Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan masu girma da d'an karen taushi,
dan har wani santsi santsi yakejin suke masa a fiskarsa in ya gogosu.
hakan kuwa ba q'aramin tada hankalin deejart yake yiba, musamman ma dataji har bakinsa yake q'ara gogawa a wajen,
Jitayi yace
"to doctor basai mukwana tare ba anan shiknn ba?"
Juya kanta tayi a gefe ta na sauke ajiyar zuciya a hankali ta lumshe idanuwan ta, bazato ba tsammani taji saukar hannunsa a nashanunta yana shafawa yana fad'in
" doctor minene anan ne wai?"
Sunada dad'in ta6awa, zaki bani su kullum in ta6a?"
Lokaci d'aya tayi wani mugun juyi, cikin sauri tayi zumbur ta miq'e zaune tana zazzaro idanuwa, ta dafe kanta da takejin kamar juwa na shirin sake mayar da ita kwancen, gabanta na bugawa dam!! dam!!
a yanda takejin yana shafa mata breast hakan ba q'aramin d'aga mata hankali yayi ba,
dan jitayi jikinta yana shirin saki gaba d'aya,
kuma bataq'i ace sun dawwama ba a hakan , Sai dai yau mamaki friend d'in nata kawai ke shayar da ita na abubuwan da yake nuna mata masu ta6o mata lagonta nan da nan.
amman bazata sake bashi damar hakanba daga yau, ko gani tayi yana da niyar farawa yanzu zata juye masa gefe kuwa taq'i yarda.
dafata taji yayi ya janye hannunta a kanta ya zauna gaban ta ya kafeta da mayun idanuwan sa masu haifar mata da son yin barci a nan take, kuma suyi nasarar saukar mata da kasala muddin ta yarda sukayi kallon tsakiyar idanuwa kuwa dashi.
"Doctor?"
duban sa tayi a gefe gefen idanu tace
"Em minene yaya saif?"
Sai taga ya yi jimmmm,,,,kamar mai tunanin sunan data kirasa dashi yanzun, sannan ya sake duban ta yace " jinayi kamar naso tuna Wannan sunan doctor?".๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™‚
ya q'arashe maganar dafe da kansa..
da sauri ta d'ago ta dubesa cikin sauri dan hakanma alamun nasara ne na warkewar sa.
indai yana son tuno irin abubuwan nan da suka gabata kuwa.
"Ka tunano to friend plxxx ka q'oqarta min kaji,
Allah zai temakeka insha Allah.
ganin yana son matsawa kansa ne yasa ta riq'o hannayen sa tace
"barshi friend in ka tuna koda yaushe ne nasan zaka fad'amun ay ko?"
Murmushi yayi yace
"Eh zan fadawa doctor na komi"
"Yawwa friend,
to doctor in sake ta6a Wannan balan balan d'in na cikin rigarki?"..
Zaro beautiful eyes nata tayi tace
"wane balan balan ne a nan kuma friend?!"
Nuna mata breast d'in ta yayi da lips d'insa yace
"gasu , sunmin kamar balan balan ne doctor "
Ina son sake ta6awa plzzzz doctor ?"
"Wayyo Allah na, na shiga 3 ni deejart"!
Abinda take fad'i knn a ranta.
Wata sabuwar dabara ce ta fad'o mata tace" friend eh na yarda zaka ta6a,,
Wani farin ciki taga ya bayyana a fiskarsa ta ta6e lips a kaikaice , a ranta tace 'wlh ka q'wala kuwa yaya saif,,.
dubansa ta sakeyi tace amman da sharad'i to,
kasan kona miye sharad'in?"
"girgiza Kai yayi alamun a'a,,,,
Miq'ewa tayi tsaye ta isa wajen tulin magun-gunansa ta d'auko wani tare da 6allo qwaya 2 ta zubo ruwa a cup ta dawo ta zauna kusa dashi sosai tace
" kar6i ka shanye Wannan maganin sannan nabaka balan balan d'in naka"
da sauri taga ya karba maganin ya sanya a bakinsa ya had'iye ko ruwan bai tsaya ma had'awa dasu ba.
Tsuru tayi tana kallon sa,.
Takai kusan 2 mnts tana kallonsa,
shima yana murmushi yake kallon Nata.
Murmushi tayi tare da kashe masa ido d'aya hakan kuwa yayi dai dai da rufewar idanuwan saif ya kwanta a katifar ya shiga barci,,,,,,,
Murmushi tayi tace
"Thanks God,,
ay da ban baka maganin barcin nan ba da yau bansan sanda zaka barni ba,
bankuma san yanda zamu q'arke da kaiba wlh yy saif".
Lalla6wa tayi ta miq'e tsaye ta sanya hymar d'inta,
Sannan ta rufesa da bedsheet d'insa ta masa prayers ta shafa masa ta d'an sunkoyo ta sum6aci lips d'insa sannan ta shafa sumar kansa ta kashe masa q'wan d'akin taja masa q'ofa ta fita,,,,,,,
haka ta kasance kullum deejart na kula dashi kan tafita asibiti,
inta dawo kuma ta dasa masa wata sabuwar kulawar, wani ranar ma nacewa yake akan saiya bita asibitin , kuma ta yarda sutafi taren.
Dr hasan har dariya yake musu yana cewa' patient ya koma maq'alemata mammanne mata cwingum,,,,,,
takanyi murmushi kawai tace " eh taji bakomi ay friend d'inta ne.
Wata sabuwar shaq'uwa ta q'ara shiga tsakanin saif da deejart,
kullum suna kusa da juna har su basma sun gaji da mata cancanin cewa yanxu ta yarda su ta yaya saif kawai takeyi, bata da lokacin kanta saina Wannan mugun yaya saif din ma kawai,
cewar jawaher knn. miemie kuwa takan q'ara da fad'in
"ita har tama manta sanda yake cin zalinsu ma.?
takanyi murmushi deejart tace " Dada yanzu sisters ba d'aya ba fa, bayyada lpia yanzu fa dole sai ana basa kulawa sosai yanda ya kmt,,
da zarar ta fad'i musu hakan kuma sai jikinsu yayi sanyi sukoma Kuma binsa da add'uar samun sauq'i,,,
anan kuma ita zatayi murmushi tace "yawwa kokufa sisters,,,".
Su Mahmoud kuwa kullum in sun dawo office suna tare da saif ,suma yanzu ya saba dasu sosai.
kwanannan deejart kullum Sai taga saq'on text message na love, takan rasa waye ke Mata hakan?"
Takan ta6e lips tace q'ilanma Wannan nataccenne Abbas.
Yau takama safiyar lahadi dukkansu dangi da 'yan uwa na cikin estate d'in nan sun hallara a babban d'akin kakus,
Wato inkun fahimta yaune ranar tsaida rana ta bikin Wannan kyakkyawan ahalin.
deejart ce kusa da su basma wato layin iyayen su Mata knn,,
Yayinda su Mahmoud ke 6angaren iyayen su maza.
kowa ya nutsu yana sauraran add'uar bud'e taro da kakus keyi.
bayan an shafa ne,,
Kakus yace "assalamu alaikum,,
dukkansu suka amsa suma,,,
Kakus yace
"to Alhamdulilla, dukkanmu nan dai kunsan abinda ya taramu anan wato batun sa ranar yarannan,,
Nan ya fara lissafowa,yace
"hesham ya zabi jawaher itama kuma ta aminta dashi, Akram ya za6i basma ita ma kuma hakan ta za6esa,
Saleem shima ya za6i miemie itama hkn,,,
Shirun da kakus yayine yabawa jama'ar wajen damar cewa
"Allah sa albarka a auren.
Su basma kuwa amare Sai murmushi suke jifan angwayen nasu dashi a 6oye 2,,,,dan tsabar farin cikin dake tattare dasu a lokacin.
deejart kuwa gabanta ke wani irin luguden fad'uwa, dan tabbas tasan kuwa babu abinda zai Hana kakus had'ata da wani a yau d'in nan kuwa,,, inda har yanzu itada Mahmoud babu Wanda ya kawo za6insa.
Jitayi kakus yace
"mahmoud da deejart ??????,,,
wato Ku Kunq'i kawo mana naku za6in ko??"!!
to na yanke shawaran Zan had'a ku aure da ju,,,,,,
da sauri deejart ta ce "a'a kakus nima inada Wanda nakawo mukun ay,, ta q'arashe maganar tana mai q'ara yarda da shawarar da zuciyar ta ta yanke mata yanzun nan,,,
Kakus yace
"to shiknn fad'i waye muna jinki deejart,,
Mahmoud kuwa jin abinda deejart tace gaba d'aya ya rasa nutsuwarsa tuni gumi ya Fara yanko masa a koina na jikinsa, kardai garin kallon ruwa har kwad'o yai masa qafa bai Lura ba?,,,
Jiyayi Kakus yace
" kinyi shuru deejart?
Kefa muke sauraro?""
Cikin rawar murya ta Fara fad'in
"kakus na... na za6i yaya ....saif a matsayin mijina ..da Zan aura,,,,,,!"
ga baki d'ayan falon yayi tsitttt bakajin motsin komi a wajen,,,,

Xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’คce
[19:39, 1/15/2018] โ€ช+234 803 315 3757โ€ฌ: ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ’Š๐Ÿ’Š๐Ÿ’Š
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
*doctor deejart*

๐Ÿ’‰
By
Xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

*Fasaha online writer's f o w*

*Dedicated to my daughter deejart*

๐Ÿ…ฟ2โƒฃ3โƒฃ๐Ÿ”ต
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
Kakus ne ya ja ajiyar zuciya lokaci d'aya, sannan ya dubi deejart da kanta ke sunkuye a q'asa tana wasa da yatsun hannun ta, duk kunya ta baibayeta , jitake uwa ma q'asa ta tsage ta shige ciki ta 6uya da kallon da jama'ar nan ke binta dashi kuwa.
Jitayi kakus yace
"Anya kuwa khadijatu babu q'wara a cikin al'amarin nan in mukayi miki haka?"
Kin ga dai saifullahee d'in nan ba cikakiyar lafia ne dashi ba , taya zamu samu zuri'ar da ake fatan samu daga gareku alhalin yana cikin matsala?"
Girgiza Kai yayi yace a'a ,inaga abinda yafi ki sake shawara ,
shi daga baya in Allah ya basa lpia yayi auren,".
Cikin sanyin murya da rawa rawa kanta na a q'asan tace
"A'a kakus ... Shi ...
Shima d'in ,,... Yaya saif shiya fara fad'ar zai auren ay bani ba,,,".
tagumi kakus ya rafka yanata kallonta a mamakance,
bayan ya d'auki tabarau d'in sa ya sanya danya q'ara tabbatar da kallon deejart d'in,
cikin sake mamakin jin abinda tace shima yace
"kina nufin tun kan ya kwanta Wannan rashin lpiar ya fad'a miki hakan knn deejart?"
girgiza Kai tayi tace
"A'a satin da ya wuce ne danaje basa magani ya fad'amun,,, kuma ay ...kuma kakus ay ga yaya saif ... D'in nan ma kusa ku tambayesa kuji in q'arya nai masa, ALLAH kuwa shi ne ya fad'amun da bakinsa kakus".!!
gabaki d'ayan falon aka kwashe da dariya na shirmen da deejart keyi, hatta Mahmoud dayake cikin q'unci bai san ma sadda ya dara ba,, kakus ne ya samu ya tsaida dariyar sa yace wa sauran ya isa haka, kubari mu q'arashe jin Wannan wasan kwaikwayon da deejart da saifullahee suka hau kai sukai d'are d'are mukuma suka maishemu members d'insu.."
a bangaren deejart kuwa takaici ne ya kamata na dariyar da ake Mata a wajen, wato amma mayar da ita wacce batasan mi take ba knn?" ta turo d'an mitsitsin bakinta tana bankawa su jawaher harara dasuke mata dariya har yanzu a q'unshe 6oye.
Kakus yace deejart "nikam ba zan taya 6era 6ari ba kam,
taya zan tambayi saifullahee abi har yaban amsa akai?"
Lalalala,, ki dai je yanxu da kanki wajen sa yanxu gashi cen Sai ki tambayar mana shi da bakinki muji,, indai kuma ya bamu amsa tofa insha Allah za'ayi muku yanda kuke son inda kunce kunji kun gani,,,".
yanzu tambayesa muna sauraro.
Deejart ta d'ago Kai ta dubi Saif dake kusa da salim a zaune, bacin angama shan daga dashi akan sai ya zauna wajen mazan, amman da sai ya kafe shi wajen doctor yake so ya zauna, daqyar dai aka samun ya zauna wajen mazan.
Miq'ewa tayi a hankali ta isa wajen sa ta zuq'unna da sauri taga yana shirin cimamiyota ya riq'e ,, da sauri ta goce gefe d'aya gabanta na dukan tamanin tamanin dan gudu take karya 6allo mata ogas na kunya a gaban jama'a,,
A cikin d'ari d'arin murya ta ke fad'in "friend ka saurareni magana zamuyi kijini ko?"
d'aga kansa yayi a hankali yace
"to doctor ",,,
Satan kallon mutanen wajen tayi taga kowa hankalin sa na wajen yana sauraren amsar saif,, ita tsoron ta d'aya ma karya kasa fad'a Mata kamar yanda ya fad'a Mata a ranar nan ta balan balan.
Mahmoud kuwa add'uar sa d'aya ce kadda Allah yasa harshen saif ya fad'i hakan , dan indai ya fad'i hakan tofa tabbas yasan farin cikin burinsa ya yanke na samun ta,,,
Add'ua yakeyi harma yarasa wacce zai riq'e Sai ya Saki Wannan ya Kama waccen2..
deejart ta daure zuciyar ta na tsintsinkewa a lokaci d'aya,,
Sannan ta daure tace" am Yawwa friend ba kace zaka fad'awa dady ranannan ? ya aura maka niba mu dinga zama tare kullum ba? "
to fad'awa kakus yanzu gashinn yana sauraronka".
Kamar jira saif yake kuwa ,
dan haka tsam ya miq'e tsaye ya isa wajen su kakus ya zauna tare da lanq'washe kafafunsa ya d'ora hannu a kumatunsa yace " kakus zaka aura mun doctor nima KO?"
zamu dinga zama tare da ita kullum , sannan zata dinga bani a abinci a baki in momyna ta kawo, sannan ta dinga bani maganina a kullum , kuma mu tafi asibiti tare, da wajen shaqatawa sannan in dare yayi bazata tafi ta barniba zata tsaya nan wajena mu kwana tare sannan ta dinga bani balan balan Ina wasa, kuma kakus kasan mima?" .girgiza kai kakus yayi yace "a'a" ,,.amman kuma fa cike yake da mamakin saif,,,
Jiyayi saif din yace "Wannan balon balon ta doctor duk da taushinta bata ta6a mutuwa kuma fa kakus".
ya q'arashe maganar yana mai game hannayen sa waje d'aya..
Tuni deejart tayi mutuwar zaune a wajen ta kasa furta komi Sai fad'in 'innalillahee a ranta, fadi take" na shiga 100 yaya saif zai watsani a cikin jama'a"!!!
Kakus yace
" saifullahee miye balon balon?"
Kamar mabusa ce nikega ko๐Ÿค”ay?"..
A Ina kasa mota to haka?"
Saif ya ce "eh man kakus tambayi doctor ta fad'a ma ay tasanta ita sosai"
Kakus ya juya gun ta yace " to ke banda abinki na shirme deejart miya had'a marar lpia da wasan mabusa ?"
duq'e kanta tayi ta kasa furta komi,,
Saif yace doctor kona gwadawa kakus ya ganta? "
Watsa masa harara tayi a 6oye ,,,,
Kakus yace " yanxu dai shiknn saifullahee koma wajen zamanka"
Tasowa yayi Kai tsaye ya zauna dai dai qugun deejart yana murmushi tare da kafeta da idanuwan sa,,
da d'an hanzari ta dubesa tace .
"friend tashi ka koma gunsu yaya Mahmoud man ka zauna"
Maqe kafad'ar sa yayi alamun ya q'iya.
Kakus yace"qyaleshi deejart inda yaza6i zama kusa da marar sa,,
da sauri ta 6oye fuskarta a tsakanin cinyoyinta,, tanajin miemie na mintsininta amman taqi dagowa Sai bent d'in yatsun miemie da tayi da sauri kuwa ta janye hannun nata tana fad'in" Zan rama ne kuwa" ciki ciki.
Kakus ya juya ya dubi su dady yace
"Toku kunji abinda yarannan suka ce, wata kam sun amunta da junansu to Ku ya kukace?"
Dadyn deejart yace
"Wlh naji dad'i kuwa baba ,, ALLAH sa alheri ,, duka wajen suka amsa da ameen,,, dadyn saif yace " Alhamdulilla nima hakan yaimun dad'i wlh, Kai kai masha ALLAH,, ya qarashe maganar yana murmushi a sakakkiyar fuskarsa mai karamci,,,
Kakus yace" to Masha Allah ,,
ni kuma na tsaida ranar d'aurin aure nanda sati d'aya, wato ranar juma'a mai zuwa bayan an taso masallaci,,,dukkanmu zamu taru a masallaci a d'aura insha Allah ".
dangi da 'yan uwa Sai fatan alheri sukeyi kuwa tare da ALLAH kawo ranar lpia ,
dadyn deejart yace wa kakus " baba mizai Hana a bawa shi Mahmoud hajar d'iyar kawu sale man inda tsarar su basma ce?"
Kakus yace " ka kawo shawara kuwa nan take kakus yanemi jin ta bakin kawu sale, gameda auren d'iyar sa ga Mahmoud,, tuni kawu sale ya ce bkm ya basa, kuma Allah ya basu zaman lpia,,
Duk aka amsa da ameeen,,duk da hkn dai sadda kakus ya nemi jin ta bakin hajar tuni ta sinne Kai q'asa tana murmushi alamun ta amince knn.
dariya iyayen sukayi na jin dad'in haduwar kawunan zuri'arsu,,,,
Mahmoud kuwa jiyayi kamar ya had'iye zuciya ya mace dan tsabar takaici da baq'in ciki,
Yasan nesa ba kusaba deejart ta zarta hajar a komi,,
Suรฑne kansa yayi bai sake fahimtar mike faruwa a falon ba saida yaji haniya alamun an shafa add'uar tashi daga taron,,,,
Jiyayi akram ya jawo hannunsa ya miq'e tsaye,, Kai tsaye shashin da samarin gidan suka nufa suma nan sukayi,,,
A falo suka iske su Saleem sun baje zama Mahmoud yayi ya dafe kansa tuni wahaye suka Fara yimasa kwale a fuska, da q'arfi ya fasa q'ara yana fad'in " narasata!"
Narasa ta !!!!!!'''
Kifewa yayi a wajen yana kuka mai cin rai ,,,
Su akram hankali tashe suka kewayesa suna fad'in " wacece ka rasa Mahmoud,? "".
dag'o jajayen idanuwan sa yayi ya dubesu dashi yace
" doctor deejart,,,!!! Na rasata !!!
'Brothers Ku taimaamun wlh sonta ya jima a zuciya ta Ina 6oyensa, gashi yanzu an bawa saif ita ban San ya zanyi da zuciya ta ba,,
Plzzzz brothers Ku fad'amun yanda zanyi kina samu sassauci a zuciya ta dan ALLAH?"
Gabaki d'ayan su cirko cirko sukayi suna kallonsa sun rasa ta cewa,,,,,



Kuyi haquri dears kamar yanda kuka buqaci Dana qara muku yawan pgs wlh naso hakan nima Sai batirina ya kemun rashin kyau Sam bai riqon cj yanda yakamata ,
Afuwan dears๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿปkudinga haquri da Wannan d'in inda kullum nk post ,, kokuma kumin karo 2 kusamomin batir giredi๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜‰
Anatare fa fans๐Ÿ˜„๐Ÿค๐Ÿคข


Xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’คce
[19:40, 1/15/2018] โ€ช+234 803 315 3757โ€ฌ: ๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ’Š๐Ÿ’Š๐Ÿ’Š
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
*doctor deejart*

๐Ÿ’‰
By
Xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

*Fasaha online writer's f o w*

Wannan shafin naku ne 'yan zauren xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค ALLAH barmu tare๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜cikin q'auna Sanka sanka
๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜‰๐Ÿ˜‰

*Dedicated to my daughter deejart*

๐Ÿ…ฟ2โƒฃ4โƒฃ๐Ÿ”ต
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
Hesham ya dubesu yace
"mu zauna brothers mu d'an sake fahimtar abinda Mahmoud ke fad'a,,
bayan sun zauna ne akram ya sake dafa kafad'ar mahmoud yace"brother gskia in hakane kam kayi rashin cikakkiyar mace,
kuma miyasa zakayi nauyin baki haka wajen sanarwa doctor halin da zuciyarka ta fad'a a sonta?
Kuma kuna gida d'aya bawai wani waje daban ba ?"
Saleem yace
"gskia brother Mahmoud kayi kwafsi fa ba kad'an ba fa,,,
gashinn yanzu shiru zata gaya ma ay,,,
Akram ya yi shiru jimmm sannan yace
" kunsan mi brothers?"
Amsawa sukayi da a'a,,,
Cigaba da cewa yayi " inaga abinda yasa doctor ta za6i saif sbd yanda take tausayawa lalurarsa ne, shine takega q'wamma ta auresa taci gaba da kula dashi yanda ya kamata sosai,
da kakus ya za6a Mata wani can daban,,
Saleem da hesham sukace "hasha shenka gskia ne brother ",, saleem ya dafa kafad'ar mahmoud da yayi tagumi yana binsu da ido,,.
A xuciyarsa kuwa tuni ya amunta da lallashin da zuciyar tasa tai masa na ya haq'ura da ikon Allah ,wataq'il ma koda ma ya auretan auren ba zai amfanu ba, inda da rabonta da wani bashi kad'ai ba. Sauke ajiyar zuciya yayi yace " karku damu brothers ni yanzu zuciya ta ta lallasheni na haq'ura,,, zan riq'e hajar a matsayin Mata a gareni insha Allah, Zan kuma koyawa kaina sonta,
Akram yace"good brother hakan yayi,, inda dai muda saif d'in du 'yan uwane na jini bawani abu bane dan kaci girman Kai ka haq'uran ba tareda ka sanarwa da iyayenmu namu ba, bare hankulansu su rarrabu,,
kuma koda ka fad'ama ba wai zaka samu bane a lokacin, inda har su d'in sun bayyana a gaban iyayen mu da kuma dangi wato sun yadda da junansu ay shiknn faq'at ๐Ÿ™…๐Ÿปโ€โ™‚,,kuma",
Saleem yace "wlh shiyasa na ke alfahari da familynmu wajen sadaukarwa da d'an uwa abu komin sonda kakewa abin kuwa,, gskia mun yarda da junanmu,๐Ÿค, dukkansu dariya sukayi tare da fad'in "๐Ÿ‘๐Ÿปyesss suna masu tafawa.๐Ÿค..
Mahmoud yace
"Sai dai fa brothers duk sanda saif ya dawo hankalin sa kuna ganin zai aminta da doctor kuwa a matsayin Matarsa???""
Duba ga yanda ya raina 'yan matan sosai, har yake ikirari in mun zauna chapter dashi kun manta ?,
cewa fa yake irin yaran nan mi suka sani a harkar aure?, shi mima suke da shi a jikinsu da zaija hankalin sa?
Shi kam wai sun masa kad'an a auratayya dan zai iya 6alla yarinya yake ga a gado wai bazata iya da'ukar nauyin Sava kujifa shegen guy d'in nan? ",,
Tuni suka kwashe da dariya suna fad'in " saif shegen guy ne wlh ay, yanxu gashinn a cikin 6ataccen tunanin sa ya furta son d'aya a cikin wnda ya raina d'in kuma ay,,,
Kuma fa bawai q'are musu kallo yakebafa bare yasan body size na ladies d'in gidannan, kawai dai iskancin sane, cewar Mahmoud,,".
nan dai suka tashi dai suka koma wajen saif ,
Suka wuni suna fira a shashensa a ranar.
gaskia family nan gwanin sha'awa basa hayaniya akan son zuciya bare hayagaga,,
da dare bayan sallar isha'e deejart ce da basma da miemie zaune a shimfid'ar kakus a shashinsa, sunxo masa fira, da yake wanka yashiga shiyasa suka tsaya jiran ya fito,, arayuwa suna matuq'ar son kakus nasu tun suna yara suke zuwa masa fira dare da rana kuwa, gashi yanxu har girman su abin ya zame musu jiki basu daina ba.
Jawaher ta dubi deejart tace " yawwa sis kinako cikin hankalin kika za6i mugu master yaya saif a matsayin mijin auren ki?''๐Ÿค”
Basma tace "ganemun hanya 'yar uwa ,, ita nan wai mai tausayi duk irin uq'ubobin daya d'ad'ara mana lokacin baya duk ta manta banzar๐Ÿ˜""
Miemie ta kwashe da dariya tana fad'in "heyyy ladies Ku q'yaleta man ay jiki magayi shan tabar d'an koyo๐Ÿคท๐Ÿปโ€โ™€,
Sai dai wlh deejart sunanki sorry du lokacin da yaya saif kuwa ya dawo tunanin sa ,, uhmm zaki gaya ma 'yan garinku kuwa ko sun Kai sunawa kuwa,,
Deejart tsuru tayi du tsoro ya cika mata ciki kuwa,, zuwa can kuma ta dag'o ta kallesu a yatsine tace "kadda banzar datazo cetona in ya dawo hankalin nasa,๐Ÿ˜ kubarsa ya kasheni dan tsabar q'iyayyar dayake man d'in kamar yanda kukace 'yan is kawai daku๐Ÿ˜š"
"Hehehehe suka d'aukar Mata shewa gaba d'ayansu,
dan jawaher harda gud'a take yi tana fad'in "ayyuriri nanaye amarya,,
Miemie ta ce Mrs saif Allah bar q'auna fa da danq'onta d'in nan fa ay kin gane ko sister๐Ÿ˜‰?".
Basma ta kamo hannun deejart๐Ÿค tace " ina tayaki murna 'yar uwa kinyi namijin q'oqari fa sister ,da kika daure๐Ÿ˜ kika cije๐Ÿ˜ฌ kika darzo yaya saif a matsayin miji gskia na matuq'ar sara miki๐Ÿ‘ฎ๐Ÿปโ€โ™€kuwa"๐Ÿ˜œ.๐Ÿ˜
Q'wace hannun ta deejart tayi tana watsa musu harara
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ’Š๐Ÿ’Š๐Ÿ’Š
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
*doctor deejart*

๐Ÿ’‰
By
Xayyneb๐Ÿ’ค๐Ÿ’ค

*Fasaha online writer's f o w*

*Dedicated to my daughter deejart*

๐Ÿ…ฟ2โƒฃ5โƒฃ๐Ÿ”ต
๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
"Kalleta da Allah wai ita nan taji haushin an ta6a yaya saif"
cewar jawaher
Miemie tace "heyyy ladies mu barta hakan,,, inda mun d'ana ba๐Ÿ˜‰"
Ko kallon su deejart bata yiba,
Sai ma kallon agogon wayar ta takeyi ,
jira kawai takeyi tym ya ida taje ta bashi magungunan sa, ko banza nan gaba a kwai sauran 30 mints ,,,
Miemie tace "yawwa sister deejart wai wacece wannan da tazo hospital kwanaki ita da yayanta ganin yaya saif?"
Harda wani hawayen ta ni tabanma haushi wlh, jinayi uwa na turata waje road,,,
Deejart ta ta6e lips tareda cewa
"Xena knn, sunnta naji a bakin yaya Mahmoud hakan,,,
Basma tace inaga fa son yaya saif takeyi dan bakuji yanda take fad'a ba da ta gansa kwance kamar matacce harda wasu qwallan ta banzar mune kawai da ita ,tsabar mai ne ya fiddota,,,,
Jawaeer ce ta turo baki tace" ca6,, ay wlh kuwa nasan yaya saif yafi q'arfin wannan ay,,, kebaki luraba sis miemie? Kama take fa da 'yan bariki,,,"
dariya sukayi dukkansu deejart tace "komi knn dai ay ba kusan tsakanin suba,,,
kubar yawan shisshigi ladies,,"
Shigowar kakus ne yasasu miq'ewa, jawaher ta ida jawo hannun sa suka zauna, ita kuwa miemie jawo masa fruits d'insa tayi ta dire a gaban sa.
Yayinda basma ta karkace gefe ta turo kallabi a goshi tace
"gskia kakus yau fa ka shanya mu over, danma kasamu munxoma zance zakana wani mana delay haka,,?,
'yar sandarsa ta silba ya d'ago zai tsula Mata a baya da sauri ta rarumo deejart ta cakumeta tana q'yal q'yala dariya ,,,
Yace "kaga ja'iran yara?
Ay sha fruit d'inka kawai kakus ka rabu da ita cewar deejart, data tureta daga jikinta ta Fara miq'a masa lemon a baki, ya karba yana murmushi yake taunawa,,,
Jawaher tace kakus inada tambaya!"?
Juyowa yayi ya kalleta yace"to fad'i inji"
gyara zama tayi tace"uhm nace ba kakus!?
wai yaushe zaka q'ara wasu hajiya sad'aka ne?"
So Nike kawai Inga anwa aunty amarya (hjy xainab)
kishiyar wasa naga ya zatayi?
hhhhhh ta kwashe da dariya tana cigaba da fad'in ranar akwai bidiri a gidannan ".
Jitayi an tuma mata q'ulli a baya,
da sauri ta gantsare ta juyo,
anty amaryar ce ta Gani tsaye a bayanta tace
" ja'ira ina jinki ay,,, su deejert kuwa dariya kawai sukewa jawaher,,,
Shima kakus dariyar yake,, tuni jawaher ta hayaqa ta zum6ura baki ta kwashi gyalenta ta bar falon,,, miemie ta bita tana fad'in
"Tsayani jawaher wannan aunty amaryar in tazo waje muntsini take.
Zama aunty amarya tayi kusa da kakus ta dubi deejart da basma tace" ku kuma fa?.
Kubamu waje zanyi magana da mijina, kuma kuje can Ku taso samarin ku kuyi fira,,,Ku sakar mun miji hknn, nm inyi fira da kayana,
Basma tace''inye aunty amarya ,,?.
Muma dai munada mazan ay , adaina mana goriโ˜นhaka"
"Eh naji kutafi dai yau mijina bai buqatar firarku tawa yake so,,
dariya sukayi suka miq'e tsaye suna fad'in" sun tafi Allah bar qauna yan tsoppin mu ,, haka suka rabu kowa na dariya,,
Dai dai side d'in saif deejart ta ja ta tsaya ta dubi basma tace"muje tare plzzz sister,,
zaro idanuwan ta basma tayi tace "kallo nan ta nuna mata wayarta ,, tace my lovely na nacan yana jirana muyi fira, kinga kuwa inani Ina binki wajen patient d'inki ?
kedai kije kawai ma had'u to morning,,,"
a haka tawuce tana amsa wayar lovely n Nata,,,,
da kallo deejart ta bita , murmushi tayi ta girgiza Kai ta ida shiga side d'in tare da tura q'ofar d'akin ta shiga.
Kan gado ta hangosa yayi d'ai d'ai yana barci da gashi Sai singlet da dogon wando,
Zama tayi a gefensa tace " yaya saif yau kuma barci yayi saurin d'aukeka knn? Uhmm "
hannun ta miq'a ta kunna esin d'akin iska ya fara walwalawa tuni ya q'ara gyara kwanciyar sa kuwa.
ta jima tana zaune gefensa ta nason tashinsa tana gudun

Please Login or Register in order to submit comment