Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da girgixa kai alamun lamari yabaci sai du a i,
Malam gambo menene suka ce nagakayi shuru kana girgixa kai Allah yasadai abin bai ta axxaraba
Daddy yayi maganar tare dakallon mama itama dorawa tayi
Dan Allah malm ataimakamin 'yata tasamu lfy wlh 'yar amanace inajinta tamkar jinina
Ya isa
Malam gambo yadaga musu hannu kafin yacigaba da magana
Abin yata axxara kuma kunyi sake miyasa da kunsan wadannan aljanun sunyi karfi ajikinta amma baku tashi neman magani ba sai yanxu da suke daf dacika burinsu akanta kunyi kuskure domin kuwa ayanxu haka suna can suna hidimar aurenta da dansu,
Inna nillahi wa inna ilaihir raji un
Mama tafurta tana rike Alhaji
Wayyo Allah Ismat Alhaji yanxu bayanda xa ayi adakatar dasu wlh malam bamusaniba sam bata taba tayarwa ba sai yaudin
Tohm yanxu dai damarku dayace kusami miji adaura mata aure yanxin shine xaifi inbahaka ba kuma sunce yanxu xasu daura nasu auren
Gaban mama yakuma faduwa taji kamar ansoka mata mashi
Daddy yakalli malm sukakifce ido
Daddy yace
Tohfa muyanxu inaxamu samo miji mu aura mata kinji mamam khalil wani jidali kuma
Naji Alhaji abinne ya isheni yasani suman xaune sbdani nasan Ismat bata dawani saurayi datake kulawa Mihran ne kuma tun tana budurwa yanxu kuma yayima aurensa yanxu kainaba wuka danama kaxabomana muga nidai banaso jinni ya aureta
Daddy yace
Toh aini yanxu idan nace gawani nayi karya saidai ke kikuma bincikawa ki kara tunawa ko
Mama kan dasauri tadago tana kama hannunsa
Nayanke shawara Alhaji mexaihana kaikawai ka aureta tunda kaidin ne kadainake da ya kinin xaka kulada ita
Daddy yadafe kirjinsa dasauri.
Baxaiyuwuba wlh haba kareematu Ismat fa kamar 'ya take agurina sbda me xaki hada abin daxai damemu muduka
Shikenan amma dai nasan wannan shine babban taimakon daxakayimin kuma kayiwa Ismat kaceceta daga sharrin shedanun dake jikinta koso kake jinni ya aureta yaxama baxatasake aure aduniya ba
Yakalleta
Abin dakikeson sani kareematu dawahala ne amma tunda kin amince shikenan saidai kisani nifa xansake tane daxarar suntafi
Malam yakallesa
Ai baxaka ayimusu wayoba hasalima saika kasance da ita ayau sannan xasu tafi
Gaban mama yace durum
Amma tacije tare da danne dik wani kalulun bakin kishi dayataso mata tace
Bakomai malm aje adaura auren masallaci Alhaji kuje pls dakyar dai ta lallaba daddy yabi malam gambo suka futa daga dakin
Suna fita bayan mota suka tsaya daddy yadauko wasu rafas in kudi masu yawa yabasa jim mmm kamar wajen minti arba in suka dawo daddy yaba mama sadakin amatsayin andaura auren kenan yana sharar kwalla shi ala dole ransa yaso sa dole akamasa 😁😁

Bayan sun koma gida musalin karfe biyar darabi mama dakyar ta tilas ta Alhaji yashiga daki gurin Ismat dakyar yayarda itakuma ta aiki mardiyya waje mai nisa goya khalil tayi abaya tarike hannun ayman suka tafi makwabtansu sannu ahankali hawaye ke sirarowa aidanin mama tana gogewa mijinta xai kasance da Ismat kamar yadda yakeyi da ita subhanallahi taji wani sabon kukan yataso mata
Hajia hema makwabciyar dataje gidan kenan tace
Aa wai maman khalil menene yake damunki sai kuka kike kinki kuma fadan dalili dan Allah kidauke kisanar min koxanbaki shawara akai,
Bakomai hajia idonane kemin ciwo
Bayadda hajia hema ta iya dole tahakura takyale ta
Ayman kuwa yanadakin Aliyu dan hajia hema suna karatun littatafansu na makaranta
Mama ce tadauko wayarta miss call tagani har hudu dabakuwar numba tabi kiran amma compny nafadamada numban datake kira akashe take ganin sako yashigo wayar yasa tabude sakon taga rubutu kamar haka mai yawa.
Assalamu alaikum
Dafatan inamagana ne da maman Ismat dafarko ni sunana ma u matar data xo miki amatsayin kanwar mijin Ismat kuma yaxama nice najagoranci duk wani shirin da mijinki yayi akanku kamar haka..................................... Tabata labarin kaf abindaya faru adubai da duk shirin Alhajin sannan takare daneman afuwa domin yanxu natuba nakoma gaban iyayena xanyi aure kikara bincike idan baki yarda damagana taba nabarki lfy.


Mama tamkar wacce aka mintsina tamike ko khalil bata bi takansaba dake kwance kan kujera tundata shigo takwantar dashi ahautsine tafuce daga gidan hajia hema tana maikara nanata karanta sakon hajia hema ce tajawo mayafi tabiyo bayanta sbda ganin ayadda tafuto kamar mara hankali tare suka isa bakin get kafin sugama shiga iya mahaifiyar Alhaji sanam taxo tundaxu take sallama taji shuru ganin shugowar mama da hajia hema yasa iya nufarsu tanacewa
Aa yanaga gidan bakowa ne karima
Mama wuceta tayi tana nufar dakin Ismat suma suka bita ganin taja tatsaya yasa suma sukatsaya suna sauraron yadda magana ke fitowa adakin..
Dai dai lokacin da daddy yakai hannunsa jikin Ismat lokacin maganin yasaketa dasauri tabude ido hade da wuntsulowa kasa tana ja dabaya
Me yakawoka dakina mekaxoyi dakina au dik cutar dakamin abaya bai ishekaba saika maimaita toh wallahi baka isaba nidakaina xankashe kaina nakashe ka haba haba kaikuwa bantaba ganin mugun mutum irinka ba mai mama tayi maka dakaxabi wulakanta ta haka nifa 'yartace
Karya nekema kinayaudarar kankine dahakn amma kinsan keba 'yarta bace
Yafada tare dakara matsawa kusa da ita
Nifa inaso kigane cewa yanxu aure na dake yahalakta kuma ke matatace haryanxu tunda bansakeki ba donhaka kisassauta kalamanki sbda mala iku najinki matarnan tasan da aurenmu yanxu kikwantar da hankalin ki wlh kosakin ta kikeso nayima sbda baxaki iya xama da itaba naji xansaketa ko saki nawa kikeso xanmata nadaukeki mubar kasar duka idan maganganun jama ah xaidameki nidai burina kadai kisoni ki rayu dani
Jikin Ismat rawa yakamayi aibatasan tadauke daddy da mariba kafin yayi wani yunkuri tadauko katon dutsen wuta nagoga takwala masa akasa tunkarfin ta
Karayasakiyafadi anan sumamme
Dagudu tatsallakesa xata futa su mama da hajia hema da iya suka shigo sbda tsabar firgita da takalli mama taganta shabe shabe da hawaye xubewa tayi kasa tana wasu irin surutai
Mama mama mama bakijiba bakijiba amma mama wlh banida laifi mama wannan mutumin yacutar da rayuwata mama yalalatamin dukkan wani gobe na
Rumgumar ta mama tayi tanakara kecewa dakuka
Iya kuwa kuka harda majina
Wannan dah anyi tsinanne wlh kai ba mutum bane sanam kafi kama da shedan ashe wayonka nabanxa ne kacutar da mutanen nan kashiga rayuwarsu kasa rudani inna nillahi wa inna ilaihir raji un ni binta wannan yaro bakajidadin halinka ba
Tafashe dakuka hajia hema ce keta rarrashin su dakyar akasamu mama tai shuru ta mike ruwa tadebo tashe ka masa
Tashi kaban takardata SANAM tashi kona karasa ka wlh
Dawannan furicin kunnensa yafara toxali
Kansa yafashe gawani axabbaben ciwo dayake masa hakan baihanasa fahimtar halin da ake ciki ba bai iyadagowa yakalli mama ba saijin saukar maruka yayi akumatunsa ajajjere sunsauka
Iya kenan dashakosa tana kallonsa
Wlh baka gaji halin ubanka ba kaiyanxu bakaji kunyabaa toh wlh tunmuna sheda juna kasaki Karimatu da 'yar ta Ismat dan wannan la antar saikai daxaka iyakuma daganan Karkasake dosata ta amatsayin uwarka
Tafuta tana kuka
Dakyar ya iyadaga baki yasake su mama takallesa
Kafin tatafi
Insha Allahu baxakataba jindadin rayuwarka ba tunda kacutar min da Ismat Allah yabimata hakkinta dagaggawa banyafemaka ba kamunafunceni wlh tafashe dakuka tare dajan hannun Ismat suka bar dakin ko minti talatin batakarayi agidanba suka kwashe komai nasu suka bar unguwar kai tsaye rigar shehu suka tafi kowa kuka yake anrasa mai lallashin wani acikinsu sai ayman ne ke ta jijjigasu yana share hawaye shima duk dabaisan meyafaru ba.
Alhaji nura yakirawo yaxo yakaisa hospital
Kwanansa biyu ana uku da daddare wasu 'yan daba biyu sukaxo suka sassaresa daga karshe dayan yacakamasa wuka aciki atake Alhaji sanam yace gagarinku nan
Koda Alhaji nura yaxo yasha kuka kuma ancewa 'yan dabane yagane kowaye domin kuwa wani yaron Alhaji sanam din ne dakemasa aiki ababban shagonsa nakantudu kwanaki baya Alhaji sanam yakoresa sbda yana yawan yimasa sata saidai anemi kudi arasa ko kaya shiyasa yasallamesa yasa wasu
Tabbas ko shakka babu sune sukaxo suka wa Alhaji sanam haka
Bayan ankaisa alhaji yakai rport wajen 'yansanda amma annemi yaran anrasa bincike ma yanuna sunbar garin duka,
Gameda mama kuwa hankalin su kwance suke rayuwar su arigar shehu cikin jikin Ismat yaxube kyanta yadawo tayi freesh da ita yanxu batada wata damuwa musamman dasuka samu labarin mutuwar dadddy tana xuwa gidan hussaina amma bata jumawa yaukam saida suka hadu da Mihran gamamakinta yadda yakafeta da ido kamar yacinyeta danya tsaki tayi takarasa ficewa daga gidan duka dama sunyi sallama da hussaina tafiya tafito tayi suka hadu da Mihran,
Dik sannun da hussaina ke jeramasa badaya dayaji balle ya amsa hankalin sa yatafi duniyar tunanin Ismat yadda yaganta yanxu taxama cikakkiyar budurwa ko ina ajikinta yagoge fatarta tayi wani haske sai daukar ido take kana kallonta kaga yadda take cikin farinciki
Saida hussaina tagirgixasa tukunna yamotsa dasauri
Darling menene yake damunkane tundaka shigo nake jera makasannu da hanya amma badaya daka amsa anyalfynka kuwa kwana biyu?
Murmushi yasakar mata
Normal bakomi wani tunani nadan sheka ne kuma akan kasuwa ne karki damu
Shikenan tohm muje ciki nacire maka kayannan nama wanka sakaci abinci
Yasake murmushi
Yau bayanxu xanyi wanka ba sai anjima kafin nakwanta abindanafi bukata yanxu shine abinci
Tohm shikenan muje dani food kam is ready ai tundaxu
Bayan yacika tumbinsa takallesa
Laaaa daxudakaxo shigowa baku hadu da ismat ba tanafita anan kashigo
Yadanji wani abu akirjinsa
Ummm munhadu amma sainawuce abuna menene
Tace
Haba dan Allah D, miyasa baxaku rinka gaisawaba tunda dai komai yawuce niyanxu da shawarar dana yankema kawai ka aurota saimi xamanmu
Humn yakalleta
Ba abindaxai yuwu bane ba wannan domin kuwa kodani na amince Abba nabaxai amince ba
Tayi murmushi
Xangwada sa ata kaidai nidai ka amince kafara xuwa wurinta kudaidaita saimuje gidan nama abba maganar
Shikenan yace kawai sbda shikam yanxu son dayakeyiwa Ismat yanxu yadawo sabo dal donhaka ashirye yake daya kuma dosarta
Xuwansa uku idan tafito tagashine xata koma kuma koda hussaina tabashi numbarta inxaikira saudari baxata amsaba harsai da hussaina taxo hargidan tasameta tayimata magana dakyar dai akasamita amince sannan yadansamu kanta suke gaisawa amma kokadan bata kulasa da xancan soyayya.
Harda kukan hussaina lokacin datake rokon Abban Mihran daya amince Mihran ya auro Ismat sannan shima ya yarda sati daya atsakani sukaje neman auren bayan wata daya akayi bikin tatare.
Xaman lfy suke sosai basa yarda aji kansu ko mijinsu balle mutane 'yan tsogumi
Hussaina ce tahaifi danta kyakkyawa kamarsu daya da ita yaci suna muhammadu bayan shekara daya itama Ismat tahaifi nata dan wanda yaci sunan baban Mihran ake cemasa Alhaji kamarsu daya da Mihran kwanciyar hankali da nutsuwa ta xo tatare agidan Mihran suna xaman lfy kwarai da amana
Mama ma tayi aure anan cikin garin dawanau wani mutim mai mutimci ya aureta tatafi da yaranta biyu ayman da khalil duk dik karshen wata iya naxuwa ganin khalil dawanau tahado masu shatara ta arxiki taxo tayini tatafi har yasaba da ita yaron inxata tafi yayta kuka gashi tafiyarsa batai kwari ba.
Ma u mahaka anacan maiduguri tare da mijinta Abubakar da kishiyar ta Aysha suna xaune lfy amma ma u baxata haihu ba sakamakon xubar daciki datayi dayawa yasa mahaifarta tasamu matsala tasha kuka sosai dajin wannan iftila i kuma data gamu dashi lallai bariki ala lar gero
ALLAHAMDULILLAHI
ANAN NAKAWO KARSHEN WANNAN LITTAFI ALLAH YAYAFE MANA ABISA ABINDA MUKAFADA BA DAI DAI BA WANDA MUKAFADA DAI DAI KUMA ALLAH YAHADA MU ACIKIN LADAN BAKIDAYA

takuce dai akullum Shamsiyya Adam yumnah nake cewa acigabada kasance wa tare dani muhadu sabon littafai na kuma masu suna❤UMMU ZAHRA❤ complet xanfitar dashi tare da dayan MIFTAHUDDEEN
Nabarku lafiyaaaaa.

























An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment