Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"

Yaqarashe fad'ar hakan cikin kuka mecin zuciya zibewa yayi saman gyuwoyin shi yad'aga hannuwanshi sama yashiga cewa

" ya Allah gabawanka yanacikin tashin hankali da damuwa Allah ni mailefine agareka Allah natuba kayafemin Allah banayin baqin ciki sabida qaddarar wannan lalurar dakad'auramin sabida kaine kad'ai kasan dalilin d'auramin ita ya Allah kanaganin yadda wata takeyin isgili ga wannan hukuncin naka ya Allah ni Hassan ayau iname tawassuli dasunanen ka tsarkaka dawanda yafi girma daga cikin su Allah kayayemin wannan lalura ya Allah nayi tawassuli da biyayyar danikeyima iyayena da qaunar danikeyimusu Allah kayayemin wannan lalura Allah nayarda cewa babu abun bautawa dagaskiya se kai nakuma sheda cewa Annabi Muhammad bawankane kuma manzon kane ya Allah nayi imani cewa akwai ranar qarshe bayan mutuwa zakatashemu Allah kaine kasamar damu bayan babumu sannan kaine zakasake tasar damu bayan munkoma gareka nayarda cewa ni bazan iya amfanar dakaina komiba bakuma zan'iya samarma dakaina komiba se yadda kayi dani Allah kar kabarni dakaina dede da kittawar ido natuba gareka ya Allah astagfirullah astagfirullah astagfirullah "

Yana kaiwa nan yamiqe cikin sanyin jiki har yajuya yatsaya yace " Hamidat ayau inaji cikin zuciyata cewa Allah ya'amsa addu'ata koda bansamu lafiya ba nasamu wata ni'imar agun Allah sabida zuciyata tasamu sassaucin rad'ad'in datakeyi kinga kuwa wannan babbar ni'imace agareni " daga haka yajuya yakoma bedroom d'in shi seda yayi alwala yad'aura sallar nafila sannan yakwanta

A'bangaran Hanan kuwa kasacin abincin tayi iya ruwan tea kawai tahad'a tasha magungunanta sannan tashiga toilet tasake gasa jikinta tafito shafe jikinta da turarukan da Hajiya Fulani tabata tayi sannan tazura doguwar rigar bacci mai taushi da santsi sannan tahau saman bed amma zuciyarta cike take damatuqar tsoro babu jimawa da kwanciyar ta tajiyo shigowar shi mugun kamshin turaran nan nashi yadaki hancin ta rumtse ido tayi sabida yadda bugun zuciyarta yatsananta qarasowa yayi yadubeta yadda tawani dunqule waje d'aya a saman bed hannu yasaka yashafi sajan shi cikin dakakkiyar murya yace

" ke mekike nufi tashi zaune " sake d'aukar kyarma jikinta yayi cikin sanyin jiki tatashi zaune dubanta yayi sosai sannan yace

" banabuqatar wannan rigar tajikinki sabida wahala zatabani tarufemin wajan hutun nawa sosai koki canza kisaka 'yar qarama kokuma kicireta duka kizauna haka 2 minutes nabaki idan kika sa'ba lokaci hmmm basenace komiba kinsan sauran "

Cikin mutuwar jiki Hanan tasauka daga bed d'in hawaye taji suna sakkowa daga cikin idanunta hard'e hannuwanshi yayi saman girjin shi yana kallonta har tasauya kayan zuwa wata 'yar qaramar riga iya cinyoyinta samanta kuwa shara shara yake ahankali tafara takowa zuwa wajan bed d'in idanunshi suna kanta ko kiftasu bayayi se cizan lips d'in shi yakeyi qarasowa yayi bakin bed d'in cire doguwar rigar jikin shi yayi yazama dagashi se singlet da boksa saurin rumtse idon ta Hanan tayi hawa saman bed d'in yayi yajawota jikinshi matseta yayi sosai yana shaqar kamshin jikin ta kwantar da'ita yayi yarufamata faffad'an qirjinshi hannu yasaka yana shafar lips d'in ta kai bakinshi yayi dede kunnanta yace

" banason wannan rawar jikin tunda kinriga da kin iskantani to yaya zanyi gashi kuma Ammi tace dole senabaki duk wani haqqi naki to yaya zanyi dole hakan yazamemin badan raina yasoba zanbaki shawara kiyi qoqarin kamsar dani idan bahakaba koda gari yawaye bazan bud'e qofar part d'innan ba zan wuni akankine kuma babu maicemin maiyasa "

Wani siririn kuka Hanan tasaki cikin sanyin murya tace

" dan Allah yaya kayi haquri Allah bazan iyaba akwai ciwo jikina kabari nawarke daga lokacin nayimaka alqawarin cewa bakada shamaki da jikina koda zakakasance dani tsawan 24 hours bazan nuna gajiyawata ba dan Allah yaya idan kakusanceni yanzu zakacutar dani qilama na'iya mutuwa "

Sake kai bakinshi yayi cikin kunnanta yace " tosemai idan kincutu idan kuma mutuwa kikayi dede kenan kingama ni nahuta zan'iya yimiki abu 1 sabida bro na yace karna cutar dake badan hakaba babu maganar d'aga qafa aguna tundakin iskantani ay yazama dole kiji dani yanzu kiyi duk yadda zakiyi kigamsar dani idan kika kasa tofa babu ruwana zansakebin waccan hanyar dukda anyimata gyara nikam babu ruwana kinga dasafe se'akumayimata wani gyaran "

Wata irin nannauyar ajiyar zuciya Hanan tasauke tasake sakin kuka cikin kuka tace " Allah yaya bazan iya sanin meye yakamata nayiba bansan komiba dan Allah kayi haquri kabari nawarke zanjure komi naka "

Iska yahuramata cikin kunne wanda yasata jan numfashi maihad'e da shassheka wannan sautin sedayasaka Hammat jin yarrrr cikin jikin shi amma yayi saurin dakewa seseta muryar shi yayi yace

" bakisan komiba ko amma tayaya jikinki yasaba amsar irin wannan saqon ? lokacin dakikabama wani kanki waye yakoyar dake ? kodayake kince fayd'e ne akayimiki kinada hujjar hakan meye yasa bakifad'a an qwatar miki 'yancinkiba ? sede kizaunar da shasha sha kijerame duk wannan amma baniba "

Sake fashewa dakuka Hanan tayi sekuma tadake muryarta cikin dakewa tace

" sabida yayimin barazana da saka Ammi na cikin matsala kuma idan nasanar da Ammi sauran rayuwarta zataqarene cikin baqinciki shiyasa nagwammace nashanye baqincikin ni kad'e amma fa inaji ajikina komawaye d'an cikin masarautar nan ne kuma duk lokacin danaganeshi wallahi senajefashi cikin baqinciki kamar yadda yasakani senasakashi yin muguwar nadama a rayuwar shi "

Jan iska Hammat yayi yafesar daga bakinshi yace " wace madafa gareki tayin hakan sannan tayaya zakiganeshi idan kika ganshi kinga karkizomin da shashanci "

A wannan karon cikin raunin murya tayi magana tace

" Allah shine madafata kuma zan'iya ganeshi sabida yanada surar jiki maicike da izza kamar kai kuma maganar shi akwai kaushi zazzalumine bashida tausayi yayimin magana mai kaushi cikin kunnena kamar yadda kakeyi ayanzu sannan kuma kamshin turaran jikinshi sak irin naka yaya komanshi sak irin naka amma nasan yayana bazai iya cutar da qanwarshi irin wannan cutarwar mai muni ba sabida inada tabbacin cewa nasihar Ammi tanayin tasiri akanmu muduka kuma kullum maganarta akanmu shine muji tsoron Allah karmuyi zalinci muguji aykata sa'bo kuma nasan in sha Allah zamukiyaye dan Allah yaya kadena jifata da kalmar zina hakan yanasa inajin zafi adukkan jikina bama zuciyata ba kawai "

Shiru Hammat yayi kamar ruwa yacishi har nakusan tsawon 30 minutes sannan yasauke numfashi mainauyi cikin dakakkiyar murya yace

" ke karki maidani tamkar wani shasha sha tayaya zakidinga siffantani da wani can daga yau se yau karki sake komade meye bazan ta'ba yarda da zancenkiba harse ranar dakika gane waye kika nunamin shi natabbatar sannan zan gamsu aykin banza kawai kuma yazama wajibinki ne d'aukar duk kan d'awainiyata sabida bin umarnin Ammi "

" in sha Allah zanganeshi nan kusa sabida inaji ajikina yana kusa dani duk ranar danaganeshi hmmm kai kanka yaya zakasha mamakin Hanan kum......."

Dakatar da'ita yayi dasaka bakinshi cikin nata yashiga tsotsar lips d'inta cikin salo d'aura hannunshi yayi saman qirjinta sake rumtse ido Hanan tayi sabida wani irin yanayi dataji shafar breast d'inta yashigayi cikin salo kafin wani lokaci Hammat yafara sauke wani irin nishi sarrafata yashigayi tafanni daban daban jikin shi yad'auki rawa kissing d'in jikinta yashigayi tako ina kamshin turaran jikinta da taushin fatarta suna qara fizgarshi tsayin lokaci yana matsarta tuni yamanta da ciwon jikinta yafara qoqarin shigarta jin haka yasaka Hanan sakin ihu jin ihunta yasashi saurin rufe mata baki yafara shigarta wani irin numfashi yaga taja alamar asumarta naneman tashi ganin haka yasa yayi saurin d'agata tashi zaune yayi saman bed yadinga jan tsaki yafi aqirga zuwacan yadubeta afusace yace

" matsalar auran qaramar yarinya kenan aykin banza kawai to bari kiji wallahi nanda kwanaki 3 idan baki warkeba toni babu abinda yashafeni haqqina kawai nasani danma kinsamu zandingayin maneji haka nan kuma karkiyi tunanin wai son ra'ayinane hakan a a biyayyace kawai ga umarnin Ammi "

Yanagama fad'in haka yamiqe yafita daga bedroom d'in cikin zafin rai sake sakin kuka Hanan tayi a wannan daran Hammat runtse bai rintsaba yakasa samun natsuwa kwanciyar ma ta gagareshi har magani yasha sabida shi'awar tashi takwanta amma ina dayarufe ido surar jikin Hanan kawai yake kallo yanasake tuno kamshin jikinta hakade yakwana jin kiran sallar asuba yashashi sauke ajiyar zuciya

Hamut kwance saman makeken bed d'inshi bacci yakeyi amma yana sambatu har zancan nashi yafito fili " -Hanan inasonki karki barni yau gashi kece kika samarmin natsuwa ina matuqar sonki Hanan karki barni dan Allah idan kikayi nesadani mutuwa zanyi zo kisake rungumeni bangaji dakeba har abada bazan ta'ba gajiya dakeba sabida ked'in tamusammance kikulamin da baby na sabida inaji ajikina cewa Allah yabani ikon yin ajiya cikin mahaifarki kikula min da babyn sosai ina matuqar son shi kinji Hanan Hanan inakuma zaki kidawo dan Allah karki barni kukan me kikeyi kidena please zuciyata tanayin zafi dan Allah kidawo Hanan karki barni "

Afurgice Hamut yatashi daga bacci bakinshi nafurta Hanan ganin shikad'e ne saman bed yasashi tabbatar da mafarki yakeyi hannu yasa yashafi sumar kanshi had'ida share zufar fuskar shi sabida yahad'a zufa sosai kamar babu AC cikin bedroom d'in kai hannun shi yayi saman mararshi zaro ido yayi cikin matuqar mamaki yace " me me mekenan hakan yana nufin nawarke " saurin dirowa yayi daga saman bed

Mameen Zarah ce 🤝🏻👌🏻
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*


*NA*


*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_



```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*


AND NOW
```MUSAYAR RUHI```



*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*



*PG 45 & 46*



*D* uban gabas yayi yai sujuda cikin farinciki yanayima Allah godiya sannan yamiqe yashiga toilet yad'auro alwala yafita tunkafin atada sallah ya'isa zuwa masallaci yashigayin lafila yana godiya zuwaga Allah akan samun lafiyar shi
Lokacin da Hammat yashiga cikin masallacin tsayawa yayi yana kallon d'an'uwan nashi cikin tausayawa tsayin lokaci sannan ya'isa kusadashi yatsaya yatada tashi nafilar babu jimawa akatada sallar asuba bayan an'idar da sallah sunfito Hamut yadubi Hammat yace
" 'Dan uwana iname farincikin sanar da kai cewa Allah yabani lafiya nadawo cikakken namiji kamar dah kum......."
Ay kafn yaqarasa Hammat yarungume shi cikin farinciki yana godiya ga Allah cikin mamaki liman dasu waziri suka tsaya suna kallonsu Sarki Jabir kuwa qarasowa yayi garesu kafin yayi magana Hamut yace
" Allah yaqaramaka lafiya abunda mukacire rai dasamune Allah yabani atayani godiya ga Allah "
Jin haka yasa sarki Jabir bayyana murmushin fuskarshi yarungume shi cikin matuqar farinciki yace
"Alhamdulillahi alakulli halin masha Allah " juyawa yayi yadubi waziri yace " waziri inaso ashirya gagarumin biki zuwa gobe aqayatashi sosai inaso agayyato manyan baqi nakusa dana nesa "
Cikin mamaki Waziri yace
" Allah yatemakeka zamusojin abundazesa ashirya wannan gagarumin shagalin sabida musan irin shirye shiryen dazamuyi ? "

Cikin murmushi Sarki Jabir yace " akan godiya ga Allah mai kowa mai komi wanda yake maydo ma bawanshi abunda yarasa "
Daga haka yafara tafiya cikin takunshi na natsuwa take bayanshi Hamut da Hammat sukayi limanma dasauran jama'a sukayi gaba shiko waziri dasauran wasu tsayawa sukayi sunajuya zancen zuwacen waziri yace "gaskiya yazama dole nasan akanme Sarki Jabir zesa ayi wani gagarumin shagali bayan kwanannan akayi na bikin Hammat kode ciki Hanan kedashi ? Kai a a duka duka yaushe akayi auran "
Wa'innan zantukan waziri yetayi amma yakasa samun amsa zuwacan yace " ayga Jakadiya nan ita zansa taganomin komi "
Kai tsaye part din Ammi Sarki Jabir yanufa suma haka suna shiga Sarki Jabir yanufi cikin bedroom din Ammi su Hammat kuwa zama sukayi a parlour Ammi dake zaune kan abin sallah tayi saurin kallonshi cikin mamaki sabida tasan Sarki Jabir bayashiga part d'in kowace mace a irin wannan lokacin sede part d'in mahaifiyar shi kafin yaqaraso gareta tamiqe

Murmushi yasakar mata ganin haka yasa Ammi sauke ajiyar zuciya janyota yayi zuwa jikin shi ya runqumeta cikin qasada murya Ammi tace " adede wannan lokacinfa yara zasu'iya shigowa "

Fad'ad'a murmushin shi yayi sannan yace
" nasani uwar gidanah ay taremamuke dasu sonikeyi sukoyi irin soyayyarmu "

Cikin murmushi Ammi tace " ai ko danaji dad'i musamman ma ace Hammat ne amma de asanar dani dalilin wannan zuwa na asuba dankam harna qagu naji koma meye farinciki ne "
Jawota yayi suka zauna bakin bed yana rungume da ita yace
" sekinbani goron albishir kafin nasanar dake kuma babban goro nikeso " murmushi Ammi tasake saki tad'ago kai tadubeshi cikin tsananin soyayya tace " babu kowa agaba da bayana se kai kullum fatana shine mu mutu tare kuma mu tsira tare kai ne ni tunkafin nasan wacece ni kuma ni takace har abada komi nawa nakane kasan komi nawa babu wani abusa'bo nawa wanda bakasan dashiba mekenan zanbaka wanda zeyi dede da wannan albishir d'in maimartaba ? amma a yau nayi alqawarin shayar dakai zuma mai matuqar zaqi "

Murmushi mai sauti Sarki Jabir yayi " yace a she kingane irin goron danikeso " sumbatar saman goshinta yayi sannan yace

" iname farincikin sanar dake cewa Allah ya'amshi addu'ar mu d'anki Hassan Allah yabashi lafiya g........"
Kafin yaqara cewa komi Hajiya kilishi tamiqe cikin matuqar mamaki kafin tayi magana shima yamiqe kama hannunta yayi zuwa parlour suna fitowa Hamut yamiqe nufar Hajiya kilishi yayi yarungumeta cikin farinciki kasa bud'e baki yayi sede yasaki kuka kuka irinna farinciki hawaye masu sanyi suke sakkowa saman kyakkyawar fuskarshi itama Hajiya kilishi hawayen taji suna gangarowa daga cikin idanun nata cikin rawar murya Hajiya kilishi tace

" Alhamdulillahi ala kulli halin tabbas safiyar yau tazomin dasauyi baqincikina yayaye damuwata tatafi Hassan ina godiya ga Allah dayabaka lafiya bayan kowa yacire rai dasamun haka tabbas babu wani maibada lafiya se Allah "

Tsayin lokaci sunanuna murna dafarincikinsu kafin Sarki Jabir yasanar da Hajiya kilishi gagarumin shagalin dayace ashirya tayi matuqar farinciki dahaka fita Sarki Jabir yayi yanufi 'bangaran mahaifiyar tashi kallon Hammat Hajiya kilishi tayi tace
" yakamata kaima katashi kaje sabida banaso anabarin Hanan ita kad'e ka'isarmin dasaqon gaisuwa zuwaga 'yata Allah yayi muku albarka jin haka yasa Hammat tamke fuska sosai yamiqe ad'an fusace yafita ajiyar zuciya Hajiya kilishi tasauke tadubi Hamut tace " bansan zuwa yaushene Husain zai canja wannan halin nashi ? "
Jin Hamut yayi shiru yasa Hajiya kilishi sake dubanshi sosai shigo baimajitaba yayi nisa cikin duniyar tunani rumtse ido Hajiya kilishi tayi cikin rashin jindad'in hakan takamo hannunshi cikin nata kallonta yayi ad'an furgice cikin damuwa Hajiya kilishi tace
" haba Hassan inatunanin cewa babusauran wata damuwa agareka yanzu amma segashi naga alamar hakan yanzu nayitunanin cewa koda akwai bazatayi tasiri a yau ba "

Cikin raunin murya Hamut yace " kiyi haquri Ammi nima banso hakanba kuma in sha Allah bazakisake ganin hakaba amma Ammi kitayimin addu'a Allah yaciremin son Hanan kar yakasheni nafarayin mafarki da Hanan banaso hakan yaciga idan yacigaba zan'iya shiga cikin mugun yanayi " yanagama fad'in haka yamiqe cikin sauri yabar parlour " cikin damuwa Hajiya kilishi tabishi da kallo tanasake jinjina lamarin nannauyar ajiyar zuciya tasauke had'ida furta ” ya Allah kayayema hassan wannan matsala dangirman zatinka "

Hanan zaune saman abin sallah Hammat yashigo dubanta yayi yaja tsuki zama yayi kan sopa yana cigaba da kallonta cikin sanyin murya tace

" barka da asuba yaya inafatan katashi lafiya d'auke idanunshi yayi daga kanta bai amsaba kuma babu alamar zai amsa sema yamiqe cire jallabiyar jikinshi yayi saurin duqar dakanta Hanan tayi sabida tanamatuqar jin nauyin hakan nufar saman bed yayi yakwanta yamimmiqe sosai sannan yadubeta yace

" jikina yanabuqatar kulawa zokiyimin tausa har nayi bacci idan nayi bacci sekije kihadamin breakfast abinci mai wahala nikeso kiyimin idan kikayi sonjiki kisha mamaki " yanagama fad'in haka yalumshe ido sosai jikin Hanan yayi sanyi zuciyar ta nabugawa tahau saman bed d'in ahankali tafara matsame hannuwanshi bud'e ido yayi afusace yace banason shashanci dawannan zumbulelan hijaf d'in zakizo gareni kitashi kicireshi kayan bacci zakisaka 2 minutes nabaki idan bakizoba sena maimaita abunda kikejin tsoro jin haka yasa Hanan tamiqe cikin sauri babu jimawa tadawo dubanta yayi yaja tsaki yace

" aikinbanza dawannan shigar zakizomin sekace ke kad'ai zakikwanta da'alama kinwarke kinshirya cigaba da sauke haqqi ? dannaga kanki yafarayin rawa "

Sake komawa tayi tacanza wasu kayan dubanta yayi yawatsar yace " hmmm yazanyi tunda anhad'ani da daqiqiya zonan "
Sosai wannan kalmar tadaki zuciyar Hanan amma babu yanda zatayi tanahawa saman bed d'in yajawota jikinshi kama kunnanta yayi yamurd'e sakin qara Hanan tayi sabida mugun zafin dataji yanashigarta dakamata tsawa yayi yace " kiyi abunda nasakaki sha sha sha kawai " hawaye Hanan taji suncikamata ido cikin kakkausar murya yace " karkisake kiyimin kuka hawaye 1nagayasauka saman wannan fuskar taki ko hmmmm"

Jin haka yasa Hanan saurin shanye hawayenta tafarayime tausa lumshe ido yayi yanasauke sassauqan numfashi

Baki d'auke da sallama Hamut yashiga cikin parlour shi kai tsaye yanufi bedroom din Hamidat batayi tsammaninshiba shiyasa tabar qofar abud'e arazane tad'aqo ido ganin shine yasa tasaki wayar hannunta sabida ta tsorata dashi sosai akan abinda yayimata jiya kallonta yayi cikin takaici yace

" kicigaba dayin wayarki nasan bazai wuce da uban wannan cikin najikinki kikeyiba dama zuwa nayi nayimiki albishir dacewa Allah yabani lafiya in sha Allah zanyi auran huce haushi anan kusa kekuwa babu duka babu zagi dakanki zakisamar makanki mafita marar alqawari maciyiya amana kawai kin kusa girbar abinda kika shuka "

Juyawa yayi cikin 'bacin rai zaifita cikin sauri Hamidat tasakko daga kan bed tashagaban shi marayrayce fuska tayi tace " D please am so sorry wallahi nayi nadamar duk abinda nayimaka tunjiya nike nadama dan Allah kamanta komi murufamakanmu asiri kagafa idan asirina yatonu kamar nakane yatonu sabida ni da kai duk abu 1 n........." Qaryane akwai banbanci dayawa idan asirinki yatonu nakine de yatonu bana Hamut ba haquri kuma ke yakama baniba nagode ma Allah dayanunamin rashin dacewarki matsayin mata agareni gaskiya Hammat yayi dace kuma yayi matuqar sa'a dasamun Hanan amatsayin mata nima Allah kabani mata mai irin halin Hanan ba ballagaza irin Hamidat ba "

Yanagama fad'in haka yatureta daga gabanshi yafita cikin takaici Hamidat takoma bakin bed tazauna iska tafesar daga bakinta sannan tace " hmmmm wallahi senatarwatsaku badai bakadamagana seta Hanan ba to nasha alwashin tarwatsaku kuduka tasanadiyyar Hanan d'in bazata qaremin ni 1 ba " wani shi'umin murmushi tasaki

Jakadiya tadubi hajiya Hajara tace

" Hajiya naji zance akan cewa za'a shirya wani gagarumin shagali dah agobannan ma to amma yanzu anbarshi senan da kwana 2 sabida baqi nanesa wai hajiya meye dalilin yin duk wannan ? "

Wani mugun tsaki hajiya hajara tayi ad'an fusace tace hmmmm Jakadiya karki qaramin abin haushi mana kamar yadda bakisaniba to nima haka aykin banza lamarin cikin masarautarnan yafarazama da renin hankali a cikin shi tayaya za'a dinga ajemu agefe hmmmm nalura idan har Hajiya Kilishi tanaraye tofa mu bazamuta'bayin kima da daraja a cikin masarautar nan ba "

" To yaya kenan yakamata ayi hajiya ? " cewar Jakadiya kafin hajiya hajara tayi magana Hajiya mariya dake tsaye bakin qofar tace " kasheta zamuyi kawai kowa yahuta " zaro ido Jakadiya tayi cikin rawar baki tace " a a a deee sakee wata shawarar ranki yadade kisa yayi tsauri dayawa girmanshi bakadan bane "

Harara sukawatsa mata Hajiya Mariya tace " babu canji hakan zamu aywatar kuma kece wadda zakigudanar dakomi idan kikayi wani yunquri akan tonamana asiri muhad'a har dake wajan kisan tashi kibamu guri "

Cikin matuqar gigita Jakadiya tafito daga cikin part d'in zufa tashiga tsastsafo mata duk dacewa basanyi akeyiba tofa tsaka mai wuya kenan

Tsayin lokaci Hanan tanayima Hammat tausar amma yakasayin bacci sabida muguwar shi'awar dake taso mishi jiyakeyi kamar wani salone Hanan keyime duk tasake hargitsashi tsaki yaja yace
" dalla tashi baki'iya komiba sha sha sha kawai " cikin rashin kujari tasauka daga bed d'in parlour tafita zuciyar ta a cunkushe babu abinda keyimata dad'i kitchen tashiga tafarayin qoqarin d'aura abinda yasakata babu jimawa hadimai suka iso da breakfast d'insu kalakala gaidata sukashigayi cikin girmamawa sannan suka shiga jera abincin sunagamawa suka fita sabida sunsan halin Hammat bayason hadimai suyime koda shara balle wani gyara fitowa Hanan tayi tashiga gyaran ko ina dukda babu wani guzari jikinta amma haka takeyin komi cikin lokaci kad'an ko'ina yad'auki kamshi misalin 9 Hanan tagama komi har cikin bedroom d'in shi tagyara komawa tayi cikin bedroom d'in ta ganin Hammat zaune yasatajin fad'uwar gaba dubanta yayi yajatsaki yamiqe yafita bedroom d'in shi yashiga yanashiga yafad'a toilet yayi wanka misalin 10:30 am yafito cikin shigar manyan kaya yafito angon sak gaskiya yayi matuqaryin kyau wata farar pepa yagani adede qofar bedroom d'in Hanan nufar gurin yayi yad'auki pepa yabude rubutune kamar haka

" _Assalama'alaikum burin zuciyata Hanan dan Allah inaso kinatsu kikaranta wannan saqon nawa nine yayanki Hamut Hanan sonki yashiga cikin zuciyata inaji bazan'iya rayuwa babukeba duk da kina auran bro na bazan iya barinkiba kiyarda muqulla wata alaqa tasirri mudinga hutawa tare dan Allah Hanan inajiran amsa daga masoyin ki Hamut_"

Murmushi Hammat yasaki yace " hmmmm lalle wato anfarayimin renin wayo kenan har abada bro na bazaiyi hakanba kuma ko cikin magagin bacci nike zangane asalin rubutun Hamut koma waye wannan soyaye yashiga tsakanina da d'an'uwana hmmmm har abada ba'ahaifi mutunba yazama dole nagane wanda yayi wannan abun komade Hanan d'in ce ? "

Yana gamafad'in haka yashiga cikin bedroom d'in afusace

Please Comment fatan alkairi gakowa kuyi haquri najinashiru nadawo daga Kd sekuma mukafara shidimar biki shiyasa kukaji shiru nadawo yanzu in sha Allah posting kullum

Mameen Zarah da Sudees ce 😊🤝🏻💖
[8/19, 5:55 AM] Aunty Fauza: *⚜️MUSAYAR RUHI⚜️*


*NA*


*NPEEDY A AJI*
_(MARMIY ZARAH CE)_



```LITATTAFAN MARUBUCIYAR SUNE```
*1. NAYI RAYUWA DASHI*
*2. SANADIN ACCIDENT*
*3. SAKAYYAR CUTA*
*4. RUFAFFIYAR ZUCIYA*
*5. MUGUN SARTSE*
*6. FURUCI....*
*7. JUYI BIYU*
*8. HAYATUL MAHAYAT*


AND NOW
```MUSAYAR RUHI```



*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*



*PG 47 & 48*




*G* anin yadda yashigo yasa Hanan saurin miqewa daga zaunan datake dubanta yayi daga sama har qasa tayi shigar atamfa wadda tasha dinkin zamani riga da siket tayi masifar amsarta sezuba kamshi takeyi qarasawa yayi gaf da'ita har suna iya jiyo numfashin juna cikin tsoro da rawar baki tace

" Dan Allah yaya kayi haquri bansan kafitobane shiyasa banzo nabaka abincin ba dan Allah yaya karkamin komi iya bugun da zuciyata keyi idan naganka ya i'sheni hukunci Yaya Allah zan'iya mutuwa idan bugun zuciyata yazarce haka dan........."

Sakar mata tsawa yayi had'ida fad'in " to kimutu d'in mana inada asarane kinga ayma nahuta dazama da qaramar yarinya marar asali irinki "

Nufar wordrop yayi yad'akko book da pen miqamata yayi cikin dakakkiyar murya yace " Ammi nikeso kirubutama saqon gaisuwa akaimata " amsa tayi cikin sanyin jiki tashiga yin rubutu kamar haka
_Amincin Allah yatabbata agareki Ammi na inafatan kintashi lafiya Ammi inamiqo gaisuwa agareki nayi matuqar kewarki uwar kirki Umar marainiya Hanan Allah yasakamiki da Aljannat Firdausi Ammi na ina_ ......."

Fige book d'in yayi cikin fusata yace

" kinanufin zantatsayuwa har sekinyi sanranki bakikai matsayin ba "
Yage wajan rubutun yayi yafita cikin bedroom d'in shi yakoma zama yayi bakin bed yadubi wannan rubutun sannan yadubi na Hanan qwafa yayi yamiqe afusace yafita

A 'bangaran Hamut kuwa jinshi yakeyi sakayau amma dukda haka zuciyar shi tacushe yakasa manta mafarkin jiya koyaya yarumtse ido Hanan yake gani kwanciya yayi saman bed idanunshi nakallon sama afili yace

" Ya Allah kayayemin son Hanan kamar yadda kayayemin wannan lalurar danacire rai da

Please Login or Register in order to submit comment