin 1month yana fama da ita kn ta samo wadda zata dinga dafa masa abinci amma a banza dayake ba cikinta bane, ya tabbatar itace bazata iya koda kwana daya ba ba tare dataci abinci ba, kai ko 1h bazata iya ba ba tare dataci abinci ba. "yunwa fa nakeji pls...." Ya fadi cikin sanyin murya kmr wani maraya har yayi wani dan wuya rasa mezece yayi shine kawai yace yunwa yakeji. "Gobe za a kawo maid din..." Ta fadi tana dauke idanuwanta a knsa ta mayar kan kallon datakeyi. Juyawa yayi da niyar ya fice a falon se kuma ya dawo Jiki a sukwane kmr wani wawa de , ya zuba mata ido itama idon ta zubo masa a idanuwansa ta fahimci bayan yunwar Akwai abida ke damunsa. "Saude yaushe zan danyi pls?" Ya fadi muryarsa na kara narkewa se yanzu naga ashe yanada wushiryar sama da kasa ga dan karamin lips me red kmr audiga.



Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card, dan Allah karkizo kisani inta miki bayanin yazaki biya kudi pls 🥹👏🏻 Yan nijer ku tumtubi wannan lambar +22782393304.


'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*WATA KISHIYA*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)

Free page 3
Bin lallausan lips dinsa tayi da kwayoyin idanuwanta, sbda kyaunsu da daukar hankalinsu gareta seda tsigar jikinta ta tashi, taji wani zirr a kasanta, amma ta cije ta matse, tayi kmr bata fahimci me yakeso ba ta wani basar ta gimtse fuska tayi kmr bata fahimci madaurin zanin zancenda bama duka, Cikin muryarta irin ta tashin hankali tace . "mezaka danyi..?''
Ido yabita dashi tas yasan ta fahimci me yake nufi, tasan gindi yakeso yaci kawai de wulaknci ne, ze shanye kuma dan ance me nema baya fushi dan haka ya kara dakewa, ya cije ya lumshe idanuwansa ya budesu a knta, "So nake najini a gabanki pls, naga an jima wannan karan ko 2mnt baki ce inzo in shiga mararki in yi ba...." Ya fadi cikin yayyaukar muryarsa me kama da ruwan Yaukin sperm, dole ne duk macen dataji muryarsa ta rikice Sbda dadinta da gardinta. Ita knta goganniyar tasa seda taji hankalinta ya dunguma ya kuma mikewa Tana bala'in san jin batsarsa a hnkli yake yinta amma ya iyata sosai, daze ci gaba da mata ire-iren klmnnan nasa yana daga tsayennan tana daga kwancannan ta tabbatar seta kawo ba tare data ankare ba. Dan ciza lips dinta na sama tayi hafi da Shan murr da kar ya bata mata ayyukn data juma tana ginawa tace " Ba yanzuba ni banda ma lafiya a kwanakinnan sam.sam banjin dadih gaskiya sena warke na nemeka..." (Haka take masa wannan renin hnklin harse ta shiririntar dashi) Kallonta yayi kawai ba tare dayace komi ba ta saba masa fin hkn ma, kuma shifa a can kasan ransa badan yana sha'awarta bane ko dadinta yakeji aah ko daya kawai deshi beda yadda zeyi ne besan daliliba,shide yasan kawai so yakeyi yaci gindin mace kuma bana haramunba shiyasa yake nacewa natan dan itace halak malak dinsa,. "Allah ya kara sauki kije asibiti mna..." Ya fadi cikin daddadar muryarsa me kama da busar sabuwar wasashshiyar sarewa. Yana gama fadin hakan ya juya jiki a sanyaye ya nufa hanyar barin falon, binshi tayi da ido harya gama ficewa daga falon, ko ganinsa tayi wlhi se taji bala'in sha'awarsa ta turniketa, dande bata da yadda zatayi ne Amma wallahi tana bktr gaban mijinta tsundum a nata gaban.,... Yana barin bangarennata farfajiyar gidan ya fito ko ina tarr da hasken kwan fitilu kai kace rana ce, gidan ya tsaru iya tsaruwa ashe babban gida ne na innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Hasken daya haskaka gidan shiya bani damar ganin tsarin makaken dankareren tamfatsetsen gidan wanda ke dauke da packing space babba na bugawa a BBC, irin wanda A kallah ze dauki motoci hamsin ba tare daya cika ba, tako ina gidan ya tsaru ban taba ganin gida me kyaun tsari tako ina ba kmr wannan gidan na Alhaji AASARAKI, tako ina anyi shuke shuken flowers masu kawatarwa, se kamshi ke tashi tako ina a compound din gidan direct hanyar bakin get ya nufa batare dayasanma ya nufa bakin get din ba zuciyarsa bata tare dashi kwata kwata, zuciyar tasa tini tayi gabas shi kuma ya nufa yamma. Masu gadi kusan su ashirin dake bakin get din a tsaitsaye wadanda suke sanye da kayan yan sanda, Suna ganin yana tunkarosu duk suka kakkame tin be karaso ba suka fara miko masa gaisuwa. "Good evening sir!'' Suka hada baki gun miko masa gaisuwar. Gaisuwar tasuce tasashi dawowa hayyacinsa, yayinda rabin zuciyarta ta dawo garesa, ya zubo musu ido kawai se kuma ya dauke idon nasa a kansu, hadi da cusa lallausar soft hand dinsa a cikin audigar sumar knsa wadda ke cike taf da kn nasa,.''la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalumin!" Ya fadi a bayyane cikin sanyin sound, haka kawai yakejin duniyar bata masa dadih lokuta da dama yana jin hakan sometimes seya dingajin kamar ze haukace ko yadinga ganin kmr ma bashi bane, kwata-kwata bayajin dadin rayuwarsa ta duniya tinda ya mallaki hankalin kansa ya zama magidanci yadena jin dadin duniya kwata-kwata, shide gashinan ne kmr wani sifili..lum-lum eyes dinsa ya zubawa ma'aikatan dasuke a kame kyam kwana sukeyi a tsaye suna gadin gidan, sun kai su hamsin a gidan wasu nata wajen gidan wasu nata baya, wasu nata cikin gidan domin akwai hanyoyi kusan goma a gidan wadanda zasu fiddaka wajen gidan, wannan get din de shine babban get din gidan sauran hanyoyin ba kowama suka san dasu ba. Kallonsu yakeyi Amma sam hankalinsa baya knsu yana can kan wani tunani dabesanma wani irin tunani yakeyiba. Kaf securities din hankalinsu seda ya tashi ganin irin kallon da yake musu duk da shi din me Adalcine amma seda gabansu ya shiga dukan dari uku-uku, sbda kallon dayake musu dole ne duk wani me lissafi inya gani yasha ko wani lefin suka maka masa. Babban cikinsu mustapha wanda shine na hannun daman Abdoljalal shiya iya dauriyar matsowa ga Abdoljalal din ya kame cikin girmamawa yace "Tuba muke Sir ! Dan sarki jikan sarki! Jarumin jarumai Tuba mukeyi kanmu bisa wuyanmu" maganganun mustapha ne yasa Abdoljalal dawowa cikin hayyacinsa, ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, "Ya ilahil alameen!'' Ya ambato sunan Allah yana me dawo da dubansa kan mustapha, still lallausar hannunsa na cikin audigar sumar kansa. "Ranka ya dade yallabai ko munyi wani lefinne? Allah de yaja kwanan ka uban dakinmu...'' Mustapha yaci gaba da fadi hadi da rankwafawa cikin sigar ladabi da biyayya. Kokarin controlling zuciyarsa daga mood din datake yayi cikin isa da kasaisa da low voice dinsa wadda seka natsu iya nutsuwa kana kake iya jin me yake cewa yace "Nop,, bakuyi komi ba nazo naga yakuke ne? Ya aikin?'' Mustapha dashi kadai ne yaji me yace sbda muryarsa tayi low dayawa ya dunkule hannu daya yace "godiya muke uban dakinmu sarkin adalci lafiya lau muke Alhamdulillahi, Allah de ya baka shugabancin kasar nan dan martanar Annabi muhammadu SAW...." Duk sauran ma'aikatanta suka amsa da amin dayake yawancinsu duk bawanda bejin hausa duk sunajin hausa kmr jakan kano, se ynzu suka natsu dukda basuji me Abdoljalal kecewa ba Amma de sun san ba lefi suka masa ba. Murmushi kawai gogan yayi danshi baya san mulkin kawai jama'arh ke sansa ko ince farin jinin jama'ah ne dashi dan yayi sun gani. juyawa yayi ya bar inda suke still hannunsa na cikin audigar sumar knsa se dayan hannun nasa yana cikin aljihun wandon dake jikinsa,, a memakon ya nufa side dinsa direct kawai seya nufa inda aka tanada dan shakatawarta a wannan uban daren, Bin ko ina yakeyi da ido kmr wanda ya warke makanta, babban kayataccen guri ne wanda ya hadu ya gaji da haduwa an shirya kujeru launin brown masu kyau da laushi na shakatawa a gurin,, tako ina iska se kadawa takeyi tana dukan hancinsa hadi da wani irin daddan kamshin dake fita a kaf gidan musammanma nan gun shakatawar tasa kullum a ka'ida se ansawa kaf flowers din gidan launin kamshi wanda ya dace, nan ko gun shakatawarsa sau biyar ake gyaransa a kullum asa masa sinadaran kamshi koda kuwa bezo gun ba ka'ida ne se an gyara, danma gidan akwai yawaitar ma'aikata bayan securities sunada kusan ma'aikata fin hamsin. Karasawa yayi ya zauna bisa kujera me daukar Mutum daya ya sauke ajiyar zuciya, yana me bending a kn kujerar nan da nan naga kujerar ta bude ta kwanta ashe na'urace daka kwanta zata kwanta itama, ji yayi yaji dadin kwanciyar ya juya ya kwanta a kn gefensa na dama ya rungume hannayensa duka biyu a kirjinsa yana daga nan kwance, daka kalleshi inde kanada cikakken hnkli sekasan yanada boyeyyiyar damuwa kuma dole sekaji ya baka tausayi, kurawa gefe daya yayi ido, yayin da hasken farin wata ke kara haskaka ko ina a gidan, ga kuma hasken kwaye-kwayen fitilu kai ka rantse da Allah rana ce danko allura ce ta fadi zaka a hannunka tabbas daka tsugunna zaka nemota., ajiyar zuciya ya sauke a hnkli hadi da busar da iskar dake cikin cute mouth dinsa yasan yanada damuwa amma ya rasa meke damunsa gabaki daya jinsa yakeyi incomplete, jikinsa ya kara masa weak kmr wanda xaxxafan zazzabi ke shirin lullubesa, shifa ji yakeyi kamarshi ba mutum bane, kuma besan shi menene ba. "Meye matsayina pls?'' Ya tambayi kansa a bayyane wasu irin tunani tunani da dumbin kunci suka rufesa wadanda besan kona meye ba. Hannunsa na dama yakai kan saitin kirjinsa na hagu inda zuciyarsa ke masa wani irin beating ya lumshe idanuwansa na wasu yan dakiku ya kuma budewa yana sauke sassaukar ajiyar zuciya cikin sauri-sauri, shifa tinda ya hadu da saudat be kuma gane waneneshi ba wallahi har zuwa yanzu jinsa yakeyi kmr fatalwarsa ce shi ke yawo bashi bane....yafi karfin 1h a kwance yana saka da warwara a zuciyarsa ko zaka kasheshi baze iya fadar me yake sakawa ba a zuciyar tasa ba, shide kawai gashinan jinsa yakeyi kmr wani mara yanci a duniya, "akwai abinda dukiya bata siyawa me rai WATO NI'IMAR DUNIYA ba kudi bane farin ciki...." Ya fadi hkn a ransa, ya rasa ma meyasa ya fadi hakan. Tashi yayi zaune Kmr an masa allura a bom-bom, kujerar dayake kai ta koma yadda take da, ya saka takalmansa a hnkli kmr wanda kwai ya fashe masa a ciki, ya mike da kyar se yaji wani irin jiri na neman kwarsarsa ya yarb'ar dashi kasa, cikin hanzari ya rike knsa yana fadin "Hasbunallahu wani'imal wakeel, yawadudu!'' ya sakarwa gefensa na dama nauyi saboda yaji alamar na hagun ne ke gagarar daukarsa, komawa yayi kn kujerar daya tashi ya zauna yana me tsurawa yatsun hannunsa na hagu dake kan cinyarsa ido, dan daga yatsanshi na hagun yayi ya shiga dagasa yana mayar dashi yana kwantarwa kn cinyar tasa wato de wasa da yatsunsa ya dingayi na hagu a kn cinyarsa ta hagun, seda ya kara 30mnt a hkn kana ya iya mikewa ya nufa side dinsa. Tin daga wajen yanayin ginin side din nasa ya tabbatarmin daba karamin kyau cikinsa zeyi ba, domin kuwa kyaun wajen side dinsa ya taka kyaun gaba daya side din hajiya saude, an narka kudade tako ina. Yana zuwa bakin kofar dazata sadashi da babban birnin falonsa yaja ya tsaya ya daga knsa ya kalli saman falon nasa inda akayi rubutun sunansa da mnyan baki AASARAKI shine abinda aka rubuta yakai 5mnt nan tsaye yana kallon sunan nasa, kana ya karasa jikin kofar tanajin duminsa ta bude hadi da miko masa gaisuwa cikin harshen turanci dayake kofar na'ura ce wadda nasara ya kerata, shi kadai ke iya budeta, duk wanda ya biyo ta kofar bazata bude ba sede inta baya zaka shigo. Takawa yashigayi a hnkli byn ya shigo kofar ta mayar ta rufe ya zubawa kasan tiles din ido kai kace yau ya warke makanta shi knsa tiles din side din nasa ban taba Ganin irin saba , butter milk ne me tamburan heart heart kalar red da sky blue, inka tsaya tsaf zakaga knka a kn tiles din domin yafi madubi haske, wani irin kamshi se tashi yakeyi, direct falonsa ya nufa, wow! A nan kyaun yake alaji! falon ya hadu iya hadu ya kayatu harya gaji da kayatuwa sam babu hayaniya a falon, amma fa nan kyau ya tare a falon, kujerune kalar 2color a falon, 3ct da 2ct duk blue ne se 1ct butter milk dayar 1ctr dinma butter milk ce,, se wasu kujeru daga gefe na shan coffe guda biyu su kuma bakake ne masu rodi rodin golden color da dan table dinsu a tsakiyarsu golden neshi yana dauke da flowers a tsakiyarsa, gabaki daya tsarin falon tsarin tuwarawa ne ga rest chair a gefe butter milk ta hadu iya haduwa se wani kyalli takeyi na gold gold gashinan de, kaff fitilun kwan falon abin kallo ne danni ban taba ma ganin irinsu ba. Kallon falon yakeyi kmr yau Allah ya jefoshi cikinsa hk yakeyi wasu lokutan se yadinga ganinsa kmr shidin bakon duniya ne. Komi na falon is so cute and perfect komi fa ya hadu tsakiyar kujerun falon an mamayesa da wani carpet butter milk masu digo digon sky blue, ga wani dan karamin table a tsakiya wanda aka ajiye masa wata dankarereiyar flower milk color me ratsin sky blue da red red a jiki, ko wani gefe na kujerun akwai side table. Sanyin AC kawai ke tashi a falon tasama takasa na'urorin sanyi kawai ke Aiki, tamfatsetsen TV din falon se Magana yakeyi shi kadai ba dan tayi. Kyar ya tsayar da idanuwansa a kan TV na bangon daketa zubo kimtsatstsun bayanai ba kakkautawa ta cikin tashar sunnah TV ita kadai yake kallo Se BBC da tashar Aljazeera. Karasawa yayi ya daura kafarsa ta dama a kn carpet din dake tsakiyar kujerun nan da nan sekou kafarsa ta lotse luf a cikin carpet din laushi da laushi sun hadu, seya bashi wani irin lallausar laushi a tafin kafar tasa me ratsa gangar jiki da jijiyoyi, seda ya dan sauke ajiyar zuciya me fidda sarewar ni'imomi. kara daura kafarsa ta hagu kn carpet din yayi ya fara takawa a hnkli ya karasa kn kujerar 2st ya zauna seta lotsa itama tayi wani kasa dashi ta kuma ta dawo dashi sama luuuuuuuu ni'imar duniya me kwantar da hnklin bayin Allah kenan, bending din bynsa yy a kn kujerar yana me zuqo numfashinsa daddad'an kamshin dake falon ya bugesa ya kuma ya bugesa 100x, seda ya lumshe idanuwa tsawon 30second ya budesu a kan agogon bangon dake falon yaga karfe biyu ake nema zuwa yanzu,, mikewa yayi ya nufa kiching dinsa wanda kofarsa ke manne da falon. Wow! Kiching din ya hadu ya kayatu yayi wani irin luntsumemen kyau me razanarwa, color din kiching din blue ne light da butter milk, hatta da duk tiles din kiching din butter milk ne da sky blue light sosai. Se sanyin AC kawai ke aiki a kiching din kai kace kankarewa zakayi, ka koma kankara, wanda be saba da AC bama tini ze kankare ya koma kankara shikam gogan da sanyi da zafi duk be iya rayuwa seda sanyin AC sbda sabo. Komi na aiki a kiching din na'ura ce hatta da pot din girki na'ura ce,. Ma'ajin Kettle ya nufa ya latsa wasu malatsai nan da nan ruwa ya bulbulo a cikin kettle din ya kunna, ya nufa ma'ajin glasses cups dinsa dayake shan coffee dasu ya gansu jere reres a cikin glass ya danna password, nan da nan glass din ya bude, ya dauko cup din golden color da dan karamin trea din mahalin cup din ya saki famfo ya dauraye cup din da trea din, ya nufa inda kayan coffee din nasa suke ya zuzzubo komi mizanin dayakeso zuwa lokacin tini ruwan kettle din ya tafasa dan 10second yakeyi ya tafasa kara kunnawa yayi ya tafasa again kana ya zuba a cup din mizanin dayakeso ya nufo hayar dawowa falon ya zauna kan kujerar shan coffee dinsa, ya kai glass cup din bakinsa ya fara sha cikin salo a hnkli a hnkli har wani lumshe ido yakeyi dan dadin coffee din, girki ne kawai dabe iya ba da dakansa ze dinga yi shi mutum ne dabe jira a masa kwata kwata beda son jiki dan ko sadda Baba ladidi ke kawo masa abinci side dinsa daya gama ci ze kwashe komi yakai kiching ya gyara inda ya bata intazo kawai kiching take nufa ta kwashe ta fice dasu, shi be sakin jiki yace komi se an masa aah sam beda lalaci. yanashan coffee din yana kallon agogon bangon dake manne a bangon falon, 2:30am dai dai ya gamashan coffee din ya kai cup din kiching ya wanke da knsa ya mayar inda ya daukesa, ya juya ya fice daga kiching din direct matattakala ya nufa ya haye yana danjin dadin jikinsa daman dayaji bejin dadih dayasha coffee se yadanji sanyi sanyi bakomi bane sabo ne da yayi dashan coffee din, yanzu de shine ma abinsa ya manta When last yasawa cikinsa abincin kwarai. Direct bedroom dinsa ya nufa ya bude kofar bedroom din ya

2 Comments On WATA KISHIYA
avatar
khadija-4-1-9

12 months ago

Reply

Please I want next page 13

avatar
daiy

12 months ago

Reply

Replying to khadija-4-1-9

This is a paid novel you have to contact the author to buy complete from her

Please Login or Register in order to submit comment