Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

+ Kafarsa gare ni na nuna rashin damuwarsa da ni . Malam, ni kuma ji nake ba zan iya rayuwar da. – babu shi ba, don Allah ka taimake ni…” Ta wuce da goge Kwalla. ‘ Ta yi shiru, Salmanu yayi shiru saboda rashin abin fada. . So Ita ta sake Magana cikin hawaye, Ina zargin ma ni asiri ya yi min, ban san ana son mutum irin haka ba, Malam da tunina – cire shi daga sabga ta wallahi” Tausayinta ya Kara damun Salmanu, ya .. yarda Adamu ya cuci Husna,.shi ya dinga zazzafar addu’a kan soyayyarta da samunta, gashi Allah ya amsa masa shi kuma ya juya — mata baya ya bar ta da wahala. –

~ Dole dai ya kakaro abinda zai Karfafa mata gwiwa lokacin da ya janyo kasko ya fara yafa turare. “Ki kwantar da hankalinki ba zai wuce watanni biyun da ya dibar miki ba, zai zo ya baki mamaki, ni na yi miki alKawarin sai kin juya Adamu a tafin hannunki, sai kuma ya ninka miki son da kike masa, amma-ba wani asiri da yayi miki. Husna ta sake jin wata nutsuwa a zuciyarta, ta fara godiya ba KakKautawa. Tamkar Salmanu ya saki fitsari a wajen lokacin daya ji tsayuwar mashin din Tanimu da Adamu ya fita da shi a harabar gidan gonar, . ya tabbatar kuma hanyar da zai biyo ko inda zai labe dole wadda’ zai iya ganin Husnace. Da sauri ya mike daga zaune ya shige _ cikin dakin yana cewa, : . “Ina zuwa, bari na kawo miki wani turare – da zaki zuba a cikin lallen Kunshi” . – Bai jira amsarta ba ya shige. ° . Ya yayimo Tanimu da ke lafe a duhu da tiyo a baki yana jiran alamar da zai saki muryar ~ aljanu, ;

“Maza je ka ka tare min Adamu kar ya shigo gidan nan, bitabaya?” = – – Tanimu ya tsaya yana, radar neman ba’asi – amma sai Salmanu ya tunkuda shi sai da ya kusa kifawa, dole yana tashi bai nemi wani . ba’asin ba ya fice ta Kofar bayan,; amma tuni Adamu ya kafe mashin cikin zafin nama ya _ tunkari masaukin bakin da suke jiran shiga . . Wajen boka Salmanu. Amina da Jamila na. zaune suna dako, kuma yana wuce su Husna zai tarar gaban Boka Salmanu. A nan zan dakata sai mun hadu a littafi na uku. MAIMUNA IDRIS SANI BELI


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment