Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin anyi aikin banza kenan....cuz kowa zai samu bakin fadar cewa
Eh halin sane shiyasa ya bar gari sabida kunya"


"Suraj bazaka fahim ta ba.....
Domin baka hango abin da na hango ba.....
A gaskiya wannan hanyar itace hanya mafi sauki...."
Haka umma ta bashi ansa..

Shiko ya sake cewa da ita.....

"Okay naji kuma na amince......amma ina bukatar ki bani kwananki uku..
Domin ganin na shawo kan family namu......bayan nan saiya wuce
Sannan ke kuma nasan zakiyi tunani akan batun dana yita yanzu..."

Dago idanu nayi izuwa fuskar *raj* inda yayi mini 'bari da ido alamar dakwai plan......

Nan yasake cewa da umman.....

"Bakwai saikin bani ansa yanzu ba.....domin naga kamar a gaje kuke
Anyway nakai muku ruwan d'umi a bayi.....so ya kamata kuje kudan kwatsa kafin tayi sanyi..."


Nanfa umma tawa ta mike suka rungume juna....sannan tace dashi

"Suraj gaskiya....bansan taya zan gode maka ba...."

"Oh come on......aiko we are together...Just kije ki watsa ruwa......kinji"

Nanfa umman tawan ta wuce....shiko yace dani

"You too na kaimaka naka.....so jeka idan ka fito zamu tattauna".


*HAKA RAYUWAR TAWA TA JUYA DA SABUWAR YANAYI.......*
*NA KUMA KASA SANIN MEYE ZANYI.....IN ONE HAND ABBA YACE BANI BA FITA WAJE...IN OTHER HAND KUMA UMMACE KE BUKATAR NABAR GIDAN BAKI DAYA IZUWA WANI SIDE DABAN*
oh no.....God ina mai naiman taimakon ka....๐Ÿคฒ๐Ÿป


Fitar mu daga dakin keda wuya....
*Suraj* shima yayi niyar fita daga dakin but daya juya sai yayi arba da wata farar *pepa* dake aje a *senta tebil*
Wacce wannan takardar umma ce ta zo gidan dashi tun daga asibitin but hatta ni bansan meke a rubuce......ciki ba

Soma karantawa yayi inda bai wuce layi daya ya karanta ba ya soma zubar hawaye.....
Karashe karatun yayi inda yace.......

"Daman wannan itace,abin da umma take boyewar....
Gaskiya ne kuwa....but I promise you that,I will never let this happen again
I promise to bring back your happiness *imraan* and to make you smile again"

Bayan ya gama furta hakan ya fice cikin gaggawa....


*30 MINUTES LATER*



fitowa nayi daga bayin....inda na tadda *suraj* zaune a dakin nawa
Dukda cewa babu komai cikin dakin....illa tabirmar da yake zaune akai
Da kuma yan wasu kayakin sakawa daya taho dasu a hannun sa.
Haka yake zaunen yana ta danna dannen waya....abinsa
Niko na karasa na zauna a gefen sa.....

Sannan bai ce dani komi ba kuma bai dago kai ya kalli fuskata ba...
Har na sauya kayan jikina....nan sai ya dago kai yace dani...

"imraan sarkin karatu.....
Dafa kayi ta bamu kasa lokacin da muke thesame primary school....
But then da muka koma bauchi shike nan..."

Gajeriyar murmushi nayi sannan nace dashi....

"Oh dear *raj* aiko har yanzu ina turawa.....
Shin kasanma ina karan ta *Pure chemistry* kuwa......


"A'a ban sani ba wallahi.....kasan idan muna gaisawa a waya bamu tambayan juna school shine problem din.....
And ba wannan bama.... *imraan* shin ka kira shi kuwa"

Haka ya bani ansa hade da tambaya sannan cikin rad'a yayi wannan tambayar....

Niko nayi saurin mayar mai da martani......

"wah kenan,wah kake nufi *Suraj* ......"

"Dad'ina dakai baka fahimtar abu da wuri.....
Waccen wanda kuka taho gidan tare mana...wanda naji kuna kiran sa da *Mubarak*
Shi nake nufi...."

Haka ya bani ansa...niko na shige rud'ani sannan nayi saurin cewa dashi....

"Excuse me.....
Mai kake son fad'a Suraj....."

Dafa goshi Suraj yayi hade da cewa ...

"Oh my God.....imraan....
Ba abinda kake tunanin ba nake nufi....ba
nasan ka shige rud'ani dajin na ambaci ka kirashi but tunda baka fahimta bari na fahimtar dakai"

Dajin haka nad'an saki fuska.....shiko yace dani

"Ina nufi ya kamata ka kirashi ko kuma kayi masa *text massage* domin ka sanar dashi komai is alright.....
Danko nasan zasu kasance sunamai tunanin halin da kake ciki yanzun"


Ajiyar zuci nayi hade da cewa....

"Oh you are right.....but the thing is that,kona kirashi bansan meye zan ceda shiba....
Haka idanma zanyi texting nashi.....gaskiya bani da idea
So ka kyale kawai..."

*Haka yayi ta zigani.....har saida yaga na tura sakon kafin nan yayi shiru......*
(Reader).....Zakayi tunanin komai is over now.....but har yanzun ba'a soma game....

Haka muka yini a daki nida *Suraj* sannan kuma da daddare yajani mukaje muka kwana a falo......



*WASHE GARI*

Farkawa nayi 8:30 inda naga *missed call* na *qudsy* da kuma *Hussein* takai talanin.....
Nan sainayi gajeriyar murmushi.....sannan nayi wata magana a kasar zuciyata..

"To prove that am innocent........saina naimi tallafin wasu friends
But none of you *qudsy* & *Hussein*
It is only three days I have......
Yakamata nayi komai cikin sauri domin ganin komaina ya koma normal...."

Nan na sauka daga kujerar nayi hayar bayi......
Inda nayi brush sannan na fito......
Wucewa nayi izuwa tsakar gidan inda na tadda *Rukkayyah* da *raj* na tsaye bakin get....

Daga kan farandar da nake ina iyya jiyo maganar da suke.....
Nan nake tsayen ina mai jiyo muryar *rukkayyah* na cewa...

"What.....!!! *Raj* have you lost your mind,did you want me to allowed them in......
Gaskiya bazamu sake barin hakar ta faru ba..
What will you do if he fall for someone again...."

"oh came on mom,sunfa Sanar miki cewa sudin friends ne.....
and anyway Sun kasance su uku.....abdul,zahra dakuma malik......
Taya kike ganin barin su....su shige gidan zata haifar da matsala...."

Ansar da *Raj* ya bata kenan...itako ta sake da cewa.....

"Ehnnn gaskiya bakada hankali......I will not allow them
Just ku juya ku wuce......bazaku samu ganin sa ba....."

Tsayen nake ina mai juyo tattaunawar tasu.......
Nan na shige rud'ani.......danko ban taba jin ko nace ban taba abota da makamanciyar irin wayennan sunayen da *Raj* ya lissafo ba.....

Nan na jiyo daya daga mutanen na cewa......

"Wannan haduwar ta alherice.....ummah karki zarge mu da wani abin
Please allowed us in"

Dajin haka nayi wata gajeriyar tunani sannan nace.....

"So strange......
I really don't have friend name Abdul.....
Who are they and want they want......I really don't have an answer for this question"



*A DAKACE NI*
_*FANS MU HADE A UPCOMING EPISODE*_
_just be ready for the next episode.......and special thanks for you guys..............._
*_Gaskiya kun nuna min so....da kulawa,alhamdllhi na samu sauki,sannan na yaba da kulawar taku nagode sosai_*



*SOYAYYA CE BACK BY POPULAR DEMAND*
๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡


*THE RETURN OF SOYAYYA CE*






*SOYAYYAH CE*ยฉยฎ2020
*RETURNS*
*โœSTRONG PEN WRITERS ASSO.๐Ÿ–‹๐Ÿ–Š*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_




*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*

MEENAH SERIES
RAEES AND NAJMAH
AWANNI CESA'IN
WAYE SILA
SOYAYYA CE

*AND NOW*

*๐ŸŒน๐ŸŒธSOYAYYAH CE๐ŸŒธ๐ŸŒน*
*[RETURN]*



*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Wattpad*
@Abdul10k
*WhatsApp no:*
@09077974042
*Facebook acc*
Abdul Alhaji musa
*YouTube chennal*
Rahama TV




*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*
_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO_
_WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_
*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS*



https://www.facebook.com/groups/282175586024233/



*DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL*


โ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆ

*PART 2โƒฃ*

โ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆ


*SPECIAL THANKS FOR YOU GUYS*

*_Gaskiya kun nuna min so....da kulawa,alhamdllhi na samu sauki,sannan na yaba da kulawar taku nagode sosai_*


๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป



๐Ÿ†•
*EPISODE 3*








*karar sautin....kwankwasa kofa ne* ya rasta cikin falon.
Inda *aziza* kanwar Mubarak dake tsaye a cikin kicin tace da ummar ta.....

"Ummah muna da baki yaune?"......

"No babu.......babu wanda mukai zai dashi kawo mini ziyara...,
Maybe kawarki ce tazo.......dan haka yi sauri kije ki duba.."

Duk tattaunawar da sukayi mutumin nan dake buga kofar bai d'age kafaba....... ya kasance yana buga kofar da karfin tsiya.

*Aziza* ko wanke hannu tayi ta nufi falo.......but kafin ta karasa sai mutumin nan yayi ta tsanan ta buga kofar......kamar ya sami durum..(drum)
Nanfa ta karasa ta bude kofar inda tayi arba da wani abin daya saka ta wangala baki......hade da cewa.

"Oh my God.........."
Alamar bazata....sannan ta rike kumatun ta da hanu biyu.

Ba kowa *Aziza* ta gani ba illa *Mayah* wacce ta riko wata katotuwar jaka,idanuwanta kuma wani bakar tabaro ta sangama.....
tafi hade kuma da nuna issa *Aziza* tayi sannan bayan tayi hakan tace da ita....

"Oh *matar yaya* kece a gidan namu......."
Bayan ta furta hakan ta dafa goshi sannan ta sake cewa....

" *Ooops* I'm sorry........I mean aunt *Mayah* ,gaskiya zuwan ki tai matukar burgeni....
Danko zaki ganewa idanun ki yadda *imraan* ya samu sauki sannan kuma yake zaman lahiya da family sa.........
Anyway saura one more thing....... Wannan abin ko shine *punishing you* *Mayah* karki zata zamu kiyale ki haka..... You Will never go free"

Furta hakan keda wuya sai *Aziza* ta jiyo muryar ummanta na cewa....

"And anyway muna mai gode miki da kika hada relationship tsakanin gidan nan data *imraan* .......dukda cewar its fake relationship that you create but ta saka *Mubarak* ya gane asalin meye duniya ke kai......."


Idanuwan *Mayah* cikowa tayi da kwalla sannan ta kasa cewa komi.....
Nan saiga *Mubarak* ya sauko daga dakin sa......
Saukar sako keda wuya ta soma cewa..

" *Azziza* da umma bawai nazo gidan nan domin na saurari bakaken maganganu daga gareku bane.....
Nazone domin na baku hakuri akan abinda ya faru........bawai ina bukatar sake samun gurubi zama cikin zuciyar Mubarak bane........
A'a domin na gane kuskure na...sannan ina bukatar ku yafe mini....."

*mayah* ce tayi wannan batu yayin data saukar da kai kasa ta kuma had'a tafukar hannun ta alamar bada hakuri......

Nanfa jikin su tayi sanyi suka kuma dubi juna......dukkannin su ukun....
Sannan kuma umma tayi ma Mubarak alama daya bata second chance.
Nan Mubarak yayi yunkurin yace da ita wani abun but then ta kelkelle da dariya hada kyakyatawa.

Nan ma suka sake juyawa suka dubi juna cikin mamaki....

*Mayah* ko tayi ta kyakyatawa hade da rike ciki......nanfa ta juya ka kalli cikin idanun ummar Mubarak tace da ita......

"Oh *Mayah* drama queen........gaskiya na iyya kabce......
Aiko da jarumace ni da su *jamila nagudu* *maryam yahaya* *nafisa abdullahi* sai sunzo.....
Danko babu wacce zata iyya kaini makirci.....but ba wannan bama nazo nan ne domin nayi magana dakai Mubarak...."

Kalashe maganar tayi yayin da tajuyo ta tsaya kallon cikin idanun *Mubarak*

Sannan ta sake da cewa......

"Banzo nan a matsayin Mayah da ka taba soyayya da ita....ba
Sannan ba a matsayin mayah data rasa masoyin ta ba,wacce a halin yanzu bata bukatar ganin sa a farin ciki......
ko kuma bata bukatar ganin wani a kusa dashi......no ko daya babu....
And ina so na sanar dakai hakan ta farune abaya.... ma'ana yanayin dana kasance a ciki kafin yau...
But now..... *I hate you* "

๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ
*TOHFA CHAKWAKIYA*
๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ

Zura idanu *Mubarak* yayi sannan ya kuma kasa cewa komi......
Haka zalika umma da *Aziza* suma sunyi sukum sun kasa cewa komi.
Nan *Mayah* ta zaro zobe dake makale a yastar ta ta jefi Mubarak da ita....sannan tace..

"U are free....to fall for some one.......but believe me I will not rest until see *imraan* died body....
Cuz his is the reason that make's you reject me.......
Sannan ka sake tsanan ta binciken hanyar kubutar dashi domin game babu abokin karawa bata *sugar*

Juyawa tayi bayan tayi furucin haka.....
Sannan ta taka izuwa wajen umman ......Mubarak tace da ita

"Gaskiyar ki umma na iyya creating....fake relationship but you forget to mention one more thing..
Na iyya tarwatsa happyness too.....
*imraan* ko nace matar d'an ki yana under my attack......
So great ready.....cuz the real game will start now...."

Juyawa tayi ta hade tafukar hannu......sannan tace dasu..

*"Good luck....."*


Haka *Mayah* ta fice.....daga cikin falon...
Datakai tsakiyar farfajiyar gidan ko ta taka biriki.....nan ta kamo yatsar ta ta murza..
Inda ko ta sake sako wata zoben mai kama da wacce ta jefi Mubarak da ita...

Nan tayi wata magana a kasar zuci cewar ta shine.......

"No matter what.....happen you will always be my beloved prince..
I will not let go.....or give up so easily,I Will try my best to get you back *my Mubarak* cuz I still love you"



Karan kiran wayace ta tashi.....inda tayi saurin dauka.....

"Hello.....zee kin samu ganin sa kuwa......"

"A'a *Mayah* ban sami ganin sa ba........wallahi wata matsifaffiyar mace ce ta hanamu shiga gidan..
Munta bata hakuri takiji and wani ma daga cikin gidan yana raukar mana kanta sam taki yadda.....
And labari mai dadi *Mayah* an hana imraan zuwa school....haka kuma an hanashi fita
Gaaskiya abban nashi na gyara mana plan......"

"Haba zee....kinsan rashin samun Ganin *imraan* zata saka komen mu ya rushe....
And naji kina kiran kanki da kunje ba ke daya na tura ba ko kin samu wasu kawayanki sun rakakine....."

Haka *Mayah* ta mayarwa zee da martani itako zee tace da ita.....

"Oh come on....ba friends dina bane su......nima na tarar dasu a bakin get din suna famar kwankwasawa....
Shine kawai na marne musu.....
Wallahi ban taba ganin su ba..."

Dajin tayi wannan Furucin ta ......ta zura idanun sannan tayi wani batu kasar zuci....

"Maybe *qudsy* da *Hussain* ne.......but may yasa aka hana su shiga gidan.....?"

Nan saita ce da zee

"Something bad Will happen.....inaso ki koma gurin su... Kidan musu yan tambayoyi......"

"Ah Mayah aiko sun wuce tunda jimawa.......nima ta sanadiyar rashin adaidaita shiyasa na kasance har yanzun ina anguwar.....
But dakwai wani saurayi a gidan ya bamu number *imraan* "

Ansar da zee ta bawa *Mayah* kennan, ita ko tace da ita......

"Zee aiko ina da number sa already.......but,ki koma gidan ki samu ki shige ta sacecciyar hanya."

"Okay friend *Mayah* I Will help you find whatever you want......"

Nanfa maya ta sauke wayar sannan ta fice daga gidan.......



*BANGAREN UNIVERSITY KUMA*


*Qudsy* tare da *Hussain* ne ke zaune a *cafe* ma'ana coffee place.....
Zaunen suke suna mai fira......nan sai ga wata bakar mota ta tsaya gefen su....
Wasu samarine biyu suka sauko daga motar....wacce nake kyautata zaton su sukazo naiman nawa....a gida namu..

Takawa sukayi izuwa wajen nasu bayan sun gaisa suka zaro waya cikin aljihon su....
Sannan suka nunawa musu wata photo *pic Dina* sannan suka tambayaye su cewar su shine.....

"Guys dan Allah abokan wannan santalelen saurayin muke naima.....
Sunan su ko shine *qudsy* da *Hussain* sun kasance suna *chemistry department* Dan Allah ku taimaka idan kun sansu.......
Domin mun wahala muna naiman friends nasa dakiyar muka iyya samun wata tayi mana kwatance ta kuma sanar dasu sunayen friends nasa din"

Nanfa qudsy da Hussain suka dubi juna......sannan Hussain yace dasu....

"What are you guys planning.......tauzar tashin da kukayi da farin batayi bane,kuke kokarin aiwatar da wani zunu bin....
Babu information da zaku samu daga gare mu......and anyway bamu san friends nasa ba."


"Calm down dear.......we are sorry guys gaskiya ku kara cikiya a gaba cuz bamu sansu ba...."
Qudsy ce tayi wannan batu.......yayin da take kokarin rataya jakar ta a wiya.


Mutumin ko yace......dasu

"Gaskiya kuna da kusanci dashi.......sabida duk wanda muka tambaya...
Sai kaga sunyi watsi damu......sannan suna mai jifanmu da bakaken maganganu
Amma ku sai muka ga kuna support nashi......sannan kuna hana mu sanin gaskiya nufin ku kuma itace kar tarihi ta sake maimata kanta........
Inason na sanar daku halin da imraan yake ciki a halin yanzu....
Gaskiya yana naiman taimako a gurin friends nashi da muke naima....
besides na kasance nayi magana da shi kwanakin baya....a lokacin da muke kai hajiya *rayya* airport......
Sannan nayi mata alkawari zanyi bincike akan wannan *case* sabida na kasance *police* abokin tafiyan nawa ma haka..."

Dajin haka *qudsy* da Hussein suka dubi juna cikin mamaki.......

*BANGAREN GIDAN MUKO*

Tsaye nake ina brush a bakin faranda......sai *raj* ya karasa waje na yace dani....

" *bro imraan* wai toilet naka ya lallace ne ko kuma kaka......naga kana brush a tsakar gida....."

"kawai haka nake filling...... And komai normal just ina saha'awar yine anan"

Karan kirar waya ta ne ta tashi.....inda na naimi da ya dauko min.....
Wucewa yayi izuwa daki ya dauko wayar......inda naji yayi furucin...

*"I knew it........."*

Da zuwan sako na tambaye sa.....cewa

" *Raj* wannan shewar ta menene......sanan nasan kana planning ta wani abu so karkayi min karya
Bani ansa kaji.....ina sauraron ka"

" *yaya imraan* just naga idan an kiyale bakin naka suka wuce haka batayi ba....
Cuz sun tako daga wuri mai nisa....shiyasaka na koma daki na rubuta musu number wayar ka sannan da kuma *"CALL ME WHEN YOU GET HOME I'M FREE* na marna a bayan dayan su.....
Sai gashi sun kira....abin mamaki...."


dafa goshi nayi sannan nace.....
"Ohhh *raj* gaskiya kana turani cikin chakwakiya........yanzun da wanne zanji da reply massage wa *Mubarak* ko kuma da shawo kan umma.....and then gashi kana kokarin adding wani again"


"Oh just pick up the called.......and I know everything will be okay..."

Ansar wayan nayi a hannun sa.....nayi pick up....

*"Asslm alkm"*

"Walkm slm.....imraan yah kake.....ya kwana biyu"
Abinda yace da ni....kenan niko nace dashi

"I'm fine......banfa gane mai maganan ba....."

"Nasani bro......nine wanda muka rage maka hanya rannan......
Nida yar uwata....hajiya rayya,nine dan sandar nan data dankawa case naka
Gaskiya inaso mu hadu but komi ya tabarbare.....
Amma dukda hakar bata baci ba....zamuyi video called now"

Dajin haka nace dashi......

"Oh I'm sorry to say bani da data....a waya ta maybe mu bari saina samo"

Dayin wannan furucin naji ya katse kiran........30 minutes later ko naji ruwan text...
Dubawa nayi naga....
Your data bundle *64G* 90days was successful......

Inda nayi saurin kiransa........shiko ya dโ€™aga kiran...nace dashi

"Thanks wannan data Mai yawa haka....gaskiya na gode sosai"......

Dajin haka ko yace dani

"anyway.....Mubarak ne yayi maka wannan subs bani ba.....
Cuz gamu tare dashi..ko na baka shine ka gode misa da bakin ka?"


"Uhmm no need for that cuz bamu da time mai yawa.....bari na saita WhatsApp ko emo chat sai na kira ku......"

Datse kiran nayi na hau playstore.....na sauke app din WhatsApp da emo izuwa wayata.....
Nanfa nayi install nakuma saita....sannan nakira su.....

Nanfa na tarar dasu zaune waje daya......haka zalika Hussein da qudsy na wajen....
Haka mukai ta tattaunawa....cikin raha,sannan kuma sukai tamini tambayoyi....
Wacce kowanne saida na ansa......bayan nan qudsy ta sanar dani saura *3days* mu soma exam.....

Inda *raj* ya ceda ita karta damu komi zai dawo daidai......
Nan muke sai naji an cabko wayar dake hannu na.....a lokacin da nake kokarin godewa *Mubarak* saboda iyya fuskar sa ake iyya gani sauran ko sun daja da baya....

Ba kowa bane wanda ya wabce wayar illa abba na.....da danin sako naji zuciyata ta soma bugawa da sauri.

Murkuce baki yayi......sannan kuma ya maryar da idanun sa jajir kamar garwashi.
Da ganin fuskar *Mubarak* ko ya bugaa wannan sabuwar wayar tawa da kasa....wanda wannan wayar ban jima da siyar ta ba,duk da cewar abban nawane ya bani kudin siyowa a lokacin da na sami admission....
But gashi ya yatarwatsa komi.....da kansa

Gefen sako *aunt rukkayyah ce* ke tsaye ta gwafe hannaye....
Tana mai cizar leben ta.....

*abban nawa* wanka mini mari yayi.....sannan ya kara..ya kuma da d'a...
Inda naji kamar na makance cuz saida na cinye mintuna talatin ina ganin gizo cikin ido...
Kafin nan gani na ta dawo daidai.....

" *Dad wannan fah misunderstanding ne"*
Cewar raj kenan....niko ban iyya dago kaina na kalli fuskar abban nawa ba
Sabida banda ta fad'a........shiko yayi tamin yan fad'ace fad'ace wacce baza'a rasa ba...
Sannan da kuma karin dokoki birjik......
Sannan ya wuce....


Wucewar sako na tarar da umman tawa tsaye a bayan sa...
Sannan ta ciko idanu da kwalla.....
Itama tajuya a fusace ta wuce nayi niyar na bita but sai raj ya riko hannu na.....sannan ya girgiza kai alamar karna bita.

Bayan ta wuce sai aunt rukkayyah ta karasa wajen mu tace....damu

"Keenan dana hanasu shiga shine ka kirasu ta waya ko.......
Uhmm toh idan ma kewarsa kake kaje gidan sa mana ku zauna tunda ai dama mijin kana shi..."

Dajin kalamomin natako nasan ita ta shirya komi....sannan ita ta sanar da abba ina waya.....
Nanfa na saukar dakai na wuce izuwa dakina......na soma rusa kuka.

*DUK ABIN NAN DATA FARU A TSAKIYAR GIDAN NAMU KO ZEE TA DAUKI KOMI A WAYA TA KAIWA MAYAH*

inda ta gama kallon....video sannan ta kelkelle da dariya...

Tace....
"Friend zee gaskiya ke bakar aljana ce......mai mugun dafi.......
But saidai fa bansan ta yadda kika sami damar daukar wannan video ba.....
Duk da cewar sun hanaki shiga gidan.....but bazanyi mamaki ba idan kikace kinyi satar shiga cuz tun a lokacin na sanar da kiyi hakan...."

"Uhmm basar *Mayah* aiko wannan long story ne........bazaiyu inacin pizzan nan ina kuma baki labari ba just ki bani mituna kadan na kammala cin da nake
sai kiji komi"


Gajeriyar murmushi.... *Maya* tayi sannan tace da ita...

"Gaskiya kam....kinga bari nasa a karo miki pizza din.."

"a'a Mayah wannan ta ishe ni...."
*zainab* ce tayi wannan batu....

*Mayah* tayi murmushi hade da magana a kasar zuci...

*'dear poor imraan.....the hard game will start as sooner......*
*Just ka shirya zubar kwalla....domin itace kaddarar ka"*

*Nan ta sake kelkellewa da dariya๐Ÿคฃ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…*



*TAB'DIN ALLAH YA DADDA KARE IMRAAN AMIN*

COMMENT
SHARE
LIKE
๐Ÿ”ฅ




*SOYAYYA CE BACK BY POPULAR DEMAND*
๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡๐Ÿฅ‡


*THE RETURN OF SOYAYYA CE*






*SOYAYYAH CE*ยฉยฎ2020
*RETURNS*
*โœSTRONG PEN WRITERS ASSO.๐Ÿ–‹๐Ÿ–Š*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_




*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*

MEENAH SERIES
RAEES AND NAJMAH
AWANNI CESA'IN
WAYE SILA
SOYAYYA CE

*AND NOW*

*๐ŸŒน๐ŸŒธSOYAYYAH CE๐ŸŒธ๐ŸŒน*
*[RETURN]*



*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Wattpad*
@Abdul10k
*WhatsApp no:*
@09077974042
*Facebook acc*
Abdul Alhaji musa
*YouTube chennal*
Rahama TV




*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*
_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO_
_WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_
*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS*



https://www.facebook.com/groups/282175586024233/



*DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL*


โ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆ

*PART 2โƒฃ*

โ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆโ™ฆ


*fans gaskiya comment naku na burgeni...... Musanman irin wanda kukayi a kan episode 3,gaskiya yau nayi farin ciki hade kuma da samun karfin gwiwa......*
*SHARHI DA KUMA ADDU'A*
*gaskiya na gode da kulawa sannan ana tare........๐Ÿ˜*

๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป



๐Ÿ†•
*EPISODE 4*
*sat_23_Jan_2020*
*sorry for late updated*








Takawa nayi izuwa dakina.......inda na zauna sannan nai tagumi kamar d'an marayar daya rasa ci da sha.
*raj* ko Lekoni ta windo yayi sannan ya tsaya ya kuramin ido....

Nanfa yace da kansa.....
"Gaskiya ni *bad luck* ne ga *imraan* .....nakasance na rusa komai,na raba ummah da farin cikin ta..sannan na jefa *imraan* cikin tunani.......
Duk hakan ta farune a sanadiyar takura masa danake yi....."

Ajiyar zuci yayi sannan ya saukar dakai nadan wasu dakiku....kana ya sake cewa.

"Yah kamata hakan ta tsaya daga nan....... I have to leave him alone and never go close to his life again....
I'm so sorry,that I turn your life into a dengeruos situation..."

Nanfa ya wuce kai tsaye izuwa dakin sa.......






*WASHE GARI DA MISALIN 7:30AM*




umma fito daga kicin tayi da *1cup of tea* a hannu.....
Takawa Tayi izuwa dakina.....inda ta shige dakin da raha a fuskar ta.....
But then data tadda babu kowa a dakin saita rikice,nanfa ta juya a fusace ta kuma ruga izuwa falo....
Dalilin zuwan ta falon ko shine....tana zaton acen na kwana.......

Karasawar ta falon ta tadda *raj* kwance a 3siter shi daya....
waiga tayi ta dubi hagunta da dama but sai taga babu alamar wani a gurin.....

Nanfa *cup of tea* dake hannun ta ya subuce ya fadi kasa.......
Sannan kuma yayi *making sounds* itako ta ambaci sunana cikin muryar razana....

haka tayi ta zaga cikin gidan tana duba ko'ina.....
Bayan ta tashi kowa daga barci..........tana ta bubbude dakunan gidan daya bayan daya.
haka zalika toilet,kitchen,store da dai sauran su......sai data duba....But babu *sing* d'ina
Nanfa ta ruga izuwa tsakar gidan.....inda *raj* abba da kuma *aunt rukkayyah* suke biye da ita.


" *imraan* !!!!!!!............๐Ÿ˜ฑ
Haka ta kirawo sunana cikin muryar kuka.....
bayanda ta tadda tsakar gidan babu kowa....
Sannan kuma bayan ta furta hakan ta zube kan gwiwowin ta....nanfa *aunt rukkayyah* tadan dafata.....
Amma ko bata ceda ita komi ba....


*BANGAREN MAYAH KO*

zaune take a *resting place* tasha wanka.....tana zaman jiran zee wato aminiyar shuka sharrin ta..
Zaunen take tana mai duba *time* hade da girgiza kai.....alamar ta bata mata lokaci.
Nanfa saiga wata adaidaita wacce zee ke ciki......ta faka a gefen ta.

Saukar ta tayi sauri ta karasa wajen *Mayah* tace da ita......

"Oh *friend mayah* nasan na bata lokaci.....so dan Allah karkiyimin surutu kinsan bana son yawan fadace fadace...."

Mayah hade rai tayi......sannan ta kumbura kamar fulawar data ji yis....
Zee ko da ganin haka tace da ita.....

"Oooops maya,ya haka kinsan bana so naga kin hade rai...I'm so sorry...."

"Anyway kinsan muna da aiki birjik yau....amman kika dade kafin ki fito....
Ai hakan ba yi bane.....kinsan jimawar taki wace iriyar asara ta janyo mana"
Hakan *Mayah* ta furta cikin bacin rai...
Zee ko tace da ita....

"Maida wukar malama....aiko nace I'm sorry ko....so yakamata mu wuce kar time ya kure....
Danko wannan zaman itama da kanta *westing time* ne"

"Taya Zan maida.....aiko kinsan kullum ina karyar zuwa gidan su *ummul khair* ........
Ranar da *Yahya sahabi* ya gano hakan kayarce.......Hmmmmm"

*Mayah* ce tayi wannan batu yayin da take kokarin tashi.......
*zee* ko ta ceda ita.......

"Mudai wuce kar time ya kure.........



Nanfa suka wuce izuwa *shopping complex* domin yin shopping.......
Haka sukai ta saro abubuwa iri iri....
Bayan sun gama hada komi suka taka izuwa wajen *payment* nan suka sake tuno cewa da akwai abinda suka manta basu dauko ba....

Sai *Mayah* tace da zee......

"Ina *gift box* ko kin manta baki dauka bane.......

"Oh wallahi na manta......hmm kumafa kinsan itace ta kawomu nan.......
Kinga kawai mu koma mu dauko tare......domin bazan sake hayewa wancen side ni kadai ba..."

*zee* ce tayi wannan batu... Mayah ko tace da ita alright......
Nan suka sake komawa......domin daukar *gift box*



*BANGAREN GIDAN MU KO*

Umman nawa durkushe take kan gwiwowin ta......hallau dai tana rusa wannan kuka....Nan sai ta jiyo an dafa kafadar ta ta baya.....
Jiyawa tayi ta tarar dani tsaye gefen ta...
Inda tayi saurin mikewa hade kuma da rungume ni....sannan tace dani

"Ina ka shigane *imraan* kasan banaso kayi nesa dani but....ina kashiga tundazun nake naiman ka....."
Ta furta hakanne cikin muryar kuka....sannan ta sake da cewa....
"Amma ko kasan yadda raina ya tsinke kuwa.....Dan Allah *imraan* karka sake irin haka kaji...."

Furta hakan take yayin da take rungume dani sannan kuma ta kasance tana

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment