Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sha madara,sosai sai k'osai jazur dashi,yaji attaruhu da albasa,ta zauna babbar rumfarsu ta fara shan abunta.


Sauri-Sauri ta kammala karyawa ganin duk sun shirya, ita kad'ai kawai suke jira.

Sallama sukaiwa iyayen nasu suka tafi, Suwaiba zata hau sama domin karb'o kud'in makaranta, Sumayya tace"Ke Suwaiba ga kud'in nan"

"Au! Ashe kin karb'o"
Suwaiba ta fad'a.


D'aga kai Sumayya tayi suka futa.







Karku manta da cewar wannan littafin na kud'ine naira d'ari biyu ga me buk'ata ga numbar nan
08089965176
07084653262
[23/08, 16:10] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

⚱⚱⚱⚱
_*TSANTSAR BUTULCI*_
⚱⚱⚱⚱


_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*


_*MARUBUCIAR*_

```NANA KHADIJA```
```YARO DA KUDI```
```GIMBIYA BALARABA```
```LOODING......```
_*TSANTSAR BUTULCI*_




_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_
____________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur Reades*_
_______________________






_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_



*🅿16*




Sai da aka futo break, Sumayya ta fasa d'ari biyun ta d'auki naira hamsin d'inta,ta tafi ajin su Rabi'a, tana shiga ajin nasu,ta rik'e k'ugu ta tsaya tana neman inda suke da ido. Wata k'awarsu ce ta hangota, ta tab'o Suwaiba da hannunta "Suwaiba ga wannan k'anwar taku nan"

Suwaiba ta hango Sumayya, bakin k'ofar ajinsu tana harare-harare, tasan halin tsokanar Rabi'a zata iya tsokanar wata cikin ajin ko tayi mata rashin kunya,kuma gashi duk ba sa'ointa ba ne, Mik'ewa tayi ta nufi inda take.

Zumb'ura baki Sumayya tayi tana mik'a mata kud'in tana fad'in "Ga kud'inku nan, na d'auki cikon d'ari ta, wacce nake bin Rabi'a"


Suwaiba ta karb'i naira Hamsin a hannuta tana juyawa cikin mamaki tace"Bafa na san neman rigima ke Sumayya,ai ba Rabi'a ce kad'ai me kud'in ba, da zakije kice kin d'auki kud'in ki"

Sumayya na k'okarin futa daga ajin tace"Oho muku ni dai na d'auka, ai sai da na fad'a miki kece shaida,kina kallo bata bani kud'in ba, saboda na manta,to yanzu na tuna, kuma na d'auka"

Sakin baki Suwaiba tayi kawai tana bin ta da kallo har ta futa daga ajin nasu, Malamin Hausa ne ya shigo, tayi saurin koma wa ta zauna.


Bayan ya futa suka futa break, Suwaiba ta fad'awa Rabi'a abunda Sumayya tayi musu, haushi ne ya kama Rabi'a a fusace ta nufi ajinsu Sumayya.

Tana zaune tsakiyar k'awayenta,suna hira irin tasu ta k'wailaye sai dariya sukeyi, Sumayya tace"Ke ikilima naji fa ranan Yaya Rabi'a na cewa wai da dad'i abunda kike fad'a, kuma ba iskanci ba ne"


Ikilima tace"Meye ba iskanci ba? Sumayya ta mak'e murya tace"Tsotsar bakin juna,tsakanin mace da namiji"

Ikilima tace"Wallahi iskanci ne kuma k'azanta ce, haka kawai sai in tsaya namiji na tsotsar bakina,tab d'ijam"
Suka kwashe da dariya har da tafawa, Abashiyya tace"Wallahi naji dad'i da Malam Anas be shigo ba,sai shanawar mu muke"

Hango shigowar Rabi'a tayi.
Kicin-kicin tayi da fuska,tana jiranta ta k'araso kujerar zamansu

Rabi'a tazo ta tsaya kusa da ita fuskarta a had'e tace"Dan uwarki ina kud'inmu yake"?


"Na kashe su"
Sumayya tafad'a kai tsaye!

Cikin tsawa Rabi'a tace"Wallahi k'arya kikeyi idan baki futo min dasu ba yanzu nan zan je in had'aki da Malama Sakina"
Jin abunda Rabi'a tace yasa jikinta yayi sanyi tasan halin Malama Sakina muguwa ce,ta iya duka, ita kuma tsoran bulala takeyi.

Cikin tsiwa tace"Kud'ina na d'auka ai baki biyani cikon d'ari ta ba"

Rabi'a tace "Dan ban biya ki ba, kuma sai ki d'auka anan dan baki da hankali, ai ba kud'ina ne duka ba, ki bari idan mun koma gida zan baki"


Shiru tayi na minti biyu,ta zura hannu cikin jakarta ta d'auko d'arin ta mik'a mata.
Rabi'a ta karb'a, ta fucewarta daga ajin, tasan da badan tayi mata jan ido ba, baza ta bata ba.

Ita kuwa Sumayya, taci alwashin tonawa Rabi'a asiri tunda ta kasa cika mata alk'awari, sai yawo take mata da hankali.


Ko da aka tashi daga makarantar tafiyar kowa daban-daban sab'anin yadda suka tafi da safe, Sumayya ta rigasu zuwa Gida, tana addu'ar Allah yasa yayansu bai futa ba, tana shiga soro taji sautin Tv ana kallo hamdala tayi w zuciyarta, da sauri ta haye sama, babu wata fargaba a zuciyarta ta tura k'ofar d'akinsa ta shiga da sallama.


Khamis na zaune kam kujera me cin mutum d'aya daga shi sai gajeran Wando kallon wak'okin India yake yana kurb'ar lemo abunsa.
Suka had'a ido da Sumayya, ya wani lumshe ido tsigar jikinsa na mik'ewa, zama ya gyara sosai yana sakar mata wani k'ayattacan murmushi, itama murmushi take ta k'arasa kusa dashi,gami da zama hannun kujerar da yake zaune,tana gaishe shi.

Amsawa yayi yana bin ta da wani mayen kallo.

Tace" Yaya Khamis ina yayamu"?

Lumshe ido yayi yau k'asa da muryarsa yace"Yana toilet yana wanka, menene"?


Sosa kai tayi cikin inda-inda tace"K'arar Rabi'a na kawo masa"

K'aramin bakinta yake kallo yana jin kamar ya kamo ya tsotsa,yace"Me Rabi'ar tayi"?


"Uhumm" ummm, Wani abu tayi"
Tafad'a tana cin farcenta as'suel.


Kallonta yake, kamar wani tsohon maye yace"Ki fad'a min mana"


"Kaga fa Yaya Khamis dama Rabi'a da Suwaiba ne, naji suna wani zance irin na " yan iska, she karan jiya"

Khamis yace"Fad'a min zancan da suke"


"Ji nayi Rabi'a na cewa wai mijin k'awarta yana tsotsar bakinta,kuma itama tana so, wai dama ai mata aure, itama mijinta ya dunga tsotsar bakinta"

Wani irin yarrrrrr! Khamis ya dunga ji a jikinsa, idanunsa ya fara sauyawa murya a dusashe yace"Da mugun dad'i hakan wataran zan yi miki kiji, kema zaki so hakan"

Tab'e baki Sumayya tayi, tace"Allah ya sawak'e m......Habibu ne ya futo daga toilet daga shi sai gajeran wando hannusa rik'e da towol yana goge jikinsa,had'a Ido sukayi da Sumayya tana, ya buga mata wata irin tsaya, "Ke me kike min a d'aki dan Ubanki " A furgice ta mik'e tsaye jakarta ta makaranta ta fad'i k'asa ta sunkuya ta d'auka zata futa daga d'akin a guje!
Wata tsawar ya k'ara buga mata a karo na biyu, yace"Dawo kar ki sake ki futa anan sai kin fad'a min gulmar da ta kawo ki"

Khamas yace "Kayi mata a hankali mana"

Hararasa Habibu yayi yace "Ai duk iskancin na gurinka,kasan ina toilet ina wanka,kuma kasan a yadda zan futo shine ka k'i korarta daga d'akin"
Khamis yasa dariya yana fad'in"Nima gani nayi ta shigo, kuma nima dubi ni ka gani"

Habibu yace"Kai kasa kanka zama a haka, dama ka saba zubar da girman ka"
Yafad'a yana kallon Sumayya da tayi tsilli-tsilli jikinta sai karkarwa yake,ita fa ta tsorata da yadda taga jikin Habibu a murd'e sai kace wani d'an dambe,k'irjinsa cike da gashi linkif.

"Ba magana nake miki ba"
Ya fad'a a kausashe, ya cigaba da cewa"Waye ya baki izinin shigo min d'akina"


Jarumta ta aro, leb'anta na rawa ta fara magana kamar haka.

" Yaya Habibu dama, immm! Dama Rabi'a ce"
Shiru tayi ta kasa k'arasawa.

"Dama Rabi'a ce me"?
Yafad'a yana kallonta da jan ido.

" Dama abunda zan fad'a maka ne, jiya,au!!! Shekaran jiya ne, naji su ita da Suwaiba suna wani zance na "yan iska, wai! Umm.... " Zan ci ubanki Wallahi idan baki daina wannan wai-wai d'in da kike ba,ki fad'i magana kai tsaye kin tsaya kina wai-wai"

Khamis ya had'e fuskarsa yana fad'in "Bafa na son wannan tsawar da kake mata".

Banza yayi masa yw cigaba da sauraran Sumayya.


Jikinta duk ya jik'e da gumi ta cigaba da cewa" Dama jinsu nayi suna cewa, wai aure suke so, Rabi'a tana cewa, ummm! Wai tana so mijinta ya tsotsi bakinta,saboda a kwai dad'i kuma tsigar jikinta tana tashi!
Ta k'arashe maganar da jiki a sanyaye, tana jiran abunda zai biyo baya.

Wani irin banbarakwai Habibu yaji lokacin da Sumayya ta k'are zancan ta. Mamaki yake sosai yaushe yaran nan suka san wannan abu,da har suke zaunawa suna zancan.

Ranshi a mutuk'ar b'ace ya durfafi inda take tsaye wani irin mari, ya yarfa mata, wanda yasa taga limawar taurari, idonta yayi dishi-dishi, a zabure ta bud'e idonta ta k'wala ihu! Sam bata kallon gabanta take k'okarin futa daga d'akin. Ya jawo ta da k'arfi, yana fad'in "Wato wuyanki ya isa yanka kenan,tunda har kika iya Tara ta da wannan maganar Lallai yau kashin ku ya bushe a gidanan, yanzu ta kanki zan fara". ya k'arashe maganar yana k'okarin fuzge hijab d'in jikinta.

Ihu! Sumayya take kurmawa na Neman d'auki sai kiran Yaya Khamis take, ya k'araso gurin yana K'okarin k'watarta daga hannun Habibu, ya bangaje shi yana fad'in kar ka tab'a ta Malam, babu ruwanka"





Karku manta da cewar wannan book d'in na kud'i ne naira d'ari biyu ga me buk'ata ga numbar nan
08089965176
07084653262
[24/08, 21:29] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

⚱⚱⚱⚱
_*TSANTSAR BUTULCI*_
⚱⚱⚱⚱


_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*


_*MARUBUCIAR*_

```NANA KHADIJA```
```YARO DA KUDI```
```GIMBIYA BALARABA```
```LOODING......```
_*TSANTSAR BUTULCI*_




_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_
____________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur Reades*_
_______________________






_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_



*🅿17*




K'afafun, Khamis ta rik'o tana kuka tana k'okarin, kwanciya a k'asa, shi kuma Habibu k'okarin cire hannuta yake daga rik'on da tayiwa K'afafun Khamis. Wani jin wani irin haushinta, saboda rashin kamun kanta, ko wane namiji ta tab'a masa jiki, sam! ba yason dukanta, yana tausayawa rayuwarta sosai,amma ya fuskaci yarinyar bata tausayin kanta, tayi bala'in bashi haushi ganin yadda ta rungume k'afafun Khamis a k'irjinta, shi kuma tana tsaye yana lumshe idonsa, jin tudun k'irjinta a jikinsa.

Habibu ya funcikota, daga jikin Khamis d'in har sai da wuyan hijab d'inta ya yage ya sauka kafad'arta d'an kwalinta ya fad'i k'asa,yalwataccan gashin kanta ya bayyana, sam Sumayya bata wannan take ba,k'okarin kawai take ta gudu, Habibu ya rik'e hannuta tamau! da alama bata cikin nutuswar ta.

Khamis kuwa zuwa yayi ya zauna cikin kujera jikinsa yayi mugun sanyi sha'awar Sumayya na k'ara d'ad'umoshi, dole yau ya futa ya rage dare domin bazai iya jurewa ba.


Sumayya duk ta gigice tana kuka, tana bashi hakuri, babu sunan Wanda bata kira ba,a gidan domin yazo ya cece ta, sam ba zaci a bun zai juye kanta ba, ta zaci in yaji abunda su Rabi'a sukayi zai gode mata ne,sai taga abun ba haka ba.

_Ni ko nace ai ke Sumayya k'uruciya ce take damunki_


Hannusa na rik'e da nata ya je ya ciro dugowar riga cikin kayansa, ya zura a jikinsa cikin dabara, yaja ta suka sauka k'asa, kana kallon fuskarsa zaka san yana cikin tashin hankali.


Duk suna zazzaune k'aton tsakar gidansu, ana ta hada-hadar cin abuncin rana, kowa sai cigayar Sumayya yake,kawai suka ganta a hannun Habibu ya shigo da sallama.


Hajiya Gaji tace"Ko da naji,ashe tana gurin ka, tuntuni "yan uwanta suka shigo gida,kuma sunce ta rigasu ta tawowa gida"


Shiru yayi yana kallon Rabi'a da ta sunkuyar da kanta k'asa gabanta na mummunan fad'uwa.


Cikin tsawa yace"Rabi'a yaushe kika zama "yar iska ke da Sumayya"?

Hajiya Tabawa tace" Wannan wace irin magana ce Habibu?"


Ranshi a b'ace yace"Hajiya yaran nan sun zama abunda suka zama a gidan nan, wato duk irin k'okarin da kuke yi muke yi a kansu, basa gani, suna futa suna b'ata mana tarbiyar gid...

Hajiya Gaji ta katse shi ta hanyar cewa"Wai me sukayi ne,uhum? Shikkenan kai in kadawo basu da kwanciyar hankali a gida, kullum fad'a da tsawa"

Har yanzu bai saki fuskarsa ba, yace" Duk gidan nan kunyi shaidar Sumayya a kan rashin k'arya, wannan magana da ta fad'a min, nasan gaskiya ce, yanzu zan sata ta k'ara fad'a a gabanku kuji"

Rabi'a har ta fara kuka, ta fara tausayin kanta,ganin yadda Sumayya ta jigata a hannun Habibu.


Cikin kuka Sumayya ta fara magana kamar haka.


"Hajiyarmu rannan ne fa, naji Rabi'a da Suwaiba suna magana ta iskanci, nan Sumayya ta kwashe komai ta fad'a musu,har da alk'awarin kud'in da Rabi'a tace zata bata.


Salati kawai suke suna sallallami, Hajiya Zulai ta kaiwa Rabi'a duka, tana fad'in " Yanzu dama wannan littafin da kike d'auka kullum kina karatu ashe na shirme ne,kika munafur ce ni, kika ce, na makaranta ne"

Rabi'a kuka take tana girgiza kai, Habibu ya buga mata tsawa, yana fad'in " Jeki d'ebo min novels d'in ko inzo nan in ci ubanki, tunda aure kike so za'ai miki,dake da munafurka da ta tona miki asiri"

Sumayya ta tsala ihu! Tana k'okarin b'anb'are hannusa daga nata,amma ko gezau hannusa yak'i motsi ihu take tana fad'in"Ni wallahi babu wanda zai min aure, domin na tsane shi,yaushe ma na isa aure da zace za'ayi min,wayyo na shiga uku na lalace,wayyo Babanmu kazo ka cece ni"
Ihu take sosai wanda ya cika gidan,Hajiya Gaji tayi Hamdala ga Allah ganin Alhaji Madu baya gida,Sumayya take wannan ihun! da kashinsu ya bushe duk ransu sai ya b'aci har Habibu.



Rabi'a ta futa daga d'akinsu. tana kuka Hannuta rik'e da novels manya-manya Guda uku,jikinta na rawa ta mik'a masa, ya k'araba, had'e da tsinka mata mari wanda bata zata ba.
Zubewa tayi gabansa tana bashi hakuri, fad'a yake mata sosai, yace"Tunda aure kike so, shikkenan za'ayi miki,dan haka kicewa saurayin naki ya turo magabatansa, domin a tsaida magana, kafin ki jawo mana abun kunya nan gaba, tunda kika san wannan,to tabbas kin San meye aure"

Rabi'a da Sumayya sun shiga halin ni "yasu domin Habibu yayi rantsuwar da cewar ko Alhaji yana ko baya so sai an musu aure, a cewarsa baza su lalace a waje ba gwara kawai ai musu auran a huta.

Iyayen nasu suma sunyi na'am da wannan hukunci da Habibu ya yanke.

Su Suwaiba kuwa duk sunyi tsuru-tsuru suna tausayawa su Sumayya.





Karku manta da cewar wannan book d'in na kud'i ne naira d'ari biyu, game buk'ata ga numbar nan, na kusa daina yin post d'insa,a groups sai Wanda ya biya zai samu
08089965176
07084653262
[25/08, 22:02] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

⚱⚱⚱⚱
_*TSANTSAR BUTULCI*_
⚱⚱⚱⚱


_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*


_*MARUBUCIAR*_

```NANA KHADIJA```
```YARO DA KUDI```
```GIMBIYA BALARABA```
```LOODING......```
_*TSANTSAR BUTULCI*_




_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_
____________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur Reades*_
_______________________






_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_



*🅿18*




Fad'a sosai Hajiya Gaji takewa Rabi'a ta inda ta shiga ba tanan take futa ba,Rabi'a sai kuka take. Hajiya Tabawa tace"Ai ba ita kad'ai zaki wa fad'a ba harda Sumayya, kai dukkaninsu ma zaki had'asu domin su kiyayi gaba,ni kam wannan hukunci da Habibu ya yanke yayi min dai-dai wallahi,to amma ya cire maganar Sumayya a ciki, tunda bata kai shekarunsu ba,kuma bata dawo har yanzu"


Hajiya Zulai tace"To in banda abun Habibu an tab'a aure babu miji,Sumayya ina taga saurayi ma,gwarasu suna dashi,rashin fuska ne yasa basu kawo shi ba,amma yanzu tunda sun nuna suna so ai shikkenan"

Rabi'a tayi da tasani yafi cikin kwando, kuka take Suwaiba na taya ta, ita kuwa Sumayya shiru tayi tabar kukan jin abunda Hajiya Zulai tace, bands ita a Wanda za'ayi wa aure tunda bata da saurayi.

Ranar gidan kwana sukayi zuciyoyinsu babu dad'i, domin Alhaji Madu ma, da yaji labarin abunda ya faru,yayi mamaki sosai kuma yayi fad'a ya kuma goyi bayan hukunci da Habibu ya yanke akansu Rabi'a dole su turo samarin nasu, su turo magabatansu domin a tsai da magana,amma ya cire Sumayya a ciki,a cewarsa yarinya ce, kamar yadda Hajiya Zulai tafad'a.

Da safe,sukuku suka tashi sukayi shirin makaranta kamar ko da yaushe Sumayya ta hau sama, gurin Babansu,suka gaisa,ta karb'o kud'in makaranta,nan Alhaji Madu yayi mata fad'a sosai,kuma ta d'auka domin ta tsorata da hukuncin da akai wa su Rabi'a,in akwai abunda ta tsana a duniya bai wuce ace za ai mata aure ba.

Tana k'okarin sauka k'asa , Habibu yana k'okarin hawa, tsayuwa tayi ya k'araso inda take,yana mata kallon sama da k'asa, fuskarsa a had'e, Da sauri tace" Yaya Habibu ina kwana"?

"Lafiya lau"
Yafad'a yana nazarinta, sunkuyar da kai tayi cike da tsoransa, yace" Wannan itace damar ki ta k'arshe,a gidanan, kiyi k'okari ki maida hankalin ki kan karatu,idan ba haka ba, zaki cuci kanki ,domin ko da miji ko babu miji aure za'ai miki domin shi kika nuna kina so, duk sanda kika kuskura, naga wani abu na, shashanci daga gare ki, to irin hukunci su Rabi'a zan yanke a kanki"

Muryarta na rawa tace"Insha Allahu na daina zan nutsu sosai kuma zan maida hankalina kan karatuna"

D'aga kafad'a yayi ya wuce yana fad'i "Wannan shine ya dace dake dama"

Sumayya ta sauka k'asa jikinta a sanyaye,duk wannan rawar kan babu shi,ta nutsu sosai, tare suka tafi makarantar, ko a ji ma,Sumayya shiru tayi babu hayaniya da surutu har k'awayenta sukaita janta tayi shiru kawai tana d'aukar darasi.




****
Sati hud'u da faruwar Al'amarin, maganar auransu Rabi'a ta kankama, domin Habibu ya zauna da iyayen Ansar saurayin Rabi'a an tsaida magana, hakanan iyayen Saifudden saurayin Suwaiba suma sun a munce, an sanya rana shekara me zuwa,lokacin sunyi candy, tunda basu dad'e da shiga ss3 ba, haka rayuwa take,Wannan karon Habibu Cotonou suka tafi,domin cigaba da gudanar da harkokin kasuwancin su.



Sumayya ta nutsu sosai,ta dage da karatu, a boko da isilamiyya,har da makarantar dare, yanzu isilamiyya an sata a layin"yan sauka,domin dama can tana gane karatu itace take maida kanta koma baya
Makarantar boko kuwa dama da aji d'aya,su Rabi'a suka wuce ta, ta k'ara girma yanzu, k'irjinta a cika ta zama babbar mace yanzu ta daina sanya k'ananun kaya, kullum cikin hijabi ko a gidane ma cikin hijabi take,sai zata kwanta bacci Hajiya Zulai take matsa mata ta cire.
Wannan sauyin da aka samu yasa Alhaji Madu yaji dad'i don haka ya kirata samansa, yayi mata albishir da cewar ta shirya ranar asabar zasu tafi saudiya domin suyi umara.

Da murnar ta ta sauko k'asa tana fad'a,aikuwa da gudu "yan matan gidan, suka nufi saman gurin Alhaji Madu, kowa naso aje dashi,nan yace" Subari in sun dawo zasuje dab da bukinsu Rabi'a,haka suka hak'ura domin sun san halin Babansu,in yafad'a magana.



*****
Watansu Habibu goma a Cotonou suka dawo gida, Khamis duk inda Habibu yaje k'afarsa,nan yake aje tasa,yak'i tafiya harkokinsa, shima, Habibu yana mamakin wannan lamari,amma da yake bashi da bin k'wak'wafi, kawai sai ya k'yaleshi, suka cigaba da sabgarsu.



Tunda ya dawo gida ya hautsine ana ta murna,gami da rabon tsaraba, bayan k'ura ta lafa, d'aya bayan d'aya suka dunga hawa Sunai masa sannu da zuwa, Sumayya ce a k'arshe, Habibu yayi mamakin sauyin da aka samu,ta fanni Sumayya,kallon ta ya dunga yi a fakaice,idan ba idonsa ne yake masa k'arya ba,sai yaga ta k'ara girma,da kwarjini, lafiya lau ya amsa mata gaisuwar ta, babu kyara babu hantara, Khamis kuwa duk ya susuce sai mutsu-mutsu yake kan kujera,yana janta da wasa,yak'i sakar masa fuska kamar da, Habibu yace"Je ki d'auko min jakunkunan makarantar ki, in duba"

Da k'warin jiki,Sumayya ta taje d'auko masa, ta makaranar boko ya fara dubawa, ya ga sauyi sosai, ya mayar da littatafan, ya fara duba ta isilamiyya, nan alhamdullahi, kallonta yayi,a nutse yace"Yanzu I zufinku nawa"?

"Hamsin da biyu"
Tafad'a kanta,a k'asa.

Gyad'a kai yayi ya mayar da alk'uranin da sauran littatan addinin cikin jakar ya fara bud'e jakar makarantar dare, Khamis yace"Lallai Malama Sumayya an kusa sauka Ashe,gaskiya ranar zamu sha hidima"
Murmushi Sumayya tayi kawai ta sunkuyar da kanta k'asa.


Yana tsaka da duba littafin ishimawi,Wanda ya futo dashi daga jakar Sumayya,kawai wata takarda ninkakkiya ta fad'o k'asa.
Hannusa na rawa,ya d'auka ya bud'e ya fara karantawa kamar haka.



_Assalamu alaikum_

_Sumayya ma'abociyar kyau da kyawun zuciya,kyakykyawa, zinari mai d'auke,da sirika da ba ko wace mace,take dasu ba, Sumayya mai cikakkiyar sura,me cikkaken k'irji,me cikkaken mazaunai,wanda suke sakani sha'awarki, Sumayya kin cika mace,domin duk inda ake son mace kin kai,kin kawo,wallahi Sumayya ina son nonuwanki, ina zumud'in ranar da zanjisu a hannuna ina lailayasu, ranar nasan mutuwa kawai zanyi dan dad'i,Sumayya INA bala'in son inji zak'in miyau d'in bakinki, ina so ji gard'inki ma'aciyar kyawun sura, bazan tab'a daina sanki ba har k'arshen rayuwarta_

*Daga masoyin ki*
*me k'aunar ki har abada*




Karku manta da cewar wannan littafin naki na kud'ne naira d'ari biyu ga me buk'ata ga numbar nan
08089965176
07084653262
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

⚱⚱⚱⚱
_*TSANTSAR BUTULCI*_
⚱⚱⚱⚱


_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*


_*MARUBUCIAR*_

```NANA KHADIJA```
```YARO DA KUDI```
```GIMBIYA BALARABA```
```LOODING......```
_*TSANTSAR BUTULCI*_




_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_
____________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur Reades*_
_______________________






_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_



*🅿19*



Wani gumi ne ya tsinkewa Habibu,cikin tashin hankali! ya d'ago kansa,ya zubawa Sumayya idonsa,jajur, gabanta ya fad'i ganin yadda duk ya burkice lokaci guda, k'asa tayi da kanta, jikinta yana b'ari,mik'a mata wasik'ar cikin bada umarni yace"Karanta min abunda yake cikin takardar nan" cikin rashin fahimta Sumayya ta karb'i takardar ta fara karantawa.

Wani gumi ne ya yanko mata lokacin da tagama karantawa,kuka tafashe dashi,tana gyad'a kai kamar d'an k'adangaruwa, bakinta sai motsi yake takasa cewa uffan.


Cikin wata irin tsawa yace"Wane d'an iska ne wannan"?

Shiru Sumayya tayi,tana kuka Habibu ya d'aga hannunsa ya kai mata duka a fusace! Zama tayi a gurin.ta d'ora hannunta a bakinta.

Ba dake nake ba ne"?
Yafad'a cikin b'acin rai!

"Wallahi Yaya Habibu ban sanshi ba,asali ma ban san daga ina takardar ta fito ba,wallahi ban san wanda ya aje min ita ba"

Wani dukan ya k'ara kai mata a karo na biyu,Khamis yayi saurin rik'e hannunsa,yace"Banda duka Habibu, ka bita a hankali mana"

Fuzge hannusa yayi, yace"Ki fad'a min wanene shi"?


"Wallahi ban san ko waye ba,don Allah kayi hak'uri"
Tafad'a tana share hawaye.


"Sumayya wannan rayuwar kika jefa kanki ko,wato ke kunnen ki na k'ashi ne ko,za'ai ta fad'a miki magana ki toshe kunnen ki,shikkenan, hukunci ya tabbata a kanki,kije ki turo min saurayin naki zamu zauna dashi,tunda ya matsu dake,kema kin matsu dashi,sai ai muku aure kawai"
Ya k'arashe maganar yana had'iye wani mugun d'aci irin na b'acin rai.


Kuka take sosai ta ririk'e masa hannu,tana fad'in"Ka yarda dani Yayanmu wallahi, bansan da wannan wasik'ar ba,asalima ni bana tsayawa da wani d'a namiji saboda fad'an da kake mana kullum,ka tambayi su Rabi'a ma kaji"


"Babu Wanda zan tambaya ni,na riga na gama maganata, aure babu fashi,sai anyi miki,dama shine cikar duk wata " ya mace a duniya"


Cikin kuka Sumayya tace"Yaya Khamis ka bashi hakuri don Allah kaji,wallahi nayi rantsuwar ban san daga inda wasik'ar ta futo ba"


Khamis ya sosa kansa cike da farin ciki, tabbas burinsa ya kusa cika, akan Sumayya, yasan yana cewa zai aureta za'a bashi, don haka sai yace"Ki kwantar da hankalin ki, kin jiko Sumayya, zanyi bunkice akan hakan,nasan baza ki aikata ba, kije kawai zan rarrashe shi, ya janye maganar"


Sumayya ta mik'e jiki a sanyaye ta futa daga,d'akin, Habibu ya bita da kallo yana girgiza kai cikin bak'in ciki da damuwa.


Khamis yace"Ni fa ina ganin wannan abun ba na tada hankali bane, dama yarinyar ta isa aure saboda haka ana samun irin wannan, in suka kai wannan matakin saboda haka ka daina d'aga hankalinka, kamar yarda ka fad'a ta turo saurayin nata sai a tsaida magana idan kuma babu ni ina so sai ayi dani"


Habibu ya girgiza kai cikin damuwa yace"Lamarin yaranan yana bani mamaki wallahi, wai har sun San aure da abunda akeyi a cikinsa,da gani wannan ma mugun d'an iska ne,duba don Allah yadda yake wasu maganganu na shashanci"


Khamis yasa dariya yana fad'in d'an iska irinka ba, ni banga wani iskanci ba,anan gaskiya ce abunda ya fad'a"


Habibu ya mik'e cikin b'acin rai yace"Ai halinka ne kaima baku kimtsa bakinku,gurin mata,sai Ku tsaya kuna zantukq da basu dace ba"

Dariya sosai Khamis yakeyi.


Kwanan damuwa da bak'in ciki Habibu yayi a ranar,da ya juya ya juya,wannan kalamai na cikin wasik'ar zasu fad'o masa a rai,wani irin kishi da damuwa su dame shi,wani abu ne yazo ya tsaya masa a mak'ogaro yaki ya fad'a masa, haka ya wayi gari cikin damuwa, shi kuwa Khamis cikin farin ciki ya tashi, kana ganinsa kasan bashi da damuwa, bayan sun futo daga masalaci ne, Habibu ya bi Babansu d'akin sa yana shakar fad'a masa abunda yake bakinsa,yasan ba lallai ne ya yarda ba,amma shi yana ganin Wannan itace maslaha.


Ko da Habibu ya gama wassafa Babansu abunda yake faruwa,sai yaga babu wata damuwa a tare dashi, murmushi ma yake yi, shiru d'akin yayi na wajan minti biyar kana Alhaji Madu yace"Anzo gab'ar

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment