Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

only group._*
*_Indabawa online writers._*
*_Musan juna group._*
*_Hussain Atk._*

✈✈✈✈✈
*JIRGIN SO*
✈✈✈✈✈
*Labarine wanda yake zuwan muku tare da King Boy Isah, marubucin Mijin Aljana, Aljanar Fatima, kukasance tare damu dan hawa Jirginso.*

*KUNA RAINA*
My Beauty Queen
Ayush Iilyasu
Mmn Noor
Mmn twins
Mmn Namma
Shaxee
Nasmat
Kamala
Zaid
Rahamat Rufa'i Nalele (Samarin bana)
Queen Hausy (K'urmin daji)
Namcy (Zainab)
Da duk wanda ban fada ba kuna da yawa ana tare.
PAGE 34-35
Kabir yanacan anata shirye-shiryen bikinsa da Aysher, saboda amincewa dayayi zataci gaba da karatu a gidansa, ita dai Aysher hankalinta ba'a kwance yake ba saboda rashin samun wayar Samir da batayi, kullum idan takira a kashe.

Hakan ne yasa hankalinta yatashi, takasa hak'uri dan haka ta tambayi Baba akan cewar yabarta taje tadubo su AFNaN ko a ranar ta dawo, Baba yace saiyayi shawara.

Samir kwanansa uku kwance a gadon Asibiti, Mama ke kwana a gurinsa dan fir Yaseera tak'i yadda da kwanan, a cewarta wai zaman asibiti firgitata yakeyi dan haka Mama tace taje bakomai ita zata dinga kwana dashi.

Ranar kwana na 4 da Yamma lokacin Aysher tazo sun gaisa da Mama gami da jimamin abinda yafaru, Samir yana kwance kamar gawa sai numfashin dake fita jifa-jifa, hakan ne zai tabbatar ma da maikaratu cewa yana raye.

Alh. Auwal yashigo d'akin tare da Yaseera kamar yadda yakeyi kullum da yamma saiya lek'o asibitin, bayan sun gaisa Mama tare da tambayarta yadda mai jiki ya kwana, Mama tace"Jiki da sauki Alhamdulillah."

Wani kallon-kallo akeyi tsakanin Aysher da Yaseera,saboda Aysher tana kallon idanun Yaseera tagano cewar bata da gaskiya, amman kasan cewar Aysher macece wayayya dan haka tadanne duk abinda yake zuciyarta, ita tafara gaishe da Yaseera, Yaseera ta amsa tana wani irin yauk'i.

Alh. Auwal ya kalli Mama yace"Haj. Karki samu damuwa likita yace zai iya farkawa daga kowane lokaci, kuma nasaka a cigaba da binciko mana wad'anda suka aikata wannan abun, in sha Allahu asirinsu yana gab da tobuwa su kansu 'yan sandan yanzu jiran farkawar Samir din suke dan akwai wasu tambayoyi da zasuyi masa."

Hawaye Yaseera tafara sharewa, Mama ta kalleta tace" 'yar nan kukan yayi yawa, tunda abin nan yafaru kusan kullum cikin kuka kikeyi, gashi daga gani bake daya bace, kuma ba'ason mace mai juna biyu da sanya damuwa a rai."

Aysher ce mai goge mata hawaye tare da k'ara bata hakuri.

Suna cikin haka k'afar Samir yafara motsawa, a hankali gaba d'ayansu suka maida kallonsu kanshi, kafin daga bisani ya bude idanunsa a hankali bakinsa d'auke da salati."

Nan take d'akin yadauki kabbara, kowa fuskarshi dauke da fara'a sa6anin na Yaseera da ta zazzaro ido kamar an tarke kare a kitchen, murd'awa cikinta yayi yayi hanyar band'aki da gudu.

Da sauri Mama da Aysher suka k'arasa gurin Samir suna tambayarsa jikinsa, a hankali yabud'i bakinsa yace"Mama lafiya naganmu anan, meke faruwa dani, ina Yaseera?" Wad'annan sune tagwayen tambayoyin da Samir yayima Mahaifiyarsa.

Alh. Auwal dake gefe a tsaye sai lokacin yak'araso jikin gadon ya dafa kan Samir kafin yace"Samir matarka tana nan lafiya, mungodema Allah daka farka cikin hankalinka, saboda haka yi gaggawar sanar damu wad'anda suka aikata maka wannan mugun abin, dan a d'auki mataki akansu."

Shiru Samir yayi kafin daga bisani yace"a fitar da hukuma daga wannan maganar, saboda rufuwar asirinmu dan kuwa ba kowa bane ya aikatamin haka face Yaseera matar da nake aure....."

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, mekake cewa Samir?" Tambayar da Alh. Auwal yayima Samir kenan.

Ita kuwa Aysher batayi mamaki ba domin daga ganin yanayin Yaseera tasan cewa ita keda alhakin hakan.

Mama kuwa salati tadingayi tana fad'in" 'yar nan meye Samir yayi miki kikeson ganin bayanshi, tare da yi masa wannan mummunar aika-aikar?".

Kunyace ta rufe Alh. Auwal dan haka yafara k'walama Yaseera kira data kasa fitowa daga band'aki yana cewa"ina kike dan ubanki fito, shegiya munafuka algunguma.". Cewar Alh. Auwal

Shiru Yaseera tayi kamar bataji abinda yace ba ta zauna cikin band'akin.

Ku biyoni cikin littafi na biyu.
Dan jin yadda Yaseera zata kasance idan asirinta ya toni.
Ya labarin Kabir, shin auren yana yiwuwa kuwa?.

MAMAN HANAN ZAUREN LITTATTAFAN HAUSA.
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment