Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

k'asa, amma mun kasa gano inda Wannan gudan jini yake. Kaman yanda muke baka kariya haka zalika Wannan jinin na Al'HASSAN yana samun kariya daga irin mu. Kuma irin namu masu tsananin k'arfin Mulki . Dalilin da yasa mun kaso gano inda Wannan gudan jini yake bare mu gano mab'oyar sa"

Wani irin tsawa Al'hussain ya daka cikin d'akin da k'araji yace

"Wannan bashi ne damuwa taba. Taya aka yi jinin Al'HASSAN ke raye bayan an shedamin mutuwar su?. Hakan na nufin akwai wanda suka ha'inceni kenan?."

"Tabbas haka ne ya shugaba, babu kuma wanda zamu tuhuma don gaba d'ayan su basu wanda ke raye cikin su. "

Miฦ™ewa ya yi cikin zafin rai ya hau safa da marwa tsakiyar d'akin kafin ya tsaya gaban wani katon enlargement hoto da aka rufe da glass. Za kayi matsanancin mamaki idan kaga hoton da suke su biyu. Tsananin kamar da suke babu ta yanda zaka banbance su. Komai nasu iri d'aya ne tun daga kan bak'in gashin su dogon fuskarsu da kuma kwayar idon su dake nan GOLDING BROWN.

Hannu ya kai ya dora kan d'aya daga cikin su ya shafa kaman mai jimami can kuma ya dunkule hannu ya kai masa naushi. D'agowa ya yi ya zubawa hoton ido kaman yana magana da hoton.

"Brother " ya kira sunan da wani irin disdain. Kaman wanda aka d'urawa kashi a baki.

"Babu wani blood naka da zaiyi numfashi a doron k'asan nan matsawar ina raye. Duk abunda zai shiga tsakanin soyayya ta zanga bayan sa. NEELAM is mine. Zan cigaba da ganin bayan duk wanda zai rab'eta matsawar daga tsatson ka ya fito"

A fusace ya juya yana kallon tsakar d'akin cikin karaji yace

"Ku nemomin su duk inda suke a fad'in duniya "

Iskar ta kad'a da k'arfi kafin kuma ta b'ace kaman an d'auke ruwa. Juyawa ya yi saman hoton ya mik'a hannu ya danna wani abu kaman mukunni fitila. Sai ga bangon ya rabe kaman kofa ya kutsa kai ciki. Ashe wani irin boyeyyen d'akine da yaci uwar wanda ya bari. Komai na d'akin da gwal aka yishi. Can saman makeken gadon na hango mace a kwance. Jin motsin yasa ta d'ago a hankali kafin ta juyo gaba d'aya wajen k'ofar.

Hasbunallahu wa ni'imal wakil. Me NADINE keyi a nan tambayar da nayiwa kaina kenan?๐Ÿคฃ. In banda shekaru da zata nunawa Nadine to da tabbas sai nace rufa ido tayi ta rigani zuwa.๐Ÿคฃ

Babu abunda ta bari na Nadine in ka cire kwayar idon ta . Ita wannan kwayar idon ta bak'ace wuluk sab'anin Nadine nata kwayar idon Golding Brown ne kaman na Al'hussain .

Tsakiyar d'akin ya tsaya rike da kugu yana kallon ta kaman yanda ta zuba masa. Sai a lokacin na samu damar k'are masa kallo. Duk cewar shekaru sunja amma lifayeyyen mutum ne mai tsananin kyau da kwarjini. Da alama yana kula da kanshi sosai don kyawun jikinsa ko wani saurayin Albarka.

Komawa tayi ta kwanta ba tare da tace komai ba. Wani irin murmushi ya saki ya nufo gadon da sauri . Har ya d'aga k'afa zai hau gadon sai kuma ya tsaya kaman wanda ya tuna wani abu. Da sauri ya juya ya shige wata k'ofa . Bai jima ba ya fito d'aure da tawul a kugunsa yana goge lallausan gashin kansa daya sha gyara. Duk abunda yake bata juyo ba sai ma runtse idon ta da tayi.

Feshe kanshi ya yi da turarurruka kafin ya afka kan gadon da saurin sa ya jata kaman wani maye ya matse cikin k'irjin sa yana shinshinan wuyatan kafin ya fara lashen wuyan kaman ya samu sweet. Wasu hawaye masu zafi suka biyo kuncin ta ta k'ara k'ank'ame ido. Tanaji yana juyata kaman waina babu alamu dake za tayi wani attempt na kwace kanta da alama kaman abune data saba dashi. Tayi-tayi iya yanda za tayi don kwatar kan nata amma babu nasara shi yasa ta fawwala Allah ya kawo mata agaji.

A b'angaren Al'hussain ba'a cewa komai , bai damu da kukan da take ba sai ma zuba uban sumbatu da yake yana furta mata irin matsanancin son da yake mata zai iya yin komai indai a kanta ne. Wannan kalaman nasa suka k'ara sata rushewa da matsanancin kuka. Baibi ta kanta ba ya cigaba da bugunta kaman doki yana sakin layi.




โ™”๏ธŽ โ™”๏ธŽ
๐•Š๐•Œ๐•ƒ๐•‹๐”ธโ„•๐”ธ๐”ธโ„
๐’•๐’‰๐’† ๐’–๐’๐’Œ๐’๐’๐’˜๐’ ๐’‘๐’“๐’Š๐’๐’„๐’†๐’”๐’”


Ashanty love.



โ˜†



โ˜†๐ˆ'๐Œ ๐€ ๐’๐“โ˜†๐‘โ˜†




Chapter
41/45.



Washegari na fito ina taya Mamee da Layher aiki da k'arfina. Sam ban bari maganganun sa sunyi tasiri a kaina. Shi ai ba Allah bane babu kuma abunda ya isa ya yimin sai abunda Allah ya rubuta zai same ni. Wanki na taya su muka yi sosai har wajen azahar. Muna gamawa muka yi alwala muka yi salla kafin mu nufi tebir d'in abinci. Kaman dai koda yaushe kowa ya d'auki plates nashi zuba cimar da babu sauyi. D'an kwana biyun nan da nayi ina cin abinci mai kyau yasa na manta da wannan cimar. Sai yanzu na tunama to daga ina wancan abincin ke zuwa?. Da kyar na iya d'aukan plate na kai hannu zan debi waken mai tsaron abincin tayi saurin tare ni. Hannu ta d'aga da sauri tace

"A'a ke akwai naki abincin da aka ce na baki"

Wani irin dad'i ne ya ratsa ni domin nayi tunanin abincin da ake kawomin ne. Sunkuyawa tayi ta d'auko plate k'ark'ashin gurin ta mik'o min. Harna miฦ™a hannu zan karb'a na tsaya ina kallon ta cike da mamaki. Ni take so naci wannan abincin?. Abincin ne aka barshi ya lalace don waken har wani irin doyi yake shinkafar kuwa da gani tayi yami su kansu ganyan dake kai sun yamushe. Gira ta d'aga tana kallo na ganin ban karb'i abincin ba ta saki murmushi mugunta.

"Ki karb'a mana kinja kin tsaya kina kallo .umarni ne daga sama kin san kuma illar karya doka"

Muryar Mamee naji da Layher kusa dani.

"Haba ke kuwa .Ya zakice wannan abincin za taci?, abinci ya lalace ace shi zataci. Anyi adalci kenan? Ko so ki ke ya yi mata wata illar?"

"Au to ni zaku tsaya kunawa kumfar baki?too ni ina ruwana?, nima umarni ne aka bani kuma nake bi don haka itama dole tabi umarni"

Cece-kucen nasu ya yi min nisa don nayi zurfi cikin tunanin maganganun sa. Bansan cewa rashin Imanin nasa ya kai haka ba. Gwanda kawai na mutu nima ko na huta da wannan ukubar da nake ciki. A zafafe na juya na warce kwanon daga hannun ta taja mugun tsaki. Ban saurareta ba na wuce Mamee da Layher biye dani suna magana kar naci abincin nan. Duk wanda yace naci abincin nan to bashi da imani mugun mak'iyi nane. Wai danma basuji waye ba don nikam nasan bani da mak'iyi kaman shi.

Guri na samu na zauna na tankwashe k'afa. Mamee tayi saurin sunkuyawa zata d'auke kwanon na riฦ™e da k'arfi na hanata d'auka dole ta hak'ura ta kyale ni amma sai magana sukemin ita da Layher nayiwa Allah kar naci abincin nan. Toshe kunnuwana nayi na rufe ido ina tunani. Badai burinsa yaga ya bak'anta min ba. To zanci abincin kowa ya huta dama kuma bani da kowa da zaiyi rashina sai Mama Maria. Numfashi naja mai k'arfi dan hana kwallan da naji ta cika min ido fitowa. Ido na buษ—e na d'ora kan abincin kafin na mik'a hannu da sauri na deb'o abincin.

Wani Numfashin na k'ara ja mai k'arfi kafin na d'auke numfashi saboda warin abincin daya dake ni. Da sauri na kai hannu baki bayan na k'ara runtse ido. Sakan d'aya ina k'ok'arin kai abincin baki cikin sakan d'ayan kuma naji wuff an warce abincin kaman iska sai kuma k'arar kwanon nawa da naji kaman anyi jifa dashi gurin gaba d'aya ya amsa. Kafin na kaiga buษ—e idon nawa naji muryar sa cikin wani irin b'acin rai da k'araji

"Wanene ya bata wannan abincin taci?,kare ce ita ?"

Gurin ya d'auki wani irin shiru da azama na buษ—e ido na don na tabbatar da abunda naji. Ban sauke idona a ko ina ba sai bayansa daya juyamin. Sanye yake cikin kananan kaya farare ya d'ora wata doguwar rigar sarauta bak'a da aka yiwa ado da gwal ba. K'afar sa sanye cikin wani flat takarmi mai rufe . Ya saki gashin kansa daya zubo har gadon bayan sa sai shek'i yake gashi bak'i sid'ik dashi.

Mafarki nake ne?. Na kasa gane inda ya dosa. Tsawa ya k'ara dakawa gurin ya amsa saboda yanda gurin ya yi tsit kaman babu mahaluki a gurin.

"Nace waye ya bata wannan abincin?"

Jikin wannan mai kula da abincin na rawa ta matso gaban sa daga can nesa ta durkushe a k'asa. Cikin tsananin tashin hankali ta fara bada hak'uri tana neman gafara hawaye na ambaliya kan fuskarta. Wani irin kallo ya watsa mata kafin naji yace

"Is she a dog?"

Wani irin jijjiga kai tayi kaman zata karya wuya don kukan da take ya hanata magana.

"To why zaki bata rotten food taci?"

Shiru bata bashi amsa ba sai sheshshek'ar kukan ta dake tashi cikin gurin. Wani irin takawa ya yi gabanta zo kaga yanda ake ja baya a guje. Gabanta ya wani irin durkushe k'afa d'aya a gaba d'aya a baya ya dan gicciya.

"D'auko abincin kici ina kallon ki"

A guje ta rarrafa tabi abincin tana ci. Loma d'aya tayi kuwa ta fara sharara amai kaman zata amayo hanjin cikin ta. Nayi tunanin aman da tayi zai kyale ta sai naga sab'anin haka. Kallo naga ya watsawa Gaurds nashi dake biye dashi. Cikin azama mutum biyu suka matso suka rirrik'eta d'aya ya tsaya a gabanta suka hau d'ura mata abinci babu imani. Ko numfashi basu bari tana shak'a. Da sun dura mata sunga ta fara yunฦ™urin amai zasu toshe bakin da hancin sai ta had'iye su k'ara d'ura mata wani.

Saida ta cinye abincin nan tass ta suka watsar da ita gefe ko numfashi bata iya ja mai k'arfi. Wannan abunda naga ya yi ya k'ara samin matsanancin tsoron sa. Bama ni kaษ—ai ba duk wanda yake gurin a mugun tsorace yake ko motsi mai kyau basa iyayi kan kowa na k'asa sai ni kaษ—ai dana kasa d'auke kaina daga kansa. Miฦ™ewa ya yi daga durkushen da ya yi ya wani juyo inda nake zaune firgici yasa na k'asa motsawa dan ganin komai nake kaman a mafarki. Ido muka had'a na sakan biyu kafin ya juya ya wuce matakansa suka rufa masa baya.

What just happened?. A me ya kamata ma d'auki abunda ya yi? Kula?,damuwa? Kai A'a. Dole akwai wani abu dana kasa ganowa a tattare dashi. Idan bashi ne yasa aka bani wannan abincin ba to waye?. Anita, zuciyata ta bani amsa kaman ance na d'aga kaina kuwa na hango ta can baya tsakanin gini babu wanda ya lura da ita saini. Kallon da takemin ya tsorata ni matuฦ™a nayi saurin kawar da kaina daga kallon ta dan sai nake ji kaman tana ganin hanjin cikina.

Ihun Layher ne ya katse shirun da gurin ya d'auka ta fad'o kaina cikin matsanancin farin ciki tana tsalle kaman wadda aka yiwa albishir da aljanna.

"Wayyo Allah yau naga King Azrah ido da ido kuma kece sanadin hakan. Ai kuwa babu wani..."

Maganan ta ta ta mak'ale sakamakon kwadeta da Mamee tayi

"Shashasha kawai sake da Allah taji da abunda ke damunta. Kin fara wannan tunanin naki na gaibu "

Baki ta turo ta tashi tana sosa k'eya. Murmushi nayi na mik'e da sauri dan na bar gurin saboda idon Anita da nakeji a kaina kaman kaifin wuk'a. A hanzarce na bar gurin mutane sai bina suke da kallo kaman sunga sabon halitta. A guje na k'arasa shigewa d'akina na banko k'ofar. Jingina nayi jikinta ina maida numfashi.

Ganin tunanin bazai fissheni ba na d'auro alwala na tada sallan azahar bayan na idar na zauna ina tulawar karatuna nutsuwa na ratsani ta ko ina. Duk wata damuwar da nake ciki ta ya ye a wannan lokacin babu kowa cikin raina sai anbaton Allah da Manzon sa sai kuma iyayena da Mama Maria. Ban tashi ba saida nayi sallan la'asar sannan na samu guri na kwanta tunda babu abunda zanyi.

Har barci ya fara d'auka ta naji bugun k'ofa ta sama-sama ana kuma kiran sunana. Da sauri na tashi jin muryar Layher. Ina buษ—e k'ofar ta kutso kai cikin farin ciki d'auke da kaya da muka wanke d'azu.

"Can you imagine yau zamu shiga masarauta da kanmu?. Mamee tace muje mu kai kaya aiki ya yi mata yawa. Sauri muje na kagu na taka k'afata cikin ta. "

Bata bani damar cewa A'a ba ta jani da sauri muka yi waje. Badan naso ba na bita muka nufi k'ofar shiga Palace sai zuba take tana tsalle kace yarince k'arama da aka bata alawa. Abun nata sai ya bani dariya duk damuwar da jimamin shigar da nake saida na dara. Muna zuwa bakin k'ofar babu wani musu suka buษ—e mana muka shiga kodan sun ganmu da kaya ne niki-niki. Wani corrido mukabi mai shegen kyau dake cike da dakaru sai ga wata babbar mace ta bullo daga wata k'ofa . Tana ganinmu ta k'araso da sauri

"Yauwa kun kawo kayan ko wanne da inda zaku sashi"

Layher ta nuna tana d'aga kayan dake hannun ta ta nuna mata wata k'ofa

"Ke nan zaki shiga ki shimfiษ—a zanin gadon ke kuma"

Ta juyo kaina " muje na nuna miki d'akin da zaki shimfiษ—a na hannun ki"

Da sauri ta wuce na bita da kallo Layher kuwa a hanzarce ta fad'a d'akin da aka nuna mata. Murmushi nayi na girgiza kai nabi matar da sauri ganin tasha kwana. Bakin wata k'ofa mai kyau na sameta tayi saurin d'agamin hannu nayi sauri.

"Yauws ki shiga nan ki shimfiษ—a kiyi ki fito"

Ko amsa bata jira na bata ba ta wuce ta da sauri kaman walk'iya. Kai na girgiza na tura k'ofar a hankali bakina d'auke da y'ar sallama. Ya illlahi ,rabbil Alamin. Tsananin kyawun d'akin yasa na saki baki da hanci ina kallo. MashaAllah Allahumma arzukuni wanda yafi wannan a Aljanna. Duk irin kyawun d'akin babu abunda yafi daukan hankali na irin lafiyayyen abinci dake shak'e kan wani gold glass tebir. Ajiye kayan nayi na zauna gaban abincin ina tunanin yanda zan deba naci ba tare da an gane ba. Gefe-gefe na dinga bin ina daukan snacks, pie,cakes ,fruits, kaza da sauran su ina ci saida nayi kat na miฦ™e da sauri don shimfiษ—a zanin gadon kan tafkeken gadon dake tsakiyar dakin an kewaye shi da net kaman labube tsakiyar cikin net din kuma wata dankareriyar chandler ce ta gold.

Dole a shagala da duniyar kuwa. Hannuna na sule na juyo don fara aiki. Wani irin bugawa k'irjina ya yi na k'ame gurin a tsaye na kasa motsawa. Ido na kyefta na k'ara Kyefta wa don tabbatar da abunda nake gani. Hak'ika kuwa dai-dai na gani ba gamo bane. Tsaye yake a gabana daga shi sai tawol d'aure a kungunsa ruwa nabin jikinsa tun daga gashin kansa har zuwa fatar cikin sa. Kutt na had'iye yawu nabi wani ruwa daya tawo daga wuyansa a hankali yana gangarowa har zuwa bakin tawol d'in sa .

Wani yawun na k'ara had'iyewaa ina kallon yanda ruwan ke bin Abs dinshi a mugun hankali suna shigewa cikin tawol nashi dake daure kan kugunsa. Baza kuso kuji matsanancin bugun da k'irjina keyi ba.
'Me ki ke yi haka Nadine kin kafe shi da ido salon yace your a creep and a Pervert?"

Da azama na d'aga ido na na mayar kan fuskarsa da babu emotion. Girar nan a had'e ya daga guda d'aya . Ido cikin ido muke kallon juna ya buษ—e baki a hankali lebbansa kawai suka yi motsi badan ina kallon saba bazanji mai yace ba

"Are you done?, Pervert "

Cike da burin kamani da ya yi ina kallon sa na sunkuyar da kaina katsa. Takunsa kawai naji banyi aune ba sai ji nayi kawai ya fisgo ni na fad'o jikinsa babu zato. Wani irin shock ya tsarga jikina a rude na fara k'ok'arin kwacewa ya rike hannu gam yana cewa

"Don't you want to see me naked?, I will show you"

A firgice nake girgiza masa kai kuka na shirin kwacemin gashin na k'asa bashi hak'uri kaman wadda aka d'aure bakin. Jana ya fara yi ina turjewa ganin ya nufi makeken gadon. Me yake shirin faruwa ne? Ban fargaba sai da naga ya fisgoni da mugun k'arfin ya jefa kan gadon. Laushin gadon baisa na manta tashin hankalin da nake ciki ba na tashi da mugun gudu na wuntsula d'aya b'arin. Tsayawa ya yi riฦ™e da kugu yana kallona da wani expression dana kasa ganewa wa. Shar naji hawaye sun biyu kuncina. Wace irin rayuwa ce wannan? Raping d'ina yake son yi saboda yaga ni ba komai bace bafe baiwar sa?

Tsawan minti biyu muka d'auka a haka nida shi. Yana kallona ina kallonsa hawaye na gudu kan fuskata. Duk irin d'aci da tsanarsa da nake ni bazan bashi damar da zai samu galaba a kaina. Yunkurawa ya yi kaman zai tawo na kawa a guje nayi kofa. Ko tsakiyar d'akin ban jiba naji ya fisgoni yana cewa

"Ina ki ke tunanin zuwa?, do you think you will get away with what you have being doing?, you must be punish for your wrongs doing "

Jana ya cigaba da yi ina turjewa .ganin da nayi ya kusa cimma galaba a kaina mun kusa bakin gadon naga babu sarki sai Allah na haushi da duka da cizo ina kokawar kwace kaina ga wani irin kuka da nake mai gunji. Yanda kasan dutse nake duka harta zafin a jikina nake jinsa. Bai daina jana ba saida ya kaini bakin gadon ya wani fisgoni gaban sa sai a lokacin na samu damar ganin irin matsanancin b'acin rai dake kwance kan fuskarsa har wasu jijiyoyi ne suka fito raษ—au kan goshin sa.

"How dare you?, ni ki ke duka harda cizo? ,ni Azrah?"

Hannuna dake ciki nasa ya k'ara matsewa kaman zai balla. Tuni wani fitsari ya kawomin ziyara kafafuwana suka fara saboda azaba. Da k'araji ya cigaba da magana

"Tambayar ki nake ni ki ke duka?, do you think am nice?"

Ya wani lankwasa hannun nawa kashin ya bada kara kass kaman wanda aka balla. Lu na tafi zan fad'i saboda azaba ya riฦ™e ni. Duk nayi jage-jage da ruwan hawaye da majina ga uwar zuba ta wahala dana had'a.

Ganin ina neman sume masa ya wani wulli da hannun nawa ya kama gashin kaina da k'arfi ya d'ago kaina ina fuskantar da. Badan halin da nake ciki ba da tsab zan iya cewa bakin mu saura kiris ne bai had'e ba saboda yanda bakin nashi ke dabda nawa har ina jin hucin numfashin sa da kamshin mint breath nashi. Dishi-dishi na fara gani saboda matsar da ya yiwa gashin nawa kaman zai cire fatar kan gaba d'aya. Saman lebena na fara jin hucin maganan sa

"Don't you dare repeat the same mistake. Am not nice. Next ki ka k'ara gigin abu makamancin haka I promise you sai kin kwammace mutuwar ki"

Wani irin hankad'ani ya yi na tafi taga-taga zan fad'i Allah ya taimake ni na dafe kujera. Hannu dake uban zugi na tallafe da sauri ina kuka mai cin rai.

"Get out of my sight"

Yace da k'araji. A guje na juya na fice talleb'e da hannu na da nake tunanin ya karya. Ji kawai nayi naci karo da mutum .saboda k'arfi had'uwar tamu duk muka zube a k'asa. Da sauri na dago dan naga ko waye naga. Wata kyakkyawar yarinyar da bata wuce shekaru gona sha takwa ba. Sanye take da doguwar rigar da akayiwa surfani da gwal. Sai kanta data saka d'an k'aramin crown na DAIMON. Kallo d'aya zaka mata kaga KING AZRAH. A take na gane kanwar sace PRINCESS SOPHIE. Ance ta jima bata k'asar tun tana k'arama tana can UK. Ta dawo kenan?..

Miฦ™ewa nayi cikin azama na wuce ta a guje ina kuka sosai.


โœฟ๏ธŽโœฟ๏ธŽโœฟ๏ธŽโœฟ๏ธŽ


Da ido Princess Sophie ta bita. Wacece wannan kuma? Me ya same ta ta fito daga d'akin Brother tana kuka haka?. Kai ta girgiza ta shigo d'akin kaman koda yaushe tana nan bubbly baka tab'a ganin bacin ranta. Kullum fuskarta dauke yake da murmushi.

Tsakiyar d'akin ta same shi riฦ™e da kugu ya juyawa k'ofar baya hannun sa d'aya rike da goshin sa. Da sand'a ta k'arasa inda yake tayi tsalle ta d'ane shi tana dariya. Groaning ya yi yace

"Baby get off"

Kafad'a ta mak'ale kaman yana kallon ta tace

"Sai ka gayamin Wacece wannan kyakkyawar da naga ta fito daga d'akin ka yanzu"

"No one, get's off"

"No one fa kace, amma me yasa na ganka cikin damuwa?"

Da sauri ya sauke ta daga jikinsa. Yasan halin Sophie da shegen bin kwakwaf. Banษ—akin daya fito ya koma ta bishi da kallo tana wani irin murmushi da ita kaษ—ai tasan ma'anar sa.


โœฟ๏ธŽโœฟ๏ธŽโœฟ๏ธŽโœฟ๏ธŽ


A guje na shiga b'angarenmu ina mahaukacin kuka. Da Mamee naci karo tana tambaya ta meya faru ban bi ta kanta ba na kwasa da gudu na shige d'aki na banko k'ofar. Zamewa nayi na jingina jikinta ina kuka sosai. Tsanar sa tayi min wani irin katutu a kahon zuci. Hannuna dake zugi na kalla . Runtse ido nayi na kama gurin da nake tunanin gocewar k'ashi ce na lankwasa yace bas alamun ya koma dai-dai. Kad'an ne ban saki fitsari a zauna ba sai gunji dake fita daga bakina dana datse da hak'orana saboda matsanancin azaba.

A yau d'innan zan bar cikin masarautar nan koman dare inshaAllahu . Bazan zauna yaci galaba a kaina ba. Tunda ya kwantanta yimin fyade to tabbas duk lokacin daya samu dama zai iya kwatanta hakan saboda yana da ikon yin hakan. Kamar wadda aka tsikara na tashi da sauri na d'auko jakata na had'a kayana cikin bako na tura k'ark'ashin gado na zauna ina zaman jiran lokaci na aiwatar da kudurina.




TO FA. NADINE ZATA CIMMA NASARA KUWA?

WANDA BASU BIYA BA SU FARA HANZARIN BIYA DON MUN KUSA IDA BOOK 1 INSHAALLAHU!




โ™”๏ธŽ โ™”๏ธŽ
๐•Š๐•Œ๐•ƒ๐•‹๐”ธโ„•๐”ธ๐”ธโ„
๐’•๐’‰๐’† ๐’–๐’๐’Œ๐’๐’๐’˜๐’ ๐’‘๐’“๐’Š๐’๐’„๐’†๐’”๐’”


Ashanty love.



โ˜†



โ˜†๐ˆ'๐Œ ๐€ ๐’๐“โ˜†๐‘โ˜†




Chapter
46/50.





Har bayan isha ina jin Mamee da Layher nata buga k'ofa ta amma nayi mursisi naki buษ—ewa dole suka hak'ura suka kyale ni. Tunda nayi sallan ishan na had'a kai da gwiwa ina zaman jiran lokaci. Haka na zauna nayi ta zuba ido da wasi-wasi ta yanda zanyi na fice ba tare da wani ya ganni ba. Kai ita kanta k'ofar da zata fiddani daga cikin masarautar ban sani ba. Tsawon shekaru nayi cikin ta ban taษ“a taka k'afata waje ba.
Da wannan tunane-tununanen barci ya kwashe

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment