Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

news.......
Nanfa sai nayi gajeriyar murmushi........dayin hakon ko sai na soma jiyo zuciyar ta na bugawa da sauri........sannan idanuna suka soma lumshewa kamar wanda yake gengedi,Hancina ko ta soma 'bul'bula jini
Bayyanar hakanko keda wiya najini a sume........πŸ˜₯

Bayen sudewar bayanan muddassir sai Maya ta soma shararo nata zance
Inda take nuni da cewa ita ta aikata komi sannan kuma yanzu tana naiman yafiya a garesu.....


*Haka komi yafito a fili* yadda suka batawa imraan suna a social media haka suka sake wanke sa a gaban jama'a duniya na ganin komi..........

10minutes da faruwar haka mutane suka fara comment suna naima yafiyar a gurin imraan......
But its too late...to cry😣

β–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Ά

Bagarensu muddassir ko.....yen sandane suka zagaye shi sannan sunyi arestin dinsa,sannan suka kunce.....Mubarak but bayan sun sakowa muddassir hankwa,saiya zaro wata yar key a anjihun sa ya kunce hannun hade da wabce bindigar dake daure a kugun dan sandar......

Kafin su ankare ko yariga da ya zazzagawa Raj ruwan alburusai a ciki......
Da ganin haka ko yen sandar suka hahharbesa amma kuma kafin ya fadi yace da Mubarak......

"don't think the fight is over I Will be back to take my revenge no matter what,don't think zan rabu dakai......
Because you turn my life like living hell........"

Dayin wannan furucin ko ya fado izuwa kasar tsuburin.....

Mubarak ko da gudu yaje wajen raj ya dagashi.......
Anything that happened jama'a na gani.....domin raj bai kashe wannan live camera ba........

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Aunty rukkayyah da ganin hakan ko ta ruga waje da niyar zuwa asibiti nan ma tayi arba da *imraan* kwance an lullube shi da farin kelle......

Ihu ta buga........
Mutanen dake cikin gidan ko suka fito da gudu....da ganin haka ko suka karasa da sauri.....
Duk da it is too late amma sai suka dauke sa izuwa asibiti......
Cenfa suka hadu da Mubarak da sauran yan sandan.....

Hussain,uncle muhmud,qudsy......ummu imraan,ummu Mubarak abban imraan da aunty rukkayyah dadai sauran family duk a tsaye suke cikin asibitin kowa na kuka......

*ABIN TAUSAYI HMMM GASKIYA RAYUWAR WANNAN FAMILY NA BANI TAUSAYI.....*
*ANYWAY LAIFIN MAYAH CE DOMIN IDAN DA BATA AIKATA WANNAN KAZAMAR MUNAFURCIN BA DA RAYUWAR IMRAAN ZAI TAFI DAIDAI*

Mayah da kanta tana cikin wannan asibitin but ta gagara zuwa wajen su.....sabida tasan cewa duk hakan ta farune ta sanadiyar ta......
Jiyo muryar zee tayi wacce ke zaune a keken guragu na cewa...

"Mayah gaskiya......munsami hukunci Allah daidai da mu......
But ni abinda ke konamin rai shine bamu da damar naiman yafiya a gurin imraan....."

Dajin wannan batu tayi saurin rufe mata baki.....Sannan tace da ita..

"Karki sake furta hakan *Zee* "
Cikin muryar kuka ta furta hakan....at last suka rungume juna.

β–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Ά

Family uku ne ke zaman jiran farkawar imraan da kuma raj nan saiga likitan nan dake duba imraan ya fito.....
Da zuwan sa yace dasu.....

"What wrong with you........guys mayya saka kuka sake barin haka ta faru"

Shiru sukayi babu mai basa ansa haka yayi ta fadace fadacen sa kafin nan ya wuce but bai basu wani good result game da imraan ba......
Haka komai ya kasance unknown........
β–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Άβ–Ά

*πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€15 HOUR LATERπŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€*

Cikin asibitin babu kowa illa ahalin nan da suka taru guri daya.....
Haka zalika babu wanda ke gengedi bare barci.....
Cen bayansu kuma *Mayah da zee* ne ke labe suma dai basu ko rintsa ba.....

Nan suke sai likitocin suka fito daga cikin dakin da aka kwantar da majinyatar......
Da fitarsu ko suka sanar da ahalin.....

"Alhmdullh an sami damar ceto daya daga cikin su, ya farka yanzun nan......"
Da furta hakan ko ya hada fuska hade da cewa....
"We are sorry but bamu iyya ceto rayuwan dayan ba"πŸ™€πŸ™€πŸ™€πŸ™€πŸ™€

Dajin hakako suka ruga cikin dakin.....da shigar suko suka bushe guri daya danko gadon bayan majinyatan suke iyya hangowa.....

Dukkan nin su basu da tabbacin waye daga ciki ya rayu.....shin *imraan ne ko Raj*

Haka suka taka izuwa wajen nasu....hannun su na rawa suka juya Raj......
Yin hakan keda wiya ya bude idanu....da ganin haka ko umman imraan tasoma ja da baya...

Haka maya dake tsaye kofar dakin ta juya a fusace ta wuce cikin mota.....ba tare da tajira zuwan zee ba ta wuce.....
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭


Haka sukayi ta kuka....Mubarak ko bai iyya cewa komi ba.
Haka suka koma waje suka zauna........

*Mubarak* ko yaki fita wajen, zama yayi gefen imraan ya kura masa ido yana kallon fuskar sa.

*LIKITOCI WANI SA'IN BINCIKEN SU BAYA TABA ZAMA GASKIYA, SABIDA HAKA AKAYI A WANNAN LOKACIN DUK A TUNA NIN SU IMRAAN YA SHEKA BUT BASUSAN CEWA ALLAH MAI IKO BANE YAKAN IYYA CENZA DIK ABINDA YASO A KUMA LOKACIN DAYA GADAMA.......*
*Imraan* dai doguwar suma yayi wacce ta rikitar da likitocin suke tsammanin ya mutu.....

Alokacin da suka kyale Mubarak tare da gangan jikin imraan.
Mubarak din ya kasance yana zubar hawaye kamar idanunsa zasu zube....

Ji yayi an riko hannun sa hade da cewa....

"Stop crying my dear Mubarak........"

Cikin sauriko ya dago kai bayan ya jiyo hakan....
Inda yayi arba da idanuna a bude....

Da ganin haka ko ya rufe idanu hade da marin kansa.....
Nufinsa shine idanma mafarki yake ya farka......

Ji yayi na mistsine shi sannan nace dashi.....

"U are not dreaming...... imraan ne,I know that an sanar daku na mutu ko.....
Danko likitan da yake dubani na yawan cewa idan hakan ta sake faruwa dani zan sheka lahira"

Dajin hakanko yace dani...

"Aiko likitoci basu bane ke karbar rayuka mutane......sannan basu ke yenkewa mutun ranar mutuwar saba....."

Dayin wannan batu ya rungume ni.......kamar ya 'ballamin kasusuwan jiki....danko ya matseni sosai,dukda kewar wancen nake.

Nanfa muka jiyo sautin daukan hoto hade da flashlight.....ya haska mu...

Cikin sauri muka juya bangaren.....shiru mukayi na wasu dakiku kafin nan muka fashe da dariya.

*RAYUWA KENAN WANI SA'IN BA KASAFAI AKE AMINCEWA MUTUM YA MUTU BA......HAKA NA DAWO CIKIN RAYUWAR SANNAN KUMA NA KASANCE CIKIN FARIN CIKI*
*MUBARAK CIKIN SAURIN,FARIN CIKI DA KUMA MAMAKI YA SANAR DA IYAYEN NAMU....HAKA SUMA SUKAYI TA MAMAKIN*

*_3WEEKS LATER_*

Komi ya dawo normal domin *raj* shima ya sami kwarin jiki.....duk da cewar alokacin da'aka sallame mu baya iyya takawa...but bayan shafewar 3week sai komi ya dawo daidai.........
Haka zalika social media kowa na naiman yafiya a gare mu.....
Wasu ma har takawa suke izuwa gidan mu domin naiman yafiyar mu.

Haka zalika bosstop indan nahau adaidaita suka kaini inda nake son zuwa........
Idan nace zan basu kudi sai suce a'a, sannan wasun kuma suce dani "dan Allah ka yafe mana.....dan uwa.

*Cikin family kuma duk sun naimi yafiyar ta hatta abbana shima da kansa yace na yafe masa a lokacin har kuka nayi domin ban zaci zanga wannan ranar ba*

Bangaren university ko,Result namu ya fito....inda nayi mamaki matuka domin.......kaf cikin department namu nike da high score.....
Hakan tayi matukar bani mamaki dama sauran friends Dina wato qudsy da Hussain.....

Haka zalika shakuwata da Eysha ta cigaba da gudana.....


πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€πŸŒ€

Ringings din phone dina ne ya tashi........
Inda na duba naga *Dear Mubarak* ne ya fito a gaban screen dina.
Da ganin haka na wangale baki hade da cewa
"what the hell,?"

Dayin wannan batu ko sai *Raj* ya fashe da dariya sannan yace Dani.

"Pick up karta yanke.........."

Da ganin yadda yake acting nasan shiya saver number..... haka nayi receiving.......na Call din

*Hello*

Najiyo muryar kanwar Mubarak na cewa........

"Imraan pls wani abu na faruwa yanzun a gidan namu kazo domin shawo kan rikicin"

Zuro idanu nayi hade da yukurawa cikin zafin nama.......

"What?"
Haka na furta.....

Itako ta sake da cewa.....
"I can't explain it now.....yakamata kazo yanzun".

Babu wasting time na wuce gidan inda da zuwana gidan na tarar dasu suna tsaye a falo.....
Da zuwana ko na tambaya meke faruwa.

Nanfa na jiyo labarin komi daga bakin *Aziza* cewarta shine Mayah ta kawo zoben baikon su da Mubarak....

Nanfa na tambaya "so what's wrong with it,mayya saka kuka kirawoni........"

suka ce Dani "yana upstairs go and find out......"

Da jiyo haka na Wuce izuwa dakin nasa inda ummarsa da kanwar tasa ke biye dani.......shigewa mukayi tare,inda muka soma hango gadon bayan sa...
Da jiyo karar takun kafar muko....ya soma cewa.

"Bazan taba yafe mata ba.......so don't ask for that....."

Dajiyo haka na karasa....wajen sa,inda kuma nayi nasarar shawo kansa....
Shiko yace dani

"Ummm okay right na amince zan yafe mata but da sharadi......."

"Uhum fadi sharudan naka inaji....."

Kuramin ido yayi....yana kallon cikin idanuna......nanfa nayi guessing..mai yake nufi.
😲
Zura idanu nayi hade da cewa.....

"Uhummmm Mubarak stop it daina teste dina"

"I will not,gaskiya filling namu dayane,tunda ka canko abinda ke raina........
So bari na sake kibta maka ido saika sake guessing......"

Dajiyo hakan nace dashi.....
"ohm pls stop it,muna gaban mom fah" hakan na furta hade kuma da zuwa idan yake dasauri.....
Da ganin yadda na karasa gurin nasa yasan idan ban masa rankwashi ba zan mitsine shi,Shiyasaka ya ruga niko na bishi a baya mukayi ta zaga falon....kanwartasa da umma suka ce damu......

"Kai kai ku kula mana,karfa kuji wa kanku rauni"
Furucin umman Mubarak,yayin da muka kasance muna wannan guje gujen.

*Aziza* ko tace....

"It will be batter,idan ka tsaya ya kamaka yaya Mubarak.....
Danko naga sirkin namu bazai taba gajiya da binka a baya ba"
πŸ˜‚

Bayan ya jiyo hakan ko ya taka biriki......
Niko zuwa nayi gurin nasa nayimar.....rankwashi.....hade da kamo kunnuwan sa inaja.
Shiko yace dani....

"Uchhhhhhhhh Sake yimin rankwashin wallahi tana da zaki sosai....."

Dajiyo hakan ko nayi sauri sake kunen nasa hade da sauke idanu kasa bayan munyi 4eyes.....
umman Mubarak da aziza suka karasa da sauri suka rungume......
Mubarak......

Niko Tsaye nake na kura musu ido ina kallonsu nan sai najiyo anja hanuna na shige cikin rungumar......
😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•

*_```ALHAMDULILLAHI```_*

πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•
*DAURE KU KARANTA WANNAN SANARWAR*



*TOH READERS ANAN NA KAWO KARSHEN LITTAFIN SOYAYYACE RETURN SANNAN INA MAI SANAR DAKU AKWAI SABABBIN LITATTAFAINA MAI ZUWA*

*DAGA CIKI AKWAI*
*_πŸ§Ÿβ€β™€οΈRUHI BIYUπŸ§Ÿβ€β™‚οΈ_*
_Wanda ya kasance na kudine......._
200naira only....

*_πŸ‘—Y'AR SAMFIRIπŸ‘—_*
_Free story......but buy one and get one freeπŸ˜‚_
_AND THE REST_


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*_AKWAI KUMA GASAR FANS GA WANDA LABARIN YA BURGESA SAI YA DUBA KARSHEN TATTAUNAWAR DA MUBARAK YAYI DA IMRAAN AKAN CEWAR ZAI YAFEWA MAYA BISA SHARADIN_*

*_SO KUYI GUESSING MEYE SHARADIN SAIKU TURAMIN VOICE NOTE KO TYPING SANNAN KU NUNAN ERROR DADAI SAURAN SU NAGODE SAINA JIKU GA NUMBER TA DOMIN AIKA ANSA +2349077974042*

*_SEE YOU FANS A LITTAFI MAI ZUWA_*
*πŸ“ΏABDUL ALHAJI MUSA TEN KπŸ“Ώ*


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment