Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lahira sai ki fadawa Allah dalilin dana turo ki can” . “Na rantse da Allah da gaske nake ban gane ba”. Ta sake fada cikin kuka. _Salmanu ya amsa, *Adamu ba ya sonki, kin kai shi gurin boka ya tsafe masa zuciya, shin kin san Kuncin da kika jefa shi kuwa? Za’a iya cutata na share mutum amma Karya ne a taba. rayuwar Adamu na Kyale”.” . Yanzu tsoron Salma ya nunka na da, tana fargabar ta inda aka ganta a gidan boka kuma – aka gane Adamu ta kai, sannan a daidai wannan lokacin ta dauki muryar mai gwada ta da wukKa, abokin Adamu ne Salmanu, ta san kuma da gaske Zai iya girba mata wukar.

Numfashinta sai kai komo yake tamkar. ta shide take jin kanta, sai du’a’I take Allah ya kubutar da ita. ‘Salmanu’ ya: dinga jero mata kwandon ashar yana saukewa, Karshe ya ci mata ’ alwashin in dai bata je ta karya asirin da tayi wa abokinsa ba to ta tabbatar kwananta Kalilan ne a duniya. Yana jin ya gama yi-mata kashedin ya , ‘tunkuda ta waje yana fadin,

“Bace min da gani, makira mai siffar dutsen guga, don zalinci kuma kin ga sambalelen yaro kin maKale masa”

. Kafar Salma rawa take tamkar ana kada mata gangi, amma a haka ta suri sauri, nan da nan sai ga ta ta Bace kamar walkiya.

Salmanu ya fito kan dakali ya zauna yana . kwasar dariya har da tuntsirawa. . . Ya san abinda. yayi kasada ce da zumuncin da ke tsakaninsa da gidansu _ Adamu, amma yana da yaKinin sai yayi _ tasirin samowa Adamu farin ciki ko KaKane. – “Barka da dare” . }

Ya ji wata zazzaKar murya ta farkar da shi lissafin dokin ranon da yake a tunanin makomar alakarsa da gidansu Adamu, don ba ya jin Adamu, ya san mai raba su sai mutuwa.

Ya dago da sauri ya kalli doguwar_. yarinyar da ke tsaye a gabansa wadda duhun dare bai hana shi gane ta ba, Husnan Adamu ce. ’

. Da hanzari cikin rawar murya ya amsa . Mata, = . ; “Barkanki dai” Cikin sakewa.ta sake ce masa, “Yauwa, ya harkoki ya. ayyuka?” A mamakance ya sake amsa mata, “A lhamdulillahi” -Ta dan yi jim, kafin da alamun Karfin hali tace, “Don Allah Adamu nake tambaya” Ya dan yi jim shi ma, har zai mike ya ce bari a kira miki shi, me ya tuna? Oho! Sai kuma ya fasa. A sanyaye ya kada kai, “Ya dan fita da nisa kuma, Kila ya kai , Karfe goma kafin ya shigo”

Husna ta gyara tsaiwar da a bayyane.ta nuna damuwar jin Adamu ba ya kusa ne, kamar ta rushe da kuka ta rarrashi kanta. A sanyaye ta miKa masa wasiKar da ta sherowa Adamu tana cewa, “Kai ne abokinsa dana gan ku tare rannan?” . ;

Salmanu ya karbi wasiKar yana amsawa’ “Eh nine, ban gane ki ba”.

Husna ta dan yi hucin hadiye damuwa da son nuna komai ba komai ba ne,

“Ka ba shi wannan takardar don Allah” Ta fada a takaice tare da share Korafinsa na bai gane ta ba.

Ya shiga juya takardar yana saKa abinda zai ce mata, bai Ankara ba sai jin muryarta yayi tana yi masa sai da safe tare da cewa,

“Na gode” “To sai anjima” Ya sami kansa da amsawa_ cikin dakusasshiyar murya yana hangenta har ta bace masa, a birkice ya sake mayar da hankali ga kallon takardar amma azancinsa na

ga tunanin yadda soyayyar abokinsa ke zuwa a hagunce.

************

Salmanu ya jure boye takardar da Husna ta kawo wa Adamu har tsakiyar dare, kama akan ta ne ya zauna kwana a gidan, don da farko saboda aika-aikar da ya yi wa Salma yayi niyyar barin gidan don bai san abinda zata je gida ta fada ba, Kila kuma Alh. ya shiga maganar, a ZO nan a same shi atitsiye shi. ° Sai da ya bari dare ya raba, Adamu ya ’ hau buzunsa yana kuka yana rokon Allah. Raka’a biyu kacal yayi ya durKushe ya daga hannaye sama cikin kuka yana cewa, -‘ “Allah ka gan ta, sallar nan ‘yar faki ce ba yawa sai lada, gabobina sun yi rauni bisa abinda ka jarrabe ni da shi, Allah ka karkato da albarkarka da rahamarka gare ni da ‘ Zuciyata da kuma Husna da ka sa mana sonta, Allah kar ka Kwace mana sonta da ka ba mu,

kuma kar ka jarrabe mu da son abinda tun fil azal ba ma so” A cikin tausayi Salmanu yake amma addu’ar nan ta Adamu tayi mugun bashi dariya har ta tashe shi zaune, yace Kai dan iskan ina ne da kake son kashe_ ni da dariya?” Adamu bai kula ba ya cigaba da addu’arsa har sai da Salmanu ya furta cewa, “Kai ma ka tuna-min, dazu Husna ta ~ . kawo saKo a baka” Da sauri Adamu ya shafa addu’ar ya – dube. shi cikin shakkun jin -abinda ‘kunnuwansa suka ‘jiye masa, ya tsurawa – ” Salmanu ido a birkice, . “Ka ce me! Husna?” me – Cike da jin alfahari Salmanu-ya mike ya dauko wasikar a aljihun wandonsa yana cewa, ~ . Meye na shakkun, menene Allah ba zai ‘ “ iya ba? Husna ceta kawo maka wasiKa, kuma daga jin yadda takardar ke tashin kamshi

kowa ya san saKon soyayya take dauke da shi Jikin Adamu na bari ya rarrafo daga shimfidar sallarsa ya zo ya riski Salmanu. ‘ Suka ware takarda dukkansu da dokin ganin abinda ta Kunsa, musamman Adamu, ga shi kuma Salmanu ya kankane takardar ya hana shi wai sai ya fara karantawa. Zuciyar Adamu sai bugawa take saboda ganin yadda Salmanu yayi duru-duru yana bin takardar da kallo cikin yatsine fuska, daga ganin abinda yake karantawa a takardar ba mai dadin ji da gani bane. Wai ya na ga kana ta faman tamushe fuska kamar wanda aka matsawa cin kashi?” –

Adamu ya kasa hakuri sai da ya tambaya.

A sanyaye Salmanu ya mika masa takardar yana sakin damarar da ya yi wa fuskarsa yana cewa,

“A’a babu komai, karatun takardar ne ya fi Karfina saboda da harshen Ingilishi ta rubuta. Sai dai kai ka karanta mana”

Kirjin Adamu ya barko wata shegiyar Kara saboda jin wannan samu da rashi, shi ma ba iya turancin yayi ba, karatun da yayi duk bige ne, kuma tun tuni ya sha rantsuwar ba zai bata lokacinsa a boko ba saboda babu abincinsa a ciki, ban da gaisuwa da Kananan kalmomin turancin yau da kullum da ake ji har a bakin wanda bai je makaranta ba ma bai san komai ba, saboda haka a kawo masamaganar ya karanta wasiKar turanci ma ya zama wani yarfa masa yaji a gyambo. Ya sauke wani irin gwauron numfashi ya ajiye takardar jiki a sanyaye ya koma ya hada kai da gwiwa. Salmanu ya shiga mamaki Kwarai, cikin ci-da-zuci ya dafa kafadar Adamu y ace, “Ina fatan ba zagi ta antayo maka ba?” Adamu ya hadiye Kunan ransa yace, “Ba na tsammanin zagin ne” “Yaya baka tsammmanin zagi ne, baka . karanta ba ne?” ; Salmanu ya sake tambaya a Kagauce, . Adamu ya daure dai ya fito da shi haske,

“Ni ma ban da gaisuwar sama ban gane komai a turancin nata ba”
Ba ta iya ba ko, amma dole sai ta yi mana fafa” ..

Salmanu ya fada iyakar gaskiyarsa, don shi kansa bai san Adamu bai iya turanci ba, musamman dayake in yana Magana yana jefa

‘ na Kare yawa. .

Haushin Salmanu duk. ya cika Adamu fiye ma da haushin yadda ya kasa sanin menene sakon da masoyiyarsa ta aiko masa. ~

. Salmanu ya sake daukan wasikar da – Adamu ya ajiye ya hau dabura karatunta . fili. Kawai sai Adamu ya ji kuka na neman ‘ kwace masa, amma ya daure ya hadiye shi ya fanshe dacewa, ~“Allah ka tsinewa wadanda suka kawo mana turanci suka ce mu dinga karatu da rubutu da shi, ko kowa ya yafe musu Allah ni . ba zan yafe musu ba” .

Salmanu ya saki takarda,-dariya da kuka-kuka na damunsa, cikin hadiye su duka ya dubi Adamu ya ce, “Au ko kai ne baka iya turancin ba ne?” ‘ “Eh mana!” _ Adamu ya amsa a fusace. Kawai sai Salmanu ya saki dariyarsa son ransa. Ya dinga yi babu KakKautawa, tun tana Kular da Adamu har shi ma dariyar ta fara ‘ kama shi ya shiga taya Salmanu har suka ci suka Koshi sannan suka dawo neman mafita. _ Wai yanzu yayaza’ayine?” – — In ji Salmanu. |Adamu ya dan ja fasali sannan ya girgiza _ kai, ~ “Ni wallahi gaba daya kaina ya kulle sai dai zuwa gobe”’ – Salmanu ya fara gyara filonsa yana shirin ~ kwanciya ya ce, “Allah tashe mu Kalau, ko wani ne sai mu -nema ya karanta mana ya bayar mana da amsa” ; A Kufule Adamu ya tare shi, “Allah ya kiyaye, ai gara har in mutu ban san abinda ta rubuto ba…”

Shi ma Salmanu ya tare shi, . “In-haka ne babu wata mafita kenan” Adamu y ace, . +» “Mu dai jira goben mu gani”



Hankalin Anti Sa’a yayi mugun tashi bisa labarin da Salma ta kawo mata; ta rasa inda * zata Bullowa lamarin ta wanke kanta idan dai. har da gaske ne wani basa’iden ya gan su a * gidan boka har ya fesa-labarin yadda ya koma . kunnensu, hukuncin da.za’ayi musu shi ne kisa__ da wuKa?‘ “‘Anya ba hasashe ba ne kawai Adamu da Salmanu suka yi Salma?” Data gama walankeluwar hasashenta ta yiwa Salma wanna tambayar da safe. ‘Salma har yanzu a tsorace take, don haka , bata iya tankawa ba face ta dinga ringima kai _ kamar Kadangare tana yarfe hannu, Anti Sa’a-ta sake girgizakai, «© < . “Ina shakkar hakan, amma dai zan yi . Kunar bakin wake in gwada wata dabara”’ |

Salma ta dago ta dube ta cikin zare ido, baki na rawa ta ce,
Me zaki yi?.A tsorace nake wannan maganar ta je kunnen Hajiya, ina da yaKinin ~ wani ne ya gan mu ya je ya fada. Ni dai na shiga uku, ban fara bin boka a sa’a ba….”

_ Kawai sai ta zarce da shassheKar kuka.

Wani mugun takaici ya tokare wa Anti Sa’a a maKoshi, ta kashe Salma da harara cikin mugun Kunan rai, Ke fa wallahi wata muguwar jaka ce, in an hada abin kirki da ke sai kin tankwabe – KoKarin mutum…”Salma ta katse ta cikin goge hawaye, ..

“Ni ba haka nake nufi ba Anti, kawai dai

_ abin ne ya firgita ni kuma dole ma kin san na –

_ yi ta hasashen ta inda suka gano mu, bugu da ; Kari ma ban sani ba maganin ya kama Adamu_ . ko bai kama shi ba tunda har suka sami damar —

‘tattauna na yi masa asiri shi da Abokinsa, kalli lamarin da kyau Anti dole ne ya firgita ‘irina” Anti Sa’a ta yi shiru tsawon lokaci, can sai
ta mike ta tafi Dakin maigidanta tana cewa

Salma, “Bari na gwada dabarar da na ce miki zar gwada mu gani’ Salma bata iya tankawa ba, illa ta bi Antin da kallo cikin shanye baki da bugawar zuciya. A mugun tsorace take, tana fargabar abinda zai . biyo baya idan Kwai ya fashe, akwai zallar kunya a ce wai ita ce budurwarta da ita kuma ‘yar uwar Adamu a ce ta kai kanta gurin boka neman soyayyar saurayi, saurayin ma dan . uwanta. Haba wannan abin kunyar har ina! Anti Sa’a ta sami Maigidanta kishingide yana hutawa, akwai alamun hankalinsa a. kwance yake, don haka ta Karawa fuskarta da. furucinta nutsuwa, amma fuskarta a Bace ta yi sallama, .hakan ya sanya ya karkato da hankalinsa gareta fuskarsa babu yabo babu fallasa, – “Ke da wa na ga fuskarki da fishi?” _ Tanemi kyarar da ke fuskantarsa ta zauna tana ajiyar zuciya, . “Ba fishi ba ne bacin rai ne Alh. wani ta’addanci Abokin Adamu ya. kwaso ya kawo mana, wanda idan an bar shi ya sha gaskiya ba. akyautawakaiba” .

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NGMUN TSAYA

Salma, “Bari na gwada dabarar da na ce miki zar gwada mu gani’ Salma bata iya tankawa ba, illa ta bi Antin da kallo cikin shanye baki da bugawar zuciya. A mugun tsorace take, tana fargabar abinda zai . biyo baya idan Kwai ya fashe, akwai zallar kunya a ce wai ita ce budurwarta da ita kuma ‘yar uwar Adamu a ce ta kai kanta gurin boka neman soyayyar saurayi, saurayin ma dan . uwanta. Haba wannan abin kunyar har ina! Anti Sa’a ta sami Maigidanta kishingide yana hutawa, akwai alamun hankalinsa a. kwance yake, don haka ta Karawa fuskarta da. furucinta nutsuwa, amma fuskarta a Bace ta yi sallama, .hakan ya sanya ya karkato da hankalinsa gareta fuskarsa babu yabo babu fallasa, – “Ke da wa na ga fuskarki da fishi?” _ Tanemi kyarar da ke fuskantarsa ta zauna tana ajiyar zuciya, . “Ba fishi ba ne bacin rai ne Alh. wani ta’addanci Abokin Adamu ya. kwaso ya kawo mana, wanda idan an bar shi ya sha gaskiya ba. akyautawakaiba”

ZAMU TASHI

Aih. ya tsura mata ido cikin kallon rashin fahimta, ya ce, . “Abokin Adamu wanne, me yayi?””


Kai tsaye ta amsa, .

, “Ka san dai me ke tsakanin Adamu da Salma; yau ya kwaso soyayya ya ya kawo – mata, gobe idan sun yi fada yace ya fasa haka su ke, dama dai shi ka san shi, Kuli-Kuli ne ba a

. gane gabansa. To kwanan nan sai ya fara maganar aure muna dai ta yi masa tsiya har ita Salman na cewa da me zaka aure ni? Anata. wasa da raha, amma dai na fahimci shi wannan abokin nasa Salmanu ba son abin yake ba, ban san dalili ba,…..”



Alh. ya ji ya gajida wannan dogon sharhin_ kafin furta laifin, kawai sai ya tare ta cikin. ‘nuna Kaguwa da siKewa, , :

“Bar wannan labaran don Allah ki fada min gudarin abinda ya faru”. .

: Nan da nan ta yi fuska ta furta, –

“Ai kai ka nake Alh. kawai jiya Salmanu. ya fitar da maitarsa a fili, inda na aiki Salman gidan Hajiya da dare ya makure ta a soro ya dora mata wuKa a maKogwaro yana tuhumarta

da ccwa wai asiri tayi wa Adamu _ yake sonta,wai in ba-hakan ba ‘babu yadda za’ayi Adamu ya so ta, wai in bata je ta karya asirin ba sai ya kashe ta” Duk da maganar ta zo wa Alh. a ba ‘zato kuma ta firgita shi, amma dole wani saida ta sakashi dariya, ya dan murmusa ya ce,
“Yaya ba zai so ta ba, saboda ita ba’ mace ba ce?” –
Sa’a ya ji takaicin rashin daukar maganar ‘da muhimmanci -da bai yi ba, amma dai ta -hadiye ta yi fuska tana dan taya shi dariyar a yake ta ce, . Ai To abinda na gani kenan Alh. salmanu dan iska ne kawai” Alh. yayi shiru cikin tunanuwa barkatai, shakkunsa shi ne, ya san-Adamu da kyar bai cika Boye so ko Ki
ba, sun yi maganar Salma da shi ya nuna babu ‘soyayya tsakaninsu, sannan duk labarin soyayyar Salma da Adamun – da ake karade dangi da ita:’daga bakin Sa,a dai take fitowa kamar dai yadda ta zayyano yanzu, sai Alh. ya ji kansa ya kulle ya ma rasa qpinda


ya kamata ya yi
nazari a kai ko kuma ya maganta, sai ya ci gaba cikin shiru. , _ Cikin bugun Kirji Sa’a ta dube shi ta ce, “Alh. ka yi shiru’: —_ Ya dan yi murmushin yaKe, _
“Abin ne ya daure min kai, ribar me Salmanu zai ci in ya raba Salma da Adamu, kuma-me zai rasa idan sun aurijuna?” – Sa’a ta kawar da kai tana dan Bata fuska; ‘ .“oho’ masa! Ni ba abinda ya dame ni’ . kenan ba, ni abinda ya dame ni shine ta’addancin da lamarin ya zo dashi, Alh. dole – ~ ka dau mataki gaskiya” .
In Sa’a ta yi irin wannan Bata ran Alhj. ya sani bata bukatar musu, abinda take buKata — kawai shi ne a aiwatar da abinda ta nufa. Ba wai in bai aiwatar din tube masa jiki zata yi ta – zane ba, a’a kawai shi ne yake jin ba daidai ba – ne ya Ki bin umarnin nata ko aiwatar da abinda _ take so, don haka kawai sai ya kada kai cikin sanyin jiki, . “Ai dama zan dau mataki, raba su ma zan _. yigaba daya” ~

“Yauwa yanzu na ji Magana Alh. shegen yaro kawai ya gagari iyayensa sun sallama shi , mu zai shigo namu dangin mai doka da oda ya__ bata mana tarbiyya”’ . Ta fada cikin jin dadi da karsashi saboda yaKininta na sanin mijinta, tabbas zai dau matakin kamar yadda ya sanar.


Suka yi shiru tsawon lokaci su duka kowa – ‘ da sakar zuciyarsa. Alh. ba a son ransa zai _ « Shiga lamarin Adamu ba, domin tun lokacin da ya nuna masa iyakarsa akan karatunsa yayi. « niyyar fita harkarsa har sai duniya ta jima shi ya nemo shi da kansa, to amma Iyalinsa ta shiga lamarin, shi kuma ba ya iya ja da abinda _ ta zo da shi, kenan a dole zai bi.ko? Ita kuma Sa’a tana can duniyar shirya ‘yadda zata bullowa da Alh. dabarar yadda zai _ tunkari Adamu da batun auren Salma, ta saKa. .wannan ta kwance ta Kulla wannan, har dai a Karshe ta zabi fadin abinda ya zo bakinta. . Cikin dakewa ta daga kai ta dube shi, “Ni ina ganin me zai hana ka tuntube shi, ~~ . in suna son juna kawai ayi abin nan mu huta, sai ka sami ‘yan wasu kudi masu kauri ka bashi .

yaja jari tunda ya ki karatun ai bai kamata a bar shi ya lalace a banza ba, yana faman bin ‘ya’yan iska irinsu Salmanu”
Game da maganar bayar da jari yaga gaskiyarta, don shi kansa ya lura Adamu ya
kama turbar lalacewar tunda ba shi da. abokin
da ya wuce Salmanu, kullum kuma sai an gansu sun sha wanka sun fice tare, to amma batun yi masa maganar auren Salma shi bai ga dabara ba don yayi masa maganar kuma bai ga wani hasken son salma a fuskar Adamu ba, sai , dai ba ya son gwale Sa’a, don haka ya gyara zama ya ce,
“Haka ne, ni ma na lura ya dauko turbar ‘lalacewar, dole hannunka ba zai rube ka yanke ka yar ba, zan yi wani abu akan sana’ar tasa, -maganar Salman ma zan kira shi mu yi maganar. Ni abin ne’ yake ban shakka, ranar da – na yi masa maganar ba ki ga baKar maganar da ya zabga min ba, kin dai san shi” .
Ta yi fuska ta tare shi, -“Alh. in kana shakka ka hada su tare ga shi ga Salman, ai maganin Karya hallara” Cikin fuskar jimami ya girgiza kai, ,

“Ni ba nufina kenan ba, ba na son shiga shirgin da zan zama Karamin mutum, shi Adamu ba ya jin komai in yayi Karanta, ba zai. ji kunyar in na hada su gabana ya keta idon Salman yace ba ya sonta ba, ai kin ga in an yi hakan ba a kyauta ba” Ya Kare da zura mata ido. .
Ta tamke fuska ta shiga kallon gefe, ba _ tare da tatanka masaba. . * Dole ya saki nasa ra’ayin ya bi nata ta hanyar kada kai.cikin sanyin jiki ya ce, “Amma shikenan yadda kika fada din haka za’a yi, ki sanya Salman ta kira min shi a waya”

Salmanu ba yadda bai yi da Adamu kan su je su sami wani ya karanta musu wasiKar Husna ba amma fur Adamu ya Ki, a cewarsa cin amanar Kauna ne wannan ya kai wa wani ya gane masa sirrin mata, ya Kara da cewa, “Kai ko surar zagi Husna ta sauke min a wasiKar nan cin amana ne na kai wa wani ya ~
karanta min, ni a wajena daidai ne da na bashi damar ya Kare mata kallo ita Kanta…” Salmanu ya tare cikin mamaki, – “Zagi fa kace? In nine duniya zan nunawa don in na rama kar asan zalinci na yi” . ’ Kai tsaye Adamu ya amsa, “Kai da idan ta zage ka zaka dena sonta
kenan, ni zaginta gareni ba zai rage komai a son da nake mata ba shiyasa in na tona sirrinta nake jin So ba zai yafe min ba” Cikin dariyar Keta Salmanu yace,
“Shikenan ina jiran ganin ta yadda zaka: kwaci kanka, ka san me ke cikin wasiKar har ka sami damar bada amsa” .

– “Don amsa zan bayar da amsa, ka .zuba ido ka sha kallo malam, cutar da aka min daya ce, kawai ban san me ta rubuto min ba, ko zagin ne hakiKa in a son in sani” .In ji Adamu. Salmanu ya ce, “An ji.an cuce ka baka san abinda aka rubuta ba, ni kuma ina nan ina jiran ganin .yadda zaka amsa alhalin ba ka san abinda aka _ rubutaba”

‘Adamu bai tanka ba, kawai ya mike ya fita. Salmanu ya bishi da mita, . “Malam kar ka dade, ya yakama ta muje da wuri mu kammala shirya gurin nan, na fada maka mun baza neman kostomomi daga jibi Kila zamu farazama Adamu dai bai tanka ba ya fice Salmanu na dariyar shegantaka. . _ Sawon mintuna goma sai ga shi ya dawo, rike da Biro da doguwar takarda. Ya nemi guri ya zauna Salmanu na bin sa da Ido, “Wato kintatar amsa zakayi ka bata kenan?” . Adamu yayi fuska ya zura hannu a aljihu – ya dauko tiger balm sabo a takardarsa, yana -cewa, – “Ka tsaya ka yi kallo kawai, yadda ta sani_ a duhu wallahi sai na sa ta ba tare da ta canki ” yarenta ne ban gane ba” – “ Har yanzu Salmanu bai fahimci inda Adamu ya dosa ba, yayi saKare yana kallonsa _ yana farke takarda taigan, ya kasa haKuri saida ya ce masa,

“Wai man zafin zaka shafa a_takardar – maimakon ita da ta feso turare?” – ‘Adamu ya ki tankawa face ya cigaba da aikin gabansa, wato zaro takardar bayanin da — . ke kunshe cikin taiga wadda ke dauke da rubutun yaren China ya kwafe ya fara kwafewa a doguwar takardar da ya shigo da ita. ~ , _ Sai yanzu Salmanu ya ankare, ya saki ihu yana kai wa Adamu bugu, ya ce, “Shegen kasa Wato yaren China kai kuma zaka yi mata idan ita ta yi maka turanci – ko?” ‘ , Adamu ya saki dariyar Keta ya ce, , “Ashe ka gane, idan ita gama-garin yare take ji wato turanci to ni ina jin wanda kila a fadin Najeriya ba mu kai mu dari ba?” “A hasahenka kenan” ; Salmanu ya fada cikin tsananta dariya, . shegantakar ta Adamu ta yi mugun birge shi, salin alin ya kubuta daga tozartar bai iya -turanci ba, kuma ita ma Husna ya sata.a kwanar bata iya cainanci ba, yana da tabbacin gaba ba zata yi gigin sake rubuto wa Adamun’

takarda da turancin ba don kar-a bata amsa da yaren da bata iya ba. . Adamu ya kwafe takarda tsab yayi mata kyakkyawan ninki ya nade a enbilof hankalinsa a kwance, in dai wannan tararradin amsa -wasikar ne ya gama da shi, sai dai ya jira wata, wadda yake da tabbacin da yaren da zai iya – zata iso. . ~ Sun karya kumallo suna ta tattauna zancen “ cikin dariya,’a fakaice Salmanu na yi wa _ Adamu’ hudubar kwantar da. hankalinsa ya * manta da wasu mata ya kama sabgar gabansa, yacemasa, .° – “Ka manta da su, ka nemi kudi, wallahi in ka same su mace sai ka ture…..” Cikin kada kai Adamu ya tare shi, _ _ “Husna nake so ba mace ba Salmanu”, Salmanu ya ce, “Na sani, ita ma din cikin sauki zata zo_in dai kana da dan karansinka a aljihu. Abinda nake so ka gane shi ne, sana’armu tana son nutsuwa da Kirkirar basaja da dabaru, in kuwa

Please Login or Register in order to submit comment