Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aikata ba, suna zargin Salmanu da shaye-shaye, . tabbas su ne mashayan, domin yana da yaKinin ”

wata hodar suka busa masa har ya zauna aka saki wadannan sina-sinan da shi a matsayin rayuwarsa ta zabiri, amma an ci Karya an kwana da yunwa ace cikin hankalinsa yace a‘ aura masa Salma, don ma wani tsabar iya dialogue har da fadin da gaggawa.

Duk da yana cikin matsawa zuciyarsa da kwanyarsa mayar da abinda ya faru din, har yanzu kansa a rude yake, sai dai yana Kala wa zargin hodar mayen da suka busa masa ce bata sake shi ba, sai ma ya ji kan ya rude da ciwo, ba zuciyar tasa kawai da take zogi ba.


A daddafe ya isa gida idanuwansa na zagi ya bude dakinsa ya fada katifa ya runtse ido, —babu abinda yake hangowa sai lokacin da Alh. ke masa tayin auren Salma shi kuma yana amsawa cikin murya da karsashi har ma yana jefawa shegiyar Salma kallon so wanda sam bata cancance shi ba, don dai kawai tayi masa fashinsa ne.

Ya jima cikin mawuyacin hali sannan wani. mawuyacin bacci ya silalo ya sure shi

_ dauke da mafarkai marasa dadin ji da gani,—



saboda haka da ya farka hankalinsa sai ya Kara. tashi. ;

Dayake Allah yayi masa arahar kuka kawai sai ya ganshi zaune yana ta sharbar hawaye. Zuciyarsa kuma ta fara jin abinda ke — faruwa da shi cuta ce ba Kaddarar haka kawai ba, lallai kyautuwa ne ya je neman magani in ba haka ba yayi mutuwar tsaye.

‘ Yana nan zaune yana sharbar hawaye da jin lallai wani shaidani ne ya hau kan zuciyarsa yake sarrafa masa ita ba shi ne da kansa ba. Kawai sai ga kiran Salma ya shigo wayarsa, kamar yadda ya gama hasashen kuwa sai ya ji –

. tilashin bashi da abu mafi soyuwa irin daga wayar, jikinsa na bari ya daga yayi mata Magana a ladabce muryasa har sarKewa ta ke,

“Ranki ya dade me ya faru, ko wani

kiran ne”

Daga can bangaren a yangace Salma ta

amsa, ,

“Kai haba dai wani kiran, yanzu kana ina Ya sami kansa da jin sheKa mata Karya,

“Ina hanyar gidansu Salmanu in je mu kwashi ‘yan kallo” _ _ Ran Salma yayi fari tas! A yangance ta sake cewa, “Kai Adamu wai dambe zaka yi da shi ne?” Ya sake amsawa cikin Barinjiki, = -. “Sai in yi abinda ya fi dambe da shi mana — – Salma, ke fa ya taba! Yau ni na taba jin irin _ wanna ta’addanci ma? Don kawai ina sonki sai abin ya tsaya masa a rai? Ai kin ga dole ma na bi ba’asi in yake sonki na ji dalili….” Salma ta katse shi cikin dariya, “Kai haba! Allah ya tsari gatari da sara shuka, ni me zan da shi?” me, Muryar Adamu ta nuna tsabar jin dadinta_ – ga kalaman Salma, cike da zumudiyace; Ai kin ga dole na je na fada masa hakan, * in ma sonki ya dauka ba sai ya sauke ba…’ – Salma ta tare, “Eh haka ne kuma, amma dai kar ka yarda – ka yi fada da shi, ka san dan ganye ne, zai.iya Burma maka wuka na shiga uku.,.. kawai dai ka ja masa kunne ya fita harka ta, kai ma kuma

ka fita harkarsa, ba kai ba shi, in so. samu ne ma ko hanyar da ya bi kar ka bi….. ni fa ko ya baka hakuri kun shirya in mun yi aure kar ka sake ka kawo min shi gidana…..” :

. . Ya tare ta cikin yanayin bin umagni da nuna gamsuwa,

“Ni ma yaushe zan yarda da hakurinsa na

_ shirya da shi’ bare har na kawo miki shi

gidanki? Ai tunda ba kya son ganin Salmanu ni kuma zan mutu wajen hana ki ganinsa’

Ta yi wata “Yar shewar farin ciki a

_ shagwabe, .“Na san zaka iya Adamu, komai ka dauka kai Jarumi ne a cikinsa”’ –
Ya ji matukar dadin yabon da tayi masa, cike da fara’a ya ce mata,

“Ni jaruminki ne kawai Salma ba jarumin kowa ba, zan iya sadaukar miki da rai, ba zan iya sadaukarwa da kowa ba…”

– Kawai sai Salma ta ji wani zazzafan ~

” hawayen tausayinsu ya ciko mata idanuwa, wai Adamu ne ke sakar mata irin wadannan zafafan —

. kalaman soyayyar ba cikin hayyaci ba? Ta ji tausayin wannan dolen soyayya da tayi masa,

sannan ta ji tausayin kanta da bata cancanci Adamu ya so taba sai ta gusar masa da hankali.. ‘

– “Na gode Adamu’ –

Ta sami kanta da fada cikin raunin muryar . da ta bayyana kukan da take. Nan kuma hankalin Adamu ya tashi, ya shiga tambayarta, . “Na bata miki rai ko? Ban san Maganata zata bata miki rai ba, don Allah ki yi hakuri ki * yafe min” . . . ‘ Da sauri Salma ta katse shi tanararrashi, – —~ “Ni ma jarumarka ce Adamu, ba zaka Bata – min rai ba, hawayen farin ciki’ nake da jin kamar a mafarki, wai ni kake so haka Adamu?” A dokance ya amsa, So “Ki bar shakku Salma, ina sonki kuma ba zan fasa ba har mutuwata” a Farin ciki ya fara korar hawayen da take, tana gogewa tana amsa masa, ” “Ni ma haka Adamu. Yanzu yaushe zaka zo?” ,. Ya amsa, : . . “Ko yanzu kika ce nataho” : .

Da sauri ta girgiza kai,

“Ai ba zan so abinda zai wahalar da kai ba, yanzu ka bar gidan kuma na ce ka dawo, ka

. bari da dare ka zo” , Ya ce, .
“Allah ya kai mu, In sha Allahu da wuri * zaki gan ni” .

Ba don ta so su bar hirar ba sai dan kudi wayarta sun Kare, ta yi masa sallama suka rabu dukkansu suna nuna begen juna. — Salma ta sauke waya tana farin ciki.

Adamu ya sauke tasa .zuciyarsa na

_ Kuntacewa, maimakon ya rafsa kuka kamar yadda ya so, kawai sai ya fasa ya hau binciken . wani ruwan madubi da ba shi da amfani a — wajensa sai idan zai yi gyara fuska. Ya shiga duban kansa a madubin tamkar yana tantamar in shi ne Adamu dan Hajia. Bai iya barin abin a zuciyarsaba sai da ya fito fili ya hau . tambayar dodon madubin da muryar tausayi,

“Don Allah fada min gaskiya kai ne Adamu? In ka ce min kai ne, na rantse da Ubangijin day la Kage ni ka zama mugun makaryaci, Adamu ba wawa ba ne, Adamu.ba

soko ba ne, -Adamu ba Salma yake so ba, Adamu Salma bata isa ya so ta ba……. duk ‘abinda ya jaza wa Adamu zama soko yanzu Allah ya isan sa bai yafe ba!” . .

Bai tsaya a nan ba sai da ya zauna

musamman ya hau turawa Salma iyayen ashar, ba ita ba hatta Alhajinsa ya sha zagi shi da ; Salma, sai kuma da ya gama zagin.ne sannan

ya fara kuka ya hau fadin,

*“Wallahi dama na fada, na haukace, na san na haukace dole sai an yi min Rukiyya ko kuma Girka. Wayyo Na shiga aljanna na kasa fita”

Yana ta faman wannan Samabatun Salmanu da ya gaji da jira ya biyo sawu ta waya, dama ga dokin ya bashi labarin yadda suka yi da Husna ya dame shi, ga kuma aiki

_ yayi musu kaca-kaca har ma suna sa ran fara samun kostoma daga farkon sati. _ Ya gintse murya ya ce masa,

“Wai har yanzu wannan~ kundubar yarinyar bata bar ka ka taho ba ne?”

. “Haukana ne yatashi Salmanu” . .

Adamu ya amsa cikin rarraunar murya mai ‘son fashewa da kuka. Salmanu ya dauke wuta,cikin rashin abin cewa. – “Shiyasa na so ka raka ni Salmanu, na san – in kana nan komai zai iya zuwa da sauKi, Kila : _ ma ba zasu sami damar busa min hodar da suka – busa min haukan nawa ya tashi ba” . – * Salmanu yayi ta maza ya samo abin cewa,.“Yanzu kanaina?” . .“Ina gida” . ,

Adamu ya amsa. A tausashe Salmanu yace, sTo ka taho nan Zawaciki mu hadu” –
“In.zan iya ko?” Adamu ya fada a raunane.- Salmanu yace,, Ai daurewa zaka yi, in ka zo din zamu

_tattauna dukkan abin yi, kar ka damu Adamu,_ in dai ina raye sai inda Karfina ya Kare a nemar wa zuciyarka da gangar jikinka Salama, ban taba alkawari irin wannan ba sai a kanka, bani « da gatan da ya fika, ba ni da: wanda ya Ki watsar da ni saboda yadda na sami rayuwa sai

kai don haka nake jin rayuwata tamkar an ‘samar da ita ne domin in yi maka hidima in -samar maka farin ciki.. ka zo kawai, ina jiranka nan da rabin awa” Ya sauke wayar ba tare da ya jira cewarsa ba. . Adamu ya ji farin ciki da nutsuwa a maganganun Salmanu, ko bai samar masa mafitar da yake lissafi ba, ‘tabbas yayi masa – ‘ abinda ake cewa zoka ci tuwo yafi tuwon dadi. © Da Karamin kuzarinsa ya shirya ya dauki hanyar Zawaciki. — Ba Karamin girgiza Salamanu yayi da jin labarin da Adamu ya bashi ba, wanda bai rage masa komai ba tun daga kan kashedin raba sun” – da aka yi masa da kuma maganar aurensa da. Salma da ake shirin yi nan kusa har ma da wayar da suka yi da Salma daga baya. ~ Salmanu ya sake gasKata zaton da yayi wa Salma na cewa sihiri suka yi wa Adamu, ya. fito fili kama ya shaida masa cewa tabbas shi ya tare Salma yayi mata abinda ta fada ya kuma fadi dalilinsa na yin abinda yayi, ya Kare da cewa, ;

“Ko a jikinka yakamata ka ji sauyi, in ba rami babu abinda zai kawo rami. Ko Husa da kake so da gaske don Allah kana yi mata barin ~ jikin da kake wa Salma idan ka ganta?” , Adamu babu bakin Magana sai kallo. oo Salmanu ya dora, So “In mun nutsu dole mu karya asirin da suka yi maka, ni ban yarda abinda ke faruwa _ _ daga Allah ba ne” . ‘Adamu yayi kasaKe kamar ba zai tanka ba, amma cikin yanayin Kuluwa sai ya kada kai,. “Ka zauna kai ka nutsu, ni kuma zan san abin yi” Salmanu ya. dan yi nazarin Adamu da kyau, sannan ya nisa yace, , ‘ “Babu laifi, amma dai duk abinda zaka yi © – ° kar na ji ka a wajen Malam-Na-Allah, don na san kai duk duniyar nan ba ka da malamin da ka amincewa kamarsa” ‘ . Haushi ya cika Adamu, amma dai bai. ‘ tankaba. ~~ – . Shirun da ya yayi ya tabbatarwa da‘Salmanu wajen nasa zai je in dai har.zuwan da –

gaske ne, dole ya shiga tunanin hanyar da zai tankwabe shi. .

Da KoKarin tunanin mafitar ya basar da shi,

“Ka zo mu yi katangar nan ta cikin daki, yakamata mu kammala duk wani gyara kafin
mu fara aiki”

Bai jira cewarsa ba ya bar falon zuwa cikin tafkeken dakin ya hadu da samarin da suka gayyato taya su aiki.

Adamu ba shi da zabi, dole ya watsar da tunani da damuwa ya bi Salmanu, don yana jin in bai yi wasa ba haukan nan dab yake da fara sanya shi zabura. Sai dai fa ya Kudure a ransa_ dole ne da yamma ya halarci gurin Malam-NaAllah. :

Salmanu ma ya kudure a ransa, duk runtsi ba zai sake Adamu ya kubuce ya je gurin Salma kamar yadda yayi mata alkawari ba, saboda haka ya dinga kaffa-kaffa da shi bayan ya sace wayarsa ya kashe. Daga bisani ma sai yayi masa dabarar cewa shi zai raka shi wajen Malam-Na-Allah su kai masa kuka.


Haka kuwa aka yi, Karfe shidda na yammacin Ranar suka kwashi jiki suka tafi Warure. Komai a gaban Salmanu aka yi, abin mamaki Adamu bai kawo maganar Salma ba sai ya kawo maganar neman kudinsa da neman dafa’1.

. Malam kuwa ya sake danKara masa wurudi mai zafi, kuma ya sanar da shi a yau ba . gobe ba in yayi wurudin Aljanin kudin zai zo —

. masa ya nemi buKatarsa. Salmanu da kansa ya zube wa Malam-_~ – sadaka suka fice, a nan ne ya tambayi — Salmanau, _ “Mun yi da kai zaka kawo matsalar Salma da Husna, me yasa ka kawo zancen kudi wanda muka kamo hanyar samunsu?”

Cikin yanayin tabbaci Adamu ya kada kai,

“Tun da sanyin la’asar ya busa na dena jin ” matsalar Salma a matsala, har wacece ita da – zan aura dole? Na ga shegen da zai aura min. ita” Salmanu ya kada kai cikin jin dariya. . -amma ya hadiye, ya ce.masa, , .To Husna fa?” :

Nan ma cikn.yakini Adamu ya amsa,

“Ban taba cire yaKinin bazan auri Husna ba, ina jin kuma na fada maka dalilin”

Salmanu ya kawar da kai kamar acikinsa, –

“Ai shikenan, ka je kayi wurudin nemankudi ka kira aljan, in naga ka samu kuma ka
wuce lafiya sai nima na bi hanya ka dan kar ka canja ni daga zama aboki idan kayi Kudin” salmanu Ya Kare zancensa cikin dariya, Adamu ma ya dara. Salmanu ya sake cewa, —- . “Ka san abinda za’ayi?” Adamu ya girgizakai. ” Salmanu yace, —“Don ma kar Salma ta biyo ka gida ta sammace ka ka zo mu je gidanmu mu kwana° Da sauri Adamu ya dube shi’ , “Wanne gidan naku?” – Wajen sana’armu nake nufi, ka ga dare kai kana wurudin neman kudi ni kuma ina yi mana na neman tsari da ‘yan sa ido, koda yake babu ma wanda yasa cewa
ta silar sana’ar taka zamu samu kudin da wurudin naka ya samar” Adamu ya dan yi jimami kafin ya amince, ya ce, “Ni fadan Hajiyanake tsoro” Salmanu ya shiga rarrashi, , , “Kar ka damu, ka san mu da dabara dole zamu san Karyar da zamu Kirkiro mata” : Da wannan Adamu ya yarda suka koma Zawaciki,

. Kafin su isa magariba ta Karato. Adamu ya — tsaya masallaci, Salmanu kuma ya wuce gida a guje ya fara shirin zama aljanin Adamu na tsakar dare domin katange shi daga masifar da _ yake shirin jefa kansa. .

*************

– Salmanu ya tanadi fararen kaya da farin ~ bokitin fenti mai murfi, hade da fararen rawani

– ya hada biyar guri daya sannan ya zauna ya nada wa bokitin fentin nan rawani tamkar wani _ jibgegen kan ifritu,. yayi masa .Karamin _. masakali yadda zai hau kansa kai tsaye ya

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NGMUN TSAYA

Salmanu ya kawar da kai kamar acikinsa, –

“Ai shikenan, ka je kayi wurudin nemankudi ka kira aljan, in naga ka samu kuma ka
wuce lafiya sai nima na bi hanya ka dan kar ka canja ni daga zama aboki idan kayi Kudin” salmanu Ya Kare zancensa cikin dariya, Adamu ma ya dara. Salmanu ya sake cewa, —- . “Ka san abinda za’ayi?” Adamu ya girgizakai. ” Salmanu yace, —“Don ma kar Salma ta biyo ka gida ta sammace ka ka zo mu je gidanmu mu kwana° Da sauri Adamu ya dube shi’ , “Wanne gidan naku?” – Wajen sana’armu nake nufi, ka ga dare kai kana wurudin neman kudi ni kuma ina yi mana na neman tsari da ‘yan sa ido, koda yake babu ma wanda yasa cewa
ta silar sana’ar taka zamu samu kudin da wurudin naka ya samar” Adamu ya dan yi jimami kafin ya amince, ya ce, “Ni fadan Hajiyanake tsoro” Salmanu ya shiga rarrashi, , , “Kar ka damu, ka san mu da dabara dole zamu san Karyar da zamu Kirkiro mata” : Da wannan Adamu ya yarda suka koma Zawaciki,


. Kafin su isa magariba ta Karato. Adamu ya — tsaya masallaci, Salmanu kuma ya wuce gida a guje ya fara shirin zama aljanin Adamu na tsakar dare domin katange shi daga masifar da _ yake shirin jefa kansa. .

*************

– Salmanu ya tanadi fararen kaya da farin ~ bokitin fenti mai murfi, hade da fararen rawani

– ya hada biyar guri daya sannan ya zauna ya nada wa bokitin fentin nan rawani tamkar wani _ jibgegen kan ifritu,. yayi masa .Karamin _. masakali yadda zai hau kansa kai tsaye ya

ZAMU TASHI

zauna daram, ya nemo zabgegiya farar jallabiya da kuma dogon kwagiri, duk ya tura a sako ya farajiren dare. ° :Karfe uku na dare Adamu ya farka ya dauro alwalarsa, ya zo ya sha turarensa jikida – – kuma carbi sannan ya fara aiki. Bai ja carbin nan ya kai kwaya dari ba, kamar daga sama ya _ ga dirar wata doguwar halitta mai rafkeken kai ‘ a gabansa, sanye da fararen kaya dogare ‘da Sanda daya hannun kuma rike da wata ~ ‘ shimfidediyar bulala. ; ; _ Tun yammar. Adamu ke gwajin yadda zai ” yi Magana da aljaninsa cikin kwanciyar hankali idan ya bayyana, tare da kwatanta yadda zai yi Magana da shi da kuma abinda zai nema a wajensa, ciki har da Husna, amma abin mamaki lokacin da aljanin ya afko sai da fitsari – ya kuBucewa Adamu, ya sunkwi da kai cikin ‘, fansa yana cewa, Na shiga aljanna na kasa fita. Yana ta barin jiki ba tare da razana ta bar Adamu iya kallon aljanin ko tanka masa ba. Aljanin ya saki tsawa cikin wata irin razananniyar murya, yace, ~

_ “Kai Bil adam, wa ya kai ka karambanin kirana?” Jikin Adamu ya Kara daukar rawa, ya Kara . dukar da kai yana jan carbinsa yana kuma – ambaton wurudinsa a fili. : Aljanin ya sake daka masa tsawa, ya ce, “Dan Fatalar-Gyatumarka ba da kai nake Maganaba?” , Yanzu-Adamu ya daure ya amsa cikin harufa daidai ba tare da ya dago kansa ba, “Ranka ya dade, wai so nake na kai adadin –


_ da aka ce ‘sai na yi zaka bayyana da alheri…naga kamar yanzu da akasin haka ka zo… a fusace kake.” ‘Adamu bai rufe baki ba aljanin nan ya


. daga shimfidediyar bulalar hannunsa ya zurara wa Adamu, nan take Adamu ya baje a wajen, yana shirin. sumewa, Aljani ya sake daga ~ bulalar yana yi wa Adamu tsawa,

– “Ba zaka fada min abinda kake buKata ba?”

Adamu na neman rasa hayyaci ya ce masa, “Ni buKatata kawai ka bace ranka ya ;

Adamu bai rufe baki ba Aljanin nan ya dinga shirgawa Adamu ba KakKautawa sai da ya tabbatar ya sume sannan ya Kyale shi.. A hanzarce Salmanu ya tube shigarsa ‘ -yayi saurin kawar da su daga wajen sannan ya koma shimfidar da yayi wa Adamu basajar ‘ -yana ciki yana bacci yayi kwanciyarsa ba tare’ da ya damu da halin suman da Adamu ke ciki . ba ya hau shirgar baccinsa. , Sai da.sanyin asuba ya daki Adamu — sannan ya farko cikin mawuyacin hali na ciwon ‘ jiki da razanar zaton Aljani na tsaye kansa, “> Ya dinga ihu yana hurwa da neman afuwa, – tare da ambaton ya shiga aljanna ya kasa fita, a iyakar imaninsa wannan Kalmar zata iya _ kubutar da shi tunda Hajiyarsa ta sha gargadin sa cewa, Ya shiga uku, fata nagari lamiri, in ya -shiga aljanna ya kasa fita ya fi masa. – Salmanu na jin sa yayi muKus yana tuntsira dariya cikin mayafi.. ; Adamu ya gaji da kurwa ya fara neman daukin Salmanu, cikin ihu da Karaji, ~ . : “Salmanuna Salmanuna! Ka tashi ka kawo min dauki ana zaluntata, wannan wane irin
mugun bacci kake, wane baccin asara yaukake alhalin ana hanyar kashe ni…” Jin dariyarsa na neman kubucewa ya sa shi ya bankade mayafi ya taso a gigice ya kunna fitila, — “Adamu.. Adamu…haukan ne ya tashi? Mun shiga uku Adamu…” — , Adamu ya tattaro wasu mayun ashar ya ” aunawa Salmanu cikin neman dauke numfashi saboda wahala da fishi, bayan ashar din ya dora da cewa “Kar ka Kara kira mana shiga uku nan dan_ kaza-kazanka, kai dan iska ne Salmanu? Na . hadu da masifa tun dazu amma kana kwance wai kana bacci?” Salmanu ya cigaba da hadiye dariyar da ke – neman kashe shi, cikin hanzari ya Karasa wajen Adamu yana marairaice murya, “Bacci ne mai nauyi ya dauke ni Adamu, Barayi ne suka shigo? “Uban barayi ne suka shigo, zo ka daga_ni Taga-taga Salmanu ya daga Adamu ya ja _ shi bango ya jinginar, har wannan lokacin idon Adamu yana runtse yana ta faman nishi,


Salmanu ya zauna a gabansa yana dubansa da fuskar tausayi, murya cike da jimami ya ce, — “Wai me ya faru, yaya na ga fuskarka a kumbure? .Kai duk jikinka ya yi suntum wani _ gurin.har da jini, mun shiga aljanna Adamu me ya same ka? Bude idonka mana”. Adamu ya soma neman barkewa da kuka yana cewa, “A’a fara duba min yatafi?” Salmanu ya ce, “Ya tafi? Waye yatafi? =~ – .Adamu yace, . . . “Aljanin da na kira, daga kai ka dube shi gashi nan akanka da rafkeken kansa” -Salmanu ya shiga waige-waige kamar _ gaske, sannan ya dawo da ganinsa ga Adamu,_“Ban ga komai ba Adamu, ko dai mafarki kake?”

Adamu ya barke da kukan da yake son yi tun dazu,

“Ni kadai nake ganinsa kenan, gashi nan kuma ina ganin inuwarsa”’ Salmanu ya ci laya, yace , ‘ “Wallahi ba komai Adamu, ka daure ka . bude idonka” “To ka roKe shi ya tafi” °_ Salmanu ya shiga kurwa, . – “Bawan Allah kai kake ganina ba ni nake. ganinka ba, Adamu ya kira ka shi ma yana meman alfarmar ka bace, in kudi ne ya fasa nema ka tafi da abinka” Yakatse maganarsa ya juyo ga Adamu yace, -“Ko Adamu?” Cikin rawar jiki Adamu ya kada kai yace,: . . “Eh wallahi, ya barni “To ka ji ta bakinsa Bawan Allah” In ji Salmanu yana gintse dariya. Can kuma saiyace,“Bude idonka Adamu, ina jin ya.tafi, na jiyo wani huci” Adamu bai iya bude idon kai tsaye ba sai da ya KanKame Salmanu yana ta faman karatun ayatul kursiyyu sannan ya bude idon yana~ =~

zazzarewa cikin bin dakin da kallo a tsorace, sannan kamar zautacce ya hau sambatu yana . tambayar Salmanu, ; “Yanzu ashe da gaske baka gan shi ba Salmanu?” . “Ban gan shiba Adamu” — – “Ta daidai nan ya faso Salmanu” Yana nuna wa Salmanu daidai gurin da ya tsaya, sannan ya cigaba da sambatunsa, “Kamar saukar aradu na ji dirarsa Yiff! Dogo tokarere da shi ya kusa tarar da rufin kwanon nan, kai ina jin ma kansa yana wajen . kwanon, ko da yake nayi arba da kansa sinke : da farin rawani….” = “Ka ce ka sha kallo”_ Salmanu ya tare shi yana son fitar da _ dariyarsa, Adamu ya cigaba da numfarfashi ‘yana . cigaba da sambatu, ‘Na sha kallo ko na sha wahala Salmanu? Na ci baKar wuya na ci dukan aljan yau na sha bulalarsa sai ka ce shi ne walakiri, mutuwa ce kawai ban yi ba Salmanu. Kila ma na mutun na dawo”ne


‘A wannan gabar Salmanu ya sami sararin sakin ragamar dariyarsa iyakar Karfinsa. . . “To kuma jaka nawa ya baka? Na zaci ai duk bulala daya a matsayin wasu maKudan . _ miliyoyi take” . _ Adamu ya dauke wuta dif! Sai can ya nisa ya dago sosai ya dubi Salmanu, – “Ai da kai muka je wajen Malam ko? Don . Allah ka ji sharadin aljanin nan zai dake ni a wajensa?. Salmanu ya kanne, “Wallahi ban ji ba kam, amma ko baka yi ~. daidai ba ne?” Adamu ya sake rafkewa, ~ – ‘ Wallahi iyakar iyawata na_ kiyaye sharudan da ya ba ni, kuma in da na san da_ .duka ba zan taba karba ba” §almanu ya sake kannewa, – “Shiyasa ai nace Kila kuskure ka yi baka _ san ka yi ba” ; – A tunzure Adamu ya ce, . ° “To tsakani da Allah ni dai ya zalunce ni, Allah ya isa ban yafe ba, kuma na dauke masa. Kafata wallahi ko Karin bayani ba zan koma in masa ba tunda abin nasa mugunta ne” | Amin” . _ Salmanu ya fada a gajarce, yayin da wani farin ciki ke cika zuciyarsa. ; _

KEKEKKKKEKKE

Please Login or Register in order to submit comment