Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai San time din da barci ya dauke shi ba bashi ya tashi ba sai karfe shidda na yamma lokacin ne kuma amarya da kawayenta suka dawo daga wurin walima hudah na tsaye ita da wani course mate dinsu da yaxo tayasu murna shida abokinsa Jidda da kawayensu kuwa gida suka shige hudah ta gaishe su Adam yace amarya kawai sai mukaji lbrn aurenki gaskiya munji mamaki saboda yadda mukaga bakya kula kowa a skull duk da irin tarin masoyan da kike dashi shiko waye wannan mai saar murmushi hudah tayi dagowar da xatayi suka hada ido da Dalhat ya harde hannayensa Kana nan kayane a jikinsa fuskar nan murki kawar da kanta tayi suka cigaba da hiransu basuyi aune kawai sai ganin mutum sukayi a gabansu Adam ya mika masa hannu Dalhat ya maida hannu fuskar nan a daure



Ya fisgota da karfi yana Janta tana tirjewa cikin gida ya shige da ita part dinsa ya rufe da key yasa key din a aljihu hudah kuwa ta cika tayi dama jira takeyi kawai ta fashe idonta ta dago ta kalleshi tace dallah malam ka budewa mutane kofa niba yar iska bace da xaka kawoni daki ka kulle murmushi yayi ya matso kusa da ita har suna iya jiyo numfashin juna Dalhat yace ke ba yar iska bace sai wane hudah tai shiru Kanta a kasa tsawa ya daka mata har saida yan hanjin cikinta suka kada tuni hawaye suka wanke mata fuska ya cigaba da cewa suwaye naganki dasu a waje bayan kinsan ke matar wani ce wannan shine iskanci kuma wlh duo randa kika shigo hannuna xaki gane kurenki duk da kince kashina bai gama kwari ba hudah dai shiru tayi bata kara cewa komi ba har ya gama sai dai idonta ya kada yayi jawur kaman jar gauta saboda bacin rai wannan shine a dake ka a hanaka kuka



A can gida kuwa Jidda taji hudah shiru ta fito waje bataga kowa ba gashi magriba ta kusa kawayensu har sun gaji da jira Jidda ne ta sallamesu jiddah na xaune tayi jigum tana tunanin ta ina hudah xata bullo Safiyyah ce ta shigo dakin yar wan hajiya ce saar su hudah ne tace Jidda wai ina amarya ne su mama na nemanta Jidda tace wlh tunda muka dawo daga wurin walima ta tsaya suna gaisawa da maxan class dinmu najita shiru koda na leka ban ganta ba Safiyyah tace toh fah to kinkira wayarta Jidda tace aa bari in kirata ta dauki wayarta tayi dialing no yaki shiga har suka gaji da kira Jidda tace mun shiga uku Allah yasa dai ba guduwa tayi ba Safiyyah tace haba dai mu shiga gidanku mana mu gani ko tana can Jidda tace anya kuwa Safiyyah tace mudai duba Jidda tace to muje hudah kuwa yana bude kofa ta fito a guje tana sauri ta koma kada wani ya ganta jitayi an rike hannunta Aunty hanifa ce tace amarya daga ina haka hudah dai bata ce komai ba Aunty hanifa tace xo mushiga ciki tunda baxakiyi magana ba hudah tace ni gidan mu xan tafi hanifa tace banda abinki da nan da chan ai duk dayane to muje can din a gate suka hadu dasu Safiyyah Jidda tace ina kika shiga ne tun daxu aketa nemanki hudah tace ina ruwanku ni ku kyaleni Aunty hanifa tace ku kyaleta don Allah ta huta Safiyyah tace Jidda kyaleta kawai ana so ana kaiwa kasuwa hudah ta Dada jin haushi ta bisu da gudu suka shiga gidan Safiyyah daga nesa tace idan kin gama kumburen2 su mama na nemanki a daki Safiyyah tayi mata gwalo 😜 ta shige abinta hudah tace Aunty hanifa kin gansu ko hanifa tace kyalesu kawai xanyi maganinsu.......
?
muffy
🌱🌱🌱🌱
😰😰😰😰😰😰
[5/23, 08:23] Umar Dalha: 😰😰😰😰😰😰
AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰



bismillahir rahmanir raheem


Story
And
Written by
Mufeeda Muazu


Page 116. 120


Wannan shafi sΓ daukarwa ce ga mosaya Littafin Auren dole ina ganin sakonninku ngd Allah ya bar xumunci Ameen




Asabar
A yau ne dubban mutane suka shaida auren Hudah Abubakar Sadiq da angonta Dalhat Aliyu yayinda daurin auren ya samu tarin manya kuso shin gwamnati na Nigeria iyayen amarya da ango sai murna suke Sabanin amarya da ango wanda shi Dalhat ya dake ba kowa bane xai fahimci halinda yake ciki sai wanda ya Sani ita ko amarya tunda taji an daura auren take ta kuka su Jidda nata lallashinta amma fir taki yin shiru sumayya tace Jidda ki kyaleta kukan dadi takeyi yau xata gidan mijinta sauran yan uwansu da suke dakin suka hau shewa Hudah ta kara kulewa ta tashi tsaye kwance daurin Kanta tayi ta jefar da dankwalin ta dauki gyalenta xata fita jidda ta riko hannunta tace meye haka hudah yanxu abinda kikeyi kinga ya dace kenan haba aure dai an daura babu abinda ya dace kiyi sai fatan samun xaman lpy muma yan uwanki xamu tayaki insha Allah sumayya ta matso kusa da ita tana share mata hawaye tace kiyi hakuri hudah kinga duk kin bata kwalliyarki ki daure insha Allah komi xai xama tarihi amma fah sai kinyi hakuri


Hudah dai tai shiru bata kara cewa komi ba ita kadai tasan irin xugin dayake mata ta daina kuka da hawaye sai kukan xuci a bangaren Dalhat kuwa ya sake sai hira yake da abokansa suna tsokanarsa shi kuma yana biye musu da ya gaji tashi yayi ya shige daki abinsa wayarsa ya ciro daga aljihu yayi dialing no hudah kawai sai yaji karar wayar a dakin tashi yayi ya dauko wayar ga sunansa nan a Kan wayar an rubuta yaya Dalhat bai san time din da yayi murmushi ba ni mufeeda danake gefe nace wannan murmushi na meye oho tunani yake ya akayi wayarta ta shigo dakinsa sai ya tuna Ashe fah jiya ta shigo layin Jidda ya kira har ya katse bata daga ba sai a kira na biyu sannan ta daga shima sai daya kusa katsewa Fada ya fara yi mata wai don mene take kiranta baxata daga ba hakuri ta bashi tace bata kusa ne gyara kwanciya yayi Sannan yace ina hudah jiddah ta kalli hudah dake kwance idonta a lumshe Dalhat yace bakiji menace bane halan Jidda tace bata kusa bari akai mata


Katse wayar tayi taxo ta kamo hannun hudah tace xo muje kiji tayi haka ne Saboda kawayensu sake dakin don tasan hudah xata iya basu kunya ita dai hudah xama kamar gunki Jidda sai janta takeyi har ta Samu wurin da ba mutane sannan suka tsaya wayar ta fara kuka Jidda tai sauri ta daga tace gata nan ta mika ma hudah wayar hudah tace wayene Jidda tace kisa a kunnenki mana sai kiji hudah tace wlh sai dai insa a handsfree jidda tace oho dai ke kika Sani duk abinda suke Fada yana jiyo su karban wayar tayi tasa a handsfree Sannan tace hello waye Dalhat dake kwance tashi yayi ya xauna yace mijinki ne Dalhat jin sunansa sai da gabanta ya fadi ta kalli Jidda dake gefe itama ita take kallo ya cigaba da cewa alhmdllh yau an daura aure kuma insha Allah yau ba sai gobe ba xaki banbamce kashina yayi kwari ko baiyi ba kuma xan gwada miki iskanci na kinsa a handsfree ko to duk cikin wadanda sukaji ba mai cetonki don haka sai ki fara shiri xuwa anjima



Yana gama fadar haka ya katse wayar hudah ta dago da jajayen idonta da suka rine Saboda kuka gashi muryarta ya dishe tace Jidda Kinji ko kinji abinda yaya Dalhat yace ko toh wlh ba xan iya ba muje ki fadawa su hajiya kada su kaini gidansa kasheni xaiyi ta fashe da kuka mai tsuma xuciya Jidda tace kiyi hakuri xancen fadawa su hajiya bai taso ba hudah tace to ni yanxu ya xanyi kin dai ji muguntar daya shirya Jidda tace eh mafita dayace kiyi hakuri duk abinda ya saki kada kiyi masa musu ko gardama ina ganin hakane kawai mafita hudah ta mike tsaye tace haba hudah wannan ba mafita bane



🌱🌱🌱🌱
muffy
🌱🌱🌱🌱
[5/23, 08:24] Umar Dalha: 😰😰😰😰😰😰
AUREN.DOLE
😰😰😰😰😰😰



bismillahir rahmanir raheem


*story and written by mufeeda Muazu*


*Page 121.125*



*Dedicated this page 2 my cousins Sisters salmerh nd Hafsat Nasir Allah ya bar xumunci*



Jidda ta mike ta matso kusa da hudah ta dafa kafadarta tace yanxu meye mafita tunda kince shawarar dana kawo baiyi ba hudah taja dogon numfashi tare da xubda kwallah tace jidda nidai taimako daya xakiyi mun jidda tace wani irin taimako hudah tace yawwa so nake don Allah idan an Kaini gidanku ku xauna a dakin kasa kada don Allah kada ki rufe kofar baya Jidda tace me hakan ke nufi hudah tace hakan yana nufin idan an kaini kowa ya watse xan gudo wurinku kinga ba.kowa a kasa asirin mu a rufe koda ya shigo sai dai yaga bakowa jidda tace haba hudah kin Sani dai komi gudun da xakiyi sai ya kusanceki tunda dai an riga an daura aure to meya yi saura gara kiyi hakuri kawai nan da wata tara mu sha suna ta karshe maganar cikin tsigar tsokana hudah tace wlh jikina bana Dalhat bane bai isa ba jidda tace to shikenan xanyi yadda kika ce tunda kinki jin shawarata komawa cikin daki sukayi ita dai hudah jikin ta duk yayi sanyi
Dalhat kuwa tunda suka gama waya da hudah ya Fada kogin tunani wani sashi na xuciyarsa tana cewa kada yayi mata abinda yayi niyya wani sashi kuma tana ingixa shi yana cikin tunanin ne yaji kiran sallar magriba firgigit ya tashi kamar ya tashi daga barci falo yafito ya tarar da abokanansa sun fita waje suna alola shima daki ya koma yayo nashi alolar a kofar masallaci ya same su shiga sukayi
Amarya kuwa tunda taga yamma tayi take kuka su Jidda sunyi lallashin har sun gaji bayan sallar issha ne Aunty Asiaya ce ta shigo dakin ta tarar da hudah can karshen gado tana kwance a lokacin kawayensu duk san tafi ya rage saura su sumayya Aunty Asia ta xo kusa da ita tace hudah ki tashi ki shirya yanxu xaa kaiki dakin mijinki hudah ta dago kai ido cike da kwallah tace aunty niba inda xani dan Allah ku kyaleni kin San meya ce mun aunty Asia tace aa sai kin fada ta bude baki xatayi magana Jidda tai sauri ta toshe mata baki tace aunty shirmenta ne kawai yanxu xata shirya aunty Asia tace to shikenan na baku nanda 10mins tana gama fadar haka ta fice a dakin
Tana fita sumayya suka tasata saida ta canja kaya lass tasa red da ratsin fari a jikinsa Sadiya ce tayi mata daurin dan kwali Sannan Jidda ta miko mata gyale white takalmi shima white xama tayi a gefen gado tana hawaye ba wanda ya sake magana dakin yayi shiru aunty binta ce tashigo maman sumayya koda tashigo ta tarar da amarya ta shirya tsaf tace yawwa Ashe kin shirya hudah dai batace komai ba sai kwallah daya taru mata a ido Aunty Binta rike hannunta tayi tace muje jiran mu akeyi fita sukayi a dakin su Jidda suka mara musu baya alhaji ya fita a gidan ne don yasan da kuka xasu rabu wurin hajiya aka kaita tayi mata nasiha hajiya cewa tayi abinda xatace saboda abinda xatace sun riga sun fada don haka addua tayi musu Allah ya bada xama lpy suka amsa ameen hudah kuwa sai kuka take da kyar aunty Asia ta dagata suna fitowa farfajiyar gidan motoci suka gani jere Kanwar alhaji Goggo Umma tace wai baga gidan da xaa kaita ba meye na kawo wasu motoci kuma shahid dake tsaye yace Goggo xaa dan xagayo ne ba yadda ta iya dole ta hakura ya nuna musu motar da amarya xata shiga Jidda ce a gaba baya kuma amarya a tsakiya gefen dama Aunty Binta gefen hagu kuma Goggo Umma shaheed ne ke tuka motar motoci shidda ne reras suka jero mai gadi ya wangale musu gate sai da sukayi xagayensu sannan aka kai amarya gidanta side din ummi aka fara xuwa da ita suka damka amana ummi da yan uwanta sun amshesu hannu biyu godiya sukayi Sannan suka wuce da ita part dinta...........

muffy
🌱🌱🌱🌱🌱
For comment 07065642314


*AUREN DOLE*
😰😰😰😰😰😰


*TπŸ…°LENTED WRITERS FORUM*
❄❄ *Tβ€’Wβ€’F* ❄❄


bismillahir rahamanir raheem


Page 126- 130



*story nd written by Mufeeda Muazu*



*wannan shafi nakune yan uwa rabin jiki*

Nafisa Muazu
Aishatu Muazu
Mufeeda Muazu
Hanifa Muazu
Khairat Muazu
Naja'atu Muazu
Ahmad Tijjani Muazu
Abubakar Buba Muazu
Sai dan auta Haidar Aliyu Muazu

Allah ya dada hada Kanmu ya barmu tare love u all😘😘



Part one last episode



Part dinta aka wuce da ita fuskanta lullube da mayafi har bedroom suka kaita kan gado Goggo Umma ne ta fito ta xageye part din falo biyu ne bedroom ma haka sai kitchen da store falon ta dawo ta Kare musu kallo lallai naira tayi kuka Fadar yadda gidan ya tsaruma kauyanci ne Aunty Binta da Aunty Asia tasa hadah sukayi a gaba sai nasiha suke mata tayi hakuri tabi mijinta tunda dai aure an riga an daura yadda hudah ta nutsu tana saurarensu a sha ta dauki nasihar da sukeyi mata basu San shiga yakeyi yana fita ba ita kadai tasan abubuwan da take kullawa a ranta Aunty Asia ta dauko Jakarta ta bude ta ciro madara peak da wani magani ta dauko Kofi ta hada sannan ta mikawa hudah da Kanta ke lullube tun shigowarsu da kyar ta amsa tana ya mutsa fuskarta tace aunty meye wannan kuma ni gaskiya baxan sha ba nagaji da dure duren da kuke min aunty binta tace ehe lallai wuyarki yayi kauri xaki shanye ki bani kofin ko sai na Saba miki ganin ba wasa a idonta yasa ta kafa kofi a baki sai da ta shanye ta aje Kofin



Aunty Binta tace yawwa hudah ko kefa a tare suka mike itama hudah mikewa tayi tace aunty yanxu tafiya xakuyi ku barni idonta taf da hawaye hakuri suka bata da kyar ta hakura ta koma a falo suka tarar da Goggo Umma xaune abinta ganinsu ne yasa ta mike tace har Kun fito ne ehe suka ce tace to bari inyi sallama da amaryar sai mutafi aunty Asia tace barta kawai kixo mutafi don wannan amaryar yar daru ce ta leka dayan dakin dasu sumayya suke tace kunxo nan sai xuba kuke maryam tace ai anan xamu kwana mom aunty Asia tace
ba wanda xai kwana ana siyan baki duk ku dawo gida sumayya tace a part dinsu Jidda take nufi ba nan ba aunty tace to wai ina Jiddan take ban ganta ba maryam tace tana waje ita da yaya shahid aunty Asia taja musu kunne sannan tayi musu sai da safe ta koma falo suka tafi



A waje kuwa Jidda ce da shaheed sai hirar sukeyi cikin kwanciyar hankali shaheed yace swthrt gsky xanje in samu alhaji inyi masa magana Jidda tace yaya shaheed ba yanxu ka bari a dan kwana biyu mana lokacin kowa ya natsa shaheed yace lallai Jidda ba kya sona kamar yadda nike sonki Jidda tace yaya ba haka bane kawai dai....shahid ya katseta da cewa kawai dai mene ki shiga gida kawai sai da safe xamuyi waya Jidda xatayi magana shahid yace aa jidda gud nyt ya tafi ita kuma jiki a mace ta shige part din hudah ta tarar dasu maryam sai hirarsu sukeyi hudah kuma ta xaune ta xabga tagumi sai kallon kowa take dai dai Jidda tace amaryar mu yadai hudah ta harareta tace dole kice yadai tun daxu kin makalewa juna wai ku ga romio da Juliet ko sumayya tace ah kinga laifinta gara suyi lokacinsu ne ke kitsaya wasa wai bakyaso ko Jidda tace yawwa Fada mata dai sumayya ta kalli agogo karfe 9.59pm tace gaskiya ni bacci nikeji idan ba xasu bane Jidda muje mu kwanta


bata ida rufe baki ba suka juyo sallamar ango da abokanansa Jidda dake kusa da hudah tai sauri ta rufe mata fuska da mayafinta shigowa sukayi ango sai washe hakora kaman da gaske yayi haka ne Saboda abokansa dariyar bai kai xuci haka dai akayi siyen baki suka Dalhat ya tafi rakasu hudah tace Jidda pls kada ki manta da plan din mu Jidda tace kedai bakya jin magana hudah tace ina ruwanki Jidda tace shikenan sumayya tace wlh kudai munafukai ne tun daxu nake ganin Kuna kus kus hudah tace eh din ina ruwanki Jidda tace Ku tashi mutafi Kunji kada ya dawo ya Kore mu da bulala a tare suka mike maryam tace to amarya sai munxo gashi hadah ta tashi da sauri tace uban wa xaku gasa a guje suka fita binsu tayi Dalhat ya dawo daga rakiyar abokansa kenan ya hangosu a xuciyarsa yace har yanxu da kuruciya a tare dasu ganin hudah ta fito da sauri ya karisa ji kawai tayi an rike hannun juyowar da xatayi sukai ido Hudu da Dalhat....


Alhamdulil nan nakawo karshen wannan Littafi na auren dole part Saboda gabatowan watan ramadan wata mai albarka ina fatan Allah yasa mushiga muna masu imani Ameen

Sai bayan sallah in Allah ya kaimu da rai da lpy xukujini a auren dole part 2 insha Allah


masoyana ina godiya da kulawarku gareni love u all😘

baxan manta da alkhairinki gareni ba

First Lady🌹
Ina godiya Allah ya bar kauna

Ameen

Ramadan Kareem to all muslim ummah

🌱🌱🌱
muffy
🌱🌱🌱🌱


Complied by Princess Aysha Muhammad (Humaira)

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment