Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rabel yadawo d sakamakon gwajin jinin dayamawa marwa.

Yasanar dasu ciki wata shada dasati biyu.

Dakyar momy ta iya sallamarsa yatafi tafara kuka tana tsinewa marwa kafun tasamo wata mafuta tayi murmushi

Marwa takalleta
"Momy murmushi fa kikeyi kenan kina maraba dana haifi cikin nan

"Ke dalla hade min wawwaran bakin kin nan anan gurin tunban hadamiki jini da majina ba uban wa yake alfahari da samuwar shege agidansa amatsayin dadin xuri ah, shashasha memakon kiyi isakancin kadan irin wanda mukayi saiki xake har ki kai dakwasomin jarfa, kega dadi namiji ko wlh zakici ubanki idn cikin nan baixubu ba akwai wani kulli danayi matsayin mafitar daxatabaki auren burinki.

"Adaiji tsoron Allah wani da takarkarewa yakare mata gudu, sannan amakalawa wani ta alikin hummm laifi goma da..........

Kwafff
Momy takwafe bakin safna tana ingijeta tafadi

"Banxa sauna wacce batasan meke mata ciwo ba a ido haka wlh kinfi marwa kama da lalatattu saidai kash ke bakinki ne baya mutuwa dakiyi shuru saidai akashe ki, tashi kiban gu kona huce fushina akanki

Dagudu safna tashige daki tana yiwa momy Allah ya isa.
Kusan hospital goma sukaje amma sam anfadamusu wannan cikin baxaifutaba inkuma aka matsa toh xata iya rasa ranta.

Haka suka dawo gida jiki asanyaye.

πŸ‘‚πŸ‘‚IDAN KUNNE YAJIπŸ‘‚πŸ‘‚
Wllahi baxamu samu mafita ba, har sai muntuba munkoma ga Allah, domin Allah dakansa yana cewa

""lallai baya chanxa halin da mutane suke ciki(Wallahi) saidai in sun chanxa dakansu
"idan muka chanxa, Allah xaichanza mana, idan xamubi dokokin Allah babu irin ni'imar daba xai mana ba..
Muyawaita istigifari daneman sauki da rahmar ubangiji.

πŸ‹πŸ‹ABOKI KO MASOYI πŸ‹πŸ‹

Yau sati daya da auren miftahuddeen da NEEL dinsa, xumudin da miftahuddeen yakeyine yasa bankus kuren bin kadinsu tun ranar farko ba nalabe gidan su safna toh Allah yayimana karasowa gidan amaryar mu fatima nilfa.

"Dan Allah katashi breakfast ready

Ganin yadda yake dada kudin dinewa cikin bedsheet yasa ta salallaba takanna masa cixo akunne

Kara yasaki tare da mikewa xaune itakuma takwasa da gudu tayo falo mara mata baya yayi

Guje guje suka farayi afalon

"Kitsaya narama bafa xan kyaleki ba hummm kinsandai halina gwara kixo narama tun ban.......

Ta shagwabe

"Ayya yaya kadanfa nayima kuma da wasa nake maka fa, sannan kuma naga kaki tashi kuma kanada majinyata, jiya kakefadamin wadanda xakama aiki yau.

Sauke ajiyar xuciya yayi yana bin jikinta da kallo wani wndo ne iynsa gwiwa sairiga maidigon hannu amma iyanta cibiya knta kuma tayi fakin insa atsakiyar kanta

"Ok xo to

Dariya tayi

"Idan naki wayonfa?,

"Ko ba wayo bane wani abu nagani asaman kanki kamar fara maxa muga karyacijeki fa

Yayi maganar kamar yana kallon abin atsakiyar kanta ne,

Aidasauri ta arto wajensa tana rirrika sa hawaye har yacika mata ido,

"Ohhh God!!! Yaya ciremin banason fara banasonsa kwata kwata

Dariya yakyalkyale da ita yana dagata sama ta rike hannunsa kam karta fado

"Kana play dina saikaje watarana nasumar maka ko

"Hhhhhh aa wasar soce ai muje kimin wanka

Tajuyar da fuska

"Aibaka tsayawa guri guda amma sannan kuma ninafuso kaxaunada boxanka ahakanma nikafun nagama cudaka wlh hannuna kullewa yakeyi nifa kayi abinka

"Aikwa saikinmin kuma bakaya

Rufe fuskarta tayi

"Kai yaya Wlh kawai ka amshi sarautar marasa ta ido kawai kahuta.

"Au haka kikace toh aike xaki bani kambun nikuma sainakara xage da......

Tarufe masa baki

"Kaifa baka gajiya tamkar kasha wani abu

Yakalle awani yanani
"Nasha ma kekuma sheda harda kari πŸ˜‚πŸ˜‚

"Kaiii me kasha kuma badai kwayaba πŸ‘€
Tafada tana zaro ido

Yanunata da yatsa
"Ke mana..
Aidagudu xata kwasa yarikota yasa ajikinsa yayi bedroom kaitsaye toilet yashigeda ita saijin saukar ruwa akasa nakeji da dariyarsu amma neelfa tafi kyalkyalawa sbda tsaro.

Firgigit natashi faty Abubakar tawatsan ruwa wai donme nashiga gidan sabon aure aikwa dagudu nafuce ina kunkuni.
INA GAISUWA FATY ABUBAKAR ('YAR FULANI).

πŸ‹πŸ‹ABOKI KO MASOYI πŸ‹πŸ‹πŸ‹

"Momy inajin tsoron abunda muke shirin aikatawa fa domin kuwa cikin nan na usman ne wlh bana tarayya da kowa saishi

"Kirufe min baki, cikin ansan na usman ne kuma duk gidace ai naga, tunda usman dan inna sakina ne ubanme xai tsinanamiki ko aurensa kikayi inbanda yabaki cikin, kwaya nawa samun nasa yake du du du albashinsa baxai muku satiba mutkar abindakikeci xaibaki, kici, donhaka abundana fadamiki shine xa ayi babu wata Matsala daxa asamu kedai Allah yakaimu lokacin

"Amin momy, amm momy inason cin kaza dahuwar kayan miya

Harara momyn tawatsa mata

"Saidai dahuwar ubanki bata kayan miyaba, au harmada xabi kega meciki aisaiki sa aranki cewa keda mecikin dake cikin kurkuku cikin halaka dawannan shegen nacikin ki bakuda maraba domin baki isaba niyanxu famana ma yadda abbanku xai karbi abin amma dai bari mufaragama wancan plan din tukunna.

Marwa talangabar dakai tanajin haurin da dancikin ke mata.

πŸ‹πŸ‹BAYAN WATA UKU πŸ‹πŸ‹.
mama xaune mahmud narigima khalil kuma ana makaranta dawowar abbu kenan daga kasuwa yashiga wanka musalin shida nayamma darabi kenan muke

Sallama taji akofar falon
Amsawa tai tareda karasa goya mahmud dake rigama

Shugowa sukayi fuskar mama cike da fara ah tanuna musu kujera duk tashiga tunanin kamar tataba ganin fuskar nan tsawon wani lokaci

Bayan angaisa mama tadubi wacce tagani kamar babbace

"Gashi banganeku ba wlh amma kamar nataba ganin fuskarnan wani lokaci baya kundai kwantamin ne wlh arai daga ina kumA?

Momy tahade rai tana duban mama
"Dama bazaki ganemuba tunda danki baimiki bayani ba shiyasa toh ni bari naimiki bayani kinga wannan
Tana marwa wacce tawani bararraje ciki hauhuwa yau ko gobe

Momy tacigaba da magana
"Yatace Kuma budurwar dankice tabiye masa yayimata ciki yaxo yayi aurensa yabar ta dakayan ciki idan baki yarda ba kituna lokacin damukaxo yimuku gaisuwa, mune tun lokacin dacikin nice banfargaba saidaya isa wata shida nace idan ya isa haihuwa munxo kusani.

Mama mutuwar zaune tayi tama kasa motsi abbu dake futowa yagama karantar momy tsaf kuma yagama cankar karyar ta afuskar ta donhaka yakarasa shugowa

"Kinyi shuru sbda wannan 'yar karamar karyar tasu KO me

Yakalli momy
"Ke kuma meyasa tunfarko baku xo kunfada ba sayanxu,

Momy takara tsuke rai
"Kaga alhaji mufa aka wulakanta akacima yata mutumchi naxo nfadmaku ne sbda kusani inkunki karba xankai kara abima 'yata hakkinta πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Lol momy sha ani wannan fada haka.

Sai lokcin mama tayi magana

"Aaa baxa ayi hakaba duk abinbaikai dahaka kutsaya asulhunta dane kahaifesa baka haifi halinsa ba, baxan musaba amma miftah baxai irin wannan danyen aikiba saidai sharrin shedan.....

"Shedan ba sbda baya iya futowa ya titsiye mu inmun masa sharri shikenan saikowa yarakito shirgi yamakawa shetan toh madalla

Cewar momy cikin fada da hargagi

"AA AA bahaka bane yanxu yaya kikeso ayi??
Momy tanumfasa
"Xata xauna daku ta haihu anan, idan allah ya anbudi ido lfy sai adaura musu aure dashi,

Dariya abbu yafara yi sannan yamike

"Maman yara dik yadda xakuyi kuyi amma kartasa ke tabar min wannan 'yar tata agidana domin inada tabbacin wannan cikin bana miftahuddeen bane anemi ubansa.

Saida gaban momy yafadi takalli marwa wacce tini jikinta yafara rawa

"Nasane kuwa domin shine yayi

Miftahuddeen rike da hannun nilfa suka shigo sai dariya sukeyi da ascrm adayan hannun nata duk tashashshfa masa afuska
Turus sukayi ganin mama nakuka.

Dagudu nilfa tamatsa jikinta shima jikinsa narawa yakarasa tare da bin su marwa dakallo sbda yagane 'yan uwan safna ne amma mesukeyi agidansu.

"Mama lfy lfy mama abbu menene yasameta

Abbu yakwashe komi yafada masu ai nilfa gurin marwa tayi dagudu tashakota

"Xancan banxa xancan wofi ke harkinyi isar damijina xai iya rabarki ballantana har yabaki wata ajiyarsa karya kikeyi kifarka idan bacci kikeyi domin mijina ba sh a sha shan namiji bane wanda baisan kansaba.

Mama dakyar suka banbare nilfa daga kan marwa wacce ke duke xuwa yanxu tana rike dacikinta dake mata wani mahaukacin ciwo kamar dan xaifuto.

"Wlh aka kashe mun 'ya saiminshiga koto daku baxan yarda ba acuceta sannan kuma anemi kashe min ita

Miftahuddeen yamakasa magana domin shi tunganin dayama marwa wajen dina baikuma ganintava sairanar dasuka rako safna gaisuwar mami kenan wannan yayar tace toh me suke nufi dshi

"Miftahuddeen menene tsakaninka da wannan yarinyar wacece ita agunka domin ko shakka banayi kasanta kakuma san wani abu dangane da ita amma banyarda cikin dake jikinta naka bane sbda kokadan banji ajikina xaka iya min hakaba.

Idaninsa cike da hawayen godiyar Allah dayasa momy bata yarda da wannan sharri da akesonyimasa ba, yakalli marwa sannan yakalli mama da abbu sai nilfa dake jikin abbu tana kuka kasa kasa.

"Kuyi hakuri dan Allah abbu amma nibabu wani abu tsakanina da marwa hasalima awurin dinar meenal kawar nilfa danakaita mukahadu taxo har inda nake xaune tafaramin magana karshe ta ajemin katinta wai nakirata nikuma danadaga katin nagansa anan namabarsa bankumabi takaiba wlh daga wannan rana bankuma ganintava sai ranar dasuka rako safna gaisuwar mami,
Mama kuma nasan kinsan safna agurina itace kesona niba sonta nakeba anan nema nasake ganin marwa atareda ita dawannan matar.

Murmushi Abbu yayi
Mama takalli marwa

"Ke haka akayi abindaya fada ko kuma dakari

"Akwai domin munhadu dashi a hotel hotel dban daban bayan munyi waya

Miftahuddeen ransa abace yayi kan marwa mama tadaka masa tsawa tare d kwada masa mari
*kanutsu domin dama nace karkasake kamin karya

Abbu yakalleta akausashe

"Idan kika kuma taba shi saina bata miki rai kubar maganar nan ahannuna nasan mexanyi Dr dauki matarka kutafi.

Miftahuddeen hawaye yakeyi tamkar mace dandanan marwa taji tausayinsa xaifuta rike dahannun nilfa tace "bacikinsa bane

Ba mama ba har nilfa saida ta sauke ajiyar xuciya

"Momy kiyi hakuri yabani tausayine akan abunda baida hannu akai alaka masa nidai nafadi gaskiya wlh cikin wanine dan uwanane ma, an
M......
Momy takifeta da mari tareda fincikar hannuta domin sufita
. "kudakata sai nakira jami an tsro domin baxai yuwu mubarku hakaba kowatarana xakuyi marmarin sake dawo mana dawani batun

Miftahuddeen yakalli Abbu

"Kwarai makuwa Abbu dole muyi shiri ah dasu

Yadauki waya xaikira momy dagudu tarike kafar sa da ta abbu tana vasu hakuri dakyar suka hakura, sukavarsu suka tafi shima yasa matarsa agaba suka koma gida.

πŸ‘‚πŸ‘‚IDAN KUNNE YAJIπŸ‘‚πŸ‘‚
Dik wani soyayya da goyon baya daxakasamu aduniya, na kankanin lokaci ne, hakaxalika dik wani riba da mutum xai samu aduniya bai wuce kyaftawar ido ba, duk wani nasara dakake ganinka samu xai wuce, domin kafin ayika anyi dubai.

Bayan kwana UKU marwa tahaihu danta namiji kamarsu dayada usman,

Usman baimusu ba akan cikinsa ne saidai yace baxai aureta ba saida inna sakina taxagesa tas sannan ya amince adaura musu aure ahada dana safna wanda yarage saura wata daya.

Game da muftahu da nilfa kuwa abin ba amagana , soyayya sukeyi hadaddiya gwananin sha awa, tanada cikinta nawata uku wanda babu wani laulayi dayaxo matadashi mai wuya face kwadayi dason cin dambu kullum daxogale sai faten wake.

Bayan wata bakwai
Nilfa tahaihu 'yarta maikama da ubanta tamkar antsaga kara, taci sunan mama hafsa suna kiranta mamee soyayya dai saidada bunkasa take yayin da, miftahuddeen, arxiki yadada habaka..

Yau lahdi yanahutun mako gidan mama xasu don kwa tun safe mame tasasugaba da rigama ita akaita mama donhaka agaggauce suka shirya suka tafi.

Mama an tsufa amma tsufa mekyau tana gani tar ga tfiyarta ma allahamdulillah babu wani cikakken raunin tsufa daya bayyana saidai shekaru dasuka ja.
Haka abbu ma dake ciccike wasu. File file
Ga Mahmoud jikin mama yana xuba autancinsa suna dariya shikuma yana kara mammake maman cike da tabara

Sukayi sallama miftahuddeen nadire mamee dasaurinta taje tarumgumi mama tana komawa gun abbu yadagata sama yanafadin

"Matas ya akayi
Tahaumasa gwarancinta wani de de wani shirme
Suka fara dariya nan suka xaxxauna akagaggaisa miftahuddeen yafuta yabude motar yadauko shopping din dasukayo musu leda uku.

πŸ‹πŸ‹ ABOKI KO MASOYI πŸ‹πŸ‹
anyi bikin safna da suhail tareda marwa da usman kowacce tatare gidan mijinta shikuma alhji ashir mahaifinsu saida yayiwa asma u saki daya saidamanya suka shiga sannan yadawo da ita dakyar. Amma tayi nadama takuma fahimci kwadayi mabudin wahala ne, tabbas karkadage kace lallai saikayi arxiki, balle ka hallaka, kayi hakuri inkanada rabo kana xaune Allah xaikawo silar samun naka kaima.

Gashi yanxu marwa usman kullum duka da xagi ga gori tayi baki tarame duk tasauya kamanni, ga shi wani xubinma fucewa yake yabarta. Bako sisi ba abinci agidan kuma saidai intaji yunwa taje gidansu wajen inna sakina taci itada danta wanne yacisuna mus'ab.

BANGAREN MEENAL
tahaifi yarta mace shekarar yarinyar daya suhaima yanxu takuma samun ciki yautana gidan nilfa

Saiganin Aysha sukayi dacikin ta tsoho ta yisallama

Dagudu sukayi kanta suka rumgumota

"Oyoyo matar yayana saukar yaushe

bayansu taji muryarsa

"Yanxu tanace ita gidanki xa afara sauketa gaskiya anjima munwuce gidan

Rumgumarsa nilfa tayi

"Yaya uwaisu nayi kewarka wlh tunda kadaukemana best kaitafiyar ka ko

Yaja hannunta suka xauna sai lokacin meenal tasamu damar gaidashi

"Sorry batajin dadi kodayaushe sista shiyasa nikuma ayyuka sunmin yawa badamuwa ko

"Babu yaya ai kanamin alat gashi kona Kira kaki dagawa dankarnama godiya ko yaya

Yayi murmushi

"Bakya gajiya sistona tsakanin mu babu ita ai kokinmanta, inako khalil domin wannan zuwan dashi xankoma donhar mungama maganar da abbu tawaya yakammala degree din nasa acan nakammala hadasa masa komi

"Wow yaya thank you so much,

"Shiiiii my sis xamuyi magana kafun natafi yanxu ina so nakarasa gida inyi wanka nahuta

Dasauri tamike

"Yaya bari nakawo ma lemo daruwa
"Aa ruwa kawai shima nasha a ahanya aixandawo mashigo da megidan

Yakarbi gorar robar ruwan daya yafuce yana dagama Aysha hannu sbda tayi nauyi tashinma wahala yake mata itama hannu tadaga masa.
Aysha shafa suhaima takeyi dake bacci ga mamee saiwasanta takeyi tayi tayi tadauke ta amma taki amma uwaisu dagudu taje yadauketa yanamata wasa

Sunasha shirar yaushe gamo antina baya sosai harxuwa mangaruba da MEENAL tayi sallah mijinta yaxo yadauketa suka tafi
Har gaisawa sukayi da miftahuddeen da uwaisuddeen dasuka taho gidan tare yabar motarsa agidan Abu direban miftahuddeen yamayar dasu,

Sallama Aysha tama neelfa suka tafi gidan mama haihuwa taxo yi gida sbda haka kwananta uku gidan mama tawuce gida.

Nilfa naxuwa dubata lokaci xuwa lokaci
Satinsu biyu daxuwa Allah yasauki Aysha usman lfy tahaifo 'yan biyunta duk maxa masha Allah murna gurin neelfa harda rawa miftahuddeen nariketa sbda kartafadi itama laulayin karamin ciki take fama dashi ga yawan amai.

Ranar suna ansha shagali anbarnatar dakudi tamkar bagobe yara dasunansu ake kuransu hassan da hussaini, anko nilfa meenal Aysha anyi kala kala sai kashe hotina ake.

Bayan wasu shekaru
Nilfa yara uku nahango mame, sai maibinta fadeel sai taupeeq.

ALLAHAMDULILLAH
ANAN NAKAWO KARSHEN LABARIN LITTAFIN MIFTAHUDDEEN WANDA NAMA LAKABI DA ABOKI KO MASOYI?
DOMIN KARIN BAYANI KO SAMUN LITTATTAFAI NA
WSP NO: 07043185799.









An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment