Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏMIFTAHUDDEEN
Bismillahir Rahmanur Rahim.
Dasunan Allah xanfara sannan kuma cikin ikonsa da girmansa xanfatan ganin kammalawa insha Allah

Wannan littafi mallakin Shamsiyya Adam ne bankuma yarda ajuyamin shiba kota wani siga pls akiyaye idan nibanganiba Allah nakallon mutum inama kowafatan alkhairi.

Akwance take cikin ruwan dake kwance amatsagaiciyar farfajiyar wajen sakamakon tun farkon ballewar ruwan saman tasa tsumma mai dama tatoshe kofar da ruwan xai iya futa domin tasha wankan ta son ranta kamar yadda tasa ba idan ana ruwan saman, cankuwa daga dakin nata waka ce tasaka tare da jonawa da babbar 'yanfi maiduka tamkar tafasa wajen sbda yadda sautin kidan ketashi cikin ruwan take rawarta maidaukar hankalin mai kallo saidai nikadai nalabe nake kwasar kallona kasancewar gidan shuru kamar bakowa sai itakadai
Kyakkyawar budurwa ce doguwa sambalele ya ma abociyar siririn jiki dirarre dik yadda ake neman hadaddiyar mace doguwa akaxo kanta atsaya sbda kyan ta ya isa fuskarta ma siririyace mai dauke da manya manyan idanu hancin ta siriri bakinta karami ne fatarta kuma chakulet ne
Tilkar rawa takeyi kamar ba gobe kaikace albishir akayimata da samun aljanna cikin wakar SHAKUWA, TA (Abdul d one) mamin din waakartake tamkar itadawani musamman yadda fuskarta tatsaya cak da murmushi mai nuna tsantsar soyayya dakauna
Diffffff kidan yadauke gurin yayishuru saikarar saukar ruwan samane yake tashi kuma kasancewar ruwan maikarfi yake xuwa,
Tsayawa tayi dawankan sororo tana kallon dakin damamkin maiyasa kidan yatsaya kuma tasan bakowa adakin sai ita toh waye yakashe mata dawannan tunani ta nufi dakin tana duba wayar taga ashe daukewa tayi wayar bachaji
Kash amma kin kwaf samin
Tace tare dajan tsaki ta ajetanan tana shigewa bedroom dinta domin tube jikakkun kayan jikinta tasake wasu wanka yakare tunda dai wayar tamutu bachaji gashi kuma hancinta yafara toshewa dakyar take shakasa sbda jiyama tasha wanka gidansu Aysha danma Aysha tahanata daruwan sai yakare akanta
Sallar axahar tayi aciki sannan takwanta bacci yayi awan gaba da ita saiwajen musalin
Karfe uku darabi tatashi jin cikinta tayi kamar anyi mata sata wata wahalalliyar yunwa ce ta rudamata ciki dasauri tamike tana sakin wata gawurtacciyar hamma tare dafadin a uxubilla kaitsaye falon gidan tanufo tare da narkar da fuska tunka takaraso ganin mami yasa takara shagwaggwabewa tana fadawa jikin ta
Wayyo Allah cikina mami yunwa nakeji wlh
Hara ra tacilla mata tare da janyeta daga jikinta
Humm ainice abincin daxakixo ki kanainayeni kuma kina neman abinci kije kitchin kidiba mana ainagama
Dasauri tatashi tanufi kitchin din dake cikin falon
Ruwane ahannun ta dayan hannun kuma flat din dataxubo abincin ne
Tuwo ne nashinka fa miyar danyan kubewa yasha manshanu da nama suku suku miyar yayikyau sosai nima sai hadiyan yawu inke,
Dan abincin kamar autan mu abbakar ne xaici πŸ˜‚πŸ˜‚ sbda tuwon saidata raba biyu tadauko rabi aleda daya
Mami ce tadubeta tare databe baki dayake dama yau cike take da mutuniyar tata
Nilfa
Budurwar tadaago takalli mami
Na am mami
Menene haka wannan dan tuwon ne kike nufin xakici ya isheki meyasa bakyajin maganane kici abinci dakirki amma baxakiciba saidai kidanyafita kice kin koshi ko
Nilfa tarausayar dakai
Allah mami yana da girma kingafa kuma xai isheni
Mami tagirgixa kai
Taf aikwafa shiyasa gakinan kullum jiya iyau baki ko dan kumarin nan na 'yan mata
Dariya Nilfa tayi tana cewa
Kai mami hakanne bana kumari tab jiyafa damuka gwada karfi dani da Aysha usman wlh saidana sukulkulata da kasa
Dariya itama mamin tayi tana karkade kunne alamun bata yardaba kafin tace
Ahhham nifa banyardaba domin kuwa alaman karfi tana ga mai kiba duk da itama Ayshar kanwar jace dama dai meenal yusuf kika tun kara kinsan kuduka biyun saita watsar akasa ko
Nilfa tabuga cinyarta tana dariya jina mami tana musu gorin kauri ita da Aysha
Mami aikinsan ita meenal tafimu shiyasa bama gwajen da ita
Ahto kuma gwada
Shugowar Abbu yasa mukayi shuru nagaidasa mami ta amshi ledan hannunsa tare damasa sannu dahanya
Mikewa nayi nakoma dakina najo na wayana achaji
Tare da kunna ta bayan minti biyar nakunna data domin inasonjin mutumin nakwayi sa ah yana online naimasa magana natura
Yah miftah barka da maraici yakuma fama dajama ah

MIFTAHUDDEEN
Yawwa my neel oyoyo barka da xuwa yanxu kuwa nake tunanin ki saikwa gaki 'yar halak ta wajena yakike inafatan dai lfy kalau ko tawan,

Nilfa
Allahamdulillahi wlh

MIFTAHUDDEEN
Yaykyau😘 kinga fa my nil shuru kawai nake miki amma kinka ganewa yaufa ina lissafe shekarar mu biyu dahadu dawata biyu kuma yau watanki uku dayin canday anyi haka?😎

Nilfa
☺ sosai makuwa

MIFTAHUDDEEN
Humm tohm ina maganar mu takwana dakikace saibayan kinyi candy xamu hadu gaskiya nifa inaso naganki naga 'yar kanwata tunda kina kwaila kinki yarda naganki yanxu kam tunda anxama 'yanmata aikin bari muhadu ko?

Nilfa
Uhmmm yaya miftah yanxu nice kwailar tab aikwa baxakaganniba sainakara xama katotuwa

MIFTAHUDDEEN
πŸ˜‚πŸ˜‚ kedai fadi gaskiya ko har yanxunma baki girma ba inba tsoroba kiris taturomin pic inta mana inganta

Nilfa
πŸ˜‚πŸ˜‚ anki wayon kuma saika kara watadaya akan wancan time dinxamu hadu

MIFTAHUDDEEN
Haba yarinya ke kin isama yaufa nasa daru saina ganki tundamuna gari daya ne kuma ce aaπŸ˜‰πŸ˜‰

Nilfa
HummπŸ™πŸ™ afuwan wace ni bayan nasan rigimar abuna yanxu kasa darun kabari xamu hadu kwatsam xanfadama lokaci

MIFTAHUDDEEN
😫😫 gaskiya ni nagaji kanwata nagaji kiyi sauri kafin yayanki yanarke dason ganinki

Nilfa
πŸ˜’ aa baxa aihaka ba dan uwana kaji ka kara hakuri pls

Mundan juma munahira kafin muyi sallama dakyar akan xaije yaduba wani maralfy dayayiwa tiyata daxu dasafe.
Kasancewar MIFTAHUDDEEN likitane bangaren tiyata yakaranta.

Bayan sallar mangaruba Abbu yakirani
Ungo sakone kikawa hajia umma kigaisheta dan Allah
Tohm nace namike
Dakina nakoma nasa hijabi nadauko wayana lokacin danafuto nayi nisa dagidanmu kadan nafita titi
Aysha kuma tataho gidan mu muka hadu
Laaa Nilfa ina kuma xuwa kinga gidanku fa xani
Sakin murmushi tayi
Wlh Abbu ne ya aikeni gidan mama
Banisane dasaina rakaki
Eh hamsin maxamu anafef
Ok shikenan muje kawai
Mai napep suka tare tafada masa anguwar sannan suka shiga
Wai nilfa intambayeki
Aysha usman tace mata
Inajinki Allah yasa nasani
Kinma sani 'yar rainin hankali wai mama 'yar uwarkuce amma ko
Nilfa tacilla ido sama
Tohmm nidai abindanasani shine kawar Abbu ce tunta yarinta harkawo girmansu kamar yadda yabamu labari kinga kuwa ai anxama 'yan uwa mudasu ko
Aysha usman tajinjina kai
Hakane kam amma sunrike xuminchi tab Allah yabar xuminci
Amin
Bayan tabama mama sakon jimm kadan bayan suhuta tace
Mama xamu tafi dare nayi
Aa Nilfa kinga kutsaya yanxu babana xaidawo saiyakaiku
Namike
Mungode mama wlh sauri muke sbda Aysha kar amata fada agida
Ganin nadage yasa mama tabamu dubu daya muhau mota mukaki karba saidata bata rai sannan muka amsa tare da godiya mukayi mata sallama mukafuto
Can paking space din gidan muka hango mota ana fakata alamun shine tace mujira yakaimu tundanake xuwa gidan bamu taba haduwaba kuma,
Wayanane yadauki kara hankalina yadawo kanta inadubawa naga sunan danake son gani akwance afuskar wayan dasauri nadaga ina sakin murmushi
Yah miftahu sai yanxu ko
Yayi murmushi
Allah sarki tagidana aikinsan hakanan baxanki kirankiba ko sorry an kanwana yanxu ma nadawo shigo wata kenan gidan nace bari nakira kanwata naji muryarta
Nasaki dariya daidai lokacin damuka fita daga cikin gidan duka kenan inacewa
Ya miftah na shiyasa kake birge ni kullum karaji kake dani sannu dahanya yanxu yakamata kawatsa ruwa kaci abinci xankira ka idannashiga gida
Yadafe gefen xuciyarsa yanacewa
Wayyo ina kikaje ne yanxu karfe takwas dai dai fa yanxin bana so kike futa awannan lokacin dik abindaya tabaki kanwata ni yataba kiji magana dan Allah
Wani katafaran sonsa ne yalillibe rayuwata kulawarsa gareni nakara samun sonsa dashakuwa dashi yadda yayimin maganar kamar mai shirin yin kuka
Nakara narke murya ina cwa
Abbu ne ya aikeni gidan mama kayi hakuri abbu ma bayason fitar dare dik yadda akayi aiken na gaggawane shiyasa
Yasauke ajiyar xuciya shikenan my Nilfa kina xuwa gida kitabani awaya
Ok my yah.
Kallo na Aysha take tunda muka hau napep
Kewai maye haka Aysha saikallona kike wannan aisaiki sa natsargu,
Murmushi tayimun tana jinjina kai tace
Humm bakomi kamar yadda kike fadamana idan muntambaye ki maye tsakanin ki da MIFTAHUDDEEN? Keyanxu dan Allah Nilfa waye dan iska xaku rainawa wayo dawannan abunnaku kuna soyayya don munafunci kuce wai mutumci kuke kuba soyayya atsakanin ku kenan mune shashashan ko,
Nilfa tafashe da dariya tana tafa hannu
Kai kai Aysha wlh ke keba kinfi dacewa da 'yar jarida au waike dama haryanxu bakiyarda damaganar danake gayamiki ba tab wlh ba rainin wayo bane Allah Aysha babu soyayya tsakanina da yah miftah narantse mutumin dake kanki ma shedace bamu taba ganin hoton junanmu ba balle muhadu axahiri yaya kike tsammanin xamu so juna wlh shakuwa ce kawai da sabo damukayi da juna afacebook haryaxama munkasance tamkar yaya da kanwarsa kiyarda dan Allah haka ma meenal yusuf taki yarda ba soyayya muke yiba humm
Aysha tace
Shikenan amma miyasa kowanne saurayi kinki sauraronshi karfa kimanta munyi canday kuma kinsan baxa abari mucigaba da karatu ba kamar yadda al adar iyayenmu take haka duk yayyanmu ma akamusu kuma yanxu kinsan Abbu ba abindayake jira dake dayafice kinemi miji kikawo masa yaymiki aure wlh Nilf kiyi karatun tanutsu inba haka ba kuwa wlh wannan miftahun naki xaimiki sakiyar dabaruwa,
Cikin maganar da Aysha tafada mata akwai kamshin gaskiya domin kuwa meenal ma wannan shawarar tabata lallai xata yi wani kokari kwanan nan kuma insha Allahu xataduba maganar su amma dai ayanxu ita tanajin soyayyar MIFTAHUDDEEN acikin xuciyanta amma kuma axahiri tasan mu ammalarsu xuminci ne xalla da mutumci game da itanma wani xibin haka take ji ajikin ta dakuma xuciyar ta
Nilfa
Aysha tatabata dai dai lokacin da suka karaso kwanar anguwar su sbda bata tare dasu talula duniyar tunani
Sauka sukayi tasallami mai napep din taba Aysha chanjin
Aa kinbankuma duka maimakon muraba
Ma hadu a islamiyya yanxu dare yayi
Ok Aysha tace tare dacewa
Toh saidasfe kiyi hakuri inmaganata tabata miki rai
Aa wlh Aysha kodaya kawaidai nima nafara tunani akan maganar takune kuma lallai gaskiya kike fadamin nagode sai da safe
Suka rabo kowacce tayi gidansu.
πŸ‹πŸ‹πŸ‹
Babana kaga kuwa yanxu fatima (sunan nilfa nagaskiya kenan) suka fita kumadah natsaida ita tajira kaxo kamaidata gida gashi kunyi sabani ko kahangesu daka taho shigowa
Hade rai yayi yana xamnawa
Haba mama kawai daga dawowar tawa sainakuma fita sbda wata nahangi hijabansu daga nesa amma ni dan Allah mama kidaina son hadani da mutanen da kwata kwata bansansu ba wannan aisaiki jawo yarinya tarainani
Haba mama tarike tare dakallonsa
Shikenan ai tunda fatiman itace wasu mutane hala kamanta yadda muke da ubanta ko toh wlh katina domin kuwa sunfi karfin wulakanci acikin gidannan mahaifin ta mutumin kirkine haka itama aibacewa nayi kajekace kanasontaba balle kaimin shan kamshi, fatima xukekiyace wandayafikama samu xatai kasan Allah mai sunan babana kachanja halinka tam
Mikewa yayi yana murmushi kuma wannan karon
Karki damu mama dama ai maganar ne tabatan rai yanxu kuma tunda tawuce ai shikenan yanxu dai bari naje nawatsa rayuwa naxo kibani abinci kamar yadda kika saba ko mamana
Ta dunguresa tana mikewa
Yau kuwa dakanka xakaci kagamani natafi nakwanta nahuta Nagaji kasuwa naje yau siyayya wacce xantafi da ita kaduna
Au mama wai yaushe ne tafiyar taki
Ranar lahdi ne
Allah yakaimu nikam ranar xankaiki nadawo sbda inada uxirir rika dayawa
Bakomai ai kaga 'yan uwa dai suma kuma sunganka yanxu nibabban damuwana shine inda xansamo wacce xatarinka kulawa da kaka tumma kafin nadawo
Yashagwabw fuska
Yanxu mama xanyi miss in daddan abincinki da ganinki kuma sati nawa xakiyi
Only two weeks
Tafada tana fara tafiya domin shigewa dakinta
Ok ma
Yace tare da nufar dakinsa shima dake kallo na mama har yashiga yadawo yaleka dakin kaka tumma yasamu tayi bacci abinta tarufa da katon bargo mai laushi
'Yar tsohuwa mairan karfe antintsire kenan
Yace afili tare da koma nasa dakin yana daddan na waya.
Bayan kwan uku
Su uku ne suna tafiya duk yunuform ne ajikinsu na islamiyya da jakkunansu ahannyensu
Meenal ce tafara magana
Niko kwana biyu banajin kina maganar mutumin kodai kabeer yasamu damar kwafdesa
Aysha ta kyalkyale da dariya
Da alamun hakan duk da mai amsar taki kulamu amma nafi xaton munyi nasara
Nilfa ta kallesu atare tana cewa
Hum kufa dadina daku munafunchi wlh tohm kunji dadi yau kwana na uku kenan banayin online kuma banadaga kiran yah miftah duk dan sabda namai da hankali ko xan ji kabeer araina idan bana mu ammalantar sa, duk abindake faruwa yana tafiyane akan doron shawarar ku dana amin cewa,
Meenal tarausayar dakai tana cewa
Kaii hukunchin yayi tsauri dayawa yayi yawa Nilfa haba bawan Allahn nan wlh yasaba dake mukanmu shedane donxakiyi soyayya dawani basai kinharamtawa shi jinki ba
Aysha ta harari meenal
Wlh tayi dai dai kuma abindatayi shine xaisa idan shima sonta yake dagaske yayi kokarin bayyana mata kansa da muradinsa amma wannan rayuwar dasuke a online kekanki kinsan watarana dole Nilfa xatayi aure baxaiyuwuba yagama raunata mata xuciya da soyayyar saba irintane wata kila shikuma basonta yake ba shine abintsoron nan gaba
Meenal tace
Abin banafada bane Aysha ni aganina kenan tunda ita uwar gayyar batama dauki abin daxafi ba amma akwana ukun nan dabaya ganinta online inyakira batadagawa ita kanta tasan tasashi arudani kuma yanxu haka saidai intaki dubawa amma xaiwahala kiga bai turo da test messge ba
Aysha takalli Nilfa
Muga wayarki
Basu tayi tana kallon yadda suke bude sakonkunan dake tashigowa kuma duka daga yah miftah ne dayane daga kabeer
Nafarko meenal tafara karanto musu afili sunaji bayan sunsami wani kofar gida sunxauna kandandamneel



My nil inatakiran wayanki amma bakidaga ba damafadamin xan nahau online kisameni yaufa akwai labari sosai my neel

Nabiyun kuma yace

Naga kinki xuwa kuma still kinki pkng in call ina bansan nayi miki wani laifiba dan Allah my neel kiyi hakuri kinsan nasaba dake sosai gashi yau xankwanta bacci banji muryarkiba Allah yatashe mu lfy xanxo harcikin baccinki inganki Yau

Saikuma na washe gari kamar haka
Tok to me my neel pls ina miki magana amma kinshareni ko shikenan yayanki baki tausayinsa hala tunda xaki iya kwana kiyini bakiji muryar saba

Sai sako nakarshe nayau kenan inda yake cewa

Koda waniyafada min lokacin rabuwana dake yayi xanfadamasa karya ne domin kuwa nasan baxantaba rabuwa dakeba bayan abindake tsakaninmu ba yankakke bane bantaba ganinki ba kanwata haka kema baki taba ganina ba amma muke girmama kanmu da muradan xuciyoyinmu tuna iya wannan baya baki damar gane cewa akwai wani abu atsakaninmu dan Allah karkimin nisa dan Allah my neel kidawo gare ni ninefa yayankin nan 😭😭

Humm suka sauke numfashi basuyi auneba saiganin hawaye sukai afuskar Nilfa kafin tafara sharbar hawaye ka in dana in abin yaso yabasu tsoro wannan wacce irin shakuwa ce baku taba ganin juna ba amma kusaba harhaka tab
Jawota sukayi jikinsu suka fara rarrashinta dakyar tayi shuru suka tafi gida.
Harta kwanta bacci kiran kabeer yatasheta sundan juma suna waya kuma balaifi tasake dashi sbda yanxu ta tabbata yah miftah basonta yakeba donhaka tafara son kabeer axuciyanta
Kiran miftah ne yasake shigowa dagawa tayi sbda yanxu tayanke shawarar cewa itama xata kau da dik wani abi dake xuciyar ta suyi xuminci kamar yadda yadauka shima donhaka kodata daga shuru tayi
My neel menamiki kwana uku dasuka wuce
Bakomi wlh haba yah miftah aikai baka laifi
Yayi gummm nawani lokaci kafin yace
Hakadai kikafada amma nikam laifi agurina ai har yayi yawa saidai kawai kice baxaki fadanba
Aa Allah wayana baya hannuna lokacin anty sailuba ce dataxo gidan mu wayrta toh saita fadi talalace saina aramata nawa tatafi dashi saiyau naje na amso
Ok shikenan ainasan bakyamin karya
Taidariya
Tohm yau xami online ko bacci kikeji kawai mukwanta
Tai murmushi sbda yadda yamata maganr cike da kulawa
Yadda kace nikam amma banajin bacci yanxu harna fara kirana da akayi ne awaya nafarka saikuma bacci yatafi duka
Tohm muje online musha hiran yaushe gamo saura kuma kibacci kibarni
Takyalkyale da dariya
Bama xanba harsai munyi sallama
Ok.
Yakashe wayar nabita dakallo tamkar xanga fuskar sa aciki nake ji yanxu kam ba abin danake bukata irin muhadu dajuna naga yaya yah miftah na yake duk da xuciya ta tadade tana xanamin shi da dik yadda tai tunanin xaikasance
Munyi chat na awa daya kafin bacci yadauke ni duka wayarma sai tashi nayi dasafe naganta nadanneta.
Nilfa
Abbu yakira sunana bayan naxauna agabansu su
Na am Abbu
Maminki tafadamiki maganar damukayi da ita
Nagirgixa kai
Yakalli mami wacce itama shi takalla tana cewa
Ohh shaf namanta wlh kuma yaune xataje ko babansu
Yadagakai
Eh aibakomai saita tashi tashirya yanxin domin kuwa yanxu hajia umma takirani suntafi itada baba yanxu kahka tumma ce kadai agidan
Abbu ina xani
Gidan mama xaki xauna na sati biyu ki kulamata dagidan kinga kahka tumma tatsufa ba abarta itakadaiba shiyasa tarokeni alfarmar inbatake kijire mata gidan kafin tadawo
Naikasa dakai kamar xankuka inawasa da hannuna
Yanxu toh Abbu yaxanyi da islamiyya ta kuma?
Xaki rinka xuwa mana kitafi harda yunufom dinki xanbaki kudi saiki rinka hawa napep
Murmushi nayi kuma jin xanrinka tafiya makarantata baxanyi miss din karatuna ba
Yau wa 'yar babanta maxa tashi kishirya kije ga yayanki can natsaidashi xai biya yakaiki
Tohm abbu
Nafuce xuwa dakina 'yankaya na nadiba a akwatu nadau wayata da karamar jakata nafuto arelan gidanmu nasamu Abbu da mami sai yaya Uwaisu dake jirana xaune kan mashin dinsa kirar liform
Adawo lfy sukamin sannan mukafuto.
Lokacin damuka isa kahka tumma nababban falo axaune fuskarta dauke da kwankwamemin glass dinta fari tas tana taunar gwaiba da alama labaran datake kallo agidan tv in yanamata dadi domin duk hankalin ta yana wajen
Kusa da ita nayi guri inacewa
Sallama dai masu gida
Takalle ni tare dasakin fara ah
Au Nilfa harkin karaso
Eh ai inata sallama bakijini ba nace tohm dagani labarai namiki dadi
Gwaiba tamiko min guda katuwa nunanna
Gaskiya ne gashi kema taba jiya miftahu yasiyo min ita ahanyar sa ta dawowa
Karba nai ina cewa
Nashanyemiki kuma kahka
Eh mana maye amfanin kaci kai kadai kinga ma dasaura ai
Nacire hijabina nadau wuka nayayyanka nafara sha
Darana kodana tambayi kahka me xa adafa tace tuwon kuskus miyar agushi aikuwa dasauri nayi nagama ganin time din islamiyya ta xai shiga musali karfe uku munci abincin rana nadafawa kahka ruwan wanka nasa mata bandaki sannan nayimata sallama nadau jakar islamiyya ta na tafi inafita titi kuwa bansha wahala va nasamu napep yakaini
Meenal da Aysha suka budamin guna kamar yadda kullum suke tanadar min
Wash nagaji wlh nafayi tunanin anyimana kari banaso ayi kari bana nan
Aysha tayi dariya
Aa wlh dahar malam Aliyu yashigo xaimana sai aka kira sa awaya tunda yafuta kuma baidawo ba kinga har ankusa fita sallah inaga ma yau muda kari sai andawo daga sallah.
Yawwa
Suduka sukai dariya.
Musalin karfe biyar darabi akatashemu amma ni sai karfe shida nakoma sbda nabiya gidanmu naga mamina.
Agurguje nadafa doya dama na sa tattasai da attaru namurxasu tare da albasa nahade da doyar kifi nadauko aprixa nasalala sannan nacire tsokan tas nahade da hadin doyar nan naita murxawa har sukahade doyar tafarfashe nasa muciya madaidaciya nakara daka doyan nan harsai datafashe tas babu gulali babba sannan nasa maggi da corry na mulmula yambos dama agefe nafasa kwaina guda uku nasa albasa damaggi kadan mainadora agas bayan yadau xafi nafara tsoma yambos din akwai inasoyawa amai harna kammala na rufe akula ruwa nadora yayi xafi nashiga wanka bayan nafuto nasa kayana riga da wando nafakistan da hijabina harkasa natafi dakin kahka muyi hira kafin sallar isha i
Sannunki da aiki Nilfa kinji
Nayi murmushi
Bayawa ai kahka harfa nagama nadauko miki naki
Eh dau ko amma tare xamuci tunda nasami kawa aikin ga banaci nadayaba
Nayi dariya ina rufe fuska
Kahka shikenan bari nadauko mana toh
Tare mukaci muka koshi nadauko mana ruwa mukasha kamar jira yah miftah yakeyi ina kai kwanikan kira yashigo nadaga ina murmushi
Wa alaikas salam yahna barabonka kam
Yace
Mekikace donnasan yanxu time din cin abincinki ne koma kinci
Nakyalkyale da dariya
Humm dadina dakai fa komi nawa baya maka wahalan rikewa shiyasa kake kara birgeni
Yace
Kidaina mamaki ai don wannan yau nasha wahala my kanwa nida mamana munsha yawon gidajen 'yan uwa xuminchi kingama yanxu nashigo gida ko ciki bankarasa ba nakiraki yinin yau banjiki ba nai miss dayawa
Wayyo Allah sannu yah miftah sannu dan Allah yanxu kaje kahuta dan Allah saimi waya anjima
Tohm shikenan my nil bye
Nasauke wayar sai lokacin nakalli kahka ashefa bani kadai bace nafada axuciyata tare da sunkui dakai
Dariya kahka tayi
Hmmm kawa bakomi soyayya ce ai kuma lokacine kidamke saurayinki dakyau kinji
Nakalle ta
Laa kahka wallahi basaurayina bane abokina ne
Tasaki baki
Kamar ya 'yan nan aboki kuma banyarda ba saikin bani hujja
Nilfa taidariya tanarike hannun kahka
Allah dagaske nake kinsan baxan miki karyaba sunansa MIFTAHUDDEEN yanada kirki munshaku sosai banajin ko nayi aure xan iya rabuwa dashi
Xaro ido tayi
Ke banason shirmen banxa auren camiki akayi wasane toh kul karna sake jin hakan abakinki
Shikenan kahka yanxu kimin tatsuniya kafin naje nakwanta
Aa kedai kibani labarin maisunan baban hajia kawai inji yadda kuka hadu
Nai dariya
Waye baban hajia
Dan nan gidan ne shikadaine dan hajia shima sunansa daya dana abokinki
Ok xanbaki labari amma saigobe da safe yanxu xanhaye gadonki ne miyi waya da kabeer
Waye shikuma?
Kahka ta bukata
Shine saurayin nawa

Please Login or Register in order to submit comment