Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abbanka ya karanta shiya saka ya hanaka fita"

"Maybe hakan gaskiyane but......taya zamu sake shawo kansa......"
Ni naiyo wannan furuci.....raj ko yace dani

"anya imraan lahiyar ka kuwa......yanaga tun dazu kake surutai kai kadai .......
Kayi question ka kuma bawa kanka ansa...."

"Hakan ta zamanto mini dole Raj.......anyway I want to use your phone....Raj
Inaso na kira Police naji mai ke wakana....sananan wace information suke bukata daga gare ni......"
Ansar dana bashi kenan shiko yace dani...

"Alright but saidai fah kai saka layin ka domin wayata babu ko sule biyar......."

"Hakan ba problem bane........just ka shige ciki ka dauko jakar school dina.....
Ko kuma ka ciro wayar *alone* daga cikii...yi sauri.

"Okay......"
Yawuce izuwa dakin inda yayi arba da sabuwar wayan nan da aka sako min cikin jaka....
Dauka yayi cikin sauri yazo ya kuma zauna a gefe na.....

"Imraan kasan maina samo cikin jakar ka kuwa........Sabuwar waya ce fa.....mai tsadan gaske,sannan a dukan tunani na wayarnan ce abba ya gani shiya saka yake fushi dakai......
Cuz kamar kyauta ce daga *yaya Mubarak* "

"wace shaidace kake dashi.......wacce tasaka kake zargin *Mubarak* ne ya saka min wannan kyautar.....
And ba wannan bama aiko ni tun last night na gani.....but abunne da rud'arwa idan aka duba,suna kokarinne wajen ganin sun rabani da family na.....Da kuma ku masu nuna min goyon maya.....
Shiya saka nake son na sanar da Jami'in domin ya sami karin haske akan binciken da yake.."

Ansar dana bashi kenan shiko ya gyada Kai.....sannan yace dani

"Oh really....niko abun yayi matukar bani mamaki wallahi......yadda na tarar da wannan wayar a jakar ka
And then dakake ta maimaita yan sanda, yan sandan nan....nifa banga anfanin suba....
Just wannan karamar case but Its about wata da dauriya amma babu result.....
Saidai ma rikicin ne yake ta kunno kai......gaskiya ya kamata kai da Mubarak ku naimi wasu Jami'an wallahi"

Dajin haka nayi gajeriyar murmushi kana nace dashi......

"Uhmm *Raju bhai* gaskiya kai kam baka rabuwa da abin ban dariya......
Aiko Jami'ai ido ake kura musu.......sannan a kameye baki ayi shiru.....
And nidai ba wannan ba....bani wayar taka nayi magana dashi"


*HAKA AL'AMARIN TA KASANCE TSAKANINA DA RAJU*
*SANNAN DAGA KARSHE YA BANI WAYAR NAYI KIRAN*


*BANGAREN GENERAL HOSPITAL*

"Likita.....tun dazu muke nan,kawai ka wani jibgemu gaban ka........ka kuma kura mana idoo lahiya kuwa..
Sannan we keep asking you ya maganar result din jinin *mayah* kaki ka bamu ansa........What's wrong with you"

*sahabi* ne yayi wannan batu cikin bacin rai....ummah zee ko ta ce dashi....

"Calm down.....Sahabi,mubi komai a sannu.."

"Yeah yaya *Sahabi* ya kamata ka yayyafawa zuciyar ka ruwan sanyi...."
Yar uwar zee ce tayi wannan batu....

Mahaifiyar mayah ko batace dasu komi ba....itadai ta kurawa likitan ido....

"Kuyi hakuri yan uwah......gani da result din awun jinin *Mayah* but akwai matsala....."
Cewar likitan,Sahabi ko yace dashi....

"Matsala kuma.....group blood nasu ba daya bane...."

"A'a ba abinda nake nufi ba kennan........sannan inaso ka sani........ka'idojin *hospitals* shine a duk lokacin da aka sami wanda zai bada tallafin jini.....
Sai an auna cututtukar dake damun mai wannan jinin kafin za'a bayar....
And I'm sorry to say that.........
*Mayah* tana dauke da....."

"Wait wait wait.....karka raina mana wayo mana.....Mayah ba kalar yan matan da kake tunani bane.....wallahi
She's very kind.....so karka kuskura kayi yunkurin bata mata suna...."
*Sahabi* ne yayi wannan batu cikin nuna bacin rai....likitan ko yace dashi

"Aiko ba abinda nake nufi ba kennan......
What I mean is that tana dauke da *blood cancer* "kansar jini*
And so sad gaskiya cutar taci mata jiki.....sabida takai makura....
Shawara ta a gareku shine karku sanar da ita wannan batu sabida zai iyya jefata cikin tunani....yakuna haddasa mata *VP* "

Jiyo sautin fashewar kwalba sukayi.....cikin sauri sukai kai idanuwar su...gurin.
Zura idanu likitan yayi hade kuma da cewa...

"abinda nayi gudu *shiya faru* "
😬😱😳

*HMM SAKAIYAR ALLAHU SUBUHANAHU WATA ALA KENNAN*
*_BAYAN KWANAKI UKU DA FARUWAR HAKAN_*

likitoci suka sanar da iyayen zee kan cewa.....tayi matukar rashi a rayuwar danko ta rasa kafafuwar ta ta sanadiyar wannan hatsarin....
*spinal code* natane ta sami mugun rauni.....sannan kuma sunyi iya kokarin su..... but babu labarin motsin wannan kafan......

Sannan bangaren Maya kuma haka sahabi yayi ta fadin cewa daga taimako kawai sai a 'ban'baro cuta.....
Taya mutun ya tako da kafa ya shigi asibiti but...ace za'a kwartar dashi...

*HAKA YAYI TA SURUTAI AMMA BABU MAI CEWA DASHI UFFAN*
MAYAH ko cikin wannan kwanakin ta juye suffa.....
Skin nata ya soma cenza launi....from fari to black....
One 2week later ko gashin kan ta ya soma kakkaryewa.....

*A IYYA TUNA NINKU ZAKUCE KOMAI YAZO KARSHE BUT DUK FARUWAN HAKAN BA'AMA SOMA KOMAI BA*

*CIGABAN LABARIN*

*TWO WEEK LATER*
👇🏼
*abban* qudsy na zaune a falo inda ya sami sako ta text massege.......
Photos ne wacce ni qudsy da kuma Hussain muka dauka kwanaki.....a lokacin da muke exam...

Sakon kuma na cewa.....
*ABBAN QUDSY SHIN KASAN CEWA HALLAU YAR KA NA HARKA DA IMRAAN KUWA.........*
*NACE DAI KANA DA NEWS,IDAN KUMA BAKADA SHI TO KA SAKE KUNNUWAN KA DOMIN JIN HAKAR*
*WANNAN PHOTOS DAKA GA NA TURO MAKA......SU DA KANSU SUKA DAUKA.......SANNAN HATTA YAU SUNA SHIRIN HADUWA DA YAR KA A COFFEE SHOP......NIFA HARNA SOMA TUNANIN YAR NAKAN ITAMA....UHMMMMMM TOHDAI A BAR KOMI A HAKAN NIDAI FATANA SHINE KA DAUKI KWAKKWARAR HUKUNCI AKAN IMRAAN NA BARKA LAHIYA*


alokacin dayazo karashe karatun sai yayi jifa da wayar hade kuma da yunkurawa ya wuce......

*Its about 7:00am shap......hakan ta faru*
Wucewar sako umman qudsy da kuma qudsyyah suka tako izuwa falon..........
Tadda wayar sukayi a yashe......a falon,umman qudsy ta dauka ta karanta..

"Kut zance ya baci"
Furucin data yiyo kennan.....qudsy ko tayi saurin tambayar ta....
"Lahiya ummah......"

"Abokin ki..... *imraan*
Furta hakanne tayi yayin da take mika mata wayar....nan itama ta ansa ta kuma karanta...

Nanfa suka dubi juna sannan suka wuce cikin sauri ko dakika guda basu sake a cikin wannan falon ba.....


*BANGAREN MUBARAK*


Kwance yake ya kuma lullube kansa da wata katotuwar bargo.....
Nan karan ringing ya soma tashi.....
Miko hannu yayi inda ya dauko wayar sannan ya soma cewa.

*"Hello,asslm alkm"*

*"wlkm slm,baban soyayya.......toh su malam Mubarak an iyya tarairaya da kuma shawo kan masoyi....
Gaskiya kaidin ta musan manne..... Y'ay'a maza ma kake iyya sace musu zuciya ballan tana y'an mata masu raunin tunani....."

Dajin haka ko ya yunkura....cikin sauri hade kuma da cewa....

"What nonsense......"

"Oh gaskiya kam hakan take........aiko da zaka iyya ambato kalmar da tafi nonsense muni datafi....
But kafin nan inaso na sanar dakai halin da *Imraan* ke ciki....sannan ya zamanto maka tilas ka cireshi daga wannan halin domin soyayyar kace ta jefashi ciki........
Abinda zan Sanar dakai din kuma shine..... *IMRAAN IS MISSING* "

Mubarak da jiyo haka yayi furucin what......ji yayi an katse wayar....
Shiko yayi saurin sake kira...but abinda yake jiyowa shine...

*THE NUMBER YOU'RE TRYING TO CALL IS CANDLY SWITCH OFF.....PLS TRY AGAIN LATER*

Tsaki yayi.....hade kuma da yunkurawa izuwa falo......inda ya Tarar da *azziza* da kuma ummah a falon.

"Yaya Mubarak lahiya.....where are you running to,a wannan sanyin safiyar"
Azziza ce tayi wannan batu.....ummahko ta ce.

"Mubarak maike faruwa........why do you look so worried"
Dajin wannan tambayar ya Zayyana musu komi cikn sauri....inda suka yanke shawarar kiran gidan namu domin su tabbatar da zancen......

"Kut abin mamaki,dukkan yan gidan wayarsu na kashe......."
Azziza ce tayi wannan batu....bayan ta tuntubi lambobin yan gidanmu......umman tasu ko tace...

"Ga wayar *imraan* na shiga......"
Dajin haka ko Mubarak ya anshi wayar ya kuma saka a *ansakuwa*

Mubarak:hello

Layin imraan......."Hahahaha....Mubarak,Mubarak,Mubarak....
Hade da tafi ake furta hakan....sannan kuma maishi yayi ta kyakyatawa....

"Aiko kanada karfin basira.....da harka ga yadace ka tuntubi gidan nasu......
Uhmm but ka makaro damin gani da imraan a gefe na....
Sannan hatta gidan nasu na tafin ganina....."

"Kai karka kuskura ka yimai wani abu...... Sannan ka fadamin Mai kake da bukata zanyi ma....."
Mubarak ne yayi Wannan batu.....shiko ya sake da cewa...

"I just need you.....alone,ina bukatar kazo kai kadai......sannan kasani idona na kanka idan ka kuskura ka sanar da wani ko kuma yan sanda abida ya faru,toh zaka rasa *imraan* domin ko zan danna kunamar bindigar dake hannu naa fasa masa kai....."

"karkayi masa komi dan nan dan Allah......zai karasa a kan lokaci"
Umma Mubarak ce tayi wannan Batu.....and bata sanma lokacin da ta furta hakan ba...

"Oh great.......30minutes nake da bukatar ganin ka.....
Kuma idan kayi laiti uhmm saina ganka...karkuma ku sanar da yan sanda....my *last warning* "

Nanfa Yayiwa Mubarak kwatancen gurin kafin nan ya datse wayar.......
Ummah tayi saurin cewa.....

*"Maiya saka Mayah take yimana hakan .......why just bcuz kaki auren ta"*

"Ummah bamu da ansar wannan tambayar........abinda ya kamata muyi yanzu ko shine,ni da ke mu wuce gidan su imraan domin mu duba lahiyar su.... "


*BANGAREN GIDAN NAMU KO*

umma ce ke tsakiyar gidan namu.....tana abatan sunana....
Alamar naima na take tun dazu.

" *IMRAAN* *IMRAAN!!* WAI INA SUKA SHIGANE.........yaran nan"
Nan take tana ta kiran sunan nawa.....saiga aunt rukkayyah ta fito....

"Duk na zaga gidan but ban samesu ba.....*raj* da *imraan* Gaskiya suna yawan jamana rikici......
Idan yaya ya farka daga barci wacce karyar kenan zamuyi masa uhmm.......

Nan suke sai suka jiyo an buge get......kai ganin su sukayi izuwa gurin inda suka tarar da azziza da kuma *ummu Mubarak* shigarsu ko sai *qudsy da kuma mahaifiyarta* suka baiyana a gidan.....



*MUBARAK KO SHEKA GUDU YAKE A MOTA*


Inda yakai ga zuwa wajen a kan time......sannan ya tarar babu kowa a Turin
....
*Wata rabkekiyar tsuburice mai girman gaske* sannan ya kasance yanada tsaho....
Kan wannan tsuburin ya haye da kafa.....inda ya duba wayar sa bayan ya haye tsuburin yaga no service....

Juyawar da zaiyi ko yaji an zabga masa katako......nanfa ya fadi kasa sumemme.....

*30MINUTES LATER*


farkawa yayi......inda yaga an daure shi akan kujera......daga can nesa kuma wata jar motace da wasu mutane uku ke jikin ta....

Ihu yayi inda yake cewa......

"You have me now.......so let *imraan* go Free"

Fashewa yayi da dariya hade kuma da kyayatawa.....sannan yace..

"Let imraan go Free"
Furta hakan yayi kuma ko juyawa bayi ba....danko Mubarak na facing bayan sa.

Mubarak ko ya sake cewa Dashi....

"You promise me that....zaka sakeshi idan na kawo kaina,but taya kake kokarin cenza komi...."

"Aiko noway......babu abinda zai saka na sake imraan.....
And aiko babu abinda nake shirin cenzawa.....komai na tafiya yadda na tsara....
Da kake cewa nayi sending nashi free.....kasan kuwa
2years nayi ina mai naiman wannan damar but in just a minutes zakace nayi free nashi.."

Dajiyo wannan kalma ko Mubarak ya shige tunani......sannan yana kuma maimaita kalmar...cewar sa..

"2years.. Kuma.....tayaya Keenan..... waye wannan wanda yasanni 2years back....."

Ajiyar zuci yayi kafin nan yace....
Show yourself,waye kai kuma maiyasa kake mana hakan....."

"Zan sanar dakai ko waye ni.....and as well as mai yasaka nake wannan aika aikar....
Dole ne na sanar dakai koni waye......"

Still dai bayan sa Mubarak ke iyya hangowa but dayin wannan batu saiya juya....
Yakuma tako izuwa wajen Mubarak din...
Da ganin fuskarsako yayi furucin......

*Subbuhanallahi* hade da zuro idanu........
"Kaine ....Why,why maiya saka kake yimana haka......."


"Eh nine Mubarak... Nasan kayi mamakin ganina"


😲😲😲😲😲😲😲😲😲
😱😱😱😱😱😱😱😱😱
*KUT SHINEWA.......WAYE SHI,MAI YAKE BUKATA SANNAN MEYE YAKE SHIRIN AIKA TAWA*
*MU KASANCE DANI DAKU A CIKIN _EPISODE 7_ SOYAYYACE RETURN AMMA BEFORE KUYI COMMENT BIRJIK DOMIN SAMUN NEXT EPISODE ON TIME*
😱😱😱😱😱😱😱😱😱
😲😲😲😲😲😲😲😲😲


*SOYAYYAH CE*©®2020
*RETURNS*
*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_




*DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*

MEENAH SERIES
RAEES AND NAJMAH
AWANNI CESA'IN
WAYE SILA
SOYAYYA CE

*AND NOW*

*🌹🌸SOYAYYAH CE🌸🌹*
*[RETURN]*



*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Wattpad*
@Abdul10k
*WhatsApp no:*
@09077974042
*Facebook acc*
Abdul Alhaji musa
*YouTube chennal*
Rahama TV




*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*
_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO_
_WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_
*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS*



https://www.facebook.com/groups/282175586024233/



*DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL*


♦♦♦♦♦

*PART 2⃣*

♦♦♦♦♦


*fans gaskiya comment naku na burgeni...... Musanman irin wanda kukayi a kan episode 3,gaskiya yau nayi farin ciki hade kuma da samun karfin gwiwa......*
*SHARHI DA KUMA ADDU'A*
*gaskiya na gode da kulawa sannan ana tare........😁*

🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻



🆕
*EPISODE 7*
_*FINAL FINAL FINAL FINAL EPISODE*_
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚




"Nine nan.....Mubarak,shin kayi mamakin gani nane...?."

"Mudassir daina yimin irin wannan wasan,kasan inada aiyuka da yawa a school.......
Kunce ni....cause banason yawan wasa"
Mubarak ne yayi wannan batu.....da furta hakako yaji an sharara mishi tafi....

"Mubarak shin wai kazaci wasane ya kawo ni nan.......uhmmm gaskiya kuwa baka da hankali.
Toh bari nasa a fitar mini da *imraan* domin idan kaga yadda ya jikkata zakasan da gaske nake"
🙊🙊🙊🙊

*BAGAREN GIDAN NAMU KO*

"Ina imraan yake......Ina yake inason na ganshi....."
Umman Mubarak ce tayi wannan batu inda ta jiyo muryar....abbana na cewa

"Noway!!!!........Bazan taba barin hakan ta faruba,just turn around"

*qudsy* da umman tako basu yiya cewa komi ba......cause sun zaci zasu tarar da abban nata a gurin but sai suka ga akasin haka....

*aunt rukkayyah* dakuma ummana sun kasance sunyi shiru sabida sun san idan suka tsoma baki cikin zancen fadan zata dawo kansu....
*Ummu Mubarak* tayi ta bawa abban nawa hakuri but yaki amincewa ya basu damar gani na....


"abban Imraan wannan batu yakamata ayita cikin kwanciyar hankali......
Kadda bacin rai ta saka mu yanke mummunar hukunci.......
Sannan ka rika tuna cewa *imraan* fa dan kane.....
Yakamata ka sassauta yimai wasu abubuwan..."

Umma Mubarak ce tayi wannan batu .....shiko ya bata ansar cewa.

"Allah amin......
Wai yanzu wa'azi kikazo kiyi mana ko kaka
Da kike cewa na rikka tunawa imraan d'ana ne......so lokacin da suke shuka tsiyar tasu inane kika zauna.....
Why don't you stop them....mayya saka baki musu wa'azi ba alokacin?"

"Stop it please.......abban imraan ya kamata ka saurari abinda ke tafe damu...."
Umman qudsy ce tayi wannan batu.....da furta hakan ko suka jiyo an bankad'a kofar shigowa gidan....
Dikkannin su suka kai ganin su wurin......

Tarun *Y'an sanda* ne suka shigo gidan......bayansu kuma abban qudsy ne ke tsaye.

"Nanne gidan dayake zama....."
abinda ya soma fitowa daga bakin Abban *qudsy* kenan...inda matar sa ta ce dashi..

"Abban mommy mai kake kokarin aikatawane kam.........
Ya kamata muyi spending na time domin shawo kan wannan Lamarin"

"No hakan bazata faru ba......tunda yaki barin abokanta da y'a ta tohfa saina nuna masa ni ba kanwar lasa bane.......
Jami'ai ku fito da tsinennen"

Zura idanu umman tawa tayi hade da cewa.....

"Wait mai kake nufi wai,shin kana son ka kulle imraan dan yayi abota da yar gurin ka....
Hmm Shameful mai zai hana kayi controlling na yar taka kawai.....
Indan dai bafin karfin ka tayi ba ai zatajiyo umurni daga gare ka.. "

"What nonsense,Jami'ai wai mai kuke jira ku fitomin dashi........"

Babu wanda yayi kokarin tsayar da y'an sanda......
Haka suka caje gidan ba tare da sun sameni ba....nanko suka fito sannan suka sanar da babban nasu.......

"Babu alamar wani a ciki......mun duba ko ina but babu wanda muka samu"

Umma Mubarak ko dajin wannan batu ta soma salatin......

Nanfa Jami'an suka nuna cewa zasu dauki abban nawa a madaddina.....
Haka gidan ta dau hayaniya kowa na tofa albarkacin bakin sa...........
Suko yan sandan basuma saurarar kowa,kokarin su kawai shine su sakawa abban nawa hankwa.....


*BANGAREN GENERAL HOSPITAL*

*"SAHABI* gaskiya babu abinda zamu iyya yi......yanzu wacce ta wuce addu'a......
Addu'a ce maganin komi.....and aiko mun sanar daku cewa akwai signs da zaku gane dashi....
First zakuga canji a fatar jikin ta.....sannan kuma akwai kakkaryewar gashin kaa, itamadai sign ne.....sannan kuma kace hakan ta faru,
so.....gaskiya magungunan da muka sallameku dasu sun issa.....babu anfanin kara medicine,and insha Allah gobe zan kai muku ziyara har gida domin naga ya jikin nata yake..."

"okay doctor gaskiya mun gode sosai da kulawar ka.......
Zan wuce yanzu......thank you so much"
*sahabi* ne yayi wannan batu......shiko likitan yace dashi.

"Don't mention......."

Nanfa sahabi ya fito daga asibitin jikinsa a sanyaye......ya shige motar sa ya wuce...
Wucewar tasa ko saiga *mayah* itama ta fito daga cikin asibintin da dukkan alamu taji tattaunawar tasu danko kurawa motar sahabi ido tayi sannan kuma ta ciko idanu da kwalla......
Nanfa ta soma tunano lokacin datake tsaye a gaban mirror........hakan kuma ta farune yau kafin tabi bayan yayan nata izuwa asibitin....
zaune take gaban mirror tana shafa man jiki.....inda taga gashin kanta na sauka....kamar garin fauda...
Da ganin hakan ta saka hannu cikin gashin....nan ma saitaga ta ciro hannun da yan gashi jiki.....
Bayan ta gama tuno abinda ya faru da ita a safiyar yau sai tayi wata magana cikin kasar zuci...

"I have to end this rumors.....right away"

Nan take saita jiyo karan ringing na tashi.....sako hannu tayi cikin jaka ta ciro wayan sannan kuma ta d'aga ....

*Hello*.

"Hi *Mayah* wacce shawarar kika yanke........."

Dajin haka ko *Maya* tace

"Nima hakan ne.....kamar yadda kika fada da farko,nima ina goyan bayanki....."

"Okay then meet me a wajen shan coffee right now"......


*BANGAREN MUDDASSIR TARE DA MUBARAK KO*

Hallau dai mudaddssir yayi pointing na Mubarak da bindigar......inda kuma yake cewa

"As soon idan kaga yadda imraan ya jikkata zaka gane ba wasa nake maka ba....."

Furta hakan keda wuya saiga abokan aikin nasa sun fito da wani wanda aka lullube fuskar sa......
Maybe nine.....😲😲😲
Cuz da ganin yadda suffar jikin nasa yake....Mubarak ya soma zubar da kwalla....yana kuma cewa...

"Mayya saka kayiwa *imraan* haka.....wani laifi yayi maka da kake saka masa da wannan......"

Fashewa yayi da dariya hade kuma da kyakyatawa daga karshe kuma ya murtuke fuska....

"Oh really....wai bakasan maya saka nake yin duk wannan ba....
Gaskiya baka da kwakwalwa......shin wai harma ka manta aika aikar da kuka aikatamin shekarun baya
Hmm toh bari na dan baka labari mai cike da sarkakya........
Akan abinda ke faruwa cikin wannan kwanakin.....tsakani na dasu mayah.....

Ajiyar zuci yayi kafin nan ya cigaba da cewa......

"Two weeks back na diro cikin wannan gari,inda na soma jiyo wannan labarin a kanka da kuma *imraan*
Hmm gaskiya yan sandar daka saka suyi maka bincike jahilai ne.....sabida sun cinye a kalla wata suna wannan binciken but ba result.........
Amma ni kuma cikin 2days nasan wannan aikin hannun mayah ne.....
Sannan ba wannan bama....na somane da salon da maya ta dauka tun farko.....
Na kasance Ina mai aika sako Gidan su imraan....and gaskiya inajin dadin yadda abban nasa ke fushi dashi....
But at the end idan na aiko sako....sai maya da zee su rusa domin suna san su cimma tasu.....
Sunyi ta rusamin plan iri daban daban.....nikuma nayi tajin haushi kamar na shekesu....duk da nasan bada sanen su suke hakan ba, but then sai wata shawara ta zomin......cewa..
Maizai hana na raunata yar aiken nata wato zee......."

fashewa yayi da dariya asa'in dazo nan a zancen nasa sannan ya soma zagaya Mubarak dake zaunen....
ya kuma cigaba da shararo zancen tasa..

"It so funny.....sannan abin dariyar anan shine zee dagajin nace akwai news dazai taimaka musu....gurin kama maiyin posting din...sai ta rude takasa tsayawa ta fahimci maike shirin faruwa...just ta hau hanya domin zuwa ta anso labarin......daga gare ni
Niko a lokacin na gama shirya komi, shine just na *bug'e ta....da motor...*
*That accident wasn't accident I plan it my self*
kai Abin tausayi a lokacin da na ganta kwance cikin jini ta kasa motsawa....."

Abinka da mai Samun shawarwari akai akai....ina komawa gida sai wata sabuwar plan ta sake zuwa min....wacce dashi nayi fooling *Mayah* sannan kuma inason na sanar dakai cewa ahalin yanzu tana officeing yan jarida......
Takai kanta domin ta sanar da duniya cewar ita ke shuka wannan sherin alone......
But yin hakan zai saka a yanke mata hukunci sabida idan na kashe ka kaida *imraan* toh babu wanda za'a zarga I'lla ita....."



*Mubarak* dajiyo haka ko yace dashi.....

"Muddassir.....why are you doing this.....mayya saka ka tauzarta rayuwar zee....ka rabata da gatan ta."

"Aiko abinda ta dace da munafukai dake kawo mummunar shawara irin su kenan......."
Ansar daya bawa Mubarak kenan sannan ya sake da cewa

*"but taya kake tambayan zee alone mai ya hanaka ka tambayi mai nayiwa *Mayah*
Hmm a tunanin *sahabi* zai boyewa mayah komaike damun ta....amma ko baisan cewa sanar da ita hakan zai saka na cimma plan dina ba...
Uhmm sanar da ita hakan danayi Shine silar da ya saka ta wuce.....radio station domin ta naimi yafiyar ku.....
😲😲😲😲😲😲😲
I fool them....hahahaha,a lokacin danasan mayah na dauke da blood cancer ko shine.......
a lokacin danaje dubiyan zee.......A lokacin nasan komi,domin naji su Suna tattaunawa da likita akai,
Nanfa na sami sabon plan cewa ind'an cika rayuwar *Mayah* da tsoron kiyama....
At first time danaga tsoro cikin idanun natako shine a lokacin dataga fatar jikin ta na komawa wani irin....
Itako bata san duk ni nake hakan ba...sannan kuma lokacin data ga gashin kanta na zubewa sai ta dauka da gaske ne....
Batasan ni nake aikata komin ba.........
But anyway ai daman ta kamaci hakan sabida duk wanda keyin irin wannan sharri ya cencenci tauzarta datafi wannan zafi....."

Dajin wannan batu ko Mubarak ya sake cewa.....

"But why do you do all that........?just because you want to have some fun,or you want to punished her"

"Not really.....kawai ina daukar revenge dina ne akanka......."
Haka ya bawa Mubarak ansa.

"Shiko mubarak din yace dashi.....
"Revenge......revenge kuma"

*nasan ka manta abinda kayimin.....but haryau ina tuno hakan cikin raina......*
*Babu macen dana taba so a rayuwa ta data wuce Mayah.....but mayye kayi agare mu*
Ka rabani da ita just domin kana son ta.....
A wancen lokacin na zata just kawai abotace a tsakanin ku but then sai abotar ta koma soyayya...
Mayah ko ita datasan tuntuni ina kaunar ta sai tayimin korar kare dan tana jin zan raba soyayyar dake tsakanin ku......
I still remember her last word........ *I hate you muddassir* hmmm so sad,
Tunda ka rabani da ita.....kaidin da kanka bazaka sameta ba.....
Domin saura mata y'an wasu dakiku ta sheka lahira.....
And you too.....
Nasan bayan an tsinci gawarwakin naku,jama'a zasu yad'a cewar kun kashe kannu domin an hanaku zama tare...
Yansanda ko zasuce...mayah ce ta shirya komi..."

Bayan ya gama furta hakan ya taka.....izuwa wajen Mubarak ya daura masa bindiga aka sannan yace dashi.....

"Idan hasashe y'an india da kuma thailand gaskiya ne zamu sake hadewa a wata rayuwar.....
Sauka lafiya Mubarak.....sai wata Rana"

Dajin haka Mubarak yayi gajeriyar murmushi hade kuma da cewa....

"Well well well......nice game,"

Sannan kuma ya kira sunana cikin nuna soyayya.....cewar sa shine

"Oh my dear lovely....wife shin ka saurari abinda ya furta kuwa.....
Hmm shirin da Mayah tayi shine wanda ya rusa...."


"What nonsense is this,mutuwa zakayi yanzu shine kake kiran imraan da matar ka uhmm"

"Yep it doesn't matter, imraan please can I see your face before I die.....this is my last wish.
Shin muddassir bazaka cikamin burina na karshe ba,do me a fervor,as my friend muddassir"

Dajiyo haka ya murtuke furka hade da juyawa cikin fushi ya yaye wannan kellen da aka rufan fuska dashi....

😲😲😲😲
Zuro idanu yayi bayan yayi arba da fuskata......


*BANGAREN GIDAN MU KO*

"Stop......!!!
Haka na furta cikin kakkaurar murya......inda suka juyo ganin su izuwa bangaren da nake tsaye.
Nanfa suka tarar dani tsaye gefena kuma abban *eysha* ne ke tsaye.....

"U can't take my father......I'm going with......."

Dajin haka ko umma,umman Mubarak tare da aunt rukkayyah...suka karasa waje na da sauri...

"Inane ka shige imraan......."

"Long story zamu sanar daku daga baya......."
Eysha ce tayi wannan batu....inda umman Mubarak ta hau waige waige....sannan ta kuma tambaye ni

"Imraan Ina kuma Mubarak din.....ya tsaye....."

Nanfa tayi tamin tambayoyi iri daban daban niko na kasa ansa tambayoayin cuz bansan abinda take ma maganar akai ba.....
Abban nawa ko hallau dai bai sauka daga kan bakar saba....
Saboda ya soma ihu yana nuna cewa laifina ne........and kuma duk ta sanadiyar umma ta, hakan ta faru.

*SO SAD*
Haka abban qudsy yayi umurni dasu sakamin hankwa........
Hakan kuma akayi danko sun sakan hankwa,but babu wanda yayi yunkurin dakatar dasu.....

Haka muka taka izuwa wajen da suka faka motar tasu,sai najiyo muryar *Uncle Mahmud* da *Hussein* na cewa

*ku dagata pls*


*MUDDASSIR*

"What nonsense..........taya hakan ya faru"?
Cikin fushi ya furta hakan danko babu wanda idanuwarsa suka gane mar illa *Raj*

Raj ko da jiyo wannan batu ya yunkura hade da cewa......

"Muddassir ka iyya game,but kuskuren ka a wannan show kuwa shine ka manta *imraan* nada extra power.......
Which is me *Eysha da kuma Hussein*
Cikin ruwan sanyi ka sami damar sace *imraan* haka kuma cikin ruwan sanyin muka sami damar kubutar dashi........"

Da jiyo hakan ko ya daurawa *raj* bindiga a ka........

"Wannan ai haukar banza ce........tun 3years back nake hada plan akan Mubarak but hawa daya ka rusan komi.......waye kai
I swear today is your last day,domin zan aika ka kiyama........
Sannan ka sani inada shirin kota baci......don't think sabida......soyayya nake hakan no hadda family issues.......
Sannan Bayan na sheke Mubarak zan mallake dukiyar sa,domin na gama shirya komi"

Dajin wannan batu yace dashi.......

"U mean labarin da ka bamu tsakaninka da mayah jabu ce......."

"No babu jabun labari dukka labarin dana bayar gaskiyace"....

Haka al'amarin ta kasance tsakanin Raj Mubarak da kuma muddassir.
muddassir yakasance sai zuba yake baisan duk maganganun dayake *raj* na daka ba....

*Raj* a lokacin da suka sace *imraan* yabi bayansu.......
Kafin yabi bayan nasu kuma saida ya sanar da yan sandar da kuma Mubarak.....duk abinda suka shukan ko ta tarwatse alokaci guda.

Muddassir ranshi ya matukar baci dajin wannan zance ya daurawa raj bindiga a goshi sannan yace dashi......

"ka lalatamin komi dole ka sheka lahira...."

Dajin haka raj ya fashe da dariya kafinnan yace dashi....

"Abin mamaki shinwai duk dadewar ka dakayi kana harka da bingida.....amma baka iyya banbance bindigar dake da harsashi a ciki?"


Dajiyo haka yazuro idanu.......


*Hmm readers shin kunsan maike faruwa a cikin gari kuwa*
Duk wanda ke using Facebook,twitter,YouTube ko kuma *BBC NEWS* tozaiga zancen da muddassir yayi.....
Domin tun alokacin daya soma zancen raj ya kasance yana daukar video nasa.....
A *bottle camera*

Cikin gari kota ida ka guba sai kaga mutanene sunyi forming group suna kallon news din,kallo suke wasu cikin wayar hannu wasu a laptop wasu a akwatin talebijin.....
Haka zalika bangaren school kowa na rike da waya a hannu duk suna kallon wannan daukar......

Haka zalika nima rike nake da wayar Hussein a hannu ina kallon wannan live

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment