Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rusa kuka...

Niko na bata ansar cewa.....

"Ummah lahiya kuwa....yanaga duk kinbi kin rude.....banfa je ko ina ba,ina ta baya cen..... ina bayin waccen bishiyoyin da abbah ya dasa su kwanakin haha......"

Abba,Raj da kuma aunt rukkayyah tsaye suke suna kallon ikon Allah...
Sannan babu wanda yace damu komi.....
Nan muke sai muka jiyo karar kwankwasa kofa.....abban nawako baiko tambayi waye ba,ya wuce izuwa bakin get din sannan ya bude.

Bakowa ya tarar a bakin get din ba illa wasu *likitoci* biyu......sanye da fararan kaya.....
Basu dama yayi dasu shigo......Shigarsu ko suka dubani hade kuma da yimin wasu y'an tambayoyi akan ya magungunan nawa suke da fatan ina bin ka'idojin shan wannan magani.... ...
Eh ansar dana basu danko itace ta dace da tambayar tasu.

*SARKAKIYA*
yau dai ba kamar kullum ba,abba ya kasance ya hanani haduwa da kowa but yau ya bawa wasu damar haduwa Dani....
Dukda cewar yasan *Mubarak* ne ya dauni nawin jinyata.....hakan bata saka shi yayi rejecting na likitocin ba.

Bayan sun gama dubanin sai suka sake yimin addition na wasu magunguna........
List nashi sukayi sannan suka ciro waya suka kira *Mubarak* suka kuma sanar dashi komi...
Shiko mamaki yayi...danko bai zaci abban nawa zai amince likitoci su dubani ba...

Bayan sun kammala komi suka taka suka wuce....inda suka kiyaleni da *raj* tsaye a gefe na...

*30 MINUTES LATER*
ummah zaune take ita kadai a dakin ta.....nan saiga *Suraj* ya shigo jikin sa duk a mace.....
Da ganin sako ummah ta yunkura ta dafeshi hade da cewa....

"Oh my God......... *raj* lahiyar ka kuwa yanaga duk jikin ka......babu kwari."

"Ummah ina lahiya.....kawai nazone domin na baki hakuri akan abinda na aikata muku ke da imraan....
Anyway ina ganin nine silar saka ki kukar zuci.....
Idan da ban baku shawarar kara kwanaki uku ba da duk hakan bata faru ba....
Abinda ya faru jiyan nake nufi....."

Ajiyar zuci yayi kafin nan ya sake daa cewa.....

"Da tun kafin wannan ranar imraan zai kasance a *Maiduguri* but baku shawarar danayi shiya saka imraan ya sake shigewa tsaka mai wuya.......
Umma rokonaa a gareki shine ki nisantar da imraan daga wannan fitunar....
Kikai sa inda zai sake rayuwa ta farin ciki.....domin zaman sa a wannan gidan babu abinda zata kara masa illa ta sake saka shi cikin halin da ya fito daga ciki....."

Ummah gajeriyar murmushi tayi hade da zaunar da *raj* a gefenta......
Takawa tayi ta wuce kicin ta hada coffee ta kawowa *raj* ......

Ansa yayi daga hannun nata....ya rike a hannu,itako ta zauna a gefen sa kafin nan tace dashi.

" *Suraj* gaskiya mu yakama ta mu gode maka.......bawai kai ka bamu hakuri ba.....
danko shawarar ka tayi matukar aiki......"

*Suraj* da jin wannan batu ya zuro idanu.....ummah ko ta sake da cewa...

"Kai baka ga hakan ba........ Abban *imraan* ya kasance kullum bashi da lokacin mu......
But yau sai naga kwalla ta ciko idanun sa.....a lokacin da nake kukar naiman *imraan* ......
sannan kuma ya hana kowa ganin *Imraan* but yau ya kiyale likitoci da su dubashi......duk da yasan cewa kudin *Trining* na fitowa daga aljuhun Mubarak...."

Shako nunfashi unmah tayi hade kuma da mikewa......sannan ta sake cewa

"As soon as possible....zasu koma supporting na *imraan*
Danko tun yanzu sun soma nuna filling nasu a sarari.......
Just ka kasance strong domin cika alkawarin da ka dauka....."

*HAKA AL'AMARIN TA KASANCE TSAKANIN UMMA DA SURAJ.......*
*suraj* yaso ya zubar da makaman yaki but sai muka bashi karfin gwiwa.....
Kamar yadda suka tattauna da umma....haka muma mukai,danko a lokacin da yafita daga dakin umma....bai tsaya ko ina ba sai dakina....
shigewa yayi cikin dakin......sannan ya tarar dani zaune.....

Kamar yadda ya sanar da umma.....haka nima yace dani......
Hade kuma da bani shawarar komawa Maiduguri.....niko nace dashi.
Wannan fadar ta kusan zuwa final.....so banga ta komawa *Borno state*

Haka nima na bashi karfin gwiwa......sannan na kuma sanar dashi.....ina da bukatar taimakon sa.
Domin gobe ina son zuwa wani guri *secretly* shiko dajin wannan batu nawa ya zura idanu hade da kuma da dafa baki.....
Alamar mamaki....

*MAYA KO*
dauko gift box din sukayi......inda sukayi ido hudu da tsohon abokin Mubarak mai suna....
*Mudassir* sun kasance sun dibe watanni ba tare da sun ga juna ba....
Shiyasa sukayi ta zuba....
Suna kuma firar rayuwa......

Haka suka zauna suna firar rayuwa har *2:00* kafin nan suka ce dashi zasu wuce.....
Taka musu yayi ya kaisu motar su....sannan sukayi bankwana suka wuce...


*UNIVERSITY SIDE*

Zaune *Hussain* da *qusdy* suke a labary.....nan saiga Mubarak...ya shigo cikin rushing.
Zuwansa ya ce dasu....

"Barkan ku......friends ya hutu"
Ansa masa sukayi hade kuma da cewa gobe zamu soma Exam gashi kuma babu labarin *Imraan*
*Mubarak* dajin haka yace dasu....

"Oh came on.....guys karkuce mini ni kadai *Imraan* ya kira jiya da daddare....misalin *1:00* "

Dajin haka *Hussain* da kuma qudsy suka dubi juna......cikin mamaki.
Shiko Mubarak yayi saurin cewa dasu...

"I don't mean that.....karku fahimce ni baibai.....naga kun wani kuramin ido.
Jiya ya kirani da phone din abban sa.....sannan ya sanar dani bayajin dadin jikin sa....gashi kuma bashi da damar fita waje....
Haka kuma baya bukatar dajiyar da mom.....shine kawai"

Dajin wannan batu suka fashe da dariya hade da cewa....

"Oh my God.......Hussain kaga yadda Mubarak yayi mana *snatching* na *friend Imraan* uhmmm.....
Maimakon ya naimi agajin karemu sai ya biya ta Mubarak...."

*qudsy* ce tayi wannan batu...... Hussain ko ya bata ansar cewa......

"Aiko ni tun ba yau ba.....nasan hakan,kece dai kike ganin kamar sabon abu ne....
But ni tun watannin baya nasan haka....."

Haka suke tattaunawar cikin raha *Mubarak* ko yace dasu.....
"Ni dai karkumini tsiya....kunji...."

Karau daya suka bashi ansa.....

" *oh yaya Mubarak gaski kai din ta musan man ne* .....



*BANGAREN GIDAN MU*

cikin kakkausar murya...... *raj* yace Dani...

"What!!! *imraan* have you lost it.......wayan abba ka dauka jiya ka kira *Mubarak* dashi ....
Gaskiya ka soma samun tabun hankali....mayya hanaka baka ka dauki nawa ko kuma na ummah kakirashi da ita..."

"Calm down..... *raj* daina d'aga muryar nan....komai ya tafi yadda ake bukata malam, so banga ta bacin rai ba yanzu"

"Aiko banjin dalilin making call da kayi a wayan abba ba.....sanar dani idan kana son na kwantar da hankali......"
Ansar daya bani kenan niko nace dashi........

"Jiya by *12:45na dare* naji idona ya yanke na kasa yin barci..... Ta sanadiyar bugun zuciyar data addabe ni...sannan jikina ya wani dau d'umi tamkar wani dutsen goge kaya.......
Hmm saifa na naimi dana kira likitoci.....but bani da contact nasu...
Sannan phone naka nada luck.....kuma idan na tashe ku nasan zaku cikani da tambayoyi
.......mayya faru zan kira likitoci a wannan lokaci,nasan tambayar da zaku fara yimini kenan..
Shine kawai na wuce dakin Dad na dauki wayar sa......sannan nakira Mubarak ya hadani da likitocin....
Suko suka sanar dani wani magin dazan sha wacce zai ragemini rad'ad'in"

Dajin wannan bayani ya sake da cewa....

"Uhmm ayya kenan baka son ka takura mana shine ka tashi yaya Mubarak cikin tsohon dare yaje ya naimo maka maganin ko.....
Anyway taya ka anshi maganin daga gare shi toh......."

Murmushi nayi hade da cewa....

"Oh raj....... Daina running faster then your shadow.......
Duk da kacenka daidai...shidin ne yaje ya siyo maganin.....
But dalilin daya saka na sakashi ko shine su suna da manyan manyan hospital ta side nasu but mufa....
Babu koda na tashe ku babu taimakon da zaku iyya yimin....
Domin yayi late......amma side nasu har izuwa waye war gari suna kan aiki a hospital.."


*HAKA NA ZAIYANA MISHI NUFINA NA KIRAN MUBARAK SANNAN KUMA YA GAMSU DA HAKAN*
_haka kuma ya amince zai taimaka min wajen ganin ya fitar Dani domin na wuce izuwa wajen da nake da bukatar zuwa..._

Duk wannan tattaunawar da mukayi mun yitane yayin da *aunt rukkayyah* ke labe jikin kofa tana kuma sauraron mu.......😳😳😳😳

*CHAKWAKIYA MAI ZAFI*
Gaskiya ko da sauran runa akaba.......uhmm aunt rukkayyah ta saurari komi.....
Gashi ko muna naiman hanyar da zan fita izuwa wani guri a sace...hmm


*WASHE GARI BY 8:00am*
Inda muka kammala kumallo tare.....a falo sai nace da umma ta zanje na kwanta....domin jikina duk babu kwari....
Itako bata ki amincewa ba tace dani....barci mai dadi...

Tashi nayi izuwa dakina inda na sauya shiga izuwa.....
Farar jalla biya......wacce samari kewa lakani da *alhaji ya sallami wawa*
Sannan bayan nayi wannan shigar nakuma dauki alebo na daure kaina dashi.....
Sako wata gabjejiyar tabarau nayi mai duhu....nan saina jera filo a wajen kwaciyata na kuma lullube da barko....Sannan na kulle dakin ta ciki....

Ta window nabi na fito daga dakin sannan kuma ta....katanga na bi nafice daga gidan....
da kuma taimakon *raj* nayi duk hakan....shine wanda ya bani shawarar yin wannan shiga...da kuma jera wannan filo a wajen kwanciyar tawa domin muyi fooling nasu..


Bayan na sauka na taka izuwa....bakin hanya inda na tarar da motar *Hussain* na fake....
Sauri nayi na shige motar muka wuce...izuwa school.

Durar mu cikin school na yaye wannan kellen dake fuskar ta na soma takawa....
Inda muka hade in group.......ni,Hussain,qudsy da kuma Mubarak muka taka izuwa *examination Hall*

*"Allah bada sa'a IMRAAN"*
Inji Mubarak inda na bashi ansa.....
Amin thuma amin..
Muka shige hall.......


*1 HOUR LATER.......*
Wata bakar motace ta faka a kofar gidan namu.......inda wanda ke cikin wannan motar ya aiko yaro da kwalin bada kyauta wato *gift box* yace da yaron.....kace a bawa *imraan* idan ya dawo Daga *exam*
Yaron ko haka ya kai sakon.....yadda aka sanar dashi....
Sannan kuma a hannun abba na ya danka...
Hade kuma da sanar da *abban* nawa abinnan da aka umurce shi da ya fadi......

*suraj* dake tsaye gurin zuciyar sa ta soma bugawa da sauri......
Sannan kuma ya soma tambayan kansa......

"Oh my dear brother......where are you now"



*SOYAYYAH CE*©®2020
*RETURNS*
*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_




*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*

MEENAH SERIES
RAEES AND NAJMAH
AWANNI CESA'IN
WAYE SILA
SOYAYYA CE

*AND NOW*

*🌹🌸SOYAYYAH CE🌸🌹*
*[RETURN]*



*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Wattpad*
@Abdul10k
*WhatsApp no:*
@09077974042
*Facebook acc*
Abdul Alhaji musa
*YouTube chennal*
Rahama TV




*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*
_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO_
_WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_
*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS*



https://www.facebook.com/groups/282175586024233/



*DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL*


♦♦♦♦♦

*PART 2⃣*

♦♦♦♦♦


*fans gaskiya comment naku na burgeni...... Musanman irin wanda kukayi a kan episode 3,gaskiya yau nayi farin ciki hade kuma da samun karfin gwiwa......*
*SHARHI DA KUMA ADDU'A*
*gaskiya na gode da kulawa sannan ana tare........😁*

🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻



🆕
*EPISODE 5*
*sat_25_Jan_2020*
*sorry for late updated*



*suraj* dake tsaye gurin zuciyar sa ta soma bugawa da sauri......
Sannan kuma ya soma tambayan kansa......

"Oh my dear brother......where are you now"

*zee* ta kasance itama tazo kofar gidan da gift box a hannu but sai taga an rigata aiko Sako izuwa......cikin gidan..

Nan saita kira *Mayah* ta sanar da ita....cewar ta

*"hello friend Mayah gaskiya wani abune ya daure kai........*
Wani na tarar ya aiko sako....mai kama da irin tamu....kuma ya sanar da cewa idan imraan ya taho daga exam a danka mishi....
Shin *imraan* ya sami freedom ne *Mayah* ?"

"Zee wacce iriyar zancen banza kikeyine......anya ko ba rudewa kawai kikayi ba..."

"Haba *Mayah* gashi nan ina laiko abban *imraan* da gifts box a hannu.....
Taya zakice rudewa nayi....wallahi gaskiya nake fada miki ko indauki photo sune na tura miki....".

Haka zee ta mayar mata da martani itako tasake cewa da ita...

"No need....kawai kisan yadda zakiyi ki gano mana wanda ya turo kyautar......
Sannan kuma kiyi saurin barin gurin domin wani ya gano shirin mu..."

"Taya zanyi hakan kuwa.....motar fa tun dazun ta wucce..
Sannan yaron da aka tura ma haka....shima ya wuce"

"Okay kiyi saurin barin gurin......nasan yadda zamu juya takun"

*CIKIN GIDAN NAMU KO*

hallau dai abban nawa na jujjuya wannan gift box din....hade kuma da maimata kalmar nan...
"A dankawa imraan idan ya dawo daga....exam..."

Nanfa *Suraj* yayi saurin cewa.....
*"abba kasan babu inda *imraan* ke zuwa...hassali ma yanzu yana dakin sa...yana sheka barci cikin kwanciyar hankali.... Wannan duk suki burutsi ne.......

Abban juyawa yayi ya buga masa harara.....sannan ya kirawo sunana cikin ihu....
Cikin zafin nama ya juya ya fuskanci dakina.....yana mai takawa cikin zafin nama..raj ko na biye dashi yana cewa..

"Dad bai kamata a tashi wanda ke barci ba....hutu yake bukata shiyasa yace daku tun a lokacin daya kammala breakfast....."

Yana furta hakan yayin da yakance a gefen Abba....ganin an karasa kofar dakin ba tare da an jiyo kukar saba...
Ya saka shi ya shige gaban kofar...niyar sa ya hana abban bude kofar...
Abban ko da ganin haka ya wanka mishi Mari.....hade da cewa

"Get lose Raj....."

Dajin haka ya koma gefe guda ya bashi hanya......
Abban ko yana kaiwa hanun sa ga jikin kofan sai yaji na bude kofar ta ciki....
Mika na soma ina bubbudewa kamar wani mai barcin gaske.....
Da ganina cikin wannan yanayin ko *raj* ya wangale baki......
Alamar mamaki......

Abba ko da ganina haka ya kasa cewa komi.....niko na soma yi musu tambayoyi kamar haka......

"Abba lahiya kuwa....yanaji kuna hayaniya a tsakar gidan?"

*"lahiya lau.....shin barci kake tun dazun.... It's about 1hour fa yanzu da soma barcin taka....so jeka watsa ruwa....."*

Abinda yace dani kenan kafin nan ya wuce......
Tafiyar sako *raj* ya soma cikani da tambayoyi kamar haka.....

" *imraan* taya ka sami damar shigowa dakin nan.... Sannan taya ka kasan akwai problem harka tsara kayi wannan acting din....."

Bansami damar ansa masa ba sabida aunt rukkayyah ta shigo dakin.....
Da ganin tako na yunkura muka rungume juna.....

Abinda yayi matukar jefa *raj* cikin duhu kenan.....inda na soma bashi labarin komai daya faru.....

*LOKACIN DANA KASANCE INA HALL*
ina zana jara bawata....sai naga Mubarak ya shigo cikin sauri.....
Dakiyar masu tsaro gurin suka kiyaleshi ya shigo hall din.....inda ya sanar dani....
Aunty rukkayyah ta kira shi sannan ta sanar dashi cewa.....yayi saurin mayar dani gida domin akwai matsala dake shirin faruwa ahalin yanzu........wacce idan yakawo ni akan lokaci komai zai tafi yadda ake bukatar....

Dajin hakan ne yasaka shi.....yayi saurin kawo ni..... akan lokaci....
Sai gashi komi ya tafi yadda ake bukata.....
Murmushi *Suraj* yayi hade da cewa

"Oh mommy gaskiya naji dadi da kika fahimci gaskiya.....
Yanzu kinga zaki taimaka wajen ganin komai ya tafi success....."

Haka muka kasance cikin raha......side din abba nako daukan gift box din yayi izuwa dakin sa....
Inda ya bude box din.....babu abinda ya gani illa...agogona wacce ya sayamini watanin baya dakuma wasu photos hade kuma da wasika.....

Ciro wasikar yayi sannan ya soma karantawa.....kamar haka.

*zuwa ga habibi na......kuma bugun zuciya na Imraan,da fatan kana lahiya......*
_Dalilina na turo maka wannan sakon ko shine....na tayaka muryan kara shekara...._ *Happy birthday dear* _hade kuma sanar dakai yadda nake *missing naka*_
_Happy birthday happy birthday *masoyi na imraan*_
_Sanna inaso ka tuna da ranar da muka soma_ _soyayya.....ka duba wannan photon nasan idanka duba zaka tuno wannan kalmar data fara fitowa daga bakin ka ........kalmar dakace ko shine... *No matter what happen,You will always be by my side*_
So kayi keeping na promise kaji........daga masoyin ka *Mubarak*

Nanfa abban nawa ya zaro photo inda yayi arba da ni da Mubarak wajen san coffee
Da ganin haka yayi jifa da photo hade kuma da cewa....

"I Will make both of you regret......"


*HAKA MY LIFE YA KOMA.......CIKE DA FARIN CIKI*
domin support din da aunt rukkayyah ta bayar mini ya saka naji komi nawa ya koma normal.....
A sace kullum nake zuwa na zana jarabawar.......aunt rukkayyah ko tayi ta lallaba abba na......
Domin ya kyaleni na soma zuwa school...

Da sannu sannu ta shawo kansa ya amince na soma fita waje.....
Anyway wannan rana daya ce na shirya na wuce school gaskiya nayi matukar farin ciki....
But then dana wuce school sai komai ta sake dawowa baya...

abinda yafaru ko a ranar shine......

7:00shap na shirya na wuce school.....da raha a fuskata na sauka cikin school din ina mai takawa cikin kwalisa....

*"oyoyo imraan barka da samun y'anci.......gaskiya mun taya ka happy birthday.....
*qudsy* ce tayi wannan batu yayin da ta marne jiki na

"Nagode sis yanzu sai mu cigaba daga inda muka tsaya......"
Cikin raha na furta hakan....Hussain yace

"Aiko kafin mu shige hall sai mun hadaka da Mubarak yayi wishing naka....."

"Aiko na sanar dashi tunda jinawa.....just mu shige ciki zai karaso as sooner"

Haka muka zana jarabawar muka kuma fito.....nan muka tarar da *Mubarak* a tsaye bakin kofa....

"Oh imraan ya kaji final exam naku.........I hope kayi loving nashi...."

"Gaskiya sai naji kamar danni suka tsaro question din.....simple question wallahi...."
Haka na bashi ansa.....su qudsy ko sukai ta tsokanar sa cewa aiko da walakin gworo a miya kullum sai ya tambayi ni ya exam but baya mindning.....nasu,sun yi ko akasin hakan
Niko danaga sun takura mishi da wannan tsokanar na naimi da muje mu dan taba abinci.....

*alright* dukkan su ukun suka ansa muka wuce.......
Zuwa wajen mukayi mukaci abinci kafin nan qudsy da Hussain suka wuce......
Ni da Mubarak ko zaune muke muna fuskantar juna sai yace dani...

Yafa kamata ku hadu da *azziza* da kuma *ummah*
It's about 3weeks basu jiyo muryar ka ba,gaskiya suna daukin ganin ka...

Amince mishi nayi muka wuce izuwa gidan nasu.........firar mukayi tayi bayan mun kaiga shigewa gidan.....
*umma da azizza* sunyi farin cikin ganina a gidan nasu...
Haka mukayi ta firar...
Kafinan na naimi da Mubarak ya mayar dani gida....nanfa ya kaini anguwar tamu na sauka......sannan nace dashi.

"Drive safely......kaji"
Dajin haka yayi gajeriyar murmushi....niko na wuce gida....

Shigata gidan na ajiye jakata a bakin faranda na wuce bayi dake cikin falo domin yin wanka........
But dana ajiye jakar sai abbana ya dauka da niyar ya shigarmin ciki...ta sanadiyar yaga haduri ta hadu baki wuluk...
Takawa yake da jakar a hannu nan sai ya tarar da wata yar kwali ta fado ta cikin jakar....

Wannan kwalin ta kasance ta sabuwar waya ce.....wacce aka saka mini ba tare dana san ko wayayi hakan ba.
Hakan kuma ta matukar batawa abbana rai.....bai kuma ceda ni komi ba har sai washe gari...
Dana shirya zuwa police station..... Dan jiya a hanyar kawoni gida *Mubarak* ya sanar dani yau zamu wuce station domin ana bukatar wasu information a gareni......

Cewa yayi dani......
"Imraan babu inda zaka......dan haka ka koma..."

Dajin haka umma tace dashi....

"Haba mai gida... Jiyafa kai kace dashi ya wuce school..... .....amma yau kuma sai ka hanashi"

"Uhmm bani na bashi damar ba.....toh yanzu na janye...."

aunt taso tace dashi wani abu but saiya d'aga tafin hannu sannan yace da ita.

"I have make my decision.....and that's final"
Nanfa ya wuce....

Muko muka shige tunanin mai yasakashi....yin hakar.....


*MAYA*
zaune suke ita da zee ida take sake cewa da ita.....

Gaskiya ya kamata mu sami wanda yakai wancen sakon sabida.....karya bata mana shiri..."

Tanakan furta hakan sai taji wayarta tayi kara mai kama da ta shigowar sako cikin waya...
Dubawa tayi sai ta tarar anyi sabon posting a Facebook.....
Photo na ni da Mubarak......still dai irin wancen zancen ne....suka kara tadawa
But wannan karon tasha banban......sun sako family Mubarak ciki......

Photo ta kasance iri uku ce........firstly ni da Mubarak kadai...
Secondly ni,Mubarak,Hussain da kuma qudsy.....
Thirtly ni da family Mubarak...

Sakon dake jikin photo ko shine........

*tohfa Jama'an musulmai.....abin takaici ya same mu....yau family Mubarak suka amince da auren jansin dake tsakanin Mubarak da imraan....*
*dad'in dad'awa kuma ya kai matan nasa gidan sune domin su fahinci juna da iyayen sa....*
*Mubarak yayi ta zagaya gidan da imraan yana ta nunnu na masa komi....*
hadda side din da zasu tare a ciki saida ya nuna masa......hade da yimasa alkawarin zuwa honeymoon......
Da kuma Gina masa takotuwar kicin domin....aikin cikin gida....



Hannu na har karkarwa take yayin da nake karanta wannan sakon a wayar.......aunt rukkayyah
Bayan na kammala karantawa tace dani....

"Imraan makashin ka na tare dakai..... Tare kuke yawo da wannan munafukin naka......
And I'm sure that wannan sakon ne abbanka ya karanta shiya saka ya hanaka fita"

"Gaskiya hakanne......ya kamata ka sanar da d'an sandan nan.....
Domin ya tsanan ta bincike....."

*raj* ne yayi wannan batu.....yayin da umma tace dashi.

"Noway taya zai sami damar ganin Dan sandar....bayan an sake komawa da wannan jita jitan......
Ya kamata abi abun a sannu......



*HAKA TARIHI TA MAIMAITA KAN SA SABIDA KAMAR YADDA TA FARU DA FARKO HAKA TA SAKE FARU YANZU*
_komai ta koma sabo haka mutane suka koma suna ta sharing photo ta ko ina......._
_gaskiya hakan batayi ba,domin sun mayarmin da komai baya....sharing a social media bata hadu ba_

*'BANGAREN MAYAH KO*
sun kasance......suna naiman su gane wanda ke wannan makircin bayan su ......
But sun gagara samun haka,duk da cewar su suka sakawa *imraan* wannan waya a jakar.
Haka suka kasance suna mai naiman su san wannan wanda yakai sako da kuma wanda yayi wannan posting....
Cikin kwanaki uku sukayi iyya kokarin su but No result......

*RANAR MONDAY*
Zee na zaune a falon su *Mayah* inda taga kira ya shigo wayar maya....
Danko maya tabar wayar a gefen ta.....
Basarwa tayi.....taki dauka da faari but then sai taga an takura mata kawai sai tayi receiving...

*"Hello Mayah.......
Na samo miki wani labari mai dadin ji game da wanda yake wannan aika aikar....
Ki same ni a new building....na bakin titi kafin 30minutes"

Nan sai taji an yanke wayar......
Tayi ta cewa hello hello but it's too late.....
Nanfa ta duba daki domin ta sanar da Maya but sai bata same ta ba.....

"Oh Mayah ina kika shigane.......anyway saina saka kinyi proud dani..."
Nan saita aje mata sako cikin message ta wuce izuwa gurin...

Fitar tako saiga Mayah ta shigo dakin ta tadda babu kowa......

"Uhmm zainab.....ya haka tafiya babu sallama.....aiko saina kiraki na bude miki kai..."

Nanfa ta kira wayar inda aka d'aga kiran......
Cewa tayi.....

*"hello.....
Shiru tayi na yan wasu dakiku....kafin nan tayi salati....
Wayan dake hannun tako ya fado kasa........
Idanuwar ta kuma suka cike da kwallah.............


*SOYAYYAH CE*©®2020
*RETURNS*
*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_




*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*

MEENAH SERIES
RAEES AND NAJMAH
AWANNI CESA'IN
WAYE SILA
SOYAYYA CE

*AND NOW*

*🌹🌸SOYAYYAH CE🌸🌹*
*[RETURN]*



*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Wattpad*
@Abdul10k
*WhatsApp no:*
@09077974042
*Facebook acc*
Abdul Alhaji musa
*YouTube chennal*
Rahama TV




*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*
_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO_
_WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_
*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS*



https://www.facebook.com/groups/282175586024233/



*DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL*


♦♦♦♦♦

*PART 2⃣*

♦♦♦♦♦


*fans gaskiya comment naku na burgeni...... Musanman irin wanda kukayi a kan episode 3,gaskiya yau nayi farin ciki hade kuma da samun karfin gwiwa......*
*SHARHI DA KUMA ADDU'A*
*gaskiya na gode da kulawa sannan ana tare........😁*

🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻



🆕
*EPISODE 6*
*so close*




*FACEBOOK COMMENTS*
"uhmm wow......
Gaskiya *imraan* baida kunya.....wato har yanzu tare suke da Mubarak....."

*12Replys*
"Eh wallahi tare suke.......danko kullum a school saina gansu tare"

"Hmm Ina ko zaiji kunya shida ba kunyar tsayuwa filin al-kiyama yake ba......"
Reply by *Sulaiman Yusuf...*

"Aiko ni abinda kebani haushi ciki shine..... Yadda *Qudsyyah* ta kasance kullum cikin su.......
Jiyama saida suka wuce *coffee shop* tare...... Uhmm tana y'a mace amma take bin irin wayan nan tsinannun......"
*salma jibril* ce tayi wannan *comment* wacce ta kasance a department namu......

*haka sukayi ta fira akan wannan sabon post.......sannan kowa na bada albarkacin bakin sa.......


*BANGAREN MAYAH*

Wucewa tayi cikin sauri.......
Fitar ta farfajiyar gidan ta shige motar sannan ta wuce.....
bata tsaya ko ina ba..sai a *genaral hospital* na cikin gari.....

Fakawa tayi sannan ta fito cikin Sauri.....
Shigewa cikin hospital din...tayi ida tayi karo da wata *nurse* ......
Tambayar ta tayi cewa....

"Dan Allah...... Ina emergency room"
Nuni da hannu likitan nan tayi mata itako ta karasa da sauri....wajen wannan dakin da akayi mata nuni.
Tadda mahaifiyar zee tayi a zaune bakin room din tana rusa kuka....

"Ummah... Mayya sami zainab......."
Nuni umman zainab tayi maimakon ta bata ansa......
*Mayah* ko da sauri takai idon ta gurin da ake nuna matan.....

Wani Dakine still aka sake nuna mata.........
Nanfa ta sake cewa...

"Ummah ban gane.......inda kika dusa ba"

"Ki shige a ciki zaki sami ansar tambayar taki......"

Dajin haka tayi saurin shigewa ciki dakin......
Shigarta ko ta tarar da zee kwance....rai a hannun Allah......
Shure shure take ta sanadiyar rad'ad'in da take ji ta cikin jikinta...
Sannan kuma ta kasance an daure kanta da bandeji....aka kuma lullube ta da barko...

*Kai zee tana tsaka mai wuya gaskiya halin da take ciki babu kyaun gani......*
Mayah da ganin haka kwalla ta soma zubowa a fuskar ta.....


"Mayah car accident ne wannan........
Sannan kuma ana bukatar jini laida biyu.......amma tun dazun muke faman naima.....but bamu sami blood group nata ba..."

Ummah zainab ce tayi wannan batu..... *mayah* ko ta bata ansar cewa....

"Maizai hana a gwada nawa jinin.......maybe a dace"

"Uhmm ayi haka yar uwah.....gaskiya dako zaki ceci rai daga mutuwa......
But first naimi izinin iyayen ki tukun...."
Wata nurse ce tayi wannan batu yayin da take shugowa cikin dakin....

*Mayah ko amincewa tayi....ta sanar da iyayen nata a waya,sannan ta bada awun jinin nata a auna kafin iyayen nata su karaso.....danko sun dau hanyar zuwa asibitin*


*1 HOUR LATER*

iyayen *MAYAH* already sun karaso asibitin......suna zaman jiran result na jinin *Mayah*
Cen sai likitan ya fito daga office nashi yace da *Mayah*

"Anshi wannan pepper kije *pharmacy's places* ki samo mana wayen nan magungunan....."

Okay ansar da mayah ta bayar sannan ta wuce.....
10minutes later kafin nan tazo da magungunan a hannu.....
Inda ta tadda babu kowa.....A gurin data kyalesu zaune.....

Leka dakin da aka kwantar da *zainab* tayi.....nanma ta tarar babu kowa illa zee dake kwane......
Nanfa tayi furucin...

"Ina kuma suka shige.....a wannan yanayin, *mtswwwwww*
Anyway bari nakai alluran nan wa likitan karyace na bata lokaci...."


*BANGAREN GIDAN NAMU*


Zaune nake nida raj inda nake ce dashi.......

"I think something bad has happen again......taya karo daya abba ya sake hanani fita....
Bayan kuma shi da kansa yace naje schools.."

Shiru nayi na wasu dakiku inda na tunano zancen aunt rukkayyah....
Inda take cewa...


"Imraan makashin ka na tare dakai..... Tare kuke yawo da wannan munafukin naka......
And I'm sure that wannan sakon ne

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment