Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma nice na tursasa masa baya so amma yamin biyayya dole ya aure ki nayi tunanin kece kika dace dashi ashe abin ba haka bane kawai kiyi hakuri ki kaddara iya bakin rabon zaman ku kenan ki samu miji kema kiyi aure".


"Mami na hakura dashi fa kika ce? Tabdijan wallahi bazan iya ba shi nake so dole kisa ya maida ni".


"Dan ubanki koke maiya ce bazaki koma gidan Al'ameen ba kinji na fada miki" Hannu Zainab ta dora aka tana kuka ta fita daga bedroom din mami.


Tsaki mami taja "jimin shashashar yarinya da dinma kuskure ne da tsautsayin nima za'a sakeni yasa na nace ya aure ki yanzu kuma tayi kai keda Al'ameen saidai zumunci".


Wata hudu da haihuwar Fati akai bikin Afeeyah ,wanda Zainab tayi bi da nacin Al'ameen ya mayar da ita tayi kamun kafa tayi kuka da magiya yace bazai iya ba dole ta hakura ta auri d'an gidan abokin babanta".


🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Bayan shekara shida😉🌹 wani yaro ne tsaye a harabar wani tabkeken gida sai bubbuda fulawoyi yake daya bayan daya me gadi dake zaune dan dattijo yana murmushi yace" Labeeb".


Juyowa yai yana kallonsa da hannu ya nuna masa wata babbar flower mai blue da farin fure.


Da gudu yaje ya buda saiga Al'ameen ya fito dariya Labeeb yai yana rungume shi wanda Al'ameen ya cira shi sama yana murmushi.


Al'ameen na dire shi ya kuma sake d'afe shi yana yada teddyn hannunsa 'kin daukarsa Al'ameen yai nan suka fara zaga harabar gidan Labeeb na cewa saiya kamashi".


Fati dake palor da cikinta da tudunsa ya fara fitowa jin hayaniyarsu ta dameta yasa ta mike tana fita harabar gidan ganin abinda suke yasa tace.


"daddyn Labeeb I don't want stop you from your playing with your boy but you are disturbing me ku dan rage hayaniya ina son hutawa ne".


Kallonta Al'ameen yai ganin yadda ta tsara kwalliyar datai mata kyau yana murmushi ya kalli Labeeb yana cewa "kaji fa boy abinda mum dinka ke cewa je ka cijeta😁".


Da gudu Fati ta juya ciki jin abinda yace shima Labeeb bayanta yabi murmushi Al'ameen yai jin ihunta yasa ya shiga palon'.


dariya ce ta kamashi ganin yadda suke kokawa da boy gashi ya bude baki alamar cizo .


Zuwa yai ya dauke shi yana cewa "boy mum dinka raguwa ce kalli yadda kasa take gumi bari muzo mubar, mata gidan mu tafi yawo gurin grand-mah dinka".


Labeeb yace "daddy zanga Minal (yar gidan Sadiq ce shekararta uku Afeeyah ma nada 'ya Ni'imah)"?.

"Eh my boy zaka ganta".


Cikin murna yace "to daddy ka ara min kudi nasai mata chocolate irin wacce kake saya min nakai mata".


Zaro ido Fati tai jimin yaro da zarar magana idan ka ari kudin a ina zaka samu ka biya"?.


Murmushi Al'ameen yai yana kissing forehead din Labeeb yace" that my boy wannan gaskiya ne haka nake so kyan d'a ya gaji ubansa boy dina dan soyayya ne shiryashi muje yaga sahibarsa".


Mikewa Fati tai tana rike hannunsa suka shiga bedroom ta mai wanka da shiri ya fito dan gaye.


Harda ita suka wuce gidansu mami ranar Afeeyah tazo su Rukayyah sunzo Family ya taru'.


Suna zaune ana hira cikin annashuwa Labeeb dake kusa da mami yace "grand-mah nifa zance nazo".


Daukarsa mami tana dorashi akan cinya tace" au saurayi na ashe zance kazo gurina ban sani ba"?.


Yadda Labeeb yai da fuskarsa kamar faten dankali😕 saida kowa yai dariya a gurin sauka yai daga kan cinyarta yana cewa .


"Nifa ba keba Minal".


"Oh ita kake so kenan ni ka sani a kwandan shara dan kaga ni tsohuwa"?.


Turo baki Labeeb yai "to grand-mah kema baga grand-fa nan ba"?.


"A'a ni kai nake so daddy aiya tsufa".

Kuka Labeeb ya fara yana cewa "wallahi ni Minal nake so ba keba".


Dariya suka rika yi masa domin duk lokacin da yazo haka suke shan drama da mami har dare suna gidan sai wajen karfe goma kowa yai sallama ya nufi gidansa.


Labeeb yai bacci amma dole saida Al'ameen ya tashe shi ya masa wanka sannan yasa masa sleeping dress ya kwantar dashi.


Fati na tsaye gaban mirror tana tattare gashinta taji anyi sama da ita murmushi tai tana sa'kalo hannunta ta wuyansa tace.


"Soulmate yaufa bacci nake ji sosai".


Sauketa yai akan gado yana hade kirjinsu cikin dauke gira yace "nima baccin nake ji madam".


Ya 'karasa maganar yana zame ribom din data fara daure gashinta dashi yana kissing wuyanta jin hannunsa cikin rigar baccinta yasa zatai, magana.


Ya dora bakinsa akan nata cikin salo yake binta ga'ba-ga'ba sauke nannauyan numfashi tai tana rungumeshi idanuwanta a lumshe muryarta can kasa tace.


"I love you soulmate".


Al'ameen dake shafa breast dinta shima cikin yanayin jin dadin kasantuwarsu tare yace.


"I love u too my heartbeat no one but u".


Yana gama fadin haka yai addu'a yana danna joystick dinsa cikin jikinta wanda lokaci guda suka 'kan'kame juna cikin yanayin farin ciki da nuna zallar kauna da soyayya🤗".



#ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH#.
#ALHAMDULILLAH#

👏 Ya rabbi salli ala sahibul-mu'kami annabin da mai so nasa bai zama a hammi sa alihi da sahabbansa zul-kirami a'alal ula duk ma'kiyin sa ya makanta.


😘 MRS AL'AMEEN AHMAD CE.



Godiya sosai gareku masoya.
👉 Zarah Musa dan adam
👉Safiyyah Aliyu wakili
👉Naja'at Musa Abubakar
👉Hajara Abdul-khareem
👉Hajara Aminu b/kd
👉Fatima Musa Abubakar
👉Sarah Yakubu
👉Batool Adam Naseer.
👉Zainab b/kd
👉Hafsat maman Aliyu
👉Basirah Muhammad
👉Badariyyah Hassan
👉Ameerah Hassan
👉Aseeyah maman Jabeer
👉Zainab sunusi
👉Saudat Yusuf
👉Salmah Hayat maman Afnan
👉Fatima Idris maman Ousman
👉Khadijat Alhaji Yusuf
👉Khadija Adams
👉Nafisat Mu'awiyyah umar
👉Hauwa Mu'awiyyah umar.


YUSRAH MUSA ABUBAKAR.


📚WRITER👇
👑 Yarima Abdul-maleek
🌹 Rayuwa biyu
🍇 Safreeyyah
🎉Haskena Sauban
🎀Minah-Umer
💰 Dan millionaire.
✌️ Husnah ko Badiyat
💕Dama kece
💘 Zuciyar Aliyu
🌃 Royalty.
💖Kowacce 'kwarya
🌹'Dawisu cikin agwagi.

🙏ALLAHUMMA SALLI WA SALLIM ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WA ALA JAMI'IL AMBIYA'I WAL MURSALINA WA ALA MALA'IKATUL MUKARRABINA WA ALA IBADALLAHIS SALIHINA MIN AHLIL SAMAWATI WA AHLIL ARDINA WA ALAINA MA'AHUMU AJ MA'INA BI RAHMATIKA YA A ARAHMAN RAHIMINA WA SALLALLAHU ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WA ALA ALIHI WA SAHABIHI WA SALLAMAN AJ MA'INA.



🌹 Yusrah Musa Abubakar
Mrs Al'ameen Ahmad ce😜


Zanyi kewarku masoya😿 sai rai da nisan kwana ya sake hadamu😭 alhamdulillah kuskuren danai a cikin wannan littafin d'an miloniya ina rokon ubangiji Allah s w t da yamin afuwa fadakarwar dake ciki Allah ya bada ikon yin amfani da aiki da itaa, ameeen.



😉See u next time,
🙏Tnk 4 ur supports
😘Be with me at always
🤗And we will meet again


🎀Domin gyara ko shawara🎀
👉 📱+234 905 527 3614.


🏵❤🔥🏵❤🔥🏵.
*Mrs Al'ameen Ahmad ce*.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On DAN MILLIONAIRE
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Than

Please Login or Register in order to submit comment