Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daxan aura
Yayi Allah yasa albarka ni kinga kadamin da katifarnan nakwanta donkafa tama sotake tai ciwo dama abinda ya hanani kwanciyar shine miftahu nakejira yadawo naga lfyarsa sai nayi baccin gashi kuma har yanxu baidawo ba idan yashigo nai bacci kuma shikenan
Ko minti ashirin ba aiba dakwanciyar kahka bacci yay gabada ita nikuwa waya mike da kabeer sai dariya nake yi sbda yadda yake tamin labari nabarkwanci
Daddan muryar daya yayi sallama dakin ne yadaki kunne na amma banjuyo ba amma na amsa bada karfi ba cikin makoshi sbda kar kabeer yaji yace dawa nake faduwar gabana ya tsananta bansan dalili ba amma wannan muryar yana min kama dana nawa miftah din
MIFTAHUDDEEN daya gama shugowa kahka dake kwance bisa lallausar katifar dake tsakar daki daga gefe ita yakalla tare dayin murmushi
Allah sarki kahka na anyi bacci kenan yashafa gefen fuskarta yana mikewa kan gado yakai idaninsa sbd jin magana dayake yi kus kus natashi tawajen bai mamaki sbda yasan mama tace fatima xata xo taxauna dasu dik dabaiso ba amma bayadda ya iya sbda kahka tumma ma dole ya yarda,
Yaji badadi sbda yadda daxu yayi sallama ba amsa ba lallai wannan baisan wacce irin dakikiya bace indai ko hakatake xaigyara mata xama
Afasace yajuya yafita sbda yunwar dake kwakular masa ciki kaitsaye kitchin yanufa
Yambos yasamu cikin fls baifi kwara biyarba da alama ma kenan badashi tayi girkiba tab haushi baibarsa yaci yambos dinba yajuya yafita dakinsa yakoma saidayayi wanka sannan yafuto yakoma kitchin domin yasama makansa abindaxaici indomin yadora yatafasa tea sannan yadauko yadawo dakinsa
Online yahau suka fara chat da Nilfa dandanan hankalin sa yakwanta yaji yasamu rilif donhaka yaci indomin sa hankali kwance
Loptop dinsa dake falo tana chaji yaxo dauka dai dai lokacin da Nilfa tafito daga dakin kahka tana tafiya hankalinta nakan waya tana turawa miftahu sako xata shiga kitchin tadau ruwa,
Shima danwa wayar yake karf sukayi karo
Wayarsu duka suka fadi Nilfa kuwa itama saidata kai kasa
Wash Allah na
Tafurta tare da dafe bayanta
Ko kallonta baiba yadau wayarsa daya fara dubawa kota fashe kallonta yayi tunda haryanxu bata tashiba
Allah yasa bata fashe ba dakin biya
Mikewa tayi Ahankali tare da daukar wayarta wacce tatsage kadan
Hum nikuma tawa dakafasa min fa sainace kabiyani kenan bakaganin gabanka ne daxaka xo kature mutane kuma kakasa basu hakuri sbda me? sbda kanajin kanka namiji ko me? Kaga malam kafasa min waya kuma katabbatar wa kanka banbarmaka ba dn...............
Yadaga mata hannu ganin tana taxubga masa rashin kunya ko aya bata sawa kuma axuciya irin tasa idan yabarta tacigaba xai iya mata dukan dashi kansa baxai kuma marmarin kuma kallon wannan falleliyar fuskarta taba,
Anji jeki anmiki din komaye menene yakawoki gidan mu
Dasauri takallesa hawaye dan danan suka fara taruwa a idaninta
Mutumci domin dabai hada mamanka da babana ba dabaka ganni ba kuma baxantaba raina abota ba tunda nasan darajarta ka kama mutumcinka inbahaka ba a sati biyun daxanyi agidankun nan saina takasa nawuce kuma bayadda xakayi dani

Afasace tajuya xata koma dakin kahka wani fincika dayamata ne yasa tafado kansa duka budar idon daxatayi tajita akirjinsa kafinta motsa yashaki wuyanta dakarfi tamkar maishirin ya illatata
Ni xaki takawa mutumci ke har kin isa ki min rashin kunya indai futsarace gidankikaxo kuma saina gyatta miki xama don baki daxarrar daxaki kitsaya gabana kinafadamin kowace irin magana barnan
Yacillar da ita kasa wanda yasa Nilfa sakin wata gigitacciyar kara tare da fashewa dawani mugun kuka wanda yataso kahka daga baccinta,
Ganin kahka yasa Nilfa rumtumawa dagudu jikinta tare darike wuyanta dake mata wani mugun radadi kamar antsaga mata
Menene haka MIFTAHUDDEEN mekamata
Idaninsa jaxur yakoma kan kujera yaxauna
Bamagana wai nake mukuba ke fatima menene yahadaku
Kahka wlh bansan menayi masaba kawai yahauni da duka wai saina barmusu gidansu
Sharrin data hada bakaramin mamaki yayiba tsaki yaja yana mikewa
Kahka kikoma kikwanta abinki shi marakunya aikomai akayimasa dai daine badukaba ko takasa akayi
Kaga kai dakai fa nake kake tafiya ko au daga xuwn yarinyar yau dinnan kahauta da duka toh wlh Allah yakaimu safiya saina kira uwarka awaya nafadamata irin abindaka somayi idan xaka takurawa 'yar mutane gwara takoma gaban iyayenta tunda ba rasawa tayi ba kinga muje ciki mukwanta tunda yatafi yabarmu sai banbami nake nikadai ai MIFTAHUDDEEN ba mutumci gare ba kyalesa muje
Tarike hannunta suka koma haka tai ta rarrashinta hartai shuru sannan suka kwanta.
Bacin rai baibar MIFTAHUDDEEN ba har yayi bacci kwata kwata yaji yatsani yarinyar nan duk da kusan muryarsu daya da Nilfansa amma baya kaunarta ko kadan batada kyaliya gadan banxan baki.
Haka dasafe baiko kalli break fast
Dinsuba yayiwa kahka sallama yafuce daya dawoma da take away yashigo
Kwana uku baya cin abincin gidan harsai da kahka tasamesa ta rarrashi abinta sannan yasauko yakeji shima kuma kahkace tasa kullum idan Nilfa tagama xata aiketa takaimasa amma bata yadda itama su hadu tunda abin nan yafaru tadaina shiga dik wata huldarsa sbda bataso yabata mata rai bayan kullum yah miftah dinta yanasata farinciki baxatayarda wani kato yarinka kuntata mata ba
Yaukam yaxo dakin kahka kafin yafita office sunyi hira sosai bayan yakoma dakinsa kahka takula yamanta wayarsa
Nilfa takira tabawa takaimasa maxa kar yafita office
Dasauri nta tatafi sam tamanta bata kwankwasaba kawai tatura kofar tafada
Cak tatsaya tare da dumtse idaninta bakinta nafurta
Yah Allah dan Allah kayi hakuri
Dikkannin jikinta rawa yake Allah ma yataimaketa bataga tsiraicinsa ba
Ransa abace yakarasa daura tawul din yana karasowa gabanta
Idonta arufe bata gansaba
Keeeee
Yadaka mata tsawa
Ai dasauri taxabura tare dabude ido jinsa agabanta jabaya tafarayi tana kif kifce ido sambata taba ganin namiji akwale hakaba saiyanxu tagane babbancin su tsoronsa ne yashigeta
Menene kike jabaya saikace akwai wani abu bako agurinki kinga ai basai kin nunaba daganinki ma aibabban kaice shine kinfado min daki kinxata nima irin ki ne ko
Dasauri takame jikinta kamar maijin sanyi sbda yadda maganar tadoke kanta
Dafa inba haka ba uban me yakawoki dakina kuma xaki shigo kaitsaye
Ba amsa inban dahawaye dake kwarara kamar anbude fanfo sai kuma girgixa kai dayaxama shine bakin nata yanxu maganganun nasa sunfi karfin tunaninta batasan komi akansu ba
Ke ga 'yr...............

Ya isa dalla Malam karkaji nama shuru kadangantani da wannan kalmar aikaine ma dan iskan da ka xauna acikin daki tsirara inba dan iska ba waye xaihaka kuma wlh baxantaba yafe makaba kallon ka ma danayi ahakan
Tafita dagudu tana kuka dakin kaka tafada tana maicigaba da kukanta
Fitowan kahka daga toilet kenan tasamu nilfa saihada kayanta take tana kuka
Dasauri takarasa kusa da ita
Me xangani kuma haka fatima inaxaki?
Kaka gida xankoma baxan iyaxamaba MIFTAHUDDEEN yatakuramin wlh
Ran kaka abace tace
Au yanxu muftahu duk fadan da hajia tamasa awaya baijiba saidaya kuma shiga harkarki kai wannan yaron anyi babban banxa kinga aje kayan xo muje
Aa kaka nifa baxan koma dakinsa ba dama yacemin ' yar iska
'Yar iska kuma dakikamasa me
Bakomi kaka kawai nashiga kaimasa aikenki ne yafadamun hakan
Harkaka tamike xataje dakinsa taji fitar motar agidan saikomawa tayi tararrashi Nilfa
Dayammar ranar juma ah nasha kwalliyana cikin farin shadda dinkin doguwar riga nakashe daure yanayin garin yamin dadi dinhaka futowa nayi falo naxauna ina kallon wani film ADALIN MUTUM film din yatafi da imanina abintausayin yayi yawa kafin wani lokaci kwalla tawanke mun fuska kuka nake sosai arai na inakarajin tausayin halin da kawun maryam yafada ata dalilin rikon gaskiya da amana yanxu shikenan rayuwa kowa yabaci dason xuciya da karya da burga, sbda shagala dakallon danayi bansan anshigo ba saisharar hawaye nake ina kara baxa idanuna inga yadda xa ayi karshe xa arataye kawun maryam din kokwa gaskiya xata futo
Fatima
Naji ankira sunana gamamakina sainaga miftahu ne
Ban ansaba sbda mamaki nadai bishi dakallo kamar wani bako agurina
Me yasaki kuka?
Naikasa dakaina araina inacewa
Tohhh sabon salo shikuma wannan sulhu yake nema kokwa
Axahiri kuwa cha nayi
Film din nan
Yaxama yaxo yayi akusa dani yana daga kai yaga yadda ake dukan tsohon gashi kuma iyalinsa natakuka sai taimako suke nema
Humm film ne ai ba agaske bane ina kahka ne?
Yatambaya tare da jona wayarsa chaji
Tafita makwabta barka
Yamike har xaishiga dakinsa yatsaya
Fatima
Nadagakai nakallesa
Abindaya faru shekaran jiya karya dameki kuskurene kuma nagane rashin kyautawana yawuce kinji
Nadaga kai alamun tohm
Sannan yace
Kuma inaso natambayeki wani abu anjima dan Allah kifadamin gaskiya
Shikenan
Yanashiga anakiransa awaya sunan MY FEENAT ne yabayyana afuskan wayar
Ankira awaya
Banxata yaji ba saigashi yafita sanye da jallabiyya
Dauka yayi yakashe saiya kira
Babban kujera yaxauna
Feena 'yan mata ya school
Daga bangaren feena tai murmushi allahamdulillah my husby kaga dai kwana biyu nama shiru sbda naci na yakusa karewa tunyaushe nake famadai katurokaki idan abba yabani wani aikaga shikenan
Yayi dariya
Aa aa my feena aibamai rabamu insha allahu bari mama tadawo xa asan yaya xa ayi kuma nibanaso kike daga hankalinki akan abin nan ehem nafadamiki komai baxai gagaraba sonake nagama samun nutsuwa tukunna
Daga bangaren feena tace
Shikenan my one an only nasan kana iya kokarinka akan kaga mama tayi accept ina
Yawwa my feena yanxu menene kikeyi
Nadawo kenan daga gaida gidan abba muhsin
OK OK
Tace xami waya anjima kawai
Yadan bata rai
Haba feena yaxakimin bye bye baki tambayi tagidana ba?
Itama hade rai tayi sbda tasan Nilfa yake nifi itakuma tatsani yarinyar tunda yabata lbarinta baida hira sainata
Kinshiru beby
Nifa husbby banason maganar yarinyar nan ko gaskiya kacire ta asha aninmu
Yakwala mata harara kamar tanagabansa
Nilfa mikewa tayi tabar falon jin xaidameta da surutunsu nabanxa
Feena xamu batadake akan my neel kinsan komi kinsan wacece ita agurina so don haka banajin ke xaki iya rabani da ita
Xataimagana yakashe wayar yana neman layin Nilfa don ba abin dayakeson ji yanxu irin muryarta wayar fatima ce tashiga ruri daneman tallafi
Dasauri tafito daga dakin kaka tana daukar wayar kiran yakatse kafin taduba miss call din kira yakuma shigowa KB taga sunan yabayyana dakin kaka tayi tana dagawa
MIFTAHUDDEEN kuwa kiran farko tashiga yanasakekira akace number busy
Aa dawa nilfa kewayane yafada fuskar sa dauke da kishi
Har yashiga dakinsa yayi wanka yashirya cikin shadda ashk yafito yana kiran wayan ta amma busy busy abin yatsaya masa arai
Imam abokinsa daya biya yadaukosa agida xaune akujerar maixaman banxa yakalli yadda miftahu yayi kicin kicin
Naga ranka abace Dr Allah yasa lfy
Balfya imam raina jinake kamar xaifita bansan menene yake faruwa daniba
Subhanallahi Dr kaita mai maita inna nillahi acikin xuciyarka xakasamu sasasuchi toh amma me yafaru agidan ko yar darunka ce feena tatabaka
Yagirgixa kai
Imam sanin kanka ne badamuwar datafi damuna irin ta my nilfa kuma ko feena inkaga fadana da ita yayi tsauri tohm akan my nil ne, baxan boyemaka ba yanxu nafahimci sone nifa nake nine kawai bangane ba ada kunata min tsiya akan soyayya mukeyi ina karyataku amma wlh yanxu nagane kuma da dikkan alama nayi kuskure kuskuren kuwa dayane xai wahala my nilfa ace yanxu batadawani saurayi tsayayye tun daxu nake kiran wayarta amma busy kusan awaya hudu kenan tana waya dawani katon banxa
Imam yafashe dadariya
Kaine abokina wlh bakada amsar shawara ayadda dai kukadau mu ammalarku da nilfa ai abu maisauki ne kace kanasonta ta amince sbda kaunar datake maka kuma kaika koyamata soyayyar ka harta iya amma duk wai axuminchi kaga malam Dr wlh irin son dayarinyar nan take ma ya isa yanxu gashi tasamu wani sbda kajuya abin yaxama xuminci itama kaxaunar mata da tunani akan hakan kasan fa mata da aji,
Kaga da Allah nifa ba tunxirani nace kayiba haba malm ina kawo maka kukana kana kokarin sani ehu
Imam yashafa wa kansa lfy ganin yadda MIFTAHUDDEEN yadau xafi
Tohm yanxu kaje kadauko ni amota inaxamu sai tafiya muke kawai
Miftahu yadauki wayarsa yana cewa
Xancigaba da kiran numban natane idan nasamu tadaga xatamin kwatancen gidansu ne muje yaukawai tafaru takare tunda naga xanrasa abindana dade ina farautarsa bansaniba imam xanfada mata inason ta daxaran nayi ido hudu da ita
Dadai yafi shikenan Allah yasa ba nisa
MIFTAHUDDEEN yahararesa
Ai wallahi ko inana acikin garin kano yau sainaje
Sukayi dariya
Yanakuma kira wayar yashiga jimm kadan tadaga
Yah mifttah....
Yakatseta
Dawakike yin waya tundaxin?
Tayi dan shuru kadan kafin tace
Bakasan saba gaskiya KB ne
Gabansa yafadi
My neel waye KB agurinki
Kayi hakuri bansamu time nabaka labarin sa bane saurayinane wlh
Gabansa yatsananta faduwa dakyar ya iya daga labbansa xaimata magana muryarsa arike
My neel saurayi kuma bansani ba har kiyi saurayi bayan komai namu muna shawartar junan mu kafin muyi.
Dandanan taji ita badadi jin tabata masa rai
Yaya miftah kayi hakuri dan Allah banason wannan abin yatadamaka da hankali nayi hakan ne sbda banaso ranka yabaci naga kana mugun kishina bakaso nake mu ammala dawasu kuma wannan yaxama min dole xanfahimtar dakai xuwa anjima inmukayi online
Kamar yasa hannu aka yasa ehu haka yaji bakidaya bakisan yayi masa nauyi keet yakashe kiran
Imam yadafa kafadarsa
Dr kayi hakuri dan Allah ahirar dakukayi nafahimci yarinyar nagudun bacin ranka,
Humm
Kawai MIFTAHUDDEEN yace yana kada kan motar suka juya gida bayajin xai iya cigaba da yawonma
Niko ina fatima dakake bani lbari
Yaja tsaki yana cewa
Barni da banxa mana aidaxu nadan sakar mata fuska harda janta da hira kawai inaso natambayeta ne shin taganni kokwa wallahi imam yarinyarnan kawai saiganinta nai adakina tsulum wai kaka ta aikota bakidaya namarasa yayaxanyi kasan ni dawata banxar al ada nafitowa daga bandaki haka tawel ne kadai ahannuna ina tsane ruwan jikina toh Allah ma yataimaka na juya baya naba kofar baya amma ahakanma nafi xargin taganni abinfa yadameni don wlh harna matsu mama tadawo yarinyar nan tabar gidanmu
Dariya kawai imam yake harda hawaye
Kai amma Dr fatima tama aiki kaima abun dayawa ga diraman ka da feena ga Nilfa ga fadanka da fatima tokaban daya najima dashi mana
MIFTAHUDDEEN yagalla masa harara
Dadina dakai Dan iskane wlh aikowacce xan iyaji da ita musamman fatima domin kuwa nima tarko nahadamata wlh ba sulhu nake nemaba kafin tabar gidan mu xanrama kuma saita gommace batamin tsiwa ba arayuwarta kai aikasan banada bari kokadan
Imam yasassauta dariyar yana kallon sa
Aa aa fa Dr menene xakamata nafa san halin ku na likitoci mugunta iri iri bawacce baku sani ba saidai kuki yi kanaji bafa afada da mace musamman namiji kamar ka da mata ke ribibi to sun shaida dacewa namijin duniya ne donhaka fadamin abindaxakamata
Dariya MIFTAHUDDEEN yayi
Ah haba saikace wani abin arxiki xanyi daxanfadama kuma ni kullum jinmata nake dasuke yabona dasona da ribibina banakallon hakan dik kuma sbda banji begen daga bakin dana keso yafade ni hakaba
Wake nan
My neel
Imam yayi dariya.

Yinin ranar haka tayisa badadi ganin MIFTAHUDDEEN dinta yaki hawa online balle tamasa bayanin kb kahka ma ta fuskanchi hakan yasata titseta da tambayar lfy take tace eh dan dole kahka ta hakura takyaleta ganin tana neman sa kuka.
Kiranshi tayi awaya wajen karfe biyar da rabi
Yanadagawa tafashe dakuka
Akidime yafara tambayarta
Me me...... Me nene yatamin ke neel
Yaya mifta bakai bane nasan yanxu haushi na kake ji tundaxu danafada maka maganar KB
Wayyo ohhh ya Allah tohm kiyi shuru yanxu ai kukanki yafimin maganar ciwo
Shikennan nifa yaya miftah....
Saikuma tayi shuru
Kifada mana inajinki my only
Yaya mifta yakamata ace yanxu munhadu fa inaso naganka kullum da tunanin nake kwana
Tohm shikennan nima aihaka yanxu saiki bamu lokaci ko
Yaya mifta ni gobe tohm muhadu
Yaji dadi sosai donhaka suka aje maganar akan gobe ne xasu hadu kuma gidansu tayimasa kwatance sbda gobene xata koma gida daxaran mama tadawo don takira tace gobe tana hanya.
MIFTAHUDDEEN afalo saifarin ciki yake sbda albishirin da yasamu daga nilfa haryamanta dawata fatima saidata kawo masa abinci sungaisa tace
Dr kace xakatambayeni daxu
Uhum anyi haka xantina inyaso xan nemeki
Bataji dadiba tamike tana tabe baki kaji dashi
Me kikace
Tanakara sauri tace
Babu.
Yagallamata harara yana kara tina yadda xai disgata, daxaran yasamu damarta
Yau juma ah natashi dawuri nahada kayana a akwati sbda mama nashigowa KO minti biyu baxankaraba agidan xantafi gidanmu naje naja wanka nafitina sbda nabirge miftahu na
Kahkane tadubeni
Shikenan kuma fatima yau xaki tafi don naga sai hada kayanki kike sokike da hajia tashigo kitafi KO
Nai murmushi ina cewa
Eh sbda nayi kewar gida xanrinka xuwa gaidaku ai
Shikenan ai nikinga bari nashiga can gidan ayyi nadubata tasha fama daciwon kafa itama kwanaki ban leka kuma nadubata ba
Tohm amata sannu wanka xanshi ganima nafara shiryawa
Kaka tai dariya
Kai fatima da wani kinji dake kamar dama kinakan kaya kodayake ma aikinyi kokari
Bayan fitar kaka abakin get suka hadu da miftahuddeen yashigo
Au Dr daga inakuma daranar nan haka
Yashafa kansa
Na Dawo ne sbda inadawata unguwa anjima xanshirya
Auto aishikenan dama danaganka hakane banga motar ba
Imam nabawa yakaimin wanki ina xaki haka darana ne
Gidan ayyi dubiya
Kai bakyason hutawa kullum kaka tumma kina hanya jiya fa naji kinje wata dubiyar yanxu kuma wata sabuwa gobe ma ca xakiyi gaisuwa xaki
La la la miftahu kenan karyama nake to ainaga dadin abin kafafunane bandamu ba wani yakaini balle amin surutu kuma kafita a idona kaji dai nafada ma banhanya ko yanxu inkira uwar taka awaya insanar mata tsiyar dakakemin tunda kaikullum saikajawo magana munyi dakai
Yana dariya yakauce tafice sai rangada fadanta take tana tafiya dugui dugui,
Wayar Nilfa yadanna kira
Harta tubekaya daga ita sai tawel taji kukan wayar ta aidasauri ta nufo falo hannun ta dafe da tawel din ta rarimi wayar ai sakin wayar tayi dagudu tajuya dakin kaka ganin miftahuddeen tsaye yana kallonta tinda ga kanta har kafafunta ba abindaya fi kallo irin cinyoyinta
Dik yadda taso datasamu taraba tawuce badamu kasancewar yadda yababbake kofar still idaninsa tsaye dikkan ilahirin jikinta
Gefen kafadarsa talafe tare dasakin wani kyakkyawan kuka mai sauti gwanin tausayi
Wannan toxarcin kadai ya isa nasan irin tsanar dakamin amma karkamanta Allah yana kallonka
Wata dariya yayi tare damatsawa dakafadar sa
Ke kike kallon abin ahaka amma awurina dai dai yake da ramuwata kinga abidaya xaki daxai bakidamar barin nan yanxu shine kema ki aje wannan tawul din kawai akasa shikenan one one dani dake
Ai dasauri tadago kanta idaninta fal hawaye
A uxibillahi min sharri ka, baxakataba samun abindakake nema ba agurina xuwa yanxu nagane manufarka ba toh kasani Allah xaimin tsari dakai
Ke dakata inaso fa kisani wlh saikin dandani irin abindana ji lokacin dakika afko min daki
Kasa taduke tana bugonkan dakaicon sanin Dr datayi arayuwarta
Narantse da girman Allah banga jikinka ba lokacin danashigo kajuya kuma wlh tundana kalli kafarka bandaga kai nakalli sauran jikinka ba najuya kadakatar dani haba Dr yanxu wannan abin dakamin ka kyauta kenan katsareni kana kallon jikina amatsayinka naba muharramina ba kasani baxantaba yafe maka ba
Tafashe dawani sabon kukan
Abindayake sonji kenan kuma yaji donhaka yakauce yayi dakinsa ko ajikinsa dik da surar yarinyar tayimasa kuma yaji tashiga har ransa amma tunani Nilfa yasa yaji ai Nilfansa xatafi wannan komi dakomi donhaka yabasar da tunanin fatima dayaso shiga xuciyarsa
Kukan da Nilfa take ya wuce hankali batajin xatakuma ko da minti daya agidan nan donhaka kafin kakha tadawo tabargidan dikkan wasu kayanta takwashe su,

Haka mami ma tayitayi da ita tafada mata menene yafaru take kuka amma abin yagagara
Musalin karfe uku darabi ta tafi gidan kunshi sbda miftahu yaganta dakyau dik da abin da Dr yayi mata yatsaya mata arai kuma tabarshi da Allah
Kahka ce tasa miftahuddeen agaba dafada akan yafito mata da fatima
Nifa kahka kinaso kuma kirinka takura min akan yarinyar nan to niwai ina ruwana da ita ne ehe
Bance da ruwanka da itaba amma tunda banganta ba adole intambayeka tunda tare nafita nabarku acikin gidan
Humm kaka kenan tohm tatafi gidansu
Subhanallahi miftahu yanxu saidaka kori fatima agidan nan tukunna hankalin ka yakwanta
Kahka......
Tadaga masa hannu
Shikenan Allah yadawo da hajiar lfy kawai
Yafice domin xuwa dauko ta atasha tasanar masa tasauka
Mama ma tayimasa fada sosai da kahka tafadamasa yadda suke fada da fatima
Inaxakaje kuma naga kadau wannan wankan babana? To dikk.ma dai inaxakaje dole kahakura kaxo muje gidan su fatima kabata hakuri naga yataje gida sannan kaxo kaje inda xaka
Ransa abace yatsaya
Mama haba dan Allah mama tinfa kina hanya tadawowa nake fadamiki yau minyi da my neel xanje gidansu kuma sanin kankine mama wannan shine karo nafarko daxamuga juna dan Allah kuma saiki yanke mana farin ciki,
Eh anyanke kaitadama kaibaka ganin abindakayi ne indai na isa dakai too kaxo muje yanxun nan kuma
Ransa abace yace
Shikenan mama kinfi karfin komi agurina fito yanxin saimu tafi
Kahka ma hijabi tasako suka taho baisan gidan ba mama ce kemasa kwatance harsuka kai kofar gidan
Mami dasauri ta rumgume mama tana gaisawa da kahka kafin dik sudinguma falo
Dr yagaida mami nan mama tafara magana
Ai nadawo sai kahka tumma take sanar min 'yar tawa tayi mana yaji tataho
Taharari Dr
Kingan sanan maman faty wannan bayajin magana gotai gotai dashi bayajin kunyar fada dafatima
Mami tayi murmushi
Ai duk haka suke itakuma kinsanta da rashin kunya da tsiwa maganin ta kenan aitaxo tana kuka dana tambayeta catace bakomi nakwa kyaleta sbda rigimar nilfa sai ita
Dasauri miftahu yakalleta jin irin sunan tasa nilfan
Tana ina ne
Mama ta tambaya
Tana nan wajen gidan xane take
Mama takalli miftahu
Toh. Tohm tashi kaje ka kirawo ta agabana kabata hakuri
Aa bafa xa ayi haka ba aishine gaba da ita hakan sai yasa ta raina shi
Mama takallesa
Tashi nace kaje kirata
Yamike yana sosai kai sbda yadda yaji nauyin mami matar nada kirki acikin xuciyar sa kuwa haushin fatima tamkar yakashe shi akan ta dik ake kokarin kashe masa lokacinsa mai mutkar muhimmanci
Lallai ne saiya dau mata ki tukunnah
Itama tagama tataho kenan suka hadu adai dai wani kwana daxaikaika bayan gidan kasancewar yanayin ginin gidan axagaye yake
Kasa tayi dakanta tare dakiran sunan Allah wannan meyakawosa gidanmu kuma
Kije mama taxo tanason ganinki karki sake kuma kifadamata abindana miki agida
Harara takwala masa
Wannan kuma yarage nawane malm ka kama kanka nanfa inxaka tina gidanmu kake dik abindanaga dama shine abindaxanyi bawanda kake kokarin dorani akai ba kagane
Xata xagaye sa tafice yayi dariya
Dakata
Ke kinajinki macane wai toh agurina tamkar namiji dan uwana nake kallonki kuma wlh kisani mutkar aka cinyemin time dina anan gidan sbda ke Allah minkulla kenan dake akan my neel dakowa fada nake dakowa samun matsala muke yau nake cikin farinciki banaso yabar fuskata harsai na isar mata dashi ke baki isa ka sani adamuwaba sbda farinciki na my neel tana can tana jira na sn.......
Yaga wayam gabansa bakowa ashe tabar gurin
Game da ita kuwa tamarasa yaya xatayi kuka ko farinciki kenan shine my miftah meyasa yaxo min ta wannan sigar dama dan iskane mugu dama ba mutumin kirki bane yasa nasaba dashi nadauki shi da mutumci inna nillahi wa inna ilaihir raji un Allah kasa yaxama mafarki ba dagaske Dr shine my miftah na ba yasalam kukan yaki xuwa amma dik wanda yaganni alokacin babu nutsuwa atare dani
Falon nakarasa shiga tare da fadawa jikin mama saikuma naji hawaye nabin fuskata
Fatima
Nafara share hawayen
Mama anyini lfy ya hanya?
Lfy klau menene kuma nakukan ai wlh babana baida kirki kuma wlh saina rama miki wannan ai rashin mutumci ne
Aa aa fa hajia karki bita Nilfa kije kibatawa yaron nan rai kinsan fa halin shagwabar ta
Ran mama abace tace
Duk rigimar mutum dai ai baxai rinka kuka hakanan ba ko kinga yi shuru kinji mike rakani
Yanacikin mota shiyasa iya bakin kofar falo nara kota nakoma ita da mami suka karasa jikin motar har sai da suka tafi mami tadawo
Nikuwa tunani yabi yamin yawa lallai nawa kaina gyadar dogo dana amince da kb domin kuwa axahiri koda soyayya mukeyi da miftahu nasamesa ayadda yake mugunnan baxan auresa ba balle yanxu kam bawanda natsana irinsa banakaunarsa kokadan shine mutum danaji banaso ko kadan nasake tunawa arayuwata. Wannan kenan

BAYAN KWANA BIYU.
Online nike sai hira muke da su Aysha dakuma sauran 'yanmatan ajin mu namakarantar islamiyya amma banfiye magana ba kwana kwana biyu kasancewa ta kuma mai shegen surutu yasa dik suka

Please Login or Register in order to submit comment